Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kasance mai yawan i'ya 'ya da aure saki sai dai haka Allah ya tsara ma ta a yanzu hakan suna da yara ukku da wanan mutumin kuma tana zauni ne a gidan uban yaran ta na farko har sai mijin nata yamata gini ita d'aya don bazata tare a gidan sa da yaki aure aure ba .











Alhaji Yusuf wanda yaran suke kira da DADDY. yaran sa ukku da mata biyu Nafisa da Aisha sai namiji da ya kasance auta wanda ya mallaki sunan ma'kobchin su Alhaji Salisu ana kiran yaron da Nazif....










Zaune take akan sallayarta da dogon charbi sanye take da farin hijjabi da 'kodid'iyar zanin a yanda sai veast da yagama ganin duniya tana fuskantar gabashi ,














" Sallamu Alaikum" sallamar wane farin saurayi kyakyawar gaske dogo mai alamun rashin lafiya a tattare dashi zama yaye a kusa da mahaifiyar tashi " Nazif kawo min pillow "yaron da bazai haura shikkaru biyar ba yafito da dan gudun sa rigi da pillow a hanun sa ya kawo mai nan yasa kansa.














" Adda kina nan kina mana wiridi ko a chigaba Allah amssa mana musamu dai aikin nan ya fad'o ne ko ta sama ne" ya fidda wayar sa yana matsawa , murmurshi kawai yaye ,





A nitse ta shigo tunda taga napep nashi a 'kofar gida tasan ya dawo , da sallama a bakinta ta shigo sai zari ido Taki Kai yad'aga ya amsa Mata " ha'a ne namanta sa ita ma Ina kikaje 'karfe 5 na yamma ke kadawo bakijin magana ko Rayya ? , sai zare Ido Taki kamta a 'kasa Addah ce ta amsa da cewa " chan Runde na aikita gidan su Inna ta duba yapendon ta Ai amman nace ana sallar ra dawo sai yanzu " .














Yanzu kam jin bayanin Adda yasa ta samu kwanchiyar hankali don mugun tsoron Yayya Farouq taki ta wage baki, ai su ne sukace na jira abinchi sanan ma tamin kitso duk sun gaishiki kawo Hamza ne ma ya dawo dani "








" to badamuwa shikkinan da sauki next time kar ki saki mangariba a hanya, to Yayya" abinda tace kinan taye bayangida tayi fitsarin ta da wanke 'kafa ta taya Adda girkin dare , Wanda ya kasance towon shinkafa da miyar kuka,.





TSOKACHI






BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaΖ™wakiyar ta RUHI BIYU hakan duk ya faru ne sanadiyyar haΖ™uri da juriya ta Afiyya na FARASHIN SO .


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .



Al'kalamin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž














πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictated to all mother's in the world.









After the successful of (FARASHIN SO ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*









page 7 🌹 8






In kina group Ι—ina bakya comments zan cireki*








Rigingineee Zuby ta'ki a jikin Ameer inda moffy ke kwance , Zuby ce ta zugyy shishar ta baiwa Ameer cire hannun sa yayi daga kan breast na Moffy ya amsa d'ayar hanun kuma ta kasance a tsakanin jinyoyin Zuby ce , sha'ga yayi ya busa ta a fuskar Moffy hararra ta buga mai ta amsa tana cewa" duk nagaji bana tunanin zuwa birthday party nan duk kun kwashi min kayan energy na jikina , ta ja shishar ta furzar , " dariya sosai suka mata har 'kular da itta " look this guy's ya kuki min hakane"














" Dole na miki dariya Moffy bayan kin zazzagi ruwan madara ki a kanmu kuma kina cewa mun gajiyar da ke kifa ragowa ce dubi ne duk ku biyu nin bangaji da kuba you are so sweet ladie's ne yam zuma da Z'zaki bane dama nayi turn na ukku daki baby , " ya fad'a yana wasa da chibiyar ta yarrrr taji tasani sarai Ameer shu'umin namiji ne yanzu zai saki danne ta a hankali ta ture hannun sa , " i know dear kawai na fad'a ne bari na tashi na fara shiryawa ," da sauri Zuby ta tashi mu shiga muyi wankan tare mu samu mu gama muna ta hira ," gira Moffy ta d'aga ba taso hakan ba don tasan Zubby da shigiyar fitinar ta ,

















Dariya Ameer ya buga , " haba baby's haka zakumin wariyar launin hallita ce ta tashi nema aye wankan da ne ya fad'a yana zare boxer sa , dariya Moffy tayo tana ganin sa tayi saurin juyawa "ohhh my man you are too hot ta kama hajiyar sa nan da nan Moffy ta bar su "jarababbu kawai " ta fad'a tana zuwa toilet tana jin ihun su alamar wani turn sukiye har ta fitoo ta gansu , " dariya tayi tana gogge kanta ta matso ta mari Ameer a bomm bom nashi nan ya juyu yana hakki " ya baby kina bu'kata 'ce kima" da kai ta mishi alama "remain 30 minutes to go" da sauro yaja jelar sa yayi toilet , kwalo tawa Zuby da ke baji da haushi " madam rufe 'kafa kar iska ta shiga mu shirya " da haushi ta hurga mata pillow inda Moffy tafara shiryawa......














AFTER ONE HOUR








Dj ne yaki tashi a babban hall nin i'yan Mata ne daba daban ko wacce da kalar shigarta ta batsa da samarin su suna chashewa wasu Kuma rigi da gwalbar barasa suna tsiyayar ta a cup , isowar Zuby da Moffy ne yasa wasu suka mayar da hankalin su akan su don gaskiya baby's nin na kawo wuta a team nasu dake zuwa party irrin maka manchin haka , Moffy ce ta gyarah madubin idon ta sanye taki da mini skit sai t_ shirt da bai rufe chibiyar ta ba ko d'an kwali babo sai uban attached da tasa , tana tauna chigam hannun ta Ameer ya saki ya rungumi wani suka gaisa Zubby ce ta maato wacce ki sanyi da mini jens trouser da wata roga 'kirar boutafly da aka wa ado da pink colour sauki eye glass nata tayi ta 'kare musu kallo nan suka haura suna gaisawa da tafawa da big lady's dake gun...














kowa burin sa ya gaisa dasu ko zasu samu shiga itta kam Moffy fuska ta d'aure duk harkar da zataye na less bataye da kowa idan ba aminiyar ta Zubby kusan ma itta ce sillar shigar ta harkar sai dai a 'kife guda akaiw saurayin ta Ameer wanda suki mu'amalla a filli guda da 'kawar ta ta ...











Sa'banin Zuby. tsaban yawan jarabar ta kowa tana harka dashi badon samun kud'i ba sai dai nishad'in rayuwar ta tinda ta mallaki komai na rayuwar ta, haka suka shiga aka dama dasu inda Moffy ta waro kanta sai Shan baraza da Taki har ta fitta hayyachin ta , Ameer ne ya d'auke ta ya kwantar a mota zubyy ce ta rigi hanun sa " Ina zaka ji ka barta ko kayi sabon budurwa ne "?











" look Zubby kifa baki da kunya sam yes nayi sabon kamu yau achan zan kwana ke tabatar baki sanar mata kinsan ta da d'an banzan kishi and you know nan bariki ne kowa yayi harkar gaban sa , ture hanun sa tayi a buge ta shiga mota da gudu ta fitta a hall nin inda Moffy ke magagin maye wani wawan baurki taja da motar ta nan ya fara tangal tangal yayi karo da..........












Yawan commenter's yawan posting, wanan page nin yazo da wani nau'i daban ko me yafaru da wanan 'kawayen biyu? nin suwaye su , meye sillar jifa su cikin wanan mummunar rayuwar , kar ku damu ku sanchi a kusa in sha Allah yanzu aka fara buga wasan ....












TSOKACHI






BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuciya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaΖ™wakiyar ta RUHI BIYU hakan duk ya faru ne sanadiyyar haΖ™uri da juriya ta Afiyya na cikin littafin FARASHIN SO .


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .



Al'kalamin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž













πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
by
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictated to all mother's in the world.

















After the successful of (FARASHIN SO ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*









page 9 🌹 10











Mommy dake kwance da Arhan akan gado sai wani narkewa taki a jikin sa waigowa yayi ya shafa bayanta , Masha Allah kyakyawar yaro da bai gaza 25 year's ba da angansa anga talauchi a jikin sa sai dai akaiw alamar kyau shi na rud'an sa Jan tsinin hanchin sa tayi "dear I swear you are special that's why I love you so much"











" Hajiya kinan kar kidammu in dai zan samu abin bu'katar ta a aljihunki Ina tabatar Miki Zan shayar daki ruwan tekun maliya mai armashi da d'and'ano tamkar Zuma, Zan tabatar Miki cewa ayu ma yana hutu akan matar shi no Kuma Zan Miki jarumtar don kinkasance kyakyawar Mai kyaun jiki da suffa ke ma fa honey ce da kanki , "








dariya tayi waiyoo Arhan ina sonka kana Kashi ne da kallamai masu ta sha'awa ta yanzu gayyamin ya maganar school naka " bud'i Baki yayi da niyan magana wayar tace ta d'auki amsa kuwa alamar kira , tsaki taja " waye zaiye takura min a tsakiyar lokacin jin dad'i na " d'auka tayi ganin sunan sai da ta razana kaΙ—an har Arhan ya zabura,














" Moffy ce da kira ina this midnight , " d'auka mana Hajiya kar ta tsinki " da sauri tayi picking " innalillahi wa ina iallhin raji'oun , Allah yayiwa mai wayan nan rasuwa, yanzu zaku iya samun gawarta a Abuja unguwar ," bai gama magana ba Mommy ta yanki jiki ta fad'i,

















" Haba driver wanan ai shishigi ne kai tsaye ya zakace sun mutu bakasan waye a layi ba idan an samu matsala baa cewa kayi accedent ne ai da da sauki" subhanallahi wallhi na rkinchi ne kuyi min afuwa bari na saki kiran su ina tunanin ko sunan unguwan ma ban gayyamusu ba wayar ta katse , ......











A domin sani meke faruwa,


wacce ce Moffy?


wacce ce Zubby?


wacece Mommy?


waye Arhan ?


waye Ameer ?


Sai kun chigaba da kasancewa a tare da al'kalamin Ζ™anwar soja ,domin warware wa ba mu fara komai ba just gabatarwa ne yawan comment yawan typing ,,








************ ADAMAWA YOLA************


GABATARWA


Idan kuna biye da ne Malam Salihu ma'kobtan juna ne da gidan su Rayya a inda ya kasance Mallam mai bada wa'azi a massalachi da kuma baiwa gardawa ilimin litattafai a zaure, sannan malami ne da ya haddace Alqur'ani mai girma a 'bangaren guda ma yakan ya sulhu ta malanta yakan had'a aure tsakanin maza da mata a zahirin gaskiya Mallam Salihu mutum ne mai imani da tausayi da sanin ya kamata gashi da taimakon yara musamman yara mata ,














Mallam Salihu ya kasance 'bakin mutum mai kyakyawar zuciya da kyaun fuska ga kyawawan halaye da mutumtaka hakan yasa ake kira sa da raba gardama yakan ye aiki da aljannu ta kowacce si'ka yakanyi ayyuka daban daban, wasu a mutanin unguwar an san hakan sai dai wasu basu sani ba domin hakan babban sirri ne ......











Allah ne ya azurta Mallam Salihu da kyakkyawan mata guda biyu inda uwargidan ta mallaki yara bakwai amarya kuma yarinya ce da bazata haura shikkaru goma sha biyar ba aka auruta yara biyu garita ,haka yaran suka taso cikin rifin asiri da 'kaunar Iyayyen su da suki nuna masu kasancewar su kyawawan halayyar su tasha ban ban da na mahaifin su ....














Dukkan su hallayar mahaifiyar su suka dauka wacce aiki mata inkiyya da Ummuna , kasancewar ta masifaffiya mara tausasawa duk inda aka ta'ba yaran ta to lallai sai 'karfinta ya 'kare a takaice dai akan yaranta ko mai girman mutum sai tace mutumci sa wanan bazan halin nata yasa kowa ya guji gidan Mallam Salihu sai dai kwatsam da yayi aure aka dawo don haka case tsakanin uwargidan da amarya kullum sai an yi shi shi dai Mallam ba ruwan sa domin ba mutum ne ba mai son magana ba.....







BACK TO STORY






RAYYA a hankali ta bud'e 'kofar tana sallama ganin shiru ta afka d'akin labulen d'akin ta janye bud'e idon sa yayi "ahh Rayya kicee " durgusa wa tayi nicce Mallam nazo ne tun aunty Amarya " ahhh Rayya kinan bata nan ai yanzu duk sun fitta suna a chan unguwar dogire"








"To Mallam shikkinan bari na tafe " ahh haba taho mana amaryar ta ko dai tsoron kishiyoyi naki kike "dariya Rayya tayi 'a'a kawai dai sauri naki ai sai dai wuni tsoron na don nicce asalin matar ka yauwa "dariya yayi " to badamuwa yau bazaki tayani hira bani ," yana gyrah zaman sa ya janyo rigar sa ya fitto da minti, yana 'mi'ka mata......











Tofahhh fan's ga Rayya zata fad'a tarko kuyi sauri ka muta da sticker.....





Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈπŸ’ž











πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
by
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictated to all mother's in the world.

















After the successful of (FARASHIN SO ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*








PAGE 11 🌹 12











A domin sani meke faruwa,


wacce ce Moffy?


wacce ce Zubby?


wacece Mommy?


waye Arhan ?


waye Ameer ?


Sai kun chigaba da kasancewa a tare da al'kalamin Ζ™anwar soja ,domin warware wa ba mu fara komai ba just gabatarwa ne yawan comment yawan typing ,,








WAIWAYE ADON TAFIYA





Alhaji Mahir shahararren d'an siyasa wanda ya shahara akan siyasa tun yana chairman har Allah ya d'aga darajar sa zuwa central zone senator, wanda talakawa ke yayyata taimakon sa, da jajircewar sa akan aikin hakan yasa yaki samun soyayya da kulawa ta asali akan talakawan sa, a yanzu hakan yana neman kujerar shugabancin jahar Kaduna.














Alhaji Mahir ma zaunin garin Kaduna wanda Allah ya azurta shi da yarinya d'aya tilo a duniya ya sanya mata sunan Mufeeda , a inda yaki da kyakyawar matar sa Hajiya Zuhrah wacce aki kira da Mommy, tunda Allah ya basu Mufeeda bai saki basu wani cikin ba tun suna da rai har suka gaji da jira don duniya ya daura wa Mufeeda inda yaki mata la'kabi da Moffy...




















Haka Mommy ma tana kulla da gimbiyarta Moffy ta kasance tamkar gwal babo wanda zaiga 'bachin ranta bai d'auki mataki ba tunda siyasar Alhaji Mahir tayi nisa yayi nisa da iyalan sa yau yana wanan jahar ko 'kasar gobe yana wata mussaman Abuja da za'bi ya gabato achan suki duk wane meeting da zirga zirga siyasar sa, domin dai Alhaji Mahir mutum ne daki don mulki duk lokacin sa ya mayar ga aikin sa...


























Tun wanan al'amarin yana damun Mommy tana mai complain har ta gaza ta ha'kura sai dai kash taka sa juriya hakan yasa ta afka soyayya da Arhan,,











Arhan yaro ne a gidan rep's dake ci yanzu Arhan dogon yaro ne mai zagayayin fuska sai saje da ya kewaye round face nashi , chocolate colour Mai wushirya a fararren 'ha'kuran sa, yaro ne mai son kayan 'karya da k'walissan kyau da kudin sa,sai dai tunda Mommy ta gwada masa kanta yaji sha'awarta don Mommy na cika mai account nashi da dala ,tun mahaifiyar sa bata damu ba har tafara zargin sa ganin irrin rayuwar manya da yakiye a zargin ta kuΙ—in Daddy sa yaki sacewa daga baya taga ba haka bane , Akaiw wani abu ba daidai ba...........,.........................................














Capital health care academy Kaduna anan Zubaida wacce aka fi sani da Zubby ta 'kulla alaqa mai 'karfin gaske ganin Moffy 'yar gidan babban mutum attajiri sananin d'an siyasa tun Moffy bata yarda da ita ba har ta yarda suka 'kulla zumunta mai 'karfin gaske , a sannu a hankali Zubby taja moffy harkar lesbian, tun bata so har tafara 'kaunar hakan kasancewar mahaifiyar ta ba mai sa'ido bani akan ta bata damu ba......















Ameer kyakyawar saurayi mai ji a Naira dan gidan ministar gamayyar tattalin arzikin jahar Kano ,a inda yake da zama a Kaduna domin karatu da sharholiyar sa da i'yan matan sa ,a hakan ya hadu da Moffy a sannu a hankali ta kamu da sonsa sai dai kash yana mu'amala da Aminiyar ta hanyar bata sani ba ,daga baya ta ankara tami'ka wuya don bazata 'kaunace abinda zai rabata ta da masoyiyar ta Zubby' ba,,,,,,,,,,,,,,,,,




Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

1 Comments On BIYAYYA GA UWA Part 1
avatar
taskar

1 year ago

Reply

fff

Please Login or Register in order to submit comment