Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wai ina Safna tana ciki lafiya take eh amma kuma haryanzu bata fitoba wai tana jiran fitowar yaya Salim ne kenan idan Salim baifitoba itama bazata fitoba Jamila tadauki Safna tana kokarin yimata wasa lokaci daya tasakar mata kuka da sauri Jamila tadereta gurin mamarta Allah yabaki hakuri dan Allah kidena kukan nadena daukar naki Mummy sai kallonta take Safna haka kike daga abin arziki kinsamu tama daukeki bandama abin Jamila wayake dakar kishiya su Nafisa sai dariyarta suke lokacin Salim yayi sallama yashigo da sauri yakarasa inda Safna yashiga tambayar lafiya maitakeso waya tabata mai akaimata take kuka su Mummy sai kallonsa suke Nafisa waibakyaji ina tambayarkine kinyi shiru kobakiji mainaceba tayi murmushi yaya Salim kenan wallahi kadena daga hankalinka akan kukan Safna kingani bawannan natambayekiba tambayarki nake akan mai akaiwa Safna ko maitakeso wanda haryayi sanadin kukanta to ba'abinda akaimata Aunty Jamila ce tadauketa shine take kuka tamkar wadda akadaka lokaci daya yasamu kansa dayin murmushi tare dajin kunya Mummy sai kallonsa take lallai Salim yanzu akan Safna kaketa fadar haka wallahi Mummy banasanjin kukanta shiyasa sai lokacin yagaisa dasu Safna kinci abinci tagirgiza kai bakici komaiba tadaga masa kai alamar eh Nafisa ya'akai haryanzu Safna batayi break fast ba yaya Salim yanzufa tatashi nashirya mata muka fito kaimadai kasan banida wani dalilin da zaisa nabar Safna da yunwa ko gaskiya Nafisa kina kokari kemadai Aunty Jamila kyafada wallahi nidaba ni nahaifi Safna ba danace Aidan banhaife taba yanda yaya Salim yake nunamin fifiko akan Safna wallahi saidai kawai nayishiru kinga Nafisa yanzudai duk kibar wannan zancan kitashi kinema mata abinda zataci tinkafin yunwa tayimata yawa dan Allah Salim kabarta tahuta mana wallahi tinda safiya tawaye Nafisa taketa dama da aiki yanzu tana bukatar hutu Mummy kenan to wane irin hutu Nafisa zatayi Safna nafama da yunwa acikinta aizata hutane bayanda Safna tamika cikinta waniko Mummy ina Safna sallamar Dady ce tahana tabashi amsar tambayarsa yashigo sungaisa yaga kowa amma banda Safna yashiga tambayarta tinsafe bata fitoba amma naji Nafisa tace fitowar Salim takejira nikuma eh yaya Salim tabara naje naji ko lafiya yatashi yasameta zaune bakin gado tahade kai da guiwa yakarasa inda take yazauna tare da anbatar sunanta kanwata lafiya yadagota Safna maiyasameki lafiyarki kuwa cikin sanyin murya da mutuwar jiki take maganarta yaya Salim haryanzu bansami layin yaya Safwan ba tinkafin asuba nake kiran layinsa amma sam yaki tafiya dan Allah yayana kanemamin mafita tinkafin damuwa tayi yawa atare dani domin nasan cewar zuwa yanzu yaya Safwan yana fishi dani wanda nikuma hakan bakaramar Marsala bane atare dani yaya Salim dan Allah kataimakeni kafadamin miye mafita yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya yajinjina kai yana nazari Safna kira layinsa yanzu kiji maiza'ace to shikenan tashiga kiran layinsa lokaci daya cikin bacin rai tayi jifa da wayar saida tawatse takuma fashe da kuka Salim ssi kallonta yake yagirgiza kai yashiga rarrashinta tare da tambayarta mai'akace mata cikin muryar kuka tace yaya Salim yakashe wayarsa dankawai karnakirasa subhanalillah kinga Safna dena kuka insha Allah zsnyi duk yabda zanyi danganin nafitar dake acikin wannan kuncin kinji lokacinne Nafisa tashigo tasami Salim yana tararrashinta tofa Safna abin haryakaiki ga kuka wallahi Aunty Nafisa bakisan yanakejin zuciyata bane shiyasa to yanzudai Mummy ta'aikoni tace kufito muyi break fast ok Safna tashi muje a'a yaya Salim kutafi kawai a'a Safna bazaiyuwuba dole kifito kiyi break fast kobadanke ba kodan Mummy da Dady kinji to shikenan mutafi yauwa Yar kanwata kokefa tadanyi murmushi kadan sunfito tagaisa dash Dady sannan suka nufi gurin tebur dominyin break fast

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣6⃣
By

Fauziya Usman

Jamila ce take zuba abincin bayan takarasa tazauna sunfara cin'abinci kowa nacin abinci amma banda Safna sai wasa take da cokali Mummy tana kallace da ita takira sunanta Safna lafiya kike kuwa eh lafiyata qlau tokici abinci kinji to lokacin wayar Salim tayi kara alamar shigowar sako yaciro wayar daga aljihunsa danganin sakonmene yashigomasa bayan yaduba sako yamikawa Safna wayar ungu duba kiga takarba ga abinda tagani salam my friend dafatan kana cikin koshin lafiya Allah yasa haka Amin bayan wannan my friend dan Allah kakulaman da Safna fiye da kanka sannan katabbatar tanacin abinci sosai domin nasan halinta ita sam batasan cin'abinci ko kadan daga karshe inagaidasu Hajiya ma'assalam Safwan Abubakar tana karantawa yana kallonta yayinda idanuwanta suke kokarin zubar da kwalla tana karasawa da sauri ta'ajiye wayar tayi tafiyarta su Mummy sunbita da kallo Dady yakalli salam tare da tambayarsa lafiya bakomai Dady tonaji amma duk da haka bani wayar naduba abinda tagani Salim yabashi yaduba Salim katabbata bakomai insha Allah Aunty Jamila yatashi haryayi nisa cikin tafiya yajuyo tare da anbatar sunan Nafisa bayan ta'amsa yace tazubowa Safna abinci takawo mata ciki ta'amsa dato yajuya yacigaba da tafiyarsa Nafisa tana cikin zuba abincin Jamila tashiga tambayarta da gaske ba'abinda yake faruwa da Safna tayi shiru batayi maganaba kinga Nafisa idan kinsan da wani abu da yake faruwa da Safna dan Allah kifada mana bakomai Mummy damadai tsakanintane da yaya Safwan kardai fada suke a'a Mummy to maiyake faruwa atsakaninsu dama tafiyar da Safna tayine bata fadar masaba shine shikuwa yakashe mata waya wannan ne damuwarta sanadin hakan yasa hartafasa wayarta tadauki abincin tayi tafiyarta lallai Safna aikuwa bata kyautaba tinfarko maizaisa tayi tafiya batare data fada masaba tinda aiyanzu da hakinsa akanta Nafisa tashiga tare dayin sallama Salim ya'amsa tare da karbar abincin dake hannunta kinga kanwata dan Allah kidaure kick abincin nan konabaki da kaina aizakici ko tadaga masa kai alamar eh tare dayin murmushi yauwa babbar kanwa yafara bata tanaci lokacin su Dady suka shigo Dady yashiga tambayar Safna dagasne ne bakisanar da Safwan zancan tafiyarki ba cikin sayin murya take magabarta eh Dady to maiyasa tayi shiru ammadai kekanki kinsan bakikyautaba ko eh Dady wannan dalilin ne yajefa zuciyata acikin damuwa domin yaya Safwan yana fishi dani hartakai yakashemin waya hakan yana nufin ransa yabaci haba Safna aidole ransa zaibaci yanzu abinda za'ayi bara nakira layin Abban Safwan saiyahadaki da Safwan din a'a Dady karka kira Abba kabarshi ni yaya Salim da kuma Aunty Nafisa zamusan yanda zamuyi amma dan Allah karka kira Abba tanaji bazan kirava amma da sharadin zakidena fishi eh nayarda to shikenan yanzu kici abinci kinji to Dady sunfita sunbarsu su uku Salim yayi ajiyar zuciya tare da jinjina kai Nafisa takallesa karka damu yaya Salim insha Allah zamusamu mafita cikin sauki da yardar Allah Mummy tafada masu sushurya idan Nusaiba tadawo zasu fita sunshirya bayan dawowar Nusaiba suka fita sundauki tsayin kwana hudu Dady yana daukarsu suna fita yana kaisu inda yan Uwa da abokan arziki

Safwan nakwance yarasa maiyake masa dadi bairasa komaiba amma sam baya cikin farin ciki tare da tinanin maiyasa Safna tayimasa haka gaskiya bata kyautaba kuma baiji dadin hakanba sanadin hakan gashi duk kansu basa cikin dadin rai domin yatabbata Safna tana cikin damuwa matuka wanda hakan sam baidace dasuba domin kamata yayi ayanzu ace suna cikin duniyar masoya sai kuma susami kansu acikin halin damuwa lokaci daya yatashi yafara shirinsa yashirya tsab washe gari Yakama hanyar gombe saidai baifadamasu Umma cewar gombe zayaba domin bayasan Safna tasami labarin zuwansa yafisan kawai tagansa

Zaune suke suna fira Safna nakwance tayi filo da kafar Mummy tana barci yayindasu Nusaiba suke wasa Safna tatashi afirgice tare da anbatar sunan Safwan abakinta duk kansu sunkai kallonsu gareta tatashi batare datayiwa kowa maganaba tayi ciki zuciyarta coke da kunci Mummy nakokarin tashi tabi bayanta Salim yadakatar da ita yatashi yasameta akwance yazauna yaciro wayarsa yashiga kiran layin Abba ringing biyu zuwa uku yadaga bayan sungaisa yace Abba Safwan fa tindazu nake kiran layinsa amma sam baya tafiya to inaga daga network ne domin baya gari yayi tafiya Abba ina yatafi gaskiya baifadaminba saidai katambayi Safna domin nasan ita bazata rasa saniba tishikenan zantambayeta dahaka sukayi sallama kinjiko Safwan baya gida yayi tafiya to inakuma yatafi karka damu domin inaji ajikina yaya Safwan yana kusa dani sabida inajin kamshinsa wallahi yaya Salim kamshin yaya Safwan ne yatasheni hakama inajin takunsa akunnena zai'iya yuwuwa nanzaizo to Allah yass Amin niyanzu zanyi barci to atashi lafiya mafarki maikyau to Allah yasa Amin kanwata yafito abinsa ita kuma tayi kwanciyarta Mummy takallesa Salim lafiya daiko lafiya wlau tamayi barci Salim nifa inajin tsoro karwani abu yafaru da Safna karka damu Hajiya insha Allah ba'abinda zaisameta to Allah yass Amin Jamila bayan wani lokaci Mummy tashiga daga ciki garage saurasu uku saikuma su Safna dake wasa suna cikin firarsu safan yashigo tare dayin sallama sslim ya'amsa masa yana kokarin anbatar sunansa Safwan yadakatar dashi tahanyar girgizs masa kai yakaraso inda suke yazauna bayan sungaisa yatambayi ina Hajiya tana daga ciki to kanwata fa tana ciki barci take amma maiyasa kahanani anbatar sunanka karka damu my friend Zanfadama yanzu abinda yafi komai muhimmanci shine kanunamin inda kanwata take yanana mass yana murmushi yanashiga da sauri tarufe idanta atinaninta Salim ne ko Mummy yakarasa inda take yadukursa masa da ita yana kallonta yayi murmushi tare da sauke ajiyar zuciya yarika hannunta yasa faratansa cikin nata yadan matse lokaci daya ta anbaci sunansa cikin wani irin yanayi yayana batare data bude idantaba yakawo bakinsa dai-dai kunnanta cikin kasa-kasa da murya yake maganarsa ya'akai kikassn nine sai lokacin tabude idanta tana murmushi yayana kenan kaidin namusammanne shiyasa ssnnunka da zuwa mijina farin cikina yayi murmushi yauwa kanwata sannunki da hutawa yayana kenan taya zanhuta bayan bana tare dakai aikaine hutuna yayana dan Allah kayi hakuri kayafemin laifin dana aikatama wallahi insha Allah bazsnkaraba yarufe mata baki da hannunsa Tate da girgiza mata kai a'a kanwata nibakiyimin komaiba lokaci daya yassmi kansa dawasa da lips dinta ta lumshe ido tana murmushi kamar second goma sannan tabude lokaci daya suka saki ajiyar zuciya tasa hannunta ahankali take janye hannunsa daga bakinsa tana murmushi yakalleta maiyasa bakomai tokibarni mana kotanan nasamu narage zafi a'a yayana kayi hakuri komai yanada lokacinsa sai lokacin tatashi zaune suna fuskantar juna

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Tashiga tambayarsa yasu Abba da Aunty Zainab shidai kallonta kawai yake yana murmushi itama murmushin take yaya Safwan tambayarkafa nake yasauke idansa akan bakinta shidai yana kwadayin tsotsar lips dinta yadan lumshe ido ga'alama tinani yake tadafashi yayana tinaninme kuma kake yayishiru yana kallonta kobakaji tambayar danama ba naji to yakashiru bakace dani komaiba duk suna lafiya amma kiransu shizai tabbatar maki da hakan saidai Zainab tayi dama da zazzabi nakwana biyu amma yanzu tasami lafiya to Allah yakara afuwa wallahi yanzu banda waya shiyasa nakwana biyu banyi magana da Aunty Zainab ba maiyasami wayar yaki labarine maitsayi dan haka mubar zancan kawai Allah sarki laifina yashafi waya koba hakaba ya'akai kasani toya bazansaniba sunfito sundawo falo indasu Salim Mummy takalli Safwan cike da mamaki Safwan yaushe kazo banjima sosaiba ina wuni Hajiya lafiya qlau yasu Ummarku suna lafiya sunce agaisheku to muna amsawa sai lokacin yakira Abba yafada mace cewar yana gombe kwanansa biyu agombe yakoma gida Salim da Nafisa kwanansu goma sukatafi saboda aikinsa saidsi yabiya ta Kano yakwana hudu sannan suka koma gida su Safna kuma watansu daya da sati biyu sannan suka tafi

Kaduna

Sun'iso sunsami Nafisa agidan tagyarashi tas tayi masu girki Mummy taji dadi sosai aranta itadai tansan Nafisa hakama tana birgeta sai dare suka tafi gida

Washe gari bayan sunyi break fast tafito Mummy nizantafi ina kuma zaki zantafi gidan Aunty Zainab konsan tayita fama dajiki lokacin bana gari shine yanzu nakesan natafi domin nadubata to Safwan yasan da fitarki haba Mummy wai maiyasa duk wani motsinawa saikuce saina sanarwa yaya Safwan gaskiya nibanfada masaba haba Mummy gidanfa Aunty Zainab zantafi Safna kina da kuruciya ko kinmanta waye Safwan agurinki matsayinfa miji yake dashi agurinki kinga kuwa yanada hakki akanki hakama yazama wajibi agareki duk wani abinda zakiyi kisanar masa to amma Mummy ainaga bantare agidansaba duk da haka Auransa aiyana kanki to shikenan Mummy zankirasa nasanar masa da wayar Aunty Zainab to dadai yafi idan kintafi inagaisheta zataji tafito tayi tafiyarsa ta'iso gidan tashiga saidai bakowa afalo ta'isa bakin kofar dakinta tabuga kofa taji shiru gata kuma batada waya balantana takira layinta tatura kofa tashiga nanma batanan abin yabata mamaki matuka to ina tashiga kaitsaye tanufi dakin Hafiz tana isa tatura kofa tashiga tasameta akwance tana barci tayi ajiyar zuciya ta'isa inda take tana kallonta taga tayi rama saidai tayi haske tafada azuciyarta kodai Aunty Zainab munsamu karuwa ne tabbas da'akwai yuwuwar hakan tayi murmushi to Allah ya'inganta mana Allah yaraba lafiya tadauki wayarta tadawo falo bayan tazauna takira layin Hafiz yana dagawa yace barkanki dai maman Baby lokaci daya tasaki dariya Baban Baby Safna ce shima dariyar yake a Safna yakike ina qlau yau ziyara kikazomana eh nasamu tana barci tasamuyin barcin kenan eh koda nazo barci take ok am Baban Baby dama nakirane domin kafadamin yanzu wane abinci Aunty Zainab tafiso domin bazanso tatashi babu abinda zatasaka a cikintaba Allah sarki babbar kanwa aikuwa kinkyauta sosai saidai ita komai tanaci saidai bataci saida kifi idan zakiyi girkin kiduba a firij din kicin da akwai kifi saikiyi anfani dashi ok yauwa Yar kanwa Allah yabiyaki Amin ta'ajiye wayar tatashi tashiga kicin tadora girki tayi tuwan semo da miyar karkashi saidai miyar tasha kifi kasancewar itama tafisan kifi akan nama bayan takarasa girki tadawo tagyara gidan tako ina saidai batayi turaren wutaba domin basaniba kobataso tadawo takunna Indian film tana kalla daga bisani tatashi tanufi gurin sallah Zainab bata gaji da barciba yunwa tatasheta gata batada komai naci akusa da ita wannan dalilinne yasata fitowa abin mamaki yanda tags angyara mata gidanta tas yayimata kyau sosai sai wani irin kamshin abinci takeji yana dukan hancinta taji aranta inama data sami anban abincin kobanza yunwa takeji sosai tasami guri tazauna tana tinanin yanzu ita maiyafi sauki agareta wanda data iyadafawa taci fitowar Safna ce yakauda tinaninta tahanyar Anbatar sunanta Aunty Zainab kintashi Safna yaushe kikaxo gaskiya najima da zuwa Aunty Zainab yajikinki nasamu sauki toya Babynmu togashinan sai wahalar dani yake kiyi hakuri komai zsidai-daita hakuri aiyamaza dole to wanzudai duk bawannanba mutafi kici abinci karyunwa rayuwa Babyna yawa tayi murmushi suntashi sunnufi gurincin abinci tazuba mata to bismillah tayi murmushi sosai kai amma Safna najidadi sosai wallahi Allah yabiyaki Amin Auntyna yanzudai kici abinci tokefa aitinda jimawa naci dagaske kike nafasan halinki tayi dariya kiyarda dani mana Aunty Zainab to shikenan Safna waikinsan tinyaushe nakesan nayi tuwo amma bansamu nayiba gaskiya inagodiya sosai bakomai Aunty Zainab bayan takarasa tayi salla sundawo falo suncigaba da firarsu bajimawa saiga Hafiz sannu da zuwa Baban Baby yayi murmushi yauwa Safna sannu da aiki aiki kuma eh Zainab yakarfin jiki najisauki to Allah yakara afuwa Amin kinci abinci kuwa eh tobara nashiga daga ciki ko afito lafiya yatashi yafice bayan yashirya yafito Safna takawo masa abinci nagode Safna lah bakonai bara nakaeoma ruwa tana tashi Safwan yanashigowa mataba da yaya Safwan yauwa Zainab yajikinki nasami sauki to Allah yakara sauki Amin ya Hafiz yabashi hannu sungaisa Zainab hala ina Safna taje takawoma Hafiz ruwa tinyaushe tazo gaskiya tajima sosai domin itama tayimin girki ok lokacin tadaeo hannunta dsuke da ruwa da juice ta'ajiyewa Hafiz sannan tazo gurin Safwan yayana sannu da zuwa bako kalletaba balantana ya'iyamata magana saima chart dayakeyi yayana maganafa nakeyi kawani yimin shiru tadawo da kallonta gurin su Zainab tashiga tambayarsu lafiya to Safna taya zamusani tinda baiyi maganaba yayana waimaiyake faruwane dan Allah koma miye Yakamata kafada domin ssikayi magana sannan zamusan abinda yake faruwa kinga surutunki yafara yimin yawa maganar ta'isa haka nikibarni nayi abinda nake magana yake batare da yakalletaba takallesa tare da jinjina kai ok tatashi tsaye tana murmushi tasa hannunta tafizge wayarsa tagudu badai wannance dalilin dayasa bazakayimin maganaba tobara nafasata idan nafasata aizskayimin magana ko yakira sunanta Safna zokiban wayata bazanzoba saikayi alkaearin bazakayimin komaiba bazanyi alkawarinba kuma saikinzo kobazakizoba ok tinda bazakizoba nibara nazo bata yards yakarasa inda takeba tayi tagurin Hafiz Safna Allah idan narikaki bazakiji da dadiba dawo inda kike yaya Hafiz dan Allah kutayani bashi hakuri wallahi tsoro nakeji karya kaimin duka shiyasa bazantafi indayakeba ashe kinada tsoro shine kikawani fizgemin waya kamar wani kaninki hatkina kokarin fasamin waya a'a yaya Safwan wallahi da wasa nake kuma kaga banfasaba dan Allah kayi hakri yaya Safwan kaga tadena kuma tatsirata Hafiz kenan haryanzu bakasan wacece Safna ba kotace tadrna to balallai tadenaba wallahi nadena tonaji kindena zokibani wayata jeki kikaimasa bazsimaki komaiba ta'amsa dato tanufi inda yake

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:57] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Domin bashi wayarsa tamika masa wayar yakarba tare da tike hannunta yazauna tare da zaunar da ita yakalleta tare da kiran sunanta Safna waimai yasa kika rainani da yawa wallahi yayana ba raini bane wasane tonaji amma maiyasa bakifadamin cewar zakizonan gidanba sabida banida waya amma dan Allah kayi hakuri toshikenan yawuce da yamma tare suka fito suka tafi

Washe garin ranar tatafi gidansu Umma acan tawuni satinta daya da dawowa suka koma makaranta yarage saura watanni uku sukarasa karatunsu Safwan akullum akowace rana yana gidansu Mummy acan yake break fast tare da Safna badan komaiba saidan yabayinta narashincin abinci shiyasa hakama shiyake kaita makaranta saidai idan baya kusa ko wani abu daban tayanashi wata rana da yamma yazo gidan yasamu bakowa afalo kaitsaye dakin Safna yanufa yasameta tana barci ya'isa inda take yaki kallonsa gareta yaji sam bayasan yadena kallonta domin shugar da take jikinta tarikitasa yazauna kusa da ita yazuba mata namujiya yanata kallonta riga da siket ne jikinta rigar iya cibiya siket din mini ne iya cinya lokaci daya yasami kansa da shafar cibiyarta zuwa cinyarta tadan motsa tajuya kwanciyarta yacigaba da shafar jikinta yayinda yakejin wani nishadi yana shigarsa lokacin tabude idanta da sauri taja da baya tare da rufe jikinta yaya Safwan kaine kallonta kawai yake batare da yamata magana ba talura da yanayin kallon dayake mata yana tattare da sha'awa tagirgiza kai kayi hakuri yayana lokaci yana zuwa wanda zanbaka dama kayi duk abinda kake da bukata amma bayanzuba meyasa bazaki bani dama ayanzuba bakomai amma kinsan inada bukata dake ko tayi shiru batare da tace dashi komaiba yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya Safna wallahi inaji araina bazan'iya hakuraba domin zan'iya cutuwa hakama zan'iya samun matsala yanzu zantafi anjima zandawo yau adakinki zankwana kuma agadanki tare dake yanayinsa yatsoratata idansa sunyi jajir Safna natafi sai anjima idan nadawo a'a yaya Safwan zatayi magana yadakatar da ita saina dawo yafita yayi tafiyarsa lokaci daya tashiga rudani to yanzu ita yazatayi domin tasan Mummy da Dady bazasu hana yaya Safwan zuwa garetaba ita kuma ayanzu batajin zata iya amincewa da bukatarsa to gashi kuma yatabbatar mata da zaidawo yanzu ita yazatayi gaskiya yau bazata kwana agidannan ba yazamemata dole tatafi gidan yaya Salim takwana acan dasauri tatashi tasauya kayandake jikinta tashirya tsab tafito tana kokarin fitane su Dady suka shigo sunlura da ita sam bata cikin haiyacinta Safna lafiya inazaki haka tadanyi murmushi lafiya qlau Dady dama inasan zanje gidan yaya Salim ne yanzu da yammannan eh Mummy Safna anya lafiya kuwa lafiya qlau Mummy to yanzu Safna yaushe kikaje kika dawo aidama idan natafi acan zankwana to Safwan yasani eh nafada masa to Allah yakiyaye kigaishesu zasuji tafita da sauri Mummy tajuyo da kallonta ga Dady anya yarinyarnan qlau take kuwa naganta duk afirgice to tinda tace bakomai ai'inaga bakomai to Allah yasa Amin anakiran sallar magariba tashigo tasami Nafisa na sallah Safna naganinta tabar salla tazo inda take tare da kiran sunanta Aunty na'am Baby barka kina lafiya eh to abu yayikyau bayan Nafisa takarasa sallah tazo inda suke maraba da Safna yau kuma tafiyar dare kike wallahi kuwa sungaisa yasu Mummy lafiya qlau sunce agaisheku muna amsawa lokacin Salim yashigo yaya Salim sannu da zuwa yauwa Safna yanzu kike tafe eh yaya Salim tafiyar dare ai anan zankwana shiyasa kai amma fa kinkyauta kuma naji dadi sosai lah bskomai wani lokaci ma zsnzo nayi sati daya ko biyu kajita kamar da gaske Allah da gaske nake Aunty Nafisa to Allah yakaimu lokacin Amin yanzu bara natafi nayi sallah to saikin fito tatashi Safna tabi bayanta

Zaune suke afalo suna fira yayi shiru baicewa komai Abba yakallesa Safwan lafiya yayi ajiyar zuciya bakomai Abba katabbata yayi shiru Safwan fadamin abinda yake damunka Abba wai dan Allah harsai yaushene Safna data tare Abba yayi murmushi Safwan kenan harsaunawa kakesan nafadama saita karasa karatunta yanzufa baifi watanni ukuba zata kammala dan haka kadena wani tinani domin bazsntaba barin Safna tatare agidankaba face takarasa karatunta to shikenan Abba Allah yakaimu lokacin dazats kammala yauwa Safwan Amin Allah yama albarka Amin Abba yatashi yayi tafiyarsa dakinsa sunbishi da kallo Abban Safwan yaronnanfa matarsa yakeso ni'inaganin yakamata kabar Safna tatare agidanta wannan bakomai bane domin Auranta bazai hanata karatuba naga agarinnan take karatu kuma anan zasu zauna duka abin ba'inda matsala take ko damuwa Hajiya kenen taya kike tinanin zanfuskanci Safna da zancan tarewarta bayan anan gabanki nayimata alkawarin bazata tareba sai bayan takammala karatunta kuma ysnzu kawai saboda bukatar Safwan sainace da ita tatare wannan sam bazaiyuwuba yazamemai dole yayi hakuri harzuwa lokacin dazata kammala karatunta domin wannan dalilinne yasa natilassa Safna komawa gidan Hajiya sabida banasan Safwan yasskata agaba da zancan tarewarta Umma tasauke ajiyar zuciya to Abban Safwan amma kana ganin hakan bazaijanyo masa matsalaba gaskiya bana tinanin hakan to Allah yakaimu lokacin dazata tare Amin ya Allah

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:58] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
2⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Kwance yake idansa arufe yarasa maiyake yimasa dadi ba'abinda yake masa yawo a'idansa face Safna yabude idansa tare da ajiyar zuciya yafada azuciyarsa gaskiya bazai'iya hakuraba wannan wane irin daliline da zaisa ahanashi matarsa kawai dantana karatu wannan sam bazaizama daliliba yazama dole akaimasa matarsa ko kuma yabi tabayan fage tindadai andaura Auransa da Safna to komai yazo da sauki amma shisam bayajin zai'iya hakurin wadansu watanni uku bayan wadanda yayi domin zai'iya cutuwa yanzu haka tinlokacin daya ganta harkawowa wannan lokacin fama yake da daurewar mara gaskiya bazai'iya hakuraba yazama dole yanemawa kansa mafita dawannan tinanin yayi barci

Kwance take tana barci saiji take anashafarta sannu ahankali tindaga kasanta harzuwa samanta sai wani irin juyi take yadire hannayensa kan kirjinta yanadan murzawa ahankali lokaci daya da sauri tatashi tare da sakin wani irin Uban ihu tawani kankame guri daya saiwani gumi take hadawa ihuntane yatashi Salim da Nafisa daga barci da sauri sukazo inda take domin kawo mata dauki sun'iso dakin da take sunsameta afirgice saiwani kallonta suke Salim yashiga tambayarta Safna lafiya duk da cewar tafahimci mafarki take amma sam takasa dai-daita maiyafarune Safna wallahi yaya Salim tsoro nakeji wani nake gani akusa dani yana tsora tani amma kinyi addu'a kafin kikwanta eh nayi wallahi yaya Salim bazan iya kwanciya adakinnan nidayaba yafahimci tafirgita sosai wannan dalilinne yasa yabar Nafisa atare da ita amma duk da haka sam barci yagagara daukarta bayan wani lokaci Salim yadawo danganin kotayi barci amma yasameta ido biyu shima yazauna ancika taro dashi haka sukayita zama har'asuba yatafi masallaci suma tashi suka sukai dominyin sallah bayan ta'idar da sallar barci yamata yawa

Please Login or Register in order to submit comment