Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

doguwar riga yar kanti daga kasan ta a yanke yake haka saman ta shara shara yake kuma hannun bes ne da ita yanayin rigar iri daya ce suka sa, sai dai kowa da kalar tasa,

Wani katon hijabi suka maka akan yar iskar shigan nan tasu dan ko undies basu saka ba kuma dama idan zasu taron ba a saka undies kashe wayoyin su suka yi kana suka daura nikab suka fito lubancy ta rufe kofar ta, alokacin tsakar gidan ba kowa

Sadaf Sadaf suka fice daga gidan dama kafin nan sunyi waya da drivern da yake kaisu duk karshen mako

Sun kuma ci sa'a suna fito wa yana karasowa ba su wani tsaya bata lokaci ba suka hau yaja su,

Bayan doguwar tafiyar da sukayi yayi fakin a dai dai get din wani gida mai girman gaske suka fito yaja motar sa yayi gaba saboda ya saba yana kawo su kuma duk karshen wata suna biyan sa kudin sa dan haka suka tsara dashi,

duk da bai san me suke aikata wa ba amma yana kyauta ta zaton ba alkairi bane,

Saboda tsaro ko mai gadi ma mace ce tsohuwar soja saboda basa son harka da maza sam

Bayan sun kwan kwasa an buda musu suka shiga gida ne mai girman gaske an kawata sa da ado irin na zamani sai da suka wuce gat biyu sannan suka samu inda ake toron mata ne a zaz zaune sun kai su tala tin ko wacce ka gani ba shigar ar zi a tare da ita,

Basu karasa inda matan suke ba sai da suka cire nikab da hijabin, suka tura cikin jaga dama ta kalmi mai tsini zuby ta saka take ta shiga tafiya tana gir giza ba bu abinda bai motsawa a jikin ta, gaba daya hankulan matan ya dawo kan ta a ka shiga tafa mata ana kiran sunan ta ana wasa ta kana ta sami kujera ta zauna lubancy tabiyo bayan ta

Sai da aka fara gabar da abinci suka ci suka sha tare da kayan marmari iri iri da madara bayan sun gama babbar cikin su mai suna Hajiya Turai ta tashi tana kwar kwasa shigar jikin ta bata da maraba da tsira ra

* * * * * * * * *

Please and please
follow
Comment
Vote

NI DA YAYA SADEEQ

˙·٠•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم ♥●•٠·˙

Chapter 24

Sai faman yauki take kamar kal kashi bata da tsayi kuma tana da dan jiki taci uban bilicin kan wani dakali ta hau tace "madugo". suka ce "mu ne". "madudo".
"Mu ne!".

Ta cigaba da cewa "ba tare da bata lokaci ba kamar yadda muka saba ako wani mako yau ma hakan take a matsayi na na shugabar wannan kungiya ina mai kara farin cikin sanar daku yau ma akwai shagali dan mun yi sabon kamu".

Raf Raf Raf suka dunga tafa mata ana ihu

Haka dai masu mukami a cikin kungiyar su kai ta futowa cikin shigar da bata da maraba da tsirara suna bayani kana su koma su zau na

A karshe dai ko wa ya tashi suka yi layi kana wata Hajiya turai tace "bari naje na kira manyan matan su zo su zabe ku dare na yi

ta wata hanya ta bi bata jima ba sai gata da wasu mata datti jawa da ganin su matan manya ne dan fatar su luwai luwai sai sheki take yi suma ba wata suturar arziki suka sa ba, bayan sun iso, Hajiya turai ta ce "to kun dai gansu nan gogag-gu ne a harkar ba abin da basu iya ba ku koma gefe zan dunga kiran su daya bayan daya duk wacce taga wacce tayi mata sai tayi magana amma baza ku zaba su wuce biyar ba".

Take gurin ya kaure da ihu aka hau tafi Raf Raf Raf

* * * * * * * * * *

Daddy yai gyaran murya yace "Alhamdu lillah ina mai kara jad-dada godiya ta ga Allah ma daukakin sarki daya a ramin lokaci domin na kara tuna tar daku dan gane da wasu abububuwa da na lura suna faruwa a gidan nan,

Ya kalli Momy yace "ko kina da abin fada?".

Tace "bani da shi".

Yace "to madallah

yace to kai Sadeeq "Momyn ku tazo min da batun wai ka sama ma Matar ka makarantar kwana haka a kayi?".

Ya karasa maganar yana kallon Sadeeq

Kamar da gaske Sadeeq yace "wallahi Daddy saboda na temaka mata ne, nayi tunani naga idan anan ne ba lallai ta maida hankali tayi karatun kirki ba amma acan idan bata ganin idan wanda ta sani sai ta fi maida hankali".

Cikin gamsuwa da maganar Sadeeq Daddy yace "idan hakane kayi abu mai kyau, yaushe ne, zaka kai ta?".

Yace "gobe ne daddy dan na gama shirya mata komai".

"Ka kyauta Allah yayi albarka haka ake so".

"Ameen ameen Daddy".
Sadeeq ya ce

In banda faduwa ba abin da gabana yake yi sai na rasa me ke min dadi yanzu gobe wannan mugun zai raba ni da farin ciki na sosai nike jin kuna a raina nayi narai narai da ido ban san sanda kalla ta fara zubo min ba

Momy ta kalle ni tace "kiyakuri ki daina kuka ki kaddara tun kafin Allah ya halicce ki ya tsara miki yadda rayuwar ki zata kasan ce, ba kuka zaki ba gode ma Allah zaki da ki ka samu masu tsaya miki akan karatun ki dan wallahi wasu irin wannan damar suke so amma basu samu ba insha Allah zaki ga amfani karatun nan gaba".

Naji dadin nasihar da Momy tai min saboda a rayuwa ta ina son nasiha kuma ina dauka sosai hawaye na na share nace "to Momy insha Allah zan jure".

Daddy ya cigaba da cewa "na dawo kan ku, ke Jiddah".
Ta dago kai ta kalle sa yace "da ke kuma Siddeeqah".

bana son tone tone ba tun yau ba ina lura daku a cikin gidan nan bakwa ga maci ji idan nayi magana wa Momyn ku magana sai tace min ba haka ba, amma yan abu buwan da suka dunga faruwa a yan kwana kin nan yasa naji ba bu Daddy kuna yan kana nun ku daku kun iya fada har haka, a gaban mu kenan fa muna da rai, to idan kasa ta lullube fuskar mu ya kenan? Ku saura ra da kyau ku jini bana son na kara ganin irin haka a gidan nan ko naji labari zanyi mummunan saba muku kun ji ni?".

Yai maganar yana kallon mu

Amma sai mukai shiru bamuyi magana ba

yace "ku tashi ku yafi junan ku kuyi ma junan ku sallama saboda Allah ya la'anci mai tada fitina".

Yi mukai kamar ba muji abin da yace mana ba

yaya sadeeq da mun gama kai shi ban go ya taso da zafin sa zai dake mu Daddy yai saurin hana shi

Yace "ka bisu a hankali yara ne nasiha zaka musu yanzu sai suga muna takura musu ne".

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya koma ya zauna

Nasiha daddy ya fara yi mana mai ratsa zuciya yana kara tunatar damu duniyar nan ba komai bace kuma duk mai yanke zumunta ba zai shiga Aljanna ba haka dai yai ta tuna tar damu! jiki na yayi sanyi matuka na gamsu da duk abunda ya fad'a saboda haka na mika ma Jiddah hannu babu yabo ba fallasa ta miko min mukayi musabaha

So sai Daddy yaji dadi dan ya nuna farin cikin sa yai ta samana Albarka

Khadija na zun buro baki tace "wai ni da Umar me mukayi? Daddy baka sa mana Albarka ba".

Murmushi Daddy yai irin nasu na manya kana yace "ai ban ware ba Khadeeja Allah yai muku albarka gabaki dayan ku".

Khadija na Dariya tace "amin Daddy".

Fira muka shiga ta ba wa ina basu labarin kauye ana kwasar dariya can dana tuna banyi waya da inna ba nace "yaya".

Bai dago ya kalle ni ba dan hankalin sa akan waya yake

Momy tace "baka ji ana magana ba?".

Sai alokacin ya dago kai yace "lah wallahi Momy banji ba me tace".

Tace "yo kace bakaji ba taya kasan ita tayi magana? Allah ya shirya ka Sadeeq".

Siddeeqah tace "dama Momy so nike ya kira min Inna".

Yace "Inna tayi bacci yanzu ki bari sai gobe idan Allah ya kaimu kan ki tafi zan kira miki ita ki mata sallama".

Murya ta a dakile nace "to".

Yace "Momy na manta ban fada muku ba nima gobe zan koma kaduna ana nema na a office din mu".

* * * * * * * * *
Dan Allah kuya kuri da jina da kukai shiru kwana biyu

Ku cigaba da yimin comment da vote please

Kuyi following dina 💞

NI DA YAYA SADEEQ

·٠•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم ♥●•٠·˙

Dan Allah kuyi following dina
Comment
Vote
Share

Chapter 25

      Momy ta ce "amma sai ka kai Siddeeqah makaranta ko?".

Ya ce "bani ne zan kaita ba Farooq ne zai kaita ni da safe ma  zan wuce".

Sai alokacin Daddy yai magana ya ce "yau na kara tabbatar da rashin hankalin ka, matar taka ta sunna zaka bari wani kato ya dauke ta a mota, yayi tafiya mai nisa da ita? Tun wuri ka canza tunani wannan sakarci ne".

Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom

Momy ma ta ce "Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku".

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce "Allah ya tashe mu lafiya". saboda yaso su gama magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba

* ** * * * * * * * *

A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa'innan manyan matan suka zabi wa'inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari

Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da biyu suke kasan ta suna wasa da HQ din ta daya tana sunmbatar ilahirin jikin ta

Baka jin karar komai sai sautin kukan dadi da suke yi

*** * * * * * * * * *

Jiddah ta ce "Sis Khadee ni na tafi na kwanta sai da safe".

Ta ce mata "Allah ya tashe mu lafiya".

Da gan gan da zata wuce ta murje min yatsa Allah yaso Umar da yaya Sadeeq sun lura da ita

Aikuwa na taso na ingije ta ji ka ke kum alamar ta bugu da wani abun, koda na jiyo ina huci sai naga da teburi ne ta buge goshi

Kafin ta kwallara kara yaya yai sauri ya toshe mata baki, kana ya ce "wai ku wa'inna irin yara ne? Kwata kwata ba kwa son zaman lafiya yadda kasan kuna ganin hanjin juna, da ina dauka waccan ce mara gaskiya". Ya fadi haka ne yayin da ya nuno ni da yatsa, ya cigaba da cewa "ashe kema da naki laifin, kin dai san halin waccen yarinyar bata barin sai ta kwana ki kula yar daba ce ko a kauye tsoran ta ake".

Kallo ni yai muka hada ido da shi  na galla masa harara na ce " aikin banza idan kura na maganin zawo ta fara yi ma kanta".

A ransa yake mamakin irin karfin hali na, wani lokacin ina burgesa yadda nike nuna bana tsoran sa bare nayi shakkar sa bai kuma tanka min ba

Har yanzu toshe yake da bakin Jiddah sai numfar fashi take kamar wata marar lafiyar da take jin jiki

Ummi ce tace "ni dai bacci nake ji sai da safen ku".

Da dayan hannun sa ya daga ta cak ya haura sama da ita saboda baya son su Momy su san abinda yake faruwa

Khadeeja da bata ga komai ba Umar ta tambaya ya shiga labar ta mata abinda ya faru

Dogon tsaki taja kana ta haura sama tana jin babu dadi ita wallahi ta gaji da wannan abin da suke yi sam bata son hayaniya

Kan kujera Siddeeqah ta koma ta  kwanta tana fadin "wash wallahi Umar na gaji".

Kusa da ita ya matso yace "wai Aunty Siddeeqah na tambaye ki mana".

"Ina jin ka Umar".

"wai wani abun ki ka ci ki ka zama mai karfi? Ko kina training ne?".

Sai da na kal kyale da dariya nace "meye kuma training? Ban san sa ba bare nayi, kuma ba wani abu da nike ci, kawai ni bana son rainin wayau nasan inada tsokana amma Jiddah ita take tsokana ta, ba ni ce ke tsokanar ta ba".

Ya ce "hakane Aunty Siddeeqah amma dan Allah ki dunga hakuri".

To kawai nace masa saboda naga zai raina min hankali wai na dunga hakuri caf sai dai idan bata taba ni ba amma maganar hakuri bata taso ba

Nace dan zo ka danna min kafa ta "

To yace yayin da yazo ya fara danna min ahaka har bacci ya kwashe ni ban san lokacin da Umar ya tafi ba

*** * * * * * * * * *

Sai gurin karfe dayan dare komai ya lafa a wurin su Zuby wanka sukai ta shiga sai ka samu mata gurin  hudu a cikin bayi saboda bayin da dan girman sa babu laifi, a cikin bayin ma sai da su ka dan ta'ba tsotse_tsotsen su kana suka yi wankan suka fito, har da Zuby a cikin wa'inda su kai wankan saboda haka ta fara kin tsawa cikin sauri ta maida kayan ta

gaba daya hankalin ta ya koma gida saboda tasan yanzu haka hankalin Daddyn su ba akwan ce yake ba gashi ta kashe wayar ta bare ta kira Mama a waya ta tambaye ta halin da ake ciki

Tsaki taja a fili ta ce "shiyasa wallahi bana son zaman da Abba yake a gida saboda kwata kwata bana sakewa".

Kafad'ar ta taji an dafa cikin sauri ta dago da yan kananun idanuwan ta ta sauke su kan  wata yarinya da  ganin ta bazata wuce 18 years old a duniya ba

"Hy".

"Hello".

Suna na Badiyya amma ana kira na da Badyy

Zuby ta ce "nice name".

Badyy ta ce "ko zaki bani number ki".

Sai a lokacin Zuby ta kare ma Badyy kallo yarinya ce karama kirjin ta a cike yake kuma itama babu laifi akwai mazaunai

Kamar wata mayya Zuby ta lashi la'b'ban ta tace "amma dai baki dade da shigowa cikin wannan kungiyar ba ko saboda naga babu ke  a cikin group d'in kungiya ta karasa maganar cikin salon yanga

Badyy ta ce "eh yau ne na fara Zuwa hajiya Tubalas ce ta kawo ni".

"Yauwa Koda naji saboda a wannan kungiyar tamu kowa ya San kowa". Zuby ta fada tana kara gyara bra din ta.

* ** * * * * * * *
Acan daki Sadeeq ne kwance sai juyi yake ya kasa bacci saboda ciwan marar da ya taso shi gaba, da kyar ya iya furta "Allahumma Lah sahla Illah ma ja'altuhu sah'lah wa'anta ta'ja'aulul huznah iza shi'itah sah lah''. 

Sosai cikin ya cigaba da murda mai ganin juyi a daki shi kadai ba shine mafita ba yasa ya mike cikin karfin hali ya fara bin ban go idan cikin ya murda mai sai ya tsugunna idan ya lafa ya cigaba a haka ya sauko step din bai lura da Siddeeqah da take bacci a falo ba gabad'aya siket din jikin ta ya tattare guri daya sai fararen siraran cinyoyin ta suka baiyana gunin ban sha'awa

Bayan ya shiga kitchen din durowoyi yay ta budewa har Allah ya bashi sa'a yaci karo da abin da yake nema take ya dauki kofi yajika kanwar bai tsaya wata wata ba ya kafa baki yana gama shanyewa ya jefar da kofin, take cikin sa ya fara hautsina wa, amai ya fara taso mai anan kitchen din ya tsugunna yai ta kyalayawa kamar hanjin cikin sa zai fita

bayan ya gama yaji cikin nasa ya lafa masa cikin juriya ya mike hannun sa akan marar sa ya fito

Sai alokacin ya lura da Yar matar sa kwance duk ta takure guri daya

Abu buwa da dama zuciyar sa ta fara raya masa akan ta

Saboda haka ya matso kusa da ita ya zauna kan kujerar

Cinyoyin ta ya kura ma ido sai ya kai hannu ya taba sai ya janye

NI DA YAYA SADEEQ

Ramadan kareem✨ 🌙
                 Ramadan kareem ✨🌙
        Ramadan kareem ✨🌙

Ina fatan kowa yana cikin koshin lfy ya Azumi
Allah ya karbu ibadun mu 🙏

Please dan Allah a daure ayi min
comment
          Da
vote

Alfar Mar wannan wata da muke ciki na Ramadan ayi following dina 🙏😎

* * * * * * *

·٠•●♥ بسم الله الرحمن الرحيم ♥●•٠·˙

Chapter 26

       ___Ya dauki tsayin lokaci a haka yana kallon tsala tsala cinyo yin nata, daka bisani ya mike yana mai jin haushin kansa ko me yagani a jikin wannan kwailar yarinyar? Haka ya tambayi kanshi ganin bashida amsa yaja dogon tsaki duk abinda Sadeeq yake yi Siddeeqah bata san inda kanta yake ba saboda tana da nauyin bacci

Izuwa lokacin cikin nasa yai masa sauki sosai sai dan abinda ba a rasa ba

Dukan kafar ta ya shiga yi kamar a mafarki taji ana bugun ta a tsorace ta bude ido ganin Sadeeq ne yasa ta dan ji sanyi a ranta

Dube dube ta fara sai alokacin ta tuna ashe a falo ta kwana ta dirowa tayi daga kan kujerar ta wangale baki tayi hamma Sadeeq harda toshe hanci yayi saboda da tayi hammar bata kare bakin ta ba wai kada yaji wari,  tayi mamakin ganin sa amma sai bata nuna nasa ba ta bige da cewa "wash".

A yatsine Sadeeq ya dube ta wallahi shi har cikin zuciyar sa ya tsane ta mtwssss ya kuma Jan tsaki a karo na biyu, afili yace "wallahi Daddy bai kyauta min ba daya aura min yarinyar nan"

Duban sa itama tayi tace "aikin banza wai harara a duhu".

Bata karasa fada a gaban sa ba ta ruga da gudu saboda tasan duka ne zai biyo baya ta ko yi sa'a dakin Ummin abude yake tana fadawa ta maida kofar ta rufe kana ta fara maida numfashi daka bisani tabi lafiyar gado

Da takaicin ta Sadeeq ya mike
Ko kadan babu laka a jikin sa  ahankali ya ke tafiya har ya haura sama ya shiga makwancin sa

*** * * * * * * * *

Bayan ta gama gyara bra dinta ta dubi Badyy tace "dan zuge min zif din". Da "to". Badyy ta amsa kana ta zuge mata kamar yadda ta bukata.

Basu jima ba sai ga lubancy ta zo tana ganin Zuby tare da Baddypp tayi kicin-kicin da rai, sarai Zuby ta gane nufin Lubancy amma sai ta basar tace "yauwa dama tun dazu ke nike jira muje ko".

Ba tare da Lubancy ta tanka mata ba tayi gaba asakarce Zuby ta bi bayan Lubancy da kallo kana ta maida kallon ta ga Badyy tace "am mata mu mun tafi sai idan mun hadu wani satin".

Badyy ta ce "to".

Koda suka fito bakin get din sun tarar da Zuly na jiransu amoto saboda haka basu wani tsaya bata lokaci ba suka shiga Zuly tajasu suka dau hanya

Tafiya suke babu mai kula dan uwan sa Zuby aka fara saukewa saboda unguwar tasu tafi kusa kana tayi musu sallama ko da tazo bakin get din ta rasa ya zatayi saboda tasan mai gadi yanzu bacci yake yi, can ta sauke ajiyar zuciya da sauri ta fiddo wayar ta daga cikin jakar ta number Mama ta shiga laluba Mama dake safa da marwa a dakin ta taji ringing din wayar ta da sauri taje ta dauko kana ta duba screen d'in saboda taga wace me neman nata

Ganin sunan shalele na yawo akai yasa Mama tai saurin dagawa gami da karawa a kunnen ta daga can bangaren Zuby tace "Mama a bude min kofa". Daga haka ta kashe wayar bata dade ba sai ga Maman tazo ta bude mata, tana shiga Mama ta maida get  din ta tura ahankali Zuby zatai magana Mama tai sauri ta tashe mata baki tun kan su karasa falon Zuby ta cire nikabin fuskar ta cikin sanda suka wuce falon basu zarce  ko ina ba sai dakin Zuby kana Mama ta maida kofa ta rufe Masifa mama ta shiga zazzagawa inda sabo Zuby ta saba saboda indai Abba nanan to fa haka Mama ke yi sai da ta gama kana Zuby ta dubi Mama tace "haba Mama wai meyisa ki ke min irin wannan ne? Ni gaskiya bana so ki sani a gaba ki tai min masifa sai kace yarinya karama".

Dafa kafad'ar Zuby tai tace "kin dai san halin Abban ki duk da nace kin ce kar atashe ki nan yai ta zuwa yana buga kofar ki yana ambatar sunan ki yanzu haka nasan idon sa biyu dan sanda na baro sa yana bayi dan ya dauro alwala maza canza kayan ki ki kwanta zanje na ce masa kin tashi".

Mama na gama fadar haka ta fice daga dakin, a gag-gauce Zuby ta canza kayan kana ta kwanta ta rufu da bargo kamar mara lafiya

Ko da Abba ya shigo tambayar ta yashiga yi me ke damun ta kin sha magani? Haka dai yai ta mata tambayoyi yace "ko na kira miki Dr khamis ne?". Tace "a a Abba". Yace "to ya jikin naki". Kamar mara lafiyar gaske yadda ta marairai ce fuska tace "Abba da sauki sosai fa". "Allah ya kara sauki amma baki fada min meke damun ki ba". Tace "wallahi Abba ciwan kai ne mai tsanani ga jiri da nike gani shiyasa dana sha magani na kwanta nace kar a tada ni". Kan nata ya taba babu wani zafi yana Murmushi yace "Alhamdu lillah kan da sauki tunda gashi jikin naki babu zafi". Tace "Eh Abba". Mama ce ta shigo hannun ta dauke da karamin kofi akan wani dan karamin tebur ta ijiye kana ta zo ta dan yaye bargon Zuby tace "daure ki tashi ki kurba shayi ne nayi miki irin wanda kike so". Abba yace "ai kuwa kin kyauta Mariya miko min na bata". Da jin  haka Zuby ta dan yunkura ta mike tana dan ciza leben ta na kasa tace "Abba zan sha da kaina  a miko min". Abba bai baro dakin ba sai da ya tabbatar da lafiyar diyar tasa

* ** * * * * * * * * *

Washe gari da misalin 9:00am na safe gaba-daya mutanen gidan a farke suke Momy ce da kanta a kitchen sai khadija da Ummi da suke taya ta ai kace-ai kace yayin da Suwaiba keta share-share da goge-goge Jiddah kuwa da Alama ko baccin bata tashi ba Siddeeqah kuwa hango ta nayi cikin shigar material ja da ratsin bulu dinkin doguwar riga kasan cewar bata da kiba bai kama mata jiki ba kuma ko hoda bata shafa a fuskar ta ba, bata iya daura dan kwalin zamani ba saboda haka tayafo sa  a kai kan ta kuma da aka gyara jiya duk ya tuje ya zame daga dunot din da akai mata, saboda gyashin ta irin mai santsi din nan ne ahankali take saukowa daga step din,

Yayin da Sadeeq yake tawowa cikin sauri-sauri dan shi Sam bai lura da mutum ba, amma ita ta ganshi tana ta kokarin kaucewa amma ina, saida ya ture ta tayi taga-taga zata fadi bakin ta na rawa takasa yin ihu kamar yadda ta saba saboda firgita, sai alokacin Sadeeq din ya lura cikin zafin nama ya kamo ta ya janyo ta kirjinsa kokarin hada hannayen sa yake ya rungume ta tayi sauri ta ture shi cikin tsiwa tace "malam na fara gajiya da wannan iskancin naka ko ka dauka kowa dan iska ne irin ka to ka kiyaye ni wallahi dan ko hannu na ka kuma tabawa ka taba Allah ya isa ina fatan ka gane". Tana gama fadar haka tai saukowar ta dama shi haurawa zai yi

Bai ce mata komai ba kuma baiyi kokarin bin ta ba, saboda atunanin sa idan sun rabu yau ba lailai ya sake haduwa da ita ba saboda haka zai daga

1 Comments On NI DA YAYA SADEEQ
avatar
zainab-2-9-9

1 year ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment