Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Hamida ma gida.

MISSALIN KARFE HUDU

Dai dai Adam ya isa Makarantarsu Dake Birnin Kebbi Tare da Abokinsa Mubarak wanda daman shi tun jiya ya dawo.

A kofar, Adam na shiga ya hadu da wata tsalleliyar budurwa wadda tunda ga saukarsa amota ta ke kallonsa ga duk alamu itama yanzu ta sauka.

Da sauri ta karaso garesa tare da fadin, "Am Nusaiba And You?"

Ya yi murmushi tare da fadin, "Ni fa banajin turancin nan ki yimin hausa."

Abun ya matukar ba ta dariya domin tasan ga dukkan alamu wasa ya ke mata ta ce, "Toh ai nima ban iya ba Amman dai sunana Nusai ba kai fa?"

Oh, "Ni kuma sunana Adam amman inkinso zaki iya kirana da Messi."

Nusaiba ta ce, "Ok sorry fa daga zuwanka na isheka da surutu, bari in barka kaje hostel nima na tafi anjima ma hadu." Da ganinta kasan irin yan matan nan masu yan gar tsiya.

Adam ya ce, "Ok."

Mubarak ya hango Adam daga nesa ai tuni ya tawo da sauri ya na, "Oyoyo abokina tun tuni kai na ke jira wallahi,kazo mu tafi dakin mu."

Adam ya ce, "Yess muje na yi wanka dan kasan ni ba irinka bane bazan iya doguwar tafiya banyi wanka ba."

Mubarak, "To uban yan tsurfa a school din ma ba'arage ba ,toh nidai muje."

Su ka shiga ciki sunata dariya .
Bayan Adam ya yi wanka tare sallah suka ci abinci sannan fa ya fara zuba.

, "Abokina ina fada maka ina shigowa school dinnan na hadu da wata yar baby, gaskiya dole na dage dan kasan banson raini, dan haka kar mu fita kana wani kulasu fa su raina mu."

Mubarak ya ce, "Toh uban yan karya da gidan talakawa ka fito da wallahi bansan ya zaka yi ba kai kam komai kafison sa karya aciki, "hhhh ayi dai mu gani kasan ni dan kallo ne, yauwa na manta fa akwai taro da aka hadawa sababbin dalibai nasanin juna dan haka ka shirya muje."

Tuni Adam ya miki woooo abunnan fa yamin dadi za mu hadu da yarinyar nan kenan.

Adam ya ci kananan kaya da yake daman shi ba gwanin manyan kaya bane .

Sun shirya tsa, aiko su na fita da Mubarak sai ga nusaiba nan.

Adam da saurin sa ya ce, "Ah friend sannunki,kema gun zaki?"

"Eh wallahi." cewar Nusaiba.

suka jera tare su na tafiya abinsu gwanin sha'aawa Mubarak ko ya na kallon ikon Allah, domin haka su ke tafiya su na fira kamar can dama sun san juna.

Bayan sun isa wajen aka fara hidima kowa sai fitowa ya ke ya na baje kolin basirarsa daga karshe aka bukaci Nusaiba da ta fito domin ta fadi albarkacin bakinta. Sai ta fito kuwa ta na tafiya ta na rangwada kamar wacce za ta kare, tun anan aka rufe ta da tafi. Sauran matan da ke wurin sai kyashi su ke, amma kam ba yadda yan adawa za su yi domin duk gayun da ke wurin ta tafi da su. Akan step ta hau ta karbi Michael phone, kan ta ce wani abu aka kara rangada ma ta tafi. Sai ta dan gyara murya ta ce.....

*Oh Pls amsorry mu hadu a shafi na gaba.*

_It's Ur's Xayyeshert_β€¦β€¦βœπŸΌ

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_I feel very confident that we will make it through. Though we fight a lot I know that we will be together. -Vernon Straights i love you_

*PAGE* 7

_WANNAN SHAFIN SADAUKARWA NE GA YAN GRP DINA WASA DA SO FANS TARE DA YAN GRP DIN KHALESAT HAIDAR INA JIN DADIN CMMTS DINKU_

°°°°°°°°°
"Da farko dai sunana Nusaiba A Muktar an haifeni a Sokoto state, kuma magatana suma yan Sokoto ne karatu ne ya kawo anan kamar yadda ya kawo ku anan.

Da wannan dama na ke so na bada wayan su shawarwari domin ci gaban karatunmu." A lokacin da ta kawo nan da zantukanta sai duk 'yan matan da ke wurin su ka dai ihu wai ala dole sai ta yi turanci. Su kuma gayun da ke wurin su na goya ma ta baya akan ta ci gaba da maganganunta. Adam kuwa ya na gefe ya na kallon ikon Allah ta yadda ta dawo da yarenta na Hausa a maimakon nuna kwarewarta na harshen turanci.

Haka dai Nusaiba ta daure ta ci gaba da maganganunta duk da ya ke ba dadin wurin ta ke ji ba. "Zan bada shawara ne guda uku wayanda na tabbata idan har mu ka yi amfani da su to za mu kammala karatunmu cikin nasara insha Allahu." Kasancewar bata jin dadin wurin ya sa ta zayyano su a gurguje ta ce,"da farko dai mu girmama kanmu da kanmu sannan mu girmama mallamanmu, abu na biyu kuma mu yi karatu sosai kamar cin abincinmu, abu na uku kuma lallai mu nemi abokin rayuwa nagari wanda zai dora mu akan hanya idan mun sauka. Alhamdulillahi da wannan na ke son abokaina su gane abinda ya kawo mu anan wassalam." Ta sauko daga kan Step jikinta a sanyaye, duk da ya ke kowa ya san halin Nusaiba da masifar izzah da kuri ita yar gidan ma su hali ce da kuma yanga, amma dai yau ba ta nuna hakan ba, hasalima duk ta karaya jikinta a sanyaye.

Adam bai tsaya aka kirashi ba ta na saukowa daga kan Step din ya hau ya karbi mic, sannan ya kwala ihu cikin magana tare da cewa Hello, duka jama'ar da ke wurin kowa ya yi tsit ya na sauraren abinda zai fada. Adam yaro ne mai matukar farin jini a cikin makarantar kuma babban yaro ne wanda ya san yakamata, haka yan matan da ke wurin su ka hau tafa ma sa shi kuma sai ya ce,"hold off tafi ba shi ne abinda na ke bukata a wurinku ba hankalinku na ke so ku bani.

_it's Ur's xayyesherth.......✍🏼_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_When I miss you I re-read our old conversations and smile like an idiot._

*PAGE* 8

_*WANNAN PAGE DIN KACOKAN SADAUKARWANE GA YAN GROUP DIN POWA PATISKUM WRITERS ASSOCIATION INA YINKI IRIN OVERN NAN*_ ❀❀❀

ina son ku gane shi harshen turanci ba shi ne abin burgewa ba, domin idan har turawa ba su damu da yarenmu ba to mu miye amfanin damuwa da na su yaren. Ina son ku gane muna koyon turanci ne badaon komai ba sai don idan mun fita kasashen waje inda mu ke haduwa da wayan da ba sa jin namu yaren, kuma anan kasar tamu idan mun hadu da wani yare wanda baya jin namu yaren. Babban abin da yakamata mu gane shi ne ta ya ya za mu samu ci gaba a wannan kasar tamu. Babbar hanyar da zamu ci gaba shi ne hanyoyin da Nusaiba ta lissafo domin lallai karatunmu shi ne alfaharinmu kuma darajarmu yarenmu, hakika babu dakiki irin wanda ya raina kansa, idan kuma ka raina asalinka to tabbas ka raina kanka ne. Saboda haka yaren Hausa shi ne babban yare a gare mu 'ya'yan Hausawa."

Duk jama'ar da ke wurin su ka kara rangada ma sa tafi tare da fadin tabbas Adam abinda ka ke fada gaskiya ne kuma mun gansu sosai da sosai Allah ya kara basira. Haka dai aka yi taron wannan yazo ya fadi nashi wannan ya fadi nashi har aka watse.

Akan hanya Adam ta komawa hostel da ya ke wurin nesa ne sai ya hadu da Nusaiba a cikin motarta kirar Vibe itama za ta je hostel duk da ya ke ita gida ta ke komawa ba'a hostel ta ke kwana ba.

Nusaiba ta tsaya tare da ce wa, "Adam inba damuwa ku shigo na rage muku hanya ma na."

Adam ya ce, "No kibari kawai." azuciyarsa ko ce wa ya ke kawai na hau motarki araina ni dan ni banzo da ta wa ba.

Nusaiba ta ce, "please ina so muyi magana ne ,aboki tunda kai bansan sunan ka ba sa baki mana ku shigo na rage mu ku hanya."

Mubarak ya yi murmushi tare da fadin, "Bakomai Abokina mu shiga mana."
Adam bai so shiga ba dan ba yadda ya iya da Mubarak ya sa ya shiga domin gani ya ke in an gansa A motar ta raina sa za ayi.

Nusaiba ta budewa Adam kwofa ya zauna a gun mai zaman banza shiko Mubarak ya shiga baya.

_It's Ur's xayyesherth_😘

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Lots of people want to ride with you in the limo, but what you want is someone who will take the bus with you when the limo breaks down. I’ll take the bus with you._

Page 9

*WANNAN SHAFIN SADAUKARWANW GAREKI FATIMA (AUTA) TA GRP DIN WASA DA SO INA JIN DADIN CMMTS DINKI TARE DA NUNA SI GA NI DA NVL DINA*😘😘😘

Adam ya yi zaman da ya sa ba wa to zaman kasaita,Nusaiba ku wa murmushi ta yi tare da fadin, "Niko kana birgeni Messi."

Adam ya yi kamar bai san ta na yi ba sai da ta kara da ce wa, "Taimako na ke na ma pls in ba Matsala za ka na min tutorial ."

Adam ya ji abun girma domin shi kullum burinsa ya amfanar da al'umma da iliminsa da kuma baiwarsa.

Dan haka da sauri ya ce, "Ok ba matsala zan duba lokacin da banda lectures sai mu na yi."

Nusaiba ta ji dadin hakan sosai dan har sai da farinciki ya bayyana afuskarta .

Shiko Adam bai ma san ta na yi ba wani tunani daban ya ke azuciyarsa kawai.

Anzo dai-dai hostel din su Adam hakan ya sa ta tsaya domin saukesu har Mubarak ya sauka Adam ya zo zai sauka kennan ta ce, "please kar dai ka gaji da ni Number na ke so in case."

Adam bai yi tunani komai ba aransa hakan ya sa shi fada ma ta ,ita kuwa Allah ne kadai yasan mai ta ke kullawa azuciyarta.

Hakan ya sa murmushi ne kadai ke fi ta afuskarta.

Adam na ga ma fada ma ta bai tsaya ba yayi bi mubarak su ka shige dakinsu .

*WASHE GARI*

Yau safiyar monday kuma rana ta farko da ta kasance za afarawa su Adam lectures,hakan yasa su ka tashi da huri daga shi har Mubarak.

Kamar dai jiya sun fi to kenan za su tafi class Sai ga Nusaiba amotarta ba tai kasa agwiwa ba ta yi saurin tsayawa tare da fadin," ku shigo ma na mu karasa ."

Adam ya ce, "Kiyi hakuri gaskiya ban ganin zamu iya shiga domin jiyan ma bada son rai na na shiga ba."

Nusaiba, "Tayi rau da fuska alamar shagwaba tare da fadin, "Toh gashi nikuma ban son ganin ku tafiya akasa,bansan dalilin ba,amman ga dukkan alamu baku saba hakan ba ko da kuna gida."

, "HMM hakane kinyi gaskiya amman anan karatu makazo yi so ba mu da mu da wahalar da zamu sha ba domin neman ilimi mu ke."cewar Adam

Nusaiba ta nufasa sannan ta ce, "Hakane amman amin alfamar nan ina daukanku dan wallahi banjin dadi,sabida bansan ko wa anan ba ku na fara sa ni."

Adam ya yi murmushi ta re ds wa Mubarak Alamar su shiga .

Nusaiba ta ji dadin sosai hakan yasata fara jan su da hira kan su isa.

Bayan sun isa class din wani Malami yazo domin fara musu lecturer,Adam tunda ya shiga kaman andauke masa laka ajikinsa,hakan yasa yayi gefe yayi shiru ya na tunani,har malamin ya shigo sun gesa da daliban ya fara musu bayani ga me da computer,Adam bai san anayi ba,sai da Malamin ya fahimci hakan ya da nunasa tare da ce wa , "You."

Afirgice Adam ya kallesa .
Malamin ya yi murmushi tare da fadin, "shin ko zaka iyamin Definetion din computer anaka fahimtar?"

_It's Ur's Xayyeesherth_
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_.I have a million things to talk to you about. All I want in this world is you. I want to see you and talk. I want the two of us to begin everything from the beginning luv yhu honey_

Page 10

*WANNAN SHAFIN NA KI NE KE KADAI FATIMA ZAHRA (eyman)MARUBUCIYAT AUREN ZAHRA INA TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK DINKI ALLAH YAKARA BASIRA MUNA JIRAN SABOβ€β€β€β€πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ*

-------------------""""""""""""""'"""
Ba abinda ya fara fitowa da ga bakin Adam sai, "HAMEEDA."
ko wa ya yi shiru sosai dan ganin A bun mamaki.

Malamin ya kara da cewa, "ka ce me?"

Sai alokacin Hankalin Adam ya dawo a kidime ya ce, "we have two type of memory. We have ROM AND RAM. _ROM_ means read only memory and than _RAM_ means Read All memory. Sai kuma Hameeda ta ce min....." anan ya tsaya ya na tunanin me zai fad'a. Lecturer din ya daka ma sa tsawa tare da cewa, "Adamu wai wacece wata banzar Hameeda da ka ke son bata mana aiki akan ta an fada ma nan wurin wasa ne?" Abin ya zo ma Adamu biyu ga zagin Hameedarsa ga kuma kiransa da suna Adamu.

Adam bai san lokacin da ya fice a ajin ba, kawai kowa ya bisa da kallo.

Ya na fita ba inda ya nufa sai hostel, duk da ce wa Adamu jarumin namiji ne amman akan Hameeda ba ya iya jure hakan yasa banda zubar hawaye ba abinda ya ke, ya na kara tuna, "WAI BANZAR HAMEEDA? Anya ko shi yasan wacece Hameeda A gu na kuwa.?" Hmm.

Sambatu ya ke wanda shi kansa bai ya ce ga ya ga dalilen sa ba.

Nusaiba kuwa Hankalinta ya ta shi ganin ran Adam ya ba ci, hakan ya sa itama ta nemi excuse domin fita.

Ta na fita ta hadu da wasu 'yan mata a bakin kofar ajinsu ta tambaye su, "Dan Allah ba ku ga Adam ya wuce ta nan ba?" "Yanzun nan kuwa ya wuce ransa a bace ina ga dai ya wuce hostels." Su ka bata amsa. Tabi Adam hostel.

Da shi ke ta san dakinsu nan ta wu ce kawai aiko ta na shiga ta ga Adam cikin ya na yi ma ra dadi ,kwance ya na rawar sanyi in banda , "Hamee Hamee."ba abinda ke fitowa abakinsa.

Ta yi matukar firgicewa hakan ya sa ta yi saurin komawa motar ta dan komawa cikin makaranta domin dauko Mubarak ,ta na zuwa ku wa shi ma Mubarak ya rikice ,da sauri ya bi yo ta su na zuwa Mubarak ya rike Adam da kyar ya sa shi A mota domin su kai sa asibiti.

Su na zuwa aka karbesu ka san ce wa yanayin jikin na sa ya yi tsanani tuni likitoci su ka taru akansa ,sai da su ka dudduba shi sannan aka masa allurai ya sa mi barci.

Gaba daya Nusaiba ta rikice in banda kuka ba abinda ta ke kai ka ce sun yi shekara da haduwa.

Mubarak kuwa ya ka sa magana ga kuma wayar Adam Hameeda sai kira ta ke kaman ta san me ke faruwa,tun safe yau jikinta asanyaye ya ke hakan yasa ta nemansa ,gashi ta kira kusan sau biyar ba a dauka ba ,hankalinta ya kara tashi.

Mubarak dai ya yi daure tare da zama kusa Da Adam addu"o"i kawai ya ke ma sa.

Sai misalin karfe Hudu na yamma Adam ya fara farfadowa.

Ya farfado ya na, "..........

_You have no idea how much I like you, how much you make me smile, how much

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment