Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matsa mata jikinta da tattausan hannunsa, soso ya ɗauka ya zuba shower gel yana murza mata jikinta, seda ruwan yay sanyi sannan ya kuma tarar masu wani mai ɗumin yana zuba mata shi har cikin down ɗinta, sabida wajan yaɗan samu sukuni, barinta yayi tayi wankan tsarki bayan ya gama nasa, sannan ya naɗota acikin bathrube suka fito waje, da sauran lokaci kafin ashiga masallaci, zaunar da ita yayi a saman sopa da kansa ya ɗauko mata riga mai saukin nauyi ya taimaka mata ta saka, wanda a garin ya saka matan ma seda ya mammatse mata breast ɗinta, kwanatar da ita yayi tamkar yana tsoron wani abun ya sameta, tare da manna mata kiss a saman goshinta, fita yayi jikinsa daure da tawul, minti biyu ya dawo jikinsa sanye da jallabiya, tsugunnawa yayi agabanta tare da rikota zuwa jikinsa, yana fesa mata numfashinsa mai kamshi, taimaka mata yayi suka koma toilet ya haɗo mata ruwa tai alwala sannan suka fito
Lokacin har ansoma tayar da sallah cikin sauri, ya shinfiɗa mata sallaya tare da daukar mata hijabi ya bata.
"Pls bara naje kada nai missing jam'i ki kulamin da kanki".
Cikin sauri yabar ɗakin, yana ɗan haɗawa da gudu-gudu, cikin ɗunbin mamaki ta tayar da sallar harta idar tana jimanta abinda yamata a ranta baki ɗaya ya zauce a jiyan ya koma tamkar zautacce sumbatun daya dinga mata shiyafi bata mamaki, harda dan ALLAH kada ta guje shi, tun ranar daya soma ganinta arayuwarsa, ranar data soma zuwa gabansa acikin asibitinsa da kuma lokacin dayaje,, school ɗinsu lokacin dayaje zancen haurawar gardi da fyaɗen da akama yaran makarantar yaji ya kamu da sonta, har zuwa sanda ALLAH ya haɗasu, a wajan taro data kai masa taimako wajan kareshi daga harbi, har zuwa lokacin da komai ya faru dasu a gidansa, kuma yace mata tindaga lokacin bai kuma samun sukuni ba har lokacin daya ganta da cikinsa, har umara yaje akan ALLAH ya bayyana masa ita, Wannan dalilinne yasa bayajin koda itan ba matar sabace ba ze iya rabuwa da cikinta ko itan, daga karshe ya fara rokarta akan dan girman ALLAH kada tai amfani da soyayyar daya ke mata ta wulakantashi domin yanajin wata iriyar muguwar soyayyarta wadda yakejinta har cikin kowani gaba na jikinsa, "I love you nafisahhhhhhhhh" haryanzu wannan kalmar taƙi fita daga cikin dodon kunnenta domin wannan kalmar ita kaɗai yake ambata mata a lokacin dayake ratsa jikinta, har zuwa lokacin daya samu nutsuwa ya karasa da "ALLAH yayi miki albarka ina sonki farin cikina"!
Firgigit! ta dawo daga duniyar tunanin lokacin dataji tattausan hannunsa asaman kafadarta yana matsa mata, cikin tsoro ta juyo shikuwa dariya ya saki kamar ba shiba tare da ɗagata cak, ya zare mata hijabin jikinta tare da nufar gado da ita, rage hasken ɗakin yayi tare da rabata da rigar jikinta, hannunsa ya ɗora akan breast ɗinta masu uban laushi tare da cikar jego yana matsasu kaɗan, cikin kunnenta ya lalubo tare da furta "Wallahi nafiki shiga damuwa akan sonki kawai na danne miki ne, amman wallahil azim tun ranar dana ganki acikin hospital ɗina ban kara samun sukuniba, idan baki manta ba har tsawa na daka maki"..yafaɗa yana zira harshensa yana lasar cikin bakinta, wani irin dadi take ji har cikin ranta tura baki tai gaba.
"Amman kaita wahalar da zuciyata?" tafaɗa ruwa na zuba daga idanunta.
"Plsssss ki yafeni wallahi tawa zuciyar tafi taki shiga damuwa akan ƙaunarki" Yakai maganar yana ɗora harshensa akan hawayenta tas! ya lashesu tare da tsotse saman idanun, "Ammann............,Shiiiii" yaƙi bata damar kuma wata maganar sabida yadda ya hade bakinsu waje ɗaya.
Sumbatar bakinta yake cikin wani irin yanayi, hannunsa yakai ƙasanta tare da shafo wajan, jinsa acikin wani irin ni'ima yasashi kuma zaucewa yana kokarin kuma faɗawa cikin rijiyar tata mai uban ni'ima, kuka take sakar masa ƙasa ƙasa wanda yakejin kamar ta kara kunna masa wata wutar buqatuwar tane, kwantar da ita yayi a saman gadon tare da binta yana wasa da duk wani waje dayasan ze ƙara masa wuta, kafin wani lokaci ya kuma komawa ruwa, bai sarara mata ba se wajan wani lokaci nan ma kukan ƴarsune ya farkar dasu.
Wanka sukai tare da fitowa zama tai bayan ta shirya tana bawa mima abincita, shikuwa fita yay mintuna goma ya shiryo cikin ɗanyen boyel yana zuba uban kamshi ango zam idan ka dubesa, zama yay kusa da ita yana yiwa mima wasa, ya jima a dakin tare da ƴarsa sannan ya mata sallama ya fita sabida ana jiransa, ɗakin uwar gida ya shiga, zaune take taci uban ado na birgewa ganin sa yasa ta miqe tare da rungumesa tana masa barka da safiya, ya jima a ɗakin ganin bata da wata damuwa yasa yabar dakin yana mata sallama, part ɗin maamah yaje ya gaisar da ita, tsintar kansa yayi da kin karasawa part din anty sabida kunyar dayake ji,
Wajan mota ya nufa, kai tsaye abinda yake gabansa yaje ya gudanar wanda yaja manyan lokuta, ma'ana gidan kakannin nafisa yaje wajansu baffa gaishesu yayi tare dayi musu alkairi cikin mutuntaka sosai aka wadata tasu da kayan abinci, bayan ya baiwa ƴan kwangila damar gyara gidan, daga nan aka rakashi gidan umma sahura wadda yake jin wata iriyar kaunar matar har ransa, kallon gidan yay yana ayyana anan matarsa da yarsa sukai rayuwa, gida mai kyau yay wa umma sahura albishir dashi tare da kujerar makka itaa da mijinta da innatu da kaka dasu baffa harma da nafisan tunda bata taba zuwa ba, sosai su kaka umma sahura dasu baffa suke kuk! dama wannan daɗin zezo musu lallai ɗan hakin daka raina.....yau gashi arzikin nafisa yazo musu har gadon kwanansu.
Bai shigo gida ba se yamma, wanda har labarin abinda yay ayau ɗin yazo kunnensu ita dasu anty sabida yadda ƴaƴan baffanninta mata suka zo tun ɗazu suna faman godiya harma da baffa musamman shida yafi takura mata,kukan dadi nafisa take sabida ita duk abinda sukai mata baisa taji haushinsu ba fatan Alkairine kullum a tsakaninsu, suma kukan suke suna kuma neman yafiyarta, ita kam jinta take fes bata fita daga cikin wannan mamakinba sakon waya daga walida yazo mata wai ya aika oska da abun alkairi ya kai mata ita dasu hajiyarsu, ranar nafisa wuni tayi cikin farin ciki har ta matsu ta gansa domin tai masa godiya, koda ya dawo rungumesa kawai tai tana kuka! shikuma daga rarrashi ya buge da kashe arna.
*******************
Bayan shekara guda.
Abubuwa masu dadi da marasa daɗi sun faru, domin kuwa har su nafisa sunje saudiya sun sauke umara wanda a wannan lokacin aka yaye mima tana wajan maamah ta riqeta, daga cikin marasa daɗin kuwa shine rasuwar kaka wadda ta zauta nafisa dan seda anwar yay da gaske ta saki jikinta.
A yanzu haka idan ka dubeta kasan hutu da jin dadi sun gama aikinsu sabida yadda komai ya sauya ta zama babbar hajiya kowa adangi sonta yake ji suke kamar zasu lasheta.
School ce kawai yaqi yarda ta koma amman komai wanda akewa mace dan taji dadi tana samunsu.
Zamansu da hidaya kada ran kada hakan basa fada basa gaba amman ba kamar daba sabida yadda yaƙi yay control na sonta agaban kowa.
Shikuwa wani irin nishadi farin ciki tare da kwanciyar hankali yakejinsa aciki tamkar bashiba, wajan jama,a se son barka, yanzun haka an takura masa akan ya fito takarar shugan kasa babu yadda ya iya haka ya karba har an soma kamfain shiyasa baya samun zama.
Anyi bikin walida harma da shahida da ɗayan ƙanin nasa mai bin imiran haka zalika sakina matar imran ta kuma haihuwa.
Yau tinda ta, miqe take jin bata jin daɗi shima yau bai fita ba yana gida zaune a falo ya saka tab a gabansa yana tura wani sako.
Fitowa tai daga ita se wani, mini skirt tare da ƴar best ture tab ɗin gabansa yay tare da yi mata alama da hannunsa akan, tazo gareshi, cikin yauki ta karaso tare da zama akan cinyarsa, jin jikinta zafi yasa ya rungumeta yana hade ta da jikinsa, ganin kamar bata jin dadi dauketa zuwa master room da kansa yay chakking ɗinta binciken farko ya nuna tana da ciki harna tsahon wata biyu, kasan cewarsa babban likita.
Wani irin sumba yake kai mata yana kuma godiya ga ALLAH, sosai yake farin ciki harda daukar waya ya soma kiran dangi yana shaida masu babu ko kunya.
Wajan hidaya ya nufa yana murna tare da sanar mata.
Bakaramin farin ciki tai ba rungumeshi tayi tana tsalle wani irin jirine ya dauketa babu shiri ta zube agabansa tana mayar da numfashi.
Cikin kidima ya dauketa da kansa ya kaita daki yana kwantar da ita akan gado.
Ganin kamar bata jin dadi yasa ya dauko abin bada tai mako na gaggawa binciken farko ya nuna hidaya tana dauke da ciki harna tsahon wata uku!
Wani irin kuka ne yazo masa tare da godiya ga sarki ALLAH watakan rabon nafisa shine agaba kafin nata, ita kanta hidaya tai kuka tare da farin ciki marar misaltuwa.
Kafin wani lokaci labarin wannan abin dadi ya cika danginsu shekaru bakwai da aure se yau ALLAH ya bata, rabonta ita kanta nafisa anan ɗakin hidaya ta tare tana ta nan da ita sabida ita nata baya bata wuya kamar hidaya.
Mama kam murna harta ki boyuwa fatan alkairi taketa ma ɗan nata, haka zalika umma mahaifiyar hidaya itama har kukan dadi tai.
Kwanci tashi babu wuya har cikinsu ya tsufa lokacin kuma zabe ya zo dan haka ko zama baya samu, cikin wannan rintsin hidaya ta haihu bayan tasha doguwar nakuda ta haifo ɗiyarta mace mai kama da ita sak.
Sosai aka murna tare da farin ciki kuma duk abinda akewa mace yayi kokarin yima hidaya na bajinta.
Anyi komai lafiya an gama lokacin kuma itama nafisa cikinta ya tsufa ko tafiya bata fiya yiba sabida girman cikin, ranar da akai zabe yana gida a zaune suna hira da miema wadda take gwaranci sabida yanxu ankaita school.
Nafisa tazo ta zauna da Amira ƴar gidan hidaya mai sunan anty wato hafsat, karbar amira yay yana mata fada akan ta daina yawan jijjiga kanta sabida matsala.
Hirarsu suke akan zabe har yana bata labarin gobarar da kamfanin sardauna yayi akan ha'incin dayake sannan kuma ashe wannan harin da aka taba kawo masa harda hadin bakin sardaunan da kuma wasu daga cikin ƴan adawarsa,shi abin da yace mata koda aka kirasa kotu cewa yay ya haqura, tunda shi wannan ƙaddarar ta haifar masa da farar kaddara tunda a dalilin sune ya kuma gamuwa da nafisa har ya mata ciki daga karshe kuma ashe matarsa ce dan haka shikam yabarsu da halinsu.
Dariya take ita kam tana mamakin yadda yake zaro zance ahaka hidaya ta shigo ta samesu itama aka cigaba da hirar da ita.
Ranar da aka sanar da zabe tun safe ake sanar da cewar mai girma mas! yaci zaben shugaban kasa ko ina ka duba agari babu abinda ake se murna da farin ciki, zuwa wannan lokacin kuma zancen yagama karade ko ina a garin, wanda yay dai dai da lokacin da nafisa take dakin nakuda mai girma mas! da kansa yake bata taimako acikin asibitin nasa, duk murnar cin zaben da ake yayi bai bashi dadi ba fatansa kawai yaga ta rabu da cikin jikinta lafiya.
Lokacin da kan ɗan ya taho tana kuka! yana kuka! cikin tsananin azaba ta zan kato ƴara maza kyawawa har guda uku! cif.
Idan ka dubeshi a wannan ranar seka rantse zeyi hauka dan murna, bayan wani lokaci aka gyara yaran da mahaifiyarsu aka miqasu dakin hutu.
Fadin farin cikin da familyn nan sukai bata bakine.
Abu goma da dari kenan haka akaita shagali wanda ya hade biyu.
Ranar suna yara sunci sunan baban nafisa baban hidaya baban anwarr, masha ALLAH mai jego ta fito shar da ita.
BAYAN WANI LOKACI.
sun tashi daga wannan gida sun koma can gidan shugaban kasa rayuwa mai kyau suke gudanarwa yanzu nafisa tana da yara, biyar, biyu mata uku maza, hidaya tana da ɗaya, rayuwarsu suke mai kyau sam basa nuna wani kishi na jahilci sedai kowacce tana kokarin ganin ta kara wutar kaunarta azuciyar mijinta.
Shima anasa bangaren yana godiya ga ALLAH daya bashi mataye nagari duk da akasan ransa feenah ce gaba, amman a fili yana nuna adalcinsa ga hidaya wadda ta kasance matarsa t farko uwar ƴarsa kanwarsa ƴar uwarsa.
Sosai yake jida iyalin nasa basu nemi komai sun rasa ba.
Haka zalika ƴan uwa jama'ar gari suna son barka da mulkin nasa.

*TAMMAT BIHAMDIHI*

YA ALLAH NA TUBA! YA ALLAH MUN TUBA!!🙏 ABIN DA NAI NA DAI DAI YA ALLAH KA BANI LADAN WANDA NAI KUSKURE YA ALLAH KA YAFAN AMIN.

SUNDAY:30,MAY 2021:2.17Pm,


INA GODIYA GA ALLAH INA GODIYA GA MASOYANA DA SUKA ƊAUKI JIMIRIN BINA HAR MUKA JE GA MATSAYA ALLAH YA SAKA MUKU DA ALKAIRINSA AMIN.

GODIYA MAI TARIN YAWA GA DUKKAN FANS ƊINA, *NORMAL GRP, VIP GRP, SP* DUK INA MUKU GODIYA DA NUNAN ƘAUNA NAGODE SOSAI.

ABINDA KUKA GANI DAI DAI KUYI AMFANI DASHI ABINDA KUKA GANI NA BA DAI DAI BA KU WATSAR! MUSAMMAN ƳAN MATA MASU NUNAWA MAZA SOYAYYA OVER SEKU KULA DOMIN KO NAFISA KAFIN TA SAMI MAS! SEDA TA CI KWAKWA SANNAN WARWARA TAZO! ALLAH YASA MUDACE AMIN.

ALLAH NAGODE MAKA! DAKA BANI RAI KABANI LAFIYA HARNA KAI GA FARAWA DA GAMA WANNAN LITTAFI TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU KARA TABBATA GA SHUGABAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W ) AMIN SUMMA AMIN.


SEKUMA ALLAH YA HAƊA MU ACIKIN SABO MAI SUNA *DA IZZA TA!* WANDA SHINE BOOK ƊINA NA FARKO DAZANYI AKAN SARAUTA! YA ALLAH YA BANI IKON FARASHI DA GAMASHI LAFIYA AMIN ALLAH KUMA YASA YA FITA A SA,A AMIN, ALLAH YASA YADDA KUKA BANI GOYON BAYA DA NUNAN KAUNA A WANNAN YASA WANDA ZANFARA MA NA SAMU FIYE DA HAKAN AMIN SUMMA AMIN.

*LITTATTAFAN MARUBUCIYAR*

DAMUWA
MURADIN ZUCIYA
TAURARO
KOBA SO
H A S KE
ASHE ZUMA
RABON WANI
ƊAN MAJALISA.
08142105218.


*DA IZZA TA!* YANA NAN TAFE DA YARDAR ALLAH ( littafina na farko akan sarauta )


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment