Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka suka karba dan sunsan bala'in Islam.

Suna xuwa gda kaka tahau fada akan sun tafi yawo islam ta xumbura baki tace to waike kakannan mutum baxaije yaga gariba,kaka tace saiku karata ai ganinsu da katuwar leda cike da fruit shiya bawa kaka mamaki tace yanxu islam daga xuwanmu har xaki fara debo mana magana,islam tace kai kuji kakannan batasan y akayi ba amma xata faramin sharri,kaka tace uwar sharri da uban sharri xan miki nidai nasan ko karan haukane y ciji tanimu baxai baki kayannan ba,islam tace toh kuma sai aka samu akasi tunaninki baiyi daidaiba shiya bani,sallamar tanimu suka jiyo a kofa kaka ta dauki mayafi sukuwa suka bushe da dariya.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs* *hamisu* *taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:02 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (31/10/2016 1:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*41*
Kaka tayi tsaki tace ku kuka sani ta fice malam tanimu ta gani a xauren yana ganinta cikin girmamawa y durkusa yana hajiya brk da yamma bakinnan nashi a washe tamkar gonar auduga,cikin mamaki kaka tare brkn mudai,yace dftn kin wuni lfy,tace lfy qlau,yace y kuka baro su alhjn dftn kunxo lfy,cikin xakuwa kaka tace lfy dan duk ta damu taji dalilin daya saka tanimu yake jero mata gaisuwarnan,yadanyi gyaran murya yace dama ina xaune bakin gdan gonata ne islam tace ta sameni ta fadamin abin arxiki shine nace toh baxanyi kasa a gwiwa ba sai naxo nayi godiya,kaka ta kalli tanimu tace wai wanne abune y faru,ya danyi murmushi yace kaya da mahaifinta y bata ta kawowa yan kauye aini ta kaiwa,dariya ce taso kufcewa kaka tace toh ikon Allah gaskiya ni bansan da wannan xancen ba amma kaje gdan ka gani,malam tanimu y tashi jiki duk a sanyaye yace ikon Allah to sai anjima.

Kaka tun daga xaure tafara babaka dariya tashiga gda ta kalli islam tace lallai islam takadirancinki gaba yakeyi yanxu kuma da sabon salon da kika dawo dashi garinnan kenan,dariya islam tayi tace hehheheyy ai maganin marowaci nayi danaje nace masa Allah annabi baxai bani ba kuma kinga ban haura katanga na tsinko ba balle yaje gurin mai gari yace nayi masa sata,tadan wani kashe ido ta karkace baki tace to saina canja salon naje nayi masa dabara na ninkeshi baibai yanxu kinga da kunya yaje y fadawa mai gari wannan maganar dariya su khausar suka tuntsire dashi sukace sai islam din kaka itama islam ta tuntsire da dariya tace ku fada ku kara kaka ta dauki buta danyin alwalar la'asar tace ja'iran kaya xakuyi bayani duk randa kuka hadu da tanimu a hanya.

Malam tanimu kuwa tafe yake a hanya yana surutu yana yanxu ni yarinyar nan xata yaudara lallai kuwa in hakane ta cuceni,ko sallama babu y shiga gdan nasa yana wulli da kwanuka yana lamunde!lamunde!!,wata siririyar bakar mata ce ta futo a daki tana soshe2 tace haba tanimu irin wannan kira kamar xaka fasa gdan,hararanta yayi yace eh inna ma fasa gdan da kudin uban wani acikin ginin gdan wani tsalle tayi tace kaga tanimu karka sake ka xageni ehe,tsaki yayi yace ni banason shashanci islam bata kawomin kaya ba,kallanshi tayi wani sororo tace wacce islam,yace islam yar gdan kaka mana,lamunde tace au dama taxo ne da mamaki tanimu yake kallan lamunde yace kina nufin bata kawo sako gidannan ba,cikin sanyi da murya lamunde tace nifa malam ka sakani a duhu ko tsiren gurin lauwali mahauci kasiyo ka bata ta kawomin yanxu natafi gdansu na anso,tsaki tanimu tayi yace kefa kin fiya shirme anan y labartawa lamunde yadda sukayi da islam,wata guda ta saki ayyuririii ta bugi cinya tace Allah y kara kai amma nayi farin ciki Allah y shiwa islam albarka ta tsikaro baki gaba tace nan da xaka fita sai da nace ka bani 200 kaki ai gashinan yanxu ka bayar a banxa tayi tsaki ta shige daki shima tsaki yayi ya xari buta domin yin alwala.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs* *hamisu* *taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:02 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (31/10/2016 2:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*42*
Anayi sallar isha'i su islam suka shirya suka tafi dandali acan suka hadu da hanne,kallan kallo akeyi tsakanin su islam da yan matan kauyen saboda yadda su islam suka dauke hankalin samarin gurin kowa burinsa y samu matsuguni a xuciyar su islam,su islam kuwa sai daukar kai akeyi basu yarda ba yan mata sai yatsina fuska sukeyi samarin gurin kuwa sai kai kawo sukeyi guri su islam suka samu suka xauna hanne ce tace kuxo mu shiga rawa islam ta wani yatsina fuska tace god forbid ni nayi rawa a kurinnan cikin wadannan kucakan (nikuwa nace kamar da batayi ba 😏) habule ne dan gdan mai gari yanaho yanata washe jajayen hakoransa yana gabxar rake yaxo yana ah islam dita yaushe kikaxo,wani kallon up & down tayi masa ta watsar a dakile tace daxu naxo yace auho y samu kusa da ita y xauna yace ai ban saniba dana kawo miki xabi,murmushi islam tayi tace Allah sarki xuba yaketa yiwa islam ita kuma tana dauke kai su khausar kuwa sai dariya sukeyi a ciki2 wai wannan garujen ne yakeson islam tab way aga dan dugaji πŸ˜‚,hansai ce ta hangosu dama yanxu da ita akayiwa habule baiko a kufule ta taho baxar2 (nikuwa nace wayaga budurwar kauye πŸ™Š) taxo ta tsaya kerere tace habule wannan wanne irin wulakancine hine xaka wulakantani akan wada nan nunar ranar tayi tsaki ta murguda baki,cikin xafin rai habule y mike yace ke hansai ina wasa dakene da xaki kawomin raini,dama islam tun xamanta a kauye ta tsani hansai saboda basa ga maciji,wani murmushi tayi na gefen baki a ranta tace inaga kin manta dako wace islam din kaka,wani sanyaya murya islam tayi tace haba habulena y xaka dunga biyewa karya tana haushi ai saiku xama daya,wata dariya habule y kyalkyale da ita yace kumafa hakane y koma y xauna.

Hansai ce ta xabura ta daka tsalle ta dire tace kan ubancan wace karyar aikuwa yanxu xan nuna miki ni karya ce tayo kan islam da sauri habule y tareta yana kina kuwa da hankali hansai,tace bani dashi kyaleni nafara kwada mata haukar tawa hannu y daga y kwakwkwadawa hansai mari aikuwa dandali akadauki ihu da shewa bakin ciki kuwa y gama turnike hansai kawarta tabawa ta kama hannunta suka tafi gda hansai na ihu tana baxata yadda ba,su islam kuwa basu tashi tafiya gda ba sai 10:00pm habule ne y rakasu yanata rawar kai.

Haka su islam sukaci gaba da hutunsu wasan buya ta dingayi tsakaninta da malam tanimu yau satinsu 2 yau suke shirye2 komawa gda islam dai jikinta duk yayi sanyi saboda tasan haduwarta da yaya Aslam baxatayi kyau ba.

Aslam kwance a daki yanata murmushi danya gama planing din punishment din da xaiyiwa Islam wayarsace ta fara ringing.

_*wannan page 41&42 nakune Aysha Marapha & Mmn twice ina ftn xakuyi manage*_😜

_*masoyan goyon kaka kuyi hakuri darashin jin posting din goyon kaka kwana 2 hakan y farune dalilin wani uxuri daya tasomin dftn xakumin hakuri*_

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs* *hamisu* *taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:02 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (1/11/2016 4:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*43*
Aslam kwance a daki yanata murmushi danya gama planing din punishment din da xaiyiwa islam dan wlh y dauki alwashin itama saita dandana axabobinsa masu xauri wayarsa ce ta fara ringing a bed side drower y dauko wayar ganin mai kiransa da sauri y mike,yace sir brk da rana dftn kana lfy,dagacan akayi magana kawai ji nayi Aslam yana cewa sorry sir wlh y fadamin dama so nakeyi a cikin satinnan na taho,aka kuma magana acan,ganin idanun Aslam nayi sunyi jajawur yace dan Allah kayi hakuri ayau insha Allah xan taho kittt aka kashe wayar,wata iska Aslam y furxar a bakinsa mai xafi y cilla wayar tashi kan gado y wani naushi bango(da sauri na matsa ina xaxxare idanu 😳)tsaki Aslam yayi yace a takurawa mutum an bashi 4 week amma dududu 3 week yayi ace ana wani nemanshi cikin gaggawa,tsaki yayi yace gaskiya sir ka batamin budget dina naso 1 week dinnan da xanyi Ace nayi dealing din islam har saitayi sanyi kayanshi y fara hadawa acikin trolley bag y xari key din mota y futa danyaje y yanki ticket da xai kaishi photercourt a yau.

Su islam kuwa isya driver yaje daukarsu bayan an gama sassaka kayansu a mota suka shiga,islam ce tace wai isya sojan gidanmu bai koma ba,isya yace eh ko yanxu da xan taho naganshi,islam tace wayyoni su khausar ne suka bushe da dariya sukace da kinajin tsoron kika aikata laifi,islam tace baxaku gane ba kunsan shi mugune to yanxu bansan mai xanje natarar y shiryamin ba,kaka tace toh wai mai kikaiwa Aslam dinne kike tsoron haduwa dashi,islam ce tayi kasa da murya tace kaka kinsan halinsa ko banyi masa komai ba mugunta yakemin,kaka tace kwantar da hankalinki naga inya isa in mun koma yace xai tabaki y gani inxan kyaleshi,dariya islam tayi tace yauwa kaka ta shiyasa nake sonki.

Ticket din da Aslam y samu 4:00pm xai tashi lokacin kuma kusan 2:30pm yana dawowa daga airport direct kasuwa y tafi acan yayiwa daddy da Abba sallama,sunyi masa fatan alkhairi da addu'ar samun nasara akan taimakon gaggawa da xasu kai somalia dan kwantar da wata tarxoma amir ma yanacan saboda yanason kasuwanci sannan y wuce gda side din mommy yaje itama yayi mata sallama itama tayi masa fatan alkhairi da addu'a sannan y futa y tafi side din aunty amarya.

Itama y fada masa cikin jinjinawa da karfafa masa gwiwa tace yauwa my son kaga wannan ne farkon aiki da xaka fara futa insha Allah xakuje lfy ku dawo lfy,kuma xakuyi nasara da yardar Allah ai ina alfahari dakai my son murmushi yayi y daura kansa a cinyarta yace ngd aunty na,ta shafa kanshi tace nidai inaso ka xama mai tsantseni akan addininka ka rike sallah sannan duk wani Abu da xai nisanta ka da lahirarka ka gusheshi,tashi yayi yai hugging din aunty amarya yace insha Allah shiyasa nake alfahari daku a matsayin iyayena ngd Allah y saka muku da alkhairi y baku tsahon rai mai amfani,murmushi aunty amarya tayi tace ameen.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs* *hamisu* *taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜


[11/12, 9:30 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (1/11/2016 4:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*44*
Tashi yayi yace aunty na bari naje nayi wanka kinsan 3:30pm xan futa a gdannan tace to y futa,side dinsu y shiga da sauri y cire kayansa y fada bathroom cikin 15 minute y futo shaf2 y shafa mai y taje sumarsa y mulketa da man gashi tuni tadauki kyalli y dada gyarata da comb ya kwantar da sajensa y fesa body spray dauko wata black din riga tadan matseshi mai gajeren hannu y saka anyi rubutu a gaban rigar da farin fenti white trouser pensil y saka y saka wani boob fari agogon gucci y daura a hannunsa fari,turaren fugg y feshe jikinsa dashi hade da tormford tuni y dauki wani fitinannen kanshi y ratayo jakarshi a kafada y futo yana tafiya irinta xaratan maxa yana wani bada fadi y futa side din nasu,side din aunty amarya y koma cake da dambun nama ta baki pick yayi mata a goshi yace tnx my lovely aunty sannan suka futo gaba daya suka shiga side din mommy.

Lokacin daya futo yayi daidai da shigowar isya driver wani kululu cikin islam y bada sauti yana karasowa da sauri Aslam y karasa y tsaya a gaban motar kaka ta futo su Amira suka futo amma Islam takasa futowa,hugging din kaka yayi yace my granny yau xan koma saboda an kirani zamu tafi somalia dan kwantar da wata tarxoma kaka tace toh Allah y tsare y kiyaye ya kuma bada sa'a mai gdan,saita fara kuka da sauri Aslam y rungumota yace haba kaka ai saiki sacemin gwiwa habar xani tasa ta goge kwallar fuskarta tace insha Allah zakayi nassara kawai su aunty amaryama suka fara kukan dakyar y lallashesu sukayi shiru,ammafa banda islam da taketa raba idanuwa a mota.

Islam a ranta tace gashinan dai mutum da kyau 100% amma sai cin xali da mugunta y iya ta karashe maganar da murguda haki,(nikuwa nace wayaga harara a duhu baisan kinayi ba)aunty amarya ce tace islam ke baxaki futo va kuyi sallama futowa tayi a motar tana xumbura baki tana kunguni,tace Allah y kiyaye y tsare y bada sa'a,wani dadi yaji a ranshi y sakar mata wani sansanyan murmushi yace ameen,islam kuwa mutuwar tsaye tayi tace a ranta kan ubancan dama yaya Aslam y iya murmushinnan tashin mota taji itace ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs* *hamisu* *taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:30 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (4/11/2016 5:00pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*45*
Firgigit ta dawo daga tunaninta tace kai dama haka yaya yake dakyau (nikuwa nace da sai yau kika sani πŸ™„) dinfil (beutifull point) dinta ta taba tace Ashe harda irin abuna yake dashi saikuma tayi wani farr da ido tace to ta yaya ma xan san kyawunsa mutum kullum fuska a turbune tamkar wanda akayi masa alkawar da tashin kiyama,kallan gabas da yamma tayi taga ita kadaice a waje da sauri ta arci na kare sai part din kaka,tana shiga ta tire akan cinyar kaka,kaka tace wash xaki ballani fa,xumbura bari islam tayi tace kiji kakannan to dududu nawa nake,aunty amarya ce tace a'ah ina laifin kice yanxu aka haifeki,dariya islam tayi tace Allah aunty amarya inajin da xamuje a aunani da jaririn da aka haifa yau to kila y fini nauyi ta karashe maganar da washe baki,aunty amarya tace ashema kasa kikeci,mommy tace rabuda aunty yar gatan kaka waya isa y shiga tsakaninki da kaka,islam tayi farr da ido tace wlh yaji kunya duka aunty amarya ta kaimata ta goce,kaka tace Allah xamu bata fateema aunty amarya tace haba kaka islam ce kullum sangartar tata gaba takeyi sam2 batasan ta girma ba,khausar ta tashi tace ni bari naje gda islam tace muje narakaki Amira tace ni wanka xan shiga saikin dawo suka fice,suna xuwa daidai gate din su khausar tace to iyanan xan tsaya baxan shiga ba ki gaida mammy kan khausar tayi magana har islam ta juya ta arta ana kare (nikuwa nace ayi mutum baya gajiya da gudu saikace dan barewa😏
).

Aslam kuwa yana xuwa lokacin an fara kiran passenger yaje akayi sicreaning dinshi y wuce yahau fight 4:00pm dai2 flight dinsu y daga sai photercort.

Yana sauka a jirgi ya futa da safwan y gani yaxo daukarshi,y shiga mota tun a hanya safwan y fara mita tamkar y ari baki,akan tun yaushe yake kiranshi a waya gashi yanxu har Saura 2 days suyi tafiya xuwa somalia banxa Aslam yayi masa y kwantar da kanshi a seat din mota y lumshe idanunsa kawai tunano karamin bakin islam yakeyi lokacin da takeyi masa addu'a wani sanyi yaji acikin ranshi baisan lokacin daya saki murmushi ba,safwan kuwa jin yanata babatu ba'a bashi amsaba shine y kular dashi juyar da kanshi yayi gurin Aslam dan lokacin harsun karasa gda ganin Aslam na murmushi yace lallai ma guy dinnan watako ninake shirmena baima san abinda nake cewa ba,cinyarshi y daidaita y daka masa duka firgigit Aslam y dawo daga duniyar tunaninsa yana islam.

Dariya safwan y tuntsire dashi yace ai dama tunda naga tunaninnan naka yayi nisa nasan tunanin your lovely jerry dinka kakeyi da alama wannan karan ma tayi abinda ta saba dan kyankyasamin naji y kamo hannun safwan,kwace hannunsa Aslam yayi yace dallah malam sakeni baxan fadaba sainaji mata y bude gambun motar y fice.

Taku har kullum
*sisin mama*

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*mrs hamsu taura*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 9:30 PM] β€ͺ+234 803 841 7219‬: (4/11/2016 5:30pm) *na* *umma* *yahya* *musa*

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*46*
Da sauri safwan ma y futo y rufe motar yabi bayan Aslam side din safwan suka shiga pallo ne sai kayan kallo sai kujeru brown & milk sai center carpet da center table sai bedroom kuma bedroom din Aslam y wuce jakarshi y ajiye y dauro alwala y futo y shimfida sallaya sai da yayi nafila raka'a biyu sannan yayi sallar la'asar safwan kuwa dayake y riga yayi kawai kwanciya yayi akan gado,sai da Aslam ya idar da sallarsa yayi axkar kamar yadda yaxo a sunna y dade yana kwararo addu'a sannan y shafa y kalli safwan yace tashi mu tafi gurin canal kasan daxu y kirani nace masa yau xan shigo,safwan yace gaskiya kam gwanda muje kaima a jikaka da naira dan yanzu accaunt dina taff yake,Aslam yace kai haba maxa tashi mu tafi da sanyin safiya ake kamun fara,dariya safwan yayi yace dan wadannan farin babe ne dan 1 million ake sakawa duk wanda aka xaba a tafiyar da sauri suka futa sai da suka biya suka gaida aunty (mmr safwan)ta tambayi mutanen gda yace duk lfy suna gaisheku tace tom ina amsawa sannan suka futa.

Sai da suka nemi permission sannan suka shiga office din canal yunusa safana kamar yadda nagani a karamin allo an sakala a kofar kafin ka shiga,suna shiga suka sara masa suka kame time din yana duba yadda akayi ta'asa a somalia a laptop dinshi y dago kyakykyawan dan fulanine yana da siririn bille a kumatunshi,yadan manyanta xai kai 55 year y nuna musu kujera yace have a seat dada kamewa sukayi suka sara masa sannan sukace tnx sir suka xauna.

Kallan Aslam yayi yace haba umar y kake wasa da damarka,kasan yawan sojojin da sukeso a turasu aikinnan saboda in harkun yi nasara a aikinnan bakaramin girma xa'a kara muku ba,sunkuyar da kai Aslam yayi yace sorry sir wlh gocewar kashi nayi to lokacin da safwan y fadamin ina kwance shiyasa banxo ba,murmushi canal yayi yace haba Aslam karka bawa sojoji kunya mana common gojewar kashi ta kwantar dakai to ina wadanda afilin yaki xasu karye amma saboda tsabar tashin hankalin da suke ciki basa sanin sun karye karka bani kunya mana ina maka kallon jarumi shiyasa na xabeka dan ku sani in kunyi bajinta to tamkar ni kuka kare,suka hada baki sukace insha Allah baxamu baka kunya ba,yace to Allah y tai aka xaku iya tafiya sukace ameen suka mike,yace kaje ka bawa cashier accaunt number dinka xakaji alert insha Allah yau,yace OK sir tnx suka ficw direct cashier office suka wuce y bada accaunt number dinsa sannan suka koma gda.

Suna xuwa gda safwan yace eyya dan'uwa Ashe gocewar kashi kayi,yace eh safwan yace garin yaya,Aslam yayi tsaki yace inna fada makama dariya xakamin cikin yanayi na tausayawa safwan yace y xa'ayi nayi maka dariya,anan Aslam y lbrtwa safwan abinda y faru tun ranar daya koma har ranar da islam ta fada masa itace ta xuba masa karkashi,da kuma xaman da yayi najira ta dawo yayi mata hukunci sai kuma canal y kirashi,dariya safwan yake babakawa sosai harda faduwa banda kwalla data taru a idonsa yace kai amma yarinyarnan ta birgeni wlh kajifa sunan data saka maka wai dan gurguπŸ˜‚,Aslam yace to dallah menene

Please Login or Register in order to submit comment