Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kareema tace waimeye awajan kikai wannan muguwar faduwar Bari naje nagani


tanabin hanyar da kallo cantakula da kasa harzatasa kafa wajan takula da gurinda ruwan karkashin yake tasunkuya tasa hannu tataba wajan taga waje nayauki

taceto ruwan karkashi Kuma meyakawoshi wajannan


ashesu Mami sunjiyo ihun umma dagudu suka taho dansuga meyake faruwa zasusa kafa wajan

karema tace karku karaso shi umma tatataka tafadi wlh bakuga muguwar faduwar da tayiba taban tausayi Bari agyara wajan sekushige

Mami tace barshi mugyara musamu hanyar shigewa wajanta kejeki kula da ita kafin muzo

tace to Mami


Mami ta gyara wajan su mansar natsaye kanta hartagama sunkuma gano nufin umma ita tazuba kayanta yakoma kanta

Adam yaiwani dariyar takaici yace umma naja da ikwun Allah haryanzu bazata shiryuba Allah kaganar da mahaifiyarmu

bawanda yacemasa komai

Mami tace nagama kumushiga

taigaba suna binta abaya yanda sukaga umma bakaramin tsorone yakamasuba atare sukace Ashe abin babbane Bari akaita asibiti


Haka suka kwashi umma zuwa asibiti temakwan gaigawa akayimata suma asibitin seda suka tambayi garinyaya Haka tafaru suka fadamusu yanda abin yafaru bayan sungama dubata sukagano takarye ahannu taji targade ayanyatsun kafa guda hudu bakaramin tashin hankali yaran umma sukashigaba su umma Harda Karin ruwa Tasha allurai likitane yakira su mansur yafada musu aimata dorin asibiti konagida sukeso

likitan yacemusu gaskiya anfisan nagida yasuka gani

Nan Adam yace gaskiya munfi San nagida ance yafi saurin warkewa

likitan yacemusu bakomai muNada memana Dori nagidane munyarda dashi saudayawa shiyakeyiwa wayanda ake kawomana insunce basasan namu in sun warke muna dubawa Kuma baasamun matsala yanayi yanda akeso


sukace alhamdulillah akirashi yaimata semubiya kudin


Dr yace to inyazo zanrakoshi dakin da take munawajan yake gyarawa


sukacemasa to mungode Dr



Medori yazo yadora umma Tasha wahala bakaramin tausayi tabawa su Mami ba


malam Koda yadawo yaji meyasamu umma akaimai bayanin komai dariya kawai yayi


yace Allah ya kyauta Dan yagane me ta aikata malma yace hm mehalidai baya fasawa tana taganin ishara Amma hauwa'u taki shiryuwa ba inda zanje Allah yakara


bayanda Mami batayiba malam yaki zuwa serabuwa tayi dashi su mansur basuji haushin babansuba sunsan ita tajawa kanta suma Dan yarantane bayanda zasuyi su gujeta


Haka umma Tasha jinya a asibiti harta warware hannune bewarkeba kokuncewa baayiba dakuma targadan kafarta shima begama warkewaba aka dawo da ita gida tacigaba da jinya





🤣🤣🤣🤣🤣 Umma kenan bakisan kazar wahala Kika yankawa kankiba sekin fige kinsoya kinkuma cinye kayanki 🤣🤣🤣🤣 Allah yakyauta wannan jika tinkan yafito🤣🤔







Yau najip nagida beje ko inaba sabo da asabarce yagaji da zaman daki yafito falo yanakuma San ganin heedaya yau wajan sati basu haduba Yana guje Mata sabo da tana ganinshi zatahau bakaken maganganu Dan Haka yake guje Mata ko cefane yayomata setana daki yake shiga kicin yaajjemata intafito sedai tagani tin abin da takemasa Yana damunsa har yasaba yarage damuwa akai shide kuliln cikin nemarmata shiriya yakeyi Allah ya sasanta tsakaninsu




Heedaya ce tafito daga daki taga najip tace yauwa Haka nakeso Amma naji Dadin ganinka yau zaayita takare


shidai najip addu'a kawai yaketayi azuciyarshi kome zefaru yazo da sauki


dagudu heedaya taje kicin segata tafito dauke da wuka ahannunta tanufo najip da ita mutuwar zaune yayi Yana kallan ikwan Allah har gabanshi tazo tatsaya


tace najip yauzaayita takare nidakai nagaji gaskiya kawai nakesanji inba hakaba zakasha mamaki yau koni kokai



Kafadamin gaskiyar meyasa kasaceni meyasa kakaini inda zakasheni Daman sana arka kenan kashe mutane


najip yace Wai mekike nufi lfyarki kuwa heedaya kokinsamu matsala akwakwalwa bansaniba satar mutane nakashe Allah yakareni daga wannan mugun abin masuyi ma Allah ya shiryesu yaganar dasu gaskiya yaunagane mekike nufi kanhaka Kika Kara tsanata seyau nagane gaskiyar mekike nufi to wlh wlh kinji narantse har saubiyuko bansan komai Akan batankiba Kuma lefinane nayi Kuma danasani sabo da IKIRARIn da nayi na saceki segashi alokacin abin yafaru hankalina yatashi alokacin sabo danasan Dole kikawo dasa hannuna bani na sacekiba bansan komai akaiba Ni ko kiyashi bantaba kashewaba bare Dan mutun kuma masoyiyata abar kaunata kiyarda Dani heedaya banibane basa hannuna Awana dalilin zankasheki mekikayimin sekace bani da yan uwa Mata



Tace kome zakace bazan yardaba sabo da naganka har ciremaka abin da karufe fuska dashi nakusayi kuma Naga agogwun hannunka Wanda kataba zuwa dashi kanunamin shine zakace bakai bane Bari kagani yau fansar wuyar danasha ahannunku zandauka inyaso seku karasani gaba daya




Tadaga wukar hannunta zata caka Masa acinya yaimaza yakauce ta cakawa kujerar da yake zune


yace kinada hankali kuwa


tace Bari kaga sheda

takaimasa waukar yadada kaucewa yagafa da dagaske takeyi yatashi tsaye tabishi dagudu shima yagudu yakoma bayan kujera Haka sukai ta zagaya falan zata cakamasa Allah bebata saaba ita lailai seta barmasa tabo ajiki semasifa take tamasa


anahaka amjad yashigo da gudu ko sallama babu tsayawa yayi kamar kunki yasaki baki ganin wuka ahannun heedaya tanaso ta yanki najip yaga takuma dagawa zata yankeshi


dasauri yace heedaya kidakata menene Haka kinsan abin da kikeyi kuwa abin har yakai Haka Allah sarki rashin sani kinsan mekike niyar aikatawa kuwa inhar Kika aikata bafa kyaleki zaayiba Se hukuma tahukuntaki du gatanki karkibi rudin zuciya da shirrin shedan kidawo kina danasani yau Ina cikin farin ciki Allah ya cikimin burina akanku Allah ya kawo karshan abin zomuje kigani ajje wukar hannunki zomu tafi


tace Dan Allah kabarni wannan abin da nakeyi yanzu yafimin komai kaima karka matso katsaya inda kake


yace shima abin da Zan nunamiki yanada mahimmanci akanki


shidai najip yanajinsu yakasa magana sabo da ciwan kansa da yatashi haryafara rike kanshi


ahankali amjad yakaraso yakarbi wukar hannunta zatai magana suka hada Ido taga yahade fuska ga kwarjini da yayi Mata tasaki wukar yaje kicin yaajiye uwakar


yace zomu tafi jeki dauko hijabinki


jiki amace taje tadauko tadawo se hawayene kefita a idanta har sunkusa fita


najip yace Ina zakakaimin Mata ko tambayata bakayiba


yace kayi hakuri Yaya Yana da mahimmanci inda zankaita


bejira abin da najip zeceba yafice heedaya tabishi abaya suka shiga mota yaja suka tafi shima najip dayaga Haka yashiga mota yabisu abaya harsukaje inda zasu


amjad yace fito mukarasa


gaban heedaya yafadi ganin sunan inda sukazo dasauri tace mezamuyi anan kasan inda mukazo kuwa yansanda


yace eh nasani tashi mushiga
D p o najiranmu


jiki amace tabishi suka shiga

najip ma yakaraso yashiga

amjad yaimusu sallama yace yallabai munkaraso afito dasu ayi komai agabanta

yace ok yasa akafito dasu

amjad yace yallabai Ina neman alfarma kasa sufadi komai taji


yace ok kafi karfin Haka awajena abokina yace kufadi abin da kuka sani daga farko har karshe


Zaki yace wlh oga bansan komaiba danni yanzuma bansan menayiba lakwaye sukai ramdani sedai kutambayi mage



Akadawo kan mage kai mekasani akai inbaso kuke akara muku wani dukanba in Wanda akaimuku be ishekuba


mage yace zanfada oga nidai abin da nasani shine mudauko mukawo Amma Ni bansan meakeyi dasuba


yadaka Masa tsawa yace kaimana bayani yanda zamu gane mekasani kan wannan yarinyar da agogwan hannunka


mage yace bayan yaran Zaki sunsaceta ranar daurin auranta yazata kareemace Dan itama ranar zaa daura Mata aure Dan yadau fansar abin da taimai yasa aka satota arashin sani yazata itace aka satomasa seda yazo yaga ba kareema bace yabata hakuri yasaketa tafito bakin titi agigice nikuma nataho zanshige tasamin hannu natsaya nadauketa bantsaya da itaba sewannan dajin da meke kaimusu mutanen da muke satomusu awani gida muke kaimusu subamu kudinmu ammani gaskiya bansan meakeyi dasuba nidai Naga yafimin zaman banzan da nakeyi dabuge buge na unguwa shiyasa nayanke hukunci yinwannan sanaar yafimin zaman banzan da nakeyi ganin kudime tsoka da ake bamu inmunkawo maganar agogo Kuma ahannun Zaki nagani yaimin kyau har rokarsa nayi yahanani rannan nasameshi yasha yabugu nasamu besaniba nacire nasakashi ahannuna har tagani rannan nazo cirenmusu wata daga cikin yan dakin da suke har dambe munyi da ita alokacin takusa ciremin abin da narufe fuska dashi maganganun danaji tana fada alokacin shine yaban tsaro nazata tasanni Kuma taganeni shiyasa nasamu nakwaci kaina awajanta da kyar wannan shine abin da nasani akai



D P O yaciro agogwan agefensa yarike ahannunsa yace wannan shineko

da sauri kowa yakalli agogwan


agigice najip yatashi mezangani agogona Daman Yana wajanku da nayarda a Ina kuka tsinta agogwannan yadade da Bata tinkan heedaya tabata yabata ahannuna ranar danaje wajanta nadawo gida Rai abace bansan inda nayarda Shiba baneman da banmasaba Dr Abdul ne yakawomin tsaraba dayaje Dubai yasiyomana iridaya nidashi na zinarene har kunyar Dr Abdul naringa ji sabo da banasawa shikuma Dan halak betaba tambayataba haryau danake muke maganarnan shikuma seyadena sanashi dayaga bana sawa aganinshi agogwan beminba Amma yakasa tambayata dalili nikuma nakasa cemasa
komai akai


Can D P O yatambayi Zaki Kai yaakayi kasamu


Zaki yace rannan da yamma nazo wajan kareema natsinta akofar gidansu nikuma nadauka nasa kaji yanda akai nasameshi


Ai heedaya Batasan lokacin da tadora hannu akaba tafasheda wani irin kuka tace Daman Dr Abdul yafada akwai ranar nadama da danasani gashi tazo kuncuceni kungama Dani waiyo Allah na nabi rudin shedan da zuciya sunrudeni


wata tsawa najip yadaka Mata yace yimin shuru nibanyi kukaba seke


bakaramin tsorata tai da najip ba bashiri tarufe bakinta taci gaba da kuka ahankali


najip yace kuncuceni kunhadamin rigima agidana nida iyalina yazanyi da wannan kandarar waiyaushe matsalata zata Kare Allah nagodema kakaramin hakuri azuciyata


amjad yace matsalarka takare yayana Allah yacikamin burinan tin da Dr Abdul yafadamin zaman da kukeyi da heedaya nadau karwa kaina alkawarin Sena Nemo gaskiya kodan na wanke Dan uwana Kuma bantaba nunamuku nasaniba daga Kai har heedaya yawan zuwan da nakeyine gidanku yasa Nagano gaskiya Dr Abdul Amana yabani yace Kuma karna taba nunamaka nasani da temakunshi komai yabaiyana kagode Allah Yaya kasamu amini nakwarai dayanzuma muna tare awajannan harmuntaho tare aka kirashi Kiran gaigawa daga asibiti



Najip Kai kawai yaci gaba da rikewa Yana juyi Akan kujera Dakar yatashi zefita yakoma da baya zefadi da sauri amjad yatareshi yafado jikinshi ko numfashi bayayi


wata irin Kara heedaya tasaki tatafi kan najip ta rungume shi tana kuka tana Kiran karkamutu najip Dan Allah katashi karkatafi kabarni


amjad yace dagamu kindannemu mukaishi asibiti mucece rayuwarsa


batasan lokacin da tazabura da gudu tai wajan motaba dutarude ita Tabude musu motar suka shiga abaya aka kwantar da najip heedaya ta Dora kansa kan cinyarta tanata kuka amjad yaja suka nufi asibiti










masoyan heedaya Seku huce yau gaskiya Tayi halinta kudena fishi da heedaya



























New writer's

Hakan Take
*Husba'ahfama*😍❤🤩
*'Yar kwalliya*❤💋





👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠









Written by *Husba'ahfama*












*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*


Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*





















74-75



















Sunazuwa asibiti temakwan gaigawa akabashi heedaya sekuka takeyi tarabe agefe daya amjad nema wani lokacin yake Bata hakuri tayi shuru zeji sauki anahaka Dr Abdul yafito suda sauran likitocin



Dr Abdul yace amjad wai meyafarune meakai Masa Kuma Dr Abdul yace kodayake zomuje sunfara tafiya Dr Abdul yajuyo yadakawa heedaya tsawa yace zakiyiwa mutane shuru koyaya kukanme kikeyi ko kukan murna kikeyi makiyinki zemutu yabarmiki duniyar inkukan murna kikeyi Bari nabarki kici gaba da kayanki inkuma na munafirci kikeyi to kiyimana shuru bamaso mungode Dan bazamuce kukan halin da najip yakeciki kikeyiba karya kike wannan albishir na farko da zanmiki shine munyiwa najip Mata mekaunarsa tsakani da Allah Yana tashi in Allah yayarda zaa daura musu aure danbawani lokaci zaajaba dawuri zaayi kekuma Yana warkewa daganan gida zeturaki kije kiyiwa su abba da Mami bayanin abin da yake faruwa inbaki fadaba senazo nafada du abin da kikayiwa najip Sena fada inke kinkasa fadamusu barema nasan Zaki fada musu zeki tonamasa asirin da kike IKIRARIn da kikecewa yana kashe mutane Kuma shiyasaceki Bari ingayamiki ko kunrabu da najip inshi yayafemiki bedaumatakiba mu yan uwanshi semundau mataki semun makaki akotu kinfadi inda kikaga Yana wannan sanaar nasan kosu abba sesun goyamana baya Dan ba irin tarbiyar da sukabawa yarsu kikeyiba wata daban kikeyi karki kikuskura kishiga wajan Dan uwanmu yaciro kudi a aljihunsa yajefomata yace gashinan kitafi gida bakuma gidan najip ba aa gidansu Abba inanan zuwa innagama abin da nakeyi natayaki yimusu bayani Koda Zaki manta da wata maganar Sena tinamiki Kuma kikuskura kitadawa Abba ciwanshi Kisha mamaki wlh senamiki duka tinkan mukaiki koto senadakeki iya duka kiyi maza kifice Mana daga asibiti karyafarka yaganki yatsorata kodayake Bari nakira Miki masoyiyarshi kiganta Bari nakirata awaya



dagudu heedaya tazo tazube agabanshi tana kuka kafin tayi magana


amjad yace mubar wajannan Yaya Abdul mutane zasu tarar Mana abar maganar yakama hannun heedaya yace anty tashi zomutafi


Dr Abdul yayi gaba suka bishi abaya sehucin bacinrai yakeyi sunashiga office suka zauzauna



Dr Abdul yakuma dakawa heedaya tsawa yace karki zaunamin akujera



amjad yace nashiga uku antabo mehakuri wlh duhaka kuke kaida Yaya najip bazakununa kundamu da Abuba in anmuku seankaiku bango duku haukace Dan Allah Yaya Abdul kayi hakuri



Kaida kanwar taka yau akejin kanku Dan Allah kayafe Mata kaji yayanmu amjad yace anty heedaya taho mubashi hakuri



dasauri heedaya tataho tazube harkasa tadurkusa tana bashi hakuri tana kuka Dan Allah kayi hakuri Yaya Abdul wlh bazan kumaba natuba nadena nagane gaskiya yayana karka turani gida wlh Abba da Mami kasheni zasuyi insukaji menayi katemaki Yar uwarka kaji yayana



shiru Dr Abdul yayi yakama kanshi dahannu biyu yakiyin magana cankuma yaja dogun numfashi


yace amjad fadamin meyasamu najip wlh inhar kaboyemin Abu daya banyafeba tindaga gida yakasamesu me heedaya takeyiwa najip lokacin da keje harkuma kukaje wajan yansanda yaji labarinnan Dan wannan balabarin dayaji awajan yansandabane yasashi shiga wannan halin kan aje wajan anmasa wani babban Abu Wanda yaimugun batamasa Rai shiyasashi shiga wannan halin bincijenmu yanuna Haka danhaka kafadamin cankuma yakalli heedaya yadakamata tsawa yace tashi kizauna



jikin heedaya nafari tatashi tazauna


Dr Abdul yace wlh daga gani baki da gaskiya kinsan komai Kuma nasan kekikaja kifadamin dabakinki



sefari jikinta yakeyi


yadada dakamusu tsawa subiyun yace kufadamin Mana Kai amjad Yar uwarka zaka rufawa asiri shikuma Dan uwannakafa bakaga abin da taringa yimasabako kafadamin abin da katarar heedaya nayiwa najip lokacin dakaje gidan gashinan jikinta sefari yakeyi batada gaskiya



amjad yafara in Ina cankuma yafada Masa abin da yafaru duka tindaga zuwanshi gidan harzuwa wajan yansanda



shi Dr Abdul sabo da Al ajabi kasa motsi yayi yarasa mezece cankuma yace heedaya tashi mutafi


tadada fashewa da kuka Dan Allah kayi hakuri wlh bazan kumaba nadena


dr Abdul yace aa bagidan makiyinki zanmaidakeba kike wanna kukan wajan Abba da Mami zanmaidaki



amjad yace Yaya kaji tausayinta kakyaleta


Dr yajuyo yakalli amjad yace yanzukai hartausayin Wanda zata kashemaka Dan uwa kakeyi danbaka da hankali ko



Nan sukahadu sukaitabashi hakuri dakyar yahakura


yace naji dasharadin bazata zauna ananba sabo da najip in yatashi yaganta komai zeiya faruwa in yatashi yace akawota seakawota Dan nasanshi da rashin zuciya zeiyacewa yanaso yaganta yanzu takoma gidanta taci gaba da Zama kafin yatashi kije kizauna Kinga zakiji dadin zaman gidan makiyinki bayaciki Kuma wlh yasmeen bazatazo tatayaki zamaba Kuma kodawasa kikirata kigani Kisha mamaki ko mommy Kika fadawa Dan taturomiki ita seranki yabaci kije kiji zaman gidan kekadai inda Dadi du tsiya najip namiki Rana agidannan daga yau zakifara gani ke sema ya auro matarsa zakisha kallo kiga yanda akeruwan soyaiyai
Kaje amjad kamaidata gida zankula da najip din seka dawo kaima karka fadawasu mommy kaji


yace to Yaya bazan fadaba Sena dawo






Yau kareema tatashi da nakuda tintanayi ita kadai har seda takwallawa umma Kira dasauri umma taja kafa taje wajanta duda itama bawarkewa tagamayiba


tace kareema menene


tace umma bayana kamar zefashe waiyo marata cikina bayana



umma tace haihuwace daure Ina zuwa Bari nadora ruwa kan aje asibiti wannan aikin haihu


taje Dora ruwan zafi tatsaya shawara da zuciyarta tace indan yazo darai Yana fitowa zansa hannu natoshe Masa hanci harse yadena numfashi zanbarshi inkuma yazo barai shikenan bara naisauri kafin munafukarcan tajiyo meyake faruwa tahanani aikata nufina Dan intananan badamar Nayi


dasauri takoma daki tana zuwa danafitowa dakukanshi yafito duniya yacika ko Ina da kuka kafin kareema takula tasa hannu zata toshewa yaro hanci kawai bazoto batsammani taji muryar Mami


nacewa alhamdulillah kareema ansauka lfy Masha Allah Allah mungodema


Mami takula da abin da umma takesan yi dasauri takaraso


TaCewa umma Bari nagyara wajan jeki dauko ruwan zafi nagyarashi danamiji tubarkallah gashi kyakkyawa su hauwa'u anyi jika konace munyi jika Bari agama gyarasu afadawa yan uwa da abokan arziki


umma tsawa tadaka Mata tace kebanasan .munafurci da tonan asiri munafuka kawai burinki yacika kinji Dadi yarki nagidan miji tawa nawaje bayannan tadaukomin abin kunya takawumin gida gashi haryafito fili batun boyeboye yakare Kuma Dole se asirina yatonu Ni hauwa'u Naga duniya wlh danbayanda zanyine wlh dabazaki tayani gyarataba tinda badan Allah kikazoba munafircine yakawoki da hanani rawar gaban hantsi



Mami tace yihakuri meyai zafi shibawutaba Kuma kome zakicemin wlh bazanfitaba Sena gyarasu aibadanke nazo dakinba Dan yarinyata da jikanmu nazo inda kara aibedace kiyi komai da kankiba niyakamata nayi



tazo takama hannun Mami zata jata tace zokificemin Kinga abinda zakigani



Mami tasa dariya tace naganikam sosai Amma wlh bangama ganiba senaga komai tinda agabana akafara haramar shafa hanci bayan Wanda akayi abaya kuma mutun be Isa yaja da ikwan Allah ba wlh Kuma kisani Koda bare yanzu bafina karfi kikayiba bare yanzu dakike gurguwa ba hannu da kafa bazaki iya janaba kikaini waje kema kinsan wasa kikeyi aje akawomin ruwa nacigaba da gyara Kona Kira malam yasan komai nakuma Kira makota su gyarasu hm Allah yakaimu na heedaya kiga yanda akeyin Kara dukece zakiyi komai keda hajiya naja'atu auu ashefa duka barmiki zamuyi dukece uwa najip Dan babbar aminiyarki heedaya kuma yarinyarkice tuwona maina Kai Allah yakaimu ranar gaskiya zakisha hidama kuma Dan kishiyar kareema heedaya matar najip dakuma dangidan najip alheri Allah yakaimaka najip sirikin arziki Dan gidan mutunci yisauri munbar jikanmu Yana kuka


umma fitatayi tana kuka Wai Mami tafada Mata magana seta hadata da malam



Kafin takawo ruwa .mami tagama gyara dakin ana kawo ruwa tahau wankan yaro kan umma taje tadawo


Mami tace kareema ke uwace yanzu kinsan ciwan da tinda kindandana kinji yaake samo Dan danhaka kikula da mahaifiyarki kisa Ido akanta kinsan komai bahadaku zanyiba karki taba barinta daga ita sedannan Koda wasa kinjiko Kuma kome zatabashi kikula inbaki yarda dashiba karki bashi kokinkarba kizubar yanzu da Allah bekawoniba shikenan tinda bakya haiyacinki ninasan menagani kinjiko


tace to Mami ngd bahadani zakiyi da itaba wlh nasan komai insha allahu zanbi abin da kikace


tace yauwa Yar Albarka Allah yabaki lfy kinji Allah yadada shiryamanaku Allah yakiyaye gaba ko fita bandaki zakiyi kisa wani yajiremiki yaran kanki fito



tace Mami inbakowama kezanringa kawowa


tace to Kuma nizanringa yimuku wanka tinda Kinga Bata da lfyar hannu


tace to Mami mungode



Mami tagama gyara mejego da Danta tsaf taje tafadawa su malam haihuwa malam dasu Adam sunzo sunga yaro


Malam yace kareema wana suna kukayanke zaaimasa huduba dashi tace bamu yankeba munbarmaka komai ahannunka Abba koshi nafada masa yace



kanta karasa umma tadokemata baki seda yai jini tace banza kamar Dan halak sewani iyayi takeyiwa mutane karki manta shegene



malma yaidariyar takaici yace hauwa'u kenan karki manta tafiki sani kuma wlh kikakara dukanta nidakene baki da imanine kobakisan ciwan haihuwaba kinfasani konace kinfita sani kuma tanasan Danta kobakyaso kareema


kareema tace abba inaso

yace Allah yaimiki albarka to hauwa'u kinjime uwarda tace danhaka zanba da doka daga yau seyau kodawasa karnaga wani abu yasamu yarannan duda bakiji wancan dokar da nasamikiba nasan komai nazubamiki idone nabarki da Wanda ya halincemu duka shizekare kayanshi Kuma yakare ga isharananma ajikinki begama warkewaba Kuma haryanzu bakiyi hankaliba nasan kinanan Akan bakarki kuma hafsa daga yau nabaki duwani sa Ido Akan yarannan dakula da shige da ficen hauwa'u akan yarannan kikula dashi Dan Allah kome tayimasa kifadamin kinji


tace to malam


Can yagama yiwa yaro huduba yace allhamdulilah yaro yaci sunan mahaifin hauwa'u wato inusa Wanda akyauye anakiranshi da malam inuu tomunan bazamu kirashi da sunanba sedai mukirashi da magaji yaro yagaji sunan mahaifin kakarshi


Mami tace Haka yayi kyau Allah yaraya inusa au inuu au magaji


Nan umma tafashe da kuka tace wannan cinfuska yayi yawa yanzu arasa sunan da zaasamasa sesunan mahaifina Kai meyasa bakasa sunan naka mahaifinba Kona wannan munafukar aikuma jikankune


malam yace karki Kuma Kiran matata da munafuka tinda kema baakiraki dashiba kuma inkiranne keyadace Akira dashi


kukan da umma takeyi yatsaya tasaki baki tana kallan malam


yace ehh aikinji menace kodan banamiki magana kan abin da kike Mata inafa sane dunasani Ido kawai nazubamiki to inasan matata Kuma abar alfaharina memin biyaiya shige muje Yar albarka kije kidafawa mejego abin da zataci Allah yabaki ladan abin da kikeyi na alheri


Cikin Jin dadi tace ameeen malam



nansukafice sukabar umma da takaici



Umma tarin kuka baji bagani tace Ni hauwa'u wazankaiwa Kara gurinwa zani innatafima inazani yau Ni malam yake fadawa magana gaban hafsa bayan itama tagama gayamin San ranta tadada fashewa da kuka inazansa kaina naji Dadi kareema kincuceni Wai Dan wulakancima sunan mahaifina akasamasa Allah ya Isa tsakanina daku malma








Najip na farkawa dasunan heedaya yafarka sekiran sunanta yakeyi amjad Yana gefe inbanda dariya baabinda yakeyi


Dr Abdul yace kaganiko Mara zuciya Daman nasani abin da zefaru kenan nitashi natemakamaka kawanke baki kasha tee mezafi kayiwanka Mara zuciya kawai se addu'a zamuna binka dashi shawarar da zanbashi Allah yasa yayarda Mara zuciyar karya batamana shirinmu


najip wata harara yasakarwa Dr Abdul yace dansa Ido inaruwanka damu yanzu Ina matata take Dan Allah tana Ina


cankuma yadagakai Yana kwallan ko Ina cankuma cikin mamaki yake asibiti Kuma yaushe nazo


zedada magana

Dr yace Dan Allah kayi shuru kahuta tukunna

Nan suka temaka Masa yashirya Dakar yayarda yasha tee Yana gamawa yajuya musu baya waiyayi fishi seankawomasa matarsa Dakar yayarda Dr yabashi shawarwarar da zebashi ansha fama kanyayarda cewa yayi shibaze iya hakaba sedayaga ran Dr Abdul yabaci sannan yayarda


Dr yakalli amjad yace kakirata kace tadafomasa abinci mezakaci afada Mata

yace shikome takawo zeci Aina masoyiyarshine

tsaki Dr Abdul yaja yace ashefa inzanyi magana da mutane masu zuciya zannayi ba irinkuba Kayan takaici


banza najip yaimasa yaki mgn


amjad yakira heedaya yafada Mata sakon yacemata intagama takirashi yazo yadaukota


tace to cankuma tace kanina yajikin najip


yace dasauki anty


tace yanzu baya nemanako ninasani yadena Sona tafashemasa da kuka


amjad sauri yayi yakashe wayar sabo da heedaya tabashi tausayi


najip shikuma cewa yayi da amjad bata tambayeniba namasani bazata tambayaba karya zaka fadaminma karkace komai



Dr Abdul Banda harara baabin da yake sakarmusu yace wlh du bakuda zuciya


amjad yai dariya yace kaida kanwarka


najip yace rabu dashi Kumafa amanarta akabarmasa yakemata Haka Allah yasama be batamata raiba da bani dalfy


dariya dukansu sukasa Dr Abdul yace barinatafi aikin gabana Dan inacigaba dazama anan lokacin da zanrufeka da duka najip bansaniba kaga tafiyata



najip yace agaishesu kuma senarama kan buduwarka Dan bazance matarkaba hakakawai mutun da matarsa seansamata dokoki kanyanda seyi da matarsa Dansa Ido kawai


amjad shidai dariya yaketayi yace kunfi kusa inmutun yashigama kunya zeji



Heedaya takira amjad awaya tafadamasa tagama yazo yadauketa


Amjad bewani Bata lokaciba yaje daukota sabo da najip yabi yadamesu yanazuwa yatarar tagama shiryawa bawani Bata lokaci suka taho asibitin da sallama dauke abakinsu sukashiga dakin da najip yake sunashiga heedaya da najip sukai Ido hudu da juna






























New writer's

Hakan Take
*Husba'ahfama*😍❤🤩
*'YAR kwalliya*❤💋


WhatsApp number📱
07036891952




👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝
👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠

















Written by *Husba'ahfama*






*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*



Follow me on Wattpad *@ Real Husba'ahfama*













76-77














Sundade suna kallan juna har heedaya takaraso Inda yake yaimaza yadauke kanshi yaikamar begantaba jiki amace ta ajje

Please Login or Register in order to submit comment