Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin na kauda shi in fuskanci na mijina, kafadunta yarike karya ne joda sona yafi na Ahmed tasiri azuciyarki ,

joda tace ko kadan naka daban nasa daban , nahada jini dashi sann kuma jinina ne tagefen zumunta, doctor yace na lie kokin manta jinin jikina ke yawo a jikinki ne? Joda tace ban manta ba Allah zai baka wadda yafini insha Allah wish you all the best, yace alright shikenan zan wuce amma kafun nan yau zan bude miki fuskata kigan ni yanda ko a mafarki zaki iya she da ni

Juyawa yayi yacire face mark. joda kam duk takagu yajuyo barinma dataji sanyi na ratsa ta, yana juyowa joda tace you....ya....yan haaffffsaaas dakyar tahada kalmar sekuma tazube kan gado somammiya , toilet yashiga yadebo ruwa ya watsa mata sann tafarka takureshi da ido " abubuwan da dawo mata akai hawaye ne suka fara mata zuba

Ahmed yace menene abun kuka kuma? Joda tace nakasa yarda da abunda nagani ne " Meyasa kaboye mun kanka kazo mun da fuska biyu? Ahmed yace nima bansaniba joda tace then what did you Ahmed yace birthday dinki skull dinki kula dake hospital suturarki da duk wani abu dakikaji ance oga to by nine. dasauri joda tarungumesa tana kuka ilove you yayan hafsa, Ahmed no karki kara cemun yayan hafsa yayanki dae,

joda tace ok yayana, kanka meta yayi suka dade ahaka sann tace nifa wlh se amun bikin aure kamar yanda ake yiwa ko wace mace sann nima akaini gidan mijina, Ahmed yace shikenan kikeso? Joda tace eh sekuma zancen karatu, Ahmed yace no bayanxu ba sekin gama bawa babynmu abinci tukun haka dae suka wuni a ranar makale da Juna sewani nan nan yake da ita joda kam jinta take tamkar sarauniya yanda ake nuna mata kauna zallar abin gwanin sha'awa

Kamu aka shirya naji da fada bakaramun kudi aka zuba agurin ba , haka sukayi dinner itama abin basauki aka dawo last walima dare aka kai kowace agidanta amarya khalthum da abdallah se amaryar Γ— joda πŸ˜… hafsa kam ana gefe se laulayi ake joda se ramawa take tana mata tsiya,

Joda tagama bawa sadeeq mama Ahmed yashigo rikeda leda yakarbi Dan yakaishi dakinshi tareda innah mai renonshi yatofa masa addua sann yawuce, sallah sukayi suka gode Allah tamkar fist night, sukaci suka sha sann suka bi lafiyar gado acan aka raya sunna bakaramun so yanuna ma joda ba itama haka

πŸŽ„ FULANIN DAJI πŸŽ„
N@ B Aleeyu πŸ’• page 1⃣1⃣9⃣
Dasafe bayan sunyi wanka suna breakfast Ahmed yace wai ni in tambiki joda dama mace idan ta haihu dadi take karawa ne " joda ta kyalkyale da dariya tace nikam bansaniba, Ahmed yace tabbb kinji ki kuwa tamkar honey, joda tace kai kuma kazar ce honey din. Ahmed yace au har kinsan dadin abun dasauri tarufe fuskarta tana dariya no nikam wasa nake,

Ahmed yace bawani nan kinata cewa wayyo mijina, joda tace kai yayana bansan sharri ni bance komai ba, dae2 nan seda innah tafito da sadeeq an shirya shi tsab Ahmed yakarbes yamasa kiss gud mrng son, Ahmed yace kinsan me , allah ya soni kadan inyi asarar mata yar aljanna kamarki, joda tace tabb nice dae nakusa nayi asarar handsome like you daya tamkar da dubu,

Ahmed yajata sukaje dakinshi yaciro mata wani dankwali yabata yace zaki iya tuna wann? Joda tace wow amma ka iya ajiya harda stones din jigidana ina xua nima dakinta taje tadauko jacket dinshi tasaka tana xua tace bae nayi kyau Ahmed yace how sweet tamiki kyau sosae anma meyasa kika aje, joda tace I dunno kawai idan anbata mun itake sanya ni nishadi babu wani blanket dayake hana mun jin sanyi tamkar ita

Ahmed yayi murmushi yace Allah yabar mun ke queen of my heart Haka abun ketafiya komai normal tuni Ahmed yasaki mansura bayan angano tanada cutar HIV AIDS dakuma cancer ta mai haifa, allah kara kiyayemu,

Ahmed yashigo dauke da sadeeq wanda yazama tubarikallah dashi wata uku amma kamar yayi 7 mnt bul bul dashi , joda nazauna tarasa yau kam meke damunta , Ahmed yace hello maman unborn baby, joda tace wlcm lion bae, Ahmed yace wai meyasa kike cemun lion bae, joda tace saboda komai naka tamkar nasa ne musamman voice. Ahmed yayi murmushi yace toh mai ciki,

Joda tace wani cikin kuma Ahmed yace amatsayina na doctor na hango babyna a jikinki, joda ta bare baki 😫 impossible wlh wata uku insaka samun wani cikin Ahmed yace ay se kiyi amma akwai babe ajikin ki aykuwa tuni tafara bubbuga kafa tana shagwaba,

Ahmed yace dama abunda nake so kenan kin yin kyau da wann yanayin , ayko dakyar yasamu kan joda da tace se ancire cikin seda taga Ahmed yafara masifa da ita sann ta hakura wani sabon tattali yadawo sabo, magani mai kyau yake bawa sadeeq ba abunda yasamesa, sema kyau daya kara , hafsa anjuye baby boi mai kyau dashi

Khalthum ma an dauka, anyi bikin amina da Dan commissioner wato umar, inda sukaje dubai honeymoon. Gwaggo nagani asibity wai anjuye twins mace da namiji, πŸ˜‚ joda tace gaskiya ya Ahmed acirewa gwaggo mahaifar ta. Ahmed yace why? Joda tace abin kunya ni na haihu ita ta haihu, Ahmed yace bakida hankali kawai bata gama haihuwar ba se acire lokuma ance miki mu bama son kanne ne gashi ma koya wa bamuda, joda tagwaguda baki tawuce tabarsa,

Bayan anyi sunan twin din gwaggo wato arif da amra, gwaggo tanemi alfarmar yamaida hjy agidan, dad yace sedai kinemi wata alfarmar amma banda wann kusan sati uku tana biyarshi dole yatara family meeting yanemi shawarar su, Ahmed yace idan kana sonta ka maida ita dad, abdallah yace dad hjy tayi nadama sosae Dan Allah kamaida ita nidama kawai banda bakin dazan nemi wann alfarmar ne "

kowa dae yabada go ahead. dad yace shikenan bawani jimawa yaje yayi magana aka maidata zama suke nakauna da amana itada gwaggo koyaushe arif na gurinta gwaggo kuwa amra , wanda kamar sun raba yayan ne " dad na matukar farin cikin hakan yanda suka hade kansu sosae sann baka gane Dan wane sun dauki su hafsa tamkar nasu

Bayan wata biyar cikin joda yagirma , sadeeq kuwa har an iya tafiya joda tamatsa akan seta cire shi a mama Ahmed yace samm seya cika shekara daya dole ta hakura da hakan , wata tara cib dasamun cikin joda tahaifo babynta mace mai kyau tamkar balabara, Ahmed yarasa inda zai sakata saboda dadi aka sakawa yarinyar aisha suna ce mata aysha, honeymoon sukaje daga can zasu wuce saudiyya, uhm...acan joda takara kwaso wani cikin aysha na wata biyar currr Ahmed yaki gaya mata kar tasamasa rigima

Har suka dawo bata saniba , seda taga cikinta na girma sann tafara korafi aykuwa dataji akwai ciki kamar zata buga ihu, Ahmed yace shikam idan tajuye takara daukar wani yaya yanxu akafara,

****** BAYAN SHEKARA UKU*******

JODA rungume da aysha tana gyara mata kanta Sega sadeeq yashigo rikeda kaninsa ameer yana masa wasa Ahmed yakarbesa yana basa chocolate, Ahmed yace madam waike bakya tsufa ne haihuwa uku amma ko boobs dinki sunki juyawa ma bare skin dinki ollwyz fresh kike karawa, joda tace kaima ay nima wlh allah tsoro nakeji kar wata tamun snach gaka tamkar saurayi kullum, Ahmed au na manta ingaya miki fah commissioner yabani yarsa safina, joda tace what? tura aysha tayi ajikinta tawuce sama aguje, Ahmed yace yau nadebowa kaina rigima, dakyar tabude masa ganbun yajanyota sekuka take halshensa yasaka yashanye hawayenta sann tace relax April fool ne " joda takai masa naushi kaiko Allah bana so kadena " Ahmed yajanyota ajikinsa kece tafarko kece ta karshe agareni joda tace Allah koh? Ahmed yace nima Allah kara rungumesa tayi I loves you so much mu husband, Ahmed yace loves you too my wife, Sega su sadeeq sun shigo Ahmed yace kugyara zamu dauki selfie πŸ“·πŸ˜˜πŸ˜πŸ’‹
THE
END πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„πŸŽ„

TAMMAT BI HAMDULLAH , ALHAMDULILLAH,

Ina fatar adauki darasin dayake acikin wann novel ba kyale2 cikinsa ba akwai sakon danake son isarwa jama'a mai brain shiyake ganewa and the last thing is Every Single Person On The Planet Has A Story Don't Judge People Before You Truly Know Them The Truth Might Surprise You
All the best πŸ‘πŸ»
Godiya ta musamman ga duk wadanda suka bada lokacinsu gurin karanta novel dina Allah yabar zumunci da kauna, masoya a duk inda kuke ina mika gaisuwa ta πŸ‘πŸΌ

Godiya ga grps dinmu
excellent writers
sadau novels
M jabo novels
Dandalin karatu,
Hose of novels
Facebook fans😘
and others

Zanmika sakon ta'aziya ta ga daughter na kuma frnd dita rookie sadau Allah yajikan kakanmu daya rigamu gidan gaskiya ameen πŸ‘πŸΌ

Kukasance tareda asiya Bashir Aliyu yar mutan sakwkwatawa , marubuciyar
Haduwar WhatsApp
Azla
yar India
Abokina
Fulanin daji
Nd the nest x SADAUKI
Yaudara , cin amana, zurfin ciki , nadama, rashin tausayi , maraici da kadaici, tsa gwaron soyy , sarauta duk sun tattara acikin sabon littafina wato sadau ki, karka /ki bari abaki lbr
08122048543 for comments or corrections πŸ–Š
Bye luvz you so so much my fans 😘😘😘😘
By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
07039625239

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment