Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da karfi ta karkashin table.
bashiri ya juyo da sauri gareta yana aiko mata da wani sihirtaccen kallo me kashe jiki .. kallonta yake sosai ido cikin ido suke kallon junansu suna lumshewa juna ido .
da idonta daya tayi masa tsigina da yacigaba da cin abincinsa .
lumshe tikitattun idanunsa yayi yana shafa nata kafar ahankali har zuwa tsakiyar tafin kafarta wani irin zummmmmm taji
ajikinta kmr an jona mata wutar lantarki.
take km abincin yafita akanta jikinta ya Dan soma Kirman shocking tasoma yawo da spoon hannuta tana zagaye plet din abincin gabanta tana kartarsu .
ummi ta juyo ahankali gareta tana dubanta kana tace ki ce abinci Man.
ko abinci ne bai miki ba adafo miki wani ?.

Nablah tayi saurin girgiza kai OK kici abinci ba'a son me danyen jego tana wasa da cikinta gurin cin abinci .
hk dai nablah ta maze tacigaba da tsakurar abincin jikinta na wani irin shaking sbd still deeni bai bar shafar dayakewa kafarta hade da Yiwa tafin kafarta tafiyar tsutsa dago shanyayyun idanunta tayi ahankali suka sarke cikin nashi ya kanne mata idonsa daya tare da dage mata girarsa daya alamun tmby .
lumshe shanyayyun idanunta ta sake yi hade da maidasu cikin plet din abincinta tacigaba da tsukura itace ta fara ajiye spoon ta mikewa tsaye tabar dinning .


nablah zaune a dakinta tana feeding din mu'alim deeni yashigo dakin jikinsa sanye da riga fara da gajeran wandon short niker ja iya gwiwa sai kamshi yake zubawa na fitina da tada hankali yakaraso ya zauna ata bayanta ya sakalo wuyansa ta kafadarta ya na goga mata gashin dake kwance a kyakyawar fuskarsa a wuyanta wani irin shocking taji ajikinta take jikinta ya dauki rawa zuciyarta tashiga harbawa da sauri tsagar jikinta suka dinga mikewa ahankali wanda azahirance deeni ke ganin hk ta dago shanyayyun idanunta tana kallonsa a fakaice sannan ta sake gaidashi ina kwana.
Kin tashi lfy ?
Tace uhm Ya Kai hannushi saman brast dinta yana shafawa da yin mata tafiyar tsutsa .
Tayi saurin cire hannushi daga gurin tana yamutsa fuska kabari please kar babana ya kware
yayi murmushi tare da dawowa kusa daita sosai ya jona cinyarsa da nata suna gogar juna yayinda ita km ta sunkuyar da kanta kasa tana cigaba da feeding din yaronta.
ya dan karkato daita gefenshi suna fuskantar juna ya busha masa numashinsa hade da dago habarta yana kallon cikin kwayar idanunta da suka canza kala .
gabayadaya gani yayi idanunta sunyi luhu luhu dasu alamun bata wani samu ishashen bacci ba.

yace kin ko Yi bacci jiya?

Ta Zuba masa nata idanunta sosai cikin nashi tana kallonsa tana narka dasu abinda ke kara kashewa deeni gabben jiki sannan ta sauke numfashi da ajiyar zuciya atare tace mezai hanani yin bacci?

Ya dan ciza lips dinsa AI na dauka tsorona yasa kin kasa runtsawa
tsoro fa kace ni din?
yayi dariyar gefe baki yace banda cika baki pure hrt byn a bayayyane nake hango tsagwaron tsorona acikin idanunki .
Ya sake matsota sosai kinga ni kuwa ban wani samu ishashen bacci ba wlh sbd tunanin gidan dadinki .....naso najini tsumdum acikinsa ina yawo ya fada yana kallon kasanta da hadiyar yawu .
ta Sake yamutsa fuska Meyasa abban anan mgnrka bata wuce wannan Abu ?
sbd itace damuwata km muradina abincin raina gashi gurin yana da dadi sosai fiyye da tunaninki ina mugun sonshi shiyasa bana daga miki kafa akanshi alokacin da nike baki maganin bacci . Ta hade rai sosai shi km yacigaba da mgnrsa
Dan hk kima shiryawa karbar deeni ta kowani yanayi yazo miki nan da yan kwanakin nan sbd hakurinsa yasoma karewa akanki bazan daga miki kafa ba da zarar munkasance tare yadda yake mata mgn hk take hango joystic dinsa ke mikewa tana cika masa wandonsa
Ta Dan ware idanunta kadan tana kallon wandon nasa sannan ta dawo kalar tausayi sbd jin abinda yace.
Ya numfasa yana sakin ajiyar zuciya kana yace Meye hk kalli duk yadda kika dawo daga yar mgn .
Amman anyi mgn kince bakijin tsorona.
Ta tsuke dan karamin tsukaken bakinta sannan tace kasan Allah ni ba tsoron kayi sex dani nike ba.
abunka din nan ke frigitani da bani tsoro sbd girmansa.
ya bata rai yana mata wani irin kallo ME kashewa mutun sansar jiki .
Kana ya tabe bakinsa ya kamo hannuta yana murzawa cikin nashi da son kashe mata jiki yadda take feeding din bbyn mata kmr tsokaloshi take komai nata a natse takeyinsa bazaka taba cewa yarinya yar 18 to 19 bace ta maida breast dinta cikin bra dinta ta saki rigar jikinta.ta zare hannunta cikin nashi
ta kwantar da yaronta kusa da Mimi ganin yayi bacci.
kallonta yaciga da Yi yayinda yanayinsa na sake sauyawa ganin zata mike ta bar dakin ya fezgota da sauri zuwa fadadden kirjinshi ina Zaki km muna hirar mu me dadi ?
ki daina jin tsoron joystic dina pure hrt dan wlh oready Tagama cika miki mararki duk girman nan nata da kike gani babu wani space din da yayi saura amararki dabata Cika ba.
dan hk ma kima cire tsoron girmanta da tsoronta azuciyarki dan tsab zaki dauketa.
Allah ka dai cewa zan dauketa.
dan bazan iya daukar wannan abarba taka ba.
yayi murmushi yace na rokeki ki daina jin tsoronta zata jiyar dake dadin da baki taba jin irinsa ba a iya tsawon rayuwarki .
gashi km nayi Sa'a matata baraguwa bace jarum ce akwai bada hadin kai gurin sex ya fadi hk tare da hade bakinsu guri daya Yana tsotsar lips dinta yana ruda mata jiki da salonsa gabadaya ya hanata mgn sai faman sarrafa harshensa yake cikin bakinta yana tsotsar nata harshen take suka fita haiyacinsu ya kai hannunshi kasanta yana shafa pent dinta zuwa mararta ahankali ya tura fingers dinsa kasanta yaji tajike jagab har tsiyaya take yasoma wasa da kasanta yana karkada fingers dinsa ciki har ya zira fingers dinsa cikin kasanta yasoma fingarin dinta wani irin numfashi ta fizgo da karfi ta cafke harshensa dake cikin nata ta dinga sarrafashi tana tsotsar bakinsa kmr yadda taga yana mata sai daya gama yamutsata sosai ya ragewa kanshi zafi sannan ya barta ta narke masa ajiki tana fidda numfashi sama sama da narai narai da shanyayyun idanunta ya meidaita saman shi tare da zagaye kugunta da hannuwansa duka da kyar ta iya bude baki taCe abban anan ......yace yes my pure hrt ya 'akayi ya kai bakinsa ya tsotsi bakinta da idanunta tace Allah Kana son meidani jarababbiyar karfi dayaji fa.
yayi murmushin gefen baki har dumple dinsa suka lotsa tasa yatsan hannunta ciki .
ya ja numfashi yace daman can jarababbiya ce sai km kikayi sa'ar samun daidai ke ko ince wanda ya fiki jarabar ta yunkura zata mike ya rike sosai yana dariya yana sake matseta da joystic dinsa Allah banyarda ba kai ne dai kake son meidani irinka.
OK shikenan na yarda km na gode da kika zama irina............ Allah ya tsareni.
aikin gama ai ya gama na tsundumaki ciki ya fadi hk yana manna mata kiss awuyanta ta lumshe ido kinga irin jarabar taki ko.
ai kaine nidai sakar min jiki ka tafi kar aga ka dade adauka wani abu Mikeyi .
to adauka man ni ina ruwa wlh dazaki bani dama dana dangwali ruwan dadi ta bata fuska tana rufe masa baki.
bashi ya bar dakin ba sai daya gama yamutsata da hargitsata pent dinta ya baci da ruwan jikinta sai nan ya fita yana tsokanarta da jarabbabiya ..


bangaren zeenat kuwa sosai take samun kulawa agurin hajja yalwa gabadaya anyi mata treatment din sanyi dake damunta .domin itama kanta taji sauyi ajikinta sosai .


deeni zaune gaban big dady yana byn Sun gaisa yake koro masa duk yadda yake ciki da zeenat da irin rikon da ban hakurin dayayi mata yace wallahi big dady babu irin rarrashin da banyiwa yarinyar nan ba akan ta dawo dakinta taki .
gashi banason nablah takoma gidana ita km tana gida zaune .
me mutane zasu ce?
sake gani za'ayi kmr na wulakantata ne ko ban damu daita ba alhalin ba hk bane itama ina Sonta . big dady yakatseshi yace kiramin habibu wato mahaifin zeenat din.
cikin minti goma sai gashi yazo big dady yace wa deeni maimaita yadda kukayi da zeenat agaban ubanta yajiyea kunneshi.
atsanake deeni yashiga koro komai har ya dasa aya.
big dady ya numfasa kana yace wa mahaifin zeenat duk kaji abinda ke faruwa habibu ya girgiza yana mamakinta.
idan ita zeenat ban isa daita ba sbd fadeela ta daure mata gindi ai kai naisa dake habibu .
yace sosai ma kuwa to inason kazartar da hukunci da kanka amatsayin ka na ubanta big dady nagama fadar hk yashige turakarsa .


Atakaice sai da nablah tayi kusan kwana biyu agidan ummi sannan suka soma shirin barin gidan .
yayinda duk hakurin deeni yakare gabadaya mazewa kawai yake sbd ganin idanun ummi Da zeenat .
sai dai akai akai yana zuwa dan rage zafi da nablah.
ita km zeenat tana lura da duk abinda yake Amman ta dauke idanunta akansu.
sai ma tunani daya tsarketa sosai tana son mijinta tana son zama dashi tana son cigaba da rayuwa dashi tana son farincikinsa sai dai tsoro take ji kada takoma gidansa ta zama abar tausayi .
ya dinga nuna mata kmr yafi son nablah akanta .
Wanda hkn ke sa taji gabadaya ta tsani kanta why did she not have taking her marrige very serious before?
Gabadaya takasa ganewa kanta shin deeni yana sonta kmr yadda yasha fada mata yanzu ko akasin hk ?
ta kamkame jikinta guri daya tana saka da warwara komawarta anya kuwa zata koma. Wata zuciyar tace karki sake ki koma kibarshi kawai Allah ya hada kowa da rabonsa
Ta dinga jinta it feels like tana cikin wata duniya ta daban .
Tsawon lokaci ta dauka kwance tana wanna tunanin yanzu ne tagane yarinyar dabata Kaita gogewa akan komai na rayuwa ba ke neman dauke mata hankalin mijinta daga gareta.
deeni shine mafarkinta shine komai nata abinda ke taba zuciyarta a duk sanda ta tuna bai wuce yadda deeni ya kaskantar da kanshi ya durkusa agaban wata Mace yana kuka yana rokonta taso shi ba.
abin nan na taba zuciyarta tana jin tmkr bata da wani sauran dama dazata tsaya gabansa tayi masa wasu abubuwa wanda zai sake birgeshi a idanunsa da zuciyarsa .
gani take kmr baya ji baya gani akan kaunar nablah da yaranta.
dan hk Tasan komai zata yi masa ba birgeshi zatayi ba cikin gara Kawai tabarshi yaciga da rayuwarsa da matar da yaransa abin sha'awa ita fa yanzu ta gwamaci taje ta aure waninsa da dai takoma gidansa wannan tunani datake Yi taji sautin mgnr mahaifinta yazo gidan sama sama taji yana mgn ummi na hanashi tana cewa muje daga ciki habibu ummi tace dashi hk ne sbd kada nablah dake dakinta taji .
suna shiga part din ummi yace ina ita wanna jairar me daurin kai Mara jin mgnr take?

ummi ta kwallawa zeenat Kira da sauri zeenat ta yunkura da kyar ta mike tashigo parlour ummi adaidai lokacin dayake cewa idan har ni ne na haifi muzeent to wlh takoma dakinta gidan mijinta shine sanyawar albarkata akanta .
taje tayi ta hakuri ta rike aurenta da daraja duk tunani na dauka yarinyar nan ta dade da komawa dakinta sai da big dady ya sanar min da shi kanshi deeni ya tabbatar min yana binta da bata hakuri .
wacece ita da baza'a Yi mata kishiya ba?
ba'a aure ita aka aureta kai Allah ya jikan fareeda Mace me hakuri da kawaici dasanin yakamata wlh ko Kadan zeenat baki dauko halin mahaifiyarki ba cikin kuka ta zube gaban mahaifinta tana kuka baba dan Allah kayi hkr daman yau nike ....ya katseta kinsa Allah matsawar baki koma ba to ki manta da cewa kina da wani mahaifi a raye a doron duniya dan zan cireki acikin ya'yana km ko byn raina kada kizo kan gawata .
ummi tace baa ayi hk ba nima zan fi so suna tare da deeni tacigaba da hakuri Amman deeni ya Saki damarsa tun farko dan hk wallahi duk abinda zeenat take so shi nima nake so..
zeenat Ta mike ta sake kusanto mahaifinta baba ka taimaka kada ka cireni cikin yayanka .
wlh azim muddin baki son hk .
to ki koma ga mijinki yagaya min gobe zai koma gidansa to ki tabbatar dake aka koma...
Ya mike ya fice daga dakin.
Zeenat ta dubi ummi tana wani irin kuka me taba zuciya ta daura kanta bisa cinyar ummi.
Ummi ta daura Hannnuta saman kanta kiji mgnr mahaifinki mamana tunda yarigada ya nuna ikonsa akanki abinda bai tabayi ba Kennan tun sanda ya damka min ke. yanzu ummi har kin manta abinda yaya yayi min agabanki. ?
yanzu hk zankoma gidansa banida MAdoga ko wani yanci.
kina da madoga Man mamana Allah shine gatanki km madogararki akan komai ki yawaita addua wanda nasan kina yinta .
fuuuuiii ta mike tayi dakinta ganin kmr ummi ma yau bayan danta Tabi ranar wuni tayi kuka haidar da anan har junior suka saka gaba suna kallonta basusan abinda zasu ce mata ba.
sai anan ce tace aunty ummi ce ta dokeki tana share mata hawaye kasancewar duk tafisu wayo ko dady ne ta fadi hk cikin mgnrta irin tasu yara ta janyo hannuwan sauran yan'uwanta suka taro suna gogewa zeenat hawayen idanunta.
Cikin matsanancin kuka zeenat ta rungumesu gabadayansu ajikinta tana jin ina ma ace yaran nata ne itace da cikinta ta haifesu Amman ko yanzu tana alfahari dasu arayuwarta km laifin mahaifinsu bazai taba shafarsu ba agurinta ya'yanta ne koda kuwa aure bai ratsa tsakaninta da babansu koda ma datake nuna masu wasu abubuwa haushin sunki sakin jiki daita ne gashi ita Allah ya jarabeta da sonsu .

Ckin dare takasa runtsawa sai tunanin koma wa gidan deeni take da yadda za'a kaya atsakaninta da nablah shin deeni zaiyi adalci atsakaninsu ko yaya?
ita dai har ga Allah bata jin haushin nablah da ya'yanta akan komai dan gabadaya haushinta akan deeni yake .
cikin hk taji shigowar sako cikin wayarta ta ta lalubo wayar tana dubawa ahankali tasoma karantawa sakon kmr hk.

*my beautiful firstlady km uwargidan nasuruldeeni ykk da fatan kina cikin koshin lfy kmr yadda nike. wani tanadi kika Yiwa zuciyarki ,yau ne kawai ko? Wlh na kosa in ji na rike laulausar tafin hannuki my First Lady yaya kike tunanin daren gobe zai kasance? Ki kismashi kmr zaifi daren amarcinmu armashi nabarki lfy daga mijinki me kaunarki*


tsaki taja tare da goge sakon daga wayarta washegari gabadaya taki saukowa kasa ko breakfast kinyi tayi sbd tana fushi da ummi ganinta tagoyi bayan takoma gidan deeni wayarta ta dauki kara sauti me dadi nashigowa ta duba sunan deeni taga yana yawo a screen din wayar .
tsaki taja taki dauka. kiranshi gomasha Amman ko sau daya batayi gigin dauka ba.
Shigowar text taji.

*My First lady please ki fito kici abinci kada kima kanki da kaina illa ko ki bude kofar nazo naga yanayin jikinki I love you so much ,please care about me*


Shiru tayi tana sake karanta kalamansa Sun tsinkari zuciyarta da ruhinta Sun taba zuciyarta sosai har ta dinga anya kuwa shine wannan miskilin mutumin da magana da dariya ke masa wuya duniya juyi juyi gsky deeni yayi mugun canzata mata Amman duk da hk sai data tabe baki tare da ture wayar gefe..
Ummi tashigo dakin tana tmbyr ta shirya kayanta kuwa dan nablah tagama shirinta.
muryarta tmkr zatayi kuka tace ni yanzu ummi hk zan koma banyi wani shiri ba.
Mezakiyi km mamana?
wani shiri zakiyi duk abinda zakiyi anrigada anyi miki shi .
Babu abinda ban sanar da hajja yalwa tayi miki va har abinda bansata ba tayi miki shi.
har cire kunya nayi na matsayina na uwa gareki km suruka na gaya mata ta gyara min kasanki da kyau ta yadda kema mijinki zai Yi alfahari dake.
Kunya Takama zeenat sosai tasa tafin hannuta tana rufe fuskarta kai ummi.
ummi tace karki ji kunyata mamana duk abinda kikaga yana kokarin shige miki duhu ki hanzarta sanar min duk duniya baki da kmr ni nima hk .
Allah yayi miki albarka ki shirya zuwa anjima zaku wuce..


Da yammacin ranar deeni sanye cikin farin yadi me Shara Shara Kallo daya zakawa yadin kasan tsadadda ne sbd azahirance ya bayyana farashin kudinsa kanshi sanye da hula yayinda tsintsiyar hannushi ke daure da agogon relax kamshi turaren nan nasa na gado wato Mat Hamilton 27 sai tashi yake takoina ajikinsa sai kamshi yake zubawa da daukar ido .
yayi maseefar kyau ta yadda kallo dari idan kayi masa ba zai wadatar da me kallonsa ba ballantana ya dauke idanunsa akansa jikinsa tmkr ka latsa jini ya fito tsabar jar fata yadda farinsa yake hk na zeenat yake itama Fara ce tasss .
daga nablah har uwar gayya zeenat satar kallon Hamson husband dinsu suke dan duk kwaliyar da suke ganin sunyi sai da suka raina kansu agabansa .
yayinda kowace take jin wani irin mugu mugun son mijinta azuciyarta har take duk runtse bazata iya rabuwa da mijinta ba .
ummi zaune akan kujera agabansu deeni da matansa duka zaune a saman wata hadaddiyar kafet akasa.
ummi ta numfasa ta sauke ajiyar zuciya sannan tasoma dayi musu nasiha kmr hk a kullun deeni bazan gaji da tunatar da kai akan adalci atsakanin matanka ba.
yau ma dai hkn zan km fada maka kayi adalci deeni kayi adalci akan matanka .
mamana nablah kuyi hakuri da duk abinda zakugani agidan aurenku shi aure ibada ne duk km abinda akace ibada ne dole sai kayi hakuri da dagewa.
domin samun rahma Allah da rabo me girma gobe kiyama .
zeenat ki dauki nablah tmkr kawarki duk abinda kikaga tayi ba daidai ba ki nusar daita ko abinda kikaga bata da experience akanshi sbd duk wanda yarigaka shiga cikin rayuwar aure koda kuwa da kwana daya ne yafika experience mamana ki rike girmanki da Allah yabaki.

ke km nabeelah kema ki bi zeenat ki dauketa tmkr yayarki km yar'uwa gareki.
ku zauna lfy kuje Allah yayi muku albarka takarasa mgnr tana meida hawayen idanunta dake kokarin son zubowa
Ameen suka amsa suka fito zuwa harbar gidan ummi inda motarsa take kowanne jikinsa a matukar sanyaye.

Deeni da kanshi ya budewa uwar gida zeenat gidan gaba tashiga ta zauna rungume da anan ya meida kofar ya rufe .
Nablah taja ta tsaya tana cizan lips dinta ahankali ahankali.
deeni ya dubeta dan yasan abinda take nufi sai daya manna mata kiss awuyata batare daya Bari zeenat tagansa ba sannan ya budewa nablah gidan baya itama tashiga ta zauna.
a motar Ma kowa Shiru yayi tmkr wasu kurame har suka kawo gidan babu Wanda yayi mgn .
koina tsab an gyara .
part din zeenat na kasa shi akabarwa nablah na sama km yana nan a mazaunin na zeenat da sauran dakunan.

Karfe takwas deeni ya hada matansa akan yadda raba kwana zai kasance ya fara takan zeenat. Ta sauke naunauyen ajiyar zuciya Tare da hadiye abinda yatsaya mata a makoshi kana tace kwana day day .
deeni yayi Shiru yana kallonta da nazarin mgnrta .
sannan ya juya inda nablah take zaune Shiru gabanta na dukan uku uku sbd tsoro yayinda koina ajikinta ya dauki shaking sbd idanun deeni dake yawo akanta dan son jin abinda zatace ya dan lashi lip's dinsa na kasa da harshensa kana yace kinji abinda aunty'nki tace ko kina da abin cewa.
muryarta a raunane tace hkn ma yayi ,OK to yanzu ke zeenat takanki za'a fara zan kwana a part dinki gobe na kwana adakin nablah.
Zeenat tayi murmurshi kana tace ina neman wata alfarma.
Deeni yayi saurin hade rai sosai sannan yace tame Kennan?
babu wata tsoro ko fargaban ganin yadda ya hade ransa kmr yadda tasaba ji acan lokacin baya.
idan yayi irin wannan hade fuskar tace kasan akaidance ko a addinance nablah tana da kwana bakwai sbd kasancewarta amarya agidan nan Amman sbd yanayin yadda akayi aurenta cikin sirri yasa bata samu wannan gatan ba .
dan hk nake son bata wannan damar kmr yadda Muslinci yace.
kayi mata sati dayanta sannan km nakara muku sati uku Making 4 week's Kennan zakayi agurinta .
nablah ta zaro ido waje amatukar tsorace shi km deeni yashiga antayawa zeenat harara bata da hankali duk da shi har acikin zuciyarsa dadin hk yaji sosai .
Amman ya wasake ya sake tamke fuska sosai dan kartaga kmr yaji dadin abinda tace.
itama nablah mgn take son Yi dan ita gsky wata daya nan yayi mata yawa abarta daga ita sai deeeni ina bazata iya ba ta bude baki Kennan taji deeni yace ki dai yi tunani First Lady akan kyautarki .
babu cutar kai cikin hukuncin da kika Zarta ta girgiza kai tace wlh babu komai har cikin zuciya babu komai kasan ni yaya ba tun yau ba kasan halina duk abinda ban amince dashi ba baya taba fitowa daga bakina.
kuci amarcinku kawai nablah tasoma yunkuri mgn deeni ya take mata kafa.
tayi saurin juyowa inda yake fuskarta kmr zatayi kuka ya kashe mata idonsa daya alamun tayi shr .
Amman duk da hk sai datace a'a aunty zeenat ki bar sati Dayan MA na gode duk da ni agurina yayi min yawa Amman 4weeks din nan wlh yayi min yawa .
zeenat tayi murmushi tace karki damu kanwata tana me dafa kafadarta nablah bai yi wani yawa ba kmr yau ne km nasan jarumin mijina zai mantar dake har kiga 4 week's din ma tmkr yayi miki kadan .
wayyo Allah nablah tmkr ta daura hannuta bisa kai ta kurma ihu Amman babu dama dole tasa nablah tayi shr ba dan ranta yaso tsarin zeenat ba .
sai dai kadan ya rage hawaye dake makale a idanunta su zubo mata tayi saurin me dasu kada aga gazawarta ga mijinta tun yanzu .



MMN SUDAIS CE
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
AUREN SIRRI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AYSHA A, BAGUDO


🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers)


dedicated to
Haywa A usman
jiddarh


page 113

Gabadaya nablah tayi wani iri daita.
zuciyarta ta dinga tsinkewa.
gabanta yashiga dokawa da sauri da sauri ita fa wallahi a matukar tsorace take da deeni. barin ma yadda take ganin yanayinsa.
gane hkn da zeenat tayi ne yasa tashiga kwantar mata da hankali .
yayinda hkn km yayi mugu mugun taba zuciyar deeni .
alahakikanin gsky yaji dadin kwanakin da zeenat ta basu .
Amman km sai ya tsinci zuciyarsa dajin haushinta Sbd karfafawa nablah gwiwar datake akansa .
wato ita kwata kwata baya gabanta Kennan da gaske .
Atakaice dai ta daina sonshi kmr yadda tace. dan gashi ko kishinsa baya hangowa acikin kwayar idanunta.
Dan hk yaji aranshi sai yayi mata abinda zai sakata jin haushin abinda tayi .Km acikin Daren nan ba gobe ba.

Zeenat ce tasoma mikewa ahankali ta nufi upstairs tashige dakinta ta kwanta akan makeken gadonta tare da runtse idanunta tana tunanin duniya da abinda yagabata abaya.

Nablah zaune cikin sabon dakinta yayinda baba bilki ke zaune agefenta tana cin abinci deeni yashigo dakin yace idan baba bilki tagama taje takaita dakinta.

Byn baba bilki taga dakin da'akabata ta sake dawo dakin domin daukar twins su kwana tare.
suka iske deeni na gyara musu kwanciya ya dago rikitattun idanunshi ahankali yana dubabsu baba bilki tace uhm nazo daukar yaran ne deeni yace ki barsu zasu dinga kasancewa tare damu har xuwa wani lokacin kafin su dawo hannuki gabadaya aikinki akansu iya safe zuwa dare ne kawai bacci km muna tare .
tace to tare da cewa sai da safe .


Dare yayi sosai baka jin motsin komai acikin gidan zeenat kwance

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

8 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment