Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Part 3
0⃣9⃣
By

Fauziya Usman

Tanufi dakin Umma tasameta akwance saidai ba barci takeba Umma kinyi baki suwaye gaskiya nidai bansansuba amma nagansu da kaya kaya kuma eh to mutafi nagani sunfito Umma tashiga yimasu sannu da zuwa tazauna sungaisa wata daga cikinsu tace bakiganeba ko Umma tayi murmushi gaskiya banganeba to daga gidansu Nasir munkawo kayan lefe ne Umma tayi murmushi tofa Allah sarki shine kokufada mana zakuzo saidai natsinceku acikin falo sunyi dariya ai bakomai Hajiya domin yanzu anrigaya anzama daya Zainab takawo masu ruwa da lemu sunsha suntashi zasu tafi Umma tace dan Allah kujirani tadawo dakudi maiyawa ahannunta toga wannan a'a wallahi Hajiya bazamu karba ba mungode Allah yakaimu lokacin da zamuzo daukar Amaryarmu Umma tayi murmushi to Amin yarabbi ammafa muna godiya sosai Allah yasaka da alkhairi Amin Allah yakaimu lokacin Amin ya Allah Amin Hajiya Umma da Zainab sunrakasu harbakin mota saida suka tafi sannan suka dawo ciki lokacinne suka shiga buda kayan mamaki yakama Umma sosai ganin irin kayanda aka kawoma Safna batayi tinaniba domin abin yawuce tinanin mai tinani sannan ga kayan duk masu tsadan gaske tafada lallai wannan yaro yayi kokari wannan irin lefe haka Umma kenan yanda Nasir yakesan Safna wallahi zai'iyayin abinda yafi wannan aikuwa nagani Zainab domin wannan lefen ba gidan dabazai shigaba saiti shida hakama jakunkunan masu shidane Zainab duba kinga ko jaka da takalmi sarka da yankunbe kamar anbuda kanti gaskiya lefen yayikyau masha Allah lokacin Safna tasauko takarasa shirinta cikin doguwar riga tayikyau sosai tasauko taga falo yacika da kaya tace Umma kayan lefen yaya Safwan ne tafada tana murmushi a'a Safna bana Safwan bane nakine nawa kuma Umma eh yanzu yangidansu Nasir sukazo basujima da tafiyaba tayi ajiyar zuciya Umma nizantafi Aunty Zainab saina dawo to Safna Allah yakiyaye inagaida Aunty Nafisa tafito tayi tafiyarta yayinda mamakin Nasir yacika zuciyarta lallai Nasir yadobowa kansa ruwan dafa kansa saiyasan ya'aureni badai nafada masa gaskiyaba amma yaki yaji toko zaigani domin saina nunamasa kowacece Safna haryanzu baisanniba ganina kawai yake saina nuna masa dayar fuskata dani yake zancan da wannan tinanin ta'iso gidan tashigo tasami Nafisa da Safna afalo da gudu Safna taxo gurinta tadauketa tana dariya tazauna sungaisa da Nafisa Aunty Nafisa yaushe Kawata tadawo jiyane yaje yadawo da ita kai ammafa naji dadi sosai aidama saboda kene yadawo da ita sunjima suna fira sannan Salim yadawo sannu da zuwa yayana yauwa Safna yaushe kikazo nadanjima to sannunki da zuwa yauwa yayana ya office Alhamdulillah yayana kakyauta dakadawomin da Kawata sai gidan yakara kyau da haske aidama danke nadawo da ita to inagodiya bakomai kanwata sai lokacin yagaisa da baby Safna da Nafisa yatashi yaje yashiryo yadawo falo daga bisani sukaje sukaci abinci bayan sunkarasa sukadawo sukaci gaba da firarsu

Safwan yanashigowa falo yaga kaya atinaninsa kayan lefensa ne za'akai yazauna yana kallon kayan awulakance yaya Safwan kadawo eh Zainab wannan kayanfa tayi shiru bata bashi amsaba yakalleta ba tambayarki nakeba wannan kayanfa kifadamin kayan waye na Safna ne jinmaganar yayi tamkar tsawa Safna kuma Umma eh kayan lefenta ne yatashi haryakai kofar dakinsa saikuma yaji bazai'iya zama agidanba yafito yayi tafiyarsa kaitsaye gidan Salim yanufa domin yasan Safna tanacan yayi parking yashigo falon gidan yasamesu suna fira wasa da dariya yakalli Safna yaga sam bata tare da damuwa ko bacin rai domin yafahimci tana cikin farin ciki da walwala fuskarta cike take da annuri da fari'a hakan yatabbatar masa da cewar batasan ankawo kayan lefentaba yayi sallama yasami guri yazauna kallo daya zakayi masa kafahimci cewa yana cikin damuwa zaune kawai yake yabuga wani irin uban tagumi Salim yakallesa Safwan lafiya maiyasameka Safna tana ganinsa cikin damuwa tagirgiza kai domin tasan dalilinta saidai tayi kamar batasan komaiba yakalli Safna tare da anbatar sunanta Safna yaushe kikazonan tayi shiru Nafisa tace gaskiya tajima lafiya daiko inafa lafiya yanxu koda nakoma gida nataradda ankawo kayan lefen Safna lefe kuma yaya Safwan eh Nafisa abin yabata mamaki tomai yahada Safna da lefe itada ba Aure zatayiba Safna ankawo kayan lefenki kokinsani eh yaya Safwan nasani domin tin'ina gida akakawoshi amma shine nasameki cikin farin ciki da walwala Safna anya kina sona kuwa shin yaya Safwan kana tantama ne akan soyayyar danake yima dankawai kasameni ina farin ciki da walwala yaya Safwan inasan kasani ita soyayya guda dayace tak batada nabiyu yayana wallahi inasanka Allah shine shaidana ina matukar kaunarka to amma banda yanda zanyi banda wayo ko dabara yazanyi da kaddarata Nasir yaki yarabu dani nafada masa cewar banasansa amma yaki yabarni to yazanyi wallahi yaya Safwan yau da mutuwa zata sallamomin tadaukeni dana kasance acikin farin ciki fiye dana kasance amatsayin matar Nasir da sauri Salim yasa hannu yarufe mata baki tare da girgiza mata kai a'a Safna dan Allah koba yauba karki kara alakanta kanki da mutuwa kinji kanwata domin bazaki mutu yanxuba insha Allah tadaga masa kai yayinda idanuwanta suke zubar da kwalla Nafisa takalketa duk tausayinta yakamata harda Safwan tace Safna wai Auran Nasir dinnan dole akasaki maiyasa bazaki fadama Abba cewar ke bakya sansaba akanme zaki Sauri wanda bashine zabinkiba wannan aitakura Kaine wallahi Aunty Nafisa bazan'iyaba shiyasa taya zanfurtama Abba cewa banasan ZABINSA ai Abba yafi karfinnan yafi da haka agurina

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣0⃣
By

Fauziya Usman

Aunty Nafisa karki manta aduniyarnan bayan ke yaya Salim bawani dayasan cewa ba Abba bane yahaifanba nikai wallahi inamantawa da hakan soyayyar yaya Safwan ce tatunasar dani tinda nake da Abba bantaba neman wani abu agurinsa narasaba akoyaushe burin Abba shine nakasance acikin walwala narayu acikin farin ciki hakama inada tabbacin wannan ZABIN da Abba yayimin bazaitaba cutar daniba wannan shine dalilinne yasa bazan'iya fadamasa cewa banasan Nasir ba takalli Safwan tazo kusa dashi sosai yayana wallahi hakan bayanufin wai banasanka Allah shine shaidana akan sanda nakeyima inasan kasani wallahi har kullum har koyaushe kaine ZABINA dan Allah kayarda dani kaidaya nakeso kuma dakai kawai nakesan narayu saidai samun hakan yake da matukar wuya agareni yayana inasan dan Allah kaima kayi hakiri kayarda da ZABIN da Abba yayima domin yakasance acikin farin ciki nahar abada tana karasa maganarta tayi tafiyarta tabarsu cikin juyayi Safwan yajinjina kai gaskiya idan nahakura na Sauri ZABIN Abba to tabbas zanrayu acikin kunci da damuwa na har'abada Nafisa tace gaskiya akwai Marsala yayinda Salim yayi shiru yakasa fadar komai yaya Salim gaskiya yakamata kayi wani abu kafin zuwan lokacin Auran nan domin kagadai Safna batasan Nasir yaya Safwan takeso Nafisa kenan aishi Safwan yasan yanda mukai da Abba yanzu kuma gashi lokaci yakore mana a'a yaya Salim haryanzu da sauran lokaci tinda ba'akai ga saka ranaba kanada damar da zaka taimaki Safna da yaya Safwan daga fadawa acikin tarkon bacin rai da damuwa Nafisa yanda kike tinanin abin bahaka bane domin Auran Safna da Nasir baifi nanda kwana tara ba tarafa kace eh rana daya za'ayi dana Zainab harda Safwan haba yaya Salim maiyasa bakafadamin ba saboda munata kokarin ganin mundai-daita komaine to kuma kinga abinda Allah yayi niyanzu banmasan abinda zanyiba domin nikaina ina acikin damuwa yanzu kenan Salim bawani taimako dazaka iyayimana akai bawai hakan nake nufiba Safwan wallahi kainane duk yakulle nama rasa ta'inazanfara amma yazamemin dole nasan abinda zanyi domin ina bukatar farin cikinku fiye da tinaninku yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya yarufe ido Safna ce tafito tana kuka sisai Nafisa takalleta Safna lafiya Aunty Nafisa wallahi inacikin tashin hankali sosai Umma tajefa zuciyata acikin garari damani kaina banda wani sauran farin ciki arayuwata tinda tarabani da yaya Safwan wannan dalilinne yasa zanyankewa kaina hukunci domin bazantabayin rayuwa maidadiba face da yaya Safwan amma Safna wane irin hukunci kikayankewa kanki hukunci mafisauki Aunty Nafisa inajinki fadamin tayishiru tare da ajiyar zuciya Aunty Nafisa zankashe kaina domin mutuwa itace hukunci mafi sauki agareni tazaro ido da sauri tana kallonta kafin tayi magana Salim yace Safna lafiya kike kinsan maikike fada kuwa cikin muryar kuka tace eh yaya Salim nassni wallahi bazan'iya rayuwa maidadiba idan har ba yaya Safwan domin shine ZABINA shinakeso haba Safna haba kanwata kiyimin adalci mana taya kike tinanin zanrayu baki koda narayu to rayuwa kaskanci zanyi dan Allah kayi hakuri yaya Salim tafita da gudu tashiga mota tayi tafiyarta baifi mintuna biyar ba yasamu labarin tayi hatsayi da sauri yakira sunanta cikin daga murya Safna Nafisa da sauri tazo inda yake tana tambayarsa yaya Salim lafiya shima Safwan tambayar da yakemasa kenan yakallesu Nafisa ina safna kanwata yaya Salim lafiya kuwa kinga tambayarki nake ina Safna tana daga ciki yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya domin yafahimci tinani yake yatashi yana kokarin shiga dakin datake itakuma tana kokarin fitowa yakalleta dakyau yayi murmushi tare da cewa inazuwa itama murmushin take yayana inasan zantafi gidane lokaci daya yaji faduwar gaba gida kuma Safna eh yaya Salim kaga yamma tayi kuma Umma tafadamin karnakai dare yakalleta toshikenan yanzu abinda za'ayi nizankaiki da kaina tayi dariya a'a yayana kabarni domin da mota nake nassni Safna saidai zuciyata tafiyarda danakaiki da kaina to shikenan tinda kafi ganewa hakan mutafi Safwan da Nafisa sai kallonsu suke sun'karaso inda suke Aunty Nafisa nizantafi Kawata hartayi barci to Safna Allah yakiyaye inagaidasu Umma to zasuji tajuyo da kallonta ga Safwan inda sukayi ido biyu tayi murmushi shima yassmu kansa da mayar Mata da murmushin yayana nizantafi saikashigo yayishiru Baice da ita komaiba banda kallonta dayake yayi ajiyar zuciya yaya Salim mutafi to Nafisa zanje naraka Safna gida yanzunnan zandawo safwwn kajirani dan Allah kaji to shikenan saikadawo kanwata sainadawo ok sunfito yacewa direbansa yatuka motar safna shikuma motarsa dashi da Safna suntafi Nafisa takalli Safwan kallo irin na tausayi tace yaya Safwan waimaizaihana kafadama Abba da kanka cewar kanasan Safna natabbata Abba zaiduba zancanka sannan zaibaka damar Auran Safna yayi ajiyar zuciya Nafisa kenan bakisan Abba bane aibari miji wallahi bazaitaba fasa Auramin yarinyarda yazabaminba koda kuwa mutuwa zsnyi haka kuma bana tinanin zai'iyafasa Auran Safna da Nasir domin abu daya zaihana Auran Safna da Nasir miyeshi yaya Safwan sai idan Safna zata sami Abba tafada masa cewar batasan Nasir to wallahi inada tabbacin koda ranar Auransune zaifasa yabawa Nasir hakuri saidai kuma Safna bazata yards afadama Abba abinda yake rantaba nikuma gabaki daya Abba baya Saurarana balantana yaki korafina domin haryanxu Abba baitabbar da inasan Safna ba sabida haryanzu zancan baihadani dashiba da Salim kawai sukayi magana kuma gashi lokaci ysna tafiya to yaya Safwan Allah yayimana zsbi nagari Amin ya Allah

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣1⃣
By

Fauziya Usman

Sunyi shiru nadan lokaci suna cikin tafiya Safna takai kallonta ga yayanta tare da kiran sunansa yaya Salim waimaiyasa yau kakesan kamaidani gida da kanka yakalleta yana murmushi bakomai kanwata kawai banasan ina nisa dakene yaya Salim nima wallahi banasan inanisa daku barinma Kawata domin idan inatare daku inamantawa da tinani balantana wata abuwai damuwa sai farin ciki yayita shigata wallahi inasan narayu daku karki damu Safna insha Allah zamu rayu tare to Allah yayarda Amin kanwata sun'iso yafito sunyi sallama yaya Salim bazaka shiga kagaisa da Umma ba a'a Safna sauri nake kinsan nabar Safwan agida karyayita jirana toshikenan Allah yakiyaye Amin takarbi makullin mota suntafi tashige gida tasami falo bakowa kaitsaye dakinsu tanufa tashiga nanma bataga Zainab ba to inakuma Aunty Zainab tashiga tafada kangado tayi kwance tadan lumshe ido tamkar mai barci sallamar Zainab ce tasata bude idanta tatashi zaune tare da amsa mata sallama Aunty Zainab ina kikashiga ina kicin yaushe kikadawo banjima sosaiba tayasu yaya Salim suna lafiya duk suna gaisheki Safna na'am kinsan wani abu a'a Nasir yazo baijima da tafiyaba yazone eh saidai baijimaba kasancewar bakyanan tadanja tsaki wahalalle shiyasani Safna Nasir dinne wahalalle eh lallai kinsan wani abumakuwa a'a wallahi Umma saida tayifada dake sosai dagaske Allah kuwa waiyo Allah na nashiga uku kinga karka wani damu domin tinda jimawa Umma tasauko kinaganin bazatayimin fadaba gaskiya bana tinanin zatayimaki fada to Allah yasa Amin Safna dazuko Hafiz yatambayeki da yazo Allah sarki yaya Hafiz kinsan munkwana biyu bamuhaduba aishiyasa akullum cikin tambayarki yake to yaushe za'akawo invitation din yace bazaiwuce jibiba insha Allah gaskiya hakan yakamata domin lokaci yana shigewa Aunty Zainab Amarya to Allah yakaimu lokacin bikin Amin yarabbi Safna kenan aikema Amaryace lokaci daya tabata fuska dan Allah Aunry Zainab kidena wallahi banaso to shikenan tinda bakyaso nadena sundanyi jimkadan banai magana Safwan ne yakauda shirunsu yaturo kofa yashigi sannu da zuwa yaya Safwan yauwa yasami guri yazauna yayishiru duk kanninsu bamai magana kowa yayi shiru sai zancan zuci yake sunsami kamar mintuna biyar ahaka Zainab tace yaya Safwan lafiya kuwa wannan shiru yayi yawa yakamata kace wani abu Zainab kenan tomezance banda abin fada domin maganata tarigaya data kare koda nabudi baki dasunan magana to bazaiwuce nafada mata kalmar inasantaba kuma tarigaya datasan da ita Zainab Nasir yarigaya daya tarwatsa farin cikinmu niyanzu banda wata mafita domin nafahimci cewar nariga dana rasa Safna bayanda na'iya dole haka zanrayu cikin kunci gashi kuma Abba yatilassani Auran wata dako sunanta bansaniba balantana fuskarta yanzu banda wata mafita domin kaina yakulle karka damu yayana kuma karka manta babu wani mutum da biyayyar iyaye takaishiga danasani natabbata zakayi farin ciki sosai da zabinda Abba yayima dan haka kadena damun kakanka sai komai yazoma da sauki kaji yaya Safwan sunjima suna magana gada bisani yatafi dakinsa

Bayan kwana biyu yarage saura sati daya biki da yamma Safna nakwance batajima da dawo daga makarantaba sunfara Exam Zainab kuma natare da Hafiz suna fira Hafiz yace Zainab wai ina Safna tashiga ba'aganinta tana ciki wallahi makarnta take boyeta amma yanzu tana ciki to kiramin ita mugaisa ta'amsa dato tatashi tasameta akwance tazo kusa da ita Safna Hafiz yace nakiraki tayi murmushi yaya Hafiz kenan tatashi tasa mayafinta sunfito tare to ga Safna tayi dariya inawuni yaya Hafiz lafiya qlau Safna dafatan kina lafiya ina qlau toya kwana da yawa kinbuya ba'ajinki ba'aganinki gabaki daya kinbuya yaya Hafiz kenan wallahi makaranta take biyeni yauma muka fara exam Allah sarki to Allah yataimaka yabada sa'a Amin yaya Hafiz yashirye-shirye ya hidima to Alhamdulillah to Allah yakaimu lokacin yasa ayi'asa'a Amin Safna yatashi yaje mota yadawo da leda ahannunsa Safna gawannan takarba tana murmushi nagode sosai yaya Hafiz a'a Safna bakomai Aunty Zainab kitayani godiya to Safna Hafiz angide sosai Allah yasaka da alkhairi Amin amma godiyar ta'isa haka suna cikin magana sukaji anshigo da mota duk kanninsu sunkai kallonsu gurin dan ganin ways lokaci daya Safna tabata fuska tare dajan tsaki tace yaya Hafiz nizanshiga daga ciki to kanwata nagode a'a nice da godiya tajuya tayi tafiyarta ganin hakanne yatabbatarwa Zainab da cewa Nasir ne yazo Hafiz yace Zainab wancan fa tace dan Allah inazuwa ok taje gurinsa takallesa Nasir ko eh sunana Zainab ni Yayar Safna ce yayi murmushi Aunty inawuni lafiya qlau amma Aunty yanaga ina zuwa Safna tashige wallahi Safna since yanzu duk sai ahankali sam batajin fadin jikinta nikaina bansan abinda yake damuntaba yanzu haka batajima da dawowa daga makarantaba sabida sunfara exam tagaji dayawa shiyasa inajin shine dalilinda yasa tashige ciki amma dan Allah kayi hakuri kaji yayi dan murmushi bakimai Aunty Allah yabata lafiya nibara natafi amma kafinnan ga wannan kishigar mata dashi to tagode takira Habu tace yashiga da sakon ciki yana kokarin shiga motane Zainab takira sunansa Nasir yajuyo Na'am Aunty muje kagaisa da Hafiz ko wanda zan'Aura saikusan muna yayi dariya to Aunty mutafi sunzo inda Hafiz Nasir yabashi hannu sungaisa sannan yajuya yayi tafiyarsa Hafiz yakalli Zainab cike da mamaki yace Zainab waye wannan tayi dogon numfashi tasaike ajiyar zuciya sunansa Nasir yazo gurin Safna ne gurin Safna kuma eh to amma ya'akai batatsaya sungaisaba saboda bata sansa to ammashi yasan batasansa eh yasani tinda hartafada masa amma kuma duk da haka taci gaba da zuwa gurinta eh to wannan wane irin mutunne

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣2⃣
By

Fauziya Usman

Amma Zainab maiyasa bakifadamin cewa batasansaba saibayan yatafi aidasai nayimasa magana akan yarabu da ita yabarta tahuta Hafiz kenan ai Nasir shine wanda zai Auri Safna Zainab Aurefa kikace ko kinmanta kinfadamin Safna batasansa a'a banmantaba to taya Safna zata Auresa bayan kuma batasansa sabida Nasir ne wanda Abba yazaba mata amatsayin miji amma Zainab Abba yasan cewa Safna batasan Nasir a'a baisaniba wannan shine dalilin dayasa zata Autesa tomaiyasa kebazaki fadama Abba Cesar batasansaba domin taimakonta daga shiga damuwa bako shakka Zainab wannan yana daya daga cikin ababen da suke haddasawa Safna damuwa koba hakaba tabbas hakane Hafiz saidai yanzu lokaci yakore mana domin Auran Safna Nasir baifi nanda sati daya ba rana daya danamu za'ayi Zainab da gaske kike eh da gaske nike Hafiz yanxu bamuda wani lokaci a'a Zainab haryanxu da sauran lokaci tinda ba'akaiga daura masu Auranba munada damar da zamu taimakama Safna daga shiga cikin kangin rayuwa domin idan Safna ta Auri Nasir to ina maitabbatar maki da cewa to bazamu taba kasancewa cikin farin ciki ba Zainab taya kike tinanin zaki rayu cikin farin ciki bayan Safna tana cikin kunci taya zaki kasance cikin jindadi bayan kinsan Safna tana cikin damuwa taya zaki rayu cikin walwala bayan kinsan Safna tana cikin bacin rai duk kannin tinaninki zaikare ga Safna domin bazaki jure ganinta acikin tashin hankaliba Zainab yakamata kiyi tinani sannan kuma kisani bawai kekawai zaki kasance ahakaba harda Umma da Abba yaya Safwan hardamani kaina to miye anfanin Auran da bayada kwanciyar hankali Zainab gaskiya bazanyarda Auran nan yatabbataba zansami Abba domin muyi magana a'a Hafiz kabarshi zansami Safna zamuyi magana da ita insha Allah zamisami yanda mukeso Auran Safna da Nasir zaifasu da yardar Allah to Zainab Allah yashige mana gaba Allah yayimana jagora Amin ya Allah to Zainab nizantafi mutafi mota nabaki invitation dinki to mutafi sunje yabaya ledar invitation yabata yakowa dauko wata dayar leda yabata takarba yashiga mota sunyi sallama yatafi sannan tashige tasami dakon da Nasir yace abawa Safna tadauka tayi Sama tasami Safna kwance kan kujera Aunty Zainab kinshigo eh sannunki da hutawa hutu kuma Aunty Zainab eh mana Safna miye Hafiz yabaki harkin tinaman wallahi takaicin Nasir baibarni naduba ba yau dainagaisa da Nasir yakuma gaisa da Hafiz shiyasani wannan duk baisa nasoshi domin soyayyarsa batada muhalli azuciyata tadauko ledar da Hafiz yabata taduba taga wayace maikyau maitsada harda katin waya na dubu biyu tayi murmushi Aunty Zainab kinga tayi murmushi Hafiz kenan tambayata yayi maiyasa idan aka kira wayarki bata shiga nikuma bansan maizan fadamasa ba saina fada masa cewa wayarkice talalace shiyasa yasiyo maki wannan ammafa wayar tayimin kyau yanzu yazamemin dole nayi anfami da waya lallai kam Safna ga invitation din yauwa bandaya naduba Aunty Zainab kinsan wani abu kuwa a'a saikin fada wallahi Aunty Zainab jinake kamar akara sati biyu bikin nan saboda bakyasan Auran a'a Ainty Zainab saidan saboda exam dinda nake harfa ranar biki duk inada exam Zainab taduba dayar ledar da Hafiz yabata lokaci daya mamaki yakamata kudine masu yawan gaske tagani da sauri tadau waya takirashi ringing biyu yadaga Hafiz wannan sakon ways inajin kayimin musayar leda wannan dakabani batawa bace yayi dariya zsinab kenan basskon kowa bane hakama bamantawa nayiba sannan kuma ba musaya nayiba kenaba domin kiyi hidima dasu saboda nasan kona tambayeki nawa kike bukata bazaki fadaba shiyass nikuma nabaki badasaninkiba amma Hafiz wannan kudin aiyayi yawa a'a Zainab dan Allah karki damu nina baki barokona kikaiba dan haka kibar zancannan kinji toshikenan godiya nake yauwa kokefa ina Safna gatanan kusa dani muna tare tamika mata wayar takarba yaya Hafiz inakara godiya bakomai Safna tamayarda wayar hannun Zainab sunyi sallama Safna takalleta Aunty Zainab waimiye acikin wannan ledar nima bansani domin Nasir ne yace akawo maki taja tsaki dan wahala Zainab tabuda ledar taga kayan tande-tande da kudi maiyawa acikin takarda yarubuta ga wannan kiyi hidima dashi idan kuma da akwai abinda kike bukata saiki fadamin Zainab ce kekaranta takardar Safna dan Allah kinatsu kitsaida hankalinki guri daya kikarbi sakonnan kiduba kinga ga wadansu kayacan daya kawo maki amma kodubawa bakiyiba balantana kiyi anfani dashi duk aninda yabaki sam bakya anfani dashi wannan tsanar tayi yawa kinga Aunty Zainab dan Allah mubar wannan zancan domin banasanjin zancansa Aunty Zainab yaushe zakifara kai invitation zanfara ko zanufara to zamufara saizuwa jibi a'a Aunty Zainab jibi Yayi nisa kuma kinga lokaci yana shigewa mudai barshi gobe to shikenan Allah yakaimu goben lafiya Amun kinga gobe da jibi bana da exam saimuyi tafiyarmu ba fargaba ko kuwa gaskiya tsarinki yayi yauwa kinga munkarasa kai invitation llitinin talata saikiyi gyaran jiki koya kikagani domin inasan kiyikyau sosai Safna kenan za'ayi komai kamar yanda kika tara sunyi dariya dukansu haka kuwa akayi sunkwana biyu suna yawan kai invitation ranar Monday karfe :0430pm Safna tadawo daga makaranta tasami su Umma afalo itama tasami guri tazauna baifi mintuna biyarba saiga su Abba tare yake da Safwan sunyi masu sannu da zuwa Safna tatashi itada Safwan zasu tafi Abba yadakatar dasu yabaiwa kowanannansu leda hard a Zainab ga wedding invitation dinku saiku fara rabawa domin lokaci natafiya nantake idan Safna suka ciku da kwalla dasauri tayi Sama saboda batasan asan halinda take ciki Safwan yayi kamar bazsi karba ba Abba yalura dashi yakira sunansa Safwan kobazska dauki invitation finba bayanda ya'iya dole yadau ledar yayi tafiyarsa yanashiga daki yakai ledar invitation din bayan kujera ya'aje yafada azuciyarsa nibawanda zanfadamawa balantana harnayi wani raba invitation tirkashi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:56] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 3
1⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Zainab nashiga daki yasami Safna zaune yabuga wani uban tagumi tamkar wadda tarasa makoma Zainab tazauna kusa da ita tana kallonta duk lokacin da take cikin farin ciki da zarar ta tina da Safna ko Safwan saitasami kanta acikin yanayin damuwa kafin tayi magana Safna tarigata Aunty Zainab kina cikin farin ciki ko zaki Auri wanda kikeso inatayaki murna inama ace nima hakane da zanfiki kasancewa acikin farin ciki tamika mata ledar invitation Aunty Zainab gashi kikara dominni banda bukata dashi domin bawanda zanbawa a'a Safna karkiyi haka domin Abba bazaiji dadiba to Aunty Zainab yakikesan nayi wazan gayyata Auran da bana farin ciki dashi kema kinsan fada kawai kike domin bazan'iyaba Zainab tayi shiru sai kallonta take domin tamarasa maizata fada tadauko invitation din tana dubawa tazaro ido da sauri tace Safna kinga duba kiga tayi ajiyar zuciya Aunty Zainab miye bako aciki wanda zanduba nasan komai zaki nunamin bazaiwuce sunan matar yaya Safwan ba tokifadamin naji basai naduba ba tabbas hakane amma bazan fadamakiba saidai kiduba kuma dole saikin duba tamika mata tana dubawa mamaki da ikon Allah yakamata Aunty Zainab tabbas ansamu akasi yayin rubuta wannan invitation din amma yaya Safwan yaduba kuwa Aunty Zainab muna atare taya zansani gaskiya banajin yaduba

Please Login or Register in order to submit comment