Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dai saitin da jinin yay sitinin yayi tare da ƙura idanunsa sosai awajan yana kallo.
Atake anan komai ya dawo masa sabo fill acikin ƙwaƙwalwarsa.
"Inalillahi wainnah ilahirraju'n"!!!
Yafaɗa da ƙarfin gaske tare da miƙewa tsaye zumburr kamar mazari yana kaiwa da komowa a tsakar ɗakin nasa.
"Ya ALLAH ina neman taimakon ka domin ahalin yanzu bana da wata mafuta setaka ALLAH ina roƙonka dakai gaggawar bayyanamin yarinyar nan tun kafin nazo gabanka na karbi hukuncin zi...........".yaja da ƙarfi kamar mai cutar ƙinƙina.
Kana ya koma bakin katafaran gadonsa ya faɗa daga tsaye yana mai dafe saitin zuciyarsa.
"Ni Anwarr yau nina shiga gonar da bata halarta gareniba why!why!!why!!! maiya kaini ga hakan wani ruɗin duniyar ne yakaini ga kusantar zina abu mafi muni acikin manyan ayyukan saɓon ALLAH".
Sekuma ya mike kamar an tsikaresa ya fita daga ɗakin har harabar gidan ya leƙa tabbas babu ita babu labarinta cike da sanyin jiki ya koma ɗakin ya ɗauko mopa ya fara gyara wajan da jinin ya ɓata.
Kana ya tube kayan jikinsa yana jin tsananin ƙyamƙyamin kansa kamar ze cire fatar jikinsa haka yaja towel yay bathroom.
Ya tsaya gaban shower ya dafe bangon tiles yana jin yadda ruwan ke sauka agadon bayansa.
Ya jima a hakan kana ya taro na wankan tsarki.
Duk yadda yakai ga dauriya seda yay ƙwalla sabida yadda yake kallon aikin saɓon dayay wanda ya cika masa ransa wai yau shike wankan tsarki batare daya kusanci matarsa ba se wata ta waje.
"Kin cuceni"!!!
Ya furta a hakan a ƙasan ransa bayan ya kammala wankan bai dauki wannan towel ɗinba wani ya ɗauka dan bayajin ko ɗakin ze kuma shiga bare kayan dayay amfani dasu dan tsabar ƙyamƙyamin aikin dayay acikin ɗakin wanda ko tuna hakan bai son yay.
Agurguje yay ɗayan dakin dake gaba da wancan ɗin wanda yafi wanda yafito kyau da tsari.
Gaban ƙatuwar Wadrov ya tsaya tare da ɗaukar wasu fararen kananun kaya ya saka ajikinsa bayan ya gama wanke kansa da turare mai kamshi kana ya koma cikin bathroom ɗin ɗakin ya ɗauro alwala.
Shimfiɗa abin sallah yay tare da kallon alƙibi yanajin tsananin kunyar mahaliccinsa duk da tsananin ciwon da hannunsa ke masa amman bai hana yay nafila raka,a biyu ba yana sujjada yana hawaye yana neman yafiyar ubangijin sa.
Bayan ya idar yay salatin annabi s.a.w tare da fara tasbihi ga ALLAH yana ƙidayawa da hannunsa, harya gama kana ya soma salatin annabi s.a.w, ya jima yana salatin annabi s.a.w awajan sannan ya mike ya koma gan gadonsa yana kallon rufin ɗakin tare da ɗora hannunsa a ruwan cikinsa.
Yana tunanin shikam wani babban laifi yataɓa aikawata wanda har ALLAH ya jarabcesa da wannan masifar dan kuwa babu abinda yaki zina masifa wadda ayanzu wasu mutanan suka mayar da ita ado.
Amman shikam awajansa masiface kuma bai gusheba haka yayta jera neman yafiyar ALLAH tare da neman tsari daga sharrin sheɗan la,anan nan ALLAH,tabbas wannan ma babbar jarabawa ce garesa tinda yake baya tunanin da abinda ya tabayi wanda ya girgizashi kamar wannan kuma babu abinda ya taɓayi wanda ya sakashi nadama kamar wannan.
Waya kawota gidansa?
Miya kaita ɗakinsa?
Zuciyarsa ta basa amsa da.
Ƙaddara ta kawota gidanka, sharrin shaiɗan kuma ya kaita ɗakinka domin shiyay mata jagora har ɗakinka kaikuma ya ƙawata maka ita ya rikiɗa maka ita.
Tabbas zuciyarka seta dage domin hakan ma wata masifar ce data kunno maka tare da jarabawa mai sarƙaƙiya.
Ya aiyana hakan a zuciyarsa tare da lumshe idanunsa yanajin komai ma ya fice masa acikin ranshi.
"Ina zan ganki innemi yafiyarki sannan ki karɓi hukuncina..........!!!
*ƊMS*

_Na kuɗine akan farashin naira 200 ta asusun wannan banki 0078174806 starling bank shedar biyan kuɗinki ta nan 08142105218 masu buqata ana baku ta p.c base kun shiga group ba kuma zaku biya 1k ta wannan asusun na sama kuturo sheda ta number sama_



_Idan kina buqatar littattafaina na kuɗi dana kammala complt *KOBA SO....* Dakuma *H A S K E* Zaki turo naira 500 ta asusun bankin 0078174806 starling bank shedar biyanki ta 08142105218 inda zan baki complt ɗinsu da yardar ALLAH_


20 - 21


Cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa yake wannan furucin kamar wanda wani ke kusa dashi.
"Zan nemi yafiyanki akan abinda na maki zanyi hukunci gareki domin kuskuren da kika tafka na kusantata ban sanki ba ban san a ina kikeba amman kinzo kin haddasamin masifahhhhhhhhhhh"!!!!
Yakai maganar yana ƙara lumshe idanunsa.
Wayoyinsa daya zo dasu ɗakin ya zubesu a saman sopa ɗaya daga ciki ita ta soma ringing!
Babu ƙaƙƙautawa harta tsinke bai je gareta ba haka ta kuma ɗaukar ringing! babu sassauci.
Cike da wani irin yanayi ya sauka daga kan gadon ya nufi gaban wayar wadda ta kasance ta sirrice idan ba na kusa dashiba babu wanda yasan da layin cikinta.
Kallo guda yay mata ya gane oska ya iso kenan.
Bai ɗaukaba ya nufi bakin ƙofa yasa hannu ya murɗa handle ɗin tare da zira slipers ya nufi falo.
Hango su yay, oska yana tsaye yana danna waya.
Anty na zaune ta zabga tagumi daga ganinta tana cikin wani haline.
Jin karar bude kofarsa yasa dukkansu suka zubo masa idanu suna kallonshi.
Cike da muskilanci daya zama jikinsa ya ƙaraso falon bazaka taba cewa yana cikin wani haliba.
Yazo gaban anty ya zauna a ƙasan carpet yana kallonta fuskarsa kadaran kada han.
"Mai gida zanje nazo da doctor dan yaga lafiyarka daman ɗauko anty ne yay min delay".
Cewar oska wanda ke ƙoƙarin fita daga cikin falon kenan.
Lumshe idanunsa yay tare da warasu akan oska.
"No base kazomin da kowaba na riga nai treatment no need to any doct".
Yakai maganar yana cije bakinsa yana ayyanah idan harshi a yanzu yaga doct to itafa? wani halin take ciki idan harya yarda aka dubasa tofa ya zalunce tah. sabida yanzu ita tafi dacewa da a duba ba shiba.
Sunkuyar da kansa yay yana yamutsa sumar kansa da ɗayan hannunshi batare daya kuma maganaba.
Rissunawa oska yay cikin ladabi tare da barin wajan dan ya basu waje su gana.
Cikin kulawa anty ta kalleshi.
"Muhammad yanzu meke damunka kasakamu acikin tashin hankali suwaye sukai kokarin tarwatsa maka rayuwa?"
Takai maganar cikin tsantsar sanyin jiki.
Ɗorawa tai da cewa....
"Wallahi baki ɗayanmu kowa yana cikin zulumi musamman maamah idan babu dama kabar wannan siyasar mana hakan nan".
Se a wannan karon ya ɗago idanunsa ya kalleta dasu waɗanda suka fara washewa kana ya saki murmushi mai ciwo.
"Tabbas Auntyy inda nasan wannan mulkin nawa zesaka na jefa rai acikin masifa da tun farko banyi ba".
Yakai maganar yana sada kansa a ƙasa.
Cike da rashin fahimta anty tace.
"Nikam banga wani masifa anan ba wannan baiwar ALLAH da kowa ya ɗokanta daya ganta tabbas tai namijin ƙoƙari data taimaki rayuwar jarumi kamarka, ka godewa ALLAH da wannan baiwar data sameka tabbas a yau kaga ƙauna kuma kana kan gani kazo kaje kaga yadda ƙofar gidanmu dama cikin gidan ya cika da jama,a babu masaka tsinke domin ganin lafiyarka,wannan baiwar ALLAH data taimake ka tabbas idan mukai tozali da ita zataga alkairi kuma zamu jiƙata da nera har ƙarshan rayuwarta semun ɓatar mata da shatin bullet ɗin jikinta".
Anty takai maganar tana kallonsa.
Murmushin gefen baki yay a ƙasan ransa kuma yace.
Nikam ai nai mata tabon dayafi na bullet illah arayuwarta wanda koda zan mallaka mata abinda na mallaka wannan tabon baze taɓa gushewa garetaba.
Sekuma ya ɗago ya kalli anty.
"Aunty kijifa mutane su ta,tawa suke kenan nida bawani mugun tabo najiba, ga wadda ake tunanin ma bazata rayuba amman dan tsabar maula yasa sam babu wanda yabi ta kanta se kaina, ni bana bukatar kowa sabida a halin yanzu babu wanda zan tantance yana sona domin ALLAH sabida matsayin da ALLAH ya bani".
Yakai maganar cikin nutsuwa yana kallon anty.
"Tabbas maganarka hakace amman kafa sani shi halin mutum jarinsa kafaraiwa kanka lissafi daga yau gashi wadda baka saniba tazo ta taimakeka wanda ba kowane ze iya maka hakan ba amman ita ta sadaukar da tata rayuwar domin taka wadda batada yakinin ita zata rayu ko ƙaƙa,wannan ma maula tayi?.koko tai hakan ne dan mubata wani abun? ƙarewa ma ina take?".
Anty takai maganar tana kallonsa.
Gabansa ne ya yanke yafaɗi a karon farko tare da lumshe idanu yana ayyana yadda kamanninta suke.
"Ina zan gantahhhhhhhh"
Yaja maganar da ƙarfi kamar ze saka kuka!!
********************

Tagumi ummah tayi tana tunanin wannan lamari wanda ya kusanto su towama zata gayawa acikin danginsu waye ze fuskanceta?.
Tabbas daga ita har nafeesah suna cikin iftila'in rayuwa dan bata tunanin danginsu zasu ɗauki wannan lamari bama ta tunanin da wanda ze tsaya ya tausaya wa wannan ƴar marainiyar ALLAH,n wadda take a halin rai kokai mutu kokai.
Tabbas duk wanda yama nafisa haka yacika mutum marar imani tana cikin wannan hali ba,a tausaya mataba sema binta da fyaɗe abu mafi muni a duniya.
Share hawayenta tayi kana ta mike ta tura kofar ɗakin da nafeesan ke ciki, sabida jin ana kiran sallar magariba.
Banɗakin dake ciki ta faɗa tayo alwala ko yunwama bata ji dan tsabar tashin hankali.
Haka tazo ta shinfiɗa ɗan kwalinta ta tayar da sallah.
Tana addu,a nurse ɗin datama nafisah ɗinki ta shigo.
Sallamata tayi cikin nutsuwa tare da shigowa tsakiyar ɗakin bayan ta aje wani flaks dake hannunta.
Cikin far,a umma ta amsa mata kana ta yimata barka da wannan lokaci.
Amsawa nurse ɗin tayi cike da far,a itama kana ta dubi ummah.
"Umma sunana Ayshat harɗo ina zaune anan hayin ɗawisu inada yara biyu mu fulanine inada ƴan uwana anan sosai da sosai duk da ada can a ruga muke".
Takai maganar tana dariya.
Itakam umma da bata da halin dariya a wannan lokacin yasa tace.
"Masha ALLAH mungode sosai likita ALLAH ya biyaki".
"Amin".
Cewar nurse ɗin wadda tace sunanta aisha sannan ta nunawa umma kular gabanta.
"Umma ga wannan kici nazo miki dashi daga gida,wallahi tunda naga halin da yarinyar nan ke ciki na shiga damuwa wallahi indai ta farfaɗo daga baccin ta gayamin wanda yay mata wannan ɗanyen aikin tabbas senai shari,a dashi zan tsaya da ƙarfina da kuɗina harse naga ƙarshan zalumci".....
Takai maganar da sauri ganin kamar nafisa na ɗago hannunta.
Da ɗan gudu ta nufi gadon....
22-23

_MASU FITARMIN DA LITTAFI INA GODIYA MASU KARANTA NA BATI INA GAISUWA AMMAN FA KUSANI WANNAN LITTAFI NAWA NA KUƊINE KUMA HAƘƘINA NE NIDA NAKE RUBUTAWA KUSANI IDAN KUN KARANTA BAKU BIYA BA HAKKINA YANA KANKU_


*Dasunan ALLAH Mai Rahama Mai Jinƙai Tsira Da Amincin ALLAH Su Ƙara tabbata Ga Shugaban Duniya Annabi Muhammadu S.A.W Amin ALLAH Ka Ƙara Masa Daraja Da Wasila Da Fadila Filjannatul Firdausi Amin Summah Amin*




Har jikinta yana kaɗawa haka Anty Aisha nurse ta ƙarasa gaban gadon cikin ɗaukin ganin hannun nafeesat daya soma motsawa kaɗan kaɗan.
Saka hanmunta tayi ta ɗan ja na,Nafeesan tare da ɗan taɓa jijiyar kaɗan aikuwa da gaske farkawa tai, ɗan kallon ummah tayi.
Wadda ta biyota aguje itama tana kallon ikon ALLAH tare da juyawa wajan nafeesat wadda taɗan buɗe idanunta kaɗan tana kallon ɗakin batare datayi maganaba.
Ganin haka yasa taiwa ummah sahura sing da idanunta alamun taje ga nafeesan.
Ɗan matsawa gefen gadon umma tayi tare da saka hannunta ta ɗan ɗagota ta karata ajikinta.
Cike da kulawa ta soma magana....
"Sannu Nafeesah yaya kikeji?"
Ta jefa mata wannan tambayar cike da kulawa.
Ɗan matso da hawaye tai kana ta mayar da kanta kirjin ummah ta saka kuka mai cin rai,.
Ganin haka ya saka anty aisha nurse ta fita daga ɗakin ta basu wuri.
Shafa kanta umma sahura ta soma cikin rarrashi.
"Miye na kukan! nafisa keda zaki murna tare da godewa ALLAH daya sa kika tsira da ranki to maye na kukan hala?"
Ummah sahura ta gaya mata hakan tana shafa kanta kaɗan-kaɗan.
Shashsheƙar kukan!ta ahaka ta kuma daɗuwa cikin dauriya da rintse idanu ta dubi ummah sahura.
"Ummah ina cikin wani hali wanda koke kikaji sekin tsaneni, dama na mutuuuuuuuu!!!"bata ƙarasaba umma sahura ta danne bakinta.
Da tafin hannunta.
"Kull nafi kada na kumajin hakan daga wajanki, shi ubangiji da kika gani yafi bawa sanin komai fiye dashi kansa bawan sabida haka yafiki sanin dalilin dayasa ya barki araye sabodq haka saɓone bawa ya ce dama ya mutu wannan saɓone kada ki kuma hakan ko kaɗan kinji ko".
Ummah sahura ta ida maganar cike da sigar nasiha.
"Ummah kekanki kikaji abunda y saman zakiso na mutun ummahhhhh.....takasa ƙarasa maganar sabida yadda kuka yaci ƙarfinta.
"Shiiiiiiiii ummah ta toshe mata bakinta nasan komai nafisa kuma naga komai akanki ansami wani marar tsoron ALLAH ya keta maki haddinki amman kada ki damu nina san keba ɓatacciya bace ba bare na zargeki ALLAH ze kawo mana mafita".
Takai maganar tana share hawayen daya zubo mata.
Rintse idanunta tai daɗan ƙarfi tana hango sanda yake kokarin rabata da ƙimarta cikin fitar hayyaci.
Wani abunne ya tasoma asaman wuyanta dannesa tai tare da furta.
"Umma kema kuka kikemin ko?"
Cikin jimami ummah tace.
"Dole nai maki kuka marainiyar ALLAH nasara wanene yay maki wannan ta,asa".
"Ummah nima bansan kowaye ba, ataikace ma ban san waya kawoni gidaba harkuka maidoni nan".
Takai maganar cikin kunar rai sabida tasan koda tace shine yay mata wannan ɗanyen aikin babu wanda ze yarda daga ciki kuwa hardama umman ita kanta.
Share hawaye umma ta kumayi kana ta dubeta.
"Watakan a wannan yanayin da aka ganki na mutu kokai rai kokai shine wani ya lallaɓa yay maki haka ko?" Allah Ya saka maki cikin gaggawa".
Umma takai maganar cike da jin zafin abun.
Ahaka tawagar gidansu walida tashigo harda babansu walidan ma haka suka zauna suna jajanta abun amman koda wasa umma bata faɗi zancan fyaɗen da akaiwa nafisaba.
Saboda sunbar hakan a sirrinsu.
Kayan abinci da kayan bukatuwa hajiya babbar walida ta kawo masu kuma sun jima sosai a asibitin kana sukai masu sallama suka bar ɗakin.
Dayake allurar bata gama sakinta ba suna fita ta kuma juyawa baccinta.
Ita kuma ummah ta koma wajan wannan nurse ɗin tai mata bayanin duk abinda taji daga bakin nafisan.
Cike da bacin rai anty aisha ta dubi ummah.
"Amman banso wannan lamari ya faruba naso ace ta gane wanda yay mata hakan da wallahi se mun daursa, sabida yanzunan nagama waya da yayata sabida tana ta kirana nazo kinsan ɗanta yau aka kaiwa hari anan ɗawisu sq, shine ƊAN MAJALISSARMU, wallahi sabida wannan hali danaga wannan yarinyar ya sakani banjeba kuma tabbas bada ban abinda ya sami yaron nata yau ba nasan da idan na gaya mata tabbas se sun shiga abin musamman ANWARR dayaƙi jinin fyaɗe dacin zarafin ƴaƴa mata".
Takai maganar cike da fusata.
Da ɗan tsoro ummah ta dubi nurse ɗin lallai ta yarda da ɗan mafuta baya wulakanci yanzu wannan ciki guda suke da mahaifiyar wannan bawan ALLAH mai taimakon mutane amman ta zauna a wannan ɗan asibitin tana aiki, amman cikin son gasgata abin umm ta ce mata.
"ALLAH sarki kice kunada halaƙa da ɗan baiwa yaron kirki marar girman kai da raina alummah".
Da far,a Aisha nurse ta kalli ummah.
"Eh cikinmu guda da mahaifiyarsa nice auta a gidansu mahaifiyarsa yaya Hadiza wannan asibitin ma nata ne ita maman tasa ta bude dan taimakon alummah bakiga kawai magani mutum yake sayaba amman babu biyan kuɗin gado babu biyan kuɗin ganin likita bare wani wahala ai natane duk ta zubamu muke taimako anan ɗin,ai hatta wanna likitan da kika gani yayana ne shima duk anan muke".
Cikin tsananin mamaki ummah ta kalli aisha batare datace komai ba.
Amman tabbas ta yarda ashe alkairin wannan yaron ajinin iyayen sa yake shiyasa abin ya zama kamar jiki da jini.
"Babu shakka kuɗin abinso ne ga kowa ALLAH ya cigaba da taimakon mai taimako amin".
Umma ta faɗi hakan bayan ta cika zuciyarta da dunbin mamaki haka suka ɗan taba hira har anty aisha tabar clinic.
Itama komawa dakin tai tayi sallar isah,i haka baba yadawo ya tadda ita, a zaune.
Tattaunawa sukai akan lamarin sannan baba yabar dakin ya nufi gida.
Itakam umma haka ta kwanta tana kissima baxata taɓa barin kowa yaji wannan maganarba anbarta daga ita se nurse se baba da nafisan tana kuma fatan ALLAH ya rufa masu asiri duniya da lahira baki daya.



Daɗan mamaki anty ta dubesaaaaaaaa.......!!


ƊMJ.
24 - 25


Daɗan mamaki anty ta dubesa kana tace.
"Dan ALLAH kada ka saka damuwa acikin zuciyarka ka yarda da ALLAH ita kuma wannan baiwar ALLAH insha ALLAH zamu ganta komai wuya komai daɗi fatana dai ka daure ka yarda aduba maka lafiyar hannunka koka samu sukuni dan daga gani zafi yake maka dan dai tsabar dauriyan ka yasaka ba,a ganewa".
Takai maganar cikin kulawa.
Ɗan rintse idanuwansa yay kana ya waresu atake sukai wani mugun jaa! sosai batare daya furta ko ƙala ba ya mike tare da goya hannunsa a bayansa kana ya kuma kallon anty.
Cike da miskilanci yay bedroom ɗinsa wayansa ya dauka ya kira oska ya basa umarni akan yaxo zasu wuce gida.
Danshi bama ya kaunar zamansa a wannan estate ɗin wanda yasan tsabar tsautsayi yasaka ya shigosa ayau ɗin.
Batare da westing time ba oska ya ƙaraso horn kawai ya danna daga haraban gidan.
Sega mai girma mas ya fito daga bedroom ɗin ya sauya kaya daga nada zuwa wasu haɗaɗɗun english wares masu matukar kyau da tsadar gaske.
Babu abinda yake se zuba uban ƙamshi,dayake bai saba saka kananun kayan ba shiyasa yay wani irin,azababban kyau ya boye idanunshi da glass mai kalar baki sabida baya son a irin yanayin dayake ciki idanunsa su bayyana ga mutane sabida yadda idanun nasa sukai wani irin kala.
Da kallo anty ta bisa tana yaba kyawun halitta irin na ɗan nata kana ta mike tabi bayansa ganin ya nufi hanyar fita.
Wannan karon ba irin motar da oska ya kawosa ɗazu bace wata new mordan ce mai kalar white.
Da sauri oska ya bude masa motan kana itama anty ya bude mata seda sukai setting site kana oska ya koma driver site ya zauna yaja motar yabar wajan.
Awaje ya tsaya ya koma y rufe gate ɗin sa,annan ya komo ya sake tada motar suka dauki hanya.
Seda ana kiran sallar isha"i sannan suka shigo cikin gari sabida gidan acan cikin ɗawisu yake babu jama,a sosai a unguwar anyisane daman dan sirri babu kowa a arean ma wajan idanba gidan nasaba.
Kallon agogo anty tayi tare da kallonsa sannan tace.
"Yanzu mu kira doctor kenan tunda naga munkusan karasawa gida ko?"
Tafaɗa tana kallonsa cikin kulawa.
Ɗan rausayar da kansa yay gefe ya furzar da zazzafar iska tare da cewa.
"Nifa aunty wallahi hayaniya ce bana so kawai ya kaini wajan anty aisha nasan tana clinic ɗin maamah kuma kinga can yafi safe babu wanda ze kawo ina can ɗin tunda ƙarami ne kuma nima bana son kowa ya san ina can ɗin sabida privacy".
Sosai anty ta gamsu da bayanin nasa dan haka babu wani ɓata lokaci oska ya sauya hanya zuwa clinic ɗin da ya faɗa masan.
Lokacin da suka isa clinic din nurse aisha bata jima da rabuwa da umma ba, bakaramin mamaki taiba lokacin dataga anty kishiyar yayarta tazo office dinta tana shaida mata sakon ɗan yayar tata dan haka babu musu ta dauki kayan aikinta tai cikin ɗakin da aka ware masa.
Wanda yake ciki sosai babu ma wanda ze kawo da daki awajan.
Seda suka kai ruwa rana da ita sabida kusan sa,arsace tsiransu kaɗanne kusanma tare suka taso kafin ya yarda tai masa alluran kashe zafin wajan sannan tai treatment ɗinsa.
Baccin gajiyane ya kamasa dan haka sesu anty suka bar dakin zuwa office din anty aisha anan suka zauna jiran farkawarsa.
Itakam nafisa babu laifi ummah ta tayar da ita takaita bayi ta hada mata ruwan mai dan zafi ta shigar da ita ciki taɗan jima sannan ta fitar da ita kana ta saka zani ta goge mata jikinta sannan tai alwala sama sama ta fito waje bakaramin dauriya taiba wajan yin sallah sannan tasha tea ta koma ta kwanta tanajin kanta naɗan sarawa.
Ganin dare yayi yasa umma karo kofar tasu ita ta kwanta akasa nafisa na saman gado wadda tun dazu takejin gabanta na faduwa wanda ta rasa kona miyene.
Sam har yanzu ta kasa gasgata abinda ya faru da ita shin gaskene koko karya waiyau ita ANWAR ya raba da mutuncinta ta karfin tsiya daman soyayya haka take.
Kokaɗan ta kasa ganin laifinsa illama wata mahaukaciyar soyayyarsace ta kuma kamata wadda takejin koza,a mutu bata tunanin zata tona masa wannan asirin wallahi koda shine wataran ze ganta yace ya taɓa mata fyaɗe tofa zata karyata shi domin soyayyarsa gareta bazata taba son ganin ya tozartaba wannan dalili yasaka ayanzu dole ta boye kanta ta kuma nesanta kanta da duk inda tasan zata iya ganinsa sabida yadda ya shaidata tasan shidin, mutum ne mai mugun ƙwaƙwalwa tabbas ze iya shaidata a yayin data haɗu dashi.
Wata zazzafar ƙwallace ta kawomata mai zafin gaske ta mayar da ita tare da matse pillow a kirjinta tana ayyana yadda taji nauyinsa a kirjinta.
Tabbas shidin ya cika namiji namijin da ko acikin maza se antara shidin gwarzone a fagen komai haka zalika gwarzone a fagen saka mace ta manta ko ita wacece.
Tabbas bata san tai wautar kai kanta gidansa ba seda tajita akan faffadan kirjinsa yana baiwa bakinta wata irin sumba bata kuma tsinke da lamarinsa ba seda taji yanayin girmansa ajikinta wanda seda tai suman wucin gadi kana ta dawo hayyacinta.
Cure kanta tai waje ɗaya tana wani irin kuka tare da saka hannu ta toshe bakinta tana kuma jan gunjin kukan nata.
"Ina sonkaaaaaaaaaaaa"!
Ta furta hakan acikin siririyar muryarta kana ta lumshe idanunta tana neman yafiyar ALLAH akan abinda ya aikata akanta,wanda ta ɗora laifin akanta tunda ita takai kanta amman ta dora hakan a kaddararta wadda babu yadda zatai da ita.
Ahaka wani bacci mai ma,ana ya dauketa tare da mafarkinsa yana tsotsar bakinta.
****************
Ganin dare yayi yasa anty ta umarci oska daya zauna dashi ita kuma mijin Aisha nurse ya sauketa agida.
Koda anty taje gida dik a falo ta tarar dasu maamah kowannensu yay tagumi musamman maamah wadda tsananin damuwa yasaka har fadawa tai yau ɗaya.
Caaa sukai mata aka suna sonjin yaya ake ciki.
Bayani tai musu yadda zasu fahimta sa,annan tai cikin part dinta.
Da sanyin jiki hidaya wadda taci kuka ta godewa ALLAH ta mike tai part dinsu itama tana ayyana gobe tun asuba zata nufi wajan mijin nata.
Itakuwa maamah har yanzu jikinta bai bata dai dai ba tabbas akwai wani ɓoyayyen lamari daya samu dan nata dan haka tai toilet ta dauro alwala ta shimfida abin sallah ta kalli alƙibila tana kaiwa mai duka kukanta Akan daya dubi lamarin ɗan nata ya sassauta masa acikin al,amuransa baki ɗaya.
Bata mike daga kan abin sallar ba har seda taji anyi kiran sallar farko sannan ta mike ta soma gabatar da wata nafilar kafin ai kiran assalatu.
*************
Jin kiran sallar asuba ya farka daga daddaɗan mafarkin dayake famanyi wanda tun wajan tsakiyar dare ya soma wannan mafarkin mai cike da ɗumbin al,ajabi.
Nishinsa har ya soma bayyana a fili firgit ya mike tare da saka hannu ya share zufar data kunno mai aka duk da tsabar rabar ac dake cikin dakin.
Hango oska yay acan gefe yana munshari wanda babu alamun ma yasan anyi kiran sallar.
Kana ya mayar da kansa pillow yana ayyana yadda abun ya wakana.
Wai mafarki yay gashi ga wannan yarinyar ta jiya.
Tana tsugunne agabansa tana kuka ta sunkuyar da kanta a kasa wai yayi yayi ta ɗago taƙi ta ɗago ɗinma bare ta kallesa.
Shikuma cike da sanyin jiki ya gurfana agabanta tare da saka tafukan hannayensa ya ɗago face ɗin tata kana ya ɗora harshansa akan tata fuskar yana lashe hawayen nata cike da wani irin salo.
Cikin shashshekar kuka wai ta ɗago kanta tare da furta.
"Washhhhhh kabari jinake kamar na mutu da wannan salon naka, shikuma wai jin wannan maganar tata yasa yaji kamar ta saukar masa da wata irin sha,awa dan haka baiyi kasa a gwiwaba ya hade fuskarsa da tata waje guda tare da saka hannu ya zagaye ƙugunta.
Yana murzawa cikin wani irin yanayi, ita kuma wai nan da nan jikinta ya hau rawa.
Tana haɗe kanta waje guda.
Hannunsa ne ya fara rawa kafin ya ɗagosa da ƙyar ya zira acikin rigarta ya fito dana shanunta cike da zalama ya soma mirza nipple din yana furzar da huci kamar wanda yaci yaji, kafin ya saita bakinsa ya kafa akai yana masa wani irin zuƙa kamar ya sami lolipop.
Kuka take masa tana huci tana yarfe hannunta kafin ta saka hannu ta turesa tabar dakin aguje tana kuka!!
Wannan shine mafarkin dayay wanda harya saka yaji mood ɗinsa ya sauya abarsa ta harba, cike da sanyin jiki ya mike yay toilet dole seyay wanka dan haka seda yay wankan sannan yay alwala ya fito waje.
Yana mamakin yadda yaji jikinsa ya koma kamar anmasa duka.
ALLAH yasa ma yana da doguwan riga dan haka ya zira tare da fita masallaci dan yaji

Please Login or Register in order to submit comment