Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ta taho da likitar masarautar
Cikin kankanin lokaci ta tafi cika umarnin da aka bata
Kafin su iso tuni Gimbiya suhaila ta debo wasu magunguna ta fara aikinta akan sarki kafin likitar ta iso
Ragowar dakarun na tsaye sun zuba idanu cikin matukar damuwa kan halinda sarki yake ciki

Bayan isowar likitar masarautar sai da aka shafe sa'o'i biyar ana aiki akan sarki gulbas sannan ya dawo cikin hayyacinsa

Farfadowarsa keda wuya saiya dubi gimbiya suhaila
Aikuwa take yaji zuciyarsa ta buga da karfi wanda shi kansa ya kasa gane dalilin hakan

Kawai sai ya kurawa kwayar idanunta ido tsawon dakiku ba tareda ya koda kifta idanunsa ba
Yana so yayi wani bincike akanta

Koda ta lura da abinda yake yi sai kawai tayi murmushi kamar bata san me yake shirin yi ba tace
Yakai abbana kai kuwa kallon me kakeyi mini shin baka taba ganina bane? Ko kuwa ka manta da 'yarka guda daya a duniya ne?
Dajin wadannan tambayoyi sai sai shima ya mayar mata da martanin yake
Sannan ya dubi dakaru da likitarsa yace inaso ku bani guri domin na tattauna da 'yata ta cikina

Cikin girmamawa dakarun suka rissinar da kawunansu suka kama hanya suka fice daga cikin turakar suka barsu su biyu rak
Sarki gulbas yace yake 'yata bawai na manta dake bane
Tabbas akwai al'amarin dayake shirin faruwa acikin wannan masarautar
Atsakanin ni da kuma ke amma ya zame mini tilas na gano ko menene wannan abu kafin yazo ya zame mana matsala
Koda jin haka saita tuntsure da dariya tace haba ya abbana shin aduniyar nan
Akwai wani mugun al'amari wanda zai iya faruwa har muji tsoron zuwansa
Kadafa ka manta shi kansa tsautsayi yana tsoron tunkarar wannan masarautar

Kai bama kaiba ni kaina daka haifa na gaji sadaukantaka
a nono don haka babu abinda za taba firgitani a rayuwa bare kuma kai da kake matsayin fasa taro afilin daga
Koda tazo nan a zancenta sai kawai yayi wani guntun murmushi mai nuna rashin yarda yace

Ke yarinya ce kuma mace tunaninki b zai taba zuwa daya da nawa ba
Don haka bazan taba gasgata zancenki ba sai nayi bincike mai zurfi sannan zan duba
Abubuwan da suka faru acikin wannan masarautar bayan tafiyata
Kuma duk wanda na sami hannunsa acikin yunkurin cin amanata to tabbas sai na dauki mummunan hukunci akansa

Komai kusancinsa agurina domin ba zan taba yarda da maci amana ba
Dajin haka saita yi wani murmushi mai nuna yarda da kanta tace
Ni kuwa zanso naga an kama wannan maciyin amanar da kuma hukuncin da doka zata dauka akansa
Tana gama fadin haka saita juya ta kama hanyar fita daga cikin turakar
Har ta dora kafarta abakin kofar sai kawai taji sarki gulbas ya kira sunanta
Cikin sauri ta juyo da baya alokacin dataji zuciyarta ta buga da karfi
Kawai sai yace mata ki ci gaba da lura da wannan birni ni
kuma a yau zan fara kokarin gano maciya amanar da suke masarautar nan
Tace babu damuwa sannan ta fice daga cikin turakar
Fitarta keda wuya sai kofar turakar ta maida kanta ta rufe
Kai tsaye ta wuce cikin dakinta ta kullo kofa ta rufe rufe ruf
Kawai saita tuntsure da dariya tace ai tuni na gama toshe hanyoyin da zakabi ka iya gano tanadin da kakeyi akanka
Don haka gaba daya yanzu idanu zan zuba muku har sai kun gama shan wahalar ku sannan zan mallaki abin da kuke ta rigima akai
Tana gama fadin haka sai ta murtuke fuska sakamakon ganin wani farin tsuntsu zaune akan tagar dakinta ya kura mata ido
Da alama duk abinda take fada yana saurarenta tana ganin wannan tsuntsu sai taji ajikinta bata amince dashi ba
Koda suka hada idanu da wannan tsuntsu sai take ya bude fuka fukansa ya tashi sama da nufin ya tsere mata
Cikin sauri ta karanta dalasiman tsafi kawai sai wata
ragar tsafi ta bayyana ta bi Wannan tsuntsu da gudu ta cafkeshi ya kasa ci gaba da tafiya

Take ta tashi sama tabi wannan tsuntsun donta kamashi ta gano meye dalilin zuwansa
Tana zuwa daidai inda yake sai takai hannunta don ta kamashi
Kwatsam ba zato ba tsammani sai taga wata guguwa da karfi ta taso daga nesa da ita

Kafin ta ankara tuni ta dagata ta buga ta da bango
Sannan
ta shuri tsuntsun suka bace gaba daya
Cikin matukar fusata itama ta rikide ta koma guguwa sannan ta tashi ta bishi
Sai dai kash ! Tuni sun bace mata da gani
Bisa dole ta dawo kasa Lokaciin da hankalinta yayi matukar
dugunzuma ta rasa mai ke mata dadi kawai saita ta karkare
ta kwarara uban ihu taji kamar ta fashe da kuka saboda rashin sanin daga ina wannan tsuntsun tsafi yake
Domin tabbas asirinta yana daf da tonuwa idan har batayi
da gaske ba tana da yakinin 'yan leken asiri ne suka turo shi
To amma abin tambayar shine Daga ina yake kuma wanene ya turo shi?
Nanfa hankalinta ya kara dugunzuma fiye da ko yaushe
Ba shiri ta juya cikin dakinta don tayi zuzzurfan tunani
akansa da kuma hanyar da zata bullo masa
Tana shiga cikin turakar tata sai ta sami guri ta zauna
gefen wata kujera ta fara tunane tunane daban daban

Acan cikin turakar da sarki gulbas yake kwance kuwa gimbiya suhaila na fita daga cikinsa bata jima ba
Sai ya fara karanto wasu kalaman tsafi marasa wahalar furtawa
Faruwar hakan keda wuya kasa ta fara rawa tana tsagewa
wani sauti ya dinga tashi daga cikin kasa
Jim kadan
saiga wani matashin aljani ya ratso Daga cikin karkashin kasa ya taso samanta

Shi dai wannan aljani siffofinsa gaba daya irin na sarki gulbas ne babu wani banbanci atsakaninsu kamar an tsaga kara

Babu alamar da zata nuna maka bashi bane komai kallon kurullanka

Yana bayyana sai ya zube kasa yayi sujjada ga sarki gulbas yace
Gani ya shugabana me kake bukata yamzu na biya maka ita?
Dajin wannan tambaya sai sarki gulbas ya dube shi yace
Inaso yanzu ka tashi ka shiga ko'ina a gidan sarautar nan
Amatsayin ni kayi mini leken asiri kan duk abubuwanda suke faruwa cikinsa kazo ka sanar dani
Don hakika ina da yakinin akwai tuggun da ake shiryawa anan gidan
Dajin haka sai aljanin ya rissina yace an gama ya shugabana
Yana gama fadin haka ya tashi ya fice daga cikin turakar
yana tafiya ta kasaita duk da cewa kuwa ga ciwuka nan ajikinsa rututu kamar yadda suke ajikin sarki gulbas
Koda fitarsa daga turakar sai ya fara kutsa kansa ko ina na masarautar cikin wani wani azababben sauri
Duk inda ya ratsa sai kaga ana kai masa gaisuwa kuma
ana binsa da kallo cike da mamakin yadda yake tafiya da kuzarinsa duk da munanan raunikan da suke jikinsa
Hatta cikin dakunan da suke rufe sai daya dinga ratsawa
yana ganin duk abubuwan da suke faruwa
Yana cikin tafiyar ne yazo giftawa ta kofar turakar gimbiya suhaila
adaidai lokacinda yake wannan zagaye ne
Yazo giftawa ta kofar tagar gimbiya suhaila kwatsam sai yaga giftawar wannan farin tsuntsu yana kallon tsuntsun yaji zuciyarsa bata gamsu dashi ba
Sannan ya hango sanda yanar tsafi ta fito daga cikin turakar ta kama wannan tsuntsu
Har zuwa sanda ta fito tazo da nufin ta kama shi
Koda ganin haka sai yayi fitar burgu daga inda yake boye
Cikin siffar guguwa ya shureta ya bugata da bango ya dauki wannan tsuntsun da nufin
Kai tsaye ya wuce turakar sarki gulbas dashi
Saidai kash!!!!
Hakika rashin sani yafi dare duhu inda yasan abinda
zai faru dashi sanadiyar daukar wannan tsuntsun tsafi da baiyi kuskuren daukarsa ba
Domin kuwa yana daukarsa ne shima yaji gaba daya ya kasa sarrafa kansa kamar an daure shi da murtukekiyar sarkar tsafi
Kawai sai ji yayi shima wata iskar wacce tafi karfinsa ta zukeshi gaba daya har tsuntsun sun bace daga harabar gidan sarautar
Babu irin kokarin da baiyiba domin ya kwace kansa amma ya kasa samun damar hakan bisa dole ya hakura ya zuba idanunsa don ganin abinda zai faru dashi
Tafiyar dakiku dari da sittin kacal sukayi kawai sai iskar ta jefar dashi cikin wani kogon dutse
Wanda ya kasance mai matukar duhu ta yadda ko tafin hannunsa baya iya gani aciki
Yana dira aciki wata yaji kamar an zare masa lakar jikinsa ko tafin hannunsa ya kasa dagawa
Jim kadan sai ga haske ya mamaye kogon wanda saboda karfinsa saidaya
runtse idanunsa don kar hasken ya cutar dasu
Jim kadan saiga boka farraz ya bayyana yana mai kyakyata mahaukaciyar dariya Fuskarsa cike da fara'a
kai kace anyi masa kyautar duniya gaba daya
Koda ya gama shigowa cikin kogon dutsen sai ya ci gaba da dariyar tasa daga bisani kuma ya murtuke fuska ya dubeshi yace
Yakai wannan aljanin hakika hukuncin kisa ne ya dace dakai sakamakon daukar 'yar leken asirina da kayi
Saidai kuma kayi sa'a alkalamina ya riga ya juye akanka ba zan cutar da kai ba
Domin hakan da kayi ba karamin taimakona kayi ba
Inaso ka sani daga ni har hadimai na babu mai ikon shiga masarautar sarki gulbas ya fito a raye duk da karfin sihirin da nake dashi
Kai bama ni ba hatta su jarumi rukyan da boka gulbas
Domin kowa a gidansa sarki ne, don haka ba karamin sihiri na acikin wannan gida ba

Wannan ne yasa duk wanda yayi kuskuren shiga cikin gidan sarautarsa daga cikin mu
Take jikinsa zai zagwanye kamar narkakken mai
Don haka
nima na sami wannan tsuntuwar na sihirceta na turata
cikin masarautar tana yi min leken asiri tana dawowa ta sanar dani
Ba tareda na wahala ba ina daga nan nasan duk motsin
da sarki gulbas da gimbiya suhaila suke
Saidai kuma abu daya daya daure min kai shine

Akwanakin baya gimbiya suhaila ta kebanta da wata kuyangarta
mai suna ruwaisa acikin turakarta Wanda tunda ta karanta
wasu dalasiman tsafi take allon tsafi na ya daina aiki ban iya ganin abindaya faru a sannan ba
Kuma nasan dole abinda suka tattauna akansa abune mai matukar mahimmanci kuma dole sai na gano mai suka tattauna akai
Yanzu kai zan sakeka ka koma gurin mai gidanka duk da cewa ina da ikon kasheka amatsayinka na yaron abokin gaba ta
Amma zan kyaleka ka tafi saboda ka taimake ni ammafa ka sani koda ka koma wajensa baka isa ka sanar dashi wannan abubuwan da suka faru anan ba
Dajin wannan batu sai hankalin aljanin ya dugunzuma ya dubi boka farraz yace
Kai kuwa menene dalilin dayasa ka dauki gaba ka dora akan sarki gulbas da gimbiya suhaila?
Dajin wannan tambaya sai yayi dariya Yace
Ba wai dasu kadai nake gaba ba
Ina gaba ne da duk wani mai burin mallakar KARAGAR AJALI
Domin tun ina karami mahaifina yake bani labarin ta
Kuma nima na dauki kudurin mallakarta saidai kuma tawaya ta guda daya ce
Itace rashin karfin damtse da iya yaki, babu yadda banyi ba akan in zama mayaki amma na kasa
Bisa dole na hakura hakane yasa su sarki gulbas suka wuceni
Amma badon hakaba da tuni na dade da hawa kan KARAGAR AJALI
Duk da haka kuma banfidda raiba domin dukkansu babu wanda ban ginawa mugayen tarkuna ba wadanda ina da yakinin dole sai daya daga cikinsu ya fada
Domin ni kalar baiwar da ubangiji yayi mini kenan ina da baiwar tsara tuggun da zaiyi aiki a shekaru dubu nan gaba
Wannan ne iya amsar da zan iya baka a halin yanzu
Yana gama fadin haka take ya bace daga gurin shida tsuntuwarsa ta tsafi
Suka bar shi shi kadai a sannan ne yaji jikinsa ya saki har zai iya sarrafashi
Take ya kada fukafukansa ya tashi sama cikin tsala gudu domin yaje ya sanar da sarki gulbas abinda ke shirin faruwa
Saboda karfin gudun da yakeyi bai jima yana tafiya ba ya isa bayan katangar gidan sarautar
Yana isa take ya rikide ya kara komawa siffar sarki gulbas sanye da alkyabba
Da kwagirin sarautarsa a hannunsa ya karasa bakin kofar shiga masarautar
Da isarsa bakin kofar sai shugabar dakarun ta rugo aguje ta rissina tace
Barkanka da dawowa ya shugaban mu kawai saita koma cikin dakaru suka fara aikin bude kofar masarautar wacce ta kasance katuwar gaske Kamar kofar shiga wani babban birnin
Ita kanta kubar kofar katuwar gaskece domin sai dakaru goma sun hadu suke iya dagata
Koda ya wuce sai suka mai da kofar suka rufeta bam
Wata daga cikin dakarun ta dubi shugabarsu tace anya kuwa daya daga cikin mu yaga lokacin da sarki gulbas ya fita daga cikin gidan nan?
Dajin wannan tambayar sai ta girgiza kai tace tabbas bata nan ya fitaba
Amma babu yadda zamuyi domin mutum ne da gidansa sai yadda ya tsara
Tana gama fadin haka saitayi shiru da bakinta bata kara cewa komai ba
Lokacinda aljanin nan ya shiga cikin gidan sarautar cikin siffar sarki gulbas
Sai ya dinga tafiya cikin sauri don ya isa cikin turakar sa ya sanar da sarki abinda yake shirin faruwa
Duk inda ya zo giftawa take sai kowa yabar abinda yake yi ya kame yana girmama shi
Har ya isa bakin turakar ya bude kofar ya shige ciki, aikuwa kafarsa na shiga ciki sai yaji kansa ya sara da karfi
Take anan ya manta da duk abubuwanda da boka farraz ya fada masa
da isarsa gaban sarki gulbas sai ya fadi yana zazzare idanu ya kasa bayanin Komai
Ya tsaya kame kame , da ganin haka sai sarki gulbas ya kura masa idanu yana nazarin halin da yake ciki
Daga can kuma sai yace yakai hadimina tabbas na lura da cewa bai kamata ka kasance acikin hadimai na ba
Domin ba zaka iya biya min bukatu na ba,
Kuma ina mai tabbatar maka cewa nan da dan wani lokaci zan gano abinda kwakwalwarka ta kasa dauka. Kai kasheka zanyi yanzu
Dajin haka sai aljanin ya rikice ya fara rokon sarki gulbas yayi masa afuwa amma ko saurarensa baiyi ba
kawai sai ya nunashi da yatsansa aikuwa take wata wuta ta fito daga jikinsa ta kama aljanin ta babbakeshi
Kurmus tokarsa ma ta tashi tabi iska kamar babu abinda ya faru

Ita kuwa gimbiya suhaila lokacin da wannan iskar ta shureta ta buga ta da bango
Ta dauke wannan tsuntsun tsafi tana mikewa saitaga tuni iskar da tsuntsun sun bace mata da gani kawai sai tayi tsaki
Ta ciki yatsanta tace
Du yadda akayi nima bani kadai ce nake dakon su mahaifina ba akwai wani daban
Amma duk halinda ake ciki lokaci zai bayyanashi
Tana wannan zancen zucin saita koma dakinta ta janyo labule da tagogi ta rufe
Sannan ta zauna akan kujerar da take dakin a gaban kujerar kuwa taburin cin abinci ne
An zuba abinci da abin sha iri daban daban na alfarma
Ba shiri ta kama cin abincin tana gamawa saita tashi ta shiga bandaki da yi wanka sannan ta shafe jikinta da turarruka kala daban daban
Tana gamawa saita shige cikin wani daki dake turakar tata
Inda anan ne take ajiye duk wasu kayan sirrinta, tana shiga dakin ta turo kofa ta rufe
Sannan ta cire tufafin da suke jikinta gaba daya,
Ta dauko wasu daban wadanda suka kasance kayan yaki ne domin gaba dayansu an kerasune da zallan bakin karfe
Irin kirar kwararrun makeran birnin sin ta sanya ajikinta
Wohoho abinka da mace me kyau musamman ma idan ta hadu da kyawu dan uwanta
Aikuwa koda ta sanya wadannan kayan yaki sai gashi sun fito da tsantsar kyawun da allah ya bata da kuma siffarta ta jarumtaka

Ita dai gimbiya suhaila ta kasance doguwar macece amma ba can ba
Tana da zara zaran yatsu sannan kaurin jikinta daidai misali ne
Idanunta kuwa dara dara ne masu haske kamar madara
Gashinta baki ne sidik sai sheki da walwali yake ya zuba har zuwa mazaunanta
kirjinta a cike yake, hakama kugunta, cikinta kuwa ashafe kamar bata cin abinci
Hakika duk. Inda ake kwatancen mace mai cikar kyawu gimbiya suhaila ta kai
Tana gama sanya wadannan tufafin sai ta dauki takobin ta
Ta rataya a gadon bayanta sannan ta dauki kwari da bakanta ta rataya su
Sannan ta fito daga cikin dakin ta maida kofa ta rufe
Ta fita daga cikin turakar tata gaba daya ta janyo kofa ta rufeta
Sannan ta nufi inda bargar dawakai take
Tun daga nesa idan dakaru suka ganta take suke buda mata hanya ba tareda sun tsaya yi mata tambayoyi ba
Saboda ita kadaice mai kalar wannan kayan yakin kuma tana sanya su ne idan za'a fita yaki ko kuma zataje farauta farautar sirri
**********KARAGA­R AJALI
3 PART

****************** B

LBR
********************­ HABIBULLAH KBR

Acan gidan sarauta kuwa lokacin da sarki gulbas ya bayyana acikin turakarsa
Babu kowa acikin turakar sai shi kadai adaidai lokacin
ne wata kuyanga wacce take aikin share share acikin turakar ta bude kofa ta shigo domin yin aikinta
Shigarta cikin turakar keda wuya ta wuce can ciki da kayan aikinta
Kawai sai tayi arba da sarki gulbas, cikin razana ta kwarara
ihun neman taimako don a zatonta wani aljanin ke ya bayyanar mata cikin siffarsa
Cikin kankanin lokaci dakaru suka rugo da gudu cikin
turakar don ganin abinda yake faruwa
Koda sukayi arba da sarki gulbas sai dukkaninsu tsaya cak
Bisa rashin tabbacin sanin shine ko kuma bashi bane
Saida sarki gulbas ya daka musu tsawa sannan suka tabbatar da shine
Cikin sauri shugaban dakarun ta ruga da gudu cikin turakar gimbiya suhaila ta sanar da ita cewa ga sarki ya dawo
Take kuwa tabar abinda takeyi ta tafi cikin turakar tasa
Tana ganin halinda yake ciki saita umarci wata badakariya
dataje ta taho da likitar masarautar
Cikin kankanin lokaci ta tafi cika umarnin da aka bata
Kafin su iso tuni Gimbiya suhaila ta debo wasu magunguna ta fara aikinta akan sarki kafin likitar ta iso
Ragowar dakarun na tsaye sun zuba idanu cikin matukar damuwa kan halinda sarki yake ciki

Bayan isowar likitar masarautar sai da aka shafe sa'o'i biyar ana aiki akan sarki gulbas sannan ya dawo cikin hayyacinsa

Farfadowarsa keda wuya saiya dubi gimbiya suhaila
Aikuwa take yaji zuciyarsa ta buga da karfi wanda shi kansa ya kasa gane dalilin hakan

Kawai sai ya kurawa kwayar idanunta ido tsawon dakiku ba tareda ya koda kifta idanunsa ba
Yana so yayi wani bincike akanta

Koda ta lura da abinda yake yi sai kawai tayi murmushi kamar bata san me yake shirin yi ba tace
Yakai abbana kai kuwa kallon me kakeyi mini shin baka taba ganina bane? Ko kuwa ka manta da 'yarka guda daya a duniya ne?
Dajin wadannan tambayoyi sai sai shima ya mayar mata da martanin yake
Sannan ya dubi dakaru da likitarsa yace inaso ku bani guri domin na tattauna da 'yata ta cikina

Cikin girmamawa dakarun suka rissinar da kawunansu suka kama hanya suka fice daga cikin turakar suka barsu su biyu rak
Sarki gulbas yace yake 'yata bawai na manta dake bane
Tabbas akwai al'amarin dayake shirin faruwa acikin wannan masarautar
Atsakanin ni da kuma ke amma ya zame mini tilas na gano ko menene wannan abu kafin yazo ya zame mana matsala
Koda jin haka saita tuntsure da dariya tace haba ya abbana shin aduniyar nan
Akwai wani mugun al'amari wanda zai iya faruwa har muji tsoron zuwansa
Kadafa ka manta shi kansa tsautsayi yana tsoron tunkarar wannan masarautar

Kai bama kaiba ni kaina daka haifa na gaji sadaukantaka
a nono don haka babu abinda za taba firgitani a rayuwa bare kuma kai da kake matsayin fasa taro afilin daga
Koda tazo nan a zancenta sai kawai yayi wani guntun murmushi mai nuna rashin yarda yace

Ke yarinya ce kuma mace tunaninki b zai taba zuwa daya da nawa ba
Don haka bazan taba gasgata zancenki ba sai nayi bincike mai zurfi sannan zan duba
Abubuwan da suka faru acikin wannan masarautar bayan tafiyata
Kuma duk wanda na sami hannunsa acikin yunkurin cin amanata to tabbas sai na dauki mummunan hukunci akansa

Komai kusancinsa agurina domin ba zan taba yarda da maci amana ba
Dajin haka saita yi wani murmushi mai nuna yarda da kanta tace
Ni kuwa zanso naga an kama wannan maciyin amanar da kuma hukuncin da doka zata dauka akansa
Tana gama fadin haka saita juya ta kama hanyar fita daga cikin turakar
Har ta dora kafarta abakin kofar sai kawai taji sarki gulbas ya kira sunanta
Cikin sauri ta juyo da baya alokacin dataji zuciyarta ta buga da karfi
Kawai sai yace mata ki ci gaba da lura da wannan birni ni
kuma a yau zan fara kokarin gano maciya amanar da suke masarautar nan
Tace babu damuwa sannan ta fice daga cikin turakar
Fitarta keda wuya sai kofar turakar ta maida kanta ta rufe
Kai tsaye ta wuce cikin dakinta ta kullo kofa ta rufe rufe ruf
Kawai saita tuntsure da dariya tace ai tuni na gama toshe hanyoyin da zakabi ka iya gano tanadin da kakeyi akanka
Don haka gaba daya yanzu idanu zan zuba muku har sai kun gama shan wahalar ku sannan zan mallaki abin da kuke ta rigima akai
Tana gama fadin haka sai ta murtuke fuska sakamakon ganin wani farin tsuntsu zaune akan tagar dakinta ya kura mata ido
Da alama duk abinda take fada yana saurarenta tana ganin wannan tsuntsu sai taji ajikinta bata amince dashi ba
Koda suka hada idanu da wannan tsuntsu sai take ya bude fuka fukansa ya tashi sama da nufin ya tsere mata
Cikin sauri ta karanta dalasiman tsafi kawai sai wata
ragar tsafi ta bayyana ta bi Wannan tsuntsu da gudu ta cafkeshi ya kasa ci gaba da tafiya

Take ta tashi sama tabi wannan tsuntsun donta kamashi ta gano meye dalilin zuwansa
Tana zuwa daidai inda yake sai takai hannunta don ta kamashi
Kwatsam ba zato ba tsammani sai taga wata guguwa da karfi ta taso daga nesa da ita

Kafin ta ankara tuni ta dagata ta buga ta da bango
Sannan
ta shuri tsuntsun suka bace gaba daya
Cikin matukar fusata itama ta rikide ta koma guguwa sannan ta tashi ta bishi
Sai dai kash ! Tuni sun bace mata da gani
Bisa dole ta dawo kasa Lokaciin da hankalinta yayi matukar
dugunzuma ta rasa mai ke mata dadi kawai saita ta karkare
ta kwarara uban ihu taji kamar ta fashe da kuka saboda rashin sanin daga ina wannan tsuntsun tsafi yake
Domin tabbas asirinta yana daf da tonuwa idan har batayi
da gaske ba tana da yakinin 'yan leken asiri ne suka turo shi
To amma abin tambayar shine Daga ina yake kuma wanene ya turo shi?
Nanfa hankalinta ya kara dugunzuma fiye da ko yaushe
Ba shiri ta juya cikin dakinta don tayi zuzzurfan tunani
akansa da kuma hanyar da zata bullo masa
Tana shiga cikin turakar tata sai ta sami guri ta zauna
gefen wata kujera ta fara tunane tunane daban daban

Acan cikin turakar da sarki gulbas yake kwance kuwa gimbiya suhaila na fita daga cikinsa bata jima ba
Sai ya fara karanto wasu kalaman tsafi marasa wahalar furtawa
Faruwar hakan keda wuya kasa ta fara rawa tana tsagewa
wani sauti ya dinga tashi daga cikin kasa
Jim kadan
saiga wani matashin aljani ya ratso Daga cikin karkashin kasa ya taso samanta

Shi dai wannan aljani siffofinsa gaba daya irin na sarki gulbas ne babu wani banbanci atsakaninsu kamar an tsaga kara

Babu alamar da zata nuna maka bashi bane komai kallon kurullanka

Yana bayyana sai ya zube kasa yayi sujjada ga sarki gulbas yace
Gani ya shugabana me kake bukata yamzu na biya maka ita?
Dajin wannan tambaya sai sarki gulbas ya dube shi yace
Inaso yanzu ka tashi ka shiga ko'ina a gidan sarautar nan
Amatsayin ni kayi mini leken asiri kan duk abubuwanda suke faruwa cikinsa kazo ka sanar dani
Don hakika ina da yakinin akwai tuggun da ake shiryawa anan gidan
Dajin haka sai aljanin ya rissina yace an gama ya shugabana
Yana gama fadin haka ya tashi ya fice daga cikin turakar
yana tafiya ta kasaita duk da cewa kuwa ga ciwuka nan ajikinsa rututu kamar yadda suke ajikin sarki gulbas
Koda fitarsa daga turakar sai ya fara kutsa kansa ko ina na masarautar cikin wani wani azababben sauri
Duk inda ya ratsa sai kaga ana kai masa gaisuwa kuma
ana binsa da kallo cike da mamakin yadda yake tafiya da kuzarinsa duk da munanan raunikan da suke jikinsa
Hatta cikin dakunan da suke rufe sai daya dinga ratsawa
yana ganin duk abubuwan da suke faruwa
Yana cikin tafiyar ne yazo giftawa ta kofar turakar gimbiya suhaila
adaidai lokacinda yake wannan zagaye ne
Yazo giftawa ta kofar tagar gimbiya suhaila kwatsam sai yaga giftawar wannan farin tsuntsu yana kallon tsuntsun yaji zuciyarsa bata gamsu dashi ba
Sannan ya hango sanda yanar tsafi ta fito daga cikin turakar ta kama wannan tsuntsu
Har zuwa sanda ta fito tazo da nufin ta kama shi
Koda ganin haka sai yayi fitar burgu daga inda yake boye
Cikin siffar guguwa ya shureta ya bugata da bango ya dauki wannan tsuntsun da nufin
Kai tsaye ya wuce turakar sarki gulbas dashi
Saidai kash!!!!
Hakika rashin sani yafi dare duhu inda yasan abinda
zai faru dashi sanadiyar daukar wannan tsuntsun tsafi da baiyi kuskuren daukarsa ba
Domin kuwa yana daukarsa ne shima yaji gaba daya ya kasa sarrafa kansa kamar an daure shi da murtukekiyar sarkar tsafi
Kawai sai ji yayi shima wata iskar wacce tafi karfinsa ta zukeshi gaba daya har tsuntsun sun bace daga harabar gidan sarautar
Babu irin kokarin da baiyiba domin ya kwace kansa amma ya kasa samun damar hakan bisa dole ya hakura ya zuba idanunsa don ganin abinda zai faru dashi
Tafiyar dakiku dari da sittin kacal sukayi kawai sai iskar ta jefar dashi cikin wani kogon dutse
Wanda ya kasance mai matukar duhu ta yadda ko tafin hannunsa baya iya gani aciki
Yana dira aciki wata yaji kamar an zare masa lakar jikinsa ko tafin hannunsa ya kasa dagawa
Jim kadan sai ga haske ya mamaye kogon wanda saboda karfinsa saidaya
runtse idanunsa don

Please Login or Register in order to submit comment