Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwashe wasu a kayansa days sa ya bayar.baba driver ma ya samu kala 5 a ciki.

Yan mata na hango birjik tsakar gida kowacce ta dau karshen wanka,yayin da amarya da ta hade cikin dark pink din gaunt,ga wani arnen gwagwaro golden,takalmi,jaka duk golden masu mugun tsada,gaskia amarya ta kai karshe kowa kallonta yakeyi,iya kyau tayi har ta gaji,sai wani yanga take tana yauki.kawayenta duk sun shirya har an fara kai wasu wasu kuma can za a hadu.

Ina mimi wai mimi har tafi amrata kyau dan ita red material tasa da ratsin arsh,dan haka takalmi jaka pose gwagwaro ya zama arsh,gata dama da gashi ba laifi,ta dau wanka karshe,mimi na fitowa ta dishashe kyan amrata,amrata da ragowar frnds sai harare harare sukeyi,haka har aka kwashe su tas,saura amare,angon mimi yasha arsh din kaya yayi kyau kamar a gudu dashi,ga Hutu dama ya ratsa shi,haka su biyu bayan mota ango da amarya,frnd din ango driver,suka tafi saura amrata ango ahmad yaki zuwa su tafi,ba yanda ba ayi ba yace bai gama shiri ba suje ya taho,haka shaheed ya sa amarya da momi mota ya tafi da su,

An kwashe kowa,su husna duk suna can, dole momi ta zaunar da amarya a mota suna jiran ahmad,ahmad kuwa yana can yana shiri,sai da ya San kayan da amarya amrata tasa sabo da baya son suyi iri daya.

Wai ina rahma ne tana can room dinta dan ita ta dauka ma har su ya ahmad suna can,su husna ana ta mata waya,dan haka ta gama shiri gwagwaro dan karami ta dauko,ta rasa wanne kaya zata sa ma,wani dakakken material ta dauko cikin akwatunan da ahmad ya bata,light blue doguwar rigace fasalin dinkin amare dan daga bayanta an zobe Kasan yana Jan kasa sosai,tana sharar titi,irin na turawa,saman kuma ya dameta zuwa cikinta saga hips ya bude,gwagwaro tasa dark blue,shoe bag da wata arniyar pose duk tafi ta amaren kyau dark blue suma,tawa gashinta style ta baya har tsakiyar bayanta ya sauka,powder ta kara shafawa da red jambaki sosai,ta dan gyara gira kadan batayi haukar kwalliyaba,kowa ya gyanta yasan tafi duk amaren wohoho,inda kamar balarabiya,tasha turare sai kamshi ke tashi,ga hips yayi dambas,na shanu tamtsam masha'allah,

Takalmin hill ne sai kas kas takeyi,ahmad kuwa ya hade cikin lightblue shadda,ya dau hula,da takalmi,Ku kunsan tsayawa fadan na ahmad bata lokaci ne,dama mutum kamar bature ga komai ya hada,momi ce ta dameshi yayi sauri,su husnama sun dami rahma da waya,ahmad ya kunna wata arniyar mota kenan ya hango wata daga part nasa,suman zaune yayi da ya tabbatar rahmansace,ai ya shagala da kallonta don da ace bai Santa ba zaice bakuwar balarabiyace,horn ya mata tun kan ta karaso take kallon ahmad,salati kawai takeyi sabo da tsananin kyan da yayi.

Murmushi take masa shima yana sakar mata nasa me tsada.baba driver ya kira yace ya tuka su,shi da rahma suka kame a bayan motar.sai kallon juna suke kamar su cinye juna,kamshi da kamshi ke tashi yayin da kowa ke cike da nishadi suna tare.gashi basu sani ba sunyi anko,za asha gulma fa yau readers .sai abinda muka gani muka ji.


Asmabaffa
[17:52, 1/30/2018] ‪+234 802 498 6436‬: 💢💢💢

MARAICIN RAHMA

135-140

BY
Asmabaffa


Wannan shafin naku ne masu karatu.


Sun shagala da kallon juna sai ji sukayi mota ta tsaya alamar an iso kenan,wano katafaren David event center suka tsaya Wanda ko a abuja sai ka isa kuma ka shahara kake iya kama wajen sai me naira.
Wajene wanda ya tsaru kamar a turai,amarya amrata har ta gaji da zaman mota an shigar da ita tuni,su mimi ma da angonta suna ciki,ahmad kadai ne sai hakuri akabawa mutane su dan kara jira,

Ai kuwa zuwansu ke da wuya aka bada sanarwa ango ya karaso yanzu za a shigo dashi,dangi frnds both amarya da ango sun fito domin shigowa da ango,

Hannun rahma ya riko suka fito wow kowa me fadi wasu sun zata ma itace amatyar,tuni masu camera da pics da masu wayoyi aka fara wal wal,kyas kyaras, suna tafiya ana take musu baya an sasu tsakiya,hannunsa na cikin na rahma,har ga Allah rahma taso kwacewa dan kar ta jawo matsala amma ahmad ya rike ta gam,suna tafiya yana radawa rahma rakiya zakimin sit na,kai ta gyada kai kace radar love sukeyi.

Tuni yan gulma sun fara kace nace,amarya amrata kuwa ta cika fam,ta kudirewa ranta tana aurar ahmad sai ta kashe rahma,kawayenta kuwa hmmm abin sai Allah yanda suke tsinewa rahma ana cewa karuwarsa ce dama,

Mimi da ango,dasu salma du sunyi mamaki,ammar kuwa daria yake shekawa na jin dadi dama ya tsani su amrata,momi da frnds nata basu ji dadin abinda Ahmad yayi ba,ya kunyatasu,

Ango na zama rahma ta zame hannunta cikin damua dan taji wasu gulmar da akeyi,su husna ne suka zo wajenta suka jata sit dinsu,

Ammar ne yazo yaja hannun rahma gefe kudin liki ya bata yan 200 bundle guda,godiya tayi suka ci gaba da hirarsu da ammar akan ta masa hanya yana son husna kawarta,

Rahma taji dadi a wajen ta hadasu suka koma gefe ammar da husna suna hira,husna ma ba bayaba wurin kyau da daukan wanka,ga nutsuwa,wajen rukayya kawarsu ta koma ta zauna wasu a frnds din ango da wasu daban suna ta zuwa wajen rahma amma taki kowa yazo cewa take an mata miji,

Wani me iya surutu ne a frnds din ammar saleem ya dinga bawa rahma daria sai daria sukeyi har rukayya,duk abinda rahma keyi idon ahmad na wajen,bacin rai ya tsinci kansa ciki me tsanani ganin rahma nawa wani daria,

Shi kuwa saleem tsarata yakeyi.text taji ya shigo wayarta tana dubawa taga my peace,budewa tayi,fita daga hole din nan ki koma mota,reply tayi da OK,ana ta gudanar da dinner kowa anci ansha,ana cashewa,an yanka cake,har yau rahma bata tafi cikin motar ba,jira take tayi liki ta dan chashe sai ta fita.iyayen ango aka kira,momi ta Shiga da frnds nata ana ta liki,angwaye da amare sunyi sun koma sun zauna,

Sannan rahma,husna,rukayya,salma suka shiga suma nanfa rahma ta fara takawa tana juya ukku sosai take kada hips,

Ashe ta iya rawa nan ma an musu liki barin ma ammar da saleem,daga nan aka kara kiran angwaye da amare,rahma ta fara liki amma du ango ahmad takewa duk da shi a tsaye yake kawai baya ko juyi bare rawa,sai da ta kusa karar da kudin kan ahmad shi kam ahmad du ya kafe ta da ido,
Su mimi tawa liki sannan ta mannawa amrata biyu kacal ta fice,amrata kwafa tayi tace duk zakuci ubanku sai na shigo gidan tukun.

Direct su husna tawa sallama ta karbi take away wurin momi ta bawa husna da rukayya ta musu godiya ta fita ta koma cikin motar da sukazo da ahmad.

Baba driver har ya fara gyangyadi yace barka da fitowa uwar dakina,murmushi tayi tace yawwa baba.hira suke da baba driver sama sama.

Ammar ne ya maida su husna gida,duk an fara watsewa,shima ahmad sulalewa yayi ya bar amarya ya koma motarsu,

Shiga yayi mortar kamar zai daki rahma dole ta bata masa rai.ita kuwa tsoro takeyi kar yayi fushi da ita,dan tasan halin kayanta.rahma sun Riga kowa komawa gida.suna shiga falo ahmad ya daka mata tsawar data firgitata,fada yake,kin rainani ko ina cewa kiyi abu wato ni ga banza ko wannan ya zama first and last da zance kiyi ki kiyi,wlh na fiki taurin kai,

Hakuri ta bashi ya tureta ya wuce sama abinsa,wanka sukayi sai bacci.

Friday anyi kamu da yini,Saturday wani parting angon mimi ya shirya,fafur Ahmad kin zuwa yayi,su rahma dai anje.amrata kuwa gobe tasan za a daura aure akai amarya dan haka ta shiryawa wani ALHAJI yaushe gamo Inda zasu kwana a hotel suyi masha'a,dan ya nemi kafin akaita dole su darji juna kafin ango.

Dan haka taki zuwa party tace angonta bazai je ba itama haka, dare nayi ta shirya ta wuce hotel wa'iyazu billah.kwana sukayi suna shekewa,har masu daurin aure an fara taruwa amma amrata tana can suna baccin gajia da alhajinta.

Rahma taci kuka ta hakura,ahmad yafi kowa takaici.masallaci ya cika ya batse da many an attajirai,harda turawan ketare frnds dady yana ta hada hada,

Yau wankan ahmad yafi na kullum kyau,farar shadda yasa me tsadar gaske.

Ana zaune za a daura wayar dady tayi kara,yana dagawa akace yazo da sauri yar uwarsa tayi kisa a salam hotel.da sauri yace a jira ya dawo yanzu kar a daura

Ahmad,ammar,momi,da wasu yan uwansa yacewa suzo su tayashi ganin wace ce tayi kisan kai da har za a ce yar uwarsace.


Asmabaff

Karf
[17:53, 1/30/2018] ‪+234 802 498 6436‬: 💢💢💢

MARAICIN RAHMA

140-145

By
Asmabaffa


Readers ayi hakuri da typing error ba time na editing ne.tnx alot masu comment.


Direct hotel suka nufa inda suka tarar da jama'a dandazo a ciki ga police gawace kwance a bed a room din yayin da amrata take durkushe a kasa ta Dora hannu aka tana kuka,mutane kuwa a kanta ana bawa ido abincinsa,su dady ne suka karasa wajen,

Wa zasu gani in ba amrata ba duk cikinsu mamaki sukeyi me ya kawo amarya hotel.nan masu hotel suka kwararo bayani da time din da amrata ta shigo da alhajinta jiya,

Yan uwan amrata na jiki dady ya kara kira suka zo wajen subhannallah nan suka ba da shedar dama amrata yar duniya ce bata jin magana ko kadan,gashi nan asiri ya Tonu nan fa aka fara caka kai caka kai akanta,

Amrata tsabar kunya da bacin rai yasa ta kasa kallon kowa,ahmad ne ya bawa police damar tafiya da amrata,gawar ALHAJI kuma akayi mutuware da ita domin gudanar da bincike akan case din, dady kuwa tsananin mamaki ne ya lullubeshi da Dana sani da tuni dansa ya auri fasika,take ya godewa Allah, ahmad kuwa dadi ne ya kamashi kamar ya sheka lahira dan murna.

Yanzu case da amrata na hanun police sai an gano gaskiar lamarin.labari kuwa yaje kunnen yan biki da dams,dady ya dawo ya bada damar a daura auren mimi da angonta,

Ahmad yaja gefe yace ahmad munga abinda ya faru ba time ko kana da wacce kake so a daura ma da ita nan da 2mnths,a nutse ahmad yace dady a yanzu za a daura fa,yace baka da hankali ne wace aka taba wa aure ba danginta?yace dady rahma ce fa kawai da muji kunya ai gwara a daura da ita kawai,ba wai sonta nake ba kawai dai ayi ko dan mutane,kaga nine komai nata ina da iko da ita,daria ahmad ya bawa dady, a take aka bada sanarwa an daura auren RAHMA ABUBAKAR da AHMAD

ammar wani ihu ya buga dan murna,su momi lbr ya kai gidan bikin du family basu ji haushi ba sai ma masu murna ma,kawaye da yan uwan amratane kawai ke cikin kunci da kunyar abinda tayi,nan fa su shaheed da Hussain suka farawa ahmad tsiya haka har taron maza suka taxi reception, anci ansha an gwangwaje,ango sai dadi yakeji bai San dalili ba,rahma bata da lbrn komai dan tana part dinsu ita da husna suna kwalliya,cike take da bacin rai yau za a daurawa ahmad aure kwalliyar ma tata taki zama sabo da kukan da takeyi,sanye take cikin shadda dakakkiya fara kal tasha aiki da bakin zare,

Da kyar husna ta lallasheta har aka samu kwalliya ta zauna.a part din ta zauna taki fita dan kar taga abin haushi,angwaye ana gama reception gidan su ahmad suka dawo,su mum suka gaisar tuni angon mimi da frnds nasa suka fara pics mimi ma na manne da angonta,ammar ma husnansa ya nemo suka fara pics,

Mimi ce ta duba bata ga rahma amaryar tasu ba ana ta pics da ango ba rahma,salma ta tura kan ta taho da rahma ayi da ita,da kyar rahma ta dakko jaka da takalmi baki tasa ko mayafi bata daauka ba tunda tasan bikine ba wani sawa ake ba dan haka a hannu ta rike abinta gashi a gida suke.

Part din su momi suka nufa yan mata da samari ne cike da part din,rahma bata dauka haka sukeyi ba,ahmad ne ya fara ganin amaryar tasa fiskar nan ba alamar fara'a bare walwala ciki.yau ma anko sukayi da ango ahmad,tuni rahma ta haskake taron da kyanta,ga dressing wow kowa dake wajen sai da ya yaba tare da kokawa.kamar tasan da ita aka daura wajen yayanta ta wuce ta zauna kusa da shi ga hips nata ga nasa,

Duk tayi ne dan ta nuna ahmad fa natane kowa ya sani,su kuwa yan wajen sai tafi da ihu ta birgesu wato angonta kawai ta sani,

Ina kwana yaya,ya hidima,Allah Sanya alkhairi,tunda yaji haka yasan tabbas bata sani ba,to in ta sani ma ai ba lallai tana sonaba kamar yanda nima ba wani sone yasa na auretaba ahmad me fadi cikin ransa,amma zai daure ya sanar mata koma me zai faru ya faru.

Janta yayi aka dinga zuba musu ruwan pics da frnds,mamakin rahma wai ina amrata ne? Ita ake ta pics da ita, ana gama pics ahmad ya mike zasu fita zai raka frnds,da sauri rahma ta damko damtsen hannunsa,dage tayi ta kama masa rada a kunne yaya wai ina amaryar takane?shima rada ya mata gaki nan kece ai da ke aka daura wlh am serious ba wasa tambayi mimi.ihu aka dauka maza da mata wasu na I can see luv in the air.du anzata maganganun luv suke, wasu na lallai wannan ma'aurata basu data ido Sam.

Rahma kanta ya daure tam da maganar ahmad,batayi kasa a gwiwa ba ta ja mimi gefe, tas mimi ta zayyane mata komai. Ai rahma tana tabbatarwa da gaske ne tace ina zuwa.su mimi sun tsorata ganin ta fisge ta ruga dakin mimi da gudu, rahma na shiga dakin ta dinga taka rawa ko shigowar mimi da salma bata ji ba,ba kalar rawar da batayi ba ba kida ba komai, daga nan ta fada gadon mimi ta dinga tsalle da birgima hade da burburwar dadi.

Daga nan ta dage ta kwala wani dogon ihu tace sai ni wlh Allah na gode ma nice matar yayana,nan ta fara kirari kamar yar tauri sai ni amaryar yayana,ya ahmad dina ne, wai allah na nan to wa ya isa ya ja da ikon Allah.tuni ta sauko kasa ta fara sujjada tana godewa allah tare da adduar zaman lfy.

Su salma da mimi tun da rahma ta fara haukar murnarta suka dakko waya suka mata video.da kyar ta lallabasu suka yarda baza su nunawa kowa ba.su kadai zasu dinga gani.ammafa sunsha daria yau.

Asmabaffa
[17:54, 1/30/2018] ‪+234 802 498 6436‬: 💢💢💢


[12:45, 1/29/2018] ‪+234 802 498 6436‬: 💢💢💢

MARAICIN RAHMA

130-135

BY
asmabaffa


Haushi ya ahmad ke ji sosai na rashin zaman rahma a part dinsa,wai har tafi son su Mimi da ammar a kansa,shi za ayi bikinsa ma ko ta tayashi jaje amma ritin shagalin bikin take...ni kuwa nace dan ma ahmad baka ga gyaran da sukayi ba lol.abinda ahmad bai sani ba rahma kullum sai tayi kuka da dare za a kwace mata ahmad dinta,kawai daurewa takeyi, amarya kuwa anci attach tayi kyau kuwa,dama tana da dan kyau kadan dan dangin su ahmad kaf ba baki sai dai amrata kadan ta kwaso farin fatar.amma akwai wanka da iya kwalliya,shi yasa bariki ta amsheta,

Yau ta kama Thursday yaune kuma za aje dinner ta farko by 7pm,da kyar aka shawo kan ahmad shima sabo da mimi ya yarda zaije,amrata amarya ko kallo bata ishi ango ba ko magana bata hada su,yau angoma akwatuna Biyar ya hadawa kansa,dan yace bazai siya mata ba shi kuma ya zauna da Tsoho,ahmad lefe ya hadawa Kansa na akwatuna biyar na kayansa,Inda ya kwashe wasu a kayansa days sa ya bayar.baba driver ma ya samu kala 5 a ciki.

Yan mata na hango birjik tsakar gida kowacce ta dau karshen wanka,yayin da amarya da ta hade cikin dark pink din gaunt,ga wani arnen gwagwaro golden,takalmi,jaka duk golden masu mugun tsada,gaskia amarya ta kai karshe kowa kallonta yakeyi,iya kyau tayi har ta gaji,sai wani yanga take tana yauki.kawayenta duk sun shirya har an fara kai wasu wasu kuma can za a hadu.

Ina mimi wai mimi har tafi amrata kyau dan ita red material tasa da ratsin arsh,dan haka takalmi jaka pose gwagwaro ya zama arsh,gata dama da gashi ba laifi,ta dau wanka karshe,mimi na fitowa ta dishashe kyan amrata,amrata da ragowar frnds sai harare harare sukeyi,haka har aka kwashe su tas,saura amare,angon mimi yasha arsh din kaya yayi kyau kamar a gudu dashi,ga Hutu dama ya ratsa shi,haka su biyu bayan mota ango da amarya,frnd din ango driver,suka tafi saura amrata ango ahmad yaki zuwa su tafi,ba yanda ba ayi ba yace bai gama shiri ba suje ya taho,haka shaheed ya sa amarya da momi mota ya tafi da su,

An kwashe kowa,su husna duk suna can, dole momi ta zaunar da amarya a mota suna jiran ahmad,ahmad kuwa yana can yana shiri,sai da ya San kayan da amarya amrata tasa sabo da baya son suyi iri daya.

Wai ina rahma ne tana can room dinta dan ita ta dauka ma har su ya ahmad suna can,su husna ana ta mata waya,dan haka ta gama shiri gwagwaro dan karami ta dauko,ta rasa wanne kaya zata sa ma,wani dakakken material ta dauko cikin akwatunan da ahmad ya bata,light blue doguwar rigace fasalin dinkin amare dan daga bayanta an zobe Kasan yana Jan kasa sosai,tana sharar titi,irin na turawa,saman kuma ya dameta zuwa cikinta saga hips ya bude,gwagwaro tasa dark blue,shoe bag da wata arniyar pose duk tafi ta amaren kyau dark blue suma,tawa gashinta style ta baya har tsakiyar bayanta ya sauka,powder ta kara shafawa da red jambaki sosai,ta dan gyara gira kadan batayi haukar kwalliyaba,kowa ya gyanta yasan tafi duk amaren wohoho,inda kamar balarabiya,tasha turare sai kamshi ke tashi,ga hips yayi dambas,na shanu tamtsam masha'allah,

Takalmin hill ne sai kas kas takeyi,ahmad kuwa ya hade cikin lightblue shadda,ya dau hula,da takalmi,Ku kunsan tsayawa fadan na ahmad bata lokaci ne,dama mutum kamar bature ga komai ya hada,momi ce ta dameshi yayi sauri,su husnama sun dami rahma da waya,ahmad ya kunna wata arniyar mota kenan ya hango wata daga part nasa,suman zaune yayi da ya tabbatar rahmansace,ai ya shagala da kallonta don da ace bai Santa ba zaice bakuwar balarabiyace,horn ya mata tun kan ta karaso take kallon ahmad,salati kawai takeyi sabo da tsananin kyan da yayi.

Murmushi take masa shima yana sakar mata nasa me tsada.baba driver ya kira yace ya tuka su,shi da rahma suka kame a bayan motar.sai kallon juna suke kamar su cinye juna,kamshi da kamshi ke tashi yayin da kowa ke cike da nishadi suna tare.gashi basu sani ba sunyi anko,za asha gulma fa yau readers .sai abinda muka gani muka ji.


Asmabaffa
[12:47, 1/29/2018] ‪+234 802 498 6436‬: 💢💢💢

MARAICIN RAHMA

140-145

By
Asmabaffa


Readers ayi hakuri da typing error ba time na editing ne.tnx alot masu comment.


Direct hotel suka nufa inda suka tarar da jama'a dandazo a ciki ga police gawace kwance a bed a room din yayin da amrata take durkushe a kasa ta Dora hannu aka tana kuka,mutane kuwa a kanta ana bawa ido abincinsa,su dady ne suka karasa wajen,

Wa zasu gani in ba amrata ba duk cikinsu mamaki sukeyi me ya kawo amarya hotel.nan masu hotel suka kwararo bayani da time din da amrata ta shigo da alhajinta jiya,

Yan uwan amrata na jiki dady ya kara kira suka zo wajen subhannallah nan suka ba da shedar dama amrata yar duniya ce bata jin magana ko kadan,gashi nan asiri ya Tonu nan fa aka fara caka kai caka kai akanta,

Amrata tsabar kunya da bacin rai yasa ta kasa kallon kowa,ahmad ne ya bawa police damar tafiya da amrata,gawar ALHAJI kuma akayi mutuware da ita domin gudanar da bincike akan case din, dady kuwa tsananin mamaki ne ya lullubeshi da Dana sani da tuni dansa ya auri fasika,take ya godewa Allah, ahmad kuwa dadi ne ya kamashi kamar ya sheka lahira dan murna.

Yanzu case da amrata na hanun police sai an gano gaskiar lamarin.labari kuwa yaje kunnen yan biki da dams,dady ya dawo ya bada damar a daura auren mimi da angonta,

Ahmad yaja gefe yace ahmad munga abinda ya faru ba time ko kana da wacce kake so a daura ma da ita nan da 2mnths,a nutse ahmad yace dady a yanzu za a daura fa,yace baka da hankali ne wace aka taba wa aure ba danginta?yace dady rahma ce fa kawai da muji kunya ai gwara a daura da ita kawai,ba wai sonta nake ba kawai dai ayi ko dan mutane,kaga nine komai nata ina da iko da ita,daria ahmad ya bawa dady, a take aka bada sanarwa an daura auren RAHMA ABUBAKAR da AHMAD

ammar wani ihu ya buga dan murna,su momi lbr ya kai gidan bikin du family basu ji haushi ba sai ma masu murna ma,kawaye da yan uwan amratane kawai ke cikin kunci da kunyar abinda tayi,nan fa su shaheed da Hussain suka farawa ahmad tsiya haka har taron maza suka taxi reception, anci ansha an gwangwaje,ango sai dadi yakeji bai San dalili ba,rahma bata da lbrn komai dan tana part dinsu ita da husna suna kwalliya,cike take da bacin rai yau za a daurawa ahmad aure kwalliyar ma tata taki zama sabo da kukan da takeyi,sanye take cikin shadda dakakkiya fara kal tasha aiki da bakin zare,

Da kyar husna ta lallasheta har aka samu kwalliya ta zauna.a part din ta zauna taki fita dan kar taga abin haushi,angwaye ana gama reception gidan su ahmad suka dawo,su mum suka gaisar tuni angon mimi da frnds nasa suka fara pics mimi ma na manne da angonta,ammar ma husnansa ya nemo suka fara pics,

Mimi ce ta duba bata ga rahma amaryar tasu ba ana ta pics da ango ba rahma,salma ta tura kan ta taho da rahma ayi da ita,da kyar rahma ta dakko jaka da takalmi baki tasa ko mayafi bata daauka ba tunda tasan bikine ba wani sawa ake ba dan haka a hannu ta rike abinta gashi a gida suke.

Part din su momi suka nufa yan mata da samari ne cike da part din,rahma bata dauka haka sukeyi ba,ahmad ne ya fara ganin amaryar tasa fiskar nan ba alamar fara'a bare walwala ciki.yau ma anko sukayi da ango ahmad,tuni rahma ta haskake taron da kyanta,ga dressing wow kowa dake wajen sai da ya yaba tare da kokawa.kamar tasan da ita aka daura wajen yayanta ta wuce ta zauna kusa da shi ga hips nata ga nasa,

Duk tayi ne dan ta nuna ahmad fa natane kowa ya sani,su kuwa yan wajen sai tafi da ihu ta birgesu wato angonta kawai ta sani,

Ina kwana yaya,ya hidima,Allah Sanya alkhairi,tunda yaji haka yasan tabbas bata sani ba,to in ta sani ma ai ba lallai tana sonaba kamar yanda nima ba wani sone yasa na auretaba ahmad me fadi cikin ransa,amma zai daure ya sanar mata koma me zai faru ya faru.

Janta yayi aka dinga zuba musu ruwan pics da frnds,mamakin rahma wai ina amrata ne? Ita ake ta pics da ita, ana gama pics ahmad ya mike zasu fita zai raka frnds,da sauri rahma ta damko damtsen hannunsa,dage tayi ta kama masa rada a kunne yaya wai ina amaryar takane?shima rada ya mata gaki nan kece ai da ke aka daura wlh am serious ba wasa tambayi mimi.ihu aka dauka maza da mata wasu na I can see luv in the air.du anzata maganganun luv suke, wasu na lallai wannan ma'aurata basu data ido Sam.

Rahma kanta ya daure tam da maganar ahmad,batayi kasa a gwiwa ba ta ja mimi gefe, tas mimi ta zayyane mata komai. Ai rahma tana tabbatarwa da gaske ne tace ina zuwa.su mimi sun tsorata ganin ta fisge ta ruga dakin mimi da gudu, rahma na shiga dakin ta dinga taka rawa ko shigowar mimi da salma bata ji ba,ba kalar rawar da batayi ba ba kida ba komai, daga nan ta fada gadon mimi ta dinga tsalle da birgima hade da burburwar dadi.

Daga nan ta dage ta kwala wani dogon ihu tace sai ni wlh Allah na gode ma nice matar yayana,nan ta fara kirari kamar yar tauri sai ni amaryar yayana,ya ahmad dina ne, wai allah na nan to

Please Login or Register in order to submit comment