Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[25/02 à 20:35] MRS SADAUKI 💫: *ƊAN DAMBE*💪🏻



MRS SADAUKI 💫✍️

FCWA ☀️

1_2


Tsuki ta ja a karo na barkatai ta na sake ƙura ma ƙatuwar tv ɗin da ke manne da bango ido,murɗaɗen damtsansa ta kalla zuwa ƙaton ƙirjinsa mai ɗauke manyan breast kamar na mace har wani tsini suka yi gwanin sha'awa.Ta kuma jan tsuki ta na hararensa kafin ta cigaba da ƙare masa kallo tun daga shafafefen cikinsa har zuwa mararsa wacce ta ke aske tsaf babu gargasa,fuska ta kuma gamewa ganin duk wata ƙirarsa ta mazantaka ta fito ras a jikin ɗan ƙaramin wandonsa baƙi mai ratsin fari.
Télé commande(remote) ta ɗauka ta kashe tvn tsabar takaici,sai wani cika ta ke ta na batsewa.
Daga bayanta taji an kira sunan ta "Siya lafiyar ki kuwa? " Cike da murna ta ruga ta rungume Bestie ɗin ta kafin tace "yaushe kika zo?" Ta ɗan ture ta tace "dallah sake ni Malama kin wani ƙwaƙume ni sai kace ni ce ƊAN DAMBE" fuska Siya ta kuma gamewa tace "wane ɗan dambe kuma?" Maryam tace "wanda kika ta jan tsuki saboda shi ba ko ki gudu bakin ki yayi ciwo" Siya ta ja ajiyar zuciya tace "to ai shi ɗin ne sai yayi ta shiga maras kyawun gani"
"Ɗan dambe har wata shiga ya ke yi baya da ya saka gajeren wando?" Maryam ta tambaya,Siya ta turo baki tace "har da shafin jikinsa da komi ana gani gaskiya ni ban so" dariya Maryam ta kece da ita tace "to sannu Sa'adiyya" "wacce kuma Sa'adiyya?" Siya ta tambaya "matar da zai aura"Maryam ta bata amsa ta na mai zaunawa kan kujera ta ɗauki remote.



"Ban gane ba ,ki na nufin aure zai yi?" Siya ta tambaya kamar za tayi kuka , Maryam tace "a'a za'a dai yi masa don gaskiya bai sonta cousine ɗin sa ce,hasali ma shi har yanzu bai san da maganar auren ba Mamynsa ce ke tsara komi"



Hawayen takaici ne suka zubo ma Siya ba ta san lokacin da tayi zaman ƴan bori ba, Maryam kuwa ta kunna tv kuwa ƴan kallo da ihunsu ya cika hall ɗin ba ka jin komi sai " *TOBY!TOBY!TOBY.....* " Shi kuwa sai kumbutsar abokin karawar ta sa ya ke.




Ƙarar rawa aka buga mai nuni da wasa ta ƙare, TOBY ya buɗe baki ya na ihu irin wanda ƴan wasa kan yi in sun yi gain.Duk da ta na cikin ƙunci bai hanata murmusawa ba ganin TOBY na murna,ta yunƙura ta tashi taje gaban tv ta na shafa sajensa ta screen.Toby ya ɗora hannunsa kan bakinsa yayi "muaaah"ga Masoyan shi Siya taji wani yarrr sai ta ga tamkar ita yayi ma.


Ta lumshe ido ta kai bakinta za ta sumbatar tv,daidai nan TOBY ya sauko zuwa inda ake aje Camera shi ma ya sumbaci gun sai ya zamana tamkar sun sumbaci juna.Maryam da ke can zaune ta ɗauke su hoto ta na murmushi,maganar TOBY ce ta saka Siya ɗan ja da baya inda ya ke magana cikin Yaren Hausa wanda ka na ji ka san bai ƙware ba sosai.




"Ina sonku masoyana a duk inda kuke a faɗin duniya, TOBY na alfahari da ku waiiii!" Yayi ihu ya na ɗaga damtsansa tare da gwadin ƙwanjinsa nan hall ya ɗau ihu.
Maryam ta kashe tv,Siya ta waigo ta na kallonta ita kuma ta ɗaga gira tace "Yes ! Ke da ba ki buƙata shiyasa tun farko ma kika kashe"
Siya ta harare ta tace"Bestie na daɗe da sanin ba ki sona" Maryam tayi dariya tace "ba ni son ki har naje na sato maki hotunan TOBY ?" Tayi tambayar ta na mai jawo sac ɗinta nan ta fiddo hotunan TOBY wajen kala biyar har da cadre irin wanda ake azawa kusan kan gado.



Ihu Siya tayi kafin ta fara duba hotunan ɗaya bayan ɗaya,dukkansu ya na sayen da kayan mutumci sai guda ɗaya ne inda ya ke da kayen ƴan dambe duk ƙirar jikinsa ta fito.




Wasu yawu Siya ta haɗiye ta na jin wani azababen feeling ɗinsa na taso mata, Maryam kuwa murmushin jin daɗi tayi ganin ƙawar ta cikin farin ciki.
Ta ɗago ta dubi Maryam tace "na gode sosai Bestie Allah bar zaman tare" Maryam tace "amen! Ina maki albishir kuma da TOBY zai shigo Niger nan da kwana biyu"wani annuri ya bayyana kan fuskar Siya wanda ya fitar da tsagwaron farin cikin da ta shiga.




"In shaa Allah wannan karon ba zan yi sake da damata ba sai naje gare sa ko da a matsayin karuwar sa ce"......
[25/02 à 20:36] MRS SADAUKI 💫: *ƊAN DAMBE*



MRS SADAUKI 💫✍️

FCWA ☀️


3_4

"Karuwa? Karuwa fa ki ka ce? Gaskiya ba na maki wannan fatan,abu guda nake so shine ki nutsu ki fahimci abin da ya fi so sannan ya kamata ki nuna masa aji kar ki zama ballagaza" cewar Maryam.


"To Bestie duk yadda kika ce haka za'a yi,amman ki na ganin zai so ni ? Siya ta tambaya.
Maryam ta dubi Siya fara doguwa siririya,ga kyawun fuska ga na sura kai kace ita tayi kanta.Hancinta siriri ne kamar yadda fuskar ta ke da tsayi,ta na da manya ido masu ɗauke da dogayen gashi bakinta ɗan madaidaici ne,ta na da manyan breast masu faɗi sosai dan kamar za su shige hammatar ma,cikinta shafafe ne sai dai daga ƙasan mararta yayi tudu,shap ɗin ta ya fita sosai kamar coca cola sai dai ba ta manyan mazaunai sosai.



Maryam ta nisa tace "to ni dai a jikin ki ban ga makusa ba,a yadda kike haka zankaɗeɗiya ai ko wane namiji zai ji sha'awar ki" Siya ta ɗan saki ranta tace "kar yace kuma nayi masa ƙaramta" Maryam ta saki baki tace "ke ce ƙaramar ?" "Eh to ba ki ga kayan aikinsa tamkar ta jaki kar a tai majalisina ya masa ƙanƙanta"



Dundu Maryam ta kai mata a baya tace "matsala ta da ke iya shege yanzu abar TOBY ɗin ce ke kama da ta jaki?" Siya tayi dariya tace "sabida Allah duba fa ki ga a cikin hoto to ina ga fili?" Siya ta ɗauki hoton TOBY inda ya ke da kayan dambe ta ɗora hannunta daidai Dick ɗinsa.



Maryam ta kalla da kyau,eh tabbas ta na da girma ƙila saboda ya na motsa jiki ne da kuma yanayin aikinsa.
"Allah shirya min ke,bari na tashi na wuce Umma na can ta na jirana" Maryam ta faɗa ta na miƙewa tsaye.



"Laaa! Ko fa ruwa ban baki ba shine har za ki tafi ?"in ji Siya
"Bai komi ai ni ba baƙuwa ba ce" Maryam ta faɗa ta na mai kama hanyar fita karo suka ci ita da Daddy wanda shi ma ke ƙoƙarin shigowa goshin su ya bugu tayi baya za ta faɗi yayi saurin janyota ta dawo tare da faɗuwa kan ƙirjinsa.




A tare suka sauke ajiyar zuciya kafin Maryam ta gyara tsayuwar ta sai kuma ta janye jikinta,murya na ɗan rawa tace "ina wuni Daddy?" Ya amsa a dadirce" lafiya lau Bestie kin wuni lafiya?" Ta amsa a takaice "Alhamdullah!"



Siya da ke tsaye tun ɗazu ta ƙarasa gun Daddy don tuni Maryam ta fita,"Daddyna Barka da dawowa" kumatun ta ya shafa yace "yauwa Siya ya kike?" Ba ta amsa ba tayi saurin fita da gudu sai dai tuni Maryam ta shiga motar ta har tayi mata key doli ta koma ciki.






★ Camaru garin Douala


TOBY ne kwance jikin wani dattijo,sai faman zuba shagwaɓa ya ke shi kuwa dattijon na shafa gashin kansa.
"TOBY haƙuri za kayi ka tafi ba dan komi ba sai dan Mamyn ka ta matsa,yanzu fa cikin watanni na biyar kake a nan doli ta damu" cikin muryar sangartatun yara yace "Papi ni ban son rayuwar can ƙasar ita kuma Mamy ta ƙi yarda mu dawo nan da zama"


"Tashi ka haɗa kayan ka dai,gobe jirgin ku zai tashi zuwa Nijar" Papi ya sake faɗa,TOBY ya turo baki yace "tunda ka gaji da zama da ni ai shikenan " ya na gama faɗa ya tashi ya nufi part ɗin sa.




Ƴar ƙaramar trolly ya buɗe ya fara jera kayansa a ciki,bayan ya gama ya rufe sannan ya shiga wanka.
Wani liquide ya ɗauko ya shafe Dick ɗinsa da shi sannan ya fara cuɗata nan kumfa ya fara tashi,ya ɗauki mintina kafin ya wanke ta a ƙasan ransa kuma ya na cewa " Allah gwada min ranar da za ki keta hazo,hummm! Wato su mata sun fi son masu manyan joystick to daga yau dai zan jefar da gel ɗin nan girman ya isa kar naje na ɓalla ƴar mutane" sai kuma yayi murmushi haɗi da dariya ya ɗauro towel ya fito.



Bakin mirror ya tsaya yace " ko wace ce matar TOBY ? Hum! Ki na dai da aiki sauƙinta dai dan ba mai zama ba ne ni da kin shiga tara"pommade ya shafa ya shace gashin kansa ya shirya tsaf cikin ƙananan kaya kafin ya fice.






Wani wajen shaƙatawa ne ya nufa,tun da yayi parking Lina ta rugo ta rungumesa ƙyam.Shi kuwa mazaunanta ya cabka da dukkan hannuwansa ya matsa can cikin kunnenta ya raɗa mata "yau ma ba ki sa pant ɗin ba?" ta sakar masa sumba tsakiya wuya kafin tace "tun ɗazu na ke jiran ka dan Allah yau dai ka shige ni ina so".....
[27/02 à 11:12] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

*PAGE 5_6*



Cikin runfar da aka tanada dan shaƙatawa suka ƙarasa,Lina sai wani ƙara ƙanƙame sa take kamar wani mijinta.
"Dan Allah TOBY mu tafi lambu nan mutane sun fiya yawa" ta faɗa ta na shafar sajensa,bai ce komi ba sai halshensa da ya zillo waje da sauri ta kai bakinta ta fara lasa kafin ta cabke sa.
Kissing na shi ta fara yi kamar ba gobe kafin ta dakata cikin shaƙaƙar murya tace "please TOBY" ta ƙasan ido ya ke kallonta kafin ya ɗan jawota ƙugunsu ya mannu da na juna.



"Miye na sauri? Ba kin ce Dick ɗina ƙarama ce ba?" Ya faɗa cikin sanyin murya,Lina ta girgiza kai tace" wannan maganar ta wuce,mu je lambu na faɗa ma wani abu " bai yi muso ba suka wuce lambun wanda ya ke ɗauke da wani gado kamar na wasar yara.




Lina tayi cilli da rigar jikinta,dama ba ta saka pant ba balle bra.Toby ya ɗan kawar da kai jin kamar Lina na son saye masa imani,maɓalan rigar sa ta zo ta fara cirewa bai hanata ba kawai dai ya na tsaye ya na kallonta.




Ta sumbaci tsakiyar ƙirjinsa haɗi da jan tsinin nipple ɗinsa,da sauri ya lumshe ido ya na jin sa a network.
Zip ɗin wandonsa ta ja da sauri ya riƙe mata hannu yace "Lina ba za ki taɓa samun wannan ba ki cire hakan daga ran ki"


Idonta suka ciko da hawaye saboda takaici ga kuma mayyatarsa da ta ke ji,hannu ya kai kan ƙananan breast ɗinta masu kama da goruba😆 duk dan ya kawar mata da ɓacin ran.




Dogon wandonsa ya cire ya bar ƙaramin,kafin ya ɗauketa zuwa gadon mai lilo tamkar na yara.
Ita ke ƙasa shi kuma a samanta, yawun bakinsa ya ke ɗura mata ta na shanyewa sai faman sosa masa baya take ta na shafar sa a haka har ta ci nasara janye wandonsa.
Ƙatuwar halittar sa tayi tsalle ta fito ta bugi marar Lina,wata irin miƙa tayi haɗi da ƙoƙarin zira hannu ta kamo Dick ɗin amman TOBY ya katse mata hanzari.




Cike da sha'awa ta ke duban cikin idonsa ta na haɗiyar yawu,cikin dakakar murya yace "na gaya maki banda nan ki bari kawai na jiyar da ke daɗi kamar yadda mu ka saba,in kuma ba ki so gaya min na sauka"



"Ina so"ta faɗa a wahalce da sauri TOBY ya mayar da kayan aikinsa ya gyara wandonsa kafin ya cigaba da romance ɗinta,tuni tayi release ya fi a ƙirga saɓanin TOBY da ko gizau.
Marar sa ce ta ƙara ƙullewa doli ta sa shi ya bar Lina tayi masa sucking,banda huci da gurnani babu abinda ya ke sosai ya ke enjoying a haka har yayi release a cikin bakinta tass ta shanye sa.




Kwance yayi ita kuma ta kwanta kan jikinsa,sai numfashi suke mayarwa kafin Lina tace " TOBY ya aka yi Dick ɗin ka ta ƙara girma har haka?" Bai bata amsa ba sai ma ture ta da yayi ya sauka ya mayar da kayan shi.




Nan ya bar Lina kafin ya ɗauki motar sa ya koma gida,a tsakiyar falo ya tarar da Papi bai ko kalli inda ya ke ba ya wuce part ɗinsa.Wanka yayi ya haye gado ya shiga tunanin duniya,ba komi ya ke tunani ba sai macen da zai aura wacce taƙamaimai bai da wata budurwa da ya ke so da aure sai na holewa.




Ya gyara kwanciya kafin ya ɗauki waya ya kira Mamy,kamar kullum yau ɗin ma sai da tayi kuka haɗi da yi masa maganar aure.



"Mamy shi fah aure lokaci ne da zarar lokacin yayi to doli fa babu makawa sai an yi shi" TOBY ya faɗa cikin son kwantar mata da hankali.
"To Allah kawo lokacin da alkhairi duk da a jikina naji lokacin ma yayi" Mamy ta faɗa a ɗayan ɓangaren.
"Wlh Mamy nima zan so haka dan gaskiya na gaji" murmushi mai sauti Mamyn tayi dan kuwa ta san ba ƙaramin haƙuri TOBY ɗin ke yi ba, lokacin da suka yi aure da mahaifin sa ai bai kai kamar sa ba.




"Mamy in zan zo mi za kiyi min na surprise ?" TOBY ya tambaya a shagwaɓe Mamy tace "sai dai in ka zo don wannan karon surprise ɗin ta fi ko wace" cike da jin daɗi TOBY yayi mata godiya kafin su yi sallama.







★NIAMEY NIGER



Shirye-shiryen tarben TOBY ake kai kace gwamna ne zai zo,an wanke gidan tasss ko ina sai ƙamshi ya ke.
Abinci kuwa kaloli aka yi na ƙasar mu Nijar da kuma launin na ƙasashe maƙwabta, Maryam wacce ke taya Mamy aikin tace "Ni kam abincin nan duk na mutum nawa ne?" Mamy tayi murmushi tace "in ba abun ki ba Maryam kin fa fi kowa sanin TOBY na son cin abinci,ƙila fah nan yace sai ya ɗanɗana ko wane daga cikin su"
Maryam tayi dariya su na mai cigaba da jera komi kan dining,wayar Mamy tayi ƙara da sauri ta nufin gun da ta aje sanin waye ke kiran sonnerie TOBY ne shi ɗaya da ta ɗora masa.



"Mamy na manta jus ɗin garin kuka na ƙwame kar ki manta" TOBY ya faɗa a shagwaɓe, Mamy ta ɗan ɓata rai tace "shine tun jiya ba ka faɗa ba? To bari na duba na ga ko zan samu ƙwame ɗin" TOBY ya turo baki tamkar Mamy na ganinsa yace "dan Allah Mamy kawai ayi dan wlh shi zan ma fara sha " ya na gama faɗa ya kashe.




Mamy ta dubi Maryam tace "kin ji wata rigima ina lemun ƙwamen da kika taɓa yi tun wancan zuwan da yayi? To irin shi ya ke so"
Maryam tace "tab! To ai doli sai cikin kasuwa za'a samu ƙwame amman bari na kira ƙawata naji in tayi sai na karɓo masa"
Mamy tace "yauwa! Kira ta ni bari na shiga wanka d'ici 30mns jirgin su zai sauka "



Maryam ta kira Siya a waya "ƴar rainin hankalin sai yanzu kika tuno da ni ?"
"Dallah Malama bar masifar ki gefe,yanzu dai gaya min akwai lemun nan naki da kika fi so ko babu? "Cewar Maryam "babu kije kiyi da kanki" Siya ta faɗa cike da masifa.
"Wannan ɗan damben ne ke so ba ni ba Malama,yanzu ya kira Mamy saboda iya yi irin na shi" Siya tayi ihu tace "wayyo Allah na bari na tashi nayi sauri na haɗa sai ki zo ki karɓa" ƙittt ta kashe kiran,Maryam ta girgiza kai kafin ta saka hijab ta ɗauki key ɗin mota.




A can ɓangaren Siya kuwa a gaggauce ta wanke menthe da citta ɗanya da kuma abarba da banana ta saka a blander ta makarɗe,ta tace yayinda ta zuba garin ƙwame da madara sosai ta zuba suga da aromatiques.
Ruwa masu sanyi na cikin frigo tayi amfani da su,cikin ɗan lokaci ta gama haɗa jus ɗin.Budon ta ɗauko guda biyu ta cika su sannan ta saka a ruwa ta wanke kafin ta saka jus ɗin a frigo,har sai da tayi wanka ta fito sannan Maryam ta iso gidan.




Hoda ta shafa haɗi lipstick sannan ta saka doguwar riga pinky,turare ta shiga feshe jikinta da shi ita kuma Maryam na gefe ta na kallon ikon Allah.
"Ina za ki?" Ta jefo ma Siya tambaya,kai tsaye ta bata amsa da "ganin TOBY" Maryam za ta yi magana kenan wayarta ta ɗauki ruri, Momy ce .
"Har yanzu ba ki dawo ba ga Shalele nan ya ɓata rai ba zai sha komi ba sai jus ɗin"
"Ga mu nan tafe Mamy"Maryam ta faɗa ta na miƙewa da sauri.
Sai da suka saka lemu cikin wani ɗan ƙaramin basket na roba kafin su fita tare,a hanya sai tsara ma Siya ta ke yadda za ta yi.




TOBY ne zaune ƙasan capet ya zuba ma hanyar shigowa ido,Siya da Maryam tsaye suka yi an rasa wa zai fara shiga.


Maryam ta tura ta ba tare da ta shirya ba sai ganinta tayi tsakiyar falon wanda kuma yau ne karon farko da ta fara zuwa gidan.Idonta ba su sauka ko ina ba sai cikin na TOBY wanda tunda ta shigo ya ji bugun zuciyarsa ya ƙara tsananta.....
[27/02 à 11:13] MRS SADAUKI 💫: *TOBY......*🪶
ƊAN DAMBE
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951

BONUS duk masu son littatafaina na kuɗi su garzayo akwai ragowa,wacce ta shirya saya ta min magana ta WhatsApp +22795045822

*PAGE 7_8*



SIYA ta haɗe rai kafin ta waiga ta kalli Maryam wacce ke gumtse dariya,tamkar wata ƙaramar yarinya haka ta shiga kukan sangarta kafin ta kai ma Maryam duka tace "Allah ban yafe ba kuma sai na rama"
Mamy wacce kanta ke sunne ta na zuba abinci ta ɗago ta dube su tace "sai yanzu kika dawo?" Maryam ta miƙa mata jus ɗin yayinda Siya kuma ta gaishe da Mamy ta amsa fuska a sake tace "halan ke ce Bestie?" Siya ta jinjina kai ta na murmushi, Mamy tace"kullum sai tayi hirar ki har kunnuwa na sai sun yi ciwo" Siya dariya kawai tayi kafin ta mayar da hankalinta kan Maryam wacce taje kusa da TOBY ta na masa sannu da zuwa.



Mamy ta tsiyaya lemun cikin kofi na glass ta miƙa ma TOBY,ya kai bakinsa ya shiga kwankwaɗa ido a lumshe har sai da ya shanye tasss.Wani zaƙin daɗi gami da sanyi ya ratsa gangar jikinsa, Siya kuwa tamkar wacce aka dasa haka ta kafe sa da ido ko ƙyaftawa babu.
Kofin ya sake cikawa har sau biyu ya shanye kafin ya shafa cikin sa yace "Masha Allah jus ɗin yayi daɗi ina ake sayar da shi?" Mamy ta juyo ta kalli inda Siya ke tsaye tace "ƙaraso mana kin tsaya nan" ƙafafu na rawa ta ƙarasa ta na shirin ƙetara sa ta wuce TOBY yasa ƙafa ya taɗeta ai kuwa ta yo kansa za ta faɗi yasa hannuwansa dan tare ta sai aka yi rashin sa'a ya cabke dukiyar fulaninta dukan biyu.



Siya ta saki ƙara yayinda TOBY kuwa yayi mata masauki kan ƙirjinsa, Mamy kuwa banda Innalillahi babu abinda ta ke faman cewa Maryam kam daɗi kamar zai kashe ta.
Ta yunƙura za ta tashi cike da kunya amman TOBY dan ƙeta ya motsa ƙafarsa sai kuma ta sake zubewa kan jikinsa.Wani haushi ya rufe Siya kawai sai ta gantsara masa cizo,har cikin ransa yaji zafin hakan yasa ya ja dogon gashin kanta kafin ya ture ta can gefe.
Ta turo baki ta na kallonsa da idonta da suka rena fata, Mamy ta girgiza kai tace "TOBY har yanzu halin ka na nan na ƙeta ko?" Ya kalli Mamy ta hararesa dan kuwa sarai ta ga lokacin da ya taɗe Siya.




Wani irin halbawa Dick ɗinsa ke yi tun ɗazu da yaji taushin break ɗinta a cikin hannuwansa,ya lumshe ido ya na jin ƙamshin turaren gashinta cikin hancinsa kamar har yanzu ta na jikinsa.




"Maryam ki yi servir ɗin sa ,zan tafi akwai saƙon da Abban ku yace na duba masa a ɗakinsa" Mamy ta faɗa tare da barin gun.
Maryam ta dube sa tace "Ya TOBY mi za'a zuba ma?" Ba tare da ya buɗe ido yace "ban son komi" Maryam ta ɗaga ma Siya gira ta na mai miƙewa ta nufi table à manger.



Bayan Maryam ta tashi TOBY ya lalabo hannun Siya,cikin tafinta ya cijeta kafin ya miƙe tsaye yace "nima na rama" ta ɗaga idonta uwanda suka cika da hawaye ta dube sa da sauri kuma ta sunne su ganin Dick ɗinsa ta ɗan kumbura daga sama.
Sarai TOBY ya ganta,sai ya shafi abarsa kafin ya wuce ɗakinsa.Direct toilet ya shiga ya yi wanka ya fito ya zauna ,Papi ya kira suka fara hira.




A can falo kuma Siya sai da tayi ma Maryam dundun wasa kafin tace "shine kika taso kika bar ni gun wancan jarababben? Wai kin ga yadda Dick ɗinsa ke motsi hummm! Ni abun har tsoro ya bani"
Maryam tayi dariya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment