Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta dauketa da mari shaheeda ta za bura ta rike kunci kamar ita aka mara

"idan kika sake fadar sunana sena zubar da hakwaran bakinki kinji na fada miki idan hauwa'u bata baki tarbiya ba nizan baki

Kareema ta rike kunci "tashin hankali nikika mara kin kawo kanki ta daga hannu ta gaura mata Mari

"kice tak na kara miki

zatayi ma gana daga daya barin taji an dauketa da mari da sauri ta juya dan ganin ko waye shaheeda ta gani dake faman layi

"hajiya wlh yau koni ko ke shine kika turo Najib ya Rama miki dukan dana miki dubeni kiga a haka nazo Najib ne ya jimin dan haka ramawa zanyi kuma ke kika tsiro haka da kanki

"shaheeda ni kika mara lallai Kareema ta juya miki hankali gaba daya baka sanin halin mutum harse ka zauna dashi wato kurace da fatar a kuya dani daku shege ka fasa

Ita da kanta ta kama shaheeda da fada shaheeda ta biye mata Kareema tasa hannu sukayi wa hajiya naja'atu taron dangi duka suka mata bana wasa ba suna jin karar shigo War mota shaheeda ta dauko kwalbar maganin tabude bakin hajiya naja'atu ta dura mata gaba daya suka daddanneta suna mata tofi Hajiya naja'atu na kokarin kwatar kanta tuni ta fara fita daga haiya cinta Kareema tayi dariya mugunta shigowar yaranta gaba daya harda Alhaji Ibrahim gadara nanfa ta daga munrya da karfi tana tofa mata karatu sosai suke fama da ita dan hauka tibiran tashi tayi da karfi tafisge kanta tayi waje suka Kareema ta kunce dan kwalin kanta ta biyo bayan ta a falo ta hadu dasu Alhaji

tace ah kune sannu kushigo kishiya wlh kishiya ni naja'atu hahhh kaine hahhh jeka

Tana fada tana layi

Yasmeen tace umma lpy meye haka

Kareema na nishi tace waiyoo muta nantane suka motsa tin fitar ku har yanzu muna abu daya taurin kaine dasu

"basiru yarike ta shima karatu yakeyi yana tofa mata

Kareema nata dariya a boye

Amjad yace yaya basiru meyasa take kanshin maganin tari ko baka jiba

"naji ya akayi haka toh

Kareema ta zare ido cikin in inana tace tana mura shine tasha dazu tana sha suka bigeta shiyasa

"Sakeni sakeni kalau nake basiru nace ka sakeni cewar hajiya naja'atu

"yanzu a samu su saketa kota samu tayi bacci kila abin yazo da sauki cewar Alhaji

"inji wa toh Allah yasa dan wlh na fada naji gaba daya Jikina yayi tsami da shaheeda mukayi komai ga ta

shiru tayi ganin halinda take ciki kwance take tana sharar bacci akan kujera dakaga ni kasan ba Allah a kwanciyar rufda ciki tayi

"itafa shaheeda cewar najib


"ita ita Kareema ta sosa kai kantane yake ciyo toh shine
sekuma tayi shiru "yara sekace yan jarida ji yanda suke jeromin tambayoyi Kareema tafada a hankali ta yanda ba wanda Zeji

hajiya sambatu iri iri takeyi gaba daya suka Shiga yi mata addu'a da maganin yaci jikinta setayi bacci

Alhamdulillah bari a kaita dakinta Kareema Yasmeen ku Kaita toh sukace suka kaita suka kwantar a dakin Yasmeen ta kwana

washe gari ta tashi da ido manya manya sunyi ja ta dorasu a kan Yasmeen dake kwance a gefenta tashi tayi a hankali tayi waje a falo ta same su a zaune saboda jikin hajiya basiru a gidan ya kwana babu yanda Alhaji beyi dashiba akan yaje gida amma yaki kwalar rigar Kareema ta kama

"ke marar mutunci me kika min meke fa ruwa dani

Alhaji ya Shiga karatu yana tofa mata

"Alhaji meye haka newai kake tofeni da yawu

"makarai ne shegun basu tafi ba ku fita ya fada yana tofa mata

"au Alhaji abin yakai harda makarai duk zaman da mukayi baka sanda shiba se yanzu ko da yake duk laifin yar duniyar nance Kareema ta fada tana dauketa da mari

kasa ta zube ta dafa kafa funta
"hajiya kiyi hakuri bana shigo gidanki danna rusa maki farin ciki bane ki yafeni karki hukunta kowa a dalilina na cancanci irin wannan horo daga gareki hakika na zama butulu kaza ciki goge baki amma inaso ki sani bayina bane hakan yin Allah ne

ta fashe da kuka da gudu tabar falon ta koma dakinta ta rufo kofa

"Haba hajiya karki zubar da gir manki a idon yarin yar nan inke ce koma bake bace inaso ki sani zaman lpy nakeso a gidana ba tashin hankaliba dan haka ki kiyaye inba hakaba zan dauki babban mataki a kai

Basiru yace gaskiya mommy ki gode Allah da yasa Kareema ta zama abokiyar zaman ki bakika yanda ta kula da keba jiya daba ita Allah ne kadai yasan meze faru

"Dallah rufemin baki ido tayiwa kuma gashi kuna yaba mata kokanta zata sare ta bani ba birgeni zatayi ba ahto mataki Alhaji ka dade baka dauki mata kiba wlh

"ni dai na fada miki idan kunne yaji jiki ya tsira

Alhaji yafada yana barin falon mota ya Shiga rai a bace direba Yaja ya tafi zama hajiya tayi tana maida numfashi daya bayan daya suka dinga tashi suna barin falon har suka barta ita kadai

"hajiya naja'atu dani kike magana idan jininki sammako ni a tafe na kwana nafiki iya bariki wlh a haka zan siye kowa kekuma kifada kiji a hannuna baki mari banza ba bashi kika Dauka kuma zaki biya
Kareema ta fada tana cize yatsa


A cake shaheeda take wanda hakan yasa kanta ya juye tasha kwayar da bata taba shaba a sama take jinta tana kwance kamar gawa taji karar ruwa a ban daki a daddafe take tafiya harta karasa taje bandaki kadan ta tura kofar taga Najib nan ta wassake sha'awarshi yakara ya waita a zuciyar ta ganin irin surar da Allah ya mishi

Jin gina tayi tana cije lebe yaukam bazan hakura ba Najib sena cika burina kome ze faru sedai ya faru a tsaye take a bakin kofar bandaki tarika jifa da kayan jikin ta Najib na fitowa ya cikaro da ita ta rungumeshi tayi tana goga jikinta a nashi lumshe ido tayi tana jinjina baiwar da Allah ya masa bakinta takai kirjinshi tana shan daya daya kuma tana wasa dashi bugata yayi da bango

" ke kina cikin hankalinki kuwa meye haka shaheeda cemiki a kayi banida a binyi koda wasa karki kara yunkurin tabani balle kiyi tinanin wani abu ze Shiga tsaka nina dake

"ba komai nasan ma tsalar wai ta inama ka shigo kodai ta sama ka fado au kamar da hanya ta sama ko eh hakane fa mantawa nayi sorry Nifa matar kace Najib yau seka biyamin bukata zaka fita daga dakin nan da gaske nake fa

"da alama asibiti zasuyi bakuwa da rabon yau jikinki ze gaya miki

Gefen gado ya zauna yana Shiryawa ya keyi tana kallon shi tana tinanin mafita kaya taga ya dauko zesa

" kodai wani abu zan buga masa a kai a'a ya zanyi meye a binyi ta fada a hankali murmushi tayi

Kanshi tayi gadan gadan ta danne shi tayi ta karfi take niyar cika burinta sedai karfin namiji yafi na Mace tuni yayi jifa da ita ya zari belt ya dinga tafkarta dashi sai da ya tabbatar jikinta ya gaya mata sannan yabar dakin shaheeda kuka take tayi kamar ranta ze fita turowar kofa taji da kyar ta iya juyowa ta kalli me shigowa Boss ta gani ta kara fashewa da kuka tana mika mishi hannunta dagudu yazo gurinta ya dagota ya hadata da jikin shi


"shaheeda waye ya miki wannan abin yan dabane ko barayi dubi jikin ki duk yayi ja bakinki na zubar jini kowaye beyi a banza ba wlh

"Ashe wanda kaso ze iya cutar da kai san maso wani na keyi boss shiya jefani cikin wannan halin da nake ciki
Ta kara fashewa da kuka

"Karki cemin Najib ne yayi miki haka

Cikin muryar kuka tace shine akan dalilin da be kai ya kawo ba

"shaheeda kedinci kika like kika nace seshi ga maza da yawa wayanda suka fishi kiyarda dani kiga tsantsar qauna da Kuluwa kiga namiji har namiji zan jiyar dake dadin da Najib baze baki ba

"A'a boss Najib na daban ne nina san mina gani a tare dashi

"Ai shikenan tinda kince haka nizan koma

"Haba boss zafi biyu kenan Ka tsaya mana

"shaheeda har yanzu kin kasa ganewa shiyasa kin nace se wanda besan ma kina yiba kibarni naje nabi matan da zasu bani a binda kika hanani

tashi tayi tsaye dan da gaske tafiya zeyi tarike shi sosai "ka kara min lokaci yanzu kam zanyi tina ni amma karka tafi bari na watsa ruwa ko zanji dadin jikina

"to jeki bari na zuba mana abin sha

to tace ta Shiga ban daki lemo ya dauko yana dariya keta ya zuba nashi ya zuba mata a nata ya jefa kwayar bacci ya juya kanta fito ya dauki nashi yana sha bata jimaba tafito ya mika mata lemo ta kafa kai ta shanye gaba daya ta ajiye kofin

"shaheeda bakida wayo yau zan rusa tanadin da kike yiwa Najib dan na kula kwalele kike shirin yimin yafada a zuciyar shi yana kare mata kallo inda bacci yake dibanta amma takiyi dariya yayi a fili

yace sekinyi shaheeda wannan me karfi ne

kanya rufe baki ta kwanta ya tashi yana kare mata kallo ya aikata abinda ya kawo shi kanta bude ido yatashi yabar dakin shaheeda na bude ido taji jikinta ba yanda ta san shiba duda taci duka zafin da takeji yanzu ba iya na dukan bane mararta kemata ciwo dubawan da zatayi taga ba boss zame jikinta tayi daga kan gabon da kyar ta iya tsayawa kangadon duya baci da jini juwane ya debeta ta zube a filin dakin Kareema dake wucewa ta kofar dakin shaheeda karar faduwan taji taje da gudu ta kira Baba habiba tazo ta duba shaheeda ruwa ta yaiya fa mata yasa ta dawo dai-dai gyara ta tayi ta sauya zanin gadon ta yiwa shaheeda gashi da ruwan zafi bayan ta gama taje ta sanar da Yasmeen ta kira likita shaheeda ba lpy shaheeda bata dena jin rada dinba kuka takeyi Kareema na rarra shinta

"Kareema boss ya cuceni ya gama dani ya rusa min dana dina

"Cuce ki kinga a zafin ciwo kike ki bari idan Dr yazo kiyi mishi baya nin komai

"a'a karyazo ku hanashi zuwa Kareema dan Allah a Kwai ma tsala idan yazo naji sauki ki hanashi zuwa

"a'a baze yiyu ba an riga an kirashi yace yana zuwa se kuma a ce ya koma

"Eh ya koma zan miki ba yani daga baya

"Toh ina zuwa

Gurin Yasmeen taje ta sanar da ita

Yasmeen tace to Bari ta kira shi ta sanar dashi ta fada mai yace ba komai

shaheeda na kwance a zaba ya i sheta se gwada number boss takeyi amma taki shiga ne manshi take dan ta surfa mishi zagi yatsa ta ciza tace Allah ya soka daka daga da kayi dana sannin ha duwa dani

bayan kwana6


heedaya na zaune kusa da Rahama

Rahama me yasa naga munata raguwa lokacin da nazo munfi haka yawa yanzu kuma naga muna ta ra guwa me yasa dan Allah ku sanar dani

"dole na sanar dake dan lokacina yana tafiya heedaya bansan ta ina zan fara ba kamar yanda na fada miki a baya idan an kawo mu ana juyar mana da han kali a ranar ko bayan wasu kwanaki za a aske mana kai zamu bisu sauda kafa idan Sun juyar mana da hankali bama iya Musa musu Kafin a shigo damu dakin nan ake aske mana kai ke kuma naga ba a miki ba yau satina daya cif da zuwa duk wanda aka fita dashi daga dakin nan baya taba dawo wa bamusan yanda ake yi dasuba sedai mun samu lbr daga bakin wata da suka fita da ita suka dawo da ita suka cireta daga cikin mu bayan ta sanar damu abinda ya faru a dakin da aka kaisu ta haukace tace mana wani dakine kaca-kace da jini da kawu nan mutane a dakin da wasu mutane Data rasa kosu waye a gabanta a ka yanka wayanda aka fita dasu tare a ranar da daddare Suka cireta a cikin mu bayan munji gaskiya munyi kuka iya kuka amma muka hakura ina kaiwa Allah kuka na kuma yana amsawa shiyasa kikaga nakai i yanzu basu juyar da hankalina ba har nake iya sanar dake abinda yake faruwa shiyasa zakiga yau a fita da biyu gobe biya haka dai

heedaya tasa kuka Rahama ta dafata heedaya karki badani kizamo Mace jaruma karkiyi kuka addu'a za muyi shine mafitar mu a yanzu

"ba ina kuka dan abinda sukeyi bane ina kuka akan abinda nafurta harya jefani cikin halinda nake ciki yanzu bansan ya zanyi ba iyayena na fushi dani yaiyuna da duk wanda yaji *I KIRARIn* danayi babu wanda ze fuskan ceni hakika nayi kuskure nakuma gane laifina duk abinda ya sameni nina jawowa kaina kuma hakanne ya dace dani inaso naje gaban iyayena na roki gafarar su idan na mutu kona samu sassauci heedaya ta daga Hannu sama Ya Allah Ka fitar damu a nan Allah kasawa iyayan mu dan gana

"Ameen heedaya keko wana irin *I KIRARI* kikayi haka

Kuka tasa "tsautsayi Rahama banyi zatan haka ze faru ba ta sanar da ita duk abinda ya faru

"wannan shine baki ke yanka Wuya insha Allah zaki fita daga nan kije gaban iyayanki ki sanar dasu gaskiya lamari insha Allah

"Ameen kema haka na sanar da kene sabo da koda ban bar nanba idan kinje ki sanar dasu ba guduwa nayi ba saceni a kayi su yafeni

Suna cikin ma gana wasu sanye da bakaken kaya fuskarsu a rufe suka shigo dakin suka mikawa Rahama wani kwarya sukace tasha abinda ke ciki Rahama ta Kalli heedaya tana niyar kuka a zuciyar ta tace Allah ka kubutar damu daga hannu mugayan muta nannan a zuciyar ta ta fada a fili kuma tace bazan shaba

heedaya tace eh bazata shaba

Ke matsa banyi da keba zanzo kanki ban manta da keba ke sha

"nace naki ko baka ji

"da a lama be gane ba bari kigani

heedaya ta tun kude kwaryar ya fadi ya fashe abinciki ya zube a kasa a zuciye ya shaketa heedaya ta dinga kakari Rahama ta dinga dukanshi yaki sakin ta heedaya na kokarin kwatar kanta ta zame safar hannun shi a gogota gani ta tafi duniyar tinanin inda ta taba ganin a gogon ranar da Najib yazo dashi a hannu yana nuna mata ta tino da maganar da sukayi wani karfine yazo mata tafisge kanta tana jan abinda yasa ya rufe fuskar shi tana kiran sunan shi

"Najib Allah ya isa tsaka nina da kai ka hadani da iya yena bazan yafe makaba

ta fada Tana ja da karfi da kyar yaransa suka kwace shi suka fita daga dakin Rahama ta riketa

"Me kike cewane heedaya kin san shine

kuka yaci karfinta ta kasa bata amsa
























New writer's

Hakan Take
*husba'ahfama* 😍❤🤩
*'YAR kwalliya* ❤💋

WhatsApp number 📱 07036891952



👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*( I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠








Written by *husba'ahfama*




*Instagram @officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*


Follow me on wattpad *@ Real Husba'ahfama*












42-43


HEEDAYA kuka take iya karfinta Rahama na rarrashinta Rahama hankalinta yatashi ganin kukan heedaya kuka itama tasa

"Haba heedaya ki bari karki tada min hankali banda wanda nake ciki yanzu kuka baze yi komai ba se jefamu cikin wani halin muyi tinanin barinmu cikin gidan nan duba kiga duk yauwanmu yau an wayi gari saura mutum biyar me kike tinani ze faru nan gaba idan a kace ba mutum uku suwa za a dauka

HEEDAYA ta dago jan idonta ta sauke shi cikin idon Rahama

"Mu za a dauka HEEDAYA mune

Cikin muryar kuka heedaya tace meye a binyi dan Na tabbata tinda Najib y iya saceni to ze iya ai kata komeye

"Kin gani tinani zamu fara kafin a zo kanmu Amma HEEDAYA waye Najib

heedaya tafashe da kuka

"Kiyi hakuri heedaya ban fada danna Saki kuka ba kiyi ha kuri kinji

"bake kika sani kuka ba Rahama ban san jin sunan shi me kama dashi da duk wani wanda ya rabeshi ba mutumin kirki bane

Malam nazifi jiki yaki dadi tin ranar daya tabbatar HEEDAYA tabar Gidan kuma bazata dawo ba malam nazifi baya iya fi yana kwance jininshi ya hau sosai lokuta da dama yakan zubar da kwalla shi kadai

Mami na zaune a kusa dashi taga yana kuka

"malam lpy kadena kuka nima zaka sani kuka cuta ba mutuwa bace malam ka tina da wanna zaka samu sauki ka mike kacigaba da yawo kamar kowa insha Allah

Kukan da yakeyi ya kara yawaita "a duk lokacin da na tina na haifi da acikina ya bijirewa umar nina hakan na bakan tamin musamma daya kasance heedaya hafsa bari na fada miki a binda ba ki sani ba ina jin heedaya a kowana bangare na zuciyata aduk lokacin da ta fita burina ta dawo gida na sata a idona nadau dogon buri a kan HEEDAYA da karaTunta na bata ilimin addini dana boko ban taba Zaton haka daga gare taba tabani kunya kokin san daga lokacin dawo warta daga makaranta yayi nake buda ido naga ko zata shigo heedaya ta tafi tafi yajuya kanshi ban garen dama yana kuka mecin rai

mami ma kukan takeyi "malam abin da nake fada maka shizan sake fada maka heedaya bata gudu ba sedai idan tsautsa yine ya gifta Dan heedaya bata fadi haka danta aikata da gaskeba da kanta ta fada min hatta ranar da zata bata seda ta roki gafara a guri na sanna tace naroka mata gafara a Gurinka heedaya addu'a take bukata kotasamu ta kubuta daga halin Data fada HEEDAYA zata dawo insha Allah takara da kuka

Tsaki taji anyi da sauri mami ta dago kai tana kallon bakin kofa umma ta gani a tsaye a kanta tayi daurin ture Kaga tsiya tarike kugu tana kada kafa

"narasa dalilin da yasa bazaku Manta da yarin yar nanba yarinya ta zabi duniya fiye da ku amma kun kasa gane wa hmm bazata dawo bafa koma zata dawo seta ciyo leda muna nan daku zakuce na fada muku

Mansir ne ya shigo dakin ya gaida su

"mami lbr me dadi an baza jami'an tsaro dan nemo zaki da kwari a bisa Bin ciken da a kayi an gano sunada sa hannu a kai sedai basa cikin unguwar an gano suna yunkurin Bari kasar gaba daya sakamakon umarni da suka samu daga gurin wanda yake sasu aiki angano wani number guda daya dake kiran su suyi magana shima suna yunkurin gano me number

Eh menake ji haka ina ruwanka da bin diddigin heedaya guduwa tayi kuma baza ta dawo ba bakuma za a samu komai ba insha Allah nifa na gaji da zama a gidan nan nagaji mezesa ni jiran gawon shanu gashi nan wanda nake zama danshi mutuwa yau ko gobe na yanke shawarar tafiya idan Ka mutu zanzo sadakar uku umma tafada ta juya zata fita daga dakin mami ta riketa

"haba hauwa'u yazaki yanke dan yan hukunci a wannan lokacin da yake bukatar mu kiyi hakuri ki daga kafa zuwa wani dan lokaci mutuwa ta Allah ce insha Allah ze samu sauki ya mike kamar kowa cuta......

Kanta karasa umma ta daga mata Hannu

"kekika san haka banga abin da zesa na fasa tafiya ba wannan ba sabon abu bane 'yar sama a kan idanshi ta bar gidan idan ta dawo zan dawo idan bata dawo ba haka nima Ku Manta damu sai wata rana

"Umma dan Allah karkiyi haka

Malam nazifi yana yunkurin tashi yace kubarta ta tafi duniya ce ta isheki riga da wando kifi ruwa gudu

zuciyar sa na kuna mansir ya rikeshi ya kwantar kallon banza ta musu ta Shiga ta hada kaya ta fito

"to ni na fito idan ka mutu Allah ya jikanka kuma da sannu zaku gane gaskiya munanan daku zaku ne meni a duk inda nake

tasa kafa tabar gidan dan a daidaita na jiranta a kofar gida tasa jaka a baya tazauna

"mutafi

yaja suka tafi a kofar gidan Alhaji Ibrahim gadara ya ajiye ta ta bashi kudin shi ta shiga gidan kai tsaye ta shiga ta iske Kareema da shaheeda zaune a kan kujera hajiya naja'atu na kasa a zaune shaheeda na mata masifa

"hajiya tin dazu har yanzu ruwan shayin be tafasa ba balle na kaishi cikina a haka zakiyi aikin da muke so gaskiya ki farka kikawo min tin kafin raina ya baci

"Gashi nan na hada miki

Shaheeda ta ansa tana jinjina zafin shi

Kareema tace bama wanna ba mahaifiyatace zata zo kin girka mata abin da nace kiyi karki ce baki yiba dan wlh a kan haka zan bata miki rai

"nakusa hada wa hajiya ki kara min lokaci

"lokaci idan kuma ta shigo fa me kike tinan ze faru mezan fada mata idan kika bari ranta ya baci sabo dake bazan miki ta sauki ba

Shaheeda tace hajiya a haka nake shan shayi ba madara siga bejiba gashi ko zafi beyiba

"kiyi hakuri bari na kawo wani

bakomai gashi ki tafi tashi tayi tana miko hannu shaheeda ta juye mata shi a hannu hajiya naja'atu tasaki kara tafashashene dan tiriri yakeyi

Gobe idan Kinzo hada min zaki tino da wannan kimin yanda nake so ki kuma kawo kayan da zaki gyara gurin nan cikin kan kanin lokaci

To tace ta tafi tana jin radadin hannun ta umma tayi murmushi taji dadin abin da ta gani ta karaso gurinsu tana murmushi Kareema ta rungume ta shaheeda na tsaye tana murmushi umma ta zauna

"wanna yara Ko yan albarka amma fa kun birgeni najidadin abin da na gani ku kara daga inda kuka tsaya Allah y muku albarka

Ameen suka ce umma ina kwana yame jiki cewar Kareema

"hmm yana can mutuwa yau ko gobe

"Allah sarki zansa rana naje na dubo shi

"Uban kine bazan hana ki zuwa ba

Nidai naji dadin zuwanki umma kinga seki kara mana iliminda zamu malleke
Gidan da mutanen cikinta koba hakaba Kareema cewar shaheeda

"hakane abin da yasa nazo nan kai tsaye Kenan nagaji yanzu idan na huta zan sanar daku sirrin mallake gidan nan kuma inaso inga naja'atu tafita daga gidan nan cikin sati1 ko nace kwana3 kai daga nan se Matsabbai ma'ana kudi

hmm Aiki ja umma duk a kwanakin da kika fada toh kidai huta ba abinda ze gagara cewar shaheeda

Kareema tace hajiya hajiya kina ina munyi baki ko duriyarki ban gani ba

Segata ta fito da kayan goge goge inda shayin ya bare take goge wa

kallon banza shaheeda ta mata "wato labe kike mana ko ina ruwa ko lemon da zaki bata ba gaisuwa ba komai kina tsaye kerere kina kare mata kallo koba komai ai gidanki tazo

"Ina kwana

murmushi umma tayi tace lpy klau

Kibar goge gogen ki kawo mata abin sha

taje ta kawo ta ajiye a gaban umma

Me kike nufi hajiya ita zata zuba da kanta bakonka annabinka fa kokin manta Cewar Kareema

A'a bari nasa da kaina ba komai ai

Shaheeda tace a'a umma ki bari aikin tane

Ta zuba ta bata umma ta sha

shaheeda ta Kalli hajiya naja'atu "kin gyara mata dakin da zata zauna

"Eh

"To dauki kayan ki kai mata

hajiya ta dauka tana tafiya umma ta mike bari naje nahuta se na fito

toh umma a fito lpy suka fada

umma taje dakin ta samu hajiya naja'atu zata fito ta danna kofar da bayan ta kofar ta rufu

Naja'atu kece haka kece yara suka dagula miki tinani tabbas me laya kiyayi me zamani ina daga kan yake ina jan ajin naki bari karamin yanyan wula kanci dubi duk kin fita haiya cinki tukunna ma kadan kika gani nazo cikin gidanki danna fitar dake da karfin yamitsar yakuwa dole ki koma gauye dole ne karkiyi yun kurin gayawa wani abin da ke faruwa dan bazasu yarda ba seda Nakoya musu kisisina Iri-iri kafin suka tinka reki a gaban yaranki da mijinki zasu miki ladabi kamar zasu miki sujjada a bayan idansu kuma nace su a zaptarmin dake gashi ance

Please Login or Register in order to submit comment