Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[ KICIBIS MUGUNGAMO ] Ψ SARAUNIYA JUHA~1 Garjejen sadauki yasanye darigar fatandamisa gashinsa yaxuba har gadanbaya yarataya wata shafceciyar takobi abayansa yasoke wani karamin gatari nakarfe adamararsa yadaure gashin kansa dafatar zaki yanabisa ingarman doki saiketa dazuzzuka da tsaunika gamida keta hamada hade da haure manya manyan duwatsu yakeyi gudu dokin yakeyi tamkar zaitashi sama kadaganin wannan jarumi kasan akwai jarfa Bu inda yake burin zuwa face kasar Andulus inda Sarauniya Salimatul andulus kemulki Kasar andulus kasace wanda tashahara aduniya afanne kasuwanci domin kasace maicikeda arziki dangin zinare azurfa lu,ulu, u Jauhari daduk wani nau in albarkatunkasa wannan daliline yasa Andulus taxama tamkar cibiyar saye dasayarwa naduniya akodayaushe bakin attajiraine da manyan sarakuna da yayan sarakuna suke bulbulowa dagasassanduniya suna zuwa Andulus domin kasuwanci wannan daliline yasa Sarauniya salimatul Andulus tagina tankama tankaman gidaje nashakatawa saboda saukan baki sannan ta sana anta abubuwan bansha awa dan nishadantarwa domin jindadin sarakuna da yayan sarakunada mashahuren attajirai naduniya tabbas kasar andulus tacika tabatse da tarindukiya tayadda an hakikance cewa bakidaya birnin andulu babu talaka maza da mata babba da yaro wannan daliline yasa mutane daga sassan duniya sudinga kaura daga saurankasashe suna kwarara zuwa kasar Andulu tayadda saida sarauniya tasanya dokar karban baki mutukar bakasuwancine yakawokaba sai ayankama haraji sannan afadama iya adadin kwanakin da zakiya akasar kwatsam sai wata masifa ta aukomusu awani daji da akemai lakabi da dajin Jauhar shiwannan daji wani yankine da ake hakan albarkatunkasa zinare azurfa gwal dadai makamantansu kuma mallaki masarautar Andulusne kwatsam sai wani bakin zaki yabayyana ayankin yashiga kashe mutane tamkar annobar mutuwa abukamar wasa sai Bakin zaki yagallabi mutane anaji ana gani yatarwatsa ma aikatan Dake hakan ma adanai a dajin Jauhar sarauniya Salimatul andulus taigayyar jarumai tahada tawaga tajarumai dubu goma dominsuje sukashe bakin Zaki amma lokacin dasu isa dajin Jauhar sai suhadu dabalbalin bala ii domin dayansu baidawoba saida zakinnan yaimusu kisan gilla tundaga wannan rana Bakin zaki yafado cikin gari yashiga wafcewa da yage namar mutane saida yai mugun barna sannan yajuya yakoma dajin Jauhar tundaga wannan rana bakin Zaki yarikashigowa cikin gari sai ana tsakiyar kasuwanci saikawa aganshi tamkar yadiro daga sama bakuma zaikomaba sai yai mugun barna wannan al amarine yajefa kasar Andulus cikin masifa domin Attajira da sarakunan duniya sundaina zuwa kasar bakidaya jama sunfara kauracema kasar domin duk matakin da yakamata adauka andauka amma ankasa kashe bakin zaki tabbas bakin zaki zama annoba kuma yana barazanar tarwatsa Kasar andulus wannan daliline yasa Sarauni Salimatul andulu tasa ai yekuwa akasashenduniya cewa duk wani jarumi ko sadauki kowata tawaga ko runduna tatainasarar kashe Bakin zaki to sarauniya salimatul andulus tayi alkawari zata raba kasar Andulus biyu tashi rabi sannan zata hadamai da gumaka na Zinare guda Dubu tirkashi wannan yekuwa tasanya manya jarumai gagarabadau naduniya suka rika zuwa kasar andulus suna fuskatar bakin Zaki amma karshedai saidai surasa rayukansu anyi asaran jarumai maza damata fiye da miliya dari amma ba asamu jarumi daya dayataba koda futarma dabakin Zaki jiniba wannan daliline yasa dole ahakura mutanen kasar sunaji suna gani masarautarsu narushewa kwatsam antaru ana fadanci afadar Salimatul andulus sai ga wani murjejen sadauki kyakkyawa maikyan kira yashigo yai gasuwa ga sarauniya ta amsa sannan tatambayeshi yakai wannan matashin jarumi shin meke tafedakai matashin jarumi yace dafarkodai sunana Ashraf sannan natahone daga kasar Kissra kuma inasone abani dama infarauci bakin zakiiii Sarauniya Salimatul andulu tamike tace kai yaro lallai kai kyakkyawane akwai bukatan kai aure kahayayyafa sannan dole akwai burace burace ataredakai tomezaisa kakai kankan gamutuwa Ashiraf yace ainininne abokin mutuwa tabbas nagagareta sarauniya tadakamai tsawa tacekai yaro kada kuruciya da zafin samartaka sudibeka kajefa kanka ahalaka koko dukiyane kerudanka tokasani jaruman fama dasukai suna aduniya sunkara da bakin zaki amma akarshe maimako susami nasara mutuwa suka samu Ashiraf yace yake sarauniya kisani dayawa jarumai nzuwane saboda dukiya wasu kuma suna zuwane domin sui suna aduniya yadaga murya yace toni kisani innai nasarar kashe bakin Zaki banason dukiya komulki kowata dauka aduniya sarauniya tace tomenene abunbukatarka Yadubeta ido naganin ido yace inharnai nainasara ina bukatan kihadani da Yarima Baulaki Dankari aikoda ya ammbaci sunan yarima Baulaki sai bakidaya jama ar fadan suka mike cikin kaduwa Sarauniya Salimatul andulus takwarara ihu tadakama dakaru tsawa tace kukama wannan mahaukacin lallai sai yadandani axabakalaladu tadaga murya tace kukaishi kurkunkarkashinkasa SHIN WANENE YARIMA BAULAKI KUDAN JIRANI ABOKAINAΨKICIBIS MUGUN GAMOΨ SARAUNIYAΦ JUHA~ PART 2B Lokacin da dakarunkasar andulu sukakakai Ashraf kurkunkarkashin kasa sai sukaishi ofishinshugaban gidankurkunkarkashinkasa sukai tafiyarsu wani basadensadaukine wandakaidaganinsakasan maciyinnamanmutanene sam fuskansa babu alamar tausayiballe imanigawasu jibgajibgandakaru suhamsin sai wani moxuraisukeyi tamkarsacibabu shugaban kurkuyakarema Ashiraf kaloyaga bakidaya baiyi kama da meaikata laifiba sai yadakama Ashiraf tsawa yace kai yarowani laifine ka aikata aturokamakabarta Ashiraf yaimurmushi yace tomene natambayar mutuminda yarigayamutuinace nan makabartane ranshugaba yabaci yakwarara ihu wanda bakidaywanda kecikin kurkun saida yafurgita natsaye yazauna naxaune yamike nakwance yatashizaune ammaabintakaici shiko Ashiraf ko ajikinsa saima wasayake da kafarsa yana jujjuyata wani miyatacenfushi yatasoma shugaba saiyacedaSadauki Ashraflallai naga kanajidataurinka to ammazamu saukema taurin kanka gamida jijidakanka Ashiraf yaidariya yadubi shugaban gidan kurkuku yace ina bagirmankaiba bakuma jijidakaibane Isane dakuma Izza irinta Mazanfama shugaba yakarema sadauki Ashiraf kallo yagabakidayayaransa gudahamsin babu wandabai ninkagirman Ashraf sauhuduba sai yabushedadariya yaceda Ashraf kai karamin jarumi lallaikadakuruciyagamidayarinta sudibekakarika tunanin kurazata iya fada da zaki sambaxai yuwuba dominIndankura taikaro dazaki tokisanwulakanci zaimata sannan dan isakonamanta bazaiciba sadauki Ashiraf yafasa ihu yace kaimazaje rashin jini rashin tsagawane yawan maganganu rashinartabu yakamata mujarraba kwanjimmu bakidaya sufashedadariya tamkar bazasudainaba saican sukai shirugabarin dariya shugaba yadubi Ashiraf cikin raini yace to jarumin maza zakazabi abokin karawarkane koko inzabamakamaidan tausayi Ashiraf yadaga murya yace aijarumi afilinyaki baya zaben abinkisansa mutukar makiyi yagifta tagabansa to kasheshi zaiyiyadubi shugaban gidankurkuku yace idankuwa zaba zanyi to kainakeso nakar yama wuya ranshugaba yabaci yanuna wani shirgegen katoacikindakarunsa yace kai maza kamurdema wannan marakunyar wuya atsiyace katon yaikan Ashira yana kwararakara komotsawa Ashiraf baiyiba har katon yakarisogunsa yakawoma Ashira wani bahagon sara Ashiraf yagoce cikin gwaninta yadunkule hannunsa yagabzama katonnan aciki wohoho maza gumbar dutse tabbas mazadangin gujjiyane sai amfasa akansanmaikwaya domin saida katonnan yai samayadaki rufin ofishi yaburme sannan yadawo kasa tim saida kasa taruftawani ramiwanzu kattibiyu suyokana afusace makamansu azare Ashiraf yataresu sukahadu atsakiyansukawomai sara cikingwanintar yaki yazame gamida ratsawa tatsakiyarsuyadamki kawunansu yagwara kawunannasu tsananinmasifan zafi susaki wani ihu maradadinji alokaci guda yalabtamusukafa bakidayansuka zube sumammu take fadamaitsanani yakaure a ofishi sugabangidan yari dankari lallai yau yammaza sungamu da kicibis mugun gamo dumin bakidayansu saida yakakkaryasu saura Shugabane yarage sukafara majuna kallonkallo tsakaninsadauki Ashiraf da shugaban gidankurku suna kewayejuna inda tsagerun yan fursuna suka fara ihu suna shewa wasu nazuga Sadauki Ashiraf wasu kuma nabayan sugabaga ahalin yanxu afili suke domin bakidaya ofishin anrusheshi ayayin da ashiraf ke gabza fada dadakaru hamsim dinnan shugaba yakwarara kara gamida kururuwa yaja dabaya yasheko dagudu takobi tsirara yanufi Ashira haka shima Ashiraf yakwarara kururu ya falfalo aguje domin ayita takare saurakiris suhadusai sukaji wani tsawagamida rugugi tamkar aradu cak sutsaya sannan sukai duba ga inda akai wannan tsawa sai sukai arba da Sarauniya salimatul andulus bakidayasuka zubar da makamansu takarema Ashiraf kallo sannan taiduba izuwa kattin dake kwakkwace ankarya kasusuwansu sai tajuya tanufi keken dokinta saida tashigaciki sannan tace da dakaru kutaho dashi take akatasakeyar Sadauki Ashiraf Saifadan Sarauniya Salimatul andulus lokacinda aka isa fada sai Ashiraf yasha mamaki domin bakidaya fadar ansakemata tsari tamkar bafadar da yaxo daxuba sarauniya Tamike tace yakai jarumin maxa da alama kanamamakin fadataganin tasauyamakamanni saita bushe dadariya tace kasani fadata tana canxa launineduk bayan cikar sa a shida domin ahalin yanzu babu wata fada dakai tawa girma da kyau face fada guda daya wanda itakuma ba asamma inda takeba acikin wannan duniya sarauniya salimatul andulus tace da Ashira shinkasan kowace fadarce Ashiraf yace itace Fadar Sarauniya JUHA Zumbur sarauni Salimatul andulus tamike tace yakai babbab jarumi shinkasan inda Fadar Sarauniya JUHA Takene Ashira yagirgizakai yace bansaniba amma inada muradin zuwa dominshine babbanburina bakidaya jamar fada sukamike cikin kaduwa gamida mamakinFurucin sadauki Ashira sarauniya takewayashi sau uku takalleshi idocikin ido tace tabbas kai jarumine kuma kai mahaukacine tace kasani tunani zuwa Fadar Sarauniya Juhakawai kayi to saika mutu balle katunkari fadarta tace lallai kai mahaukacine Sai Ashiraf yabushe dadariya yadubi Sarauniya yacetobagashi nayitunaninzuwaba harma nafurtamiki tomeyasa banmutuba yadaga muryayacelallaikisaniyakesarauniya niduk dabanida masaniyar inda Fadar Sarauniya JUHA TakeBA tonaci alwashi sainaje kumakisani nakara da ire irenmutanentada aljanuntada shaidanuntadatake aikosu sukasheni amaimako sukasheni ninenaketurasukiyama Fadatakararudewagamidarikicewa sarauniya taitsawa sannan akasaminatsuwa sannan tadubi Ashiraf tace daga kakkaryamutanena dakayi nasancewazaka,iya karawa da bakinZaki lallai kaje nai maka ixni Ashiraf yakagirzakai alamarbazaijeba AKWAI JARFA KUDANJIRANIKICIBIS MUGUN GAMO PART1C ΞΞΞΞΞSARAUNIYA Ψ JUHAΞΞΞΞΞ Lokacinda Ashraf yagirgixa kansa alamar bazai fuskanci bakin zakiba sai sarauniya salimatul andulus tadubeshi tace yakai Ashiraf shinkatsoratane dabakin zaki kajanyeniyarka nayakarsa sadauki Ashira yai murmushi yace aijarumai basa jada baya tabbas yaune zanyi ajalinsa amma bayan kisanardani wanene yari Baulaki kuma wani zunubi ya aikata da har aturashi kurkun karkashin kasa zama na hara abada kodajin bukatan Ashiraf sai Sarauniya salimatul andulu tace lallai yanzu zakaji labarin sadaukin maza yarima baulaki kasani shidin yakasance danane mamaki yakama sadauki Ashraf bakomai yasashi mamakiba sai yadda takeda kyakkyawajiki domin shi Ashiraf yadauka Budur wace wanda dawuyama tagirmeshi Salimatul andulu tai murmushi tace kashamamaki ko yaro yagirgida kai saitacigaba dabashi labarikasani abayanakasance Mataga sarkin wannan birni na andulus sarki Salmanul andulus muna zaune zaman lafiya akasarmu sam bamada tashin hankali domin munada arxikin albarkatun kasa sanan gamulkin adalci gatalakawa kwatsam watarana ana fadanci sai gawani sojan kasarmu jinajina yashigo fada agalabaice yafadi agaban Sarki salmanul andulus yana kakarin mutu sarki salman yarokoshi yabashi ruwa da hanunsa yatambaye meye kefaruwa badakare yace muna tsaitsaye akan ikarkasamu da kasar sarki Makus bn Karkus sai kawai muga tawagarsa maidauke damutane wanda adadadin yawansu sam dan adan bazai iya kirgawaba suna isowa garemusai kawai surufar mana dasara dasukabakidaya sukarkashe dakarummu sainikadai suka kyale koda nazamo nikadai sai suka kamani sukani gaban sarki Kakus wanda akafamai katuwar tanti ayankinmu sarki kakus yadubeni yafashe dadari yacemin kasan meyasa abarkadarai nace aasai yakara bushewa da wata mahaukaciyar dariya yace tokarayune domin kaje kagayama Sarki Salman ni Sarki Kakus bn Makus daga yau na mallake yankuna gomanakasar andulus wanda suke cike da albarkatun kasa lallai kayamasa yawan mazajemu sam bazasu kirguba saboda ha zamui kwanaki goma awadannan yankuna mutukar kwanaki goma sucika batareda munga wani mutum nakasar andul awannan yankiba to kuntsira darayuwarku amma inmuga mutumdaya awannanyankuna goma tobamakawa kuntonemu da yaki kuma sai angwabza mukar kasheku mukone gidajanku mukamematayenku sannan kasarku tazama mallakimmu koda sarkisalman yaji wannan sako na sarki Kakus bn makus Sai yakwarara ihuyazare takobi yace ina mai rantsuwa dadaraja da daukar kasata mutukan ina raye babu wani Sarkiaduniya dazai mallaki koda takudaya nakasar andulu tabbas kasar andulus tamuce kuma amanace agaremkoda yamma jalisa suji kalaman sarki salman nashirin yakine sai hankalinsu yatashi bakomai yatashi hankalinsuba face sunyi imani Sarki Kakus yafi karfinsu mutukar akaja daga tokuwa sai yakone andulus bakidaya Saishugaban majalisa yaceda Sarki Salman yashugabana lallai muna bukatar muzauna mutattauna domin musan abinyi saninkankane tun farko SarkiKarkus yafikarfin kasarmu yafimu yawan jama akarfin runduna dakumahatsabibanci wanda tarihi yanuna cewa tsakanin kasarsa dakasarmu angwabza yaki saudari tara amma saudaya kasarmu batataba nasra akansuba gashi yanzu yayi gaiyar kasashe har arba in domin sumurkushemu tabbas ba iya yankuna goma Sarki Kakus kesoba bakidaya andulu yake burinmallaka Kodajin bukatar shugaban majalisa Sai sarki Salman yakwarara ihu yace nasan bukatarku shine anemi sulhu shikuma yanemi abashi wasu yankuna nakasarmu kuma yasanya mana haraji yadaga muryayace lallai bazan hanaku zaman majalisaba amma kusani nigareni kalma dayace shine yaki yammajalisa suka shiryataro suxauna amajalisa su dari uku inda Salimatul andulus tawakilci mijinta akafara taro nanfa zama yai zafi inda jama a sukasu kashi uku kaso nafarko sukace anemi sulhu da sarki Kakus kaso nabiyu kuma sukace aa akyale sarkiKakus bn Makus da iyayankin dayakama azauna lafiya inda kaso na uku sukai shiru sukaki magana can sai shugaban majalisa yadubi Salimatul andulus yace yake matar sarkimmu yaya menene ra ayinki Salimatul andulu saita mike tace nasan kunsan ra ayina shine ra ayin mijina tabbas yaki shine mufuta awannan fage kusani inkuce sulhu zakuyi to gaba Sarki Kakus zai iyakar alkawari nangaba sannan inkunce zakui shirune kubarmai iyakoki Gomada yakame tokusani nangaba zaikara fadada iyakane wanda akarshesai yamamaye kasar andulus bakidaya nanfa yammajalisa sukaimata ca sunacewa lallaikisani sam bazamuyarda keda mujinkikudibi dakarummu kukaisu makisaba lallai saidai kufuskanci wannan yaki keda mijinki Salimatul andulus tajuya zatatafi sai taji ance yake Salimatulandulus lallai ina taredake damikintana waigawa sai sukai idobiyu da Sarkin yakin andulus tai murmushisai wani sadauki mai suna Mazbur shima yabisu su uku sufuta adakin taro kaitsaye sutunkari Sarki Salmanul andulus wanda tundaashiga dakin taron yananan atsaye saihuci yakeyi koda yahango matarsa da mutane biyu sai yai murmushi lokacindasuka kariso gunsa Sai Salimatulandulus tabude baki zata gayamar abinda yafaru awajan taro sai ydakatar da ita tahanyar daga mata hannu yafara magana kinasokicemin yammajalisa basu yadda kasar andulus tafuta yakiba sannan sunyi hani damudauki wanidakare nakasar awannan yaki tace hakane megida amma Sarkin yaki shaukib da Sadauki mazbur suna taredamu Sarki Salman yace to dakyau kuje kuishiri lallai nanda cikar sa ahudu muhadu anan tabbas koda zamu hallaka sai mundauki makami akan makiyammu kuma sai munbarma duniya tarihin dabazai gogeba yadamurya yace kuje kuishiri lallai kushiryatun karar mutuwa gaba da gaba ZA AYITAFA MUNATAREKUWA?KICIBIS MUGUN GAMO PART1D ΞΞΞΞΞSARUNIYA Ψ JUHAΞΞΞΞΞΞ Sarki Salmanul andulus yayi wani shiga nakayan yaki tamkar wanda zai yaki duniya kai inkaganshi sai kadauka aljanine yana bisa wani bakin ingarman Doki yaiwani rishim kamar bishiyar durumi yakama zagaye birnin andulus yanacewa yakujama ar kasar andulus lallai amatsayina nadankasar andulus zanfita yakinsakai saboda haka duk waninamijin dayakeganin zai iya karekasarsa abisa ra ayinkansa babisa umurniba kuma babisatilasba tomuhadu afilin sukuwa na andulusbayan yakammala zagayekasar bakidaya sai yanufi filinsukuwa inda yataradda tawagar maxajenamutum dubu goma sunajiransa agefe kumagaMatarsa Salimatul andulus ga Sarkinyaki Shaukib gakuma sadaukiBaldaz kowannensa yayi damararyaki mai furgitakananan jarumai koda Sarki Salman yagahaka sai ransa yai fariyakarisa wajan dakaru sukaimai gaisuwa gamida jinjina yaimutsawa bakidaya suka kamegamida girgixa makamansu sai yafara magana yaku sojojin sakai kusani zamui wannan yakinne amatsayi sojojin sakai amma ba sojojin kasar andulusba domin ita rundunanr andulu baxatai yakiba sarki Salman yadaga muryayacetabbas yawammumudubu gomane amma zamu tunkarimazaje miliyan dubu babu tsoro babu jadabaya sannan babu fargaba dakaru sukwarara ihu gamida jinjina makamai Sarki Salman yadagamurya yace lallai sarki kakus bnMaku shida mutanensa zasuga Balbalinbala i da masifa yace tabbas zasui kicibi MUGUN GAMO yasaki linxaminDokinsa yanuFIyankuna goma daSarki Kakus yakame dakaru dubuGoma surufa masa baya bayan sunyi tafiya mainisa sai Sarki Salman yaja yatsaya saurandakar sukewayeshi sai yace yaku dakaru sakai kusani yaki danyaudarane tabbas bamudayawan dazamutunkari rundunar sarkiKAKUS saboda haka sai mun shirya yakin sari kanoke yace zamu kasu kashi uku kaso nafarko zatafuskanci makiya bayan yaki yakullu dakamar sa a uku tosaikuibaya aguje tabbas wani yankina mayakan Sarki Kakus zasu biyoku karkuyarda kutsaya harsai kunkawo wannan wurin damuke tsaye to asannanne mazajen dasuka biyoku zasugane kuskuresu nabiyoku ahannun dakarummu kashi nabiyu yadaga murya yai wasu kalamai nasirrin yaki take runduna takasugida uku sai yaceda Sadauki Baldaz kaine shugaban rundunan farko maza kutsokano bala i take sadauki Baldaz yaja tawagar farko yanufi sansanin Sarki Kakus Rundunan Sarki Kakus sun saki jiki sai shagala sukeyi gamida alfasha inda sukasu kashi kashi wani wuri anata kida yammata tsirara suna tikar rawa waniguri suna caca wani bangaran sunbugu dagiya inda wani yankin zunzurutun alfasha suke gabatarwa kwata kwata basu taba tsammani kawo hari daga abokanin gababa kwatsam sai sukaji saukar kbiyoyi tamkarruwan sama tirkashi aikafin sufarga hankalinsu yadawo jikinsu ammusu mummunan barna domin anrasa rayuka sama damiliya biyar alokacinda susami natsuwa sufuskanci sojojin sakai sai akakacame da masifaffen yaki tabbaskomai saida kwarewa domin sadauki Baldax yashirya wani yakine na maikamar zakaima yaro riga amma tawuyarsa kake nema dafarko saidakarudubusu afkamamakiya amma sai kaman dari biyar sukoma baya kamar suntsorata sai abokan gaba sunfara gwabzawa dadari biyar cikin raini sai kawai kimanin mazaje dubusuikumaji su afkamusu wannan salo yawahalar damayakan Sarki Kakus inda cikin sa a ukun da adiba na yakin sari kanoke saida suhallaka sama da dakarun Sarki Kakus miliya shida to awannan lokacinne sadauki Baldax yadagamurya yai wasu kalamai guda uku kawai sai sojojin sakai suxame gamida juyawabaya aguje take samada dakaru milyan arba in sukabisuagujesuna ihu inda sarki Kakus yadaga murya yanacema dakarunsa lallaikubisu kusare kawunansu sannan kowannanku yadawomin dagawar jamimi daya bisa dokinsa gudu sukiyi tamkar zasubarduniyar hakamasu binsu suma suke tsula gudu har suka iso daidai matsayansu take sukajadaga sumamutanen sarki Kakus suja suka tsaya nanfa afara kallon kallo ana shirin afkama juna kaico kwatsam sai akaji wanikururuwa gamida tsawa tuni rundunar mutanen sarki kakus sufurgita kawai sai Salimatul andulus ta bayyana itada tawagarta suaukama makiya hoho nanfa yaki yakullu masifa ta wanxu jini yakamakwarara rayuka sushiga salwanta tirkashi Salimatul andulus takutsa cikimmakiya tarika wafce rayukansu tanaturasu kiyama tayanke kai ta tsire baya sanna tafarke tunbin makiyi Sadauki Baldax yarikamamakiya kisankiyashi bakidaya dakarun andulus suhadu suka rika saukema dakarun sarki kakus balbalibalai tayadda saida suka rude sukafuta ahayyacinsu sudauka wasu bakin aljanune sunemi gurin gudu amma anriga antoshe kofar tsira bakidaya saida aka hallakasu saimutu uku aka baridarai akamasu Salimatul andulu tadubesu tatsinkema daya kai sauranbiyun suka fashe dakuka tadakamusu tsawa sukai shiru tadubesu tace nabarkune kawai domin kuje kusanar da azzalumin sarkinku kwana uku kawai nabashi yabar yankinkasar andulus kokuma yabar duniya shidamunensa bakidaya tadakamusu tsawa tace kutafii kugayamasa ni Salimatul andulu inyacika gwarzon namiji yasaurareni nancikar kwanaki uku lallai zaiyi kicibis MUGUN GAMO mutanen suhaudawakansu sunufi babban sansanin Sarki Kakus domin isar dasakon Salimatul andulus koda suka bace Sai Sadauki baldax yace yake mai girma Salimatul andulus shin ina Sarki Salman da sarkin yaki Shaukib kuma dagaskena nanda cikar kwanaki uku zaki fuskanci babban sansanin Sarki Kakus kodajin wannan tambaya sai Salimatul andulus tabushe dadariya tace yakai Baldax lallai kasani yaki danzanbane bubu wani shirinatukaran babban sansaninsarki kakus Sarki salman dasarki yaki Shaukib kuwa sunadab dasaukema makiyanmudake yankin DARR BALBALIN BALA II A IDONAZA AIKOMAIKICIBIS MUGUN GAMO PART 1E ΞΞΞΞΞΞΞSARAUNIYA JUHA >>>Dakarun Sarki Kakaus bn Makus dasuka mamaye yankin Douf mai arxiki danyan Zinare sunsakata sun wala sunata sharholiya gamida aikata alfasha domin basu dalabarin balbalin bala inda yasauka ababban sansanin sarki Kakus kwatsam saisukaji ankwararatsawa mai rikita rundunar maxaje take naxauneyamike nakwance yamike bakidaya mazaje suka gyara daransu sukai sahu sahu sufuskanci inda akai ihunnan dankari ai sai sukai arba da Sarki Salmanul andulu shida Sarkin yakinsa Shaukibul andulus sunja shirin daga shugaban rundunan dakaru yankamawuri Zauna yafoto gabar rundunansa yadakama Sarki Salman tsawa yace yakai Sarki Salman lallai kasani kakawo kanka makabartanka lallai ananzan burneka daranka wadannan kalamai nashugaban runduna tabatama Sarkin yaki rai sai yakwarara ihu yace kai tsinanne lallai sarkina yafi karfinka tabbas nikadai sai nayakeka kaida rundunanka kuma tabbas dayanku baxai rayuba lallai nine zanburneku awannan fili ran shugaban runduna yabaci yakira wasu sunaye biyar take wasu furda furdan katti biyar sukaikan sarkin yaki Shaukib afusace shima yaikansu haduwar farko yatsinkema uku kai kafin biyun sui wani yunkuri tuni yasadasu da ajalinsu ai sai wasu sadaukai ashirin sukai kansa shima yaikaraji yaikansu tunkafin suhadu yadamko wasu kananan taurarri wadanda aka sarrafasu dabakin karfe yawatsama dakarunnan taurarin suketa tsakiyar dakarunnan take suyankema sama dagoma wuya yai zarya acikin Saurandakaru aituni ya aikasu kiyama aiganin haka sai shugaban dakaru yafusata yakwada ihu yai umurni dawani yanki yace kuimin gunduwa gunduwa datsinannannan take dakaru dubu Sittin sukai kururuwa sukai kan Sarkin yaki Shaukibul andulus shima yai karaji gamida kururuwa yakarci kasa ya afkamu dayaki tamkar guguwar annoba zubardamazaje yake tamkar barnan iska yadinga Farkewa da tsikewa gamida kakkarya kasusuwar maza nanfa ihun maxaje yayawaita jini yakama malala mutuwa tarika zarya tana daukarayuka guri yai guri yaki yai tsanani koda adau lokaci ana gogawa sai bakidaya akanemi wani jarumi agaban Sarkin yaki akarasa kaf ya aikasu lahira Shugaban runduna yakwarara ihu yai umurni gadakarunsa miliyan bakwaidasui dauki Kan Sarkin yaki Shaukib tamkar Farin annobahaka mazaje sukaikan sarkin yaki hoho kukan zaki mai sanya namundawa zawo domin lokacinda Sarki Salmanul andulus yaga za aima sarkin yakinsa rufdugu sai yai wani ruri gamida kugi yazare takobi yazaburi dokinsa ya afkama makiya nanfa Suhadu shida sarkin yaki Shaukib su shiga ragargazan makiya tamakar wutandaji hoho lallai maza suke maganin maxa sarkiSalman yari keta kiraxan maxa tamkar tela dayadi yafarke yasoke nanfa yammaza suji badadi sarki Salman da Sarki yaki suka raba kafa sukai runfa gamida jantunga suka rika kisan makiya bakangado sutakurasu sukuntatasu sumatsesu sutoshe musu duk wata kofar tsira kamar zubar yayan kanya mazajene fululu kwance akasa anxare rayukansu sai yakasancebakidaya dakarunnan sun mutu saura Shugaban runduna koda yaga ankashe jama arsa bakidaya sai yafurgita gamida tsoro yaimadokinsa kaimi zaigudu aiya makara tuni Sarkin yaki Shaukib yashekamar kibiya tafasa gadan bayansa tafuta takirjinsa yafodo kasa matacceeee acan babban sansanin Sarki Kakusbn Makus kuwa lokaci dayasami labarin cewa bakidaya Salimatu andulus takashe dakarunsa miliyan Hudu gakuma kurari da tayi nacewa tabashi nandakwanaki uku inharbai tattara dakarunsa yabar kasan Andulusba tokuwa zataxo taimasa kisan gilla sai yakwarara ihu yakama Sambatu yanacewa lallai bazamu motsaba kumabaxa muje ko inaba tabbaszamu Zauna tsawo kwanaki uku domin inkama Salimatul andulus saina matakisan wulakanci tabbas kisanta zai zamo abintarihi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment