Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

sa na aikata wannan barna amma
ba don ina so ba. Ina mai rokon sarki da ya sa a
gaggauta kashe ni yanzu, domin ba zan iya ci
gaba da rayuwa ba a cikin jin kunyar abin da na
aikata kuma ina rokon alfarma guda daya, idan
har Zalulu ya bar dana Imal a raye a kula da shi
kamar yadda zan kula da shi."
Koda Mahakuf ya zo nan a zancensa sai
ya fashe da kuka, shi kuwa sarki Asmar sai
hawaye ya Zubo daga idanunsa ya bude
hannayensa biyu da kyar yana mai kiran Sunan
Mahakuf. Mahakuf ya mike tsaye ya isa gare shi
suka rungume Juna, suna kuka tare. Jim kadan
sai aka ga jikin sarki ya sandare babu abin da ke
motsi a jikinsa. Nan take gidan sarautar ya kaure
da koke-koke, labarin mutuwar sarki ya yadu nan
da nan.
Ana cikin wannan bakin ciki ne kuma aka
ga dakarun yakin Zalulu, suna barkowa daga
kowacce kusurwa, nan take suka hau mutane da
sara da suka gami da harba kibiyoyi, da kona
gidaje. Nan fa gari ya dada rudewa da iface-iface,
masu gudu ha yi masu neman maboya na yi. Ga
shi a wannan lokaci ina rukunkume da gawar
mahaifinmu ina ta zabga kuka. Koda na ji an ce
ga Zalulu can tare da dakarunsa sun shigo gari
suna barna saii zuciyata ta kufulo, na ruga iiZuwa
bangarena a fusace na debo kayan yakina. Koda
ganina haka sa matata ta rugogareni ta
rukunkumeni tana kuka ta ce,Ya kai mijina ka
yi hakuri ka rungumi kaddara. Kada ka ce za ka
tari danuwanka da yaki, domin ba za ka yi
nasara ba, domin shirrinsa babba ne. Zai fi kvau
ka zo mu sulale mu ka bi barauniyar hanya mu fice daga garin nan in ya so ka manta da cewa kai
dan sarki ne har abada a rayuwarka." Koda jin wannan batu sai na ce da ita
haba abar kaunata ai har abada dan sarki baya
gudun gadon gidansu. Da dai na gudu gwara a
kashe ni a filin daga wajn neman yancina. Ke
dai na umarce ki da ki gudu, amma ni kam babu
gudu babu ja da baya. Idan da rabo ma sake
saduwa a yayin da na zamo sarki."
Ina gama fadin haka na janye jikina daga
nata na ruga da gudu izuwa filin fada, inda ake
fafata yaki, ko waigenta ban yi ba. Ina zuwa
kuwa na iske Zalulu da dakarunsa suna ta
ragargazar fadawan mahaifinmu da dakarunsa, a
lokacin ma saura kiris su gama da su gaba daya.
Nan fa na kwarara uban ihu, sannan na zare
takobina na ruga cikin makiya na hau sara da
Suka. Wohoho nan fa na zame musu alakakai domin duk inda na sa gabana sai dai ka ga maza
na zubewa kasa matattu. Koda danuwana Zalulu
ya hango takobin da ke hannuna wacce ta
kasance ta gadoce tun ta kakanmu, kuma
rantsatstsiya ce, sai yá dakawa dakarunsa tsawa ya
umarce Su da su yi min rufdugu su rabani da takobin. Da yake sarkin yawa yafi sarkin karfi
sai suka yanyameni suka danne ni da
tsiya suka karbe takobin, sannan aka daurenı
tamau de sarka. A gaban idanuna Zalulu ya
kamo mahaifiyarmu ya yi mata yankan rago. NI
kuma sai ya ce a tafi da ni daji a haka rami a
binneni, iya wuya a barni a haka har yunwa da
kishirwa su kashe ni. Kafin a tafi da ni ne ya zo
gabana ya tsaya ya ce,
"Ya kai danuwana ka yi sani cewa bana
son na kasheka da hannuna domin duk irin
tsanar da iyayenmu ke nuna minin kai baka taba
nuna mini ba. Asalima ban da nuna mini so da kauna babu abin da kake mini sai kuma nasiha.
Duk da haka ba zan barka da rai ba, domin idan
kana raye kana da damar tunanin mallakar
karagar mulki."
Yana gama fadin haka na fashe da kuka,
na ce, "Ni dai ka kashe ni yanzu tun da ka kashe
ubanmu, kuma ka kashe umarmu, menene
amfanin rayuwata kawai ka karasa ladanka, ya
zamana kai kadai ne ka rage a danginmu."
Zalulu ya sake bushewa da dariya, sannan
ya
bada umarnin a tafi da ni. Nan take aka daukeni aka kainin can tsakiyar daji aka haka
rami aka binneni iya wuya, sannan aka bar
mutum uku a wajen masu gadina da nufin ba za
su bar wajen ba, har sai na mutu. Sai da na
kwana biyu a cikin ramin nan ba ci, ba sha,
yunwa da kishirwa suka galabaitar da ni,
Rananan kwari kuwa suka yi ta cizon fuskata. A
wayewar kwana na uku ne kawai na ga an karbo
kibiyoyi sun zo sun soke dakarun dake tsarona
su ukun nan. Nan take suka zube kasa matattu.
Ba zato, ba tsammani sai na hango matata ruke
da kwari da baka ta taho gare ni. A guje ta
karaso inda nake ta tone kasa ta fito da ni. Cikin
sauri ta ba ni ruwa kadan na sha na dawo cikin
hayyacina, sannan ta tashe ni tsaye ta na dubana,
ta jani iZuwa cikin jeji. Daga wannan rana muka
Ci gaba da rayuwa a cikin wannan daji da muke
yanzu na zamo mafarauci har kuma na sadu da
kai na kawo ka nan gidana.
Koda hilairu ya zO nan a labarinsa sai ya
yi kaki ya tofar da jini al'amarin da ya girgiza Umairu da matarsa kenan suka fashe da kuka.
CIkin karfin hali da matukar juriya Hilairu ya
ce. Ya kai Umairu ka yi sani cewa ni kam tawa a kare.. Sa'adda boka Shamakalu ya z0 nan a
labarinsa sai ya ga Shafaru ya soma lumshe
idanu alamar Cewa yana jin barci, don haka sai
ya umarce shi da ya kwanta ya yi barci. Shafaru
ya mutsitsike idanunsa ya ce, '"Kash! Amma ban
So barci ya yi mini tsiya ba, domin ina matukar
jin dadin wannan labari domin akwai tausayi da
al'ajabi a cikinsa.
Boka Shamakalu ya ce, Ai duk tausayin
da ke cikinsa da abin al'ajabi bai kai wanda ke
cikin labarin ku ba, kai da danuwanka sarki
Salkuf, domin na kagu gari ya waye ka ci gaba
da ba mu labari in ya so, idan muka sami lokaci
nima sai na karasa maka wannan labari nawa.
SHIN SU SHAFARU SUNA ZUWA
SAMO WADANNAN ABUBUWA GUDA UKUU?

WANE IRIN BALA'T ZA SU HADU DA SHI
A CIKIN DAJIN MUTUWA?

WANE MATAKI SARKI HAMARU ZAI DAUKA
IDAN DAKARU SU
KOMA SUKA GAYA MASA SAKON
BOKA SHAMAKALU? SHIN ATTAJIRI ABAIRU ZAI SAMI NASARAR DAUKAR
FANSA AKAN AMSHIRA DA HUMAILA?
MU HUDU A DAJIN MUTUWA
LITTAFI NA BIYU DON JIN CI GABAN
WANNAN LABARI
DAGA MAIDEBE MUKU KEWA
ABDUL'AZIZ SANI MADAKIN GINI
07028526896
08022496755
Rubutawa Shuraihu Usman
Lambar waya 08140419490
an saka a shafin www.dlhausanovels.com.ng
Ina masu Sha'awar karanta littatafan Hausa, kama daga kan na yake yake, irin na su, Abdulaziz Sani M ginj, Shehu usman Muhd, Muktar Yaron malam, Ashiru Sani Muhd, Nura Iliyasu, Nura sada , isah Muhammad, Sarana mohammed, imrana Musa, Abdurrahman Iliyasu, Kh Abdulkarim Waziri, Sani Yusuf, Rabi'u Muhammad Gumel, ibrahim Adam Usman, Mansur sufi... dama wasu marubutan na da, Nesa ta zo kusa marmaza kuje shafin www.dlhausanovels.com.ng ku downloading duk littafin da kuke da bukata zuwa kan wayarku a kyauta batare da ko sisin ku ba.
kada dai ku manta sunan shafin www.dlhausanovels.com.ng

Shuraihu Usman
08140419490
2020 - DL HAUSA NOVELS

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment