Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shakuwarsu na kara ninkuwa atare da juna koda Dr Safwan bai budi baki yayi mgana ba shikansa yasani Safeena tana kokarin jan ragamar rayuwarsa agida ko office cikin waya suke kamar wasu tantabaru😛acikin satin yace tasa ido yana tafe saboda shirye shiryen Tarewarta.



Kamar wanchan zuwan wannan ma tare da Tahir suka tafi Ranar Asabar wanda tun adaren da Dr Safwan yafada mata suna tafe takasa zaune ta kasa Tsaye,gari na wayewa taje akamata kitso dama tun adaren tasanyama kafarta sajen yayi ja sosai tana dawowa dama ta aikama Aisha suka zage suka musu alalan hanta da lemon kankana wanda Safeena tahada shi da hannunta,suna kammalawa suka share gidan suka gyara dakunan Safeena tashiga wanka itakuma Aisha takoma gida ta shiryo.


Karfe 12 tamusu kofar gidansu Safeena wanda suna isowa yadaga waya Yakirata lokacin tagama shiryawa cikin wata doguwar shadda light green taji aiki da Sallah Abbanta ya dinkamata turaren ta Wanda Humrace kanwar Abbah inna husai ta aikomata dashi ta shafa tuni tadau kamshi ba make up tayi ba hoda kadai ta shafa,sai liptick data sanya ammh ta fito ras da ita fitowa tayi tana sanya hijabi tace"Ummi sun iso"Ummi dake dakin Abbah tace"To Alhamdulillah...Ki shigo dasu".


Cikin takunta na natsuwa ta isa kofar gidan dukkansu suna jingine jikin motar Idanunta suka fara sauka kan Haskenta Yau kam sanye yake cikin wani farin yadi mai stantsi da yarari yana da ligo ligon zane a jikinshi ammh shara sharane domin hatta farar vest dinsa ana gani kafarsa sanye cikin bakin buddaden takalmin na fatar damisa hannunsa sanye da agogo na kamfanin rado,hularsa kansa kubece bakace idanunsa boye cikin gilashin dake karamasa kyau,cikin mutuwar jiki yake kallonta itama shi take kallo kasa kasa tana jifanshi da mirmIshi Dr Tahir ne yayi gyaran murya Yace"To mr and mrs love kunbarni atsaye fa"Da sauri Safeena tace"La...ya Tahir yi hakuri barkanku da zuwa ku shigo"Tana fadar haka tajuyawa suka take mata baya da sallama suka shiga cikin gidan Ummi ta fito tana amsawa zubewa sukayi suna kwasan gaisuwa ta amsa cikin farin ciki tana tambayansu mutanen gida sukace suna gaishesu.



Daki suka shiga suka iske Safeena ta turare dakin da turaran wuta mai kamshin dadi ta shimfida musu darduma a inda zasu zauna suka zauna Dr Tahir na fadin"Gamu akaro na biyu amarya kuma insha Allahu na karshe"Da sauri ta dago tace"Na karshe kuma..?

Tafada da tashin hankali yar dariya yayi kan yace"Eh man daga wannan zuwa sai dai na zuwa daukanki zuwa kaduna ko..?"Yafada yana kallonta da sauri ta rufe fuska tayi waje tana mirmishi shukuwa Dr ba baka sai kunni domin duk inda Safeena tayi yana binta da ido ne yakasa mgana saboda jiyake kamar yana wayo a gajimare saboda farinciki.




Daya bayan daya tajera musu komai agabansu Dr Tahir na mata tsiyan ta shirya likitan nata ci ne dashi ta shirya mirmishi kawai tayi batace komai tabasu wuri su ci abinci kafin takoma tayi mamaki taga yadda suka ci alalan lemon ma sun kusa shanyewa🤣



Dukawa tayi kana tafara gaishesu Tahir ya amsa yana ta mata tsiya itadai batacewa komai sai mirmishi ana haka saiga Aisha ta shigo itama ta shirya cikin kayanta mai kyau Safeena ta gabatar da ita a matsayin kawarta suka Gaisa da Dr kana Tahir har yana cewa"Shine taki zuwa sai yau"Dariya tayi tace"Yau din aka gayyaceni"Harara safeena tazabgamata karaf a idanun Dr Safwan wanda ya mata kuri da ido yana cizan lebe ai su tahir sai suka fahimci sukadaine ke hirar Dr Safwan da Safeena hirarsu ta aikama juna sakonni ne ta idanunsu Dr Tahir ya mike yana fadin"Kinga kawarmu zo mu fita tunkafin mara kunyar nan yabamu kunya"Aisha ta mike tana fadin"Kwarai kuwa don itama ba kunyar ta isheta ba"mirmishi suka musu kafin su fice suna fita Safwan ya maida hankalinsa kachokan kan Safeena itama tanaji tasan kallonta yakeyi shiyasa taki dagowa ajiyar zaciya ya sauke tareda Numfashi da sauri tadago ta kalleshi yayi saurin langwabar da kai yace"Shine ko dan sannu da zuwa ko..?"Yafada idanunsa kyar akanta cikin sauri tace"la...Bana muku ba"Shima da saurin yace"NO...ke agarinku haka ake ma miji oyoyo...?


Tadago tana kallonsa lokaci daya fadi tace cikin shagwaba"To yayane akeyi..?"Mirmishi yayi yace"Gud girl bari kigani....Ya mike tsam ya isa gabanta yasanya hannu yadagota ya zaremata hijabin jikinta yana karema kallo cikin sha"awa kafin Safeena tayi wani yunkuri yayi wuf ya rumgumeta tsam akirjinsa yana fidda Numfashi sama sama hannunsa ya saka yazagaye kugunta dashi ya matseta sosai hannunsa yadauko yakara azawa bisa hips dinta atare sukaja Numfahi shiii!!!kamar suna shan yaji tuni Dr yaji wani abu na mai yawo tudun hip din Safeena yagama rikitasa baisan sadda yake sanya hannu yana shafashi a hankali ba cikin kwarewa itakuwa Safeena neman shidewa takeyi saboda Dr yazomata da wani al'amari mai girma wanda kwakwalwarta baza ta iya dauka ba tafara mutsu mutsun kwace kanta dat why ya sausautamata rikon yadago yana kallonta idanunta arufe ya kurama ma lips dinta ido dayake wani maiko baisan sadda ya dora lebensa akai ba yafara wasa da harshenshi akan lebentakara kamkame ido Safeena tayi tanajin wani abu na zirgamata sai da yagama lailaya lebenta kafin yatura harshenshi cikin bakinta topha anan wasan ya fara wani irin sumbata ne mai tsaya aran masoyi yake mata tare da shafa ko',ina na jikinta tabbas Dr yafara rasa control dinshi yafara nishi sama sama ya neman turamata hannu cikin riga gashi tana tsoron ashigo agansu batasan sadda ta fashe maida kuka ba jin kukanta yasa yayi saurin sakinta yakoma ya jingina da bango yana sauke Numfashi idanunsa a rufe yace cikin murya kamar ta mara lpy"Shiii!iz ok bazan kara ba"da sauri tasa hijabinta zuciyarta na bugawa yadade tsaye kafin ya koma ya zauna abunda ta lura dashi jikinsa gabadaya yayi sanyi yadukar dakai kawai Safeena taji gabadaya ranta ba dadi tayi sanadiyarta da mijinta yayi fushi da ita shiyasa tatashi a hankali ta isa kusa dashi ta zauna kanta akasa tace"Don Allah Uncle kayi hakuri baran kara ba"dagowa yayi yana kallonta idanunsa sunchanza kala mirmishi yamata kafin ya riko hannuta yace"Karki damu yan matana dama nadade awannan yanayi kawai nidai fatane in kika tare bara ki dungamin rowa ba ko..?


"Yafada yana kanne mata ido daya"saurin kauda kai tayi tana mirmishi yace"Common tashi kije kifadama Ummi ina son mgana da ita tunda Abbah bayanan kuma sauri mukeyi yanzu zamu koma",tayi lau da ido zata yi magana yayi saurin cewa "Yaushe kika fara gardama"da sauri ta mike ta fice ta iske babu Tahir balle Aisha Ummi ke fadamata wai ta kaishi zaga gari rike baki kawai tayi nan tafadama Ummi sakon Dr tako sanya hijabi ta shiga bayan sunkara gaisawa Dr Safwa yace"Ummi dama mganar tarewar Safeena ce hajiya tace nan da sati biyu ina fatan babu matsala..?"Ummi tace'Sati biyu safwan gaskiya yayi kadan...Ina laifi wata biyu kan lokacin anfadama wanda yadace"mirmishi yayi yace"Duk don wannan ba mtsala sai a fadamusu yanzu ko..?"Ummi tayi shuru kafin tace"A'a Safwan abarshi ahakan kawai"Dr yayi shuru kafin yayi mirmishi yace"Ummi duk nagane meyasa kikace haka Safeena ko ba aure kanwatace nimai mata komai ne na Aure saboda haka Ummi karku tada hankalinku Safeena kadai na aura ita kuma zaku kaimun"Ummi tace"Ayi haka Safwan mahaifinta bazai yarda ba"Yace"Haba ummi in hajiya taji bazata ji dadi ba zata ga kamar kun waretane"Ummi tace to shikenan ubangiji Allah ya saka da aiheri yakuma bada zaman lpy,ya amsa da Amin.





Nan yayi sallama da Ummi kan tafito a waje suka hade da Safeena yacemata sauri sukeyi but komai kenan zasuyi mgana ta waya Dr tahir kuwa sai da ya dinga kiransa kana yadawo safeena tasha tsaraba kayan makeup dana makulashe ya siyo mata jibge da kudu 20k yabata itakuma Aisha 5k yabata sun nuna bazasu amsa ba ranshi ya baci dole suka amsa wannan tafiyar ma sai da Safeena tayi kwallah shima Dr dai sai ahankali karfe 4 suka mika hanya suna daga musu hannu.



Koda Abbah yadawo yaji abunda Dr yace cewa yayi "bazai yuyu ba zainabu, saboda komai ba sai saboda darajar yarmu zamuyi mata daidai karfinmu bazan janye lokacin dasuka sa ba saboda dama kyan aure mace tatare gidan mijinta zan ma yan"uwana bayani akwai kudade ahannuna kome suka yanke shikenan.

*****
Kaduna


Suna komawa yafara gyaran gida kuma har lokacin Sakina bata dawoba bai damu ba shiya bashi ikon yin gyaran gidan a tsanake kamfanin MARHABA Suka zo suka chanza tsarin dakunan bayan an shanza tsarin fentin, da kawatattun kayansu gabadaya sashen su dana su momma sai da aka chanza komai falon nasu an kawatashine da black and red shima bedroom dinshi an kawatashine da black and ash ita kuma Safeena pick and white na uwargida kuma daman kalanta k kenan blue and purple sukuwa su momma an kawata musu ne da kalan black and red ko'ina hakika gida yadau kyallin amarci kayan kaf habu da iliya yabamawa yace sukaima iyalansa sunrasa bakin godiya saboda alherin megidansu agaresu mai girma ce.




Kudi ya damkama momy mahaifiyar Dr Tahir itama yar kasuwa ce 2million yace tahadomai komai na bukatar aure na akwatin mace na Safeena kawai banda Sakeena ita kudi zai bata saboda sanin halinta ita yar tsarice.



Haj.Mama abu nasu mganin akwabesu tab ta shirya tatafi Safana tagayyaci yan'uwa da abokan arzuka na suzo su tayasu murnan tarewar matar jikanta sunyi sallama da iyami na sai sun hadu in sunkawo amarya,hakika Dr ya gwangwaje safeena akwati takwas shake da kyan alfarma momma da haj.Mama kowacce kala biyar biyar yayi musu bayan kayan abincin biki daya jibgemusu hatta Adil ma ba'a barshi abaya ba Dr ya gwangwajesa.




Ana saura Sati daya aka shirya kai kaya ai haj.Mama tabuga lamara tace da ita za'a dole kuwa akaje da ita sai matar kawu bala uwani sai momy sai wasu yan uwansu na Safana suka dunguma sai Zurmi wanda Tahir ya kaisu hakika mutanen zurmin sunga inda ake abun arziki domin kayan da'akawoma Safeena yazama abun yawo agari,su maman Aisha ne da matan baffa isuhu da su iyami da kanwar Abbahsu inna husai data zo daga cikin zamfara sai makota suka amshi kayan tare da kayan abinci buhu buhu na da kwalaye an amshesu cikin farinciki da karramawa to daman anzama Daya kawai aka baje ana sa albarka Ummi sai da tayi kwallar farinciki domin ko a mafarki bata taba zato ba.




Shikuwa Tahir gidansu Aisha ya Samu su Safeena ya basu sakon da yazo dashi kati na shaidar gayyata guda dari sai kwalayen cimgam da minti guda goma da tsabar kudi dubu Hamsi yace inji Dr in suna kuma bukatar wani abu samai mgana ta waya ai sunma kasa mgana saboda mamaki illar kawai godiya,sai wajen bayan la'asar sukayi haramar komawa cike da kyan soye soye irinsu dubulan cincin da alkaki cikin farin ciki aka rabu.




sunkoma suna bada lbrin karamcin mutanen zurmi wanda suka kasa boyewa ita kuwa Safeena washegari inna husai ta tara ta suka wuce zamfara ita da Aisha domin ta gyarata sai dai tama Dr text tafadamai dariya yayi yace"Allah ya kiyaye hanya ai ni za'a gyarawa mawa ko"..?Dariya kawai tayi ta shareshi.


Tabbbas inna husai tadage da gyara yarta magunguna masu inganci irinsu kumbar da take sha da nono da wanda akeci hakanan sai kayan fruit data hada mata sai wanka lalle mai hade da sinadarin turare mai tsayawa aran masoyi cikin kwana biyu Safeena ta chanza jikinta yadawo yana fitar da wani kamshi mai dadi gashi tayi wani haske da sulbi ita kanta ajikinta tanaji ta chanza domin kullum cikin zubar da ruwan Ni'ima take ko wayama basuyi inna husai ta kwace Dr yanaji yana gani Dole ya hakura har komai ya kare.



Ana saura kwana uku tarewar uwargida Sakina ta diro gidan bayan shafe sati uku batanan daga katsina kano taje daga chan ta wuce dubai kwananta goma ta dawo sai da tsaya tagama clearing din kayanta suka iso hannunta tukun ta dawo tayi mamakin ganin chanji agidan bata gama mamaki ba sai da tashi ga sashensu taga ikon Allah batawani damu ba ita duk azatonta Dr neman sulhu yake da ita shiyasa tana shiga daki tace"Hmmmm dama nasan zaka nemi ni wlh zaka gane kuranka indai sakina ce"Tafada tana shekewa da dariya.




_lalle sakina kin cika sauna inbanda sakarci ko ada bai baki hakuri ba sai yanzu stupid kawai_🤔







*Shakira..*


Commet
And
Share
Vote
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_💞



*DEDICATED TO:My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*




*22*




"Koda Dr yadawo yaga Sakeena bai wani yi mamaki ba cos shiyanzu bata gabansa kokarin yadda zuwan amarya zai zama ready yake.



Bada wuri yadawo ba shiyasa sai da yayi wanka yayi sallah kana yadauki check din daya rubatama sakina kudi yanufi dakinta da sallama abakinsa ya shiga illai kuwa Yar mulkin na kwance kan gado tana zuba selfie tana daukan yanayin dakin dariya takusa kubcemai,saboda ganin yadda take wani ji dakai ita adole miji ya biyota dauke kai tayi kamar bata ganshi ba tacigaba abunda tajeyi mirmishi yayi kan ya isa ya zauna gefen gado yana fadin"Ashe andawo....Andawo lpy..?

"kamar baza tayi mgana ba sai chan tace"Lafiya kalau aka dawo duk da akwai wanda baiso mutafi ba"Tafada tana wani girgiza jiki dariya yayi har hakoransa suka fito yace"Ai wani baice kar mutum yaje ba iyaka yace mutum yaje da kudinsa ne hakan da yayi laifi ne..?"Yafada yana kallonta basarwa tayi domin tagane yagasa mata mganane mikamata check din yayi takalleshi a wulankance tace'Na miye kuma mallam..?Yace"Ki karba nakine"amsa tayi awulakance tana dubawa check din 2000hud thousand ne arubuce dagowa tayi ta mika mai tana fadin"Ka makara ai ka rike tsiyarka domin ni yanzu nafi karfin taimakonka ko dama tsautsayi ya kaini Tambayanka"bude baki yayi kan yace"Ke...abunda kike tunani kenan..?"Yafada hannunsa a haba Sakina tace"Bangane ba"Yace"Kudin nan hakkinkine fa aure zan kara shine nafita hakkinki na baki kudin saboda kisai Abunda kikeso..."yafada yana kallonta kallonsa takeyi kan tasheke da dariya harda faduwa kasa kallonta yakeyi aranshi yana auna dabbancin sakina.


Mikewa yayi ya ijiyemata check din yanufi hanyar kofa yana cewa'Ki bar dariyarnan ina jiyemiki ranar da zaya koma miki kuka"Saurin mikewa tayi tasha gabansa tana cewa cikin shakiyanci"Tab...Wai aure zakayi kai bakaji kunya ba,ni zaka razana to ai bari kaji ni Sakina matar kaddarace mutuwace kadai zaisa kayi aure kai ko mutuwar nayi sai na ga dama balle da raina'Tafada tana nuna kanta kan takara shekewa dadariya,kallonta yayi kan ya girgiza kai yace"Kin Tafka kuskure sakina shiyasa har yanzu yake dawainiya dake kinyi kuskuren sawa aranki zan dauwama dake ke daya....watch and see"Yafada yana kada mata hannu kafin ya fice.





check din ta dauka kan tace"raba mugu da makami....Ibadane'tafada tareda fadawa kan gadon tana fadin"ji shi wai aure kamar auren banzane"Daga haka tajawo wayarta tacigaba daga inda ta tsaya



*Chai chai wlh kedai sakina anyi dabba wlh kin tabajin inda akayi wasan kishiya mtsssss mai kwakwalwar kifi kawai*😡






ko washegari tun safe Abuja tatafi saboda isar kayanta kotakan mganar Dr bata bi ba gani takeyi bazai taba iya kara aure ba sai da ta fito zata tafi yaganta shima zashi aiki yake cemata"Madam business sai ina kuma..?"Tayi mamaki ammh saita danganta haka da neman shiri yake a yatsine tacemai Abuja Mirmshi yayi mai kayatarwa yace"Allah ya kiyaye hanya madam business"Daga haka ya fice shashen momma ya barta nan itama daga nan tahaye motarta tayi gaba.



Ashashen momma daru suka sha da haj.Mama don yace tabari abincin sha'anin bikin yayimusu odar Daga Restaurant haj.Mama tace"Ina bazai yuyu ba tuka tuwon ne akafi su iyawa kokuwa miyar ne za'a nuna musu kukowa dafa shinkafanne za'a nuna musu to maza karya ya sake wannan ai barnan kudi ne yan'uwanta zasu zo Daga Safana suzasu komai yi kada inji ka gayyatomana wasu kedararru suna bamu abinci"Dole ya hakura ammh yana jinjinama karfin halin hajiya mama na fadar abunda bamai sauki bane a gareta.



Tun aranar bakin Safana suka fara zuwa matar kawu bala uwani da abokiyar zamanta sai makotansu hakika haj.Mama tayi farincikin ganin baki sun fara hallata mussamman Haj.Mama tasa aka gayyatomata masu kidan kwarya daga zaria dushi _wayyo za'a tuka tuwon babban gida_ momma kuwa farinciki yagama cikata duk inda ka ganta bakin nan har kunni goye da bawan Allah Adil.



Washegari kuwa sai ga mota tahau sauke musu drinks kala kala da ruwa abun sai wanda yagani baki kuwa suncika gida harda yan garinsu momma Allah sarki aikin haj.Mama ce tace kowa yazo ataru anuna farinciki domin yanzu safiyanu yayi aure,koda Sakina tadawo daga Abuja taji hayaniya ashashen su momma ammh bata leka ba tunaninta yan kauyen nanne suka zo sucika ma mutane gida da hayaniya ko kallon shashen batayi ba tayi shigewarta shashenta agajiye take shiyasa wanka kawai tayi tafada gado sai barci yan aikinta naso suyi mata tsegumi domin gunsu habu maigadi sukaji yallabai zaiyi aure ammh ganin ba fuska yasa suka ja bakinsu sukayi shuru.


****

Zurmi...



Sai ana gobe tarewar Safeena tadawo duk wanda ya ganta sai yakara kallonta saboda wani sheki data keyi kamar daren goma sha biyar Koda tadawo tayi gyaran kanta da lallenta kawayensu na mkranta sunyi mamakin jin tarewar safeena kuma wai andaura tuni harta Mallam yahuza takaima katin Tarewar ya amsa yana sama mata albarka da aurenta gabadaya _Allah sarki loser_ batada wasu kawaye shiyasa daga ita sai Aisha suke gudanar da komai gashi daman Dr yace"Su zama cikin shiri karfe biyu za'a zo atafi dasu saboda kada suyi dare ahanya.



mganar kaya kuma hajiya ita tayi mgana Da Abbah tace kadama ya wahalar da kansa domin ko sunkawo zatasa amaidamai saboda safeena da safwan duk dayane agurinta ba bambamci to bbu yadda ya iya domin hajiya nada wata kima a idanunsa bbu abunda zaice sai godiya domin iyalan justice habule safana sun gamamai komai.







*YININ BIKIN TAREWA*
_*Both kaduna and zurmi*_



Tabbas inda ake dashi nan akeyi domin tuni takowani bangare shagali yakachame bari mu leka kaduna.



Haj.Mama tun asuba tasa aka dora tunkunya lamba talatin🤣🤣na tuwo da na miya aka shiga sha'ani atsakar gidan masu yanka alaiyahu nayi masu yanka albasa nayi wuri yahade sai hira ake ana shewa.


Itakuwa momma tana ciki ita da bakinta mommy na tare da ita ga dan Amanar ta Adil shima yaci gayunsa yau takefa ranar itama momma taci gayunta cikin swice less dinta tadau dauri momma ta fito ras da ita ita kuwa hajiya mama doguwar rigar shadda taci taji aiki abunta harda daurin gwagwaro🤣,kan kice kwabo am kammallah tuwo an kwashe aleda an zuba a kuloli miyama tuni ta sauka wacce taji naman rago zubu zubu aciki ga jallop din shinkafa itama an kammallah ansa a kuloli ga alalen leda shima an kammallah abun gwanin sha'awa tuni aka tsabtace wurin kamar ba'ayi komai ba.




Itakuwa sakina sai wajen 12 tatashi tayi wanka tafito falo koda ta fito taji hayaniya ta leka har sungama komai sun shige ciki sai hayaniyarsu kawai takeji tabe baki tayi takoma tasanya tashar bollowood tana kallo ko ajikinta shidaman Dr tun Safe yayi wanka yafice suna chan suna tsara yadda za'a tafi dauko amarsu ta ango.




Azurmi ma shima abunda ya gudana kenan domin ana hada hadan saukewa da dorawa ita kuma Amarya Safeena tana gidansu Aisha ita da kawayenta suna sitting cirewa kawai take tana zurawa chan bayan sallar azahar iyami tazo tatafi da ita gidan baffanta usuhu aka kaita yamata nasiha wanda tuni Safeena tafara kuka sun kawo kofar gidansu kenan sai ga motocin daukan amarya guda goma sha biyu hadaddu domin ba motar banza tahir da taufiq da jabir da Gidado,da sauran abokansu dai sukazo Tahir ne shugabansu.



Cikin gida akayi da Safeena domin kaita gun Abbanta yamata Nasihan zuwa gidan miji.




*Anitha..*




Commet
And
share
Vote
[10/14, 20:01] Sis Janafty: *NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_💞


*DEDICATED TO:My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*

*A hearty and Birthday to the most Adorable, and sweetest person i have know...Happy Birthday KHADIJA CANDY#Maama❤️Wish u Allah khairs and Noor*


*23*

'"Kai tsaye dakin Abbanta aka kaita wanda yake ciki domin anfadamai za'a tafi da safeena ita kadai aka bari dashi tana durkushe agabanshi sanye cikin dogon farin hijabinta tana kuka.


Abbah yayi gyaran murya Yace"Safeena kibar kukan nan hakan ki saurari nasiha mafi daraja da tsada daga mahaifinki wanda rashin sauraran zai sa kirasa abubuwa dadama arayuwarki"Yadakata cak kuwa kukan safeena yadauke Abbah yacigaba da cewa"Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya hakika yau ranar da amanarki zai fita ahannunmu yakoma ahannun mijinki ne to nasihata agareki yake yata shine na farko kiyi biyayyah zuwa ga mijinki ki kasance baiwa agaresa shikuma yazammiki ubangida kibisa sau da kafa domin aljannarki tana karkashin kafansa ne yake yata kada kizama mai bijirema bukatar mijinki akoda yaushe kisance mai goyamasa baya aduk abunda yasa gaba kada ki kasance mai gardama agaresa kuma kar ki kasance mai saurin fushi agaresa ki koyi mu"amala da kowa ki kyautatama yan'uwansa sai kema ya kyautata naki ki girmama abokiyar zamanki sai itama ta girmamaki domin keki ka auran mata miji kina kasa da ita sannan abu na karshe ki girmama mahaifiyarsa da kakarsa kamar yadda zaki giramamu Safeena ki kaunaci Safwan da duk abunda yadanganceshi to inkikayi haka kin rabauta duniya wa lahira yata'.."

yafada muryansa tayi rauni safeena ta fashe da kuka tace"insha Allahu Abbah namaka alkwarin baza kasameni mai saba umarninka ba'.."Abbah yace"Nasani Safeena bazaki bani kunya ba tashi tashi asada ki da dakin aureki na har abada"Yafada yana mikar da ita tana mikewa ta rumgumesa kam tana kuka hannunta yakama ya sanya mata karamin al'qur'ani izu sitti kafin ya kira iyami yace suzo su fita da ita shikanshi hawayene ya gangaromai na rabuwa da yarsa mafi soyuwa agaresu su iyami suka banbareta jikin Abbah da kyar sunkusa fita da ita Daga Dakin yadaga murya cikin rauni yace"abunda na baki ki rikesa da kyau duk halin kuncin dazaki shiga to karki manta dashi domin shi din haske da warakane ga duk wanda ya rikesa ku tafi ubangiji ya kaiku lpy yakuma sanya Albarka arayuwar Aurenki..

"Yanagama fadar haka yajuya baya hawaye sun gangaro masa haka aka fice da ita tana kuka gun Ummi aka kaita wanda tun shigowarsu take kuka ana bata hakuri iyami tace'",zainabu lokaci na tafiya kisama yarki albarka "Ummi tace cikin kuka tana dafa kan Safeena dake durkurkushe gabanta tace"Duk nasihar da zan miki yan uwana da mahaifinki sun miki nidai abu daya zan gayamiki kibi mijinki kibi mijinki ki mai biyayyah kana daga karshe ki kasance mai tsafta da kamshi akoda yaushe sannan ki girmama mahaifiyarsa da kakarsa in kika kuskura kika saba musu Safeena ban yafe miki"Maman Aisha tace"Ashsha maman Safeena"Ummi tatashi tadago safeena ta rumgumeta suka kamkame juna Ummi tace"ku tafi yata Allah yabaku zaman lpy yasa gidan zamanki kenan har mutuwa Allah ya miki albarka na yafemiki duniya da lahira"Allah sarki rayuwa duk mai tsausayi sai da yayi kwallah dakyar aka rabasu ummi na kuka safeena na yi haka Usman dakyar aka bambaresa ajikin safeenar aka sanyata cikin motar tahir wanda iyami da inna husai da maman Aisha suka sata a tsakiya sauran motocin kuma jama'a sukai ta shiga abun mamaki chan naga zugan Janaf novels 1&2 sunci ankosu na perper less blue and pick sundaura head pick su mom khadija mom Amira my xee Abi my juree name sake sahiba gun shiga mota harda faduwa, hakika sun bada kala domin kaf dinsu sun halarta ba wanda aka bari gadin gida wow.. Chan naga yan Na tafka kuskure fans suma sun kame awata jeep chan kuma na yan kungiyata Interlligent writers association suma da nasu gayyar suna sun kame awata bakar corrolla x hadaddiya na rike baki nace"Tab. To yaushe suka zo nibanma san zuwansu ba nima dai na lallaba na shige motar kawayen Amarya kada atafi bani.



Karfe 4:00 dai dai muka dau hanya sai fatan Allah yakaimu lpy.



******
Kaduna



Karfe 8:39 daidai muka shigo kaduna domin dai ba'ayi wani gudu ba domin Dr ya tsawartar yace"Kada ajamai asarar da baiyi niyya ba dole aka lallaba dasu ahankali ammh ina kallon yan janaf fans sai da suka ce atsula gudu dasu domin motarsuce akan gaba nidai nace to Allah yasa kada haj.Mama tace nayomata zuga😛.

Magadi najin hon yabude get motoci suka dunga sulalawa ciki aikuwa kikaji guda na tashi domin haj.Mama najin hon tayi waje matar kawu bala kuwa ta dinga sakin guda abun sai wanda yaji haj.Mama ta bude murfin motar amarya iyami ta fito da ita haj.Mama ta waiga tace wai ina matan ne banji guda na tashi bane ai kan hajiya tace me kuda ya kacame gidan domin yan janaf ma ba'a barsu abaya

Please Login or Register in order to submit comment