Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwarara ihu tace yaku jama,ata lallai munyi galaba gamida cinnasara kuma yarimanku Yarima Baulaki Shine Sirrin nasaranmu tadaga murya tace kuijinjina ga yarimanku Sannan kuci gaba dashagali aisai suka jijjiga makamai suka sarama yarima Baulaki Suna fadin jinjina ga Yariman andulus Sarkin yakin andulus sai kawai suka barke da shagali landanan akasaki Ganguna mawaka sushiga rera wakokin yaboga yarima Baulaki haka Suka dauki tsawon lokaci suna shagali har sukai Barci Gari yawaye duhu yayaye hasken rana yabayyana dakaru sukai sahu sahu runduna tafuskanci Runduna maxaje suka fara hararan juna aka buga gangar yaki maxaje sukakwarara ihugamida kururuwar maxaje aka afkama juna dakanri nanfa akafara saukema juna balbalin bala iii mutuwa tashiga kai kawo tana wafce rayukan maxaje tabbas awannan karon yaki yasauya Salo lissafi yacanxa domin dakaru Sarki Kakus bn Maku sune ke ragargaxan dakarun kasar andulus suna musu kisan walakanci kuma hakan yafarune sakamakon dakaru bakar tawaga summamaye Sadauki Baldaxda sarkin yaki Shaukib da Sarauniya Salimatul andulus dakuma Yarima Baulaki suntakurasu sun kuntatasu sunyi iya yinsu suga bayan dakarunnan amma ina domin kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu hankalinsu yatashi gashi anama jama,arsu kisan kiyashi gashi kuma dakarun bakar tawaga sunhanasu sakat ana wannan bakin gumurzune wani dakaer yasoki Sarauniya Salimatul andulus da dogon mashinsa yahuda kafadanta takwalla kara wanda tsananin karan saida yaki yatsaya cik hankalin kowa yakoma kanta NIKUMAHANKALINA AKAN LAFIYAYYAR TOWON SHINKAFATA MIYARAGUSHI ZANDAN WATAYAKICIBIS MUGUN GAMO PART 2D SARAUNI JUHA
Lokacinda yaki yai tsanani atsakanin dakarun Sarki KAKUS bn Makus dakuma dakarun kasar andulus yaki yaiyaki inda dakarun bakar tawaga Suka kewaye yarima Baulaki da Salimatul andulus da sarkin yaki Shaukibul andulus dakuma Sadauki Baldax dakarun bakar tawaga sutasasu da miyagun Sara da suka gashi sukuma Kaifida tsini basa tasiri ajikinsu wannan al,amari shine yajanyo sauran dakarun Sarki Kakus suka rikama maxajen kasar andulus kisan gilla hankalin su Sarauniya Salimatul andulus yatashi gashi anama mutanensu kisan gilla amma babu damar sukai dauki Domin dakarun namusammam masu taken bakar Runduna wadanda kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu sun hanasu sakat ana wannan haline wani badakare yainasaran sokama Sarauniya Salimatul andulus mashi agadan baya mashi yahudata tsananin xafi takwarara ihu mai raxanarwa wanda saida yai sanidiyar daka tawar yakin cik wohoho aikoda yarima Baulaki yahango ansoki mahaifiyarsa hartana yunkurin fadowa akan dokinta Sai yatakarkare yakwarara ihu gamida Zambarma ai baisan lokacin da yazabgama wanidakare daga cikin dakarun bakar tawaga wadanda kaifi da tsini baya tasiri ajikisuba Sara amakogwaro dankari kamar yayanka rago haka ya farke mako gworansa tofa aiki yabude Sadauki Baldax sarkin yaki Shaukib sugano Luggan bakar tawaga nanfa lissafi yacanxa sukama kashe makiya kamar kwari yarima Baulaki yadamki mashi guda biyu ahannuwansa yarika Soke makogwaron abokan gaba dakarfin tsiya yabuda makiya gamida aika wasu lahira yatarwatsa wasu xuwa lahiri yaketa kirazan mazaje ya isa ga mahaifiyarsa yafasa dakarun dake kewaye da ita yasa hannu yafix gota yadawo da ita bisa dokinsa sannan yadaga murya ya ammbaci wasu kalmomin yaki Sau bakwai wohoho aisai mayakan kasar andulus suka Sauya salon yaki nanfa suka rikama dakarun Sarki Kakus bn Makus kisan gilla gamida kisankiyashi Dankari Sarauniya andulus da danta Yarima Baulaki suna bisa doki daya suna saukema mazaje kisa maitaken kare dangi ana wannan yakine Sai Yarima Baulaki yahangi Sarki Kakus yafadacikin yaki saikashe masa Jama a yakeyi ran yarima yabaci yaceda mahaifiyar sa yake Ummina lallai yau za,ayita takare tabbas yaki yaxo karshe kawai sai yaceda ita tarike linxamin dokin tana rikewa Sai yamike abisa dokinsa yakwarma ihu gamida daka tsalle yatashi sama tamkar tsuntsuwa kawai saiyadira akan makiya kamar aljani haka yake falfalagudu akawunan makiya sannanbaya taka wanikai saikan makiyinsa
Sannan duk kanda yataka sai yasa mashi yabur mashikai ahaka har ya isa gurin Sarki Kakus bini Makus kawai sai yadaka tsalle gamida kwarma ihu yatashi Sama kamar tsuntsu yanufi Kan Sarki Kakus sarki Kaku yai kokari daukan mataki amma ina yamakara tuni Yarima Baulaki yasatakobi yasare kasa atare suka dira dakan sarki Kakus akasa Cik yaki yatsaya Yarima baulaki yadauki Kan Sarki Kakus bn Makus yadaga Sama gamida Sakafa yabanke gangar jikin Sarki Kakus hadida kwarma ihu Tabdiiijam ai koda Dakarun sarki Kakus sukaga kan Sarkinsu asama jini natsiyaya Sai sukatarwatse gamida Fashewa suka fada daji Dakarun kasar andulus suka barke da ihun cinnasara take suka saki kida gamida rera wakokin cinnasara Sarauni Salimatul andulus tai shiru ga barin ba Sadauki ashiraf labari koda talura sadauki Ashraf yagamsu da jarumtar danta yarima baulaki Saita mike cikin takama danuna,isa gamida jinkai tadubeshi tace tokaji dalilin da yasa yarima Baulaki yaxama tauraro awannan birni dominshine yakawo mana karshan tashin hankalimmu na wannan yaki damuke da Sarki Kakus tsawom sheka ashirin Sadauki Ashraf yace to amma duk dagirma da daraja gamida daukaka na yarima Baulaki agareku tomene kuma wani zunubi ya aikata muku kuturashi gidan kurkukun xamana har abada sarauniya Salimatul andulus tace wannan babban ,al,amarine labarine mai banhaushi gamida takaici kuma wannan lbr shine labari mafi muni datsana akasar andulu idanunta sukada sukai jajur bakidaya jama,ar dasuke fadar hankalinsu yatashi koda Sadauki Ashraf yakalliFuskokinjama,ardake cikin fadarnan Sai yaga babu wanda baya xubarda hawaye sarauniya Salimatul andulus tadubi sadauki Ashraf tace zambaka wannan bakin labari amma kasani bayankaji labari to dolene kayaki Bakin Zaki kakau dashi aduniyadomin kayayemana damuwarmu Dankari wannan wani Irin labarinehaka MAI SONJIN WANNAN LBR SAIMU HADU A LITTAFI MAI SUNA SARAUNIYA JUHA cigaban Kicibis mugun gamo BARKADA SALLAH ABOKA STIL KOWA YACIYARACE INA GEFE
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment