Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Neman advice yadda dat moron baxata shigamin gd ba amma kai kake cewa I shud let her in why!why!!why!!! Sai ni kadaine namiji why let them let her marry some one meyesa Dad zasu min haka I swear by almighty danasan abinda zai faru dani da I shud had never go there yana Kai nan yayi shiru hade da tamke face kamar Wanda yaga mutuwa shiko Najeeb abin dariya yabasa amma ya danne haka yayi ta calming na a6okinsa har yasamu yadan sauka suka wuce yawo abinsu..._

*****
_Nan gidansu Humaid kuma tun safe yan uwa suka fara halattar gidan ciki harda mutan gombe da Yola kamin 11:00g gida ya cika da yan uwa..._
_"Su aunty Rahina kam can wani katon shopping mall suka je hado kayan lefe sosai suka jidi kaya masu kyau da tsadda akwati 12 suka cika wa amarya da duk wani abinda ake bukata.haka bangaren gida granpa yasa naira a kayan kicin inda yasha haddadun kayan waje kayan furniture's dasu bed km duk Dad ne ya dau nauyi va'a magan masu karatu wannan shi ake kira halacci ko yar goma albarka wae'nan kaya.. Mum kam duk abin duniya ya isheta yadda taga wannan gata wa wace batama kai yarta matsayiba gashi ita ta shigo ne daniyan cin arxiki amma Allah yana fin karfinta ai yazama dole Humaid ya auri Yaseera dan ta wawushe musu arxiki duk wanann mg'n tana yinsane a zuci yayinda wasu ke ta faman hiransu duk jiran zuwan amarya ake ._


_"Duk wanann Abu da akeyi Yaseera bata sani ba coz suna can ita da frnds nata suna nasu bidirin.._

***
***
_4:30 sharp su Hamida suka isa abuja nan aka xarce dasu gidan su Humaid.. Guuuda kawai kake ji cikin gidan nan fah aunty Raheena ta kama hannunta ta fitar da ita daga motan fuskanta dauke fal da murmushii tajata xuwa wani daki daka ware musu ta'ajiyeta kan gado su Bahijja da aunty Biba suna biye da su kuma suna mamakin irin karamcin mutanenn..aunty Raheena CE tace feel free Hamida nan gida neh am ur Mum kinji saki jikinki nan suka gaisa da su anti Biba da sauran matan haka akayita shiga musu da girke girke Kal@2 .._
_"Sunci sunsha suka soma rama sallah'n Kansu har magrib ta gabato suka idar".._


*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�



*page*2鈨�6鈨b啑3鈨�0鈨�



**** _bayan sun idar da salla'n both magrib and isha suka bude shafin hira sai yabon dangin ango ake ita dai Hamida binsu take da ido kadai dan ita zuciyakyakyawa take da tunani iri iri..._

'_A can falo kuma aunty Raheena CE tace hjy wlh sai kunga matar Humaid kyakyawa da ita kuma yarnyr da gani yr mutunci ce, hjy tace ai alhamdulillah tun banganta ba amma naji ina sonta har cikin raina nan akayita yabon Hamida kowa da nasa talk din..._

_"Mum tana daga daki ita kadai dan ita haushi suke bata yadda suke wani ji amaryansu yasa ta gommaci zaman daki gashi Yaseera bata dawo gida ba and bata fatan ta dawo ta riski wanann bad news tana cikin tunani taji murayn Yaseera tace"mum wai meke faruwane gidanan duk mutane sun cika gida??" A firgice tace em..em.. Dama yan uwan Dad neh suka zo ta karashe mgn'n like munafuka._
_"Yaseera tace shine duk sun zo sunata wani guda da shewa nifa da nasan suna nan da ban dawo bah dama yau akoi till down a club mtswww ta fice dakin Mum fuuuu.. Tayi nata room'n cox a gaje take likiss..._

" _after like 30mins Humaid na hango cikin parlour yan uwa na mishi tsiya ango ango kasha kamshi shi ko only smiling yake binsu dashi coz duk haushin su yake ji cikin Aunty Raheena ce taja hannunsa suna haurawa sama coz tana son ganawa da danta suna a balcony tace Humaid wlh kayiwa allah godia dayabaka Hamida matsayin wife coz da gani yarinyar xatayi hankal....basu karasaba mgn'n va sandiyan ganin Yaseera ta sulale kasa luuuuu...dama fitanta dakin kenan tajiyo maganar auren Humaid,Aunty Raheena ce tayo kanta da wuri tana kiran Mummy da karfi sai ga Mum da gudu tana tambayar lpiaa shi ko Humaid ko a jikinsa illah ma wucewa dakinsa dayayi coz bazai tsaya tolerating din nonsense dinann ba...an debo ruwa an wasa mata amma bata farfadoba HK'n yasa a fita da ita xuwa hospithk ..._

_Gidan fa hk yazama Mum na asibiti da yarta, Humaid ma nacan dakinsa yana ta tunanin azaban da zai ba yrny'r da aka auramasa ...suma Hamida suna can masaukinsu hk yan uwa suna nasu masaukin ,,Inna Ramatu ma nacan Maya bolwa da nata muguntan toh fa hk suka raba wanann Daren..._

***

```washegari```


_"Acan asibiti Yaseera ta farfado sai faman surutai da kyar tayi shiru kuma likita ya shaida musu irin kwayoyin da take sha na zubar da ciki da sauran su yana Neman batamta koda and more tana son Abu Dan hk a taimaki zuciyarta if not zuciyarta xai iya bugawa at any moment da likita ya gama yima mum bayani ya sallame su.._

_"Can gidan kuma tun safe baka jin komai sai hayaniya da surutai duk da auren yazo kuraren lokaci bai hanasu gudanar da walima Dan yanxu HK suna ta preparation na wani small liyafan da suka hada .gashi Aunty Raheena ta kawo yar make up (miemie bee馃憚) da masu gyran jiki an fitar da yarta coz tana jin Hamida kamar yarta..._

_10:30am kowa ya halacci wajen dake a filin gdn za'yi wata malama suka gaiyato ita tayi ta wa'azi kan zaman auren da sauransu.._
_"Amarya Hamida tayi kyau sosai sai kace ba itace miemie bee ta cancadamata kolliya tasa wata super blue mai ratsin pink a jiki waw gaskiya ta fita sai kace _fannah'n Anas a tana tare dani_....

_HK aka kammala walima cikin ikon allah anci an sha Dan na ga wasu yan kwadayi kamar yan group na"_*_Faxy novel, zauran littafan Hausa, Munie novels, dandalin Billylosh, da dauransu_*

_Billylosh kam har kashin Kazan ba'a bariba lolz_馃槣.

_"4:30pm akayi budan kai amarya tasha kewta iri iri inda bayan sallahn magrib za'a kwasheta a kaita gidanta dake maitama..duk abinan da akeyi su Mum da Yaseera suna gani bakinci ki kam sun sha kuma sun tsorata da kyan Hamida da suka gani tun ba gashin kantaba ma.._

_niko munie lurv na fadawa mentor na Billylosh ai kadan suka gani_

_7:30pm dot aka xo tfy da amarya Kai make up na yanxuma kamar yafi na dazu kyau tasha lifaya maroon tayi kyau ga uban make up OMG!..nan fa aka kaita gidanta basu dau wani lokaciba suka soma watsewa tana ta ihu tana kuka da kyar su Ka lallabata suka tfy...._



*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂p煄€?

?馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰



*WRITTEN BY MUNIE LURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�




*_Dedicated to Aneelurv_*


*page*3鈨�1鈨b啑3鈨�5鈨�


**** _tayi kuka ta gaji ta zauna zaman jiran angonta.._

_"Karfe 10:00pm su Najeeb da sauran frnds sunyi sunyi su rakasa amma tir ya tirje kan fa shi bai ga abin rakiya gun wannan amaryan su barsa kawai ya je shi daya ba yadda suka iya hk suka barsa ya tafi amma sai da suka ishesa da tsiya kan wai ai baya so su gan masa mata neh duk acikin kishi neh shidai bai musu maganaba illah ma tfyn sa da yayi already daman sun sai masa duk wani abinda bride ke bukata a wannan rana da kyar ya yarda kan xai bata.._

_"Ita kam Hamidat har bacci ya fara daukanta cox yanxu is 10:30pm..tana a kishingide jikn gadonta taji alamar tsayuwan mota batayi yinkurin tashiba har taji alamar bude kofa sai ta xata xai bude nata sai kuma taji sabanin hk part dinsa ya nufa bayan ya ajiyemata kajin kan dinning. Shiru2 bata ji shigowarsa dakinta har 12:00,hk'n ya tabbatar mata kan baxai shigoba hawaye na bin kunchinta ta tashi tayi locking door nata taxo tayi lamo kan bed da tunani iri iri cikin zuciyarta kuwa tace:_

_Ita ko a takarda da film tana ganin ango da abokansa an rakashi dakin amarya, hmm tace nasan shima baya sona shiyasa baya marmarin zuwa ganina kuka ne yaci karfinta tayi mai isarta hk har barawon bacci ya saceta_..

_"Bangaren Humaid the same thing yana shiga daki ya rage kayan jikinsa ya fada toilet ya watsa ruwa koda ya gama shiryawa ya xo kwanciya kalaman grandpa da dad neh ke yawon cikin brain dinsa kan:_

_Humaid mun baka amanar Hamidat tana a matsayin kanwar Ka idan kabari wani Abu ya cutar da ita ba mu yafemaka ba treat her as your younger sis love her as ur wife made her happy just as u made ur love once da karfi yace no..no..no bazan iyaba dad I can't yana fada yana lumshe idonsa har bacci ya daukesa..._

***
***
_Next day basu suka tashiba tun salla'n asuba sai 9:00am wanann dinma bugun kofa ne ya tada Hamida while shi Humaid bai ma jiba yanata suburbudan bacci.._

_'A bakin kofa da ta bude taga wata yarinya wacce baxata fi yrs dintaba da murmushi dauke a fuskanta tace "good morning my aunt" mrng a takaice Hamidat tayi replying"tace ni sunana basma mummy neh ta aikeni tana referring da (aunty Rahena) kulolin hannunta ta amshe suka shiga ciki bayan sun ajiye a dinning Hamida tayi da basma ta sauna amma taki tace zata tafi amma zata dawo badan tasoba ta barta ta tafi itama daki ta nufa tayi wanka ta shirya cikin simple Arabian gown batayi wani make up bah illah powder da lipstick data shafa ta sauko tanufi kitchen Kazan jiya data gani tayi worming dinsu ta zo ta jibge a dinning bayan ta Debi nata a plate on her way room suka ci karo da Humaid shima yana saukowa kenan ya sha kyau iya kyau wata dakakiyar bowel ce a jikinsa brown kallonta yayi cikin xuciyarsa yace _*she is damn beautiful* tare da tsayawa ya kura mata ido_


_Gaidashi tayi amma ko amsawa baiyiba ya wuce ita ma wucesa tayi abinta ta shiga daki.._

_'Yaje yaci abincin cox aunty Rahena ta sanar dashi if not shi bazaici abncin wannan kucakar ba_"

_Daya gama ya fita abinsa yau kosu naejeb bayaso su hadu wani waje daban zai je ya huta.._

_"Basma ta xo sunyi hira da Hamidat in a mean time suka Saba coz halayansu kusan daya"_

_"4:00 suka yi abinci mai rai da lpy suka jera dinning sai da suka share ko ina suka turara ko ina sa'anan Basma ta shirya tafiya,, Hamidat ta bata perfumes da kayan make up da kyar ta karba ta tafi .._


_"Gogan naku kam sai bayan sallan isha ya shigo, yana shiga kamshi ya bugesa wow.. Yace a hankali kamar wani xai jiyosa yanata yaba wa duk bacin ransa ya gushe ya zauna ya kwashi lodin abinci harda sude hannu lols.._

_Nidai munie lurv nace hmm ai bakasan kucakar neh ta girkaba...._

_'A hk ya gama ya nufi daki ya gabatar da abinda yake bukata ya fito falon su na kasa yana kallon ball..'"_

_"itama Hamidat tashirya cikin night gown dinta tanata bitar karatun alkur'ani meh girma har bacci ya dauketa.."_

_"Shima can hk yayi kallonsa sai 11:00 yaje ya kwanta"..._


*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*WRITTEN BY MUNIE LURV*馃槏

*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�




*page*3鈨�6鈨b啑4鈨�0鈨�




鈽呪槄鈽�

Washegari
Ko data tashi still tadafa break ta shirya a dinning ta sheka wankanta tashirya cikin wata Pakistan baki mai ratsin flower red she look馃拫hk tadebi nata tayi nakk...


" shikuma humaid after waking up yayi taking bath yashirya cikin wata bakin royal suit da neck tight nasa hannun sa kuma wata agogon _Rolex_neh ba avinda kake ji illah wani uban kamshi daya ke zubawa coz ya feshe jikinsa da perfumes masu kamshi da tsada..


"Cikin takunsa na kasaita yake saukowa a steps din kmr wata mace.. Itakuma she was watching zaune take kan couch na parlour'n buh hkn bai hanata jin wanann kamshin nasaba kuma bata dago ba.. Shima yana saukowa ko takan dinning bai yiba ya nufi hanyan fita jin kmr an bude kofa yasata juyawa taga shine ke shirin fita and have not eaten yet she feel lyk talking to him wata zuciyar kuma tace "kul!" Ta wani bangare kuma yace talk to him his ur husbnd kuma ai hakkin kine da hk dai ta daure tace"

'"Em..em..em dama nace ur break u had nt being taking it yet"

"Yaji buh yayi ignoring nata har ya fita ko mai ya tuna oho! Ya dawo not looking to her direction yace"

" kee har kin isa kiyi girki inci see u yanunata da yatsa馃憠 angayamiki sonki nake huh!? Ko angayamiki zaki burgeni har in soki tho inma hk'ne u deceiving ur self... Mummuna dake just look at ur self middle class family, kwai mtsswww yayi hissing.. And more

" karki sake dafa kaxantarki Dani and hold ur greeting Bana so I know u just doing it to got mah attention so d answer is NEVER ya fada da karfi tare da banging kofar ya fita nonsense, kwaila kawai..


" mutuwar tsaye tayi tana nanata kalmarsa ta *kwaila* tare da Jan tsaki mtssw wanann akoi Dan rainin wayo amma zanyi maganinsa if not biyayyan aure shi har zai takeni ya zauna hmmmm akoi war between me and him kuma ai ni dashi kotakota bamudace va hk tayi ta surutu har zuwa wani lokacin da yan uwa suka zo mata sallama kan zasu koma"



"Nasiha sosai suka mata both familyn mijinta da su aunty biba ,bahijja km tasha kuka sosai sai da aka calming dinsu with sweet words suka rabu.."


" HK su granny humaid na Yola da gombe feeling lyk kmr su hade hamida Dan so,, kewta iri iri suka mata kan su tafi"


"Bayan tfyn su kuma aunty raheena ta zaunar da ita tace mata let her feel free wit her she's her mum to anything bother her ta gayamata kuma mgn skul cikin wanann satin zata fara zuwa coz sunyi mgna da daddy and za'a kawomata house maid wacce zata tayata zama"


"Tayi godia amma tace a bar house maid din zata iya aikin ai ba yawa"

"Ini Aunty raheena tamata tana ta bata sirrikan mu mata kmr nauo'in girki, tsafta, da sauransu sai 3:00pm ta bar gidan"


"Shima humaid ko da ya fita yaje ya gaida Daddy nasiha Dad ya masa kan kula da hkkin wife nasa daga nan ya wuce office bai yi wani aikin ba shima 3:00 din ya fice yaje yasamu najeeb da sauran frnds suna ta zuba masa tsiya amma ya dage ya danne Dan Kansu suka Bari vayan sunce yau gidan amarya zasu ci abinci,,karya ya musu yace bata jin dadi ganin zasu kuresa yasa yabata face馃槨suna ganin HK sukajabaki馃suka rufe...


"Yaseera fah da Mum kubiyoni danjin har yanzu suna kan bakansu neh ko sun canza shawara?? Amsohin suna tare da yar mutan borno Ku biyota Dan ji.....



漏 *MUNIELURV*馃槏

*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~ HUMAID*
馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*Written by*
Munielurv馃槏

*Edited by*
Billylosh鉂�

4鈨�1鈨b啑4鈨�5鈨�

_bayan sati biyu_

Abubuwa da dama sun faru tsakanin humaid da hamida amma Sam basu daina zaman doya da manjaba, ciki har makaranta hamida tafara zuwa kuma tana jin dadin school din sosai"

Tunyana biris da ita har yafara kulata"a wata labare period dinta yazo nan ta soma ciwon ciki kamar zata mutu bata fito dakiba kuma ranar yayine a gida vai ji motsintaba kuma bai ga fitowartaba hakan yasa sa leka dakin ya ganta kudundune cikin bargo tana karkarwa, da sauri ya karasa bakin gadon ya dagata yaji rau jikinta zafi hankalinsa inyayi dubu ya tashi bai taba jin tausayinta sai ranan Ba bata lokaci yakira doctor yaxo ya dubata ya bata magunguna toh fa cikin wannan kwanakin shi yake kula da ita har tagama period nan shakuwa mai karfi da soyayya ta shiga tsakaninsu har ya kaiga kowa nasu ya sani yanxu duk wani akidarsa, mulki da ji da kai ya sauke,kalmar kwaila nan ya dena fada zama suke na amana da kaunar juna Dan wadannan lokacin da suka zauna duk suka gane Ashe su din masu saukin Kaine, kuma suna son juna kawai iyayine nasu ,Ba Wanda bai ji dadin hakanba in kacire mum da yaseera, sai kuma inna ramatu, makaranta shi ke kaita ya dawo da ita, su ci abinci tare suyi komai tare abin burgewa" amma duk da hk Ba abinda ya taba shiga tsakanin su"

Wannan kenann!

*******
Yau takance Friday, bayan sallan juma'a humaid ya shigo gida yana kiran Baby! Baby kina ina?

Tana daga daki tajiyosa amma taki amsasa dakin ya nufa yana shiga ko ta dale bayan tana dariya"

Na kamaki sauko nace, nokewa tayi taki saukowa tana zubamasa shagwaba yace pls ki sauko I have a surprise for u ,jin hk yasata saukowa Ba shiri tace inajinka fada min surprise din, hancinta yaja yace ki shirya nakaiki gidan Aunty raheena, tsalle tayi ta rungumesa wani yarrrr yaji yadda ta rungumesa yasa ta saukemasa wani kasala a jiki da kyar yayi controlling kansa, nan suka shirya suka fita sai gidan Aunty raheena tayi murnan ganinsu sun sha hira sai bayan magriba ya daukota sukaje gida wajen. Dad shima yaji dadin ganinsu sunsha fira nan ya sake musu nasihan da baza'a rasaba su kama. Hanyan gida basu ko gaida Mum Ba"

Isan su gida suka shige daki kowannensu wanka ta sheka tasa wata arniyar night gown fari iya cinyanta kana iya gango duk abinda ke jikinta tana gaban mirror tana gyra gashin kanta ya shigo bata ma saniba kawai jitayi an rungumota tabaya kara tasa da sauri ya hada bakinsa da nata wasu hot kisses ya soma kaimata a dukkan ilahirin jikinta jin kafafunsu yasoma musu nauyi yasasu haurawa gado duk ya kashemata jiki da salonsa ,hannunsa yakai yana shafa boobs dinta yana shafasu har yakai mazauninta duk wannan abunda ya ke batayi yin kurin hanasaba haka ya rinka sarrafata iya son ransa da ga nan naji yana addu'ar saduwa da iyali nan na tattara na dau wayata na bar dakin a guje nayi waje"

Daga waje nake jiyo kukan hamida ta kiran Dad, Aunty raheena grandpa su xo su taimaketa amma shikam ina baya ma jinta illah aikinsa yake, bai sauraramata sai da ya gamsu ya kwashi Zuma tukuna yadowa hankalinsa yasoma jin kukanta yaga kuma aikaikan da yamata nan ya tashi a kinkimeta yanufi toilet da ita
yagasata sosai bugesa take ita aala dole fishi take da shi, da fada yasamu ya mata wanka nan ya barta tayi wankan tsarki koda ta fito daukanta yayi chak sai gado yamata ma kwanshi da kirjinsa sai albarka yake samata a haka sukayi bacci"

_su hamida anji jiki lolz_馃槣馃槣

Asuba ta gari.....


漏 *munie lurv*馃槏

*edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰
*HAMIDAT~HUMAID*
馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*written by*
Munielurv馃槏

*edited by*
Billylosh鉂�

4鈨�6鈨b啑5鈨�0鈨�


Asuba ta gari!

Humaid na hango a kitchen ya hada break kwai (egg) ya soya da shayi mai kauri ya Jere su a Dan karamin tray yanufi bedroom nasu dashi, har yanxu bacci take, kallonta ya soma ta karamasa kyau lalle ya San yayi dacen mace kuma gaskiyansu dad neh dasukace wataran zaiyi alfahari da wannan auren,murmushi yayi yace gosh... Dana aikata abinda wataran zanyi dana sanin Ashe if to say I keep on ignoring Hamida I have become a big loser hk yayita magana shi kadai, ya kuramata ido a hankali ya furta sleeping beauty yakai hannun ya shafi fuskanta hade da kaimata kiss a lips"

A hankali ta bude idonta sai cikin na humaid da sauri tasake runtsesu dariya tabasa yayi mai isarsa tukun ya dagota yace princess open ur eyes, shiru tamasa taki vudewa yace ok kunyata kike ji ko bara nakara abin jiya tho jin hk ai Ba shiri ta bude idonta da sauri, hhhhhhh fair fair hamida oya take your break ya turamata zunguro baki tayi hade da shagwava tayimaganan ya humaid banfayi brush Ba, oh u see beutiful wife dinane ta sa tunanina ya gushe nan ta mike da niyan tafiya amma meye ta kasa nan ta fashe masa da kuka abun hamida dariya yake basa amma ya basar ya taimakamata tayi brush din shi da kansa yaringa bata break din abaki taci sosai yabata magani"
Ranar yini tayi tana zabgamasa shagwaba"

******
Hakafa rayuwa taci gabawa hamida da humaid cikin kwanciyan hankali kulawa sosai yake bata itama Ba ruwanta tana schooling tana kula da mijinta suna son juna kamar (fannah da Anas tana tare dani)"

Yaseera kam wajen malamai, bokaye da yawa taje amma duk abinda tayiwa humaid kamr ruwa kotakota duk wata surkulle da takamasa baya ci sauran bokayenkam kudinta kawai suke ci amma bawani aiki suke mata Ba, tayi na boka amma abin yaki tasha kai masa farmaki Koda zinane yayi da ita ko tajin sanyi a ranta amma kullum yarfata yake abin har yaso yasata hauka ga shan kwaya da maye sai abunda ya karu iskanci, party Ba Wanda bata xuwa karatun ma ta daina gaba daya, Mum tayi magana har ta gaji gashi hajja kuluwa har rana ita yau batadawo Nigeria Ba abin ya hade mata zafi biyu ga Dad ya kara aure wata kawar Aunty raheena ya aura Asma'u mace mai hankali taja humaid jiki tana nunamasa so da kauna kamar Dan da ta Haifa, haka hamida tana kula da ita duk tana sonsu kamar ta lashesu"

Dad yafita harkan Mum Ba ruwansa da ita da yarta suyi duk yadda suka gadama, hakan dayayi ya matukar razana Mum duk ta dan kudin kashewama baya basu wayyo duniya kenan".

******
_*After 3month*_

Hamida ce zaune kan cinyan humaid sai zubamasa shagwaba take shikam sai faman biyemata yake wai ita sai ya kaita shan ice cream yace sai anjima shine take masa shagwa6a basu ankaraba ta wankesa da amai nan yayi toilet da ita tata kwara amai shi da kansa ya gyra mata jiki da wajen yace sai sun je hospital da kyar ta yarda kan sharadin Ba allura"

A hospital gwajin farko aka tabbatar masa tana dauke da juna 2 wayyo fadan murnar da humaid yayi bata time ne, Haka dangi da abokan arzuki abokan arxiki murna kamar ya kashesu"

Kula na mussamn humaid keba baby da Hamida school kam bata daina zuwaba saida cikin ya girma yakai 6month tukunna kuma lokacin suna 3rd term ss 2 malamin lesson aka samomata yake mata a gida kan inta haihu kawai sai ta zana Waec/neco"
Rayuwa kenan a kwana a tashi Ba wuya wajen Allah cikin hamida yakai haihuwa, sayayyakam tun cikin na karami akewa sayayya kayan baby kam daki daya akacika dashi"

Ranar wata alhamis nakuda ya tasowa hamida zo kaga rikicewa wajen humaid nan yarasa meye yake ciki da kyar ya seta kansa ya kira Aunty raheena da Aunty Asma'u aatare suka zo suka kaita asibiti awa biyu tana nakuda sai a awa na ukun ta haifo danta santalele mai kama da ubansa"

Hakora sunkasa rufewa wajen humaid Dan murna yau shi yazama daddy wayyo hk yan uwa Dad ma murna yazama granny, sai da suka sake awa daya a asibitin aka sallemesu, suka dunguma zuwa gida"....


漏 *munielurv*馃槏

*edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰
*HAMIDAT~HUMAID*
馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*written by*
Munielurv馃槏

*Edited by Billylosh*鉂�

Second to d last page

5鈨�1鈨b啑5鈨�5鈨�


Sun dawo gida kula na mussaman akebasu Mum ma tayi nadama tana zuwa kullum ita kema jariri wanka ta roki gafarar Dad dana humaid kan abinda ta musu duk tafada da bakinta kuma sun yafemata, taso yaseera ta kimtsu amma Ina hausawa sunce ice tun yana danye ake tankwarasa amma inyabushe toh fa....

Ranar suna yaro yaci sunan Dad ake kiransa da FAREED shagali iya shagali anyi ciki kuwa harda su aunty biba da bahijja sun zo harda inna ramatu itama ta zo"

Wajen taron suna kuma na hango yan group na _faxyfashion, Dandalin Billylosh, zauran littafan Hausa,AneeLurv novels Hausa novel, da sauransu_ a wajen rabon abinci su _su little princess, baby nurse, halimzy da jamsy_ na hango suna kai loma hk su _cwtjiddah, melody ,Aisha iliasu,Aneelurv,yar ficika ,xarah bukar da aneesa didi_ sukuma na satar take away suna zubawa a jaka lolz!

Ankammala suna lpy kowa ya watse saura su Inna ramatu nan take rokon gafara

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment