Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan wasan Please yaya Nameer yanzu ba lokacin wasa bane loka.....
Ba ta kai ƙarshe ba Hisham ya ɗauketa da mari sai da taga duhu ya gifta ta cikin idanunta har sai da ta shiɗe, da yatsa ya nunata.
"Idan kika ƙara wata magana sai na ballaki wallahi shige kibar falon nan."
Yayi Maganar yana nuna mata hanya da gudu Tutu ta haura sama tana kuka tamkar ranta zai fita, ɓoyayyen numfashi Nameer ya saki cikin zuciyarsa yana godewa Allah da babu wanda ya fahimci komai a cikin su Hisham haƙuri ya bawa Nameer yana ta famar faɗa Ummi ita kasa magana ma tayi shima Abba kansa ya kaɗa tare da furta Allah ya sawwaka ya shige bedroom ɗinsa.



A saman bed ɗinta ta saki kuka mai ban tausayi ita kaɗai tasan irin matsanancin soyayyar da ta ke yiwa Nameer ashe dama soyayya kan dawowa ƙarya, meyasa Nameer zai juya mata baya ya ƙaryata soyayyar ta _kin faɗa min gaskiya naki na ɗauka Samira kullum kina faɗa min ni ne na ke son yaya Nameer shi bana gabansa amma naki yarda, a zatona ko da dukkan mazan duniya zasu juyawa mace baya yaya Nameer a matsayin sa na babban wana da nakejin zai iya tare min komai a duniya shi bazai min haka ba wannan wacce irin munguwar ƙaddara ce_ tayi Maganar zucin hawaye na cigaba da zuba daga idanunta ƙirjinta kuma tamkar zai fashe haka take ji tana jin Ummi na murda handle ɗin kofar bedroom ɗin nata tana kiranta tayi shuru tamkar bata ji ba domin haushin kowa takeji a cikin gidan karar shigowar saƙo ta ji a wayarta, hawayen idanunta ta goge tare da jawo wayar ta buɗe sakon a hankali ta hau karantawa sanda ta gama karantawa ta miƙe a firgice tare da mutstsika idanunta wai ko bata karanta bane ƙara maimaita karantawa tayi, sakon dai da aka turowa Basmah ne sai dai ita ana mata gargadi da karta kuskura tabari ayi Auren gumi ne ya yankowa Jidda hawayen dake zuba a idanunta suka kafe zama tayi dabas a tayels tare da furta.
"What! Yaya Nameer ɗin lamarin nasa har ya kai haka.?"
idanunta ta ɗaga ta kalli agogo karfe tara na dare numfashi ta saki tare da dafe kanta tana jin wani irin jiri na kwasarta, wayar ta ta ɗaga cikin nauyin jiki ta kira Nameer ɗin kusan miss Call 8 bai ɗaga ba, saƙo ta tura masa.
_Na sani bazaka ɗaga wayata ba yaya Nameer, ashe bani kaɗai ka cuta kaci amana ba, harda mutumin da ya baka yardarsa fiye da kowa a wannan duniyar, Hmm! Soyayya mai juya tunanin marar lissafi, ashe soyayyar Jiddan har ta kai ga kaci amanar mutumin da yafi kowa yadda da kai a wannan duniyar labari ya iso domin kuwa Ubangiji baya bacci baya bari a zalunci bawansa dan haka Allah ya toni asirinka ashe dama baka da Cutar KANSAR ƘWAƘWALWA ka daurawa kanka masifa saboda neman biyan buƙatar kanka, muddun ina numfashi to wallahi sai na tona maka asiri bazan taɓa bari ayi wannan Auren ba._
Ta tura saƙon tana kuma sakin kuka mai sauti tare da tsanar rayuwa ace ka yadda da mutum ya cuceka.



********

Yana ganin kiran nata yayi banza yaƙi ɗauka, Hisham ya na can gefe da system a gabansa saƙon ya shigo wayar Nameer bakinsa ya taɓe tare da ɗaukar wayar ya buɗe saƙon, yana gama karantawa ya miƙe a firgice tare da furta.
"What! Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!."
Ya furta a firgice, Hisham ɗago kansa yayi da sauri ya dubi Nameer tare da cewa.
"Lafiya Nameer meya faru kake wannan salatin.?"






END OF BOOK ONE KU BIYONI MU TARA A PAID GROUP ANAN NE KAWAI ZAREN LABARIN ZAI WARWARE.



TAMBAYA


shin yaya Shari'ar da za'a shiga tsakanin Alhaji Sagir da Companyn su Hisham zai kaya shin burin Mamabisola a kansu zai cika?

Mai zai faru tsakanin Basmah da Jidda aminan da suke son Namiji ɗaya shin Basmah zata samu damar Auren Hisham?


Shin da gaske ne Nameer baya ɗauke da wata cuta, idan har haka ne meyasa zai ci amanar Ahalin IYABO da suka mai dashi mutum duniya ta sanshi, sannan yaya zaiyi da kaddarar ahalin Jidda na mutuwar mijin da ya Auresu na farko, sannan yaya Hisham zaiji idan har ta tabbata Nameer yaci amanar sa ya zumuncin su zai kaya."


Shin idan Abba ya fahimci cewa Nameer ya ha'ince sa zai cigaba da rikesa a matsayin Ɗa kuwa.?


Waye ya turowa Basmah da Tutu wannan saƙon, waye kuma Hassan.?


Duk amsar wadannan tambayoyin suna sarkafe a cikin Book two domin kasancewa dani a cikin wannan cigaban labarin biya 200 kacal ki cigaba da karatu cikin nutsuwa.



_____________________________________







_Kamar yadda na faɗa Book one shine free Book two kuma PAID to alhamdulillah Book One yazo ƙarshe wannan shine last free page, idan kina bukatar jin karshen wannan labarin to maza garzayo ki biya kuɗin ki bamu tsawwala ba farashin ƙalilan ne muddun kina da niyyar saya, masoya sai azo a nuna min soyayya ta hanyar sayan wannan Book ɗin son so fisabilillah masoyana._



*0666081848 Gambo Ibrahim GT Bank bayan kin tura sai kiyi screenshort ki turo min evidence of payment ta wannan numbern 08147537180 da zarar na gani za'ayi adding ɗinki PAID GROUP tuni an fara payment ban tsawwala ba farashi ne na saka dai-dai da yadda zaku iya biya 200 idan baki da account number sai ki turo hoton katin mtn ta wannan numbern 08147537180*




*Like Share and comments my fan's🥰*






_UMMU NASMAH CE✍🏻_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment