Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafin ta ɗaga ƙafafunta, harya fice daga part ɗin baki ɗaya, dayake ƙofar glass ce ba,ajin ƙarar budewa bare rufewa, seɗaga kanta tai taga wayam.
Murmushi ta saki ita ɗaya tare da furta.
"Ganda wai hmm".
Tafaɗi hakan tana kokarin bude ƙofar itama tabar part ɗin.
Tarwai gidan ko ina hasken solar tamkar rana, acikin ranta take magana, umm seka fita waje idan babu wuta kaga gari kamar me! dan duhu amman nan darene jiba kamar rana, lallai kuɗi gumbar susa ALLAH ka azurtamu duniya da lahira arziki mai amfani amin.
Tabaiwa kanta da kanta amsa kuma duk acikin zuciyar ta'ta.
Hmm feenah uwar ƴan sanyin jiki wai daga tafiya part ɗin maamah zuwa part ɗin anty shine take wannan jan jikin.
Shikuwa harya ƙarasa cikin falon anty da innatu ( ƙanwar mahaifin anty kaka kenan awajan nafisa) yaci karo tana kokarin bude kofar bedroom ɗin anty ta shiga, dayake innatu ita aka bari agidan kasancewarta tsohuwa domin ta dinga kula da nafisan da miemah.
Cikin sakin fuska innatu take washe bakinta wanda yaci  uban goro, tare da cewa "A,a wanake gani kamar babban mai gida?" cikin far'a shima mai girma mas! ya karasa gabanta yana cewa "Mitstsike! idanunki da kyau nine dai angon naki bawani ba".dayake lokacin da marigayi mahaifinsa Alhaji sameer mai carbi nada rai, tare dashi suke zuwa can ruga wajanta kafin yabar ƙasar wannan dalilin yasa suka saba da innatu tsohuwa mai shiga rai mai barkwanci ita kaɗaice kanwar mahaifin anty kuma daman su kadai iyayensu suka haifa, gashi kuma innatu daman bata taɓa haihuwa ba shiyasa take mugun son anty da hammanta sabida itama anty daga ita se ɗan uwanta iyayensu suka haifa.( wannan kenan ).
Cikin mutuntaka gami da ɗan barkwanci kaɗan suka gaisa da junansu.
Sannan innatu tabi hannunsa da kallo.
Kama haɓar ta tayi tare da cewa.
"Iko se ALLAH yau ina ganin zamani wato kai anwaru ƴar taka tafari kake rikewa haka tamkar ka rike ƙwai dan tsabar rashin kunya, oh! mukuwa da ba,a ko kallon ɗan fari".
Takai maganar tana faman sakin salati.
Dariya ta basa sosai a wannan karon dan haka seda yaɗan dara kaɗan abinka da bai saba ba.
Sannan ya dubeta da kyau.
"Haba innah kema dai da wani zance kina kallonfa yadda mamah takemin tamkar bani ne ɗantaba, nikam bana cikin wannan tsarin wannan frnd ɗita ce ba ƴabama"
Yakai maganar yana mannawa miemah kiss a goshinta.
Cikin al'ajabi innatu ta waro ido tare da furta "oh! nikam na banuna yau naga ikon ALLAH ayya kaikam anwaru amm baka da kunya kunyarka walah amm" takai maganar cikin yanayin karin harshen fillanci.
Dariya yay mata shima kana ya mayar mata da amsarta da harshen fullanci shima tare da mika mata miemah.
"Kicewa anty ta sakata a net pls".
Anan ɗinma sakin baki innatu tai tana kallonsa.
Kanata ta furta.
"Kai kasan wani nate nikam ban sanshi ba". takai maganar cikin gatse irin na tsofi sannan ta kama marufin kofar wanda ta sakesa tun shigowar anwarr ɗin seda ta tura sannan ta juyo cikin barkwanci.
"Idan ba tsoroba kaxo gaban surukar taka kafaɗi hakan mana ehe". takai maganar tana shigewa ciki.
Shikam tsohuwar dariya tabasa ba kaɗanba tabbas zama da irinsu innatu ze wasar maka da tunani.
Harya juyo wannan far,ar bata bar saman fuskarsaba.
Karaf suka haɗa idanu da ita tana kokarin mayar da ƙofar ta rufeta.
Da kallo yabita yana ayyana anya wannan tana da lafiyar kuzari kuwa irin na sauran mutane.
Sim-sim tazo ta gabansa zata wuce batare data ɗago idanunta ta kalleshi ba sema saurin datakeyi domin tabar wajan tamkar taga surukinta.
Gimtse fuskarsa yay kana ya dubeta kadaran kada hakan sannan yace.
"Ke zonan".
Yabata umarni bayan yaja ƙafafunsa ya koma cikin falon, tare da neman waje asaman haɗaɗɗun kujerun falon ya xauna.
Cikin sanyinta tabi bayansa dukkan ilahirin jikinta rawa yake.
Cikin sanyin jiki ta zube agabansa daf da kafafunshi tare da sada kanta a ƙasa tana fuskantarsa.
Sosai yarinyar ta bashi mamaki ikon ALLAH sekace wani surukinta?
Babu mai basa wannan amsar dan haka ya basar da tambayar tare da tsareta da manyan idanunsa masu tarin kwarjini gami da haske tare da kamala.
Tsintar muryarsa tai mai ɗan sauri kaɗan cikin dodon kunnenta.
"Daga ina kike yanzun?".
Cikin dabur cewa ta ɗago idanunta tana kallonsa bayan sun ɗan ciko da ruwa kaɗan.
Batare kuma data ce masa koda ƙala ba.
"Daga ina kike?, kokina nufin daga part ɗin maamah kike acikin waɗannan dogayen lokutan harnaxo nan baki xoba?" yafadi maganar daɗan tsawa kaɗan kuma shi harga ALLAH yafaɗi hakanne domin ya kure shurun nan nata sabida shifa haryau bai taba ganin marar magana kamarta ba duk rashin surutunsa wannan ta shafa masa lafiya haka yake gani a fili.
Awannan karon ma batace masa komiba sema saukar da kanta ƙasa datai tana faman share hawaye dukta daburce, acikin ranta take ayyana meyake nufi kenan?.
"Dake nake magana wallahi nakuma maimai tawa sena baki mamaki"!!
Ɗago kanta tai tare da saka hannu ta cire ƙwallar data xo mata sannan ta dubesa.
"Babu inda najefa".
Kamar yaya yake dubanta da idanu sarai kuma tagane abinda yake nufi.
"Nifa daga wajan babarku babu inda naje".
Tofa anxo wajan babarku! babarku!! ya mai maita sau2 acikin ransa.
Haɗe ransa yay tamau.
"Eh naji babarmuce to ALLAH yasa tana da muɗin kinga ko anan haihuwa tai rana, tunda ke baki da kunyar kice babarki ko?" yakai maganar cikin jin haushinta kaɗan.
"ALLAH ya baka hakuri tom maamah".
Abunda tace kenan taja bakinta tai gum.
"Haƙuri dai hakuri,ke bakya da aiki sena bada haƙuri ko?" yakai maganar yana zaro mata idanunsa waje duka.
Da sauri ta rintse idanunta, ina sam bazata iya jure kallon ƙwayar idanunshi ba sabida yadda suka cika mata nata idanun.
Harda saka hannu asaman fuskarta ta rufe fuskar tana jan ajiyar zuciya.
"Ke nifa wannan munafurcin naki ya dameni, nikam kallon munafuka nake maki.ace ke bazaki zauna inda jama,a sukeba bazaki magana ba, ALLAH zakija mufara faɗa dake".
Cikin sauri ta kalle sa tana ware idanunta kafin kuma yaji wani irin sautin kukanta ya cika masa kunnensa wanda take fitar dashi cikin wani irin sauti marar ƙara.
"Ni ALLAH karka kuma cemin munafuka dan ba haka nakeba, dan kawai ALLAH ya ɗoramin shuru shuru seka cemin haka aikai ma ɗin ba maganar kake ba kodole ince wani abu".
Takai maganar tana danna bakinta gaba kamar wata beby.
Shi dariyama tabasa, azuciyarsa yake ayyana ai gayanan kinyi maganar dole.
Cije ƙasan lip's ɗinshi yay tare da daure fuskarsa.
"Banson rashin kunya, ko matata da mukai auren so bata gayan haka bareke kuma dana tsinceki a sama".
Yakai maganar yana mai jifanta da kallon mugunta.
Jitai tamkar ya zuba mata dalma a cikin ranta.
Fuwwww ta mike zata bar wajan ya saka ƙafa ya taɗota tafaɗo masa jikinsa baki ɗaya.
Hannunsa yasaka a dai dai west ɗinta ya matsa kaɗan tare da tsirata da idanunsa yana kallonta dasu kafin yawani haɗe ransa kuma.
"Dalla ni tashimin ajikina ni sa'ankine zaki wani hawarmin jiki".
Takaicine ya kamata ta mike zata bar masa jikinsa, amman babu damar yin haka domin yaki bata dama.
Sema sake matsetan daya kumayi acikin jikinsa.
Sunkai kusan mintuna 2 ahaka yana faman bin fuskarta da kallo kamar saukar al'mara taji hannunsa a saman goshinta yana ɗan goga girarta kaɗan kaɗan cikin wani irin salo.
Kafin yafara gangaro da hannun nasa har xuwa wajan bakinta, karaf taji saukar tattausan lip's ɗinsa saman bakinta yana zagaye dashi.
Kafin ya sami damar hadesu waje guda.
Wutsil wutsil ta somayi zata bar wajan amman yaki bata dama.
Sema sake matse mata west ɗin nata dayakeyi tamkar ze tsaga mata ɗan ƙugun nata dama ga abu babu auki.
Hannunshi ya maido saman kafadunta inda ya bawa kansa damar matseta a faffadan kirjinsa tsam kuma duk hakan dasuke bakin nasu na game dana juna ita kam baki ɗaya jikinta rawa yake.
Yana kokarin kai hannunsa saman rigarta.
Sukaji karar! bude kofa amman ko gezau bai ba itace ALLAH ya bata wani karfin data samu ta hankadesa tabar wajan da sauri duk jikinta yana faman rawa.
Sum sum tai ɗayan ɗakin wanda aka ware mata a part ɗin.
Da innatu taci karo wadda take rike da baki.
Kafin ta bita ɗakin itama...........

*78*


Hartana hardewa ta faɗa cikin ɗakin tana jin dukkan jikinta yana faman rawa tamkar mazari.
"Oh! yau ninaga rashin kunya ai nikam bazan iya ganin wannan taɓara ba gwara tun wuri hansatu ( anty ) kisan wanna abu domin a tsawatar idan banda rashin hankali tayaya yarinya da ɗanyen jego kadinga matseta ajikinka kekuma dan bakida hankali kika sakar masa jiki" muryar innatu kenan wadda tacika ɗakin da karadi!.
Rau-rau feenah tai tana matso hawaye sam bakinta yagaza cewa komai idan banda tsabar haushin da innatu ma tabata.
"Nikam miya ruwanki da duk abinda zamuyi ai dai ba iskanci mukeyiba"takai maganar a ƙoshe sabida innatun tabata haushi yadda bata zato.
Wani ɗan pillow ta dauko ta mako mata tana faman sake yin wata mitar, "dan ubanki wagari yawaya idan yakuma ɗirka maki ciki a aikin banxa da wofi wayagaya miki mace tana kula miji idan tana jego? sosai innatu ta xauna tana faman baiwa feenah tsoro wanda nan danan ta haifar mata da mugun jin tsoron sa acikin ranta,tun tuni feena tai na'am ma'ana ta yarda da dukkan abinda innatu ta gaya mata akansa.
Gyara zama innatu tai agefen gado kana ta ɗora da cewa.
"Ke idan banda abinki yadda kike da kishiya aikoda wasa kada ki kuma bari ko yatsanki ya kama idan ba haka ba kya rube abanza ki bari harkiyi arba'in ki gama haɗewa baki ɗaya kisha gyara namu na mata seki koma masa".
Idan banda idanu babu abunda feena take rabawa tana ayyana daman itafa bawai sonta yake ba, yanzunma kila mantuwa yay yazata matarsace shiyasa yay mata hakan.
Tun tana fahimtar innatu harta gaza hakan acikin wannan yanayi anty ta shigo innatu tana kokarin gayawa anty abinda yafaru feena tai saurin dakatar da ita da idanunta sabida yadda takejin wata muguwar kunya ta kamata ita gani take kamar kowa yagansu ma.
Har anty tabar ɗakin bata saki jikinta ba ahaka barci mai daɗi yay awon gaba da ita.


Cije bakinsa yake yana ɗan danna ƙasan mararsa da hannunsa ganin wankin hula ze kaisa ga dare yasa yay ta maza ya dafe marar tasa wadda take barazanar tarwatsewa tare da daddafa bangon falon ahaka harya bude kofar ya fice.
Cikin tsananin azaba feeling na bala'i yakai part ɗinsa abin takaici baiga hidayaba tabbas tana part ɗin maamah kenan bata dawoba.
Kansa tsaye a babban falonsa yaywa kansa masauki akan luntsumemiyar kujerar dake cikin falon tare da ɗora hannunsa bisa ruwan cikinsa babu abinda yakeji ajikinsa se azababben feeling wanda har wani zazzafan zazzaɓi yakeson haifar masa.
Baya da kuzarin daze iya komawa kiran hidaya a part ɗin mamah sam, cikin runtsewar idanu ya jawo wayarsa wadda take yashe a gefe guda.
Idanunsa a rufe suke gam! sabida tsabar yadda jaraba take cinsu ahaka ya lalubo lambar dayakeson kira.
Ringing! ɗaya akai recieving daga ɗaya bangaren sallama akai.
Cikin ɗan zaro idanu yake sauraran muryar datake ce masa "tom bara yanzu za,a kawo maka".
Harta kashe yana mamakin tayaya shida yake zaton ya kira hidaya tazo daga part ɗin mammah ta kawo masa hot tea kuma zeji muryar Anty? ita kuma babu wani bincike ta katse kiran.

Cikin sauri anty wadda mamaki ya kamata, na yadda taji muryar ɗan gidan nata alamun kamar baya da lafiya yana neman agajin tea tai maza tayi cikin kicin tana mamakin ina hidaya? amman dayake mace ce wadda bata shiga sabgar dabata shafetaba yasa tabar abin aranta.

Da kanta ta dafa masa tea mai kayan kamshi sannan tai ɗakin da nafisa take kwance

Tashin ta tai dakanta ta jera mata kayan tea ɗin seda ta kaita har bakin part ɗin sannan taja ta tsaya tana mata direction ɗin wajan kasancewar nafisa vakuwa agidan.

"Maza shiga kikai masa ki fito ina jiranki" anty tafadi maganar tana ɗan ware idanunta kamar yadda feena take, wanda tasan bada ban innatu tai barciba da baxata bari nafisan ta fito a wannan dare ba.

Karbar kayan tea ɗin tai tare da nufar haɗaɗɗen part ɗin nasa wanda numfashinta seda yakusan daukewa ganin yadda aka narka uwar dukiya acikinsa.

Harta shiga cikin ainihin main falon jikinta bai bar bariba dan dai itadin yarinyace marar musu amman da babu abinda zesakata sake binsa, sabida tsorone fal acikin ranta.

Falon ƙasa wayam se uban manyan kujeru tare da katuwar t.v plazma, rau rau tai da idanu zatai kuka! ganin step ɗin bene awani hanyar corridow shiya bata damar bin hanyar harta karasa wajan cikin sanyin jiki da tsoro tahau ta soma tafiya, wani sanyin AC mai shiga jikine ya buleta a yayin data murda handle ɗin kofar glass ɗin data kare babban falon saman, harta samu ta shiga rantsatstsen falon nasa wanda yaji saitin manyan kujerun royal ƴan gasken masu kyau da tsari se katuwar t.v infact ma dai komai na more rayuwa yaji acikin wannan falon babu karya.
Ƙwai guda ɗayane kawai a kunne wannan dalilin yasa sam bata hangesa ba ganin tana bata lokacinta ga dare nayi yasa tai hanyar daining domin ta aje tana ayyana ko suna ina oho?
Nishin dataji sama-sama daga bayan one siter dake bayanta yasa ta soma kokarin sakin katon farantin dake hannunta, karaf kuma tana juyawa idanunta yay mata tozali da mutum kwance samɓal tamkar marar rai yana faman juyi bisa saman three siter dake opposite daining ɗin.
Cikin sauri ta karasa domin idanunta sun nuna mata cewar yes shiɗinne cikin kiɗima ta jefar da kayan tea ɗin hannunta har ruwan tea ɗin na zubo mata a ƙafafunta amman hakan baisaka ta tsayaba harseda ta karasa gabansa.
Cikin zubar ƙwalla ta ɗora dukkan hannayenta saman cikin nasa tana shafa masa.
"Miyake damunka?" tafaɗa tana zubar da hawaye, azuciyarta tana ayyana yanzufa suka rabu lafiya amman mike damunsa? ganin babu mai bata amsa yasa ta kai face ɗinta dai dai saitin tasa tana kallonsa.
Idanunsa a lumshe suke cikin zaƙuwa tare da zalama ya tallafota baki ɗaya yamata masauki asaman ruwan cikinsa wanda rigarsa tuni ta tattare sabida yadda ya dageta yana dafe marar tasa
Cikin zafin nama tare da zaƙuwa ya matseta tsam! asaman ruwan cikinsa yana jan numfashi.
Tsuru tai tana neman dauki aranta tana ayyana ta shiga ukunta! mima ya kawota nan din baki daya kuma maganar innatu ta faɗo mata aranta shi wannan wani irin namijine, kafin tunaninta ya dawo mata taji saukar ɗumin bakinsa cikin nata yana zuba mata miyoun sa yana kuma tsotsar cikin bakin nata tamkar ya samu alawa, kukane yake kokarin zuwar mata amman sam, yaki bata damar yin haka.
Ɗagata yay cak ya ɗorata bisa ruwan cikinsa jin tudun halittarsa yay mugun bata tsoro cikin wani irin yanayi mai fitar hayyaci yake furta "kitaimaken zanmutuuuuuu! yaja maganar kamar wanda yaci yaji atake anan yay ƙasa da ita, sosai yafara gudanar da abinda yake muradin yi domin ya samu nutsuwa, jin ɗaya hanyar tasa babu waje yasa yabi ta ɗaya hanyar dayake ganin ze samu relief, jin saukar ɗumi cikin bakinta tare da ɗan wani irin ɗanɗano na daban ya bata tabbacin abin da take tsorone ya auku musamman lokacin dayake budurin nasa wanda hatta numfashinta seta wahala take fesar dashi.
Seda yakai kusan mintuna masu yawa yana budurinsa kafin ya sarara mata yaja gefe yana mayar da numfashi, ta cikin ɗan hasken falon yake kallon yadda idanunta suka kumbura kaɗan sabida kukan datai, itama cikin wani yanayi take kauda kanta domin gudun kallon halittar tasa wadda har wani irin rawar jiki take sabida gujewa kallon nasa.
Sakinta yay daga jikinsa wanda yabata damar tattare ragowar karfinta tabar wajan aguje!.
Bataga anty ba dan haka tai cikin part ɗin duk ilahirin jikinta yana faman rawa, toilet ta wuce tare da tsugunnawa a ƙasa tana share hawayenta gani take tamkar wani ya gansu.
Takai mintuna masu tsaho a haka sannan ta haɗawa kanta ruwa mai ɗumi tai wanka dashi ta ɗauro tawul a ƙugunta, bayan ta fito kai tsaye ta nufi gaban madubi ta shafa ɗan mai sama sama sabida yanayin garin ana ɗan sanyi kaɗan doguwar riga ta zira mai laushi tare da hijabi tai kangado tare da kwanciya.
Tana lumshe idanunta tana hango al amarin ɗazu wanda idan ta tuna har gabanta faduwa yakeyi.
Seda ta soma bacci sama-sama sega anty nan ta turo mata kofa ta shigo ganinta kamar tana baccine yasa antyn ta koma da baya tare da rufe masu kofar.

Lumshe idanunsa yake tare da ɗan fesar da iska mai sanyi jin yadda jikinsa ya samu gamsuwa sosai, jikinsa ya gyara tare da tashi da ƙyar gaban daining yaje ya yago tissue, gaban wajan yazo ya goge duk inda ya baci kana yay cikin bedroom ɗinsa, yana jinsa sakayau, kai tsaye bathroom ya wuce bayan ya zuba kayan jikinsa cikin washing machine, dafe bangon tiles ɗin bath ɗin yay domin baya jin ze iya shiga bathtube dan haka ya sakarma kansa showwer sosai sannan ya ɗauro tawul bayan ya ɗauro alwala, agaban katon dressing mirrow ɗinshi ya tsaya tare da ɗaukar Cum yana sharce kansa, bayan nan ya ɗanyi abinda ze kana ya feshe jikinsa da spray masu sanyin kamshi sannan yay gaban katon wadrob ɗinsa domin ya saka kaya, shigar three quarter yay baƙi da white amrless, bayan ya kammala yay gaban gadonsa yaɗan kishingiɗa kaɗan, cikin mintuna biyar sega hidaya nan ta turo kofar da kallo ya bita sannan ya amsa mata sallamar tata.
"Dear kai haquri na tsaya kallon wani series film ne wajan maamah afuwan bara na ɗauko maka furar" takai maganar tana kokarin barin dakin.
"No kibarta i'm ok" abinda ya iya gaya mata kenan ya koma kan pillow yaja ɗaya bisa kirjinsa ya runtse tare da runtse idanunsa yana hango tattausan jikin yarinyar, wanda sam bai kawo hakan ba, yadda yaganta yar kaɗan.
Baccine mai dadi ya kwashesa wanda bakaramin bakan tawa hidaya yay ba amman hakan ta daure ta rabasa ta kwanta tana gunguni.

Washe gari da wuri guard's ɗinsa sukai masa caa acan bakin gate sabida yau ɗin zeje fadar mai girma shugaban ƙasa, domin su tattauna akan wasu ayyuka wannan dalilin yasa bai je yaga miemah ba, tunda kuma yatafi bai dawo ba se wajan magariba a part ɗinsa ya tare ya addabi hidaya da jarabarsa har akai sallar isha'i sannan ya samu ya fita.

Sosai nafisa ta damu da rashin zuwan nasa dan hakama koda yazo bata ɗaga ta dubesa ba haka ya gama wasanshi da ƴarsa ya fita shima bai wani damu da hakan ba karewa ma shi yadauka barci take.

Kuka tasaka tace daman tasan ba sonta yake ba.

Acikin kwanakin kuma baya samun zama sosai sabida ayyukan dayake gudanarwa, har ranar suna tazo wanda fadin irin karyar abin duniyar da akai ma ɓata bakine nadai bar mai karatu ya hasko sunan da kansa, anyi abubuwa sosai wanda seda ya girgiza yan garin na ɗawisu, wanda aranar babu abinda ake haskowa se wannan shagalin na suna wanda nafisa har kuka tai dan murna sannan tai takaicin rashin ganin walida akusa da ita.

Anyi taron suna lafiya angama lafiya yarinya taci suna nana khadija, wanda kuma har zuwa wannan lokacin feena bata samu kansa ba sabida yadda baima cika shigo musuba sabida baya zama idan kuma ya dawo da gajiya yake dawo wa seya tare part ɗin hidaya watarana ma se tai bacci yake lekowa.

Wannan abun fa bakaramin........!
*79*


Wannan abun nasa daya ɓullo dashi a kwana kinnan ba ƙaramin ɗagawa nafisa hankali yayiba, sannan kuma ranta yana mugun ɓaci zuciyarta tana tafasuwa da irin yadda ya ɓullo ɗin.
Yauma tana zaune a tsakar ɗaki bayan ta fito daga wanka, zaune take akan wani irin pillow wanda aka ƙawatashi da ado mai burgewa, hannunta guda ɗauke da ƙaton frame na hoton suna wanda ɗazunnan shahida ta shigo masu, dasu wai ankawo daga ɗawisu photos gefenta kuma wani ɗan madaidaicin kwano ne na silva wanda aka cikoshi taf da soyayyan naman rago na suna, wanda wannan aikin na innatune tunda akai sunan yau kimanin kwana biyar kenan kullum seta ɗebo mata naman waitaci ta more acewarta.
Hotunan tashiga buɗewa waɗanda dukkan ninsu babu na banza acikinsu, domin bakaramin kyau sukai acikin hotunanba,musamman ita da batai wata kwalliyar kirkiba, sedai ƴar powder data shafa se gazal, shaddace ajikinta mai kalar green wadda taci uban kuɗi ita kuma ta hidaya yelluwa domin taga duk wasu ɗinkunan data saka wanda shahida ta kawo mata adaran sunan kowannensu ta gansa ajikin hidaya sedai bam-bancin kala, dakuma tsarin kwalliya domin sosai hidaya tai make up ɗan ubansu wanda idan ka dubeta seka rantse ma itace mai jegon, haka ta dauki dogon lokaci tana faman duba hotuna tana cin namanta wanda sam bata jin ɗan ɗanonsa ko kaɗan sabida yadda bata cikin walwala a kwanakin nan sabida rowar ganinsa dayake mata.

Cikin haka anty ta shigo bayanta zuby da afra ne dukkansu sunyi kyau cikin ƴan kanti jajaye, zama anty tayi akan sopa tana mai duban nafisa, sannan tace mata"waike mike damunki ne nafuskanci kwanan nan kamar bakya jin daɗi?" takai mata maganar da kula, caraf innatu wadda take fitowa daga cikin banɗaki ta amshe maganar "kema kya faɗa har ina cewa wannan ƴa da baƙin hali take kotafi son dangin ubanta ne akanmu wannan ƙunci yay yawa hansatu sefa ta tashi daga gaisuwa bata kuma min magana".innatu takai maganar tana yarfe hannunta.
Cikin nutsuwa anty ta mayar da hankalinta kan ɗiyar tata kana ta juya ta dubi innatu sannan tace"kiyi haquri innah wallahi nima abun ya soma isata dan ubanta idan zaman danine bata so wallahi sena haɗa mata kayanta tabarmin gidana, dan tsabar rashin hankali da nutsuwa ace shekara nawa rabona dake amman ALLAH yaso mun haɗun shine bazaki kwantar min da hankalina ba" anty takai maganar cikin jin haushinta.
Kukan miema wadda ta barka daga bacci yasa innatu mikewa tana mita ta karasa ta daukota tazo ta dire mata ita akan cinyarta sannan ta dora da tara masifar itama "Nima dai abin da nake gani kenan kamar tafi sonsu akanmu mutanan dasuka rabaki da uwarki" share hawayenta tai tare da turawa miemah mama, cikin bakinta tanajin zuciyarta tana rawa sam bata son taga anty na ɓacin rai akanta itafa ba akan haka bane ita tata damuwar akan sa ne amman tayaya zata nuna musu hakan?tayaya zata nuna musu shiɗinne garkuwa agareta sam bazasu fahimci hakanba se ita da zuciyarta.
Se kawai ta fashe da kuka batare data iya furta komai ba, miemah yarinya ƴar kimanin kwanaki goma sha biyu a duniya, itama sakin maman tai ta saka kukansu na jarirai wanda wannan lamari yabaiwa kowa mamaki ba kaɗan ba abu kamar a shirin film.

Sosai nafisa take kukan nata batare data ce masu komai ba tunda batasan yadda xatai ta fahimtar dasu ba ɗin,Wani mayen ƙamshin turarene yacika ɗakin wanda tun kafin ya mayar da marufin kofar hancinta ya shaida masa shine ɗin.
Sallama ce abakin radau wadda kana jinta kasan acikin nishaɗinsa yake.
Tsugunnawa yay akan kafafunshin tare da gaisar da innatu wadda take faman dokawa feenah harara sannan ya gaisar da anty, babu ko kunya ya karasa gabansu yana mai mika hannunsa yana amsar miema tare da kallon anty "miya samesu naga har maman tata ma kukan suke hala lafiya?" yakai tambayar cikin nutsuwa yana mai ɗora miema bisa kan kafadunsa yana rarrashinta.
Tunma kafin anty ta furta wata magana innatu ta rigata da cewa........."Hmm wannan matar taka anwaru mun kasa gane mata kullum wani baƙin halin natake sake fito mana yanzufa harta kai nafisa idanta farka da safe daga gaisuwa bata kuma tankawa kowa acikinmu gatanan har uwar tata, wadda ko tausan hansatu bataji".takai maganar tana sharce hawayenta.murmushi yayi wanda ya bayyana masa da ainihin baiwar kyawun da ALLAH yay masa sannan ya dubi anty "Allah ya baku haquri baxamu kuma ba". yafadi hakan yana dariyar innatu acikin ransa ya fuskanci rayuwar yarinyarce kamar a haka ta taso a tsangwama shine yasa har yanxu bata cika sakewa da jama'a da wannan dalilin shima yake mata uzuri "Hmm nikam Muhammad nakasa gane kan kanwar taka senaga kamar tamafi son can gidansu akan mu nan".Anty takai maganar cikin tsananin damuwa.
Alokacin feena ta dago tana kallon anty tana share kuma hawayen nata itama kana tace "Dan ALLAH kidaina faɗin haka nikam ba haka nake nufi ba".takai maganar tamkar zata kurma ihu! "Kimana shuru munafukar banza kai anwaru ka sawwaqe mata kawai tai can gidan uban nata ta karaci tsiyarta".innatu takai maganar cikin barkwanci dariya kurum yay baice komai ba sema fidda wayarsa dayay yana dubawa.
Kifa kanta tai tana cigaba da kukanta tayaya za,ai su fuskance ta su gane akan dalilin kukan nata?


*SORRY BABU EDTING NASO NABARI SE GOBE IN YI MAKU DA YAWA SENA TURO

Please Login or Register in order to submit comment