Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

.

Ko da ta koma ɗaki wayar ta ta ɗauka suna Vedio call da Mom Salma dake Office a Dai dai wannan lokacin . Wa ya taba mun Baby na? Abun da take kenan cike da nuna kulawa akan Ɗiyar nata . Ƙwallah ne na baƙin ciki ya ciko idanun ta , mom she is. Itace New comer kuma sannan yar matsiyatan talakawa wai ace tazo yau ta zama shugaba na ? Ni Binafa??? Mom Wallahi na tsane ta bana Son ta , bana Son buɗe ido na ganta a tare dani . Shiiiii take it easy dear ,Ina take ?.

Motsin shigowa Binafa taji wannan yasa ta juyowa ,Ummu ne ta shigo Fuskar ta ɗauke da fara'a tana isowa inda Binafa take tare da cewa " Hy friend ." Kallon Banza Beener tayi mata tana juya mawa Mom Salma Fuskar Ummu ,Ƙurrr Mom tayi mata ,wanda kamin tayi magana ƙittt Beener ta kashe Wayar. You seee her ?? Tayi maganan tana tabe Baki tare da kallon Ummu tana cigaba da cewa " She's my Mom. Ina Taki Mahaifiyar ? Kin ga inda nawa take ,cikin Office Mai ƙyau da sanyin AC ,but what of your Own ? Tana nan a Baki rigiya ,ko cikin hayaƙin itace. Ko anan ya kamata ki gane ruwa ba sa'an ƙwando bane . You have to pack up you Things and go back to Public School ,Nan ne dai dai ke na talakawa irin ki .


Murmushi Ummu tayi duk da taji zafin maganganun Beener amma sai ta bushe da dariya tana cewa " Ohhh Beenerfa mai yayi zafi? Ko yunwa kike ji ne? Sorry You here ? Yanzu za'a kawo mana lunch . Ta ƙare maganan tana dafa kafaɗan Beenerfa . Saurin ture hannun ta tayi kaman taga virus kamin ta juya cikin sauri tana fincikar rigar tare da wurgi da ita ,ya zamana daga ita sai vest . Drower ta buɗe tana ɗaukar wani abu kamar turare tare da fashe ɗakin dashi tare da inda Ummu ta dafa mata . Wato ( Sanitizer ).
Juyawa Ummu tayi tana dariya tare da shigewa bathroom don ta watsa Ruwa .

***

Ɓangaren Farouk kuwa Tun bayan fitan sa gida. kai tsaye gidan Hutawan shi ya nufa tare da kirar Big ladies ɗin shi su kusan Huɗu , don a ƙaidar sa idan zai yi Sex yana kuma so ya samu cikakken Gamsuwa to sai ya haɗa mata Huɗu uku .... Jiki na a rawa na fara kutsa kaina cikin gidan ,wanda a falo na ga babu komai sai kayan manyan matan a ƙasa ,da hand bags ɗin su . Wani irin nishi nake ji da gurnani daga cikin restroom ɗin shi ,wanda yasani saurin nufar ciki ..mata me su uku duka sunyi zigidir haihuwar uwansu haka shima , wannan ta kama nan wannan can . Yana tsaye tamkar Wani SEXXY BOSS Kar ki sake a Baki labarin wannan book nawa ,ki zo kibiya ₦500 ki samu complete nashi . Ɗaya daga cikin su ne ta duƙa gwiwowin ta ƙasa tana kama Azzakarin sa tana turbitsa ƙatuwar Bananan sa a bakin ta tare da Sucking din sa. Ɗaya kuma tana daga tsaye tana aikin shafa ƙirjin shi tare da mulmula nipples din shi , tasa bakin ta tana tsotsa hannsyen ta na shafa ko ina na jikin sa. Ɗayan kuma shi ogan yana aikin tura yatsar sa ƙasan virgina ɗin ta yana cigar da hannun sa duka kamon irin wawagegen bahon nan haka Wurin yake . Sai nishi take tana faɗin " Ashhhhh Ushhhhh . Haka shima daɗin su ya gama kai masa ƙololuwa . Wani irin jan Azzakarin sa da Ta ƙasar tayi tana tsotsan Tsakiyar bai sai lokacin da ya fara zuba mata Madarar sa ba . Saurin juyawa tayi tana dafa bango ,yana shigar da bananan tasa cikin durin ta tare da fara cin ta yana bubbugar mata mazaunan ta da hannun sa , shi kuma Azzakarin sa na buga mata gotso ba kakkautawa fat³ .

Ganin irin wannan ɓadala yasa Ni saurin sakin maku laptop ɗina ƙasa jikake ƙatsatsa taff ya faɗi ,wanda daga ji na fahimci ya tashi aiki sai bayan kuma wani lokaci 😂. Tun daga wannan rana ban kuma ɗauki laptop ba sai ranan 26/01/2023 Thursday. Makarantar su Beenerfa na nufa , wanda tun da na isa cikin makarantar na tabbatar da babu lafiya don hayaniyar dake tashi ,ihu Beenerfa take tana faɗin tayaya Yar matsiyatan talakawa zata zo na ɗaya ita kuma tazo na biyu??? Daƙyar mrs Johnson ta iya jan ta Office tare da rarrashin ta .

Ita dai Ummu tun da Taga haka ta ɗaga yar Nokia ɗin ta tana sanar wa a taho a dauke ta ,wato kawunta Ibrahim . Packing komai nata tayi tana nufar gate ita da ƙawayen ta . Anam kuwa sai farin ciki take, don ta dakatar da iyayen ta daga zuwa ɗaukar ta ,a cewan ta uncle ɗin Ummu zai taho dasu . Wata irin moto ne ta shigo harabar makarantar kirar silent killer . Haaaaaahhhhhh Kika ga Yayan masu kuɗin sun bude baki ciki harda Anam ,Banda Ummu da bata san wata moto mai tsada ba bayan Civic ko 206 🤣 .


Anam ne cike da mmki tace " Wai dama wannan moton ta zo Nigeria ? . Wacce irin mota ce? Cewan Ummu tana duban moton da har yanzu mamallakin ta bai fito ba . Murmushi Anam tayi tana cewa " Ita ba ruwan ta da jirar Go slow . Yana zuwa inda Go slow yake sai dai kiga yayi sama ya tashi fiiiiiiiiiii kamar jirgi ya tsallake duka motocin gabansa ya dira inda babu go slow ɗin .sakin baki Ummu tayi kamin tayi magana ne taga ya buɗo murfin moton wanda ta sama ma murfin ya buɗe ba kaman na sauran motoci ba . Haaahhhh itama nan ta hangame baki . Wow handsome , cewan Anam tare da saurin jan hannun Ummu tana ƙarikawa inda Farouk ke tsaye fuskar sa kaman hadari babu alamun wasa ,idanun sa na cikin baƙar tabarau. Good day Sir . Cewan Anam cikin rawar jiki taga ɗan attajiri kuma Attajirin gaba da gaban ta kenan .


Sauke gilashin sa yayi yana miƙa masu hannu tare da Son amsan Results din su . Na Ummu ya amsa wanda cikin Lafiyayyar turancin sa daga ji kasan ba'a yi Rayuwr Nigeria ba . Wow' that very Good . Yayi maganan yana kallon Ummu da itama shi take kallo ,kamin ta ankare ne taji mutum ya riƙo ta Yana Rungumeta tare da haɗata da jikin shi .


A wani irin zafafe cikin sauri ta ɗago tana fizgar kan ta , jikake Tassssss.! Ta wanke sa da wani irin mari har da tsallen ta . Dafe kai Anam tayi dai dai lokacin da Id Card din sa na Sojoji na lekowa ta gyefen wuyan sa a idon Anam . La'ilah ha'ilallahu Ummu taho mu gudu , Wallahi Soja ne . Ummu kuwa cewa take " Ɗan iskar banza kawai . Jin an ambaci soja yasa ta saurin duban sa daƙyau , gani tayi kamanin sa sun sauya . Da wani irin gudu suka juya suna ficewa daga gate ɗin Dai dai Beenerfa na karikowa .ba tare da ta duba ta fahimci halin da yake ciki ba ta rungume Yayan nata tana kuka .


Lumshe idon sa yayi zuciyar sa na masa ɗaci , Me yake faruwa ? Yayi maganan yana ɗagota tare da kallon idanun ta yanda suka yi jahhh . Ya Farouk Wai wannan yar talakawan Ummu itace yazo na ɗaya Ni kuma na biyu . Haba don Allah . Rintse ido yayi yana fahimtar wacece Ummu? Wato wanda ta mare sa yanzu kenan ?.


Shiga mota mu tafi gida . Dai na kukan Kinji , stop it my beener . Nufar ɗaya bangaren tayi tana shigewa shima ya shige yana fitar da moton tare da ɗaukar hanyar zuwa gidan su ,da yake anan abuja opposite ɗin villa.


A hanya ne kaf sunan yana tuki ne amma hankalin sa yana acan Fuskar wacce ta sharara masa mari ,me zan mata? Wani irin horo ne zan mata?? Tambayar da yake mawa kan sa kenan? Yar waye ? Waye uban ta??? Ƙuuuuuuu.......!!! Moton su ya karu da na wani me marsandi . Nan take kan Beenerfa ya bugu da gaban glass din moton , jini yana wanke mata fuska numfashin ta na ɗaukewa
innalilahi wa'inna ilaihir rajiun ,shine kalmar da yake furtawa ko tsayawa bai yi ya juyar da moton sa tare da nufar asibiti dake kusa dasu .

***

Wuraren yammaci Mom Salma ne zaune da Daddy Suna jirar jin maganan Dr Luba . A Hankali ta sauke farar gilashin idanun ta tare da Girgiza kai na komai ya kulle mata . Cikin tashin hankali Mom tace " Dr meke Faruwa ne? A wani hali Beener ke ciki yanzu?? . No KU kwantar da hankalin ku ,ai shi kan shi yayan nata Bai bar asibitin ba sai da Yaga ta farfaɗo cikin koshin lafiya . Amma abu daya ne ya daure mun kai shine dama Beenerfa ba ƴar ku bace??.


Fiddo da ido Momy tayi kamin Daddy Cike da Muryar sa ta manya yace " A'a Ya tace Binafa , Hajiya Salma ta haife ta da cikin ta . Ba haka bane ranka ya dade ,sam Ba jinin ku daya ba ,bu ta inda kuka hada wani alaƙa na jini ko makamancin hakan . Akwai abun da ya faru dai , a wani asibiti kika haihu Madam ,an sauya miki ya sam .....Shuttt Upppp..! Meil tayi maganan a zafafe . She's my biological Daughter , ƴatace Daddy kaji Mai take fadi kuwa ? To idan ba Binafa bace yata waye?.


Ki yi hakuri Madam kema likitace ga takardar gwajin jinin Beenerfa ga kuma naku da kuka kawo ki duba . Hannu Mom tasa tana amsan takardar ,wanda wani irin bugawa ƙirjin ta yayi nan take ta mike tsaye kallon Daddy tayi kawai sai tayi luuuuuu tana fadi nan take ....

****


Fitowa Malam Kadarko yayi yana sababi tare da cewa " Ai kin gama makarantar badai kin dawo ba ,Aure zanyi maki da Mahamudu Almajirin gidan malam Garba duk naga tsiya . Wani irin baya yayi yana murtsuka idanun sa tare da kallon Omar Farouk dake tsaye a gaban gurgurarr gidan . Cikin sauri ya ƙariko gaban sa yana cewa " Ummaru kai ne ? Me ya kawo ka da kan ka haka ? . Kallo ɗaya Omar yayi masa ya shaida shi shine wanda ya aje aiki tsawon shekaru Goma a gidan su . Fito mun da yar ka?. Ware ido Baba Kadarko yayi ƙirjin shi na bugawa ,kai yata ce fa ,ko wayace.maku kun haɗa jini da ita karya ne .


Ni zan hada jini da talaka ne?? Yayi maganan cikin izza ,Ni yar ka ta mara ,ka fito mun da ita ,gidana zan kaita tayi mun bauta ba aiki ba , na tsawon lokacin da naga damar dawo maku da ita ,nasan kamun lokacin kamannin ta ma ta sauya baki daya ko ku ba lalali ku gane ta ba . Auuuu Haka ne?? Ai duk mai sauki ne ,tun da bata da hali ke taɓa soja mazan fama kaman Sir Farouk .juyawa yaya yana cewa ranka ya dade ina zuwa .!

Nufar gidan yayi yana ƙwaɗa kirar Ummu tare da cewa " Taho dauko hijabin ki... Miƙewa Ummu tayi dake wanke² tare da cewa " Umma bari nazo Abba na kirana . To yi maza ki dawo . hijab tasa tana fitowa kafarta da silifas .



Bayan Malam Kadarko tayi yana isa waje yaga Babu Farouk wato ya dade da shuga moton sa yana jirar ya kawo masa Ummu . Buɗe moton Farouk yayi yana cewa ya zagayo masa da Ummu ,wanda cikin firgita Ummu ta kama hannun Baba Kadarko . Wayyo Abba Kar ka sani a moton sa soja ne kashe Ni zayyi .... Wani irin an gazata yayi yana rufe Ƙofan tare da buga murfin moton a ƙafanta Ƙassss. Ihu ta yanka tana kirar Ummma... Amma ina key Farouk yayi ma moton yana barin layin cikin wani irin mahaukacin gudu tare da ɗaukar hanyar Abuja....!





Topa yau ake yin ta ,free page ya kare daga wannan maza hanzarta kar ayi tafiyar babu ke , labari mai nannade da cakwakiya kenan Ummu zata je gidan a matsayin baiwar Farouk Bama VIRGIN MAID , to ya magana Budurcin ta don shifa yafi ƙwarto banna ... Duk Ku biyo alƙamin Maman teddy .... Masu bukatar shiga karamin group Regular ₦300 VIP group₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932




*MMN TEDDY*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment