Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwace masa ita,11am ya farka daga bacci cike da nishadi da kuzari,rahmansa ya kalla wacce kallo daya zaka mata kasan tasha wahala.

Sonta tare da tausayinta ne ya kara mamaye zuciar ahmad,a hankali ya fara wasa da gashinta,ba shiri ta bude idonta cike da bacci,babyhot baccin ya isa haka a tashi muyi wanka da sallah ko,komawa tayi ta langabe,yana ganin haka ya dauketa cak kamar baby ya shige toilet da abarsa,ruwa me zafi da gishiri ya hada mata,saka ta yayi a ruwan ba shiri ta saki kara,amma dannata yayi sosai a ruwan ya wara cinyoyinta,sai daya gasata a ruwan zafi sau uku sannan ya mata wanka,tayi Na tsarki da brush ta tsabtace ko ina,sai kukan shagwaba take masa haka shima yayi wankan da komai da komai ya nadota a towel,

Sallah sukayi da azkar,lotion kawai ya shafa mata ya busar mata da gashi ya gyara mata shi sai sheki da walwali takeyi,powder ya shafa mata da lipsglow ya dauko wata doguwar Riga English wear me laushi Mara nauyi tsaga biyu gareta har cinya,hannun kamar Na vest,shiryata yayi sai kamshi takeyi,shima ya shirya cikin farar shadda yau babyhot akayiwa kwalliya ita kadai ta gani,sai kamshi yakeyi kamar bature,kitchen ya nufa,da wuri ya hada chips and egg da lafiyayyen tea sai fresh milk,yana zuwa glass cup ya dauka ya zuba ruwa me dan zafi ya matsa lemon kadan yasa zuma cokali daya ya shanye,ya hadawa babyhot ma ya bata,after 10mnt ya jawota jikinsa ya fara ciyar dasu,

Sunci sun koshi ya bata fresh milk shima ya sha,sannan ya bata magani painkiller,kwantar da ita yayi sai narke masa takeyi,kayan yakai kitchen yasa jummai ta gyara kitchen din,sama ya koma direct dakin rahma ya shiga toilet ya fara wankewa ya gyara room din neat dauko rahma yayi ya kwantar a room dinta,nasa ya koma ya gyara ko ina sai kamshi,bedsheet ya canja new yasa wancan a washingmachine da kayan baccinsu ya shanyasu fes,Palo ya dawo shima ya gyara ko ina a saman walwali da kamshi yakeyi ahmad badai tsabta ba kamar mace yafi wasu matan ma,

Su baba jummai kuwa already sun gyara kasan ko INA a gidan sihirtaccen kamshi ke tashi,yana gamawa ya koma wajen babyhot tana tsakiyar bed a zaune tana kallo,murmushi me tsada ya sakar mata,ta ballamasa harara,yana mamaki wai dama rahma ta iya masifa,

Sadadawa yayi jikinta ya kwanta yana wash Na gaji baby,gashin kansa ta shafa tace sannu ai kai ka jawo,kasan kuma bazan bar yan aiki su hau sama su gyara min ba su ga sirrina,jiya kuma ka hanamu sakewa,daria yayi yace ai gwara da nayi aikin haka kawai Na barki kiyi Na shiga uku ki ki warkewa da wuri wa zai bani dadin.kunya ce ta kama rahma ta sadda kai,habarta ya dago da yatsansa,yace wayyo Na mutu Na mutu,wayyo uwata wayyo ubana,daria ya fashe da ita,ita kuma ta fashe masa da kuka ta fada jikinsa tana shure shure,yasan yau dole yasha fama da rahma,dan in rigimar ta motsa a jikinsa take shure shure da tirje tirjenta.

Kwantar da ita yayi shima ya kwanta ya rungumeta sosai yana mata rada a kunne babyhot I luv u so much babyna,a yanda yakeji kamar ya hadiyeta ya huta gaba daya.

Bacci ne ya kwashesu sai 2:30 suka tashi,rahma taji dadin maganin da ya bata dan fes ta tashi ba ciwo wanka ya mata ya kara gasa kayarsa sosai ya fi so ta warke da wuri dan shi ya matsu kullum ya kwashi dadin rahmansa,

Tsumin da momi ke bata su ta ebo ta buya a room dinta tana sha,tana gamawa ta zauna a jikin mirror ta tsantsara kwalliya,wani short wando red tasa ko cinya bai kai ba ya mata kyau matuka da aljihunansa,shape dinta ya fito sosai,farar wata Riga tasa T-shirt da kadan ta hau dan saman wandon kadan,ta hadu sai cinyoyi farare tas santala santala ko ya ta motsa rawa sukeyi,gashinta ta gyara ta jawo wani ya kalli gaba kadan sauran ta sakesu har ya wuce tsakiyar baya,pcap ta sa red da flat shoe red,wayarta tasa a aljihun da headphone tana jin waka ta fito da daga room din tana shan sweet,a Palo taga ya ahmad yana zuba kamshi yasa singlet fara da 3qutr black,yayi kyau yana latsa iPad dinsa,ga abinci yasa momi ta aiko musu dashi,dan shi girki wahala yake bashi.

Tunda rahma ta fito ya kafeta da ido a ransa yana tab wannan yarinya ta hadu har tafi turawa kyau kai nayi dace Allah Na gode maka,sai kallonta yakeyi,itama rahma ya mata kyau sosai gaskia tayi dace itakam Allah Na sonta,

Direct kan cinyarsa ta hau ta zauna tana turo baki ni a daina kallona gaskia,murmushi yayi in ban kalleki ba to wa kike so Na kalla,to ni bana so kazo ka fara min kuka zaka mutu sai kayi,kallonta yake sosai yana murmushi sai nayi me baby fada min naji,kafi kowa sani ai,Ahmad yace to in fada miki sunansa?kwanciya tayi a kirjinsa tace eh fadi,a kunne ya rada mata cin dadi to,idonta ta rufe kam tace yaya wlh baka da kunya ko ta digo amma shuru da kai a haka,daria yayi yace ai kinfini rashin kunya babyhot,hmm kawai tace tana karewa gemunsa da sajensa me kyau kallo so take ta shafa tana kunya.

Hannunta ya kamo biyu ya Dora daya a sajensa daya a dan firirin gemunsa yace oya shafa abinki mene Na kunya ke da kayanki,tuntuni kike son tabawa,murmushi tayi ta dinga shafawa kuwa ko kunya babu,kallonta yayi yace kin gani da anyi magana kice nine Mara kunya,yanzu gashi sai murjeni kikeyi,daria tayi me kyau tace ai kai kace nayi,a hankali a nutse cikin salo da kwarewa ya hade bakinsu wuri guda,yana tsotsa,hannunsa ya tura a rigarta yana murzar kirjinta sai daya murjeta sosai duk sunji dadi,sannan ya kalleta yaga ta wani lumshe ido tayi lamo a jikinsa tana karbar sako,murmushi yayi yace harija ayi hakuri muci abinci momi ta aiko dashi tun dazu,

Nice harija ko yayana wlh zaka sani zan rama.ae naji ki rama,haka kace ko? ae mana, zo muci abinci to,farfesun kajine sai sakwara da miyar egusi.

Haka ya lallabata taci shima yaci sai shagwaba take zubawa,yau ba inda yaje jinyar babyhot yayi.kwana biyu rahma ta warke yanda ahmad ke kulawa da ita,amma Sam taki nunawa ta warke,ahmad kuwa da kyar ya iya kwana biyu dan bazai iya ba,ya gano shi me yawan bukata ne,ya rasa ya zaiyi rahma ta kara yadda yayi,saboda romance kawai take kyalewa da taji zai shigeta zata saka daru,ta nuna Sam bata San zance ba,ranar kwana zatayi kukan shagwaba.

Ahmad ya damu shi wlh bazai iya hakura da rahma ba,ita ta dabance bazai iya jurewa rashinta ba ita kadai yake sha'awa.gashi dadinta da niimar da Allah ya mata sun tsaya masa a kwakwalwa,ina Sam baza ta yiwu ba.shi kadai yake zancen zucinsa yayinda yake kwance a doguwar kujera dake katafaren palonsu Na kasa.

Wurin bayan sallar isha rahma tayi sallah tana kitchen tana shirya girki,Sanye take cikin wani blue jeans da black vest tayi kyau hips dam ga kirji cike,rabin nonowanta a waje,ahmad ne ya shigo sanye da jallabiya milk color dai dai jikinsa ta masa kyau,sai kamshi kowannensu keyi,jin kamshin girkin rahma yaji ya cika gidan hakan ya tabbatar masa tana kitchen,

Tana cikin fere dankali taji an rungumeta ta baya hannuwansa ya Dora saman Kirjinta yana shafa nonowanta,wani irin shock sukeji dukansu,rahmace tayi karfin halin cewa sweetna ka bari Na gama aikin mana, shagwaba ya fara mata no baby uhmmmm....ki kyaleni pls,ai ba hanaka nayi ba in Na gama kasan baka da damuwa ko,juyowa tayi ta rungumeshi ta manna masa kiss a wuya tana shafa sajensa,kujera ta jawo ta zaunar dashi,tana aiki yana karewa mazaunanta kallo,mikewa yayi ya koma wajenta ya kwantar da kansa a kafadarta yana shafa mazaunanta yanda yake jin laushinsu sai shidewa yakeyi, kyaleshi tayi a haka ta gama aikinta yana kwanciya jikinta yana manne mata.

Murmushi takeyi me kayatarwa ta kalleshi ta mika masa wasu flask din tace muje sai mu shirya dining, tare suka shirya dining.
[2/19, 7:22 PM] ‪+234 703 615 3263‬: 💢💢💢

MARAICIN RAHMA

206-207

BY
asmabaffa


Tare suka shirya dining kallonsa rahma tayi tayi tace sweetna wanka zanyi,hannunta ya riko ya jawo yace no babyhot ni dai yunwa nakeji kamshin girkinki ya cika min ciki,kizo ki bani muci sai muyi wankan in mun gama mu kwanta ko?dawowa tayi ta ja kujera ta zauna,serving dinsa tayi tace oya haaa tunda kafi so kaji ina kaurin hayaki,daria yayi me birgewa yace ae mana ai ke kaurinki kamshin dadi ne dama zakiyi kwanciyarki haka ni dadina zanji,hararar wasa ta masa salon kace ni kazamace ka auro wata ko,abin naka mugunta ne ma,babyhot kefa na fahimceki kwai kishi,haka kawai ji yanda kikawa mate dina rannan kyaleki nakeyi fa kina kashe min kasuwa,

Baki ta turo ai wlh sweetna ni kam bazan dauka iskancin su ba,kasan irin haushinsu da naji ranar kamar na kashe yan iska tsofaffin banza,haka kawai su jaja min masifa suna kallar min miji,wani dadine ya mamaye ahmad yanda yaji rahma na mugun kishinsa,

A fili murmushi yayi yace to nan gaba in za karo ta 2 fa,tace mene ciki sakina zakayi,ta tura masa abinci gabansa gashi nan kaciyar da kanka ko ta 2 tazo ta baka a baki,ta mike tayi tafiyarta room dinta,direct wanka tayi ta fito shafa'i da wutir tayi ta zauna ta shirya a jikin mirror,sannan ta dauki shegiyar rigar baccinta ta saka ba maraba da tsirara.

Sai kamshi take zubawa fitowa tayi ta duba dining ba ahmad,zama tayi ta cika cikinta,ta kwashe komai ta gyara wajen,ta wuce room dinsa,a jikin mirror ta ganshi yasha wani arnen farin danyen yadi me kyau,yayi kyau matuka gaya,kamar a saceshi,mamaki ne ya kashe rahma wannan wankan ina zaije haka kuma da dare,a ranta tace ai kuwa yau da bala'i.

Turare ya fesa kala kala ya dauki key din motarsa,wajenta ya karaso ko kallo bata isheshi ba yace zan fita sai na dawo,maybe zan iya kaiwa 11pm.da sauri taje jikin kofar ta tare tana haki kamar wacce tayi dambe,tace wlh....wlh..ba inda zaka da tsohon Daren nan,dadi da daria ne suka kamashi amma sai ya share ya daure fuska dama plan ya shirya mata kuma ta fada,

Yace look rahma yaushe na fara wasa dake,ni zaki raina dan ina aurenki,ina sakar miki fuska ko that's y?ban hanya na wuce wlh yaya baza ka fita ba,me yasa baka fita ba sai dare?tahowa yayi domin janyeta ya wuce amma kafin yazo tasa key ta kulle kofar ta zare key din,

Kallonta yayi yana jin dadi a zuciyarsa,yace yarinya dole sai na fita abinda nawa kike zan iya murdeki na kwace key din kuma na fita,to wai ina zaka da Daren nan in kana da gaskia ka tafi dani mana,OK fine shirya mu tafi dama zance zani wurin ta biyu na rage dare zo mu tafi kwa ga juna Ku saba tun yanzu,ai rahma sai ta fashe da kuka ta zukwikwiye ahmad wlh sai dai ka sakeni nabi duniya,gwara na koma daji da zama,

Ke rahma sakeni bayan ke kika jawo,kallonsa tayi fuska duk hawaye me na maka eye,me nake maka da zaka min kishiya ko wata ba ayi ba,wlh Allah bazai kyaleka ba,rigarsa ta kama ta goge kwallin dake idonta janbakin da tasa ta goge da farin kayansa dake jikinsa, wai dole ita ta bata masa kwalliya,zama yayi gefen bed ita kuma tana jikin kofa tana shesheka,yace ba dole naje rage dare ba,tunda matata ta sunna ta kasa sama min nutsuwaa,kin hanani hakkina,kullum kuka kikemin da dare,bakya tunanin ni dan Adam ne,mene auren rahma dole ki bani dadi,shike nan ni sai dai na kalleki,ba dole na nemi aure ba,

To yaya kwana 2 ne kawai fa ban baka ba,kuma kasan sai na warke ko wasu ma har 1wk suke kyale matansu su warke daga first night,tabbas zancen rahma gaskia ne amma shi bazai iya hakuri da ita ba,taci gaba kuma kasan da ilmi na bazan hanaka ba indai na warke.

Malama wlh kin warke kuma ni ki daina hadani da wasu,halittata daban da nasu,ke kinsan yanda kike kuwa rahma,kinsan baiwar da Allah ya miki da zaki ce na hakura,tunda rowa kike min dole na nemi ta biyu da wuri na aura dan bazaki jefani na sabi Allah ba nida hakkina ina ango an hanani nayi amarci,

Marairecewa rahma tayi cike da shagwaba ta turo baki,shine akan wannan zaka kula wata tsinaniya?eh din cewar ahmad, to shikenan ni bazan hanaka hakkinka ba,indai akansa ne kayi hakuri gani nan kai tayi ko yaushe,duk sanda kaga dama ka shekara baka huta bama.murmushin dadine ya kwace masa yace haka kawai kice kin yarda ki kwana min kuka,da masifarki,Baki ta turo tace ai dai kasan bana magana 2,ni wlh da kaje wata ta kalleka sau daya gwara kayi sati bamuyi bacciba kana abu daya.daria yayi yace Allah barminke harijata, jarumata, indai akan harkar nan ce ta dadi Allah kara miki juriya da jarumta babyhot,

To naji koma mene sai ka cire kayan ko dan wlh bazan yarda ka fita ba,ai tunda zan sami sweet ba matsala,ba kunya ya cire kayansa a gabanta yayi zindir,sannan yasa boxers du a gabanta,ita kuwa rufe ido tayi kam,har ya gama wajenta ya karaso daukanta yayi cak sai bisa gado,ita kuwa akan ya fita wajen wata gwara ta cire tsoro ta kula da mijinta ta bashi abinda yake bukata ko zata mutu,

Tana jinsa ya rabata da kayan jikinta ya shiga sarrafata,itama kuwa tana jin dadin harkar sai shide masa takeyi,shi kam ba a magana baya hayyacinsa Sam dan baiwar rahma ta wuce hankalinsa Sam bai San ma ya zai fasalta yanda yakeji ba a tare da ita,kullum ya buga harka sai yayi kukan dadi wiwi,yauma hakan ce ta kasance,bangaren rahma kuwa bata ji wani zafi ba,kadan taji zafi zafi da dadi dadi,kwana Ahmad yayi yana abu daya round kawai yakeyi in suka huta,fresh milk kawai yake sha ita ma ya bata ta sha ya koma harka,rahma har ta saba ma biye masa takeyi yana cin amarcinsa.yau ta galabaita,sai daya tausaya mata ya kyaleta suka sha bacci,gashi washe gari dole zata je schl.da wuri ya gasa mata jikinta ya shiryata a uniform,breakfast ma shi ya hada musu,shima shirin office yayi daganan ya ajiyeta a schl,

Rahma sai layinbaccii takeyi idonta na lumshewa ga tafiyarta ta dan canja kadan,ya ahmad ne ya dauki schl bag dinta ya rike mata hannu,har mota ya sata ya kulleta shima ya shiga ya ja su sai schl,

Sunyi late yau shi yasa yau ahmad har class ya rakata ya zaunar da abarsa sannan ya bata schl bag dinta ya mata sallama hade da kiss a kumatu,sai kallonsu akeyi ana jinjina rashin kunyar yayan rahma.

Rukayya da husna sai tsiya sukewa rahma wai da gani taji jiki,da ganinta ahmad ya kwashi gara,ita kuwa ta musu banza,yau tunda tazo schl kadan take fahimta bacci kawai takeyi a schl,

3pm ahmad ya kawo mata takeaway ya koma office tare da su husna suka ci,suna lallai sweet dinki na matukar sonki wannan irin kulawa kamar kwai.tace ya ranku,kadan ma kuka gani,ni wlh na matsu a tashi na koma na kwanta jikin mijina,rukayya suna daria suna lallai rahma kin zama Mara kunya, yayana ya koya min,husna tace munga alama,rahma tace shegiya kema ammar sai ya miki abinda yafi na ya ahmad,wlh a'a ya ahmad yafi aammar da saddiq rashin kunya.ke ahmad dinki number 1 wajen rashin ta ido cewar ruky,fari rahma tayi na gode tunda a kaina yayi kuma ni yawa,ta dafe kirji ta make murya wash sweetna ahmad am in need of u.

Daria suka fashe da ita suka koma class.5pm ya ahmad yazo daukan abarsa don tunanin rahma ya hanashi sakewa,ya hanashi aiki a office,ya matsu ya jita makale a jikinsa.

Asmabaffa💢💢💢

MARAICIN RAHMA


207-208

BY
asmabaffa


Rahma a gajiye ta fito daga class yana cikin mota amma ya zuba mata ido kamar zai cinyeta,har mamakin Kansa ahmad keyi wai shine ya fada tarkon so haka,da ace yasan haka aure da so yake da dadi da tunda ya kawo rahma gidansu zai aureta,

Ita kuwa sai wani rangaji takeyi tana tafiya cike da Jan hankali dan tasan star din nata na kallonta dan haka take kara karairaya,tana rangaji ahmad har wani kishi ya shake masa zuciya,danme zata yi tafiya haka ana kalleta bayan tasa ce shi kadai,wani kishi ne ya taso masa,a yangance ta bude mota ta shiga,maimakon taga ya kasheta da murmushinsa me tsada sai taga kishiyarsa wato fushi ya kumbura,idonsa ya canja,daga gani yana bacin rai,tsorata tayi tasan tabbas da matsala da kyar da ina ina tace sweetna...sannu...sannu da office ya aiki,wata uwar harara ya banka mata tare da figar mota,tunda suke tafiya tsala gudu yake kawai yana zabga tsaki,

Sai gumi yake duk sanyin ac motar,har sukaje gida ko kallonta baiyi ba ya shige ciki,direct wanka yayi ya shirya cikin kaya marasa nauyi,kwanciya yayi sai huci yakeyi.

Rahma tasha jinin jikinta tabbas itace ta masa laifi bata sani ba,to me na masa take tambayan kanta,gwiwoyinta sunyi sanyi,da kyar tayi wanka,sallar magrib tayi ta wuce kitchen,

Ahmad zucia tazo wuya yazo karshe wato tayi laifi taga yana fushi ta shareshi ko damua batayi ba,kuma har yau bata shigo ba bare ta bashi hakuri lallai ta girma cewar ahmad.

Rahma na kitchen zuciyarta cunkushe da tunani laifin me tayi masa,da kyar ta iya hada doya da egg source tasan ahmad nasonsa,ta hada fruits salad sai farfesun kaji,ga fura me sanyi da dadi ta hada masa,tasan du yana sonsu sosai,

Sallar isha tayi da komai ta fesa wanka ,wata arniyar rigar bacci tasa,Wanda in ka kalleta sau daya sai ka kara ko waye kai,riga ce me sulbi me hannun bra da kyar ta rufe cibi dan koya ka motsa cibi zai fito,da wandonta ko cinya bai sakkoba,komai ya fito ana gani,sun mata kyau,sai wani asirarren kamshi takeyi Wanda da mutum ya shaka zai sa masa kasala,zai sa ka manta da mood din da kake sai na dadi,abincin ta fara jerawa a room din ahmad,sallah ma a gida yayi abinsa yau,yana kwance ya lumshe ido,fushi yake amma ya kasa daina kallonta,ga kamshinta ya rikitashi,dakewa kawai yake dan ya nuna mata kurenta,bai son ta kuma yin tafiya haka wani ya kalla ba shi ba,a yanda yake jinsa zai iya mutuwa,kishine dashi sosai.

Kalllonta yakeyi amma kamar baya kallonta,kamar bai San ta shigo ba,a hankali cike da tsoro ta karasa gaban gadon,durkusawa tayi cike da ladabi,tace yayana dan Allah in nama laifi kayi hakuri,am so sorry,kamar zatayi kuka baza ta jure fushin ahmad a gareta ba,ko kallonta baiyi ba,hannunsa tazo zata rike ya kwace abinsa don't ever touch me rahma,

Yayana pls wai me na maka tell me mana,talk to me,we really need to talk,dan Allah ka yafemin kaji yaya,shi kam har ga Allah yaji tausayinta dan yasan bata San ta bata masa ba,ga rahmansa da biyayya hakuri da juriya.

Tashi yayi ya zauna tana durkushe gabansa,a nutse yace rahma dagowa tayi idonta tab da hawaye,yace rahma bakyajin magana,bakyaji how com's zakina min tafiyar da ni kadai ya cancanta na gani a cikin mutane maza da mata,ina da kishi ko mace banaso ta ganemin sirrina bare namiji,ki bari a gida ki min abuna mana ni daya,sai kinsa nayi sharing da wasu,mamaki ne ya kama rahma dan ita ba canja tafiya tayi ba,gajiyace tasa ma,amma lallai kishin ahmad ya zarta hankali har akan tafiyar da batasan tayi ba yake wannan fushi haka,tab lallai tana da aiki,

Kinga halinki ko bakya karbar laifinki,ya ahmad wlh wlh kaji na rantse ba canja tafiya nayi ba,gajiya nayi kawai,to indai gajiyace tasaki haka daga yau ki dinga fadamin a waya kin gaji bazaki iya tafiya ba,ki zauna a class zanzo na daukeki da kaina.da karfina da lfy ta,dakiyi wannan tafiyar gwara a fasa schl din.

Allah yasa ma kin kusa gamawa na huta ni bazan juri haka ba,mamaki ya hana rahma motsi,a shagwabe tace to sweetna ka yafemin bazan kara ba kaji.ya zanyi dake rahma Allah ya jarabceni da sonki,tsakanina dake ai ba ruko ni kullum a yafenki kike, aljanna ai indai takice kafata a dage take,sai dai ina Jan kunnennki ki kiyaye,banda kyau akan abinda nake so.

Murmushin dadi tayi tace kai sweet duk ka Tayar da rigima ka hanamu ko abinci muci..ba doleba cewar ahmad duk kinbi kin mallakeni,fadamin wacce addua kike min,daria rahma tayi tace yaseen nake ja ma,ai yayana adduata Allah sa ko wacce mace ta tsaneka ni kadai zan dinga sonka,kuma baza ka so kowa ba sai ni,insha'allah,daria ahmad yayi sosai yace babyhot kin fini kishi fa,babyhot?tace naam yace nafison muyi rayuwarmu mu kadai ban son yawan kawaye da sauransu,alhmdllh nasan bakya cikin kalar matan,Allah miki albarka matata,ameen harda kai.mikar da ita yayi tsaye tare da rungumeta kam,yace abani abinci babyhot yunwa, kallonsa tayi cike da so da kauna hmm ka zauna rigima babyna dole kaji yunwa zo na baka abinci kar ulcer ta kamamin kai,

Zaunar dashi tayi a center carpet ta jawo abinci ta shiga ciyar dashi itama tana ci,suna soyewa tare da yin koton tattabara,rahma kwashe kwanikan tayi ta gyara wajen,ahmad ya shiga toilet domin yin wanka,a cikin toilet ya ahmad yake kwalawa rahma kira. Baby..babyhot a nutse tace naam cike da salo da yanga,lekowa yayi yace kizo pls kimin wanka na gaji bazan iya ba am so tired,murmushi tayi me kyau Wanda tasan yana rikita mata ahmad dinta,sannan ta bishi toilet din,wanke mijinta tayi tas,ta shiryashi,nafila sukayi suka shige bargo daga nan suka canja salo suka fara aikata sunna,suna jiyar da juna dadi,yau sun kafawa juna tarihi kowa ya kasa mantawa da wannan dare da suka kira da Daren niima.

Kusan duk weekend ahmad ke daukan rahma su fita outing,suje yawon shakatawa wurare kala kala,in ka gansu abin birgewa,ba ruwansa da daukan wata budurwar banza ya kashe mata kudi a bar macen sunna a gida.rahma ta Riga ta mamaye ta mallake ta sakalkale zuciar mijinta,ba space din wata ahmad baya ganin kowacce mace a matsayin mace sai rahma,ko wacce mace kallon namiji yake mata rahmansa ce kadai mace.rahma ta rike fadarta ta ko ina bata sanya,

A kwance suke tana zuba masa shagwaba ita sai ya kaita kauyensu taga yan uwanta,ta hanashi sakat kukan shagwaba take masa,ba yanda zai yi baya son rahmansa ta shiga damua,babyhot pls ki kyalemu muyi bacci kin San tunda nace zamuje zan kaiki,amma kin San bazan barki ke daya ba,dole tare zamuje,haba yaya sati dayafa kawai zanyi,hmm babyhot ko 2wks zakiyi sai dani,kafata kafarki,kin San bazan iya bacci bakya kusa ba ko,kai yaya da dawa kakeyi,wani juyi ahmad yayi tare da kwakwumeta a jikinsa kin San Allah tare zamuje,kuma ko ina room dinmu daya.sai mu sauka a gidanki ma,daria tayi tace yaya gidan ai ya mutu yanzu.hmmm babyhot ina Raye zan kyale wannan gidan me muhimmanci a rayuwata.

Allah kaimu next wk ki zama cikin shiri sai muje.dadi taji tace dole na baka tukwici sweetna,daga nan ta shiga kissing dinsa ni Dana ga abin kunnena da idona bazai dauka ba na fice daga room din.abin yafi karfina.


Asmabaffa

ALHAMDULILLAH







ENJOY READING.

An

Please Login or Register in order to submit comment