Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

house but before then please arrange this files for me"

Ishaq zaiyi magana sai ga wani ya turo kofa

Fahad ne ya shigo yace"Aslim Ina ta kiran ka baka d'aga ba"

Aslim ya d'auke Kai yace"ya kuwa Zan d'auka tunda kaki taimako na"

Fahad yace"so sorry my man wallahi Ina da meeting ne a lokacin kuma na aike driver please ka min uzuri,but ya kayi"

Aslim yace"dole fa na shiga bus ya kawoni"

Zaro Ido yayi yace"ban fahimta ba"

Aslim yayi tsaki yace"bus din ne baka sani ba ko yare nayi maka"

Fahad yace"bus waye ya d'auke ka a bus?"

Aslim yace"I mean government bus"

Cikin mamaki Fahad yace"you mean a whole you ka shiga government bus da wani ya fad'a min bazan yarda ba,bus dai?"

Girgiza kai Aslim yayi cikin takaici yace"da kasan irin hell din dana gani kafin in iso office daka tausaya,wata jaka na had'u da ita that girl is a nuisance and a public disturbance"labarin komai ya bashi ishaq dake arranging files ya juya yana kallonsu a ranshi Yana maimata kalman jaka"

Aslim ya katseshi da cewa"wallahi ni bana kaunar in Kara had'uwa da yariyar nan ko a hanya ne balle magana ta had'a mu"

Fahad ko sai dariya yakeyi harda rike ciki yace"yau dai ka ce ka had'u da dai-dai da Kai,but what if in anan take aiki tunda ka ce a wuri d'aya kuka sauka"

Aslim yace"da ko aikinta ya kare domin korarta zanyi Kai ka masan in ba dole ba ban fiye son aiki da Mata ba Fatima ta isheni"

Fahad yace"hmmm"domin yasan wacece Fatima a very selfish and greedy human being Amma ai ba a shiga tsakanin Mata da miji"

Duba agogo Aslim yayi ya gan 1:35 yace"muje muyi lunch"

Sai a sanan ya tuna ishaq na tsaye yace"you can go"

Ishaq ya fita Fahad ya bishi da kallo ya kalli Aslim yace

Maman nur
9/10/20, 6:30 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

Free page

πŸ…Ώ1βƒ?5βƒ?-1βƒ?6βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"wanan kumafa?"

Aslim yace"my staff"

Fahad yace"gaskiya kyakyawa ne"

Aslim be kulashi ba ya tashi Suka bar office din

Ishaq ya kai file din office din manager ya fito sai ga babban abokin ishaq watoh Salim ya karaso daga wani department,Zama yayi a desk din ishaq yace"yau bazaka je yin lunch bane?"

Ishaq yace"aiki ya min yawa bari saina Gama but you can go in bazaka iya jira ba"

Salim yace"zaiyi taking dinka minti nawa??"

Yace"I think 40minit"

Salim yace"what? ai lokacin time din lunch yayi over please in ka Gama Wanan tashi muje"

Ishaq yace"ok give me 20 minit"

Cikin kankanin lokaci ya Gama Suka tafi,duk wani ma'aikacin company Aslim builders yana zaune a resturant din harda Aslim sai dai shi kujeranshi daban ne

Nisa dashi ishaq ya zauna shida babban aminin nasa,jellouf ne akayiwa kowa serving da nama sai drinks

Fara ci sukayi ishaq na d'ago Kai suka had'a ido da sir Aslim,d'auke Kai ishaq yayi da sauri Sanan ya cigaba da cin abincinshi


Bayan sun Gama ci Suka bar resturant din

Sai 4:pm Suka tashi da sauri ishaq ya tattara kayanshi Babu inda Salim beyi ba zai rage me hanya Amma yaki yarda

Salim yace"nasan zaka biya wajen budurwar ka ko?"

Ishaq yayi murmushi sai ga sadiya ta karaso tace"ishaq mu jera Mana"

Ishaq yace"no kedai yi tafiyar ki Zan biya wajen budurwarta zee"be jira cewarta ba ya bar building din

Direct shagon su zee yayi yana zuwa ya shiga shagon ya tarar tana sallah

Zama yayi a kujera ya fara cire takalminshi,bayan ya gama ya cire suit din ya rage na ciki

Zee na sallame sallah tayi addu'a ta shafa ta kalle shi tace"shegiyar gari"ai sai na gan ishaq ya fara cire sajen fuskarshi,zaro Ido nayi ganin abin na fita yana Gama cirewa na gan ashe NI'IMATULAH be,dariya tayi tace"k'awa toh ya zanyi sun ki bani aiki a company Wai bani da deegree Kuma a lokacin vacancy din p'a ya rage,zee kin san komai in ban fita ba nimo ba ai sai yunwa ta lashe mu nida ummina,ya yariyar da mahaifinta ke auri saki zatayi Kuma be da sana'a kirki da zai ciyar da ya'yanshi yara sun Kai 36 Kuma har yanzu auren yake ba Dole in Nima ba"

Zee tace"Amma ai naki ya wuce ka'ida tunda yanzu abinda kikeyi in asirin ki ya tonu Zaki iya zuwa prison"

Murmushi takaici tayi tace"hmmm you think iam hapy doing this ki kin San condition Dina Babu Wanda baya son ya huta my ummi is a diabetic patient magungunan ta tsada gashi ba ko wani abinci take ci ba,Amma duk da Haka tayi kokarin ganin ta turani makaranta har na Gama secondary school na shiga jama'a a ganin ta shine kadai gatan da zatayi min but me nayi?saboda rashin ji irin nawa sanda na Kai tsakiyar karatu nayi abinda aka koreni a makaranta wallahi har yau Ina tausayin ummina shiyasa Zan iya Yi mata komai

Zee tace"Amma meyasa abbanku ya tsane ki Haka na gan be kula ki"

Murmushi tayi tace"yau Zan baki laharina"

Wacece NI'IMATULAH???


Maman nur


Maman nur
9/10/20, 6:31 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku


πŸ…Ώ1βƒ?9βƒ?-2️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan sati d'aya da zuwan Ni'ima Aslim builders,ba karamin damuwa ta shiga ba domin ciwon umminta ya tashi kullum jinya gashi ba kudin abbanta Dama ba ruwanshi sosai ummi ke Shan wuya ita kanta Ni'ima ta wahala ga bashi ya fara musu yawa tasan mafita d'aya ne ta nimi aiki,kawai wata ranan juma'a tana kwance sai kawai ta tuna da ishaq makocinsu wanda suke shiri sosai wani idea ne ya fad'o mata tayi wani murmushi domin makaranta su d'aya sai dai a lokacin da take 100 shi yana 300 same department ,Tashi tayi da wuri ta tafi gidansu cikin sa'a ta sameshi zaune kofar gidansu domin a lokacin har ya Gama ya amshi result

Yana ganin ta ya fara mata kirari yana Ni'ima Ni'ima the one and only Ni'ima in minna"

Murmushi tayi tace"Kai ban san sharri na zo ne ka taimakeni"

Yace"toh,ta samu ne?domin nasan ke Baki Nima na sai akwai business,kwana biyu ma kin yada ni tunda Kika sato akuyan abbanki na Saida Miki Kika bani kasona ban Kara ganin ki ba,yanzu wata akuyan Kika sato?"

Tace"shi da akuya d'aya Tak ya mallaka a duniya Kuma na d'auke mun sayar Ina Kuma zai samu wani mutumin da aure-aure ya hanashi ajiye abin arziki,Kai ishaq akwai kallo ranan lahira domin sai Allah yayi mana hisabi wallahi a ranan zan tuhume shi akan meyasa ya haifeni bΓ yan yasan bazai iya kula dani ba,Kai ka gan yanzu matanshi uku a gidan yau naji Yana cewa Ranan juma'a za a d'aura me aure ga ya'ya kamar akuyoyi yanzu ma na barosu suna kukan yunwa ni da ummina dama ya daina kulata domin yanzu bata dashi yanzu saude yake like ma,kasan ita ta Haifa me yara maza"

Ishaq ya girgiza kai yace"gaskiya baya kyautawa "

Tace"duk ba wanan ba ishaq Dan girman Allah zuwa nayi ka bani result dinka zanje niman aiki dashi"

Wani kallo yayi mata yace"ke mahaukaciya ce?Taya zaki nimi aiki da result Dina ina namiji kuma gaskiya bazan Yarda ba"

Tace"basaja zanyi tayi a matsayin namiji Kuma da an biyani zanyi ta baka 15% tunda Kai already kana aiki a wani company wallahi ishaq i need this job my ummi is seriously sick ya kamata in Samu income da zan dinga kula da ita"

Yace"gaskiya bazan Baki ba wanan ai criminal case ne zamu fa iya zuwa prison"

Tace"Allah zai Kare please muyi trying kuma nasan kaima kana son kudin domin nasan Kai maye kudine"

Yace"ok zan baki nasan ma ba Baki aiki za ayi ba domin kallo d'aya zasuyi Miki su gane macece"

Tace"Kai dai ka bani Kuma Kaine zaka maida ni namiji"

Yace"how?"

Tayi murmushi ta ciro wayarshi dake aljihunshi ta shiga gallery ta bude film din data tab'a kallo a wayar shi tace"like this"

Yace"toh wa zai kashe kudi ya siyo fake bears din a super market ake sayarwa fa kuma nasan zaiyi tsada Kuma Dole Zaki siya suit Sanan ya zamuyi da suman kanki ga kirjin ki"

Tace"watch the video carefully zaka gan inda tayi "

Yace"but Dole sai mun aske suman kanki"

Tace"ragewa dai lowcut zaka min and sajen ai nasan irinshi Yan film ke amfani dashi but wanan abin nonon ne bansan ko zamu samu ba a nan tunda ka gan wanan American film ne thou nasan nono na ba irin manya nan bane so ba lalle su gane ba

Hararanta yayi yace"dake dawa?"

Tace"ok muje mu tambaya please"

Basu zarce ko Ina ba sai wani super market me suna jonapals a Nan Suka samu fake bears Suka zab'i wanda suke so Amma 2500 ne"

Kallonta ishaq yayi yace"biya kudin"

Tace"bani dashi Kai zaka siya sai Musa a lissafi in na samu aiki sai a cire maka kudinka"

Ajiyewa yayi yace"in Kuma ba a samu bafa"

Al-jihun shi ta saka hanun ta Ciro Atm ta Basu nan ta fara zagawa har ta gan wani Chinese weavon Mai kyau zaka d'au ko suman mutum ne da gaske tace"lah ishaq wanan zaiyi ba sai nayi aski ba yace"kina da kudine?"

Tace"is just 1500 fa please ka biya"

Yace"wallahi ko baki samu aiki ba sai kin biyani"

Tace"na yarda biya yayi sanan ta nuna musu hoton abinda zai matse nono,kamar Riga yake iya cibi wanda in tasa zai shafe nono baza a gani ba,sai in ta cire

Sales girl din tace"Basu dashi Amma suje choice"

Nan suka je abin hawa-hawa ne da k'yar ishaq ya yarda ya biya 7500 wanda shine me karamin kudi sanan suka kamo hanyar gida

Shi ta bawa Kayan tace"gobe zanzo da safe"

Yace"toh"

Har ta juya zata wuce yace"ni'ima"juyawa tayi ta kalleshi yace"Ina sonk ....."

Katseshi tayi da cewa"kana son kudin ka ko ban samu aiki ba ko"

Ya girgiza mata Kai,tace"karka damu zan biya"tana Gama magana ta tafi ya dafa setin zuciyarshi yace"sonki Nike ni'ima kinki ki gane"

Itako tana Shan kwana tayi tsaki tace"Wawa a karamin kwakwalwarshi zaice Sona yake ni yar iska ce zan yarda dashi in fito a gidan talauci in auri d'an talaka aini maikudi zan aura wanda Zan huta inji dadi ummina ta ji dadi mu huta in Kuma nunawa Yan gidan mu ni Yar halak ce tunda suna gani kamar bazanyi kudi ba"

Washe gari tayi wanka ta shirya da asuba ta fito sai gidansu ishak da yike kofar d'ankinshi a ta waje yake Nan fa ta shiga ta shirya a karamin bayinshi dake ciki dama akwai kitso a kanta all back shiyasa Bata sh wuya ba wajen saka weavon din dake razor cuta Aiko yayi mata kyau saitayi kamar mazan Chinese ko in ce yaran real fulani bazaka tab'a tunanin ba Haka kan yake ba ,da k'yar ta saka wanan rigarme Kama da jikin mutum Aiko ya shafe nono saidai da mutum zai natsu ya mata kallon kurulla zai gane akwai d'an tudu Amma ba sosai ba beyi flat ba sosai

Bayan tashirya ta saka suit din ishaq domin da kadan yafita tsayi fitowa tayi Yana ganinta ya sake baki yace"wallahi basasu gane ba"

Murmushi tayi tace"bana fad'a maka ba result din ya Bata ta tafi sai office din tana zuwa tayi sa'a ba a cike post din ba,interview sukayi mata tayi ta basu ansa nan suka bata pencil Wai ta zana musu plan na 3bedroom plan a take tayi Aiko sun yaba da kokarinta nan fa suka Bata aiki za ayi ta biyanta 75000,ai kamar tayi ihu Dan murna canja murya tayi zuwa na maza tayiwa manager godiya Sanan ta bar office din da niyya washe gari zata fara aiki tana fitowa tayi shagon su zee ta ganta zaune,canja murya tayi tace"Yan mata ya kike?"
zee ta kalleta tace"fine"

NI'IMA tace"please zan iya samun number ki?"

Zee da Kai ya fara Kato ta samu Mai suffan larabawa sai Yan ga take ta fara kira Mata number"

Dariya ni'ima ta kyakyale dashi ta dawo da voice dinta tace"ke ni'ima ce"

Zaro Ido zee tayi tace"Kai haba ya akayi Haka?"

NI'IMA ta shige ciki ta fara cire sajen fuskarta da farin glass dake idonta tace"ki tayani murna na samu aiki"labarin komai ta bawa zee"

Zee tace"har Ina cewa nayi new catch"

NI'IMA tace"ai aikin kenan"tun daga wanan ranan Ni'ima ta Fara aiki da sunan ishaq al-amin Kuma Babu wanda ya tab'a kawowa macece duk da wani lokaci suna ganin suffa mace Amma basuyi tunani haka ba domin cire passport din ishaq tayi ta manna nata da tayi da new loook yanzu watanta uku kenan duk wata tana bawa ishaq dubu ashirin yanzu Abba ya fara kulata Amma Bata bashi fuska,sauran matan gidan ko cewa suke karuwanci take zuwa itadai duk Wanda ya shiga harkarta toh sai su kwana ana bala'i,da wanan aikin take samu ta biya musu bukatu da maganin ummi ji take zata iyayin komai dan ummita

NI'IMA tana da sayi Amma ba can din Nan ba ita ba fara sosai ba Kuma baza a kirata da baka ba,tana da matsifar kyau gata da d'an jiki Amma ba sosai ba itadai baza a ce mata siririya ba,matsifaffiya ce ajin farko Dan in ka shiga harkarta toh ka bani koma baka shiga Ba akwaita da tsokana bata da hakuri ga niman fitina yanzu burinta ta auri me kudi

Wanan kenan

Cigaban labari
9/10/20, 6:31 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ1βƒ?7βƒ?-1βƒ?8βƒ?

Bismillahir Rahmanir Rahim

*A gaurguje domin abinda ya faru a baya bashi da muhimmanci sai wanda zai faru gaba*



Ni'imatullah Abubakar shine asalin sunanta,mahaifinta malam Abubakar Musa sai Kuma mahaifiyarta Ladidi,mahaifinta d'an asalin jihar Niger state ne kontagora to be precise,malam Abubakar ya kasance mutum me matukar son mata inda yayi ta aure-aure har Mata goma Sha biyar Kuma har Yanzu in ya ji labarin an samu bazawara shi zaije niman aurenta,mahaifiyar NI'IMA itace ta 7 Kuma a lokacin da ya aurota duk matan da yake aurowa yara mata suke Haifa me,shiyasa daya ji labarin aurenta ya mutu yaje niman aurenta a ganin shi tunda a gidan tsohon mijinta ta haifi yara biyu duk maza shiyasa yake da yakinin zata Haifa me yara maza,domin ya'yanshi goma sha d'aya amma ba namiji,shiyasa yasa hope dinshi akan ladidi ya kwashi dukan soyyaya ya d'ora mata,auransu da wata uku ta samu ciki murna a gun malam Abubakar ba dama komai ladidi ke so yana mata kullum zancen shi be wuce Allah ya sauketa lafiya ta haiho me tsantalelen d'an,a lokacin su biyu ne kadai suka rage matanshi da ita da talatuwa,talatuwa itace matar shi ta farko ita a budurwa ya aurota,itace me mulki a gidan duk matar da ya auro ita ke juyasu sai inda tayi dasu kasancewar ita be tab'a sakinta ba,kalman saki be tab'a shiga tsakaninsu ba Kuma ko kad'an bashi da niya sakinta domin talatu ta wuce tunanin ku,macece me shige-shige da bin bokaye ko kad'an Bata damu da aure-aurenshi ba domin tasan bazasu dade ba zai zubar yayi sabon zubi,saidai hankalinta ya fara tashi ne a lokacin da ta gan irin kulawa da mijin nata ke bawa ladidi nata daban ne ko kad'an be tab'a mata haka duk aure-aure daya keyi babu wacce ya nunawa irin Wanan kulawar sai ita,nan fa tayi ta shige-shige itako ladidi Bata masan tanayi ba saima d'an sana'an kayan miyarta da takeyi tana d'an samu rufin asiri

Abubuwa sun canja ne a lokacin da ladidi ta haiho Ni'ima ai a ranan haukacewa ne ya rage beyi ba,yayi ta hauka har ya kai ga cewa"shi ba shine babanta ba a waje akayi cikinta,murna gun wajen talatu ba dama tayi farin cikin wanan Lamarin da k'yar dai alhaji sambo maigidan shi watoh alhajin da yakewa gadi ya shiga tsakaninsu sosai ya me fad'a Kuma ya shaidame duk Randa ya sake ladidi zai koreshi a aiki,da yike Yana samun d'an zakkah duk shekara ga kyautan sutura hakan yasa ya hakura be saketa ba Amma ko d'aukar yar beyi ba Kuma yaki yanka mata ragon suna,alhaji sambo ne yayiwa ladidi komai na suna da aka tambayeta wani suna take son a sawa yar'ta tace"NI'IMATULAH"Haka fa NI'IMA ta taso cikin sangwama mahaifinta kwata-kwata ya tsaneta Kuma ya cigaba da aure-aurenshi itadai ladidi ta Kama sana'anta Kuma Allah yasa mata albarka harta su shinkafa da wake garin masara duk tana sayarwa yanzu,saidai a lokacin da NI'IMA keda shekara biyu a duniya step Brothers dinta Suka bar duniya a gidan tsohon mijin ladidi an waye gari aka gan sun mutu,ba karamin tashin hankali ladidi ta shiga ba, ga ciwon sugar da take fama dashi amma ta dage da sana'a ta rungume yar'ta a duk gidan Ni'ima ce ke zuwa boko ba karamin jajircewa ladidi tayi ba wajen ganin Yar"ta ta samu ilimin zamani da Kuma addini sauran yaran kuwa Babu ilimin boko balle mahamadiya Kuma kullum Kara yawa sukeyi,a Haka har Ni'ima tayi primary ta shiga secondary ta gama,yariya ce Mai ilimi sosai,waec result dinta na fitowa umminta ta bata kudi tayi registration din jamb seating d'aya ta ci exam din,nan fa ta siyi form din jami'a a first choice tasa tana son karanta achitecture second choice Kuma tasa urban and regional planing itadai tana son karanta achitecture domin ko a secondary school ita technical student ce a under building take a lokacin ita kadai ce mace,cikin ikon Allah ta samu abinda take so saidai ita kadai ce mace a department din,Ni'ima bata da wata kawa data wuce zainab tare suka taso tun suna yara sunyi primary tare har secondary school sai dai ita zee bata cigaba ba,makota ne su

A lokacin da NI'IMA ta fara jami'a sai talatu ta fara sakin haibaici Wai karuwanci take zuwa sai tayi ta cewa"ayi mu gani"

Malam Abubakar ko duk da be kula Ni'ima be hanashi zuwa d'akin ladidi domin talatu in be kawo ba saidai ya kwana da yunwa Amma ladidi ba ruwanta ko me ta dafa tana bashi,ko kad'an Ni'ima bata kulashi itama Bata ragawa kowa a gidan ba ma gidan ma kadai ba har anguwan kowa yasan matsifar Ni'ima ita ke takawa talatu birki domin in ta fara matsifa sai ayisati tanayi

A lokacin da NI'IMA ke 300 level ne aka koreta sanadiyan dambe da tayi da wata a makaranta kasancewar haka ya sab'awa dokar makaranta,ba karamin tashin hankali Ni'ima ta Shiga ba, tayi kuka domin tasan ita kadai ce hope din mamanta da karatun umminta ta dogara Taya zata Sanar da ita an koreta tasan sai zuciyar umminta ya buga ga ciwon sugar da take fama dashi domin har yayi tsanani ya fara tab'a mata Ido dama tuni ya hanata haihuwa

Zee ce kadai tasan da wanan batun tayi kuka ta gode Allah domin tana san ran da a ce Ni'ima ta samu tayi graduating da da first class zata fito domin shegen ilimine da ita itace best a department din,Kuma ita kadai ce mace Amma rashin hakuri da matsifa yasa ta jawowa aka koreta domin tun tana 100level ake Bata warning Amma taki ji"

Tasan ko hauka takeyi bazata iya Sanar da ummita ba,hakan yasa duk safe sai ta fita taje gidansu zee da sunan makaranta har na tsawon shekara tana haka kafin ta zo ta cewa umminta ta gama karatun, da yike ummi ba kan karatun ta sani ba,nan fa ta fara shiga gari niman aiki Amma duk inda taje sai a ce ba vacancy,kawai wata Rana sai zee ta fad'a mata Wai sabon company da aka bude a kusa da shagon da take aiki suna bukatar ma'aikata Nan fa NI'IMA ta shirya taje tace"ko shara ne tana so Amma da taje sai Suka ce an cike wanan gurbin post d'in p'a ya rage Kuma saime degree in achitecture Kuma namiji suke so domin post din will involve traveling da c e o in akwai need shiyasa basa son mace"ba karamin kuka tayi ba ranan ta bar buiding din jiki ba kwari

Bayan sati d'aya

Maman nur
9/10/20, 6:31 AM - Ummi Tandama: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
*NI'IMATULAH*
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin na kudi ne 300 me bukatar karantasa har karshen a tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Access bank ko Kuma Kati mtn vtu ta wanan layin 08148088368 me niman Karin bayani sai a min magana ta wanan layin 09090112846 sai na ji ku

πŸ…Ώ2️⃣1βƒ?-2️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Cigaba tayi da cire kayan jikinta tace"zee kin gan laifina in banyi Haka ba wallahi zan iya rasa ummina,ni kaina na Fara gajiya da wanan harka ga matan office dinmu' kamar zasu cinye ni,yanzu ma na Kara shiga wani tashin hankali domin mutumin dana yiwa rashin mutunci d'azu da safe ashe shine me kamfani"

Zee tace"hmmm ai shiyasa Babu kyau tsokana gashi yanzu kin jawowa kanki

NI'IMA tace"ko yanzu ya shiga gonata ba kyaleshi zanyi ba ai duk Yan office din Nan wawaye ne"

Zee tace"ba laifinsu bane yanayi inda kike canja murya bazasu gane ba

Tashi tayi ta shiga ciki ta maida kayanta tana fitowa ta gan Aslim tsaye yana cewa"a bashi ko wani irin soda drink,domin shagon akwai drinks da snacks

Hade rai NI'IMA tayi shiko d'auke Kai yayi Kamar besanta ba

Zee ta kalleta tace" har an dawo NI'IMA?"

NI'IMA ta fito ta tsaya kusa dashi tace"wanne za a bani?"

Ciro dubu d'aya yayi ba tare da tanka ba zai mikawa zee ta kwace,wani kallo yayi mata yace"jaka kawai Wanda bata san me takeyi ba,a ce mace da roko Haka?tur da Hali irin naki"

Dariya tayi tace"ko a jikina malam indai Zan karb'i canji"

Kallon zee yayi yace"ku daina barin irin wa'yanan mutane suna zuwa muku shago in ba Haka ba zasu korar muku costomer"

Hararanshi Ni'ima tayi tace"karyar banza Kawai kaima ka daina zuwa kananan shago Mana tunda kana ganin Kai wani ne"

Zee tace"Yi hakuri sir Bari in baka canji"

Tsaki yayi ya bar wuri Ni'ima ta bishi da kallo tana murmushi

Sai da ya wuce zee tace"miye Haka so kike a koreni Ina Kika sanshi?*

Ni'ima ta kalleshi tace"nifa sonshi Nike tunda na ganshi a bus na ji ya sace min zuciya,balle dana gane shi me kudine,ya Gama Dani shine fa Mai kamfanin mu"

Zee dake kwashe Kaya tana shigarwa ciki tace"ikon Allah daga ganin me kudi shikenan"

Tace"Allah ya gani tunda na ganshi na ji Ina sonshi Amma Dana gane shi Mai kudine sai son ya Karo"

Zee ta shigar da Kaya tace"toh Allah ya kyauta Amma da kin hakura dan yafi karfin ki Kuma na Lura ya tsane ki"

Tace"ko da karfin tsiya zai so ni Bari ki gani nasan hanyar da zan bi Dan ya soni,in Kuma ya ki in je niman aurenshi har gidansu me ke ciki"

Zee ta saki Baki Tama rasa me zata ce,nifa zan aureshi da yarda Allah,

Zee tace"toh Allah ya kyauta Amma dan rashin gata da sanin ya Kamata mace taje niman auren namiji ni ban tab'a gani ba"

Ni'ima tace"wanan ai sai na bi hanyoyin da zanbi in ya garara sai inje gidan nasu Amma yanzu Ina da hanyoyi da zanbi"

Zee tace"meyasa Zaki wahalal da kanki akanshi gaki da samari wanda suke sonki Amma zaki zubar da ajin ki Ni'ima you are beautifull why do you want to downgrade yourself?"

Ni'ima dake tafiya tana Shan rake domin tuni zee ta kulle shago ta cire rake da ta sa a Baki tace"zee you expect me in auri wanan kanana samarin da Basu San ciwon kansu ba,masu zuwa zance a babur sai ka ce Yar iska,ni Yar iska ce da Zan auri talaka,wallahi wahala da ummina ta Sha bana addu'a in Sha shi,Ina son in bawa ummina farin ciki Kuma ta auren Mai kudi Zan samu cikar burina"

Zee tace"toh Allah ya taimaka Allah yasa auren maikudin Nan bazai zama sanadin shigar ki wani Hali ba"

Ni'ima tace"eh ko Zan wahala da sauki"

Itadai zee

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment