Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yarasa meyake yimasa dadi ya zuba ta gumi *I KIRARI* heedaya ke dawo mishi a kunnen shi hawaye masu zafi suka zubo a kuncin sa yarasa dalilin zubo warsu yanda sukaga dare haka sukaga safiya umma sai yada habaici takeyi tinda aka daura auren Alhaji Ibrahim gadara da Kareema shikuma wanda za a ba heedaya malam nazifi ya bashi hakuri mami dukta fita daga haiya cinta malam nazifi shima daurewa kawai yakeyi amma abin na damunsa sosai koda su adam suka ce zasuje susake cigiya ko wani ya ganta be hana suba suka tafi suka dawo batare da Sun gantaba malam nazifi ya kulle kanshi yana jimamin rashin heedaya wani lokacin har kuka yakeyi mami ma haka dare nayi aka kai Kareema gidanta suna shiga lubabatu ta fara yadawa hajiya naja'atu habaici shaheeda tasha ta bugu taji zuwan su tafito tana layi a bige take musu barka da Zuwa hatta Dakinda za a sata ita ta nuna musu hajiya naja'atu sejin haushinta ta keyi tana fitowa daga dakin ta riko hannun ta

"ke shaheeda baki da hankali ita dinfa kishi yata ce miye naki na zakewa keda zaki daura niyar cin ubanta

"ko ni inci naki ba hajiya naja'atu nifa inada cikinki haushinki nakeji matuka dama kadan nake jira kinsan meyasa nayi shiru kishiyar da aka miki nafi kowa farinciki da jin dadi kije suna nemanki

"nayi musu me

"kije kiji mana zaki wuce kosena hadaki da bango

"ke shaheeda kina cikin hanka Linkin kuwa nicefa siri karki dana kike aure

"haka nefa sannu mama na Manta mantawa nayi shiga toh

"kekin isa ki sani nayi

"ban isa ba ban kaiba nasani tana layi ta ciro wuka tana shafawa hajiya naja'atu yaza ayi

zan shiga tashiga suka gaisa dasu dazasu tafi shaheeda ta tirsasata tarakasu suka tafi data dawo shaheeda ta dora wukar kan cikin ta

"hajiya kinsan me a duk sanda nasaki kikaki yi toh fa wukarnan zata shige cikin ki IN gwada ki gani




















New writer's

Hakan Take
*Husba'ahfama* 😍❀🀩
me *HADARIN So* β€πŸ’‹
me *YAR KWALLIYA*β€πŸ’‹
me *NAFI GANE ARO*β€πŸ’‹

WhatsApp number πŸ“± 07036891952



πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘
πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ 
πŸ’„πŸ’… *HEEDAYA* πŸ’…πŸ’„
*(l KIRARI)*
πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘
πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ 



Godiya a Gareku marar musaltuwa naji dadin yanda kukayi comment akan novel dina me suna a samaπŸ‘†πŸ‘‡

Kinat😍
Maijidda🀩
Hany😘
Fulani❀
Ummu Minal 😍
Feedyβ€πŸ’š
Hajiya Rashida🀩
Hassana lawal🀩
Maman yusra😍
Fatima Aminu🀩
Ummu Khairat ❀
Maryam mustapah🀩
Nana Eeeeesha🀩
Maman maryam😘
Nabeela Buharee🀩
Amina A. J. 😘
Barrister AmalπŸ‘Έ

🌹🌹🌹
kun tabbatar min da cewa Novel din na tafiya yanda ya dace na gode sosai da wannan damar nakeso na sanar daku cewa na *sadaukar* muku da wannan shafin kuyi yanda kukeso kuyi dashi naku ne kukadai
*husba'ahfama* na godiya Allah ya bar zumunci Ameen nagode🀝
Ana mugun tare😍❀







Written by *husba'ahfama*





*IG @officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*




Follow me on wattpad *@Real Husba'ahfama*







36-37


"Ke shaheeda nizaki lumawa wuka kina da hankali kuwa nidin

Dagewa shaheeda tayi tana niyar luma mata hajiya naja'atu ta samu ta gudu daga ciki a dakin tatsaya ta zage shaheeda tas

"yar marasa tarbiya uwar mijinki kike yiwa haka Allah wadaran naka ya lalace kekika san inda kika kwaso halinki dan wannan bana hajiya saude bane wlh

shaheeda ta cika fal ta tokare kofa tana jiran fito warta hajiya naja'atu tana zaune a jikin kofa ta jiyo shaheeda nayiwa Alhaji sannu da zauwa akan kunnenta taji yanda shaheeda take yabon kishiyarta ta kara haukacewatayi ta fito a fusace

Hannu hajiya naja'atu tasa ta dauke shaheeda da mari

shaheeda tarike kunci tana jin jina marin ranta ya kuma baci

"Haba hajiya meye hakakuma meta miki dan Allah cin zaline wannan ko meye

"babu ruwanka kasan meta min tsaka ninmu ne eh kasa baki tinda tayabi waccan tsintacciyar mage to wallahi inaso ku sani daga kai har ita ninasan yanda zanji daku kuma jindadi dani daku ya kare wlh

"hajiya kibar ganin yaranda kika tara wlh idan kika kunna wutar rashin zaman lpy a gidana bazan raga mikiba hukunci dazan miki kuma yana cikin zuciyata

"Kama fada ya wuci kace Zaka sakeni seme idan ka sakeni duniyace zata maka tofin alatsine kayi sabuwar amarya ka kori uwargida

"daddy Shiga daki seda safe

"toh shaheeda kiyi hakuri kinji

"A'a ya wuce ta isa ta hukuntani Idan nayi laifi

Daki yabude ze shiga hajiya naja'atu ta daka tsalle ta dire "babu inda Zaka shiga ina gani kaifa nawane ni kadai dan lalacewa yar cikinka Zaka aura harkana rawar jiki zuwa inda take girma ya fadi wlh

"Hajiya matsa na wuce idan itace bazatayi wannan abin da kikeyi bafa

"injiwa zatayi fiye da haka Kareema hmm kura da fatar akuya

Shaheeda tadan murmusa "hajiya matsa mishi ya wuce kinji

harararta hajiya tayi waya kasa dake balle ki dauka kauce wannan yaki nane Alhaji wuce mu tafi yau kam bazaka Shiga dakin nan ba

Shaheeda dake jin juwa a kasa ta baje tana rike kai dau abinda takeyi dauriyane kawai bataso Alhaji Ibrahim gadara ya gane halinda take ciki

"shaheeda lpy

"lpy daddy Kainane yake min ciwo amma da sauki yanzu

"Ki mutu shaheeda da haihuwarki gwara barinki kinji kunya kinyi asarar kin bata wayunki

"hajiya meye haka yarinya na fama da rashin lpy kina yimata wani magana marar ma ana

"Barni da ita daddy dagani na tashi

"shaheeda abin yakai haka sannu ki dai tashi hajiya temaka mata

"a wai badai naja'atu ba

"toh bari ni na dagata Hannu ya mika ze dagota

hajiya naja'atu tasa ihu ta bige hannu "wannan kafircin ba a gidan nan ba wannan abu har ina Alhaji Amaryace dakai a cikin daki fa

"kinsan da haka kika hanani shiga

"au shine kafake ta nan

Shaheeda tana dafa bango harta tashi hannu hajiya naja'atu ta kama ta matse da karfin gaske wanda ya sata iho Bashiri tabar jikin kofar

"Hajiya kalau

"lpy daddy dake munmaka laifi bamu fada makaba hajiya makarai Sun shafeta tin safe malam yaketa abu daya yanzu abin yayi sauki yabani ayar dazan tofa mata yanzun haka susuka dawo Shiga zan tofa mata ba a son kowa a gurin idan za a yi

"toh Allah y kara sauki

"Ameen shaheeda tace

tana kara matse WA hajiya naja'atu hannu takara sakin wani ihun da Sauri ya Shiga ya rufo kofa hajiya naja'atu ta fisge hannunta tana dukan kofar duk abin da sukeyi kaf a kunnun Kareema murmushi kawai takeyi tana shafa hannunta sallama yayi ya shigo Kareema ta kara rufe fuska a gefen gado ya zauna yana murmushi itama murmushin takeyi

Hannu hajiya ta daura a Kai "waiyoo Alhaji zeyi abin kunya

"Beyiba zedai yiko toh hajiya nikika mara hahhh


ido ta zaro waje tana niyar guduwa

Shaheeda ta rikota "yau kam zan nuna miki abin da zan iya

dukanta takeyi kamar an aikota ihu take yi Alhaji Ibrahim gadara naji koda suka idar da sallah dashida Kareema seda yasa hajiya a addu'a a tina ninshi aljanune da gaske Kareema dariyane yake niyar kufce mata dan tasan ba aljanu bane kishine kawai seda shaheeda ta gaji da kanta ta kyaleta da rarrafe hajiya ta tafi dakinta tana Shiga ta rufo kofa

"ohh ni naja'atu anya menayi hakane da nake girba a yanxi shaheeda dole kibar gidan nan ni zaki daka zamanki yazo karshe Allah y kaimu gobe

Shaheeda na shiga dakinta Najib ya shigo a kan gado ya kwanta yana shafa kanshi murmushi shaheeda tayi tareda cizon lebenta

A gabanshi ta Sun kuya sannu da zuwa sweet

kamar daga sama yaji sunan data kirashi dashi ko kulata beyiba ta tashi tana kare mishi kallo Dan kwalin kanta ta jefar tasa hannu tana zuge zip din rigarta shima tayar a gefe ta cire siket din jikinta daga ita se pant da bra kanshi ta hau ta Shiga lashe wuyansa shafa kanshi da hannayanta kirjin Najib ya shiga dukan uku-uku jinbe hana taba ta shiga cire mishi riga Najib yarasa abin da yasa ya kasa hanata jifa tayi da rigar tasa hannu tasa ta cire bra ta yar a gefe guda ta kwanto kanshi kirjinta na gogar nashi dadi shaheeda take ji ganinta a jikin shi yasa tarasa yanda zatayi dashi har ita har duniyan cinta daga tataba nan seta sotse nan inda ta rikone yasa shi dawo wa cikin hankalin shi bakinta take niyar kaiwa cikin nasa ya hanka deta ta fadi kasa ta bige hannu Ko akanta ta tashi ta dawo gurin shi tana niyar kai bakinta cikin nashi dagaske take kanka meshi tayi idanta ya rufe burinta take fatan ya cika kara hankadata yayi

"shaheeda meyake damunki bakida hankaline meye haka wayewace wannan ko meye

"Najib kaceceni kabarni na cika burina pls karka hanani ba laifi bane haka karka manta nifa matar kace

"kekika sanda wanna nina auroki koni nace ina sanki can kije kisamu wacca ta auro minke ni inada wacca nakeso itama tana sona kinajiko

"eh toh naji na yarda nidai ka amince dani najib kaina ajiyewa kaina bana kula kowa saboda Kai tafada tana shafa kanshi da kirjinshi cikin salonda keniyar tafiya da Najib wata duniyar ni ka amince ko sunbatarka nayi karka Manta mutumceni ba iceba dole zanyi sha'awar abu idan na gani magana yakeso yayi amma ya kasa shaheeda niyar wuce gona da iri takeyi watsata gefe yayi jiki ba kwari ya dauki rigarsa yayi waje Hawayan bakin ciki ya zubowa shaheeda ta dunkule hannunta

"meyasa zan raga miki hajiya dole ki girbi abin da kika shuka kafin nan zan gwada yin biyayya naga ko zansamu nasara Najib kai nawane abin da na sani kenan


washe gari da safe hajiya naja'atu ta kasa tashi jikinta yayi tsami gashi ko bacci bata samu tayiba saboda kishi shaheeda ce ta bude kofa ta shigo hajiya na ganinta ta kokarta ta tashi zata gudu

"A'a hajiya karkiyi haka ina zansa kaina nazo baki hakurine akan abin da ya faru jiya kiyi hakuri bazan karaba ta fada tana sheshekar kuka kamar gaske

Hajiya ta zauna a gefen gado ya wuce shaheeda Allah ya miki albarka nasan bayin kanki bane harda makiya bare wacca 'yar duniyar Kareema ta shigo aise abin da na gani kuma shu'umace ta la'ilaha'illallahu karki yarda ta shiga jikin ki da sunan wani abu wai kawance kinji ko

"eh naji hajiya bari na kawo miki breakfast

"to ganin yanda shaheeda take ta fiya a hankali kamar tanada damuwa yasa hajiya tai kiranta

"zo shaheeda lpy kike tafiya a hankali kamar kazarda kwai ya fashewa a ciki

"a'a bakomai ta fada tana sosa kai

"A'a shaheeda bansan karya fada min gaskiya idan baki fada minba wazaki fadawa

"hajiya Najib baya kulani bayacin abincina tinda nazogidan nan betaba kusantataba hasalima magana batataba hadani dashiba koda namai magana cewa yayi wai baya sona yanada wacca yakeso inje insamu wacca ta auroni tafada tana karasa maganarta da kukan karya

"Tab lallai Najib biri yayi kama da mutum ina yake shi Najib din ki dena kuka

"bansan inda yakeba hajiya bana sanin inda yake zuwa

"kiyi shiru je falo ki jirani ina zuwa yau nida shine a gidan nan

shaheeda ta fito tana farin ciki a falo ta zauna ta dora kafa daya kan daya tana taunar cingam koda ya shigo dariya tayi seda ya sargu kitchen yaje yafara bawa cikinsa hakkinsa bayan hajiya naja'atu ta gama shiryawa seta fito shaheeda na ganinta tasauka daga kan kujerar ta zauna a kasa tana kuka ta zauna

"haba shaheeda hankali kikeso ki daga min kidena kuka nace zan masa magana bari na kirashi a waya

tadaga zata kira se gashi ya fito a gabanta ya sunkuya

"mommy ina kwana

"klau na kwana

"Najib abin da Zaka min kenan meye a jikin shaheeda da be makaba ita ba mace bace da bazaka cusa santa a zuciyar kaba ta shi ku shiga ciki yau inaso inji sabon lbr

Shaheeda ta fashe da kuka azahiri ba kuka bane dariya takeyi me kama da kuka

"kiyi shiru kasa yar mutane kuka tashi maza ka kama hannu matarka ku tafi yau inbanji lbr y canzaba sena bata makarai

"Mommy gaskiya

"yimin shiru macece kai balle kace Kana Al'ada babu uzirin da zaka kawo na ansa shaheeda tashi tashi Muje hannunta ta kama ta tisa Najib a gaba Najib ya shiga daki tasa shaheeda hajiya naja'atu da kanta ta rufe kofa da karfi tace Najib ina nan se komai ya kankama zanbar gurin

Shaheeda ta cire maya fin jikinta kalonshi take tana tinanin yanda zatayi da farin cikin da zata Shiga idan ta jishi a jikinta da karfi tace zanyi farin ciki

Kayan jikinta ta cire ta taho tana rangwada shaheeda macece har Mace amma kokadan bata birge Najib

Ka farshi ta taka dan Najib ya fita tsawo Sosai kwalar rigarshi ta kama tana cire mishi

"kayi hakuri ba a son Raina hajiya tayi maka fadaba babu yanda na iya sedai na fada mata Kana niyar cudar danine sweet baka san yanda nake matukar jiran ranar nanba shiyasa

Shi mamaki take bashi zuba mata ido yayi yana kallon ta Bakinta takai cikin nashi tana sha kamar sweet bakinta takai kan kirjinshi nan danan Najib yafara fita daga haiya cinsa yayi jifa da ita segata a bakin kofa wani kara ta Saki hajiya naja'atu dake waje dadine ya rufeta murmusawa Tayi "masha Allah abu ya kankama ni bari na koma dakina habiba kina ina newai

"gani hajiya

"ki hada ruwan zafi ki kaiwa shaheeda sekin tabbatar Najib baya dakin zaki kai

"Toh hajiya habiba wai ina Alhaji ne dashi da yar duniyar amaryar sa

Baba habiba tayi shiru

"hmm jeki na gane yana ciki be fitoba ke nan ta ciji danya tsa a fusace ta koma dakinta

hannunta ya rike ya murda da karfi "ke meyasa kanki baya aiki ne shaheeda kinsan meyake damuna kinsan wana hali nake ciki wacca nakeso ta bata amma ko a kanki saboda mommy na tsaye a bakin kofa na barki inajin tafiyarta karma ki zaci tana waje idan baki barni ba wlh zaki tsofa a gidanku dan sakinki zanyi

"Tabata seme Allah ya kara dan tana shiga hakkina shiyasa ta bata saboda ita narasaka Allah yasa daga haka ta mutu

idan shi yayi Ja yana huci ya juyo ya danki shaheeda yadinga hadata da bango yadinga marinta kamar an aiko shi yakama bakinta dake zubar jini yamurda da karfi

"idan aka taba heedaya a gabana ba abin da banayi ki kiyaye

Yana gama fada yabar dakin shaheeda kuka ba kakkautawa

"hajiya ramawa kikayi kenan dama baki hakura ba shine kika nuna kamar kin Hakura da saninki Najib yamin haka nidake shege kafasa nakuna bana tsoran kauri
ta karasa maganar da kuka saida Najib ya jima da fita Baba habiba ta kawo mata Ruwan zafi ta tafi mamaki takeyi yanda kaman nin shaheeda ya canza lokaci daya fuskarta ya kumbura bakin tama haka harda ciwo a fukar kamar wacca tayi hatsari

*HEEDAYA* na kulle yanda take se kokarin kunce kanta takeyi amma ta kasa danta kullu motsa hannunta take ko shize kunce da kanta ta gaji ta hakura kuka take sosai musamman idan ta tino da maganar mahai finta tinda aka kawo ta babu wanda yazo gurinta da kanta ta hakura ta dena kuka inuwar mutum ta gani yana shigowa duda a galabaice take tanaso taga waye dago kanta tayi ta baza idanu haryanzu inuwarsa take gani da a lama shi kadaine bada wani yazo ba sai gurnani takeyi

Dariya yake me karfi yaki cewa komai yaki fitowa

"hahhhhhhhhhhhhhhh











New writer's

Hakan Take
*husba'ahfama* 😍❀🀩


πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘
πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ 
πŸ’„πŸ’… *HEEDAYA* πŸ’…πŸ’„
*(I KIRARI)*
πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘
πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ 






Written by *husba'ahfama*






Instagram *@officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*


follow me on wattpad *@Real Husba'ahfama*














38-41

Inda *HEEDAYA* take ya nufa ya kunce abin da suka rufe mata baki dashi fuskarshi a rufe balle ta ga ko wanene yana bayanta a tsaye yake

cewa kyan Alkawari cikawa gashi zan cika kamar yanda mukayi alkawari dake kin Saki jiki kina harkar gabanki kin manta dani ko

A gala baice HEEDAYA take a hankali take magana waye kai mena maka a Iya sanina banyi alkawari da kowaba katema ka sakeni nakoma gida gurin iyayena na gode da hadani da kayi dasu

"hahhhhh haka nake so ai shiyasa na daukeki ana i gobe daurin aure na tabbata ran mahaifinki ya baci kijini da kyau kinzo Kennan bazaki koma gidaba seda jika kingane ko ba lallai ki gane niba amma zan ganar dake yanzu kunceta yayi heedaya ta zube kasa tana maida nunfashi gashin kanta ya kama

"Kareema nine zaki maiba maza tsoro na inna se dubu ta taru yana ganin ba Kareema bace seya tsaya da yiwa kansa kirari "ke me kikeyi a nan waya shigo dake cikin daukar fansana eh ki fada min yasaki kanta da karfi seda da bige bakinta ya kumbura zaki ya Shiga buga kanshi da gini waje ya fita yaja kofar ya rufe gurin yaransa yaje ya rufesu da masifa

"Mage meyasa kuka barta ta gudu meyasa

"oga tinda muka fara gadi a nan babu wanda ya fito koda saurone ita dincedai babu wacca ta fita

"karya kukeyi ina kwari da yaransa Sun fita tin dazu kunci a manata ba haka mukayi dakuba a bakacin naga Kareema senaga wata daban garin ya nazo da Karfina kukashe min gwaiwa

"oga wannan ai normal ne kawai ka huce a kanta

"ko

"He shine kawai mafita

Zaki ya rufe Mage da duka "yakaji yanzu Mage gashi na huce a kanka mtswww itama Kareema dakaga na damu hankali zan koya mata ku jeka bude motar da nazo da ita a kwai leda a ciki ka kawo min

"Toh oga da Kyar Mage yake tafiya yaje ya dauko ya dawo

"Mage badai kukarya min doka bako dan nace karku bata komai a zatona Kareemace a sha ba ita bace

"ko ruwa Bamu bata ba toh idan tazo karku hanata fita kunajiko koda yake kubar nan dan fusko kinku ze iya tsora tata

toh gaba daya suka bar gurin fukar zaki a rufe ya ajiyewa HEEDAYA leda a gabanta

"gashi kici

Ko magana ta kasa cikinta ta rike tana juyi

"yunwa kikeji kina ci zaki dawo dai dai ki yarda dani bazan cutar dakeba idan nayi Allah ya saka miki ki tashi kici ki daure

heedaya ta zauna ya bude mata shinkafane da miya da tsokar nama daya a kai da ruwan leda dan biyar Cusa abincin take iya karfinta seda ta gama tasha ruwa

Sekuma ta fashe da kuka tashi zaki yayi daga nesa ya tsaya

"kiyi hakuri bake nake nema ba kiyafeni Dani da yara na hanya a bude yake tashi kije gida bazan maida keba saboda yanzu haka nemana a kiyi ruwa a jallo

heedaya ta mike yana fita tabi bayan shi tana gudu ko a kanshi da ita tana yin nesa dasu ya cire fuskar da yasa yana kallon ta hada kanshi da mota yayi

"Mage kwari kun rusamin shirina baki tsiraba Kareema haryanzu da sauranki

Kudu heedaya takeyi a cikin dajin duk hanyar daya mata bitakeyi da haka harta samu tabar cikin dajin a bakin titi ta saya ta juya tana kallon dajin fadi da girman dajin babu kowa a titin zama tayi tana hutawa sannan ta mike dajin ta sake kalla sannan ta fara ta fiya ta huwar wata bakar mota me bakin glas yasa ta Tsaya ita da kanta take sa musu hannun i inda take suka faka motar seda suka bude taji gaba daya bata yarda da suba duskarsu a hade ba a lamar dariya juyawa tayi zata koma cikin dajin ta tarikota ta Toshi mata hanci da farin kwalle heedaya ta suma suka sata a mota suka tafi gaba da dajin Sosai wani gidane shikadai a dokar daji nan suka je suka faka mota aka fito da heedaya suka shiga da ita cikin wasu taron mutane a ka kwantar da sukazo fita suka fita da mutum daya tinda suka ajiyeta bata bude idoba seda yamma mutane ta rika gani ka wunansu a aske se gyalli yakeyi yara tsoffi da matasa gefe daya kuma kukan jarirai take jiyowa heedaya ta tsore ta kankame jikinta tana kuka ita kadaice me gashi a cikinsu maza da matan gurin dusun saje da juna a bin kallo ta zama a cikin su tasamu wasu masu tayata kuka kuka HEEDAYA takeyi iya karfinta wata ce tataso daga cikinsu ta dafa heedaya ta zauna kusa da ita

"ki dena kuka yanda kika zo gidan nan haka muma muka zo ba yanda muka iya kaddarar muce haka gashi bamu da tabbacin zamu fita daga cikin gidan nan iya sa ninmu munzo Kenan

heedaya ta zare ido
"me yasa kikace haka

"bani nace ba alamune suka nuna haka

heedaya ta daga hannu sama
"ya Allah kafitar damu daga gidan nan ya Allah kakaremu daga duk wani mugun nufinsu a kanmu Ameen bansa a raina na shigo kenan ba nasan wata Rana zambar Gidan nan insha Allah

"Allah yasa nidai sunana Rahama

"ni kuma heedaya kince kun shigo kenan inason jin Karin bayani

tsaye Rahama ta mike lbr ne me tsawo amma zan sanar dake tinkafin su gusar min da tina nina nakasa baki amsa amma mu bari se gobe dankinga a gajiye kike

"a'a ki fada min ninace ai

hawaye Rahama ta fara hankalin heedaya ya tashi
"meye da gidan haka tsoransu nakeji jisufa abin tsoro gaba daya daga hakwara sai kawunan su Zaka fara gani Rahama tafi kumari a cikin su heedaya ta fada a zuciyar ta Rahama ce ta katseta da

cewa kiyi hakuri ba yanda na iya kukan yaci karfina

"Yawuce karki damu wani lokacin kyai sanar dani

gidan hajiya naja'atu wutane keta huruwa musamman da Alhaji Ibrahim gadara ya manta da hajiya naja'atu Kareema ta kankane ko ina gawani kawance daya kullu sakanin Kareema da shaheeda hajiya Hauka kawai ya rage tayi Kareema da heedaya se herar suke a dakin Kareema hajiya naja'atu nata yi musu zarya

"shaheeda kinajin matar nanko ta kasa zama guri daya

"Kareema Kenan manta da ita idan ta gaji zata san inda dare ya mata bakin kishi ke damunta musamman Data ganni dake

"Aiko tayi ta gaji dankuwa nan gani nan bari bari kiga abinda zan mata

Tashi tayi zata fita shaheeda ta zaunar da ita haba "kawa jirani na cake mu fita Tare Dan nima inada cikinta

kwalbar magani ta bude zata sha Kareema ta rike mata hannu "meye haka shaheeda bakida lpy ne

"ko daya kawai inaso na jini a online ne shine zan sha

"Kice kina daya daga cikin masu da biyar shan maganin bada izinin likitaba kiyiwa kanki fada danba dabi ace me kyau ba ajiye kizo muje

"babu inda zani idan ban shaba naji zan dena amma ba yauba kinji

kan Kareema ta sake magana harta kai baki ta shanye tas tayi jifa da kwalbar ta fara dukan kanta da kanta

"yauwa kokefa shaheeda yanzu kike mutum da kizauna offline muje Kareema

"a haka zaki bini ni duk naji haushin jiranki da nayi wlh in banda aikin maye kaida kanka kadinga magana kai kadai

gaba tayi batareda taji abinda shaheeda zata ce ba hajiya naja'atu jingine take a kofar Kareema na bude kofa hajiya naja'atu ta fado cikin dakin gaba Dayan ta jikake dim ta timu da kasa

"au barka da aiki naja'atu meye haka labe da irin wannan tsofan naki an daiji kunya girma ya fadi

"lallai Kareema kin zama kaza ciki goge baki daga ke har uwarki kun Manta lokacin da nake baku kuncen kaya sakaiya ce wannan Kennan ki aure min miji shine tukwicina a gurinku ni hajiya naja'atu warkice ni daidai nake da kugun kowa wlh Kai tsaye kike kiran sunana ba laifinki bane duk laifin Alhaji ne ba doleba kinshiga inda na shiga hmm

"ke kika san haka naja'atu keba uwata bace dazan raga miki kona sauya miki suna kai tsaye zakiji nace naja'atu da manyan baki ma kuwa

"hmm cintacciyar Mage bata Mage malam ba haushe yayi gaskiya Amma ba komai

tashi tsaye tayi ta kade jikinta inda Kareema ta rike kugu tana kada kafa

"inda komai ma kiyi mu gani naja'atu barin kashi a ciki baya maganin yunwa

daga hannu hajiya naja'atu tayi

Please Login or Register in order to submit comment