Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi wacce ke mayar da numfashi.Luf ta shige ƙirjin sa ta na jin wani irin sonsa da sha'awar sa na sake bijiro mata,Lawan kuwa ya gaji sosai tuni barci ya fara figarsa sai kuma yaji Nabeela na wasa da kacocin sa⛹🏻‍♀️⛹🏻‍♀️⛹🏻‍♀️


Da sauri ya ware idonsa kanta,murya a ɗan dashe yace "Hubby ba kiyi barci ba?"ta girgiza masa ta na mai motsa baki amman ta kasa magana,ya kai hannu zai cire hannunta daga jikinsa ta kuma jimƙewa🤔 gaban Lawan ya faɗi dan kuwa ya gaji sosai ga wata uwar sha'awa da ya ke hangowa idon Nabeela.
"Hubby mu kwanta zuwa asubah sai mu yi" ta girgiza masa kai gami da maƙe kafaɗa sannan ta turo baki ta furta "Ni yanzu na ke so" tashin hankali Lawan ya tashi zaune domin kuwa zama bai same sa ba dan kuwa Nabeela ta nuna doli a mayar ma da kura aniyar ta😂 a haka ya lalaɓa kansa yayi mata wayo ya ɗorata saman erection ɗin shi ya na mai jingina da gado,sam Nabeela ba ta so haka ba amman Lawan ya shaida mata ƙugun sa ya ƙage.A yadda tayi aikin da kanta hakan kuma ba ƙaramin ɗaɗi ya yiwa Lawan ba fiye da ita Nabeelar da ta nema,saboda position ɗin mace ta hau kan namiji ta na ɗaya daga cikin wacce maza suka fi so.Lokacin da taji orgasme/orgasm ɗin ta ya fara zuwa wani ihu tayi ta na ruƙunƙume Lawan (Ga masu buƙatar cikakken bayani game da yadda ake gane komi da ya shafi jin daɗin mace lokacin sex su nemi littafin ABINCIN WANI GUBAR WANI babu tsada duk mai so ta min magana)




Wata irin kunya ce ta rufe Nabeela ganin irin kallon da ya ke bin ta da shi,ƙin sauka tayi daga gare shi dan haka kawai taji ra'ayin su yi barci jikinsu cikin na juna.
Lawan da ya ke a matuƙar gajiye tuni yayi barci bawon Allah,kiran sallah asubah ya tashe sa dakyar ya cire Nabeela yaje yayi wanka ya tafi masjid lokacin da ya dawo tuni Nabeela ta gama sallah ita ma ta na haɗa masu madara mai ɗan gumi."Sabon salo in ji ƴan duniya!Yau kuma madara za mu sha tun da sanyi safiya?"Lawan ya tambaya,Nabeela ta saki murmushi tace "eh mana ka taɓa ganin an yi aiki da yunwa?" Sake da baki Lawan ya kuma tambaya "wane irin aiki?" Ta ɗan ɓata rai tace "ka manta jiya ka yi min alƙawari zuwa asubah za mu yi?"maimaikon farin ciki kawai sai Lawan ya ɓata rai yace "haba Nabeela kamar dai wasu tantabaru sai mu yi ta yin abu ɗaya?yau kasuwa da wuri zan tafi ki bar ni na ɗan huta mana"bai gama rufe bakinsa ba Nabeela ta saka masa kuka a doli ya sha madarar su ka fancama aiki.






Basheer ne zaune ya na hutawa kamar kullum in sun sauke lodin dankali,a haka ya tashi ya sayo ruwan sanyi ya wanke jikinsa ya karɓi kuɗi wajen Alhaji kafin ya wuce shagon Lawan.
Bisa dogon banci ya tarar da shi ya na barci,ƙafarsa ya shiga girgizawa Lawan ya tashi a gajiye yayi miƙa.
Basheer ya taɓe baki yace "kiciyin miye kuma kake barci a kasuwa?" Lawan ya ɗan jan tsuki yace "ba doli nayi barci ba jarababiyar ƙanwar ka ta tisa ni a gaba da zalama,ashe ko a cikin mata akwai harijai?" Basheer ya sheƙe da dariya yace "au!kace ta hau hanya kenan?ai wlh abokina kayi dace irin wannan matar na ke so jarababa ajin ƙarshe"
"Hum!saboda ba ka san yadda ake shan wuya a sex ɗin ba ne shiyasa kake faɗa,yanzu fa in takaice ma sai da na sha lemun kwalba uku sannan na ɗan ji ruwan jikina sun dawo dakyar Nabeela ta bari na fito waje da ta kawo sai tace min ta na son ta ƙara jin shauƙin yanayin "banda dariya babu abinda Basheer ya ke kafin daga bisani yace "in shaa Allah zuwa marice zan dawo ka bani shawarwari ka san an matso da bikin aurena wannan Asabar ɗin ne" Lawan yace "kai haba ka na nufin nan da kwana biyar" "in shaa Allahu har na matsu wlh" Lawan yayi masa dundu yace "Sarkin jaraba ina tausayin Badiya baiwar Allah" Basheer ya ja baki yace "hum! wannan ai ta fi ni ma jarabar" a haka dai suka rabu.





Basheer na zuwa gida ya tarar da dangin Inna su na ta bakacen masara yayinda wasu suke gyara kayan yaji,shi har mamaki ma ya ke tun yanzu har an fara shirye-shirye.
Ɗaki ya wuce bayan duk sun gaisa,ƴar ƙaramar wayar sa ƙirar Nokia ya fiddo ya kira Badiya sai dai wayar a rufe ta ke.Wani irin daɗi ya ke marar misali a duk lokacin da ya tuna an kusa auren shi,ya na son yi masturbation amman ya na tsoron kar sai ya na tsaka da yi Inna ko dangin ta wani ya buƙaci ganin shi.
Ya ja tsuki kafin yace "bari na samo ma kaina mafita wannan ƙaiƙayin jarabar ba zai barina ba har sai na fitar da sperm ɗin nan"waje ya fita ya na dafe da kai.



"Inna ba ki da ko paracétamol kaina ke bala'in ciwo wlh ga kuma gajiya"cewar Basheer,cikin yanayin rashin jin daɗi Inna ta fara yi masa sannu kafin ta ɗauko masa maganin.Ya ɓalla biyu ya sha a nan gabanta har zai fita waje sai kuma yace "bari na kwanta na ɗan huta wlh yau sosai mu ka yi aiki" duk sannu ake ta yi masa.
Ya na komawa ɗaki ya sauke ajiyar zuciya,kan gado ya haye ya kwanta ya na mai ba ƙofar shigowa baya.
Matashin kai ya rungume ya na matsae sa ya na imagine kamar Badiya ce kafin ya fara biya ma kansa buƙata da hannu a haka har yayi barci.....



*Ina ga a nan zan tsaya da free page🤔 duk mai so ta yi min magana ta WhatsApp* +22795045822
[17/07 à 16:17] MRS SADAUKI 💫: *ƊAN ACAƁA*🪶
```romantic story```


*MRS SADAUKI 💫✍🏻*

*☀️ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
________________________________________

🔞Duk wacce ba ta kai 18years ba kar ta karanta in kuma ta ƙi dan kanta🥴

*Duk mai niyyar sayen littatafaina ya saya domin daga yau BONNUS ya ida*🥲


*PAGE 11_12*

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951


Da sauri Daddy ya ture Jumma ya shiga toilet,cikin bawon wanka ya shiga ya na mai rumtse idonsa.
A can ɓangaren Jumma kuwa system ɗin da Daddy ya rufe ta buɗe nan ta ci karo da Sheera,alamu sun nuna dai CC Camera ce ya saka a ɗakin.
Ba ta ga fitowar sa ba sai jin muryarsa tayi "mi kike nema a ciki?"a ɗan tsorace ta rufe ba tare da tace komi ba ta mayar da kayanta,har ta kai bakin ƙofa ta tsinkayo muryar sa "duk abinda kika gani ki bar sa iya nan kar ki taɓa gigin shiga hurumin da ba naki ba" Jumma ta juyo ta kallesa ta haɗiye wasu yawu kafin tace "miye na saka ƴar cikin ka cikin wannan mummunar aƙidar?"cikin idonta ya kalla da sauri ta fice har ta na tuntuɓe.
A falo suka haɗu da Mamy wacce ta ci ado kamar ƴar tsana "Jumma ba dai sai yanzu kika kaiwa Alhaji abun motsa bakin ba?am...ya kuma na gan ki duk a firgice?"
Jumma ta ɗan daidaita nutsuwarta kafin tace "kaina ke ciwo shiyasa shaf na manta sai yanzu na kai masa" duk da Mamy ba ta yarda ɗari bisa ɗari ba amman yanayin Jumma ya nuna ba daidai ta ke ba.


"Ok ki tabbatar ki shan magani don ina son gobe ki raka ni ƙauye"cewar Mamyn ita kuwa Jumma da "Allah ya kai mu"ta amsa kafin ta nufi ɗan madaidaicin ɗakinta wanda sam bai yi kama da na mai aiki ba.
Kamar kullum ta na ɗaga pilow ta ga kuɗi sabbi ras a jere,ta ja dogon numfashi duk da ta san ba ta hanyar ƙwarai ta same su ba amman hakan bai hana ta jin daɗi ba.

Ko sallama ba ta yi ba ta buɗe ɗakin ta shiga,Daddy ya waigo ya na kallonta sosai tayi masa kyau a ido sai dai kash sam bai ra'ayin yin sunnah ya fi son yin luwaɗi amman ko giyar wake ya sha ya san ba zai bari Mamy ta san shi ɗan luwadi ne ba balle ma har su yi.
"Daddyn Sheera ko ban yi kyau ba ne shine ka wani share ni ?" cewar Mamy ta na mai shigewa jikinsa,yayi saurin ja da baya kafin yace"mu tafi ina son kallon tv" ta ɗan haɗe rai tace "Daddyn Sheera wai miye ba ka son ina shigowa ɗakin ka ko da matsala ne?kullum a falo na gaji da rayuwar nan"kicin-kicin yayi da fuska hakan yasa ta nufi ƙofar fita ta waigo kenan za ta sake yin magana idonta ya sauka da gadon da suka tumurshe shi da Jumma ,ta fita ba tace komi ba.






Ƙofar gidajen biyu candam ya ke da al'umma wanda dawowar su kenan daga ɗaurin aure,tuni an fara fitowa da tururuwan abinci ana ɗorawa gaban jama'a.
Basheer ango sai wasar baki ake ana tattare malum-malum kai kace mijin abara haka ya ke tafiya abokansa na take masa baya.Waya ce laƙe da kunnen sa ya na sauraren kukan Badiya tun ɗazu ƙawarta ta kirasa ta na zolayar sa,cikin nishaɗi yace "Malika ki rarrasheta mana kin barta ta na ta kuka ba ki san hawayenta masu tsada ba ne?"daga can Malika tayi dariya tace "ai ruwan hawayen da ta zubar sun fi Littre biyar hhh! To wai ina abokan ka har yanzu ba su kawo mana lemun da za mu raba ma ƙawayen mu ba" Basheer yace "bari ina zuwa ana min magana ne"
Ya kashe kiran ya na mai zuwa gun Ƙanwar Inna da ke tambayar makulen gidan da Kawu Laminu ya kama masu haya,sai da ya shiga tsohon ɗakinsa wanda tuni ya kwashe kayan jikinsa sannan ya ɗauko mata key.
Shigar da cikin gidan ya saka dangi fara basa gudummawa,sosai hakan yayi masa daɗi dan dama ya na buƙatar kuɗin.Abokin ango Lawan shi ke tarban baƙi tare da basu jus,kowa ya yaba bakin gwargwado sun fita kunya.




Bayan magrib
Badiya an yi wanka ana zaune mai kwalliya na yi mata,sai wani irin fat-fat zuciyarta ke yi mata saboda yadda yau ƙawayenta suka ta zuzuta daren farko da irin azabar da ake sha.
Tsaf ta fito cikin doguwar riga ta farar shadda wacce aka yi ma kwalliyar jan zare,masu salula sai ɗaukarta hoto suke.Bayan an kaita ta nemi gafarar iyayenta an yi mata nasiha aka jata zuwa waje inda motar kan amarya ke jiran su.
Babu wasu motoci duk babura ne ƙawayen amarya suka hau da ma wasu sauran mutane.


Bayan école Soura aka kaita gidan kewaye uku ne na ƙarshe ne ɗakin Badiya,ciki guda ne babu ƙurwa.Gado ne daidai kwancin mutum biyu sai drawer ƙire uku,babu laifi kayan sun yi kyau sai ƙamshin sabunta ya ke,daidai tsakiya ango da amarya suka zauna yayinda Ustaz ke kwararo karatun Yaseen gami da wasu addu'o'i kafin kowa ya watse.





Basheer ke gaba Badiya na bayansa, raka'a biyu suka yi suka salamce.Tambayoyi yayi mata game da addini ta kuwa amsa ras dan tayi karatu sosai,abinda ya shigo masu da shi suka ci kafin su yi barci😂😂(Kun yarda Basheer zai yi kwanan banza😆)




"Ki aje hankalin ki sosai babyta kar ki wani damu balle tsoro kin ji?" Badiya ta gyaɗa kai,ya cigaba da cewa "duk wacce kika ji ta na cewa daren farko na da zafi to laifin ta ne ba ta tsaya suka yi romance ta yadda za ta jiƙe sosai wanda zai taimaka wajen shigar abar ai kin gane ko?" Nan ma kai ta gyaɗa masa.
Wutar ɗakin ya kashe ya kunna ta ƴar ƙaramar wayarsa hakan ya basu damar hango fuskokin juna,da dubara ya rabata da kayan jikinta.Abinda ya fi burge sa a mace shine ƙirjinta wannan dalilin yasa ya fara ɗora bakin sa a kai,damshin yawunsa kawai suka saukar mata da kasala.Da hannu biyu ta tallabe kansa wanda ya ƙara masa jin daɗi,wani zirrr ta ke ji tsabar yadda ta ke karɓar saƙon,a sannu ya caɓi halshenta bisanin ya fara ɗura mata yawun bakinsa ta na shanyewa.
Jikinsa sai tsuma ya ke Dick ɗinsa tuni ta fara ɗiga tsabar jaraba,ji ya ke tamkar a mafarki ne wai yau shi Basheer ke tare da mace a ɗaki guda .
Sai da ya tabbatar ya gama game mata jiki kafin ya jawo hannunta ya ɗora a kan bananar sa,da sauri Badiya ta saki jin ta cika mata hannu tuni zuciyarta ta fara bugun tamanin-tamanin.
Murya na ɗan rawa tace "Ya Basheer dan Allah ka bari har gobe ka ga gobe ana damu kuma ƙawayena za su zo" Basheer wanda idonsa suka ƙanƙance ya dubeta yace "ina ruwan ki da ƴan damu?ki bari mu dama furar mu tun yau" ta yunƙura za ta tashi ya riƙe mata hannu ya matse daidai jijiyar magudanar jini doli ta kwanta ta na hawaye.Basheer ya karanto addu'a ya fara neman hanya sai dai ko ɗan dungununun abar ya ƙi shiga⛹🏻‍♀️⛹🏻‍♀️⛹🏻‍♀️⛹🏻‍♀️



*Mu haɗu a PAID GROUP,duk wacce ta san tayi payement kuma ba ta ganta ba to ta yi min magana .Masu son a rinƙa basu PC 1k ne, ƴan Nigeria katin MTN za ku turo na 200 ko kuma transfer ta account* 0039161883 Bala Maryam Mikailu Starling Bank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ƴan Niger carte airtel ta 200f

🚷DAN ALLAH KAWAI KI TURO DA KATI KO EVIDENCE IN NA ZO ZAN SAKA KI GROUP,BA SAI MUN TSAYA GAISHE-GAISHE BA🤧 Wace kuma ta san ba ta shirya saya ba kar ta min magana,banda kira ta WhatsApp kawai.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment