Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko dadin katifan nan bayasa kΓ bar gun nan ba


Tom naji amadudu, yanzu dai ga abinci na kawo maka, dan hk kadaure kadanci ko yayane,dan nasan Mara lfy akwai taurin kai wajen cin abinci, cikin sauri amadudu ya katseta da cewa aradun Allah bandani, kuma koda banyi niyyar cibama sai naci, dan nasan yadda kike dinnan yar gayu km yar india Ay abinciΓ± gidan ku ba karamin dadi zai yiba,mikon in gani?


Koda ya kyalla idanu ya hangi alatun dake cikin ledar, ay dan tsabar dadi kwallace ta gangaro masa, cikin sauri kuwa shuhaina tace masa lfy? ko bakacin shawarma da smoke fish ne? yace niba hk bane, kukan dadi nake, dama ashe nima arayuwa ina da robon cin irin abincin da muke gani manne jikin jarkar mangyada ( OK)?


Muje zuwa
[11:05PM, 5/5/2017] β€ͺ+234 701 774 4623‬: πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€
πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
*GUDU NA AKEYI*☝🏻
😭

*VERY INTERESTED*
*STORY*

*BASED ON HORROR*πŸ€–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*πŸ˜…


*THE BOOK OF NABILA*





*PAGE 61 TO 70*


Tun dg nan soyayya mai karfi ta kullu tsakanin shuhaina da Ahmad, dan idan kagan yadda suke gudanar da soyayyar tasu ,Kai Kace sun dade dama da fahimtar junan su,dan yana matukar jida ita kamar wata kwai a' cokali, ita ma ana ta bangaren hk take masa,ganin yadda alakar tasu ta sauya salone yasanya yan gulma da muna furci fara kutse cikin lamuran nasu, ta hanyar zuga da hurema ma Ahmad kunne,akan lallai kada yasake ya yarda da wannan ala'marin dan cutarsa zatai,dan da ace lafiyayyace ita ko amatsayin mai gadi ba daukarsa zatai ba,amma ganin tayi kwantai shine ta lallabo ta cuceshi,ta km yaudareshi da tarin dukiyar ta,amma Sam Ahmad ya toshe kunnuwan sa bai kula su idan suka zo masa da zancen ,dan sautari sai sun gama bayaninsu ya fara musu nasiha ma, tareda kokarin sasu a hanya ta gari.shi yasa iri irinsu da dama suke jin haushin sa, tare da karanshi da sunan drivern Hjy




Bayan kammala sch din Ahmad ne, shuhaina ta gabatar dashi gaban alh aminu(aminin mahaifinta)amatsayin Wanda zata aura, nan alh ya nuna matukar jin dadin sa afili kasan cewar faruwar wannan alamarin,dan koba komai shuhaina kamar 'yar take gunsa,nan suka dan tatauna tare da Ahmad, harma yama ya kwatanta mΓ sa inda garin nasu yake, hkan yasa yace insha Allah zai tura ayi masa bincike har kauyen su ahmad din,sannan duk sanda ya kammala hkn zai sanar da ita hln da ake ciki, nan taita murna hk shima gogan baa' barshi abaya ba



Tunda kuwa alh aminu ya tabbatarwa da shunaina ba wata matsala a dangane da binciken da yayi akan Ahmad, nan take kuwa ta bashi director na kamfanin ta, tare da mallaka masa wasu makuden kuda'de,k'alleliyar mota da dai sauran manya manyan kadarori,dan tsabar murna agun ahmad kuka kawai yasaka ha'de da fadin" nagodeΒ² Allah ya jikan iyaye yasa kigama da duniya lfy,yasa idan munyi aure mutuwace kadai zata rabamu badai zugar makiya ba, ta bishi da fadin ameen,amma ita anata ganin ita yakamata tai godiya dan koba komai ya rufa mata asiri,dan samun namiji kamarsa sai antona awannan zamanin



Wani makeken part ne mai cike da kayan 'kawa da k'yafewa kasancewar duk cikin parts din dake gidan bakamarsa,dan tsabar haduwarsΓ  ,nan amarya shuhaina da angonta Ahmad suka tare ciki bayan daura auren su,amarci kuwa anci shi ruwaΒ²,sun nuna wa junansu tsantsar yarda kowannen su ke kaunar dan uwansa.



*DAGA INDA LABARI YA FARA*
*CANZAWA*


Bayan kusan wata 6 da aurensu, asannan kusan ragamar company din tadawo kacokan hannun Ahmad,sai abida yace zaa' aywatar, sakamakon matsanancin rashin lfy da shuhaina ke fama dashi,kusan sati 2 kenan, asanadiyyan tashin da jikinta yayi,anyi mgn amma abanza, dan yanzu takai ta kawo Ahmad ya fara gajiyawa ma,dan koda likitoci suka tabbatar masa da matukar anason ta sami kulawΓ  ingantacciya to fa saidai a tafi England,Sam kin amincewa da hakan yayi,wai kawai asarar kudine,


ya dan leka dakin da take ma abin naneman gagarasa yanzu,sam yanzu ta fara gundurar sa,sai yanzu yake tuna irin shawarwarin dΓ  aka dunga bashi abaya amma sam yayi burus, so ya rufe masa ido, amma daya tuna irin daular dayake ciki sai yaji sanyi a ransa dan hk ya bude babin sharholiyar sa,ta hanyar fara cin uba naira,


Muje zuwa
[11:05PM, 5/5/2017] β€ͺ+234 701 774 4623‬: πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€
πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
*GUDU NA AKEYI*☝🏻
😭

*VERY INTERESTED*
*STORY*

*BASED ON HORROR*πŸ€–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*πŸ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*PAGE 51 TO 60*




Da hk soyayyar Ahmad ta gama ratsa zuciyr shuhaina,har takai ta kawo bata da wani zabi daya wuce ta fito fili ta fada masa gaskiyar abinda ke damunta,koda kuwa bazai yarda ba


Ahamad ne zaune cikin keb'ab'en lanbun dake harabar farfajiyar gidan,yanata bitar ass din da aka basu,kamar dg sama yaga shuhaina tsaye kansa tanata faman yimasa murmushi,Dan da nan kuwa ya mike tsaye shima,gamida shafa keyarsa alamun kunya,aah student karatu akeyine aka gudo nan aka zauna?kazauna mana kacigaba da abinda kake,bansan da kaganni awaje karikΓ  mikewa


Cikin sakin fuska Ahmad yace a wlh Hjy wani ass aka bamu mai dan rikitarwa shine nazo nan da yake ba surutu sosai nake nazarin sa, da kyau shuhaina tafadi,saannan suka zauna tare, tace niko Ahmad da zaka Kate min da kadena cemin Hjy wlh, dan bana jin dadi idan kana fadin hk, cike da mamaki kuwa Ahmad yace toh Hjy yanzu idan ban kiraki da hk ba me kike son narika kiranki dashi?dan ni ashirye nake dabin duk wani umarni da zaki bani, dan agaskiya kinmin halacci arayuwata, nima km akullum rokon Allah nake daya nunan ranar da zan saka miki da makamancin yadda kika yimin,


Fadin hk da ahmad yayi, take shuhaina daji wani irin madarar dadi ta ratsa duk illahirin jijiyoyin jikinta, dan danan xuciyarta ta Fara gaya Mata da yakamata ki sanar dashi gaskiyar abinda ke tafe dake, tunda dama irin wannan damar kike so, km gashi kin samu


Murmushin dadi shuhaina ta sakar masa saannan ta dubeshi tace Ahmad kana nufin yanxu dan ka sakamin duk abinda nace zakayi? Kwarai kuwa matukar bai sabawa koyarwar addinin muba cewar Ahmad,nan tace masa nikuwa dama nadade da wani abu cikin raina, km duk duniyar nan banajin akwai mahalukin dazai iya share min hawayena inba kaiba,


Da sauri Ahmad yayi saurin dago kansa yadubi shuhaina yace ni km Hjy? nida ba kowan kowaba dame Zan taimaka miki dashi? rangwadar dakanta tayi hade da sakin wani siririn murmushi tace, nasan a iya dan zaman dakayi agidannan nasan kaji lbr irin lalurar dake tare dani



Wacce sanadin hakan yasa da dama samari ke gudun aurena,gudun karsu kamu da irin cutar danake da ita, nasan da ace dukiya na bawa mutum daman ya mallaki dukkanin abinda take so, to kuwa dana dade da mallakar miji munyi auren mu,


Nan shuhaina ta goge hawayen da ya gangaro Mata kuncinta, ta dubi Ahmad tace inason ka aureni Ahmad, amma kasani bazan maka dole ba,kana da zabi, km dan Allah idan katashi fadamin abida ka zartar kada ka duba irin abida nai mk,dan ni nai maka tsakani da Allah ne,kayi hukncin da bazaka cutar da rayuwar kaba pls, nan ta mike zata bar wajen Ahmad ya dakatar da ita da fadin tsaya my heart basai kinje koina ba dan yanzu zaayita ta kare


Abinda ya fada makaramin girgiza zuciyar shuhaina yayi ba,dan jitai gaba 1 tayi mutuwar tsaye dan da'di,hakanne ma yasa batasan sanda ta furta kalman my heart afili ba,yace kwarai kuwa you re my heart desire,dan nima bazan boye mikiba,zuciyata tadade DA kamua da ra'da'din kaunar ki, ban daisan ta hanyar da Zan nuna miki bane, dan ban kai matsayin ba


Gameda cutar dake damunki kuwa,suma wadancan masu gudun naki, basu yarda DA kaddara bane, sun dauki canfi ne irin na bature sun sa a ransu, wanda ni sam ba hk bane agurina, da sannu Allahn dayasa miki zai yaye miki insha Allah,karki damu bazan taba gudinki ba, km kisani banyi hk ba dan kwadayin wani abuba dg gareki, kawai hadine dg Allah



Muje zuwa
[11:06PM, 5/5/2017] β€ͺ+234 701 774 4623‬: πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€
πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
*GUDU NA AKEYI*☝🏻
😭

*VERY INTERESTED*
*STORY*

*BASED ON HORROR*πŸ€–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*πŸ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*PAGE 71 TO 80*


Sam yanzu amhad baya kulawa da shuhaina kwataΒ²,ya daina zuwa wajen ta, rabon data sa shi a idanunta ma takusa kwana 4 kenan yau, sai dai Taji motsin shigowar sa ko fitarsa,gashi wani karin bakin ciki duk yan aikin dake gidan ya hanasu shiga part din dΓ  tΓ ke, km kowaye ya tambayeshi Ina Hjy cewa yake tananan lfy hayaniya ce bataso,


Kuka kuwa da bakin ciki shuhaina tasha shi, dan yanzu takai ta kawo fitsari da kashi a kwance take yinsu,abinci kuwa daman duk sanda Allah yasa ya shigo dakin,to zai shigo mata da ruwa madara snacks ya ajiye mata daf da ita,idan ta iya ta jawo taci ruwanta,idan ta kasa shi dai baruwansa ,yariga ya sallameta ,sai kuma wani jikon,hakan yasa take matukar nadamar amincewa da Ahmad arayuwarta,ta tsaneshi kwataΒ²,bata kaunar ganinsa ma,



Kwance Ahmad kwance kan wani makeken gado a 1 dg cikin guess house din daya siya kwanan nan dan holewa, dg shi sai wani gajeren wando ya balain matse shi,a kuibinshi na hagu wata mace ce fara kanta yasha attachment tawani lafe kan kirjinshi tana ta faman shafa yalwataccen gashin dake kwance a kirjin nashi cike da kirsa, dg kuma ita sai breziya da wani siririn paint,a ban garensa na dama shima hk abin yake, bt ita rike masa shisha tayi gamida zura hannunta cikin gashin kansa gamida hura masa kunnensa time 2 time, shi kuwa zukar shishar yake bt gaba 1 yabi ya kidime dan tsabar dadi, ya manta ma kwataΒ² a wane duniyar yake,cikin kasan zuciyarsa kuwa rayawa yake inama wannan banzar matar tawa ta mutu in gaje dukiyarta? Ashe dama hk masu arziki sukejin dadi? kaga data mutu rayuwa zata dawomin sabuwa in fantama inda nakeso son raina, ay baisan sanda tsabar dadiba dariyar da yake ta fito fili,



Murmushi ne ya Kama 1 dg cikin matannan,dan hk ta wani rungumo shi kam, tana wani mgn kasa Β² tace" Swt darling,na fahimci dukiya da mata suna kara maka jindadi sosai,dan hk nima ashirye nake da in doraka kan wani mizani dazaka dade iya rayuwarka ana damawa dakai,



Cikin hanzari Ahmad ya dubi yace Ashanti ,hade kashe mata kyawawan yes nashi yace "fadamin ko menene Zan aminta dashi lovely nah, dan kinsan Ina matukar jidake duk cikin ciks dina ,cos Ina bala'in son inga sunana ya game koina dalilin dukiyata,



Rausayar da kai Ashanti tayi jin irin yabon dayayi mata, gamida tashi cak ta zauna kan cinyarsa, labbanta na gogan nashi tace"dil ne dani km matukar ka aminta natabbatar baza kayi failing ba,bt aharkar akwai rike sirri,Ahmad yace "fada min Ina jinki"Ina harka da wata kungiya dake siyan sasan mutane, kuma harka dasu akwai karuwa sosai,dan idan kaji irin makudan kudin da suke fiddawa wajen siyan haja sai ka rikice,



Ashanti ta rungumo Ahmad jikinta sosai, tayadda yana iya filling din boos dinta a kirjinsa,cikin kunnesa take mgn ra'daΒ² ka mallaka mana cikar dake gidanka, akwai muhimman abubuwa da muke bukata dg gareta,tunda Kai kanka bata da amfani awajen ka, cos bata iya gamsar min dakai lovely nah,bata kula min da kai, banda kullum taita bata maka rai,ni km kasan baban abinda ban so kenan



Tazamar maka kamar pic, ashanti ta fadi hakanne adai dΓ i sanda ta dafe saitin inda zuciyar Ahmad take, sakamakon bugawar da take da sauri Β²,ta Kara da cewa cool down my man, kada kaji KO dar aranka, bawanda zai san hakan ta faru I promise you, idan gudun zargin jamaa kake ma, da zarar sun kammala zanyi iya iyawata inga basu taba naman jikinta ba tawaje,kaga ba Wanda zai fahimci abinda ya faru,


Dg hk km sai kafara kiran kanka multi billoniar, cikin wata irin daria Ahmad ya Kara janyo Ashanti jikinsa, gamida sunbatarta in and out yace" lallai sai yau natabbΓ tar da kina kaunar cigabana my Angel, tunda gashi cikin dan zaman da mukai dake kin fahimci matsalolina da inda nasa gaba, hakika idan hk takasance I will never forget you, gaba 1 suka sa dariya gamida mikewa tsaye hade da rungumar junansu suka shige cikin wani secret room



Muje zuwa
[11:06PM, 5/5/2017] β€ͺ+234 701 774 4623‬: πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€
πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
*GUDU NA AKEYI*☝🏻
😭

*VERY INTERESTED*
*STORY*

*BASED ON HORROR*πŸ€–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*πŸ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*2Γ±d to the last page*

*PAGE 81 TO 90*



Kansu tsaye bakojin dar, suka karaso haravar gidan,manyan barada ne su kusan 3sanye DA bakaken kaya,fuskarsu rufe da mask, suka nupi part din da shuhaina take, sun kuwa yi saa ba Wanda ya gansu sakamakon dama tunkan suzo gidan sunriga da sun asirce gidan ta cikin wata tafkekiyar kwaryar tsafi,Wanda zufinta yakusa zurfin wata rijiyar,hakanne ya basu damar ba wanda ya gansu,koda isowarsu dakin da shuhaina take kwance cikin kashi da fit sari,gaba 1su toshe hancinsu sukayi, sakamakon tsabar warin dake tashi,


Cikin wani irin yanayi mai kamada mafaki take iya hangensu garara Β²,gashi badamar mgn ballantana ta iya tambayarsu ko suwaye km dg inah, dan hk kawai ta bisu da kallo tare da yin adduoin da ya sauwaka acikin zuciyarta



Wani dan madaidaicin buzu 1 dg cikinsu ya shimfima ya zauna,kana sauran suka tsaya kansa suka fara wani irin sambatu,kankace me,gaba 1 suka kama wata irin girgiza kaikace electric shock ne ya kamasu,take idanunsu ya canza kala zuwa jah, gashi Kansu dana jikinsu gaba 1 suka wani mike tsaye, dan najikin nasu gaba 1 saida ya hodo ta kayan jikinsu,farcen dake hannayensu da kafafunsu sukai wani zakoΒ² ba kyan gani,


Bakinsu kuwa sai fitar dawani kumfa ya keyi launin jiniΒ² Kai kayi zaton sabulu sukeci, amma duk da hk basu fasa surkullen da sukeyi ba,ana hk dakin ya gauraye da hayaki, gamida wata irin Kara mai karfin gaske, ji kake yif kamar an jefo wani abu dg sama da karfi Kan gado



Ganin hk yasa shuhaina dake kwance kara tsorata sosai, Hawaye suka fara zuba dg idanunta, gwanin tausayi, gashi ba bakin yin ihu balle tayi ko wani yaji ya taimaketa,dan dama ko motsi bata iyayi a yan kwanakin nan,


Wani dunkulalen abune ya fado kan gadon daf da kafafun shuhaina,mai girman gaske,fuskarsa yanayin ta mutum amma gangar jikinsa irinna miciji, sai wani irin abu ke fita dg bakinsa mai yauki Kore shar kamar kubewa danya,gamida zazare manya Β² idanun sa jajaye,hade da Fara matsowa inda shuhaina ke kwance,


Ahankali ya fara hawa jikinta gamida sidar fatar jikinta yana zuba mata wani irin ruwa mai yauki ajiki,har yazo daiΒ² fuskarta, ita dai banda salati ba abinda take dan tasan tata ta kare yau,kura mata ido yayi kur, gamida zaro harshensa waje, ya fara lasar mata fuskarta, da yazo daiΒ² wuyanta kuwa gaba 1bakinsa ya bude,hakoransa zakoΒ² koraye shar suka bayyana waje ya kuwa soka mata su da karfi a wuyanta, take anan ta fara shure Β² dan tsabar azaba,


Da karfi yake zukar jinin jikinta dan tsabar dadin da yake ji gamida lumshe manyaΒ² idanunsa, su kuma wadannan mutanen da suka ga hk sai sukayi shiru da surkullen da suke, alamun abin nema ya samu,baban cikinsu dake zaune kan buzunsa ya tara wata katuwar kwarya daidai bindin halittar nan, koda taba wurin saiga jini ya fara malalowa cikin kwaryar kamar an bude fanfo, gaba 1 su 3 hankalinsu ya tashi,yawun bakinsu ya tsinke, da sauri kuwa suka kafa kai cikin kwaryar suka fara shan jinin



Bayan halittar nan ta gama tsotse jinin jikin shuhaina tsaf, km ta tabbatar ta mutu, ta kuwa zura dogon harshenta cikin bakinta har saida ta tabbatar yaje har cikinta, ta kuwa nanado komai da komai dayake cikin tayo waje dasu da karfi, cikin hanxari wani dg cikin mutane nan ya zagayo gamida mika wata container ta duma ya zuba ciki,lasar wuyan shuhaina kawai tayi saiga tabo inda ta tsosi jinin ya baje



bayan sun kammala komai ne,km sukai clearing koina, suka fara surkullen da sukai abaya, wannan halittar ta bace,suma suka fice dg gidan,sai misalin 10am kamar hadin baki maaikatan gidan suka farka, kowa kuwa nata mamakin yadda akai hakan ta kasance


Wurin 12pm motar Ahmad ta tsaya daiΒ² bakin gate din gidan, da sauri kuwa mai gadi ya bude mai hade damai sannu da zuwa, dan dama ya sanar musu a kd zai kwana sai washegari zai dawo,


Kai tsaye dadin shuhaina ya nufa, yana yar dariyarsa,ya taradda ita kwance kamar Kai mata mgn ta amsa, amma inah rai yayi halinsa,a sΓ Γ±nan ne yaji alamun msg ya shigo wayar sa, kodaya duba wani mahaukacin alert ya gani, ay baisan sanda ya fasa ihuba da karfi,dan dadi, ya kuwa saurin rufe bakinshi gudun kar wani yaji


ya dagata gamida duba koina a daki bt baiga wata a lamar tonan asiriba, dan hk ya dakko wasu kaya masu kyau yasa mata,ya cana zanin gadon shima,ya kwashe na kashin dake jikinta da bed sheet ya kulle a leda, ya feshe koina da turare,sannan yΓ  nufi harabar gidan yana kuka


Muje zuwa
[11:06PM, 5/5/2017] β€ͺ+234 701 774 4623‬: πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€
πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»πŸƒπŸ»β€β™€πŸƒπŸ»
*GUDU NA AKEYI*☝🏻
😭

*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*

*BASED ON HORROR*πŸ€–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*πŸ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*THE LAST PAGE*

*PAGE 91 TO 100*



*Godia* mai tarin yawa ga dukkan masoyana musamman wadanda suka nuna kaunarsu da wannan buk din nawa ngdΒ² Allah yabar kauna


*Bazanmanta daku ba wato*
_______=======__________
*Asy kaleel*

*Jidda Aliyu*

*Ummi Garkuwa*

*Allah yabar zumunci*


Dan danan gida ya hargitse da kuka,media da sauran kafofin yadda labarai duk sun sami abin yayatawa,hk ciki da wajen gidan yacika tap da jamaa',kowa na jajanta wannan alamari, masoya da abokanan hudarta banda kuka ba abinda suke, dan agaskiya sunyi matukar bbn rashi, dan shuhaina yarinyace mai ganin girman duk Wanda ke kasanta, bata da wulakanci Sam, ga abin hannunta kwataΒ² bai rufe Mata ido ba, samun madadinta kuwa awajensu ba karamin bban abu bane,


Kuka Ahmad yake yi sosai kamar ransa zai fita,bayan da suka dawo dg makabarta ,dan anyi lalashi amma Sam hawayen dake kwarara dg idanunsa sunki tsayawa,kowa kuwa tausayin sa ya kamashi matuka, sakamakon kwataΒ² auren nasu baifi wata 8 ba, wato ana tsaka da more amarci,amma gashi mutuwa ta shiga tsakani, ganin hln daya keciki ne yasanya aka rakashi cikin gida, wala Allah koya dan samu dan natsuwa, amma inah su basusan gaba 1 shi haushin kowa yake jiba, dan jiyake inama yanada yadda zaiyi dasai ya tarwatsa dondazon jamar da suka taru,dan irin uban kudin da akasa shi ya fitar a account ba karamin bata masa rai yayi ba



Ta window ya leko yake hangen jamaa',yadda kowa ya ware ciki yanata kwasar abinci, banda katonΒ² din ruwa da soft drinks din da aka dunga fita dashi dg gidan Kai kace biki akeyi,km fa duk agadon sa ake kwasar wannan ganimar,takaici ne ya turnike shi ya saki wani uban tsaki ,kawai yaje ya mayar da kofa ya kulle dan tsabar bacin rai, hade da fadin" duk ubanku zakuci mayunwata kawai,dan mgn ku zanyi, dg yau bamai sake zaman min akofar gida,sadakar 3 data 7 ma ayi a masallaci


Bayan kamar makonni Ahmad da ashanti soyayya mai karfi ta dinke tsakanin su,amma gudun kar mtn sufara zarginsa ya sanya suka tattara suka koma Lagos da zama na wucen gadi, a can gun aiki km yace ganin gida zashi,idan kaga kuwa yadda suke muamala da juna kai kace sababin amare ne,dan kwata Β² ya sabawa tsarin koyarwar muslinci,


Kudi kuwa suna cin ubansu, dan adan zuwan da sukayi har ya siyanma Ashanti wata jibgegiyar car yar yayi, duk kuwa abinda tace tanaso komai tsadarsa zai siyan mata,iyayenta ma sun kwashi nasu rabon wurin Ahmad,dan anasu hidimar harda gida yasai musu, banda bakin aljihun daya sakar musu, da yake ba musulma bace, amma sun tsara akan cewa bayan auren su, kowannen su zai zauna ne kan addinin sa batare da takura ba



*Back to story*
_____===_____

Cikin wata kakausar murya shuhaina ta cigaba da fadin" KO kazaci bansan kane kasa a kasheni ba? km kisa ta hanya mafi azabtarwa, wai duk dan abin duniya, to kasani inada damar dazan kasheka amma bazan aikata hkn ba, so nake gaba 1 duniya sai tasan abinda ka aikata, ita km waccan azzalumar, ta nuna inda Ashanti take kwance, sai na dan dana mata azaba daidai da yadda tasa aka min, daga hannu shuhainΓ  tai sama ,sai ga wani dogon gatari ya bayyana ta kuwa dago ashanti sama ,ta buga mata daiΒ² saitin zuciyarta,take ta fara wani irin k'araji sai ga jini ya fara fita ta hanci, kunne, baki da idanun ta,ganin hakan da Ahmad yayi ne take ya susuce ya zare, ya fita waje da gudu yana sanbatu gamida ihu cikin daren,nan shuhaina tΓ  bace abinta


Layi Β² Ahmad yakebi cin sanbatu irin na hauka yana bada lbr abinda yayiwa matarsa, banda jifa da tsinuwa kuwa bΓ  abinda yake sha gurin jamaa', kowa *GUDUN SA YAKEYI* an km tsaneshi, duk kuwa da cewa ya riga ya zama mahaukaci tuburan,hmm wannan shi ake kira rasasaΒ², gΓ  dai duniyar ya tara amma ba damar morarta,kaico Allah ka tsaremu da aikin danasani ameen

Dukiyar shuhaina data rage km, alh aminu ya tatara yayi Mata sΓ daka dasu da zummar Allah yakai ladan kabarinta.

*TAMMAT BIHAMDILLAH*
______=========______

*Nabila maman Kalil* ke muku fatan alkairi,mu hadu book nagaba.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment