Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zamanne nace bazaizama matsalaba zanbaka kudi katada gini kodana shaidawa hinduwa zuwan baba dakuma abinda ya kawoshi saitace garahaka don baba batayi masa biyayya sannan inya auri kanwa aminiyarta gayyar tawatse dama itace munafuka maizugata cikin lokaci kankani akagama gini har tsakar gidannasa akamalale tareda hakamusu rijiya babagaje batada labari tana gindin murhu butu butu da ita tanawasga laumar tuwo saitaji guda anakawo amarya dakayanta daga takai da dare kuma saisuka kumajin watagudar babagaje dataji ance itama amaryar babace saita yanke jiki tafadi ta aika kiran dija tanazuwa cikin kuka tashaida matacewa malam yaci amanarta har mata biyu yayo lokacidaya dija tace dasafe zanzo mushirya yanda za ayi ranardai baba gaje babu bacci dasafe basaitaga zaituba kanwar dija nan tashiga sallallami tazari mayafi tanufi gidansu dija cansukaje suka kwashe fada dazage zage gamida tonanan asiri babagaje tazo tashiga daki takoka takoka tareda tsinewa wata aminiyar tazuba tagumi tanatuno irin gore goren da dija tayimata wanda abubuwan duk itace tasat tayi yauce rana tafarko data fara tunanin canza halayetasani yanzu abokan hamayyarta wato mijinta da kuma yarsa kuluwa sunyi nasara akanta kuma amran sunhada kansu saiyimasa biyaya da kyautatawa baba
Bagaje kuwa duk tafige koyaushe tana daki tana tunanin rashin mutunci da dijataimata mutan kauyan saizundenta suke sunamata dariya sannan mutan gida suma sunsamu yancin kai har habaici sukemata duniyakenan yaugareka gobe ga dan uwanka yanda takesa mutane zaman daki wai itace mutane sukesata zamannata dakin nafahimci wannan karon saida yayi wani cikin yatafi wannan karon bawani laulayi slsai saidai rashin dadin baki cikina yana wata takwas husna tahaihu aiko basma tanaji tace insama da kasa zasudu saitazo gida nageri a yayi yayi taki dole yace to tabari zaishirya musu suzo anajibi suna nankuma yayowa sajan waya cewa ashirya gidansa na karkasara zasuzo da matarsa anyi gyara gidan yayi kyau amma ita anata ra ayin tafiso gidansa na dorayi sunduro da rana tsaka lokacin inashirya yara zamuje gidan husna saiga kiransa yacemin ina inane nace ina gida munashirin zuwa gidan husna dasauri yace min a a kada inje gashinan zuwa nace to nashiga yimasa shirin tarba nayi gayu taredashiya masa dan lasheshe yaranma nakara gyarasu dan mijina mesan yagammu cikin gayune nida yayana shiru shiru saican da magariba yarama sunfara bacci sannan yashigo inazaune inayan addu oi kafin isha i yashigo na kalleshi sannan nakaudakai yashigo da fara a haba umman hajiya yaukuma menayine cikin shagwaba nace kahanamu fita kuma kaki zuwa dawuri yashigo ciki ya ajiye jakarshi yazo yamikar dani tsaye yasani cikin jikinshi hajiya tashigo da gudu daga dakin tasalla na kwace dasauri tace abba oyoyo tarugo yadagata sama taredacewa hajata yarun gumeta inasu abbana da dady tace sun bacci umma tace tuyi tayya amma tuna bacci nace to sarkin surutu yaciro ledar suwuit gashi kije baba tasalla ta bude miki shazumamun ta amsa ta ruga dagudu yabi bayanta yamaida key yace kinsan isha i lokacinta danisa ga karatu nazo dauke dashi nashiga cire tufafina saida komai yalafa yace inajin dadin yanda kike amsa kirana aduk lokacin da nazo miki bazance garanda kika juyan bayaba tunda na aureki nace kaima kafita dukkan hakkokina dasuka rataya akanka yaya zanyi wasa danaka tashi mu gyara jikinmu muyi sallah kasan yanzu baba tasalla zatazo gaisheka tare mukayi wanka kuma shine yajamu sallah muna idarwa nabude kofa saiko gasu itada hajiya bayan fitartane yace tarefa mukazo da basma gabana yayi muguwar faduwa nace tana ina yace tana karkasara kuma tace bazta koma amerikaba nace tasan da nine yace a a kuma banaso kiyi sanadin dazata sani nayi shiru cannace boye matafa bashine mafitaba sanarda ita kawai tunda dole watarana tasani gaskiya bata buya nanko yashiga fada dacewa inaruwana nidai inyi yanda yace shifa yamata alkawari bazaimata kishiyaba yanzukuma da hakan yakasance dole inguji bacin ranta
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Nace to Allah yabaka hakuyi bankuma maganaba azatona nanzai kwana asheba hakabane wajan shabiyu yakirani waikada intsaya jiransa bazaishigoba nace to saida safe washegarima saiwajan shabiyu yashigo kuma yanazuwa yaba yara tsarabarsu hada tasalla yaturasu dakinta yanata wani daure dauren fuska wainazo da bukatatane harma abin yabani dariya sainayi murmushi taredacewa dakadan murmusa kokadan saki fuskar zanfi fahintar darasin naka kaima kasan zakafi jindadin bada karatun ko malamina yayi murmushi hakane daliba maibiyaya daganin girman malaminta lokuta dadama m b yana mamakin hali irinna jidda tada bance cininta baisata kin amsar larurarsa ba ko afuska bata nuna damuwarta amma basma lokacin da take da ciki har saida akayi mata aiki da watanni sannan takulashi kuma duk da son dasukewa junabaihana wasu lokutan inyazo da bukata tace ita tagaji ko bacci takeji dadai sauransu tunda yadawo baitaba kwana damuba saidai yashigo nadan lokaci yayi bukatarshi yayi wasanni da yaransa yatafi inmuna bukatar kudi kowani abu yabamu ranarnan kawaisaigashi waizamuyi parking mukoma karkasara don itatace nana gidan takeso nace mata damatar abokina tace itadai sukomacan nanyafi girma da kyau nace to yaushw zamukoma candin yace yaumana inamaga kina tambayata kuma nace to yihakuri muka haushirya kaya saikuma yace kodadai kukoma kauye kudan zauna agidanmu inmundawo nan kukuma saikukoma candin nadanne damuwata nace duk yanda kace hakan za ayi ko bab tasalla bannuna matayanda mukayiba cematanayi kurum za ayi gyaran gidanne dukda hak saidatayi masa fada dacewa gyaran gida babu notis kana kallon yarinyar da tsohon ciki ammaka tattaro mata aiki yanzu shiru yayi mata baitankataba shadayan dare muka isa kauye duknagaji baba tasallace nabari dashare mana gurin kwana satinmu biyu dakwana uku sannan yazo waimuzo mukoma bance komaiba mukakoma gashi dagacan makarantarmu danisa haka nahakura sadai direba ketafama tunda muka dawo kwanansa uku sannan yazo bukatace takawoshi yagama yatafi basma tafito daga wanka tashafa mai zata taje kai saita tuna saitin kum dinta dawasu mayuka masu tsada databarsu cikin fdurowar dakinta na karkasara takira m b my d nayi mantuwa gidannanfa mangashine dakum masutsadane saiyanzu natuna cikin sauri yace kibari zansai mikiwani tace nanfa ba asamunsu kaganifa zanje indauko abuna takashe wayar tashirya tadauki mota duk dasaurindayake baisametaba tatafi yabibayanta kafinnan saida yakirani yace wai basma tayi mantuwa gidannan gatanan zuwa inkingani kibata inkuma bakiganibato ammakada kinuna kinada alakadani
Dim nayi abinna abban su hajiya yasoma wuce tunanina nafito falo nazauna banjimaba nagatashigo cikin do guwarriga da wanidan gyale tashigo tana yatsina babuko sallama takalleni inamasu gidan kokune nasake kallonta hakika tanadakyau nace masu gidan sunje koyo sallama tadanyi dim tasan inayimata koyine da sallama tadaga kafada tareda yarfe hannayenta sannan tanufi dakina natareta dasauri bakida damar shigarmin daki malama mekikeso tayi dariya tareda yimin kallon raini ke nan inace gidan mijinane aro akabaku nace ko tosainaji dalilin shigarmin dakin dazakiyi ko gidan wanene dinki tace mantuwa nayi tabi gefena tawuce nabita yarasunawasa tako tsurawa hajiya idanu tanufi inda tayi ajiya taciro tajuyo tadubeni talaka bai iyacin arzikiba nace shawarata dake inzaki shiga gurin musulmai kidingayin sallama
Tsakitaja tafita asheyana waje yaso yashigo to yara insunganshi asiri zaitonu danhaka saiyayi tsaye awaje datafito saiyanufo ta duk zufatarufe shi yace kingani kuwa tace nagani matar gidance zataminsalo daganinta yar kauyece tazo birni yace matar wannance kumatanada kirki tace matarwa yartadana gani saikace maama dandai ita farace yasake share zufa yuce kitafi gida matar dan uwanmune ammadai babu abinda yafaru tsakaninkuko tace kadaisanni sotayi tarainamin wayau nagaigaya matamagana nataho
Abuna yace to ammafa kadaki sake zuwamusu gida nadai gayamiki da dare yazo nalura soyake yaga ko nayifushi ne niko nakinuna damuwata azuciyata nace kadaiji dashi duk wanda yabata yasani duk wanda yagyara ma yasani kusan shabiyu sannan yatafi shikansa yasan bayayiwa jidda adalci kuma bata taba nuna damuwartaba nikuwa inamamkin yada abbansu hajiya yake ganin zama zaiyiwu ahaka gashi yanason komawa gurin aikinsa ammayan tsoran kada yatafi baya tahaihu yasamu anty nana wadda itama yanzu tanada tsohon ciki yace anty nana dan Allah konatafi kadakibari basma tagane jidda Allah banda karatun jidda da kauye zankaisu anty nana tace kanajin tsoran basma zance koko santane yamaka yawa gara kafitar da gaskiya kasami zaman lafiya inma fushine intayi zatahuce yace sai innadawo tace to kasandai innahaihu dukkansu zuwazasuyi yasallamemu yatafi tosai Allah yasa narigata haihuwa yata mace abbansu yayi murna ammabaizoba saidai yaturo kuma anyi komai satinmu biyu anty nana ta haihu dama kafin yatafi yakafamin watasabuwar dokar ya cite waccan cewa yayi yanzu zan iya kiransa koyaushe nakeso ammakada nayarda muhadu da basma inyaji ance munhadu tonice sila kumazai dauki mataki maitsauri kaina nadubeshi bancekomaiba yace kinyishiru nace to ammakabani aiki maiwahala ammazankiyaye saidai kuma innitazo tasamu har gidafa saiyace inanufin kadaki bari tagane alakarmu dake murmushi kawainayi irinnatakaicinnan nace to kwanci tashi saida yayi wata shidda sannanyazo gidanta yasauka lokacin fiddausi sunan jaririyata kenan watanta biyar saiwashe gari dasafe saigashi tela yazo yana gwada yara yinufom din islamiyya zansasu nanko suka ruga suka rungumeshi yadaddau kesu yasauke sannan yanufoni da fara a yanacewa ummansu hajiya maman fiddausi ingani wata biyo yarungumeta yanacewa wadanan kyawawan idanun irinnakine Allah yasa tagado hakoranki itama tasha hakorin makka irinnaki nace zuwa babu labari yace kedai bari jiya nasauka yanzudai inason yin break fast ne naje nashirya masa kunu mukayi kuma da kosai yacika cikinsa wannan karon yana zuwa yaci abinci ammabaya kwana hakaduk yadameni kamar bashida mata dakansa yace inshir zaisoma koyamin mota nakoji dadin hakan kodan kai yarana makaranta dake inada hattara cikin satibiyu nasoma tukata dakaina saidai andauramin lamba L kwatsam saiga hajiya shiwa tazo gidan dady anty nana tatareta da abinci cikin sanyin jiki tace takoshi tazo gurin alhajine anty nana tace to yana bacci saidai kijirashi cikin zuciyarta takecewa itada gidanta da mijinta yau anabata umarni anty nana taganeta kodan kamarsu da husna koda yatashi saida yaci yasha sannan tace yana da bakuwa baitsammaci itaceba donhaka yashamamaki sukagaisa ta tsugunna gabansa tanakuka cewa tatuba yayafe mata tasan tamasa laifi yace Allah yayafe mana tace kanemamin gafarar bello sannan inda hali kamaidani dakina wallahi inacikin wanihali tunda akatsare babanmu shikenan nasir da nazir suka kwashe kudin babanmu tareda duk wasu takardunsa masu amfani sukagudu saudiyya sunyankewa babanmu hukuncin daurin raidarai gashi duk dangi sungujemu saboda lokacib da mahaifinmu yakekan giyar mulki da kudi mungujesu tasake rushewa dakuka dady yajinjina lamarin sannan yace Allah yasauwaka yanzudai gaskiya batun maidake sainayi shawara anty nana tafito hannunta rikeda yaya sunan yayansa yasa ma yaron wato abubakar shine suke cemasa yaya yanaganin babansa yasoma kuka saidatakaishi shiwatace danwanene yayi murmushi yaronane takalli yaran cikin tausayin kanta tadan karyar da wuya Allah yaraya yace amin tashizanyi inje gidan basma aisuna gariko yace eh tafita tatafi karkasara tanufa dancan tasani kofar falonmu tamurda tashigo sannan tayi sallama lokacin haja yara sunadakin baba tasalla tazomana kwana biyu kuma yanaso taga likita saboda kafa funta kuma haryanzu saidai yazomana bayakwana yaudinma baidade dazuwaba wai bacci yazoyi nace yazauna inkawo masa abinci saiya jawoni jikinsa wai infadamasa wanne turarene nake shafawa har basma tasoma tuhumarsa akai nace nidaito bari nakawomaka abincin munacikin hakatashigo
Da sallma nadubeta dafarko nazaci basma ce dan kamarsu daya daga bisani sainaganta babba abban su hajiya yadubeta shigo hajiya tadubeshi gashi tanayi kamar mara gaskiya tace a a dama gurin basma nazo yace aibatanan bari insa akaiki yakira direba yahadasu saidasuka tafi sannan yatuna lallai yau likizai balle yakasa sukuni itako tana mamaki aure bello yakarane kokuwa ya abinyake basma tayi murna sosai lokacin da taga antynta itama antyn tayi murna sannan tashaidawa basma abubuwan dasukafaru kuma mayanzu tazone taroki dady yamaidata zatazauna lafiya danyanzu takoyi darasi basma tace amma anty yanada matafa gashi yarinya batafi sa ataba gashitana haihuwa sunaji dajuna shida ita kinaganin zaki iyazama dasu tace zanzaunamana auta kinsan ha ula in danashiga kuwa sunazir fa harshigomin sukadinga yidadare zamin fyade basma tadafe kirji tareda cewa kafinsugudu tace saunawa harbanaso dareyayi niwannan bala i ni shiwa basma tace Allah yakyauta masifa shakikanka acesuna binka shiwatace shiyyasa nace bari inzo inyihakuri yamaidani bagashiba kema kinazama da kishiyarki lafiya basma tazaro idanu kishiya ainibanida kishiya tace gidanku nacan karkasara nannasomazuwa kumashinema yabawa direba damar yakawoni basma tace inajindai gurin abokinsa yaje dan uwansu kaizance kinsan narude shiwatace shinenaganshi tanzaune ajikinsa to inaga dan uwansadinne nagani basma tace anty
Dan Allah kadaki kawomin rudani tace to kidai bincika basama duk hankalinta yatashi dukda cewa takiyarda taciro waya takira wayarshi yadaga yace yadai my love yadaidakene ammashikansa yanacikin rudani yasani yau asirizaitonu takatsetunanin sa dacewa kana inane yace gidan dady tace kunhadu da anty ne yace eh ninace akawota daga gidannana karkasara tace gidan dan uwanka yace nan wadannan tambayoyinfa tace a a bakomai takashe tadubi anty tacekinjiko ninasan wanene mijina gidan dan uwansane anty tace tokidai sa ido itakuwa basma tunda anty tazomata dalabari takasa sukuni batadai nunamasa komaiba shima baiyiwani daridariba baretagane saidai yatabbatar taji itakuma abinda yasatake zarginsa intatuna yanzu bayadamunta kamar lokacida suke america yinwannan tunanin yasata cikin rudani wata ranar juma a tadauki mota misalin shabiyu rana tanufi karkasara awajan gidan ta aje motarta tashiga tasalla tasamu aharabar gidan tareda yara sunawasa harda fiddausi takalli baba tasalla dan Allah mama matar gidannan tanaciki tasalla tadube ta haba yannan inmabazakimin sannuba aikyayi sallama ta tabe baki mamakena to tanaciki tace itananan amma mijinta natare da ita taceto dan Allah shigakice tayi bakuwa tace to ammanan gaba inkinje wani wagurin kikeyin sallama kodon kankima badanwaniba taduba dakin jidda batanan sannan bata falo tace shiga falokijirata tunda tashigo falo takejin kamshin mijinta kodan tazauna agidanne takejin haka tatashi taleka kofar dakin maigida amma labule yatare takoma tazauna tajeta wuindo taleka mijintakuwa shida matar dayecewa tadan uwansa tanashafa masamai da alama wankama sukayi tare dan itama tanadaure datawul kuma hatta gashin kanta ajikeyake gashi kanta yasoma juyawa dakyar tabi bango takaikanta falo tazauna tasota tafi ammasaboda kadayamata musu tokenan yanacin amanar dan uwansane koko matarsace dantaji waccan tsohuwar tace mijinta yananan tokuma inma matarsace yaushe ya aureta lallai tayarda dari bisa dari ba abinyarda bane dubi wannan cin amana hm nikumanace kodai kinyaudari kanki da kikayarda cewa baz amiki kishiyaba mukwana lafiya saibayan wata daya zakuji karshen
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Tunaninta yakatse daidai lokacinda yafito inabiye dashi rikeda turare dakuma darduma inacewa kaga abbansu hajiya dawo bansa maka turaren nidashi duk mukayi turts tamike tsaye tayikarfin hali tarike kugunta tace dashi bello kenan indabakamin hakaba dabaka cika da namijiba matar dan uwannaka kakebiko yadaga mata hannu dasauri jin zata zargeshi yace matatacefa tasake firgita matarka ce yakasa magana tayi wata irin dariya irin wadda intakaici yayi maka yawadinnan tace har kana iyagayamin matarka bagarama aceta dan uwannaka bace
Tazari makullinta tafita kafin kazo indanake kazomin da takardar saki danbazan zauna da maci amanaba tafita yabita dasauri yanata kiranta bata tsayaba yabita nidaiko ajikina wai antsikari kakkausa dama nafison tasani nagaji da boyan dayakemin kamar mailefi shiko yanazuwa waje hartashiga mota tafizga shima yadawo yashiga tasa ikon Allahne kawai yakaita gida saboda matsiyacin gudun datakeyi haka yakebinta bamba tubamba tana kashe mota tafito shima yafito duk wajesuka aje motocin dagudu tashiga gida yabita yariketa haba basma wannan wanne haukane zakikashe kanki abanza saboda kishinbanza tadubeshi cikin dagawar murya inkashe mana kanada asarane tafizge dakarfi sakarmin hannu da Allah maci amanakawai yabita har dakinta inda tashiga kangado tana kuka nayar da duk wandayace namiji ubane zaimutu maraya kabani takardata inkaragaba tunda kasa narabu da dangina
Haba basma hekace keba musilmaba tsoran hakan yahanani insanar dake inkince nazamemiki badan goyoba kinyi butulci auran danayi baisanacanza mikiba konarana daya sonki dakezuciyata bairaguba saikaruwa dayakeyi yarinyarnan karamace bani ita akayi kindaisanni datausayi bazan iyacewa a aba taimakonta nayi tasauke ajiyar zuciya tareda rage sautin kukanta jintasoma saukowa saiya isagurinta yazauna bansan tashin hankalinkine hiyasa banfadamikiba kacuceni tafada cikin kuka ynasani kiyihakuri yanata lallahinta ammataki hakura yadubi agogo yaga uku yace a uzu billahi kinga banyi sallarba har lokaci yayinisa yanufi bayinta yayo alwala yayi sallah yacigaba dabata baki batakuma tankashiba tunaninta tun yaushe akayi auran shizata iyacanjinshi ko karba karba dawata mace ya isowajenta kemakije kiyi sallar bata tashiba kumabat tankaba saisabon kuka datasaki sannan tace Allah ya isa tsakaninadakai yadubeta basma harda zagi tace kacancanci duka agurina tun yaushe kayiwannan aurannacin amana inba ajimaba kasallameta danbazan iya karba karbarka dawata mace mara ajiba inkuma hakabaimakaba tosaidai kasakeni intafi donka karya alkawarina yazauna kusada ita karkiyimin haka munyi aure tuni haihuwarta biyu takuma dubansa kace yayanta biyu kenan tunbaka jimada higatsaka ninada iyayenaba kaci amanata yamike tsaye kiyihakuri haihuwartace biyu
Amma yayanta hudu domin haihuwarta tafarko yaya uku ta takatse shida cewa hudu hakika kacutar dani yandataja maganar cikin wanisauti hiyasa shidubanta tazube kangado asume cikin matsanan ciyar gigita ya isa gurinta yakira likita awaya lokacinda yazuba mata ruwa numfashinta yadawo saidai bata dawohaiyyacintaba likita yayimata allurar bacci yafita yayi sallah yadawo ranar shida ita babu wanda yatuna ci dasha ukun dare tafarka sabon kuka tatsira irin maicinrai dinnan yayiyai ammataki yinshiru karshe yatasata agaba datagumi yasani kodawasa bazaice zairabu da itaba saboda so dayatak itayakewa kodayadawo sallar asuba bawani canji hakasuka yini yanason fita ammakada tagakamar wajan jidda zaije yanzuma haushin jidda yakeji dayasani bai auretaba harkasa yadurkusa mata ammaduk maganar datazo bakinta hakatake cabamar akarshe tace indolene saiyazauna da ita tosaidai yaje yasaki waccan kuma gabamta zaiyi sakin saboda itayanzu duk furucin dazaifito daga bakinsa tadaina yadda dashi inkuma yaki to saidai yasaketa tace kuma yafita batasan ganinsa sai inya aminince da dayan biyukuma tabashi zuwa goman nasafen inbaizababa zatakaishi kotu haka yabar gidan yanajin sautin kukanta mukuwa munkwana mun yini gashihar munkusa kwanciya baishigoba tun fitar jiya hajiya sarkin kawazucin babanta duk tadameni umma abbanmu yakomane nace a a baizobane yaje kauye tace nima inason gurin haja nace zamuje tunda gomatayi nayimusu wanka nasamusu kayan bacci dama tunda baya kwana damu cikin yayana nake kwana nakwantar dasu sannan nayi shafa i da wutiri nagama addu o i nakalli agogo shabiyi natashi naje tsakiyarsu nashafesu da addu o i kowanne nashafa masa nimanashafa nakwanta bacci yasoma daukata zuciyata tana zikiri kawaisai nagawal ankunnamin wuta cike da tsoro nace innalillahi wa inna ilaihirraji un nakai dubana bakin kofa muka hada idoda abban su hajiya nace sannuda shigowa namike zaune duk yafita hayyacinsa bai amsaminba nasakko nazo indatake yazurawa yara idanu anawa tunanin dankwana dayinin dayayi baizo gunmubane yasa yadamu sainace abban su hajiya kadakadamu indomin bakazo bane inafatan daitahuce yakalleni nakusan minti daya bansan meyake tunaniba sannan yajuya bayanshi batahuceba sannan yaci gaba jidda dan Allah intambayeki zanfada maka gwargwadan abinda nasani inhar nasanidin yasaike ajiyar zuciya ki kaddara kece naganki inatsananin sonki sai mahaifinki yace inkin aureni bashi bake saboda wanidalili hatta danginki saikiyarda dasharadin bazan sake aureba saican gaba kisamu labarin nasake aure yaya zakiyi

Nace zanjure in dauki kaddara sannan inyi kokarin daidaitawa da dangina don gyara kuskuran danayi hakannan inhakance tafaru kaina kafin inzargeka zan fara zargin kaina dalaifin bijirewa iyayena shiyasa nadama tazomin inbayan munyi aurene wani dalili yagifta kuma kekadaice zaki iyafiddani sainanemi kifiddani saikikace sharadi bazan miki kishiyaba saboda taimakon dazakimin yananufin kirabu da danginki sai inyarda dagabaya kuma sakikamani da karya alkawarinki bayan kincikanawa yaya zakiyi kuma wanne hukunci zakiyankemin zufa tarufeni nace zan hakura dukda kayiba daidaiba zankuma yafemaka domin Allah yanason bayinsa masu yafiya girgiza kaiyayi kinfadi sanrankine domin ku mata kuntsani kishiya inmake naki hukuncin kenan tonabasma yasaba dama tabani inzaba koke ko ita mecece taki shawarar kaina yasoma juyawa nalumshe idanu indolene kazabi dayacikinmu to itace zakazaba domin itace abinsonka nitaimakonakayi nimanajuya masabaya inakallon yarana nacigaba dacewa bazan manta da halaccin da kaminba aduk indanake hakanan inzantuno tarihina dole intunadakai kuma zancigaba dayima addu ar samun zaman lafiya da matarka nimakasani cikin addu o in samun nagari kamarka wandazai rikeni da yayana sannan inzama daya dagacikin matanka a aljanna yace kinaganin inmunrabu zan barmiki yaranane nadubeshi dasauri hawayan idona yajika gaban rigar baccina nace bello nasan bazakaso inbar yayana ahannun kishiyaba domin kanda tabon nima inada tabonshi natsallaka naje gurin yayana tareda rungumesu gabadaya kamar inajin tsoran kada yakwashesu tunyanzu dukkansu saida sukamotsa saboda rukon danamusu lokaci guda kuma kuka maikarfi yakufcemin yazuba mata idanu kalmarta takusa dakarshe tanata masayawo acikin kansa karokamin Allah yabani nagari kamarka yasake dubanta jidda tanada mutunci hakika duk wanda yasameta bazaiso rabuwa da itaba yakalli yaransu duk tausayi sukabashi har ita yafita yana fadin saidai take wanizabi bawannanba gida yakoma amma dakinsa yanufa darannan dukanmu uku babu wanda yayi bacci basma kwana kuka m b dani kwana sallah nidai zabin Allah nakenema yayimin mafi alkairi garayiwata shikuwa sauki yake nema gurin Allah dakuma mafita dasafe gidan anty nana yatafi yashaida mataduk yanda sukayi da basma dakumani tace kada kayigigin rabuwa damatar mutunci saboda kyan basma kyan haliyafi kyan fuska shawarar dazanbaka kagayawa yayarta hajiya shuwa tunda itataji radadin zaman gidansu inhar nadamar gaskiya tayi tozatiyi matafada yace ance tana kundila gidan wata kawartako anty nana tace eh ga lambarta databani tace inbawa babanku nan ya amsatun agidan yakirata jikinabari tadauka tazata dadyne yace shine bello yafada matakomai tace tanazuwa tasamu basma kudun dune cikin bargo tace kitashi mara hankali kinsan halin da rayiwa takeciki kuwa dakika zabi rabuwa damijinki bazawara nawa take yawo kantiti amma mazan suna kyamar auranta
Saboda abinda yarabosu daga gidajansu to barikiji inkina takama da kyaune wata kyakkyawarma yau akahaifeta nangaba kadan maza da damazasu gakinmusu tsufa mijinki ya auri sa ar maama kidubi misali dani inatakama da kyau da kudin babanmu yau inakudin ina babanmu sannan mijina ya auri sa ar husna sannan yanzugashi binshinake inakuka inarokon yamaidani inkin bar bello zakiyi nadama maza nawasukayi aure aboye ke inkingama namiji yanaboyewa matarsa aure bata garibace tokimatsa inyasakeki saikikoma abuja gidanacan bakowa hattada maigadi yagudu sauran kaya yan sanda sunkwashe daidaida keke babu cikin gidan basma tayishiru tasan gaskiyar antynne ammabatace komaiba antyn tatafi todayazo yakebata baki tasauko saidai komaizatayi tanayinsane cikin fadafada duk kwanakin baizoba dan yanaso hankalinta yakwanta nikuwa harnasoma shirya kayanmu nasauke akwatuna nashirya kayanmu nasawa baba tasalla tace yaya nace inazaton zamuje kauyene itama tashiga shiri duk kwanakin sukusuku nake inatunanin yanzu takardace tarage to yabini da itacan kauye gobe tafiya zanyi saidai zanrokeshi yasanar da mahaifina balaifina bane kada yadauki mummunan mataki kaina lokacin danake sakaduk wadanan abubuwan inazaunane abakin gado duk narame rashin walwalata yasa yara duk sunkasa sukuni ga fiddausi zazzabi yarufeta tunjiya hajiyama yanzu datazo tamin lakaf ajiki zafi naji jikinta bansan hawaye nazuba a idanunaba kuma bansan shigo warsaba saidai naji lallausan hannunsa yana shafe hawayen idanuna nadubeshi shima ya rame nace sannu da dawowa ya dauki hajiya yaya naji kamar batajin dadi nace inazaton hakan fiddausice ma takwana da zazzabi shima yazauna bakin gadon kin kaita asibiti ne nace a a balokaci inmun tafi zan tsaya agarko inkaita asibiti kadamujenan subamu allurai gashi mudayau mukaso tafiya saidai gobe cikin rashin fahimta yace inazaku gakaya duk gidan abir kice nadubeshe abban hajiya kaima kasan bazan iyazama garinnanba karatu wanda nasamu Allah ya amfana saidai dan Allah kaje kace da baba balaifinabane yatsuramin idanu sannan yayi murmushi haba jidda ke anaki haukan zan iyasakin ki ya murmusa indolene inzaba tsakanin kyan hali da kyan suffa zanzabi kyan hali mutum uku nayiwa kacici kacici duk sunce kyan hali bare kema jidda kina da irinnaki kyan basma fari zata nunamiki najisanyi amma afili nace inbatafa huceba dole kahakura yace tahuce umman hajiya wannance silar warwarewar dukkan matsalolin dady ya yarda yamaida shiwa saidai gidanta da banne kuma yabi shawarar bello ansaka na urori batare dasanintaba abban su hajiya yakoma aikinsa bayan yasake kwantar da hankalina to ashewannan tafiyar da yayi yanasone yadawo da aikinsa gida saboda ansake sabuwar gwamnati yanaganin kuma za a dan samu kyara danhaka shima yana bukatar taimakawa gidansa na na ibawa yakammalu katon gida yayi kanashiga kasan maigidan maisan yarane yazuba komai
Sabo kuma iridaya sai basma takafa masifa cewa yayazaya samana komai iridaya wannan yanuna so iridaya yakemana donhaka saiyaba kudi dubu dari biyar yace takara abinda takeso dama itayafara kaiwa sainima yazo yakaini nida yara nayi murna sosai saidai nace masa ni inatsoran zama da basma yace kada indamu kowa dagefanta yarane gurinsu ahade nace to Alla yakara arziki yasa zamuyi nisan zango yarungumeni yace amin yabani cek naduba kudi dubu dari biyar nace namenene yace in inaso zankara wani abun nace haba abban hajiya zaman duniya bana kiyamaba aiwannan ya isheni kabarsu inyawuce wannan yazama kauyanci ma kasanmu a kauyene muke cika guri da ado yayi dariya yace to kidaibarsu hakkinkine kisacikin account dinki kiyi abinda kikeso dashi nadubeshi

Please Login or Register in order to submit comment