Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na sani da wanda bansani ba...Bahoot Bahoot Shukuriyyah*_


*END*


Bayan Tafiyarsu da wata biyu Safeena tayi rashin lpy Tahir yace yadubamasa ita illai ana dubata sai ga ciki har na tsawon two month murna gun Dr baida iyaka...To ahaka dai Rayuwar taita gungurawa cikin kwanciyar Hankali Safeena cikinta nakai wata biyar ta ciresu anono tacigaba da kula da kanta ga sch suna shekarar karshene.

Watansu Shida kuwa kana suka nufi gida koda suka zo sun tarar da Safeena da tulelen cikinta agaba yan biyu sun kara girma da wayau Abunsu sati biyu kawai Dr yayi yakoma yaso Tafiya da Safeena ammh Hajiya mama tace"Kaniyarka da cikin zata bika wata uwa duniya tama uban mene nifa bansa zalama in bazaka iya zama kai daya ba to kakoma da Sakinar"Ransa yabaci domin shi da Safeenar yaso komawa tunda kuma akace haka shine yayi komawarsa shikadai.



Sai Da Safeena tahaihu kana yadawo tasamu dan ta Namiji Ranar suna na zagayowa yasa ma yaron sunan kwamishina wato kabir...Hakika kwamishina yaji dadi matuka domin har hakan yakasa boyuwa aransa sai dayazo ya furta da baki da kuma aljihu to baisamu komawa sai da Safeena tayi arba"in dama kuma gashi sun sami hutu kawai sai ya tattarata suka Tafi akabar Sakina da yara.




Safwan da Safeena a Portugal sabuwar rayuwa suka bude ita dashi domin sun dade rabonsu da juna azahirin gaskiya yafi samun Natsuwa in yana tareda safeena sakina kawai arakane ammh shi Namiji ne dayakeson kwatantan Adalci shiyasa ko afuska ba wacce yataba Nunama sai dai a aikace in yana Tareda Safeena kullum cikin desire yake sakamakon Sakina wacce shi ko Sha'awar kasancewa da ita bayayi kawai yana daurewane don kar ta gane ammh sai da tagane to yazatayi tarigaya tasani yanzu qualityta da sauran mata ba daya kawai dai ana rakawa da ita ne.



Suna da wata biyar da tafiya suna ma shirin dawowane aka yomasu waya suzo hajiya mama ba lpy...Cikin tashin hankali yanemanmusu visa ammh bata samu ba sai a washegari da yammh suka taso cikin ikon Allah koda suka iso sun tadda gida cike tun a airport yake tama Tahir tambayan ya jikin hajiyar ammh amsa dayane"Hajiya ciwo yakare"Dagashi har Safeenar jikinsu yayi sanyi.



Da kwamushina yafara cin karo wanda yaxo da tawagarsa ga kuma yan safana yagani dasu kawu bala ana alwala ai jakar hannunsa ya saki yanajin wani jiri na kwasarsa Tahir neya rikesa kwamishina yadafasa yana Fadin"Sai hakuri wanda yafi sonta ya dauketa...Sai muyi fatan Allah yasa tana kyakyawan matsayi"Wasu hawayene masu zafi suka zubomasa safeena kuwa da gudu ta shiga gidan da Sakina tafara cin karo wacce ke gefe sanye da hijabi tana rumgume dasu little hajiya tana zubar kwallah sai momma dake kurya kanta aduke tana digan hawaye Adil ne yazo ya rumguneta yana Fadin"Mami...Hajiya ta tafi naga ansata awani abu"Sulalewa safeena tayi tana kuka iyami dake gefe takalleta itama kukan take tace"Yanzu kuke Tafi ina megidanki Hajiya ta rasu ammh abakinta har ta mutu tana sanya muku albarka"Tana fadar haka kawai dakin aka kara kecewa da kuka domin kan kowa yasan Hajiya ta mutane ce macece mai dattako da sanin yakamata macece wacce indai kazauna da ita wlh sai ka karu.....ALLAHU AKBAR KULLI NAFSIN ZA'IKATUL MAUT.



Dama koda suka iso an hadata badadewa aka isa da hajiya makwancinta na dindin wanda safwan ya durkushe gaban kabarin yana fitar da kwallah Tahir yakamasa suka shiga mota suka koma gida ko mgana bai iya ko gaisuwa aka mai saidai ya jinjina kai cikin gida suka yana yin sallama afalon da suke kuka yakara kecewa kai tsaye momma ya nufa yana zuwa gabanta ya durkusa yace cikin shakakiyar murya"Momma ya mukaji da hakuri..?


"Momma tadago idanunta jawur tace cikin kuka"Hakuri namune gabadaya Safwan Hajiya tatafi ta barmu tabarmu da kewa"Tafada tana fashewa da kuka Safwan ya runtse ido hawaye suka xubomai yace cikin muryan tsausayi"Momma mun sake yin rashi akaro na biyu...Mun rasa jigonmu hakika kekika haifeni ammh dukkan wahalata Hajiya tayisa ta kasance jigoce agareni wacce tazame min makwafin mahaifi wlh tallahi hajiya ce komai na itace ginshikina momma rawar data taka arayuwarmu mai yawa sai dai Muyi mata Fatan ubangiji ya amshi bakuntarta"Yafada yana zama dirshan ya tusa kansa atsakanin kafafunshi yana kuka gabadaya dakin jikin kowa yei sanyi kuka kawai akeyi Tahir dake tsaye shima sharar kwallah yake iyami ne tataso tazo tadagosa tana fadin'Kadaina kuka Safwan yanzu hajiya tafi bukatar addu'an mu akan kukanmu...Ta tafi ga ubangijinta ammh wlh tatafi dakai abakinta tana sa maka albarka da fatan gamawa da duniya lpy sannan ta horeka da kakwatanta adalci atsakanin matanka"Safwan ye wuf ya mike yana tangadi yafice kuka keneman kwacemasa safeena da Sakina suka bi mijinsu da kallon tsausayi domin wannan mutuwar shi aka mawa.


Baki tako ina sun zo hatta da Ummi da mallam Aliyu sunzo gaisuwa tako ina Sai da akayi addu"an bakwai kana aka watse aka bar masu gida da kewa momma sai dai kaga tazauna shuru domin tunda aka aurota bata taba rabuwa da hajiya kona kwana daya ba sai gashi yau mai rabawa ta raba yan"uwa na adamawa sunso tafiya da ita Safwan ya hana ammh yace tabisu tayi kwana biyu ko tasamu saukin damuwa.



Safwan shi kadai yakema kansa shiri domin Nageria tafuta aransa kwata kwata babu hajiya mama babu mahaifinsa momma kadai tarage masa to shikuwa zaman mai zaiyi chukun chukun kai Adil garin manchester ne ya kammallah dama primary 4,yake ammh saboda hazakar sa yasa yazana common...Makrantar aikin sojane suma matan basu sani ba sai da Tafiyar ya rage sati daya kana yake fada musu to yazasuyi tunda mai afkuwa ta afku..Adil dayaji yayi ta murna ammh dayaga Tafiyar ce tabbas sai ya hau kuka Safwan dashi da Tahir suka isa dashi har kasar suka kuma barsa suka dawo ammh safwan yafadamasa ko awani hali yake kar ya manta da KASARSA NAGERIA.


Yagama musu kowani shirye shirye dama yajirane Safeena ta kamallah jarabawansu na karshene to Alhamdulillah ta kammallah bai fada musu komai ba sai da komai yazama Normal yaje yadauko momma daga gun yan"uwanta anan yake cemata ta musu sallama don jibi zasu koma Portugal da zama na dindin...Momma ta kallesa zatayi mgana yace"Momma yazanyi banda zabi...Babu hajiya to mai zaki zauna kiyi gani ni danki ina wata uwa duniya...Tafiya zanyi dake momma ayanzu ke kadai nake dashi yanzu"momma tashare hawayenta tana shafa kansa tace"Allah yamaka albarka da zuru"arka gabadaya...hakanan ta musu sallama sunso suyi gaddama ammh kuma duba ga shi dantane bata da wanda yafishi ahaka suka rabu cikin kewa.



Dama tuni yaje Safana yayi musu sallama suka musu Fatan alheri washegari kuwa gabadayansu yasasu amota sai zurmi basu wani jima ba yace suzo su wuce anan yake fadama su Ummi zencen tafiyar Sakina da Safeena suka kalli juna cikin alhini domin tunda akayi rasuwar nan suka kasa gane kan safwan komai nashi ya chanza...Fatan alheri suka musu daganan suka nufa kt suma chan din fatan alheri sukama kwamishina fatan Allah sa yazama alheri domin anyi canji gwannati gwannatinsu takare yanzu kasuwanci yakeyi..Suma din fatan alheri suka musu kawai domin babu tacewa.



Sakina da Safeena kowacce kayan sawanta kawai yace su dauka...awhegari karfe goma ta musu abuja ta chan zasu tashi Tahir ne da mami mahaifiyarsa da Matarsa Aisha wacce keda tsohon ciki suka musu Rakiya harsai da jirginsu ya tashi zuwa sama safeena da Sakina sai da hawaye ya xuraro musu domin kasa kasace....Yabar amanar asibitinsa da komai ahannu Tahir yace zasu dunga zuwa lokaci bayan lokaci shikanshi tahir yaji kewa sosai na rabuwa da Amininsa to yazaiyi Kwatakwata safwan yaji Nageria ta fitar mai aka.



*****

*Bayan shekaru biyar..*



Wani saurayi ne dan kimanin shekara sha biyu ya fito daga wani daki da gudu yana bin wata yarinya yar shekara shida da gudu Safeena ce zaune afalo tana sanye da wani gilas jaridace ahannunta tana karantawa kallo daya zakamata kagane girma tareda natsuwa sunkara shigarta ayanzu haka babbar Nurse ce a asibitin da Safwan yake aiki. Fadawa jikinta tayi tana Fadin"Mami..Kinga ya Adil ko"Tsaki taja ta tureta tana Fadin"Ke dagani Sa"anki ne"Tafara tura baki tafashe da kuka Sakina ta fito daga kichen tana cewa"To sarkin cin zali mai kuma tamaka"Yace"Ammi cewa fa tayi badani za'a Nageria ba"Harara ta zabgamai kan tayi mgana Dr Safwan yayi sallma ya shigo hannunsa sabe da wata karamar yarinya ga wasu biyu suna binsa abaya duka matane dauke da lodoji justice dake kan kujera zaune ya mike yana tsallen murna ankawo ice cream Dr Safwan dayazama babban mutum wanda hutu da naira tagama ratsasa ya zauna yana fadin"Waya tabanin Hajiyata"Sakina tace"Babban banza...Safwan ya kalli Adil dake cika yana batsewa yace"Kai...Meke damunkane baka da wayau ko bakasan kannenka bako...?

Safeena tace"Haba Daddy yazaka hau mai Fada ai sune suke jansa ko"Safwan yace"Ke kuma uwarsa baki son laifin danki...To kidinga mai fada nan fa bariki bane ato"Gabadaya suka kece da dariya tashi tayi ta kama hannunsa tana Fadin"Mutafi daki my son...Duk munsan zaman dazamuyi dasu tunda ba"a sonmu"kansa ya aza kan kafadarta yana cewa,"I love u mamina..." tace tana shafa kansa"me too my son...Suka wuce daki Safwan yabisu da kallo yanzu wazaice ba Safeena ta i ta haifesa ba sai wanda yasani...Shikanshi yasani ammh kuma ko afusaka baya nuna ma Sakina ce uwarsa.,suna zuwa nageria lokaci bayan lokaci don Safwan bai manta da Gida ba.



Sakina ta matso ta amshi little keena wacce Safeena ta haifamata takwara tana dagata sai ga Tahir shima ya Matso ta hadasu ta daukesu ai sai kowa ya taso Ammi nima Ammi nima Haka ta hada ta daukesu dukkansu Hajiya justice,kabir,tahir,da keena masha Allahu da zarar safeena ta yaye zata mikama Sakina itace maman yara momma ce tafito daga wani daki takara manyanta ammh jin dadi yasa ba"a ganewa tana fadin"Don kaniyarku kashe ta zakuyi rai biyar "Tashi sukayi da gudu suna fadin"ehhhh...Momma nine first suna fadi suka fada mata suna shirin kadata Safwan yace"Kai karfa ku karyamin uwa"momma tayi dariya hakoran makkanta suka bayyana tace"kyalesu safwan Rai ne yakai barsu suyi" Sakina tayi dariya tace"Hakane mommanmu Allah dai yakara miki lpy safwan ya amsa da Amin yana kallonta tabbas sakina bata kara haihuwa ba ammh ya"yan Safeena kadai sun koremata kishirruwan ya"ya tana kara godema Allah akoda yaushe daya bata ikon gane TA TAFKA KUSKURE....Safwan dake binsu da kallo ya furta A hankali"ALHAMDULILLAH!




Toni ma Anan zance ALHAMDULILLAH....



*Nan nakawo karshen lbrin NA TAFKA KUSKURE Abunda nafada dai dai Allah yabani ladansa kuskuren dake ciki Allah ka yafemin,Godiya ta mussamman ga grouops din dasuka bini tundaga farkon lbrin har zuwa karshe,Ina godiya ga Duka Masoyana na Wsop da Wattpad masu Sharhin da Voting ina godiya Sosai Allah bar zumunci Ameen*



Domin samar damar kasancewa Daya daga cikin wadanda zasu karu da Littafinmu na Silar Hallaci wanda muke kan Rubutashi Nida Sister Aisha Alto zaki iya biyan kudin karatu akan ₦300 kachal,Domin karin bayani zaku iya nemata ta wannan Layin 09069067488



*Akwai sabbin Littafaina da zasu Fito ammh sai mun Shiga Sabuwar Shekarar 2021 in Allah yasa muna da Rabon gani Daya zai kasance Free daya kuma na Biyan kudin karatu ne bana mallaka ba Zasu zo da Sabon salo wanda zai Nishadantar da masu karatu ina Fatan Bazaku bani kunya ba zaku nuna min cewa Ana tare*




Comments
Share
Vote
Share


*Shakira..*
*Anitha..*
*Paro..*
*Janafty*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment