Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne karki damu, ki kasance me yawan addu'a watarana sai labari kuma ki godewa Allah saboda Bahijja na kainarki karki damu *Ina tare dake* murmushi tayi tace nima *Ina tare dakai* daga nan suka fara hirar love said a sukayi mai isarsu sannan sukayi sallama, suna shiga suka tarar Inna ta dade da barci dan haka suka zauna abinsu sukayi takk da abinda Majeed ya sai musu suka kwanta..._

*********
_Tun bayan daya fita gida ya nufi gurin Najeeb inda sukayi ta yawo har gun Fateema budurwarNajeeb suka je..._

_"Yaseera kuma tana shiga daki tafada gado tana rusar kuka can ta tsaida ta yake shawarar kiran Frnd dinta Hafcy tagaya mata yadda sukayi Humaid damin Hafcy kawarta ce tun sec skul kuma tasan yadda Yaseera ke dawainiya da son Humaid. Ta ce karta damu zuwa anjima ko gobe zatazo suyi magana ta ce tho._

_tana wayar ta kwanta sai ga Mum ta shigo ta zauna a bakin gado ta karewa yar'ta kallo sannan ta ce...._

_Yaseera wai mey ke damunki ne? Naga kamar tun dawowar Humaid ki ka chanza since yestrday "tace Mum no worry ba wani abun bane just nida heumaid ne kawai, tace tho ba'afadama Mum abin neh tace Mum wlh I so much lurv Humaid nayi duk wata kissa mum bt yaki aiki wanna Humaid akoi taurin kai mum kuma gsky idan ban samesaba akoi prblm dan xan kashe kaina da sauri Mum tace no cwry u can't kill ur self just bcoz ov dat bitch duk inda love ya ke he must love u wlh meh akayi Humaid waye shi dole ya soki yanxu kitashi kiyi wanka ki huta, tace yeahh dats ma mum ta mannamata muaahh馃槝馃槝ta wuce toilet abinta itako Mum ta Mike ta fice abinta ...._

_"Ahaka suka raba yinin rannan har dare tukun Humaid ya dawo gd yana xuwa ya wuce daki abinsa yasa lock dan Hutu ya ke bukata ko Dad bai hadu da Shiva ya yi wanka ya shirya cikin kayan bacci ya haye kan gadon sa ya lumshe ido amma yanajin wancan happiness din ya tambayi kansa why!why!! Humaid what's happing to you ya bugi kansa yayi murmushinsa mai narkar da heart fararen hakoransa da wushiryan sa suka bayyana haka har bacci ya daukesa....._




*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�



*page*6鈨1鈨�0鈨�



*_washegari_*

_Misalin 7:00 ya tashi a barci ya shirya fita office kasancewar yau Monday kuma yau xai fara aiki a company daddyn sa ..tashi yayi ya nufi toilet dan wanka a gurguje yayi ya shirya cikin wata dakakkiyar shadda fara tasha aikin baki a gsakiya yayi kyau kuma kunsan shidin meh kyau ne. ya feshe jikinsa da perfumes masu kamshi sai uban kamshi yake xubawa sannan ya nufi perlour..._


" _cikin tafiyarsa mai tafiya da imanin mace yake taku dai2 har ya sauka kan stairs din fuskar nan a murtuke kasancewar yaga mutuniyarsa Yaseera a xaune kan 2seter wuceta yayi ya nufi dinning inda Dad ke nasa break din yaja daya daga cikin sit din ya xauna yace_
_"Mrng dad"_
_"Mrng $on"Dad ya mayar masa nan suka soma cin abinci._

_"Suna kammala wa sukayi sallama da Dad shi yace ya wuce Dad ya masa a dawo lfy yana gab da fita mum kuma na saukowa kenan Yaseera ta ce,_

"_Pls ya Humaid drop me off skul_
_" kallo ya wasamata irin kallon kinyi kadan yace" ni din driven kine? ko kuma ba driver ne? ya tambaya yana sake tsuke face_ 馃槧

_"Mariraice wa tayi tace nifah kawai kai nake so mutafi tare shiyasa_
_Yace toh kinyi kadan yar rainin wayo a ganni dake a ce meh mtssww yayi ficewar sa Dankaryayi late a office.._


_Yaseera kuwa fashewa tayi da kuka tadawo wajen Mum tana dizgar cry Mum ce tafara matsifa tace wa Dad_.....
_Ai kagani da idonka danka tun bayau ba baya son yata c'mon sauketa a skul da xai yi amma ya sharara mata rashin mutunci koda yake kaima ai ba sonna mu kakeba hasalima kafi son farincikin danka fiye da na kowa_
" _bai tankamata ba shima ya fice a gd yana mai jinjina irin halaiyen hjy basira waton duk abinda yake musu bata gani har mota fah ya sai ma Yaseera kuma yana fah Sonta kamar yarsa duk da ita Yaseera bata ji Magana ta kasance tana bin kawayen banxa da samarin banxa yau itace wancan club gobe wancan in yamata fada hjy tace ya takura yarta hmmm Allah ya shirya kawai abinda ya fada kenan.._

_"Ita rarrashin y_
_Yaseera tayi sannan ta yarda ta fita daniyar tfy skul kuma Mum ta shaidamata yau xata kira hjy kuluwa dole Humaid ya so ta, tsalle ta dinga yi harda rawa ta manna mata peck ta fita_

" _Mum ce takira kawarta ta shaidamata abinda ke tfy amma kash tace mata ai bata nan xa tayi tfy Dubai and xata Kai akalla 2month before ta dawo amma ta kwantar da hankalinta da tadawo xasu wajen boka mai tsibbu tace va matsala nan tayi hanging call din..._


" _Humaid at office sai 8:20 ya isa nan yafara gabatar da ayyukansa cikin nishadi."_

_Yaseera ma taje skul suka hade hafcy nan ta kwashemata abunda sukayi da Humaid yau duka hafcy ta kaimata tace ke wlh banxa Ce kimanta da wannan guy din ga fa guys dayawa a gr amma kin likemasa hmm wlh hfcy u can't understand wannan guy din ya tafi da heart dina sosai hafcy ta ce dalla malama tashi mu wuce wani club nan mu watse haka suka tfy sukaje suna ta aikata aikin haram(Allah ya shiryesu).._

*********

_"Hamida na can itama tanata fama ta inna, da kyar ta samu ta je skul yau wannan ma da taimakon bahijja.._


_*takaitaccen labarin hamida*_

_Hamida ta kasance ya wajen malam Ibrahim kuma shi anfi sanin sa da sana'ar kiwo na dabbobi yana da mace daya wato Raihana mahaifiyar Hamidat sunyi aure da jimawa amma basusami haihuwa ba hakan yasa ta shawarci malam da yakara aure da farko ya ki Amman da ta matsa masa bayyadda ya iya haka yaje Neman aure Ramatu itama na rugarsu da farko Ramatu na nunawa Raihana so amma da Ramatu ta sami ciki ta fara rashin muttunci ana haka ita ma tasami nata cikn saidai Ramatu ta Riga Raihana haihuwa da wata 4 aka haifi Hamida itakuma tana da yar ta Bahijja._


_"Tundaga wannan lokacin basu sake haihuwa har yara suka kai 7yrs nan Raihana tace ga garinku sakamakon wani ciwon kai data yi tundaga rannan Hamidat ta dawo da xama wajen Ramatu wahalan yau daban ta gobe daban har yanxu da ta kai wanann shekarun Bahijja kam tana son yar uwarta duk da innea na tsangomanta.._

_"Majeed Dan unguwansu ne suna da Dan rufin asiri tnda Ya taso yake son Hamidat ga kulawa dayake da ita shi yasa Inna kejin haushi ..wannan Kenan.._


_"Yanxu hamida na matakin karahe a jss 3 suna shirin xana j.s.c.e._

_"Haka rayuwa tayi ta gudana wajen hamida da inna._

_"Humaid ma na can yana fama da Mum da Yaseera and va abinda ya canxa har yanxu suna jiran xuwan hjy kuluwa..._



_*1 month later*_


_Dad ne da Humaid suke xaune sai ga Mum taxo tasami waje ta xauna_

_"Dad ne yayi gyran voice yace son wai yaushe xanga daughter Inlaw ne_ "

" _cike da jin kunya yace Dad nifa ko budurwa banida shi"_
_"Humaid yanxu kana nufin duk iya tsawon lokacin nan bakada gal frnd, toh maxa na baka nan da 1 month Ka nemo mata wlh na gaji da korafin yan uwa kullum kenan."_
_"Shiru Humaid yayi yace insha allahu Dad"nan ya mike ya bar wajen ._

_Mum kuma a xuciya tace _ai wata dayan yayi daidai da xuwan hjy kuluwa tayi wani shu'umin murmushi_ _hmmm muna nan mu dai eyes_馃槂


_"Bangaren Hamida kuma ansa ran aurensu da majeed Dan sungama exams_ ," _sanadiyan Inna tasa Mallam Ibrahim gaba yasa ya amince ayi auren Hamidat dana majeed batare da ta kammala skul ba...._

_"Yanxu ana saura one week daurin aure ._





*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰



*WRITTEN BY*
*MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�


*page1鈨�1鈨b啑1鈨�5鈨�*


鈥犫€犫€犫€�*****
_Yau takasance alhamis Dad da Humaid ne cikin mota suna baya driver na jansu sun tashi daga wani meeting,_.....

_"Wayar Dad ne yafara ringing "screen ya duba yaga Abban sane rubuce da sauri ya daga yace"assalamu alaikum"can bangaren akace"wa'alaikum salam"bandai jiyo meh suke fadaba illah Dad daketa sadda kai yace insha Allah goben xamu taho, daga nan yayi hang up na cal din.._

_"Humaid yace Dad lpy naji kana fadin gobe xamu xo?_
_"Lpy son granpa dinka ne yace gobe yana son murakasa Maya bulwa dake jihar Adamawa,kasan akoi wani Mallam Ibrahim dake masa kiwo can shine yake so muje muduba dabbobin sa" gada kai humaid yayi yace Allah ya kaimu goben "yacee ameen son hade da shafa kan Humaid"_

" _basu dau wani lokaci ba suka isa gd a parking lot driver yayi parking suka fita kai tsaye ciki suka nufa_.......

_"Mum suka tarar ita da Yaseera " hade face馃槨 Humaid yayi ganin wannan aljanar mayyar Yaseera, Mum kam wajen meh gd ta nufa suka wuce sama inda suka bar su Humaid nan"shima bai wani bata lokaciba yayi hanyan dakinsa ita kuma Yaseera kitchen ta nufa dan hadawa muradin heart dinta dinner.._

_Kuji wahalalliya mtseeew_

_Yagama wanka kenan yafito daure da towel a kugu daidai nan ta turo kofan ganinsa da towel bai hanata shigaba illah ma鈽� datake yi dauke take da tray ta ajiye kan carpet na tsakiyan dakin duk abinan datake馃憖ya xubamata"ganin bata da niyan fita yasa yadaka mata tsawa "kee Yaseera wai ke wace irin mace CE?_ _Vakida hankaline neh can't u see am just out from bath ko baki ganni daure da towel bane huh! Kafesa da eyes tayi ita Sam duk abinda yake burgeta yake"yaga alama duk bata cikin hankalinta da sauri yaxo ya wanketa da mari tasss.. Kake ji sau uku yana kaimata dafe kunci tayi tace Humaid ni kamara yace an Mara nonsense get out yanuna mata hanyar waje bt still tana a tsaye ganin bata da niyan fita yasa yaxo ya tureta waje yayi locking door dinsa duk haushi ya cikasa xaman gdnan ya ishesa,shi Sam yayi hating na yrinyar Sam bata Burgesa haka ya kammala shiryawa da kyar yasamu ya ci abincin..._

****
****
_Can bangaren Hamida kuwa anata shrye shiryen aure tasan she loves Majeed bt why kwannan nan bata jinsa a xuciyar ta and more ita duk angama da ita bata gama skul ba gashi ana so a daura mata aure duk yadda takai ga son boko amma haka xata bari yanxu hmmm haka lyf yake bt wata heart kuma nace mata ai gomma kiyi auren ki huta da Inna Ramatu da tsangomarta ,haka ta kasance tana ta tunani.._


_"Inna Ramatu xaune a daki itama tana nata kulle kullen tace yanxu na matsawa malam ya aurar da yarinyar nan amma ai ni ban so ta aure Majeed ba kota2 bai dace da itaba Kai nifa inso samune ma tasami Wanda xaina cin ubanta duk maganar nan a xuciya take, buga kanta tayi tace Ina mafita wlh so nake a fasa auren nan shiru tayi nawasu dakiku can na hangota tana murmushi tace umm haka xa a yi..._

*_toh nifa munie nace wai meh inna ta kullane oho muje xuwa muje ni ma dai billylosh ido bude dan jin wannan makirci na inna馃槣馃槣lolzx..._*



_"Humaid na hango xaune da Najeeb suna fira"dan haka na karasa da gudu dan daukrohoto_馃槃

_"Najeeb neh yace abokina magann gaskiya kasauya hali kai kenan bakada aiki sai wulakanta yan mata habawa dubi yarinyar nan Yaseera fah yadda ta likemaka nifah har na fara jin tausayinta though a da wasa take but yanxu wlh I can see da gaske take pls frnd squart with her Ka aure t...bai bari yakarasa ba ya dagmasa馃枑alaman ya isa.._

_"Haba Najeeb just take a look me ai kasan ni da ita bamu daceba,what should I do wit dat bitch gal she is nt even classy infact bata 1daga cikin tsarin matar da nake muradi ni kasan mace bata gaba na..shi dai Najeeb kallon frnd dinsa yake yarasa wani irin mutum ne neh ganin haka yasa Humaid dafa Najeeb yace u I"ll b off home for now ganin magrib yayi suka Mike har sun iso bakin mota Humaid yace ahh na mantafah ban gayamaka ba 2morrow I will b travelling to Adamawa cewar Humaid"Najeeb yace ok Allah ya kaimu kuma yasa acan a samo princess charming cox nasan Adamawa land ov beauty ne bai tamkamasa illah shigewar sa mota Najeeb ko dariya yake dan yasan ya taba abokinsa.._

鈥犫€犫€�**

_*wahegari*_

_Today been Friday kuma yau xasu yi tfyn karfe 9:00 na hango su bakin parking lot suna kokarin shiga mota xuwa airport Mum tace safe journey tana daga wa Dad hannu Humaid duk a kulle yake juya warda xai yi suka hada ido da Yaseera yayi saurin shiga mota abinsa itakuma tanannan zuciyarta fal da fargaba gani take kamar xata rasa Humaid.. Allah sarki Niko nace ai kinma rassa馃槳..sukam haka suka daga xuwa filin jirgi suna isa kuwa ba bata locaci jirgin su ya daga xuwa Yola.._

_Misalin 11:00 daidai suka isa daman granpa ya sauka shikam tuntuni motar gdn su umman Humaid ce aka kawo musu airport kasamcewar sun sanar dasu xuwansu"Humaid ne ya jasu yayinda Dad ke gefensa granpa na baya "haka suka yi ta tfy sai 1:30 suka isa Maya bulwa nan sukayi salla suka wuce gdnmalam ibrahim mai kiwo_
_"Can bangaren amarya kuma tana ta nata shirye shirye kasancewar yau tana meh farinciki xata kasance da hubbynta"_
_"Inna kam tana can tana murna ita kadai tasan abinda tashirya"_

_"A wajekuwa mutane sun hallatta ango kawai ake jira da danginsa ciki harda su Dad,Humaid da granpa tunda suma sun xo sun iske auren, ana a haka amma shiru har 2:30 kwtsam wani daga dangin ango yaxo yace sufa sun fasa auren nan kalamansa sun girgixa malam nan ya fara kuka shi gashi ya Tara mutane taya xai fara gaya musu anfasa auren,._

_"Granpa ne ya ja Dad gefe yace masa idan dai har ya isa da shi toh xa a daura auren nan da Humaid dan nasan duk abunda Ibrahim ya Haifa alhairine garemu Dan mutum ne mai kamala, hankali, addini da sanin ya kamata ina tunanin yarsa ma haka xata kasance nan Dad ya amshi bukatan Dad take aka sanar da malam baki har wuya dun murna kasa boye farin cinkinsa yayi sai gdy yake xubawa sai da su Dad suka hanasa suka CE ai yiwa Kaine nan aka soma daura aure.._

_"Humaid dake gefe bai San wainar da ake toyawaba kamar daga heaven yaji ance an daura auren _*Humaid Mahmud Adam da Hamida Ibrahim*_ _akan sadaki naira dubu 50k wayan da ke hannunsa ne ya fadi tasssss kake jin sensor wayan ya fashe...._ _ni kaina na tsorata馃槼馃槼馃槼_


_Nidai ganin yanayin humaid ya sani kwashe Biro da paperna na arce aguje馃弮馃弮馃弮馃弮..._


*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰


*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�



*page*1鈨�6鈨b啑2鈨�0鈨�


*****

_Kai yake girgixawa_
_Ya dago oily eyes dinsa da suka sauya launi xuwa red yana kare wa mutane wajen kallo". Ahankali ya furta "no!" _Bazai yuwa bane, am not d one, _Humaid how can you just get married_?

_"Dad ne ya nufosa da granpa_".
_"Suna xuwa inda ya ke da sauri yafada jikin Dad ya soma cewa"pls Dad say something about d marriage"bani aka daura wa aure ba ko_? _yayi tambayan cikin damuwa da rashin fahimta_ _Dafasa Dad yayi hade dacewa Humaid kasan cewa I will do what is not good for u wannan auren da muka yima kasani wataran zai xama *haske* a rayuwarka *kayarda da ni* son I mean it_. _Nasan baka shiryaba bt still muma we r nt ready it happens intentionally_. _Mutum yana Neman taimako shiyasa and abinda aka wa yarsa yau nasan if to say ur sister akai wa it will hurt u yana kai nan yayi shiru.sai yanxu garnpa ya ce_..


_"My dia grandson muma xabi meh kyau kamar yadda Mahmud ya fada watarana xakayi alfahari da ita believe me".yana kai wa nan yaja hannunsa suka wuce dan gaisa wa da jama'a!.shi dai Humaid binsu yake da eyes kokuma ya gaida kai idan mutane suna mgn, hannu ma da kyar yake mikawa dan musabaha"cikin xuciyarsa kuwa cike take da tausayawa wacce aka auromasa bcoz shi bai shirya xaman aure da kowacce Mace ba_.

****
_"Can bangaren Hamida the same thing happen to her ita ma data ji daurin aurenta da Humaid ba majeeed ba_".
_"Tana daga daki dmn ihu tasa Wanda hakan ya janyo hankali mutanen da ke waje kuka take wiiii wiii idonta sai xubaar da hawaye yake! A kidime aunty biba ta shiga dakin (kanwar abbanta)tambayar ta tasoma lpy? Meh ya sameki? Amma shiru ba amsa_:

_"She start to exclaim it! Meh yasa why? Majeed ya cuce ni,meh yasa yafasa aurena? Meh na masa daman ba sona yakeba? why did he let some one b ma husband not him? wayyo Allah ta fashe da kuka mai tsuma zuciya_,

_Aunty biba ce ta rungumeta hade da bubbugamata baya tasoma rarrashinta har tasamu tayi bacci"kwantar da ita tayi ta kuramata ido duk tausayin ta take ji! Muryar malam taji shi yasa fita dakin_,

_"Inna kam dama a daki take lokacin da taji andaura auren da Humaid tayi bakin ciki coz ita ba haka tasova taso ace kota2 ba'a daura auren ba amma tayi murna tayi fatan Allah yasa mijin Bana gari bane_.

_"Acikin gd malam ya ke tambayan Hamida Anty biba tace masa tayi bacci shiru yayi na wasu lokuta sannan yace biba kinji yadda Abu ya kasance nan ya koramata bayanin yadda sukayi dasu grandpa!. Inna data gama jin xance tace "tab"! Ai ko malam vaka isaba ai wannan sai afara gulmanka ace Dan kaga masu kudi shiyasa kabasu yar...bata karsaba ya daka mata tsawa!;_
_"Ke ramatu wlh bakida hankali yanxu ace mutane sun min hallacci kike fadar haka " yoo ni ina ruwana da mgnr mutane sufadi koma meye wannan yaron ai mutuncina yaso xubdawa amma Allah ya tsare! Ehh. Yajuya ga biba yace su angon zasu koma yanxu daman so nake su gaisa da ita Hamidan amma tunda tana bacci shi Keenan ya juya ya fice abinsa"._
_"Aunty biba km tayi murna har kasa boyesa tayi nan ta hau guda ayeeeeerrrrrr kake ji.... Banda Inna da duk haushi ya isheta bakin ciki kamar ya kasheta ita dama ta raba Majeed da Hamidat dan ya auri yarta (bahijja) gashi Ashe tana nata Allah yana nasa!"._

***"***
_"Bangaren su Humaid kuma malam ya sanar dasu Hamida na bacci Dan haka suka ce toh xasu tfy yau amma gobe a shirya amarya xa'a xo daukarta 'nan suka yi sallama akan xa'a tura motoci gobe kuma ko tsinsiya kar taxo dashi duk dad ya dauki nawin yimata"_
_"Tun a hanyar su takoma cikin garin Yola grandpa yake ta kiran yan uwa yana gayamu su batun auren murna sosai kowa ke yi "haka bangaren Dad shima sai gayama abokan arziki da yan uwa yakeyi.'"shikam Humaid duk haushinsu yake ji kamar ya rufesu da duka dan takaici, meh abin murna shifa wannan yrnyr sun kawota hell meh xaiyi da kwaila mtsswww yayi tsaki can ciki2_.

_"Haka suka isa gdn su ummarsa aysha"nan mafah akashiga wani murna.shika duk sun gama dashi jiyake kmr sune manyan makiyansa a doron kasa._

_Nidai nace hmmm Mr Humaid ai sune lovers dinka on earth_.

_"Haka suka ci suka sha tukun suka wuce airport dan tfy gd nan ma yan gdn suka ce suma gobe dasu xa'a tafi"._

卤卤卤卤
_Sai 7:00pm suka shiga garin Abuja ".gd suka wuce._

_"Koda suka isaa gdn kowa ya wuce dakinsa grandpa ma an bude masa guest room can ya baje_"

_"A toilet ba abinda Humaid ke yi illah konciya yayi cikin Jacuzzi ruwa na bin jikinsa hade da lumshe ido ya dau tsawon lokaci sa'annan ya fito ya shirya cikin kanann kayansa shan iska ya fita falo._
_"Nan ya iske Dad suka dunguma harda Mum suka je wajen grandpa 'anan nefah Mum taji lbrn da ya girgirxata amma ta danne a zuciya a fili ta nuna she was happy_.

_"Bangaren Hamida ita haka ta kasance tun bayan tashinta a barci xuciyarta fal da tsanann Majeed inda wata zuciyar kuma ke tunanin zaman da zatayi da sabon abokin rayuwa ".da kyar aunty Biba ta lallasheta taci abinci_"

_"A hk *Hamidat da Humaid*suka raba wannan Daren kowa da tunani iri iri har barawon bacci ya daukesu"..._



*Written by Munielurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMIAD*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�


*page* 2鈨�1鈨b啑2鈨�5鈨�

***** _8:00am gidan su Hamida sai shirye2 ake na tfy birnin taraya (Abuja) itakuma tana can daki tayi lamo kan gado tana dizgar kuka duk idonta da fuskarta sun kumbura "aunty Biba ce ta turo kofan daki ganin Hamida cikin wannan yanayin yasata karasawa da sauri tace"haba ke yarnan ai kukan ya isa haka tun tashinki fah sallah kike Abu daya dubafah kigani yanxu karfe nawa haba dai nan ta tsaida before taja dogon nufashi tace._

_"Aunty Biba am very scared bcoz I dunno what lyf we gonna have with Humaid as husband and wife bansan ya zai amsheni bah ina da tabbacin baya sona kamar yadda nima Bana sonsa amma ni na karbi *kaddara* bansan shikumaba Duk da haka nayarda *zanyi biyayya*tana kawo nan tasake fashewa da matsanancin kuka.. Nan fa anty Biba taringa bata baki har tasamu tayi shiru tadan ci abinci sa'annan ta shiya cikin wani simple dogon Riga'n atampa tayi kyau nan aka wuce da ita wajen Baba tasha nasiha sosai ya sake jaddadamata kan tayiwa mijinta biyayya kuma tazama meh rike Sirrin mijnta komin wuya komin rinsi before yace zasu iya tfy Dan inyacigaba zai iya kuka itakam Hamida tuni hawaye sun wanke mata fuska haka suka fita cikin gida hannun Bahijja na sarke a nata itama kukan take..._

_"A cikin gd Inna Ramatu tayita musu habaici wai tarabu da ala kakai mai kamar aljanu tayita yi nan Hamida ta matsa Dan Neman yafiyar Inna kamar mincininta tayi ta wani buga uban tsalle tace "kul!" Wlh yrny kika tabani sai namiki rauni zatayi Magana Aunty Biba taja hannunta suka fice kowa na Allah wadai da halin Inna.._

_Nima *Munie Lurv*nace tirrr da halinki Inna..._


_"A waje na hango wasu motoci hadaddu guda biyu Prado da E0D nan Hamida, bahijja da Aunty Biba suka fada Prado yayinda wasu matan guda 3 suka shiga EOD'n nan suka dau hanyar abuja..._

****
****
_Humaid na hango da najeeb suna Magana at 360 na ruga Dan dauko rohoto lol.._
_ina karasawa naji Humaid yace bruh kafaji abinda grandpa da Dad suka min yanxu ina abinyi nifa banjin I can treat her ryt yadda suke so Bana sonta ya karashe mgn'r tare dayin shiru yana mai jiran meh abokinsa xai fada..._
_"Najeeb yafara da a6okina just b as grandpa and dad says wlh u knw they r ryt kayi biyayya kamar yadda itama matar nka xatayi don't treat her badly coz I knw if u did u gonna regreat it 1....enough cewar Humaid batare da yabar Najeeb ya karasaba yace haba mana kai da nake

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment