Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana binta da ido, duk inda tayi acikin parlour yaki dauke idanunshi a kanta har ta tsargu da irin kallon da Yake mata ta Dan juyo da niyar satar kallonsa idanunsu suka sake sarkewa cikin juna aiko ta zabga masa wata uwar harara tare da dauke idanunta tacigaba da yin aikinta a natse .. ahankali ya samu guri ya zauna kan kujera yana sauke ajiyar zuciya yayinda zuciyarsa ke cike da tunani iri iri....


zeenat ta dawo hannuta rike da cup din coffee ta zauna kusa dashi tamkar zata shige masa cikin jikin tare da Kai cup din bakinsa ya bude bakinsa ahankali yana kurbar coffee din kmr bai son Sha har dai yashanye sannan Mike tsaye yana yi mata sallama ya wuce office dinsa zuciyarsa cunkushe da tunanin yarinyar .

sule direbansa ke tukasa sai securities dinsa dake binsa a baya .
Daidai inda aka saba parking mota sule ya nufa yayi Parking din motar ya fito da sauri ya bude masa byn mota sai daya gama sham kamshinsa sannan ya fito 'cikin isa da nuna shi wani ne ..
'Cikin takun nan nasa may matukar daukar hankali yake tafiya cike da isa da izza ya nufi kofar office dinsa kasancewar akwai tarin aikyyukan a gabansa da zai yi .
yana shiga ya zauna kan kujerarsa yana jujjuyawa ahankali ahankali tarin file files ne da document wanda zai saka hannushi ciki zube a saman makeken table ,batare da bata lokaci ba yasoma yin abinda ke gabansa ..


a yau ne su ummi da zeenat har da safeena zasu bar kasar zuwa kasar ummi ta haihuwa karfe 9:30 am deeni yayiwa su ummi rakiya zuwa murtala international airport dake garin Lagos har da nablah cikin Yan rakiya .. lokacin da jirgin kuwa zai tashi , da kyar deeni ya janye zeenat dake jikinshi tana faman zuba masa shagwaba iri iri suka wuce tana Daga masa hannu .


Can kuwa bangaren nabla zaune take ita kadai a byn mota tana wasa da yatsun hannuta kwata kwata bata son abinda zai sa takasance tare dashi cikin inuwa daya sbd yadda take jin bbu a dadi a ranta a duk sanda zata kasance tare dashi .
yayinda deeni da sule direbansa ke gaba sai surutu sule yake zubawa marasa kan gado da ma,ana amman deeni ya shareshi batare da ya dakatar dashi sbd hankalinsa daya maida kacokan kan nablah dake zaune abaya .
tsaita mirrow din yayi sosai ta yadda zai ji dadin kallonta tare da kafeta da rikitattun idanunshi yana kallon yadda ta dake ta hade ranta tana kallon gefen titi.

,sule direba yakira sunanta tare da cewa gsky mlm nablah zakiyi kewar su hjy.

ta Dan juyo kadan tana murmushi wanda ya bayyana wushiryarta asalin sihirtaccen kyawun fuskarta ya fito sosai .
sannan tace wlh kawu sule dayake Haka take ce masa.
tacigaba cikin zakakkiyar muryarta shiyasa ma naso komawa gida har su dawo amman bbu komai Ai ummi tace min bajimawa zasuyi ba sosai .

hk ne wannan sai dai zaki Sha zaman kadai ci ,wannan ba komai bane inda da sabo Na rigada nasa ba .
wai a wace unguwa kike ne a 'cikin garin Lagos din nan ? Ya sake tmbyrta Ta bude bakinta kennan da niyar bashi amsa .. taji deeni ya buga masa wata uwar tsawa tare da ashariyya , a unguwar uwarka take. kajimin jakin mutun kana tuki kana damun mutane da surutanka Na banza marasa kan gado. kaki maida hankalinka kan abinda ke gabanka sai zuba kake ko dobbobi ka kwaso ?

Muryarsa Na rawa have Sorry boss baza,a sake ba Allah Ya huci zuciyar boss.
deeni yaja tsaki tare da katseshi ta hanyar taga masa hannushi Alamun ya isa....karka Dame Ni wlh bawani ban hakuri ...ko yanzu ka Miko min key din motata kayi gaba .
Wlh sule kaji Na rantse idan baka maida hankalinka ba ,kakusan barin aiki tare dani....

sule yayi tsit kana ya maida hankalinsa sosai kan deriving .
Nablah dake zaune abaya motar zuciyarta tamkar zata kama da wuta takaici da haushin abinda deeni yayiwa sule ita rayuwarta ta tsani wulakanci da cin fuska .wanda
wannan duk halinsa bai dauki kowa abakin komai ba .motar tayi tsit bbu wanda ya sake cewa komai .
har suka zo gidan ranta a bace yake wanda Shima ya lura da hakan Amman ya share tamkar Bai San da zaman wata bil Adama acikin motar ba sai ma lips dinsa daya kamo yana tsotsa ahankali .

Sule nayi parking nablah ta da sauri tashiga ciki ta nufi dakinta kai tsaye Shima nashi dakin ya nufi nashi tare da zubewa kan Royal bed dinshi yana fidda numfashi ..



Karfe 1:30 pm daidai Na ranar jirginsu ummi ya sauka a kasar india koda suka sauka agajiye dukansu suke Dan Haka wanka kawai suka fara yi suka kwanta sbd basa tare da yunwa ..




MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




*Praise be to Allah who spares our lives till this mement*


*Taqabbalallahu minni wa-minku may Allah s.w.a accept this worship from me and you may he forgives our sin may we live to witness more wit health*

*happy eid kabir to all my fans*


Page 81



Tun byn dawowar su Daga airport ,deeni
ya shiga part dinsa bai sake yunkurin fitowa ba ,har zuwa sanda ummi takirasa ta sheida masa sun isa lfy .
yana part dinsa kwance ..


Karfe daya daidai na daren ranar .
"deeni zaune a tsakiyar makeken royal bed dinshi.
bbu komai sanye ajikinshi sai boxes iya cinyarsa gashin jikin nan nasa masu matukar kyau da sheki suna nan kwance luf luf dasu abin sha'awar kowace cikakkiyar macce .
, system ne, gabanshi yana aikin sarrafata ,ta hanyar tura sakwanni ta yanar gizo .
, yayinda gefe daya km cup din coffee ne da flasks ajiye akan bed side dinsa , yana aiki yana korawa ahankali .
Sosai ya dukufa akan abinda ke gabansa Kawai yaji yarinyar ta fado masa a rai... take gabansa ya yanke ya fadi rassss. Rassss. zuciyarsa tashiga harbawa da sauri da sauri .
Cak ya dakata da tura sakwanni da yake .
, ya zubawa system din ido kawai yana kallon rubutun dake rubuce ciki .
"zuciyarsa ce tashiga aiyano masa kyawun surar jikin yarinyar da yanayin miskilancinta da rashin tsoron dake tattare daita .
Wannan tunanin daya zo masa ne ya dagula masa lissafi.
" ya tsaida gangar jikinsa da barin aikata abinda yake.
ciki har da aikin dake gabansa .
shidai a iya sanin da yayiwa zuciyarsa yasan ba wai son yarinyar yake ba ....Amman yarasa dalilin da Yasa take yawon fado masa a rai akoda yaushe .
gida da office bashida sakat km bbu abinda yake da bazata zo ta hana zuciyarsa tsukune da natsuwa ba .kwata kwata,
Baya samun kwanciyar hankali da farinciki har sai idan yana tare daita .


Shr yayi a gurin yana nazarin kanshi da kanshi kafin Daga baya
wani irin feeling ya soma taso masa from know there ahankali ahankali har ya mamaye duk wata kafa dake da tsiro a tsantsar jikinsa.
ilahirin gashin jikinsa su dinga mikewa daya byn daya .
. gabadaya komai Ya tsaya masa cak ...

bbu abinda yake so da bukata ahalin da yake ciki wanda ya wuce kasancewarsa da yarinyar.
'cikin tsanyin jikin nan nasa yasa hannunsa ya ture system din dake gabanshi tare da kwantawa flat akan bed dinshi yana Mika hade da salati.
" yana jin yadda reaction din jikinsa ke sauyawa cikin lokaci kankani
Take joystick dinsa dake Mike.. tasoma harbawa 'cikin shauki da bukatuwa da muradinta .
a tsukwane Yasa hannuwanshi duka ya dafe kan joystick din nasa dake harbawa. yarasa yadda zaiyi da kanshi gashi kwata kwata bai shirya zuwansa gurin yarinyar a wannan lokacin ba..

'Cikin wannan halin dayake ciki ne Wani tunani yazo masa take ya Mike zaune da azama ya kunna cemarsa.
yaga ko idanunta biyu .
"zaune ya ganta rungume da hannuwata duka bisa cikinta yayinda idanunta ke runse Alamun may jin bacci.

kusan minti biyar tsakani yaga tasoma bude shanyayun idanunta 'sannu ahankali har ta waresu fess a saman celling dakin datake zaune ta zubawa fankar dake juyawa a dakin ido .

Sosai ta tsurawa fan din idanunta kawai tana tunani yadda take jin cikinta na yawon motsa mata , ahankali km take ji wani abu Na jujjuyawa acikinta tamkar yadda fan din dakin ke motsawa ahankali.

muryata can ciki take tmbyr kanta meke shirin faruwa dani , nablah ?
Meyye acikina da yake yawon motsawa lokaci zuwa lokaci ?


cike da natsuwa ta Dan gyara zamanta lokaci daya km ta karbi sako amsarta Daga brain Dinta .
akan ta daina damun kanta da tunani "wannan ba wani abu bane , may be yanayin cimar da take ci ne ya canza mata halittar jikinta tare da kara mata girma.
dan ahalin yanzu wani irin girma tayi fiyye da tunanin may karatu .

Shi dai deeni zugun yayi yana kallonta ta 'cikin camerasa .
"can km yaga ta Mike zumbur tamkar wace aka tsinkara ta nufi fridge da sauri , ta dauko zuma da hollandia yogurt dinta.
ta hadesu guri daya tamkar yadda tasaba yi.
ta Kai cup din bakinta tana mai runtse idanunta tare da Sha.
kunnunwata suka yatsuna sakamakon jin gardin zuma da holandia datayi mixed .

cikin natsuwa ta,ajiye cup din hannuta tare da komawa mazauninta ta jingina jikinta da gadon dakin.
ta tsurawa kanta Idanu ta 'cikin mirrow dake facing dinta tana kallon Yadda gabadaya yanayin jikinta.
Komai nata ya sauya tun Daga jikinta fuskarta har zuwa brest dinta da suka sake canzawa da girma sukayi suntuma suntuma dasu tamkar ana hurasu.
" Dan kasa tayi da rigar baccin dake sanye a jikinta .
take nonuwanta masu matukar sheki da daukar hankali suka bayyana.
so take ta sake bambace yanayinsu ada ,da yanzu amman sam takasa saida tunaninta akansu .

Wannan abun da deeni yagani .
Yasa take wani irin zazzafan ciwon kai may tsanani ya tasomasa tsabar sha'awarta ,data tsirga masa tun Daga tafin kafafunshi har zuwa tsakiyar kanshi.
ya kamo lips dinsa na kasa duka ya tura cikin bakinsa yana cizawa da karfi tare da Mikewa tsaye 'cikin layi, dafe da joystick dinsa cike da mutuwar jiki ya nufi dakin datake.
yasoma nouking ahankali .

Sanin da nablah tayi bbu kowa cikin gidan Daga ita sai shi, Yasa tana jinshi tayi masa banza sai ma sake gyara zamanta datayi .
can taji sautin muryarsa 'cike da isa yace ke ..kizo ki bude min kofa ko gidan ubanki ne dazaki wani kulle?
muryarta a dake batare da wata tsoro ba ko shakka tace ba gidan ubana bane" gidanka ne km baza'a bude ba .

Ok yau ma wani sabon salon iskanci ne ya motsa maka ,kawani kwaso jiki ,gani shasha da bansan ciwon kaina ba, sai Na tashi Na bude maka kofa ko ... To wlh kasani Ni bana daga 'cikin jerin kalar wa'yan nan mata" marasa aji da kamun Kai" ballanantana kasamu wannan damar akaina takarasa fadar mgnr tana jan mugun tsaki mtsssssss .

Deeni yayi sokwototo yana sauraronta tamkar wani karamin yaro batare daya katseta ba har tadasa aya ,sannan a zafafe yace Dan ubanki ni Keke gayawa hk? Itama a fusace
tace angaya maka waye Kai dabaza,a gaya maka hk ba ?

kinsa Allah kika kuskura nashigo dakin nan batare da kin bude min ba ,zan ci ubanki km inyi iskanci dakike kirana dashi ..
nablah dake zaune ta gyara zuwa kwanciya kana tace bismilla ina jiranka nima a shirye nake da kai .

hk kika ce?

tace uhmmmm ance din kayi duk abinda zakayi ciki har da hadani da red card nabarin gidan nan .

ya sake buga kofar da karfe tamkar zai balla tace wai lafiyarka kuwa yau ?

Dan Allah malama me zan maka ne da kake damuna Na bude maka kofa ?
A fusace yace ubanki zaki min .
Muryarta can kasa kasa ta yadda batayi tunanin jiyota ba tace ba dai ubana ba wlh .

Deeni dake tsaye a bakin kofar dakinta dafe da jijiyarsa, ya zaro idanunshi waje sakamakon jin abinda tace .
Da mamaki yace mekika ce ?
A fusace itama tace
Abinda kunneka ya jiyo maka shi nace .
cike da al'ajabinta yacigaba da tsayuwa a gurin yana mamakinta.

Kusan minti Goma ya dauka yana tsaye ,ganin taki bude masa kofar ne Yasa shi juyawa cikin matsanancin fushi yakoma dakinsa da kyar ya fada kan bed dinshi yana fidda huci may zafi .. daman Shima bawai zaiyi wani abu ne daita ba.
kawai so yake ya Dan rage zafin sha'awarsa daita .
ko zai dan samu relief din feeling din daya bijiromasa.
tunda yaji muryarta rass daita sannan idanunta biyu yasan bata Sha drinks din daya saba mata amafani dashi ba gurin sata bacci may nauyi .

wannan daren dai gabadaya deeni bai samu runtsawa ba.
yayi shine cikin tashin hankali. idanunshi biyu sai juyi yake dafe da mararsa wani irin sha'awarta ce ta dinga taso masa km duk sanda ya duba camerasa zai Ganta idanunta biyu tana juye juye akan gadonta .
da Alamun itama tsoro ne ya hanata runtsawa .

bakaramar azabar sha'awa yaci ba a daren ranar .
koda zeenat ta dinga kiransa ma kasa daga wayar yayi gabadaya domin yana cikin halin tashin hankali..


Washegari tun asuba fari ya fito daga part dinshi ya nufi masjid .
Km Koda ya dawo ma Daga masjid din bai bawa kansa wahalar komawa upstair ba .
ya zube nan a parlour,n kasa ya kwanta kan three star , dafe da kanshi da hannushi daya .
Yayinda Dayan hannushi km ya daura shi saman mararsa dake kulle yana shafawa sbd joystick dinsa da Mike har lokacin ko zata kwanta .


Bangaren nablah kuwa sai da garin Allah ya waye sosai sannan ta tashi taje tayi wanka tashirya jikinta 'cikin wata haddadiyar doguwar rigar material har kasa may rantsin stone green and white ta gyara sumar kanta ta kwanta luf luf ,kana ta tufke da rebon bbu kwaliyar komai a fuskarta ,sai hodar data Dan shafawa fuskartata . km hakan bai hana ainihin sihirtaccen kyawun fuskarta bayyana ba.
tayi kyau matuka abunta Kai tsaye parlour kasa ta nufa sai kamshin turaren data fesawa jikinta ne ke tashi takoina .

Da deeni tasoma yin tozali yana kwance akan kujerar Three tsar wanda tun jin motsin saukowarta ya cire hannushi dake saman mararsa ya dan bude idanunshi yana facing din step din, ya tsura mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta.
tuni gaban nablah yayi wata irin mummunar faduwa.
tashiga matsanancin razana da ganinsa .
zuciyarta tashiga dukan uku uku taji tamkar ta juya ta koma daki zuciyarta ta kwabeta da aikata hkn ai ma zai dauka taji tsoro ne da hk kawai tacigaba da saukowa da kyar
ahankali daga step din har takarasa saukowa gabadaya parlour,n zuciyar Na wani irin dokawa da sauri .

har lokacin deeni Na nan kwance kan kujerar Three tsar bai dauke idanunshi akanta ba" yana cigaba da kallonta tare da amsa waya da,aka yi masa yanzu ,Daga yadda taji yana narkewa da zuba shagwaba a wayar tasan shida mahaifiyarsa ne .

eyes into eyes suke kallon juna ita dashi take ya yatsuna fuska tuno iskanci datayi masa daren jiya .
ya watsa mata ,wata uwar harara may frigita zuciyar duk wanda akayiwa shi.
, itama bata tsaya wata wata ba ta rama tare da dauke idanunta akanshi ta cigaba da tafiyarta . Tsuru yayi mata da ido yana kallon bayanta da west dinta , mamakin karfin hali irin nata ne yacika zuciyarsa.
shi tunda yake a rayuwarsa bai taba samun maccen da take sainsa dashi ba.
,Kai har 'cikin maza ma bai taba samu ba .

kitchen ta nufa bata ko sake waiwayar Inda yake ba ,duk da tagabanshi ta wuce .
breakfast ta hada masa ,may sauki Dan itama yau a kasalance ta tashi .. soyyayen ship's da kwai tasoma yi , sai jallof din supegeting datasha kayan hadi .
taji nama da dry Fishe.
take koina ya dauki kamshin girkinta .
, sai ruwan shayi data dafa masa wanda yasha kayan kamshi .
"agurguje ta kammala da komai ta zubawa laraba nata ta, aje.
tajera komai a dining km duk aikin nan da tayi a tsorace tayi shi.
domin wa tunaninta zai isketa har kitchen din ne yaci kaniyarta kan abinda tayi masa daren jiya. Amman sai taga sabanin hk.
ya shareta yacigaba da abinda yake a ranta tace banza Dan iska kawai da alamun naci bulus ..

har lokacin datagama shirya dining waya yakeyi da ummi Daga karshe taji ya ambaci sunan zeenat.....'cikin sanyi muryarsa
hkn yasa ta gane zeenat din ce ta karbi wayar .

cikin natsuwa tazo zata sake wucewa ta gabanshi ,cike da haiba take daga Zara zaran yatsun kafafunta har tazo daidai inda yake kwance.
kadan ya rage ta gifta shi .
taji ya fixgota da karfi tsiya .
Atsorace
Tayi luuuuuuuu sai saman fadadden kirjinsa afirgice ta dago tana dubansa da shanyayun idanunta.
gabanta Na wani iri faduwa .
yunkurin mikewa tasomayi domin raba jikinta danashi tare da tunanin kalar rashin mutunci da zata zabga masa .
taji ya damki west dinta da hannuwanshi daya yana maidata saman kirjinsa .
bbu yadda ta iya da rayuwarta.
Haka takoma ta kwanta lamo ajikinsa tana shakar daddaden kashin turaren jikinsa may matukar sanyi da sanyaya rai .
Yayinda faduwar gabanta ya tsananta ganin yadda deeni yakamkameta ajikinshi .
abinda bata taba tunanin zai sake shiga tsakaninsu ba kennan wato sake hada jikinta danashi .
shiyasa gabadaya ta rikece ta birkice tasoma
mutsu mutsun yunkurawa Amman takasa dan bakaramin runguma yayi mata ba.
Yayinda hannushi daya ke rike da waya yana yacigaba da hirarsa da matarsa "
yana lumlumshe idanunshi .
Kusan minti Goma ya dauka yana hira da zeenat kafin Daga baya yayi hanging din phone din ya ajiye wayar a gefensa tare da kai Bakinsa daidai tsaitin wuyanta yana shinshinawa hade da goggoga mata gashin dake kwance a fuskarsa kana ya dire bakinsa 'cikin kunneta yana hura mata iska .
wani irin shock taji ajikinta...wanda bata taba jin irinsa ba .
tsirga jikinta gabadaya suka Mike tsaye ta dinga jin wani iri wani iri yayinda bugun zuciyarta ya sake karuwa .
Muryarsa can kasa kasa tamkar ta mekoyon mgn yace kin wani lafewa mutane ajiki kina jin dadi .
ayi mgn kice ke ba Yar iska bace alhalin kin iya isakanci kala kala .

,Duk da yanayin rashin kuzarin da take ciki hakan bai hanata sanyawa jikinta jarumta ba.
muryata a dake cike da tsiwa tace ai bani Na kawo kaina ba .
kaine kajawoni da kanka sannan km gashi ka hanani tashi.
, Allah ko ?
Tace uhmmmm yanzu ma ka sakar min jiki kagani idan zan kara daidai da second 1 ajikinka.
yaciji gefen kunneta da karfi ta saki kara da muryarta mara sauti kana ta sake mannewa ajikinsa sosai .

a shagwabe tace wannan km wani irin sabon salon iskanci ne da cin zali?

A Dan fusace Yace Na sake jin kalmar iskancin nan abakinki wlh zan gwada miki yadda ake yinsa ganin idanunki tunda
Ke komai isakanci ne a gurinki bakida tunanin bambance iskanci da bauta ba .

Wlh Ni ba baiwa bace kada ma ka km kusantani da kalmar baiwa, takarasa fadar hk muryata tamkar may shirin zubda kwalla Dan jin zafin kalmar .
,taji zafin kiranta da baiwa da Yayi kwarai fiyye da Kiran da matarsa ke mata .


Sai daya numfasa tare da sauke naunauyen ajiye zuciya kana yace Bari nasanar miki da abinda baki sani ba .
ke tamkar baiwa ce gareni nida matata km kada ki taba tunanin zaki tsira daga tarkona Amman nasan bazaki gane hkn ba sai nan gaba ..
ya fadi hk yana sake rungumeta tsam tsam ajikinshi .

kalamansa sun maseefar huda mata zuciya tare da ratsa kowane shashi Na gangar jikinta suka ratsa tsakiyar kirjinta kana sukayi mazauni a tsokar dake ajiye akirjinta suka zauna daram a inda bazata manta ba.

ahankali ta dinga maimaita kalmar baiwa... baiwa ce ke agareni nida matata .
to me hakan yake nufi?
ta tmbyi zuciyata tun kafin Brain dinta yagama seculating " kawai taji wani murmushi takaici may gyaraye da hawaye masu dumi sun zo mata take hawaye masu zafi da ciwo suka shiga bin kuncinta.
muryata cike da in inna..
jikinta har rawa rawa yake gurin cewa wlh wlh Ni ba baiwarku bace.
ba km zan taba kasancewa baiwa a gareka ba ballanantana wata matarka can .
kasani Nima diya ce may yanci tamkar kai ba baiwa ba .

Sannan ba sai ma nacigaba da zama daku ba tukun har zankasance baiwa a tare da Ku .....

" deeni Yayi Murmushin mugunta yana cizan gefen bakinsa har dimple dinsa ya lotsa ....wanda hakan ke karawa kyakywar fuskarsa wani kyau Na musamman.
Ta kawar da fuskarta gefe Dan bata son kallonsa da duk wani abu may kyau dake tare dashi.
Gane hakan da Yayi ne Yasa hannunsa ya juyo da fuskarta suna fuskantar juna sosai .
" duk kigama tashen balagarki ni nan zanyi daidai dake sannan zanyi maganin tsiwarki .

ta bude bakinta kennan da niyar bashi amsa mgnrsa .
" taji lips dinsa ya sauka cikin bakinta bai tsaya bata lokaci ba ya cafko laulausar tongue dinta ya hau tsotsa 'cikin mutuwar jiki. dole tasa tayi mukus ajikinsa badan taso yin hkn ba. Dan tsabar takaici salon wulakancinsa runtse shanyayun idanunta tayi
tana jin yadda zuciyarta ke sake dokawa da tafarfasa tamkar zata tarwatse a kan iskancin da deeni yake mata.
wasu tunanin daban daban ne ke zuwa mata a game da wannan salon iskancin daya dauko mata .
ba komai yake nufi daita ba facce so yake yaketa mata haddinta yakaita ya baro .
Ya dade rungume daita ajikinshi yana aikin shan bakinta da harshenta ..da kyar tasamu ya sakar mata lips dinta cikin sarkewar murya tace Dan girman Allah kayi hakuri ka sakar min jikina nifa ba matarka bace to meyyesa kake son taba min jikina?

lumshe rikitattun idanunshi yayi tare da kamo tafin hannuta cikin nashi ya tsarkesu guri daya sannan ya Kai kan hancinsa yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi tamkar ba diyar talaka ba .
ta kula da yadda jikinsa ya sauya ta hanyar jin joystick dinsa na harbawa 'cikin jikinta ahankali Tasoma yunkurin sake

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

8 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment