Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tambayoyi fal ransa, ita kanta Aleeya tasha jinin jikinta, Dan sanda ta iso gidan d'azun babu kowa, batayi zaton ganin familie d'in dayawa hakaba.
Tunda suka fita ko juyowa baiyiba barema yanuna yasan tana binsa, saida yakusa k'ofar dazata sadashi da 6angarensu sannan yatsaya, batareda ya juyoba yace, ''har wajen baffan zaki binine?".
Yanzunkam abinda yata6a mata zuciya, da ajinta da komai, itada mazan tuturawa da bak'ak'en fata ke gurfana agabanta suna rok'on tasosu, tana wulak'antasu, amma itace abin yazo kanta?, Dan kawai tace tana son wannan man d'in yake dizgata.
Kasa daurewa tayi tace, ''haba alhaji, dannazo gidanku kake wulak'antani?".

" idan haka tunaninki yabaki, hakane", yacigaba da tafiyarsa, harya shige yamaida k'ofar yarufe tana kallonsa kamar tasamu magiji.
Murmushi tasaki, tajuya takoma tana ayyanawa azuciyarta, komi zaiyi bazatayi fushiba, saita mallakeshi zata rama dukkan abinda yamata.
Yanzunma a fallo haka su amal sukai mata ratai da idanu, kamar zasu cinyeta d'anya harta shige 6angaren momy.
Suka fara 'Yar gulmarsu k'usk'us.πŸ˜‚.lol


Ya iske Aysha afalo tana kallo, itama bai tanka mataba yashige d'akinsa, kusan mintuna 30 saigashi yafito, yaci kwalliya cikin k'ananun kaya sai bulala k'amshi yakeyi.
Murya a cunkushe yad'an dubi ayshan yace, "zan fita".
"Fita kuma? A wannan Daren ya khaleel? ".
Idonta yacika da kwallah, yana kallonta, amma bai bata amsaba yafice abinsa.
Sai kwallah shar-shar sukafara bin kumatun Aysha, tazauna jagwab a kujera tana cigaba da kukanta, zuciyata Na zafi, waishin tayaya zata maido da hankalin ya khaleel kantane? Bazata 6oyeba tana k'aunar mijinta sosai, tanakuma fatar yakasance da ita, tasamu kulawarsa 100% har Abadan, gaskiya bazata iya jurewaba, to wai inama zaije adarennan? Takuma rushewa da kuka😭.
Sallamar datajine tasakata saurin goge hawayenta, zeenatu Ce d'aya daga cikin masu aikin gidan.
Ta rissina tana gaida Aysha, dukda ta girmrta sosai.
Aysha ta jinjina mata kai, "lafiya dai zeenatu?".
"Eh, Anty, dama ya khaleel ne yace Nazo natayaki kwana zaije wani wajene".
Jimm Aysha tayi, sai zuwa can,tace, " to zoki xauna, ngd"..
Zeenatu tak'araso cikin falon, zata zauna k'asa Aysha tace, ''a zauna saman kujera mana".
" a'a Anty nanma yayi wlhy".

Haka suka zauna shiru saboda rashin sabo, kowacce idonta a tv, sai wajen 11 Aysha taga zinatu tafara gyangyad'i, tace, "tashi muje Na nuna miki d'aki ki kwanta".
"To Anty ngd".

Bayan Aysha taraka zinatu saita dawo falon ta zauna Dan ita damuwa ta busar Mata da idon Nata, ko barcin bataji ma....................✍














β€β€β€β€β€β€πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ‘πŸ»
[9/24, 3:26 PM] Aysha Galadima: *_TypingπŸ“²_*



🀰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πŸ”ͺwuk'a bata hudashiπŸ—‘}_



*_Bilyn Abdull ceπŸ€™πŸ»_*



*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_


*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🀲🏻😭



*_part 2_*
(littafi na biyuπŸ“•)

_'Dungurun gum yau shafin nakine *Ummulkhairi Shehu sardauna* ina godiya da soyayya ALLAH yabarmu tare, bilyn Abdull na k'aunarki irin Trillions d'innanπŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ˜„πŸ‘πŸ»_


2⃣3⃣

Ya khaleel yana fita suka had'u da Adams, Adams yabud'e masa baya da sauri, dakatar dashi yayi. Yabud'e gaban motar yazauna, Adams yadawo mazaunin driver yaja motar sukabar anguwar, suna tafiya sunad'an tattaunawa akan aikin dazasuje, har suka iso wani katafaren club
Tun a k'ofar club d'in suka fara gamo da 'yan mata da samari, duk cikin shigar rashin mutunci, saika rantse a turai suke ba 9ja ba, kuma harda cikakkun 'ya'yan hausawa awajen😒.
Duk da aikin ya khaleel yasha kaishi irin wad'annan wajajen, harma da inda yafishi fitsararru, Hakan bai hanashi jan tagwayen tsakiba, da Neman kariya wajen ubangiji gudun fad'awa tarkon shaid'an, babu abinda zai hana sha'awa bijiro maka a irin wad'annan wajajen inhar Kannada lafiya, dakuma raunin imani.
Shikansa Adams tsigar jikinsa sai tashi takeyi, addu'a kawai yakeyi ALLAH yasa sugama abinda yakawosu dawuri subar wajen kafin shaid'an yayi tasiri akansa.
Jikin beer parlor suka k'arasa, irin kantarnan da ake zuba kayan shaye-shaye aciki, sai a gewaye inda mutane kan tsaya su jingina.
Ya khaleel ya zauna a kujerar nan maid'an tsayi tajikin table d'in. Shima Adams zaman yayi.
Wata budurwa dake tsaye jingine da table d'in sai hambud'ar giya takeyi da'aka zuba cikin irin k'ananun glass cups d'innan, ta shanye Na hannunta idonta akan ya khaleel. Wanda shima satar kallonta yakeyi da takaici.
"Hii", 'tafad'a tana d'aga masa hannuπŸ™‹πŸ»β€β™€'.
d'an murmushin yak'e😁 yayi shima yace mata, "hii".
Saves ta kallah tamasa sigina da ido, da nuna yatsun hannunta uku.
Kansa ya jinjina mata, sannan yajuya ya d'akko kwalaben guilder guda uku acikin Kantar glass d'in wajen, ya goge kofuna biyu yazuba k'ank'ara yakawo gabansu ya khaleel dake kallon Shiga da fitar mutane cikin kwarewar aiki.
Ajiye kofunan dayayi yasaka ya khaleel juyowa ya kalleshi, Save's yanuna masa budurwarnan data saka aka kawo musu, ta kannema ya khaleel ido d'aya tareda lashe la66anta da harshe.
Guntun murmushi yasaki tareda kauda kansa, matsowa tayi kusadashi ta d'ora hannayenta saman cinyarsa, a'uziyya yayi azuciyarsa cikin dabara yaxame jikinsa, rankwafowa yayi saitin kunnrnta yace, " kozamu zaunane?".
Jajayen idanunta tad'ago ta kalleshi, cikin salon barikanci ta kanne masa ido d'aya tana mayaudarin murmushi.
Awasukujeru sukaje suka zauna.
Giyan datayi Order aka biyosu da ita wajen, har saves yajuya zai koma yamasa sigina, siiii!! Jimana my man.
Saves yadawo yana sauraren ya khaleel.
"Kawo mana sorpt drinks".
"O, my friend!, why? bazakasha wannanba danasaka akawo?".
Guntun murmushi yayi, yasaka yatsansa yana Sosa girarsa, cikin basarwa yace, ''no, banashan giya".
" why?".
Tasake tambayarsa.
Bakinsa yad'an ta6e tareda d'age kafad'a yace, "haka kawai".πŸ€·πŸ»β€β™‚
" woow, amma ka birgeni, rayuwarka abin sha'awa, handsome irinka baya shaye-shaye, akwai k'ayatarwa a tsarinka".
Adams yay guntun dariya, yana fad'in ''kad'anma kenan daga abubuwan dake tattare dashi".
Jinjina tama khaleel dukda bata fahimci maganar Adams d'inba sosai, saboda ba bahaushiya baceba, tamik'ama ya khaleel hannu alamun su gaisa "am blessing".
Amma saiya basar bai bataba, saiya wayance dafad'in, "Nice name, Ibraheem Abdallah, ko kice j!".
" woow komai naka daban Dana kowa".
Murmushi yasake yi, amma Baice komaiba.
Tayima saves alamun yazo, da Sauri saigashi, giya takuma buk'ata kwalba biyu, amma sai ya khaleel ya dakatar da saves d'in akan karya kawo, ya kalleta cikin nuna kulawa yace, "please ki huta mana".
Batace komaiba sai guntuwar dariya Datayi.
Suduka kowa ya maida hankalinsa wajen waige-waige, da Alama kowannensu da abinda yake nema, shiru nawani lokaci sannan ya khaleel ya jefeta da tambayar data sakata maido hankalinta Kansa. Ahankali hira tacigaba da gudana atsakaninsu, yayinda Rabin hankalin ya khaleel yake wajen nazarin jama'ar club d'in, shikam Adams gaba d'aya yamaida hankalinsa ga mutane.
Itama ya khaleel yalura baduk hankalinta ke kansaba, kamar kuwa an tsikareta saiyaga tamik'e,
da Sauri yace, " lafiya kuwa".
Cikin rabuwar hankalinta biyu tace, "please 2minutes".
Tana d'aga k'afa zata bar wajen wani cart yafad'o daga aljihun wandonta.
Kiranta ya khaleel yashigayi danta d'auka, amma INA bata jishiba ma, ganin harta fice ya sunkuya ya d'auka, bin bayanta yayi da Sauri domin kaimata batareda ya dubaba.
Waige-waige yafara a waje amma bai gantaba,
πŸ€¦πŸ»β€β™‚Omg saikace aljana, haryayi shirin juyawa ciki saiya duba cart d'in, yazaro ido waje dan ganin kowacece ita ajikin ID cart d'in.
A hanzarce yafara bincikenta cikin mutanen dake tsaye a wajen, cikin dabara yake dubata, cikin sa'a kuwa yasamota tsakanin wasu motoci tana kici-kicin kama wani guy, daka ganta kasan tasamu kyakykyawan training, saidai giyar datasha ta haddasama k'arfinta rauni, duk da shima guy d'in abuge yake, amma bai kaita shawuwaba, hasalima shi kusan normal yake, giyan bata fara tasiri ajikinsaba.
K'arasowa yayi wajen da Sauri, da taimakonsa suka kamashi, cikin motarta suka sakashi suka kulle.
Sai a sannan ta kalli ya khaleel, yatsun hannunta biyu ta d'aga masa tace, "thanks". "amma miyasa ka taimakeni? Bayan kuma bakasan alak'ata da guy d'inba, kasani ko zan cutar dashine?".
Hannunsa duk biyu yatura cikin aljihun wandonsa, tareda gyara tsayuwa yasaki guntun murmushi, ID cart d'inta yaciro daga aljihunsa ya mik'a mata.
Cikin mamaki ta kar6a, saikuma tafara laluben aljihun wandonta itama, tabbas ID cart d'intane, yaushe yafad'i bata saniba, tad'ago danufin tambayarsa saiya nuna mata nasa ID cart d'in, d'an zabura tayi taja baya, saikuma tak'ame tareda salute d'insa.
Kansa ya jinjina mata.
Tamatso kusadashi tace, " thanks you so much sir, amma kana neman wanine? Dan bakayi kama damasu zuwa club ba".
Saida yad'an wawwaiga yaga babu mai kallonsu, kowa harkar gabansa yakeyi sannan yace mukoma ciki, amma yaza'ayi da sannan Na mortar?".
"OK INA zuwa, tayi maganar tana zaro k'aramar wayarta acikin bra d'inta, baidamuba Dan yasan dun cikin salon aikine,, su jami'an tsaro sunada salo iri-iri saboda tsaro, kira tayi, babu dad'ewa saiga mutane hud'u, tamusu bayani akan ya khaleel.
Nan take suka fara salute nashi Dan d'ammararsa tafi tasu.
Key d'in motarta ta mik'a musu, tace suje dashi, amma d'aya ya jirata, zata koma ciki ta k'arasa wani aiki, duk suka amsa mata da girmamawa tareda salute nata, suka cika umarni.
Itada ya khaleel kuma suka koma cikin club d'in, kujerar dasuka tashi suka koma, zaune suka tadda Adams wata budurwa a cinyarsa, sai shafashi takeyi, shikuma yana lumshe idanu tareda maida murtani, da d'an k'arfi ya khaleel ya buga table d'in cikin Jan tsaki.
Da sauri Adams yadawo hayyacinsa, yature yarinyar daga jikinsa yana soshe-soshen jin kunya.
Itakam blessing dariya tayi kawai.
Ya khaleel baisake cewa komaiba yacigaba da dube-dubensa, can kuwa idonsa yafad'a kan Moxies dake zaune kan wata kushin, haggu da damarsa 'yanmata biyune suna rungume ajikinsa, kowacce cikin shigar rashin mutunci, gabansu kwalaben giyane birjit. Sai garadan samari majiya k'arfi dake tsaitsaye alamun yaransane, Duk saida ya khaleel yagama nazarinsu kaf.
Sannan ya waigo da kallonsa wajensu Adams, da har yanzun kunya bata sakeshiba.
Murya k'asa-k'asa yace, "ga Moxies can".
daga Adams har blessing kallonsa sukayi, har Adams zai tashi blessing ta dakatar dashi, ta kalli ya khaleel dashima ita yake kallo, ''sir! Bara Na gwada sa'ata.
Jinjina mata kai ya khaleel yayi.
Tana barin wajen yamaida kallonsa ga Adams, ka sanarma su Samuel su taho, naga alamun Moxies bazai kamu cikin sauk'iba, dolene saimun d'an tada jini".
" OK sir!".
Can ya khaleel ya hango blessing kan cinyar Moxies suna kissing d'in juna, (sosai ya khaleel ya jinjina hatsabibancin blessing) kusan mintuna 10 yaga Moxies ya d'auki blessing zuwa wani d'aki, juyowa tayi ta kalli ya khaleel tamasa sigina da idanu, jinjina mata kai yayi cikin lumshe ido, daidai da isowar su Samuel wajen.
Ya khaleel yamik'e, "Adams kuji da yaransa, INA zuwa.
Adams ya amsa da OK sir.
Saidai su ya khaleel basusan suna shuka bane a idon makwarwa, Duk abinda ke faruwa idon yaran Moxies biyu yana Kansu, duk wani motsinsu ya khaleel akan idonsune, yana tashi sukabi bayansa, bayan sun sanarma sauran 'yan uwansu abinda ke faruwa.
Yakusa d'akinda Moxies yashiga da blessing yajiyo k'arar harbi, yaran Moxies sun kaima su Adams hari, dandanan club d'in ya hargitse, aka fara gudun tsira, yayinda sukuma suke musayar wuta, kowa takansa yakeyi.
Ya khaleel zai Shiga d'akin wad'anda suka biyo bayanshi suma suka fara harbinsa, kaucewa yakeyi cikin kwarewar samun cikakken training, d'akin ya k'arasa da hanzari bayan ya harbi d'aya kafad'a, jin k'arar harbi da bud'e k'ofa moxies yatsaya da romancyn d'in blessing.
Da sauri yad'aga hannunsa sama saboda nunasan da ya khaleel yayi da gun, juyawa yayi yana kallon blessing dake dariya, gira ta d'aga masa tareda kama hannayensa tamaida baya tasaka hand cop, sorry dear you are onder arrest🀨 ".
Bak'in ciki tamkar zai kashe Moxies, wai anyi amfani da mace ankamashi, tsawon shekaru yana harkokinsa, ya gagari mazanma, amma yau da mace aka masa tarko.
Suna fitowa da harbi suka fara cin karo, ya khaleel yay saurin komawa baya, yala6e jikin bango, saida yad'an lek'a sannan yay harbi, Yakuma komawa baya da Sauri yana rimtse ido, wancanma harbin yayo Yakoma ya la6e, haka sukaita Harbin juna har bullet d'in wancan yak'are. Amma babu Wanda aka sama.
Ya khaleel ya fito, Ashe wancan Yakuma samun gun, yana fitowa yaron Moxies yafara ruwan harbi, wata sufa ya khaleel yayi akwance harya k'arasa Inda wancan yake ya tad'eshi da k'afa ya fad'i.
Yay saurin harbinsa a cinya, shikuma yasaki k'ara.
Blessing tayi masa wani duka ya durk'ushe k'asa.
Cikin club d'in suka fito, ko INA a harmutse, kwalaben da kofuna duksun fashe, kowane table da kujera akwai Inda sukayi, babu kowa sai wad'anda suka samu raunikane kawai kwance, suma Duk yaran Moxies ne, sai kad'an da tsautsayi ya afkamawa.
Kwashesu aketayi ana kaiwa mota.
Ya khaleel yabi club d'in da kallo yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa.
Ahankali saves dake 6oye yad'an lek'o da Kansa, yana ganin su ya khaleel Yakoma ya durk'ushe, dariya abin yabama khaleel amma baiyiba, yak'arasa Inda yake yasaka hannu ya jawosa, jikinsa sai 6ari yakeyi, ya had'e hannayensa alamar rok'o.
Sakinsa khaleel yayi tareda jinjina masaπŸ‘πŸ», yace, ''kayi k'ok'ari, thanks daka bamu had'inkai".
Sai yanzu saves yad'anji sanyi, ya jinjinama khaleel kai, haryanzu dai a d'arare yake, dukda ya amince babu abinda zasu masa, Dan shine yabada dukkan bayanai akan Moxies, kwana uku kenan dasuka wuce ya khaleel yazo club d'in yay bincike.

Bayan sun gama kwashesu suka fice, lokacin har garin yafara haske, harma an idar da sallar asuba.
Kai tsaye setesion d'insu suka wuce dasu, duk aka zubasu inda yadace.
Ma'aikatan daba nan suke kwanaba harsun fara isowa.
Ya khaleel ya kalli agogonsa yana fad'in bara naje gida nayi wanka nai sallah asuba, bazan iya sallah da kayan nanba.
Adams ya yunk'uro zaibi su rakashi kamar yanda suka saba, ya dakatar dashi.
kai Adams idan akace kabini saika bini?, koka manta da nauyin dake kanmu wanda yafi komai muhimmanci, kaje tunda akwai mota hannunka, nima dagani sai ema zamu tafi, daya ajiyeni zaitafi gida. Idan nagama kwaje ku d'akkoni.
Baijira cewar adams d'inba yashiga mota da ema ya bud'e masa.
Yayinda adams ke binsa da kallo, wata k'aunar ogan nasa dakuma ganin kimarsa na k'aruwa a idonsa, tunda yake dashi baita6a ganinsa yana aikata wani abun asha ba arayuwarsa, mutumne mai tsananin rik'o da addininsa, baya wasa da dokar ALLAH, inhar kaga sallah takwacema ya khaleel to tabbas dolene, babu yanda zaiyine, kodai jikinsa babu tsarkin gabatar da sallar, kokuma bai yarda da tsarkin wajen daya tsinci kansaba.
Ya ALLAH kabani ikon yin koyi da k'yawawan halin bawan ALLAHn nan, ALLAH ka kare manashi dadukkan wani sharri.

Nace, "amin Adams".


**********

Aysha Na tsaka da gyaran gidan, zeenatu Na tayata ya khaleel yashigo da sallama, har k'asa zeenatu ta tsugunna ta gaisheshi, ya amsa yana nufar d'akinsa, Aysha ma sannu da zuwa tamasa tana ajiye moper d'in hannunta tabi bayansa, zeenatu kuma tacigaba da aikin.

Ad'aki ta iskeshi yana 6alle ma6allin rigarsa, warin giya da Aysha taji yanayi bak'aramin tada hankalinta yayiba, cikin kare hancinta da hannunta tace, " sadauki warin giyafa kakeyi? Dama kana shan giya?, atsorace take maganar, dan muryarta har rawa takeyi".
Amatuk'ar d'aurewar fuska yajuyo yana kallonta, yazame rigar daga jikinsa yana fad'in bakisan inashan giyaba? Barama Na tabbatar miki!!", cikin tsawa yayi maganar.
Har saida Aysha ta zabura baya.
Shikuma yatako inda take, ya matseta ajikin bango, da hannu d'aya ya damk'o ha6arta yamatse da k'arfin tsiya, d'ayan hannun kuma yadafe bango.
Saboda matsotan dayayi saitaji warin giyar Na hawa kanta, kamar zatayi amai, ga jikinta sai rawa yakeyi saboda yanda yazo gabanta a fusace, bakinsa yad'ora kan nata ya had'e da k'arfi saboda mugunta😏..............✍











πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜β€β€β€β€β€β€β€β€β€


*_TypingπŸ“²_*



🀰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πŸ”ͺwuk'a bata hudashiπŸ—‘}_



*_Bilyn Abdull ceπŸ€™πŸ»_*



*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_


*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🀲🏻😭



*_part 2_*
(littafi na biyuπŸ“•)

*_hummm bazaku ganeba, typing akwai wahala wlhy, wani lokacin kuma mutum yanada uzuri, muma mutanene kamar kowa, munada gida, munada yara, muna zuwa zuminci, munada miji, amma ahaka muke cire lokaci muyi typing d'in, duk da hakadai gazawarmu ake gani, ba'a ganin k'ok'arinmu, saikaji wasu nacewa ana musu Jan ajiaji ko wulak'anci ko yanga, humm kumana adalci mana, tun farkofa mu muka saka kammu, babu Wanda yasamu, wataranfa idan mutum yaga yana free har 2pages yi yakeyi arana, amma dukda haka inbakayi washe gariba sai anmaka maganar dazata sosa ranka, dukda dai nasan soyayyar dakuke manace take sakaku zumud'in son posting d'inmu._*
_To ALLAH yabar k'auna, muna godiya. Amma please & please aringa amana uzuri_.πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“β€β€β€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€.


2⃣4⃣

Iya dai gurzuwa bakin Aysha ya gurzu wajen ya khaleel, Dan harda bak'ar mugunta yahad'a wajen kissing nata, saida ya tabbatar ta jigatu sannan yasaketa, cikin balla mata harara yabar wajen.
Kuka Aysha tafashe dashi, "ALLAH saina had'aka da baffa nace giya kakesha, wataranama Baka kwana agida".
Wandonsa ya ida cirewa, sannan yad'ago idanu ya kalleta, "k! Bakinki baya mutuwa ko?, aikam yau zaki tabbatar giyar nakesha d'in", zuwa yayi yasakama k'ofar key, baibi takantaba yashige toilet.
Aysha tak'arasa jikin k'ofar tana jijjigawa, wai nufinta tagudu kafin yafito, amma ina ya kulle k'ofar ya cire key d'in, dawowatayi tana Neman key d'in, bata ganiba.
Rasa yanda zatayi tai, sai kwarar da hawaye takeyi, tasan inhar yafito kashinta yabushe, dukda akan gaskiyarta take, aiba k'arya tayiba, warin giyar yakeyi.
Tana nan tsaye tana sak'a wasik'ar jakai yafito sanye da rigar wanka, kallo d'aya yamata tana tsaye ya d'auke kai, babu ko kunya yacire rigar wankan yazauna zir dashi.
Da sauri Aysha tasaka hannu tarufe fuskarta gaba d'aya, bakinsa yata6e, yad'auki body spry ya fesa yasaka doguwar farar riga, sallar asuba yarama.
Saida Aysha taji alamun ya kabbara sallah tabud'e idonta, idanu tazaro waje, batareda tasan maganar ta su6uce mataba take, la'ila, harma sallah bakayiba?, tab lallai giya takai maka, hu'im, aikam tamkar agaban baffah akayi, saina fad'i komaiπŸ‘―β€β™€.

Atsanake yay sallarsa, yay addu'oi da azkar kamar yanda yasaba, tareda rok'on ubangiji gafara akan taushe hak'in lokacin sallah dayayi, bayan ya shafa yamik'e yanad'e abin sallar.
Itadai Aysha tana tsaye kanta ak'asa, la66anta sai uban zugin azabar zafi sukeyi mata.
Tana cikin tunaninta taji kawai anyi sama da ita, wutsil-wutsil tafara da k'afafu tana fad'in "wlhy nidai ka saukeni, ni ka saukine nace".
Bai kulataba yajefata agado, shima ya haye, nauyin rabin jikinsa yasaki ajikinta, 🀣dak'yar Aysha ke numfashi, cikin huttai tace, " please ya khaleel wlhy kanada nauyi, karka fasamin ciki ALLAH kuwa".
"Uhhm, mikike fad'a ina sallah d'azun". 'Yay maganar cikin d'aure face'.
"nifa ALLAH bance komaiba, please wlhy zaka fasamin ciki".
"yafashe mana ina ruwana, kedai bakinki bazebar rashin kunyaba ko? Wai miyasa bak'yajin maganane?".
Tunzuro baki tayi gaba, " yo aidai kaima kasan gaskiya nafad'a, wlhy sanda kashigo warin giya kakeyi, kuma ba jiya kwalliya kaci kafitaba? ina kaje to?".
"Kishinsa yagani k'uru-k'uru a cikin idanun Aysha, tana bashi mamaki yarinyarnan, ko kad'an bata tsoronsa, baisan miyasaba?".
Ya dungure goshinta, tareda saka yatsansa ya d'alli bakinta, da sauri tadafe bakin tana zubar da kwallah.
" shikenan, bakince zaki fad'ama baffah ba?, bara nahad'a da punishing d'inki saiki had'a duk kifad'a masa yamin hukunci".
Kafin Aysha tayi wani yunk'uri ya janye hannunta...........🀫kundai san sauran basai an fad'aba.



(Wlhy ya khaleel yacika wayo, shidai kawai yace yakwaso damuwarsa a club zai sauke kan Aysha, amma yake dojewaπŸ˜‚).



______________________________

*_Islands uk_*

Hankali tashe Anty glory

Please Login or Register in order to submit comment