Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanyi na yarda da Amincewa Auren Zainabu da Habab yayi". Zama yayi a Sofa itama ta zauna gyefen shi tana cigaba da Rarrashin ƙanin nata". Sobreen ce ta kasa haƙuri ta shigo ɗakin jiki a sanyaye don tsoron Adda Raliya take ,kasancewar tasan ta da zafi bata ɗaukar wargi sam". Kuma tana jin hayaniyar Hjy Luba akan Cewan Bata yarda Habab ya Auri wata ɗiya bayan ita Sobreen ba. Ganin ta shigo yasa Adda Raliya cike da ɗaure fuska ta mau ta miƙe tana shafa kan Habab da cewa " Ni xan koma ,sai na dawo". To Adda". Y bata amsa a miskilanci". Ficewa yayi tsawon lokaci Sobreen na a tsaye ,kamin ta tako inda yake tana zama gyefen shi ,hannun shi ta riƙe tana wasa da yatsun shi ,Hawaye na bin kuncin ta , amma kallon ta baiyi ba , bata damu ba ,don tasan shi sam bai san ya rarrashe mace ba , bai taɓa don bata tsananin ma ya iya yin hakan". Miƙewa yayi yana nufar wani ɗan coridour da taga littafai da kayan colouring harda Arch.bord. da ido ta bisa tana hangosa daga inda take zaune". A hankali taga ya ɗauki cryons da sauran tarkacen sa yana fara zane wanda bata san me yake yi ba.

Shiru tayi tana bin sa da ido har a lokacin idon ta bai bar tsiyar da ƙwallah ba . Ƙwaƙwalwarta ne ya fara tunano mata wasu abu ƙaɗan da suka faru shekara ba....Sunana Habab Ahmad ". Tsitt ajin akayi ciki harda Sobreen da take jin daɗin Zuwan Habab makarantar nasu wacce batayi tsammanin ganin shi ba". Malamin nasu ne ya tambaye shi mai yake son zama in his future". Nan Muryar sa ya amsa da cewa " abun da iyaye na suka ɗaurani akai shi zanyi, Mahaifiyata na son na zama Soja, mahaifina Architect Kuma ko ina ina da ƙwarewa a fannin". Ihun ɗaliban ne yasa malamin shima murmusawa yana masa Ubarnin da ya zauna". Tuni ƴammatan SS 2 suka fara kirar sa da Habab mai kyau". Tun a wannan Rana ba Sobreen kaɗai ba har da sauran ƴammatan clss ɗin suka fara Son Habab a zuciyar su ,don shi mutun ne mai farin jinin ƴammata da mutane ,a kwana biyu lbrn Habab ya waɗe ilahirin makarantar Topspring Academy school. Buɗe ido Sobreen tayi a hankali tana ƙara hasko hoton abubuwan da suka faru".

Habab me kake sha a clss uncle Antony ne fah a claass ɗin nan kasan zafin sa kuwa?? . Sai da ya afa ƙwayar hannun sa yana korawa da ruwa kamin ya juya kansa gyefe ,don baya son Sobreen tun da tanuna tana Son shi,ba ita kaɗai ba har ƴammatan ajin masu shishshige masa ,haka xai yarfa su ,wannan kaɗan nema indai bai zagi uwar su da uban su ba". Kowa na mmikin Haba mai ya kawo shi School ɗin nan na Lagos shida take turkish na Abj. Amma shi yasan dalilin shi ,wanda ba komai bane ba fache " bayan makarantar Topspring Academy barikin Sojoji ne ,wannan yana ɗaya daga dalilin da yasa Habab Shigowa mkrtn.

Sadeeq ne ya kwashe da dariya yana cewa " Sobreen kalli gaban ki kedai . Ke ɗan kalli gaban ki". Habab yayi maganan cike da tsare gida ,wanda yasa Sobreen kallo n gaban ta tana juyawa ranta a mache".
"Shamsiyya". Taji Muryar sa ya kira Shamsiyya ,wanda cikin sauri ta amsa tana cewa " Yes my luv Habab". Ke meye Ruwa??? . Mamaki ne ya kama Sobreen tana kallon shi wai ruwan ma ya manta ne ko iskanci ne ,sai dai kuma tasan baya wasa shi.idan yayi mgn to hakan take". Dariya ta kwashe dashi tana dawowa daga tunanin da ta fara lulawa. Miƙewa Sobreen tayi a hankali tana takawa haɗi da nufan coridour ɗin da Habab yake". Tana tafe tana ƙara tunanin lokacin da malami na aji shi yana saman benen mkrntn yana bin sojojin barikin da kallo , shida abokanan shi. Idan ko aka ce maka yau xa'a passing Out bala'i ai yana zuwa skul ɗin Saman benen yake nufa. Tun da take bata taɓa ganin namiji mai taurin zuciya da kafewa irin Habab ba,shi da ya shiga aikin Soja ba tare da kowa ya sani ba ,sai dai aka nemeshi aka rasa ,gashi ya fara da na wahala lecrout ,da ya kammala ne mahaifin shi ya nema masa na sama babba". Wanda a yanzu yake matsayin militry police". Su ba' yarda masu faɗa da Soja ɗaya ba ,sai idan sojoji sun kai goma zuwa sama". Don idon sukace zasu yi faɗa da soja ko su bashi horo zasu kashe shi har lahira". Niko Mmn Teddy nace " lallai Zainabu ta ɗebo ruwa ,ko ita da wani horo za'a fara mata?🤔😹 .

Ji yayi Sobreen ta rungume shi tana manna kanta gyefen fuskar sa tana bin drwing ɗin da yakeyi da kallo". I luv You Habab". Bai bata amsa ba sai mgna a hankali da yayi yana cewa " tncuuu". Don a halin da yake ciki baya son damu ko bare mgn".

Idon ta ne ya sauka akan zanen Fuskar Zainabu da ya zanata hak kaman yana ganin ta tsaye gaban shi,a zuciyar shi yana faɗin zan maki tarbiya zan maki iziyar sai kin nadama a rayuwar ki ...ware idanun ta Sobreen tayi tana kallon fuskar Zainabu ,blck beuty ce ,akasain ita da ta kasance fara ƙarrr. Bata da wani kyau sai dai akwai Sanyayyar kuma ɓoyayyar kyau a tare da ita . Bata da dogon hanci ,nata hancin gajerene yana da ɗan faɗi da ya saje da fuskar nata ,tana da kumatu sai ɗan ƙaramin baki don baka tunanin cokali zai iya shiga ba,bata da mnyn idanu ƴan dai dai matsakaita. Tana da cikar gashin gira da ido ,wanda yaƙara ƙanƙanta mata idanun nata amaimakon suyo waje". Wacce wannan?". Tayi mgnn tana nufowa gaban shi da tambayar shi". Wani huci ya furzar yana faɗin Zainab". Itace Wacce zaka Aurar? Ni baka Sona itace kk so Habab tun da har zanen ta kakeyi?? Sai kuka hawaye ya hau bin ƙumcin ta sharrr³ . Bai bata amsa ba ya juya yana nufan tsakiyar falon. Da sauri tayo gaban shi tana ƙara buɗe murya tana cewa " Pls Habab ka Soni nima". Shiiiii....na faɗa maki babu Soyayya a lissafi n rayuwata ,dake da ita duka bana son ku a zuciyata ,ko wanne da dalilin auren ta da xanyi ,zan Aure ki kuma itama xan Aure ta. Bana Son kowa ,mutum ɗaya naso A rayuwata Itace " Mom". Ita naso na yarda da ita ,na buɗawa sirri na tasan damuwa ta ,daga kuma kanta na daina Son kowa ,itama n daina Son ta da son kasancewa da ita a rayuwa ta. Hawayen fuskar ta Sobreen ta goge a zuciyar ta tace " bai dame Ni ba,ka tsani kowa nidai ka Soni". Rungume shi tayi tana kissing ɗin lips ɗin shi haɗi da murmushi tana cewa " Habab zaka Aure Ni?". Yeah". Ya bata amsa a taƙaice. Juyawa tayi tana manna bayan ta da ƙirjin shi tana ɗaura hannun sa saman ƙirjin ta tana matsewa haɗi da rungume shi tsam. Wani irin numfashi yaja yana saukewa sakamakon jin ɗumin breast ɗin ta a hannun shi. A hankali yafara da taffan sa yana shafa su kamin ya juyo da ita tana fuskar tashi....bakin su suka haɗe wuri ɗaya suna kissing kaman zasu cinye kansu. Hannun shi na cikin rigar ta yana wasa da nonon ta ,gasunan fa ruguxa² . Dama haka yake so".

******

Abun da ya faru a gidan malam Auwalu abun tamkar almara". Don Alh Iblo ne yazo neman Aurar nawa Ɗan nasa Habab Auren Zainabu,shida ƙanin su biyu. Nan Abba yasa akayi kirar Baba Musa ,anan kuma suke sanar masu da Aƙidar gidan su Zainabu ,ashe indai anzo neman aure ,aanan take ake tara mutane indai Angon a shirye yake a ɗaura aure....wanda aiko hakan ya faru nan take aka biya komai na aure. Aka tara mutanen unguwa aka shaida auren Zainabu da Habab,wacce take can tana tsula iskancin ta sam bata sani ba. Wannan ba sabon abu ne ba don layin kowa yasan dama haka ake auren gidan Mlm Auwalu. Wannan yasa kowa ke sam Barka , wasu na farin ciki da Tafiyar da Zainabu xatayi mu tane ma saji saƙattt.

Jin hakan da sanarwar da Alh Iblo yayi na auren Habab da Zainabu yasa Hjy Luba tada ƙura akan itama a ranan sai an ɗaura na Sobreen ,wanda ba'a ɗaura ba sai a washe gari ,ana ɗaura wa aka tsaida tarewa da shagalin biki bayan sati biyu masu zuwa inshaallh".

Wannan ya ƙwantar da hankalin Sobreen ,Abba ne yace " Bai yarda Habab ya tare a gidan sa ba... Anan Estate ɗin gidan nasu ya ware part ɗin da zasu zauna da matan nashi ". Wanda hakan yayi mawa Hjy Luba daɗi ,tana tunanin izayar da hantarar da zasu yi nawa Zainabu wanda da ƙafarta zata bar gidan".

*****

Gidan Mlm Auwalu ko ba wanda ya samu Zainabu da mgnn har tsawon sati ɗaya gashi ko a gari bataji wani magana ba, sai dai idon ta bugu ƴaƴan mutane sai iyayen suce " Saura kwana nawa ne ?? Sam bata fahimci komai ba. Yau safiyar Laraba ita dai taga yayyun nata sun cika gida da ƴan uwa na nesa da suka fara zuwa ,ashe wai saura kwana uku tarewan ta kuma ayau xa'a kawo lefe". Ayau ne kuma malam Auwalu da Umma suka yanke shawar yi mawa Zainabu mgnn auren da akayi mata".

Tafe take a hanya ta dawo ɗebo mawa umma ruwan fanfo da aka kawo a maƙota. Asabe ta gani ,wacce tana ganin ta ta kauda kai gyefe". Asabe na ykk??. Tayi magana mgnn cike da mance wai sun yi wani abu tsakanin su. Kuma dama haka take ƙaidan ta kowa zata kira sai tace " wane na ko wacce na , haka Zainabu n take. Ai dai mun kusa hutawa sau ra kwana uku ki tafi kibar mana unguwan mu....aje ruwar hannun ta Zainabu tayi kamin ta kama kwankwaso tace " in je ina ?? Ai nan da kika ganni indai Ummana na nan unguwar to babu mai bardani ko aure bazanyi ba saboda Nafison zama da Umma na. Hum'uhm taɓ di aure na nawa? Dama baki sani ba? To ai an ɗaura auren ki da wani babba...kuma sau ra kwana uku tarewa. Bala'i Asabe idan ƙarya kika mun wallahi dukan gaaba da xan maki bazan tsaya yi maki cincin ba ,hancin ki ko idon ki ko haƙorin ki xan cire. Wallahi da gaske . Ai aje botikin Umma tayi da ruwan tana nufan gidan da gudu". Dai dai su Adda Raliya suna isa tsakar gidan. Tabarma aka shimfiɗa masu ,nan aka hau shigo da akwatina saiti uku.... Umma!! Ummaa!!! Zainabu ta shigo tana kwaɗa kirar sunan Umma. Da sauri Nadiya ta kamata tana ɗakin Hansai da ita. Ganin akwati yasa Zainabu gasgata maganan Asabe. Aiko nan ta hau ihu ,tana faɗin an yau dareta an cuceta. Wallahi wanda ya Aureta sai yayi nadama. A ranan da aka kaita zai sako ta. Rarrashin ta Nadiya ta ɗingi yi tana cewa a zuciyar ta ai dai dai ke ne". Soja ne zaki mawa iskanci ya ƙyaleki?". Su Hansai da sauran mutanen gida ne aka shigo suna ta Rarrashin Zainabu ,kana daga bisani Baba Musa yazo yayi nasa . Lamfa tamasu a Cewan ta ta haƙura ta yarda ,amma a zuciyarta tana kisimawa da cewa a daren ranan da aka kaita zai dawo masu da ita da saki uku".

Sosai akayi masu Adda Raliya tarbar mai kyau ,anan kuma suke shaidawa ango zai zo ganin Zainabu yaji koda abun da take buƙata anjima. A haka suka bar gidan ,itako Zainabu ta saki duk ta ƙosa ango yazo ta tijara shi. Bayan mgriba ne aka shaida mata Zuwan ango. Yana zauren gidan don yy prking moton shi acan farkon layi ,don ba hanyar shigowan ta. Anan ne su Nadiya suka sa mata kaya sabo ,harda wani fesheta da turare. Humm ita dai murmushi kawai take tana tunn ta yanda zata fara.


A zauren gidan su ta ga Saif ,don shi yazo sam Habab yace ba inda zai zo, shi kawai jira yake akawota ya fara aikin sa. Kamin tajira jin mai Saif zaice kawai burin ta ta tijara Angon ,a tunanin ta shine Angon nata ,nan ba ko gaisuwa ta faɗa shi da faɗa ta ci masa mutunci tafi minti arba'in tana bala'i ko tsayawa bata yi ,shidai saif baki ya saki yana mmkin masifa irin na Zainabu .tana dira aya ne ta juya tana yin cikin gida cewa yake " ki tsaya kiji ki saurare Ni ,amma ina tayi ciki abunta tana cewa a zuciyar ta ai na isar da abun da nakeso ,idan kuma ka aure Ni can maka kai ka sani ko me ya biyo baya".

_Kar ku manta da daga wannan page ɗin free page ya ƙare ku biya kuɗin ku Kuji yanda badaƙalar zata kaya tsakanin Zainabu da Habab😹_

******
A yau asabar rana ce da kowani ɓangaren ke cikin farin ciki kasantuwar yau ce ranan yinin biki da tarewa....hohoho Zo kuga Sobreen tayi mugun kyau kaman ka ɗauke ka gudu. Bakin ta kuwa yaƙi rufuwa ,duk da Habab yace ba wani events da xaiyi ,amma su sai da sukayi nasu. Ango yasha kyau ƙwarai ,fuskar sa sai fitar da Annuri yake na farin cikin zai fara izayar shi daga yau . Ɓangaren Zainabu kuwa anyi ta godo da ita tayi wanka ta shirya firr taƙi har sai lokacin da Aka zo Za'a tafi da amarya ne sannan Yaya Nadiya tayi mata don dole ta samu tayi wanka ,sam ba ƙwalliya a Fuskarta ,wanda wani dandatsatstsen lace maroon tasa na cikin akwatin ta....Mayafin babba ne aka ɗaura mata'. Sosai akayi mata nasiha da faɗan akan ta natsu aure ba wasa bane ba. Idon ta ƙarr ba digon hawaye ,don da taga umma na sharar ƙwallar rabuwar su murmushi tayi a zuciyar ta tana cewa" umma ki bar kuka goben nan zaki ga na dawo".

Komai na Sobreen da Zainabu iri ɗaya akayi ,don Abba yace bai buƙatar komai na iyaye shima uba ne a gare su ,shi zai masu komai. Part ɗaya suke ,sai dai kowa da falon ta bedroom da komai da komai. Tun da su Nadiya suka kai ma Hjy Luba Zainabu take yaɓa masu baƙar mgn ,wanda anan jikin su yy sanyi . Koda suka koma bangaren Zainabu nasiha suka ƙara mata ,kamin ace su fito a maida su gidajen su.

Sobreen taso ta shigo taga Zainabu amma kuma sai ƴan uwa ta da ƙawayen ta suka hanata ,suna ce mata ta rabu da ita ba ayau ba.

Tun Zainabu na ganin ƙarfe 8:30pm nan taga tara shiru ba ango har goma da rabi , wannan yasa miƙewa tana ficewa zuwa falon ta don yunwa takeji ,fridge ta nufa tana buɗe wa ba tsoro ,nan taga lemu kala² wani dariya tayi na shakiyanci n ta ,tana ɗaukan roba biyu haɗi d rufo fridge ɗin tana juyowa don jin motsin shigowar shi... murmushi tayi a sarari ta furta yanxu za'a fara wasan".

Kalla n ta Habab yayi yana tuno da marin da ta sharara masa , wanda a yanxu sanye take cikin ƙananun kaya tuni ya cire na angoncin....shi kaɗai ya shigo don yace mawa su Saif baya buƙatar kowa yy rakon sa". Wani irin farr da ido Zainabu tayi na tsiya don ta ɗauka Saif ne ƙanwar lasar da ta tijara ya kasa ce mata uhm'bare uhm'uhm".

Ware idanun ta tayi tana sauke su akan na Haban da idanun shi ke akan ta ,fuska murtike tamkar mala'ikan zare rai. Wani irin Addu'a taja wanda nikaina bansan me take faɗi ba. Sakin lemun roban tayi a ƙasa tana faɗin na shiga uku na ,Don Allah aljan ka taimake Ni kabar Ni ,yau nake amarya mu kwana da miji na lafiya...kabar nayi zaman Aure...kallon ta yayi yana tunanin anya wannan tana da hankali ba mahaukaciya bane? Zama yayi yana ƙara murtike fuska ,yana zama akan 2 str. Waye mijin naki Ni Habab? Kar ki ƙara tunanin zama mata a gareni ,na Aureki ne don na azabtar dake , a haka zaki zauna har muddan Rai". La ilah haila'lhu kai su Abba suka ɗauramun ,dama kaine mijin nawa??? Shknn rayuwata tazo ƙarshe Ni Zainabu, a rasa wanda xa'a ɗauramun sai mai idon yahudawa". Miƙewa yayi yana jin wani ɗacin mgn nata a zuciyar shi . Jah baya ta hauyi tana rintse idanun sa sai hawaye sharrrr³ don Allah ka rufe idon ka wallahi tsoron su nakeyi , don Allah bana son ganin su wayyoooo Ummana!!!!. Tayi maganan tana haɗuwa da bangon falon. Keee!! Da me ma zan fara maki?? Fara mun tsallan ƙwaɗo a haka ki shiga har bedroom ki dawo". Buɗe idanun ta Zainabu tayi ta mance waye lokaci ɗaya ,tana faɗin eiyeee" taɓ ɗijam Ni Zainabu ne xanyi tsallan kwaɗo. Ta ƙare maganan ba tare da ta san ya iso gaban ta ba. Jikin su na gab da haduwa dana juna...don ɗayan su na jiyo numfashin ɗan uwan shi. Manyan idanun shi ya ware akan ta ,wanda nan taga blue ash ɗin sun ƙara turuwa. Wani irin ƙara ta saki da ƙarfi tana faɗin don Allah ka matsa tsoro nakeji wayyoooo sai kawai tayi ƙasa luuuuuu idon ta na rufewaaaa!

*Free page ya ƙare ,ƙi biya kudin ki na antaya ki a Paid grp.....*



_Share to another grps pls_


*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*




*Mmn teddyn ku ce mai dubu na masoya*

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment