Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saman gado, Abubuwa iri iri sukaita fad'o mashi arai ' da ranar da suka bangaji juna da Safna da kalmarta ta k'arshi data furta, Inda tace.
"Ha'a bana baka hak'uri ba? Hmm."
Zaki yaja gamida tashi zaune, A zuciyar shi yace.
"Yarinyar nan! Zaina zame mata leason arayuwar ta, Zan bata aikin kodan in bak'anta mata."
Yana gama ayyana haka ne ' yaji ana knocking k'ofa.
"Waye ne?."
"Mairo ce abincin na kawo maka, Kayi hak'uri banson ka dawo bane sai yan...."
Bata k'arasa ba ya katseta da cewa.
"Naji!! Ya isa haka, Ki shigo ki ajemun a parlor saman saman table d'ina."
Haka Mairo tayi taje ta aje sannan ta bar part d'in.
Mr-Fauzan saida ya cire kayan shi ya ragemai daga shi sai boxer da singlet ' sannan yaje ya zauna yaci abincin.
Yana gamawa ya shige bathroom yayo wanka, Sannan ya shirya cikin manyan kaya shadda fara ' ya d'auki car-key d'in shi ya fita.





*DEDICATED TO MY FAN'S*
❤❤❤👄👄*....B'OYAYYEN**AL'AMARI**_Pure Moment Of Life writers_*© ```Written```By*_Seemaluv_**8-9*Tunda Mr-Fauzan yasa kai ya fita ' bai tsaya ko ina ba sai a wani k'ayataccen restaurant wanda wajen ya zame mashi jiki kusan kullun sai yazo wajen, Kasancewar akwai wajen hutawa kala kala.Nan wajen yake had'uwa da abokanshi 'ya'yan manya kamarshi.B'angaren Safna kuwa ' a zaune suke a tsakar gida kamar kullun, Anisa nayiwa Umma tausa a k'afarta ita kuma Safna da Rumaisa hirarsu kawai sukeyi."Umma wallahi duk na k'osa gobe tazo."Cewar Safna."Saboda me?.""Hm! Umma, Kin manta gobe akace inkoma za'a bani aiki?.""Oh! Hakane fa, Sam na mance ' Safna Allah ya kaimu goben lafiya.""Ameen."Safna k'arar loud-speaker taji na masallaci alamar za'a kira Sallar magrib, Hakan yasa ta juya ta kalli murhu taga babu komai akanshi."Umma?."Umma d'ago kai tayi ta kalleta, Tare da cewa."Na'am!.""Umma me za'a d'ora ne? Don naga magriba tayi."Abunda Safna ta fad'ane yasa Umma sauke ajiyar zuciya."Hmm... Kema dai kamar kikan mance ne ko? Safna inda akwai abun sarrafawa aida baki ganmu haka zaune ba!.""A'a akwai d'ari a waje na ' cenjin da yarage na cefane, Bari inbawa Anisa koda lipton sai a siyo musha.""To, amma kinada kud'in da zaki bawa mai keke napep ne gobe?"Inji Umma."Eh Umma akwai d'ari biyu."Kai kawai Umma ta d'aga sannan Safna ta mik'e ta nufi d'aki ta d'aga pillow, Ta d'auki d'ari tukunna ta fito ta mik'awa Anisa."Ani, Gashi kije shagon malam kice ya baki lipton na d'ari."Anisa ansa tayi cikin hanzari ' ta janyo hijabin ta dake saman igiya ta sanya ta fita a guje, Kasancewar tanajin yunwa.Cikin 'yan lokuta k'alilan Anisa ta dawo, Nan Safna ta karb'a sak'on sannan ta d'ora ruwan zafi a murhu, Tukunna dukkansu sukayo alwala suka shige d'aki domin sallah.Saida suka idar, Sannan Safna ta tashi ta zubo ruwan zafin a kwano ' ta kawo d'aki."Rumaisa tashi kije ki d'auko kofuna, da abunda zan juya ruwan lipton d'in."Cikin hanzari Rumaisa ta tashi ' bata wani b'ata lokaci ba ta dawo da 3cups da spoon a hannunta."Akwai siga a k'ark'ashin gado, Anisa sa hannu ki d'auko."Cewar Umma.Anisa hannu tasa ta janyo sugar kamar yadda Umma tace , Ta mik'awa Safna ta zuba gamida jujjuyawa.Saida ta kammala tsaf ' sannan ta zubawa kowa a cup suka fara sha."Aiko gobe insha Allah ' Rumaisa ke da Anisa zan aikeku gidanmu wajen baba, Idan yanada dubu uku ya baku."Nan Safna ta had'e rai tare da ajiye cup d'in da ke hannun ta."Haba Umma? Meyasa kikeson tambayarsa kud'i? Bayan kinsan fanninshi bakomai kike samuba.""Bana son iskancin banza da rashin kunya! ' aiko ba komai inada hak'k'i akansa, Kuma ya zama dole in tambayeshi, Idan har ban tambayeshi ba suwa kikeso in tambaya? Ko kinada abunda zaki bada ne?.""A'a Umma kiyi hak'uri, Insha Allah ' Allah bazai barmu haka ba ai! Allah zai bani abunda zan kula daku, Amma Umma ko 'yan uwa ai zaki iya tambayarsu."Nan Umma taja tsaki tacigaba da kurb'ar ruwan lipton d'in ta.*AROUND 9:00PM*Mr-Fauzan ya dawo ' sai da yayi packing motarshi, Tukunna ya fito ya nufi cikin gida.Mr-Fauzan iske Mummy da Daddy yayi zaune a parlor suna tattaunawa."Yawwa Alhaji, Gashi ai ya dawo."Abunda yaji Mummy ta furta kenan ' hakan yasashi k'arasawa cikin parlon d'auke da sallama Daddy ya amsa.Mr-Fauzan zama yayi saman kujera ' cike da ladabi, Sannan Daddy yace."Am!!... Fauzan my Son, Hope ka dawo cikin k'oshin lafiya?.""Lafiya k'alau Daddy.""Good!."Daddy gyaran murya yayi ' ya cigaba da cewa."D'azu na dawo Mum d'inku ke fad'amun wata magana, Akan Yarinyar da takeso ka aura.""Ohhh! Come on... Mummy how many times zamuyi wannan maganar? Daddy am not a kid ' nasan abunda nakeyi fa! For godsake Mummy meyasa kikeson maida zance baya?.."Mummy zatayi magana kenan ' Mr-Fauzan ya tashi fuuuu! Ya wuce part d'inshi."Ka gani ko? Kaga abunda nake fad'a maka ai, Kwata kwata Fauzan ya gama raina ni ' to shikenan na barshi yaje ya nemi duk wacce taimashi, Amma karya sake ya kawomun talauci cikin gida!!!."Mummy na gama fad'in haka ta tashi ta haura part d'insu, Daddy kuwa mamaki ne ya cikashi yasa saidai ya girgiza kai kawai ' ya cigaba da kallon news.Daddy *around 10:30pm* ya tafi taje ya kwanta, Mr-Fauzan tunda ya wuce d'aki yayi wanka ya komaya kwanra ' daga nan bacci yayi awon gaba dashi.*** *** *** *** *** *** ***Washe gari...*AROUND 6:00AM*Safna ta tashi ' bayan tayi sallah ta fito ta fara kinkintsa gida, Tana cikin shara ne Umma ta fito daga d'aki nan Safna ta zuk'unna har k'asa ta gaisheta, Sannan ta mik'e tsaye."A'a bar sharar nan ' kije kija ruwa a rijiya kiyi wankadon ki tafi da wuri, Sai Rumaisa tayi sharan.""Uhum."Aje tsintsiyar tayi, Sannan taje taja ruwa ta nufi bayi dashi.Koda ta fito daga wanka ta iske Umma tana shirin dama koko ' haka Safna ta wuce d'aki ta hau shafa mai da powder cikin sauri.Bayan ta gama ne ta d'auko hijab d'inta pink color daatamfa mai ratsin pink, Duk da kayan sun kod'e hakan bai hanata yin shiga ta mutunci ba.Safna tsakar gida ta fito ' ta nufi wajen Umma ' Umma ta zuba mata koko, Sannan ta karb'a ta shanye ba tareda ansa sugar ba."To Umma nizan wuce.""Allah ya tsare ' Allah kuma yasa asami abunda akaje nema."Amin Safna tace, Sannan tasa takalminta ta fice.*DEDICATED TO MY LOVELY FAN'S**....B'OYAYYEN**AL'AMARI**_Pure Moment Of Life writers_*© ```Written```By*_Seemaluv_**8-9*Tunda Mr-Fauzan yasa kai ya fita ' bai tsaya ko ina ba sai a wani k'ayataccen restaurant wanda wajen ya zame mashi jiki kusan kullun sai yazo wajen, Kasancewar akwai wajen hutawa kala kala.Nan wajen yake had'uwa da abokanshi 'ya'yan manya kamarshi.B'angaren Safna kuwa ' a zaune suke a tsakar gida kamar kullun, Anisa nayiwa Umma tausa a k'afarta ita kuma Safna da Rumaisa hirarsu kawai sukeyi."Umma wallahi duk na k'osa gobe tazo."Cewar Safna."Saboda me?.""Hm! Umma, Kin manta gobe akace inkoma za'a bani aiki?.""Oh! Hakane fa, Sam na mance ' Safna Allah ya kaimu goben lafiya.""Ameen."Safna k'arar loud-speaker taji na masallaci alamar za'a kira Sallar magrib, Hakan yasa ta juya ta kalli murhu taga babu komai akanshi."Umma?."Umma d'ago kai tayi ta kalleta, Tare da cewa."Na'am!.""Umma me za'a d'ora ne? Don naga magriba tayi."Abunda Safna ta fad'ane yasa Umma sauke ajiyar zuciya."Hmm... Kema dai kamar kikan mance ne ko? Safna inda akwai abun sarrafawa aida baki ganmu haka zaune ba!.""A'a akwai d'ari a waje na ' cenjin da yarage na cefane, Bari inbawa Anisa koda lipton sai a siyo musha.""To, amma kinada kud'in da zaki bawa mai keke napep ne gobe?"Inji Umma."Eh Umma akwai d'ari biyu."Kai kawai Umma ta d'aga sannan Safna ta mik'e ta nufi d'aki ta d'aga pillow, Ta d'auki d'ari tukunna ta fito ta mik'awa Anisa."Ani, Gashi kije shagon malam kice ya baki lipton na d'ari."Anisa ansa tayi cikin hanzari ' ta janyo hijabin ta dake saman igiya ta sanya ta fita a guje, Kasancewar tanajin yunwa.Cikin 'yan lokuta k'alilan Anisa ta dawo, Nan Safna ta karb'a sak'on sannan ta d'ora ruwan zafi a murhu, Tukunna dukkansu sukayo alwala suka shige d'aki domin sallah.Saida suka idar, Sannan Safna ta tashi ta zubo ruwan zafin a kwano ' ta kawo d'aki."Rumaisa tashi kije ki d'auko kofuna, da abunda zan juya ruwan lipton d'in."Cikin hanzari Rumaisa ta tashi ' bata wani b'ata lokaci ba ta dawo da 3cups da spoon a hannunta."Akwai siga a k'ark'ashin gado, Anisa sa hannu ki d'auko."Cewar Umma.Anisa hannu tasa ta janyo sugar kamar yadda Umma tace , Ta mik'awa Safna ta zuba gamida jujjuyawa.Saida ta kammala tsaf ' sannan ta zubawa kowa a cup suka fara sha."Aiko gobe insha Allah ' Rumaisa ke da Anisa zan aikeku gidanmu wajen baba, Idan yanada dubu uku ya baku."Nan Safna ta had'e rai tare da ajiye cup d'in da ke hannun ta."Haba Umma? Meyasa kikeson tambayarsa kud'i? Bayan kinsan fanninshi bakomai kike samuba.""Bana son iskancin banza da rashin kunya! ' aiko ba komai inada hak'k'i akansa, Kuma ya zama dole in tambayeshi, Idan har ban tambayeshi ba suwa kikeso in tambaya? Ko kinada abunda zaki bada ne?.""A'a Umma kiyi hak'uri, Insha Allah ' Allah bazai barmu haka ba ai! Allah zai bani abunda zan kula daku, Amma Umma ko 'yan uwa ai zaki iya tambayarsu."Nan Umma taja tsaki tacigaba da kurb'ar ruwan lipton d'in ta.*AROUND 9:00PM*Mr-Fauzan ya dawo ' sai da yayi packing motarshi, Tukunna ya fito ya nufi cikin gida.Mr-Fauzan iske Mummy da Daddy yayi zaune a parlor suna tattaunawa."Yawwa Alhaji, Gashi ai ya dawo."Abunda yaji Mummy ta furta kenan ' hakan yasashi k'arasawa cikin parlon d'auke da sallama Daddy ya amsa.Mr-Fauzan zama yayi saman kujera ' cike da ladabi, Sannan Daddy yace."Am!!... Fauzan my Son, Hope ka dawo cikin k'oshin lafiya?.""Lafiya k'alau Daddy.""Good!."Daddy gyaran murya yayi ' ya cigaba da cewa."D'azu na dawo Mum d'inku ke fad'amun wata magana, Akan Yarinyar da takeso ka aura.""Ohhh! Come on... Mummy how many times zamuyi wannan maganar? Daddy am not a kid ' nasan abunda nakeyi fa! For godsake Mummy meyasa kikeson maida zance baya?.."Mummy zatayi magana kenan ' Mr-Fauzan ya tashi fuuuu! Ya wuce part d'inshi."Ka gani ko? Kaga abunda nake fad'a maka ai, Kwata kwata Fauzan ya gama raina ni ' to shikenan na barshi yaje ya nemi duk wacce taimashi, Amma karya sake ya kawomun talauci cikin gida!!!."Mummy na gama fad'in haka ta tashi ta haura part d'insu, Daddy kuwa mamaki ne ya cikashi yasa saidai ya girgiza kai kawai ' ya cigaba da kallon news.Daddy *around 10:30pm* ya tafi taje ya kwanta, Mr-Fauzan tunda ya wuce d'aki yayi wanka ya komaya kwanra ' daga nan bacci yayi awon gaba dashi.*** *** *** *** *** *** ***Washe gari...*AROUND 6:00AM*Safna ta tashi ' bayan tayi sallah ta fito ta fara kinkintsa gida, Tana cikin shara ne Umma ta fito daga d'aki nan Safna ta zuk'unna har k'asa ta gaisheta, Sannan ta mik'e tsaye."A'a bar sharar nan ' kije kija ruwa a rijiya kiyi wankadon ki tafi da wuri, Sai Rumaisa tayi sharan.""Uhum."Aje tsintsiyar tayi, Sannan taje taja ruwa ta nufi bayi dashi.Koda ta fito daga wanka ta iske Umma tana shirin dama koko ' haka Safna ta wuce d'aki ta hau shafa mai da powder cikin
sauri.Bayan ta gama ne ta d'auko hijab d'inta pink color daatamfa mai ratsin pink, Duk da kayan sun kod'e hakan bai hanata yin shiga ta mutunci ba.Safna tsakar gida ta fito ' ta nufi wajen Umma ' Umma ta zuba mata koko, Sannan ta karb'a ta shanye ba tareda ansa sugar ba."To Umma nizan wuce.""Allah ya tsare ' Allah kuma yasa asami abunda akaje nema."Amin Safna tace, Sannan tasa takalminta ta fice.*DEDICATED TO MY LOVELY FAN'S**....B'OYAYYEN**AL'AMARI**_Pure Moment Of Life writers_*© ```Written```By*_Seemaluv_**_@Kamar yadda nasami k'orafin readers da dama akan rashin k'arashe B'OYAYYEN AL'AMARI da banyi ba, To Alhamdulillah yanzu dai na aje wancen na kuma cigaba da wannan...._**10-11*Safna na fita bata wani wasting time ba ' ta tari mai keke-napep ta shiga, Tukunna taimashin kwatancen inda zai kaita.Bata isa company d'in ba sai wajen k'arfe *8:00am*, Haka ta mik'awa mai keke-napep kud'insa ya wuce ' ita kuma ta shige cikin company d'in da takaddar ta Kamal yace ta dawo da ita a hannu.Dai dai bakin k'ofar shiga security ya tsare ta."Kina da buk'atar taimako ne?."Ya fad'a cikin harshen turanci."Yes."Nan Safna ta mik'a masa Application letter d'in ya karance ta tsaf."Sir Kamal ya baki ko?.""Eh.""Ok barima inkaiki har Office d'in nasa."Haka Safna tabi bayan security man d'in, Har saida ya shigar da ita office d'in tukunna ya juya yayi tafiyarsa.A zaune Safna ta iske Kamal ' tare da laptop a gabanshi.Jayo attention d'inshi tayi da cewa."Good morning, Sir!."A hankali Kamal ya d'ago kai ya kalleta da manyan idanun shi, Ganin itace yasa shi rufe laptop d'in gamida calming hands d'in shi."Have a seat!."Abunda yacewa Safna kenan ' ta sami waje ta zauna, Tukunna ya kafeta da ido."I have been expecting you!."Nan tad'an sunkuyar da kai alaman ladabi.Nan ya d'aga waya ya kira messenger d'inshi.Cikin hanzari messenger ya shigo cikin office ' cike da ladabi."Sir! Gani.""Yes, Inaso ka kaita inda ake screening coffee makers.""Ok."Haka Safna ta tashi jiki a sanyaye tabi bayan messenger d'in, Har sunkai bakin k'ofa ya tsaidai ita da cewa."Be praying."Uhum, Kawai Safna tace suka fice daga wajen ' waniwaje suka shiga an k'ayatashi da kujeru yadda kasan parlor komai pink colour yayi kyau sosai, Ita dai kalle kallenta kawai takeyi bata ankara ba taji ance."Madam, Ki sami waje ki zauna."Inji Messenger.Saida ya tabbatar ta zauna ' sannan ya juya yabar wajen.Bayan ta zauna ne ta ankara da mutanen da ke zazzaune a wajen, Mata ne dukkansu ' sunci kwalliya sunci gyale wasuma babu ko gyalen a jikinsu, Daka gansu kaga 'ya'yan manya.Cikin 'yan lokuta k'alilan aka kawowa kowanen su cup&spoon da ingredients d'in da zasuyi amfani dashi wajen making coffe d'in.Nan Safna taji wata murya tace "start!".Kasancewar bata tab'a had'awa ba hakan yasa ta fara kallon yadda ta kusa da ita keyi, Cikin hikima Safna ta fara making coffee har ta gama ' sannan tajiansake cewa."Your time is off! Young ladies."Mr-Fauzan yayi maganar in slangs.Nan ne Safna ta d'ago kanta domin taga inda maganar ke fitowa, Hakan yayi daidai da juyowar Mr-Fauzan wanda yake zaune a saman kujerar shi ' nan sukayi ido hudu da Safna."Subhanallahi! Wannan bashine wanda nabige shi ' abisa rashin sani ba?."Tayi tamabayar a cikin zuciyar ta.Nan take zufa ta fara karyo mata.Shi kuwa Mr-Fauzan tunda ya fahimci Safna cike take da tsoro yasaki wani irin murmushin da baikai zuci ba.Nan ya umarce su ' da kowaccen su ta kawo mashi coffee d'inda ta had'a yayi tasting, Haka sukaita tashi suna kaiwa yana tasting kuma yana rubuta masu score.Safna ganin an kusa kaiwa kanta ne yasa ' ta fara addu'o'i, Tana gama rufe baki line d'in ya kawo kanta' nan ta tashi cikin sauri rik'e da cup d'inta ta nufi wajen shi.Mr-Fauzan ko kallon ta beyiba ya karb'a yayi tasting ya rubuta mata score d'inta, Sannan ta juya ta koma ta zauna.*After some minutes* ya tashi ya koma office d'inshi,messenger na biye dashi, Bayan Mr-Fauzan ya zauna ne messenger yace."Sir, akwai wani aike ne?.""A'a babu, Zaka iya fita."Bayan fitar shine ' Mr-Fauzan ya d'aga waya ya kira P.A Kamal, Ringing d'aya zuwa biyu tayi ya d'auka."Sir?.""Kamal, Kazo yanzu.""Ok."Abunda Kamal ya fad'a kenan Mr-Fauzan ya kashe wayar.Cikin 'yan lokuta k'alilan Kamal ya shigo cikin Office d'in Mr-Fauzan, Bayan ya zauna ne Mr-Fauzan ya mik'o mashi paper tare da cewa."Kamal, inaso kaje kasa a nuna ma Safna Habib and Muneeba Imran yanayin aikinsu ' sauran kuma a sallamesu because they are not qualified.""Ok."Abunda Kamal yace kenan ' sannan ya juya yabar wajen, Jin sunan Safna a ciki abun yasa shi farinciki matuk'a.Kamal hole d'in ya shiga da kansa, Nan yayi calling attention d'in ko wacce a wajen.Kamal ' hak'uri ya fara bama wad'anda basu sami aikin ba, Ita kuwa Safna babu abinda gabanta keyi inba fad'uwa ba.Bayan ya gama dogon bayanin shine ' ya kira sunan Safna da Muneeba tare da cewa."Safna Habib da Muneeba Imran, Su kad'ai ne aka d'auka amatsayin Coffee makers."Safna mik'ewa tayi cikin jin dad'i tana murmushi, Don kuwa samun aikinta shine burinta na farko dayafara cika.Kamal ganin yadda hole d'in ya hargitse ne ' yasa shikomawa Office tare da kiran messenger d'inshi a waya cewa."Kaje cikin hole d'in nan, Ka zomun da Safna Habib da kuma Muneeba Imran."To kawai d'an aiken(messenger) yace, Sannan Kamal ya kashe wayar shi.B'angaren Safna kuwa! Ai baki har kunne, Nan take ta fara neman Muneeba gami da kwala mata kira."Muneeba Habib!."Muneeba kuwa jin yadda aketa kiran sunan tane yasata juyowa a tsorace' cikin sa'a kuwa sukayi ido biyu."Lafiya kiketa kiran sunana?.""Lafiya kalau ' Muneeba nice Safna Habib, Ina fata zamu had'a kanmu domin muyi aiki tare."Muneeba tab'e baki tayi cike da downgrading ta juya tacigaba da harkar gabanta, Ba tare da tacewa Safna komai ba.Safna ganin haka ne yasa ta koma ta zauna ' jiki a sanyaye taci gaba da k'arewa mutanen da ke wajen kallo.©Seemaluv_Novels*....B'OYAYYEN**AL'AMARI**_Pure Moment Of Life writers_*® ```Written```By*_Seemaluv_**_Ina dai sake bama Fan's d'ina hak'uri , Masu bin Novel d'ina ' Ayyuka ne sukai yawa..._**12-13*Suna cikin haka ne Messenger yazo cikin hole d'in yakira sunayen su kamar yadda Sir-Kamal ya umurce shi, Safna jin ankira sunan ta yasa tayi saurin mik'ewa tsaye tare da k'arasawa wajen shi.Ita kuwa Muneeba saida aka kira sunan ta ' kusan sau uku tukunna taje inda ake kiranta, Nan Messenger ya juya zuwa office d'in Sir-Kamal su kuma suna biye dashi a baya.Bayan sun isa bakin office d'inne yayi musu nuni da yatsa alaman su shiga, Bayan shigar sune ya juya yayi tafiyarsa.Safna shiga tayi tare da yin sallama ' Muneeba na binta abaya.Sir-Kamal ansa sallamar yayi ' ba tare daya d'ago kai ya kallesu ba har saida ya kammala danna laptop d'inshi."Ku zauna."Ya fad'a haka yana musu nuni da kujerar dake gefensu.Bayan sun zauna ne yace."Hope kun shirya ma aikin nan?.""Insha Allah."Suka fad'a a tare."Good! So yanzu zan fad'a muku yadda aikin yake."Sai da yad'an d'auki lokaci yana kallonsu, Sannan yace."Ko waccen ku za'a rik'a biyanta salary akan naira 100,000(dubu d'ari) ' kuma idan har kika tsaya kan aikin ki, To salary d'inki zai ruk'a increasing."Muneeba smiling tayi tare da gyara zama, Sannan Sir-Kamal ya cigaba da cewa."Early morning *7:00am* idan kukazo aiki ' zaku had'a coffee ku kaima workers, Sannan After that zaku bi kowane Office ku kai."Sir-Kamal, Bayan ya gama musu bayani ne ' ya mik'e tsaye tare da cewa."Ku tashi muje in kaiku Store."Safna da Muneeba tashi sukayi suka bi bayan shi zuwa store, Suna isa wajen yasa hannu ya murd'a handle d'in k'ofar ya bud'e suka shige ciki.Nan ya nuna musu komai da komai, Wanda zasuyi amfani dashi fannin aikinsu.Sir-Kamal, Bayan ya gama introducing masu komai ne ' harya juya zai koma office sai kuma ya tsaya gami da juyowa ya kalli Safna wacce hankalin ta kekan cups d'inda ke wajen."Safna Habib!."Jin kiran sunanta da yayi ne ' yasa tayi saurin juyowa ya kalleshi, Tare da cewa."Yes Sir?.""Ki biyoni zuwa Office."Ok tace ' sannan ta bishi suka wuce, Muneeba ganin haka yasa ta tab'e baki tare da calming hands d'inta zuciyarta cike da sak'e sak'e.Safna bayan isarsu cikin office d'in ne, Yayi mata iznin zama ' tukunna shima ya zauna."Am.. Safna i need to discus something with you!.""Ok Sir.""You see!, Nan Company ne mai son tsafta da gayu ' da k'yale k'yale you know! Da dai sauransu."Nan ta fara duban jikin ta ' tana mamaki."No, Bawai bakida tsafta bane ' what i mean is that, Ki k'ara because matsalan ba daga ni bane ' understand?."Kai Safna ta d'aga mashi alaman Eh."Anyway! Koma yayane dai ' a hankali zaki fahimta.""Insha Allah! Zan gyara."Cewar Safna."Good! Zaki iya tafiya."Safna tashi tayi tabar office d'in, Harta nufi side d'insu sai kuma ta tsaya ' a zuciyarta tace."Ina d'aya daga cikin ma'aikatan company d'in nan, Ya kamata in kewaya inga ko ina."Bayan ta ayyana haka a ranta ne ' ta saki murmushi, Tare da juyawa ta nufi wani b'angaren da yake tsit! Tamkar babu mutane.A hankalin Safna ke tafiya ' kasancewar yadda wajen yake ba hayaniya, Wata k'ofa ta hango and'an bud'eta kad'an.Safna k'arasawa wajen tayi ta bud'e k'ofar. Guess-room ne k'ayatacce, Komai na cikinsa designer ne ' ganin haka yasa ta shigewa ciki domin ta bama idonta abinci.Tana shiga ta sami waje ta zauna a bakin gado ' tana tab'a drowers d'in dake gefen gadon."Rayuwa kenan! Idan da ranka zakasha kallo."Ta fad'i haka tana murmushi.B'angaren Mr-Fauzan, Zaune yake tare da ma'aikatan shi a chamber inda suke had'uwa suna meeting ciki kuwa harda Sir-Kamal.Meeting d'in bai wani d'auki lokaci ba suka kammala, Kowa tashi yayi ya koma kan aikin shi ' Sir-Kamal office ya koma yayi zaman shi.Mr-Fauzan kuwa yana fitowa daga chamber ' kai tsaye ya nufi guess-room d'inshi domin ya kwanta ya huta.Koda ya doshi wajen gani yayi k'ofar a bud'e, Hakan yasa shi k'arasawa wajen da izza tare da cewa."Is like ' wani ya shiga ya barta a bud'e, To waye kuma meyasa?."Safna jin ana magana sama sama ne ' yasa tayi hanzarin b'oyewa bayan labule cike
da tsoro.Mr-Fauzan koda ya shigo ciki ' baiga kowa ba illa takalmi daya gani a bakin k'ofa, Hakan ya k'ara tabbatar mashi da cewa akwai mutum a ciki.Nan ya fara dube dube ' shine har under bed da k'ark'ashin kujera, Amma baiga komai ba.Safna kuwa jikinta rawa kawai yakeyi."Ya Rabb! Ya kafitar dani lafiya."Ta fad'i haka a cikin zuciyarta.Mr-Fauzan bakin gado ya samu ya zauna, Safna gumi kawai take had'awa bata ankara ba taga kenkyaso a saman hijabin ta.A 360 Safna ta fito daga bayan labule ' sam ta mantada mutum cikin d'akin, Cikin rawar jiki da tsoro ta yaye hijabin dake jikinta ta yarfar dashi gefe, Sannanta koma jikin bango ta jingina tare da rufe idonta tana maida numfashi.Mr-Fauzan kuwa abun dariya ya bashi ' amma sam bai bari ta fito fili ba, A zuciyar shi yace."Oh God! Ji yadda take sakin ajiyar zuciya, Tamkar taga wani mugun abu."Mr-Fauzan tsayawa yayi yana k'arewa halittar jikinta kallo.Kasancewar Safna rigar dake jikinta tad'an matseta kad'an duk da dai kayan duk sun kod'e, Don akwai inda yad'an fara yagewa, Sannan ga gashin kanta yazubo har izuwa k'asan k'irjin ta.kasancewar kitson dake kanta all-back ne, Uhm abunka da bafullatana ' abun dai ba'a cewa komai.Har izuwa yanzu Safna runtse take da idonta ' tana ajiyar zuciya, Mr-Fauzan kuwa murmushin mugunta ya sakar mata."Lallai yanzu zaki dawo hayyacinki kuwa!."Ya fad'i haka a zuciyar shi, Tare da mik'ewa tsaye."What!!! You?."Ya furta hakan cikin tsawa, A razane Safna ta bud'e idonta ' sai a wannan lokacin ne ta tuna cewa akwai mutum a d'akin.Safna koda suka had'a ido da Mr-Fauzan saida cikinta ya murd'a, Ganin babu hijab a jikin tane ' yasa tayi saurin kare jikinta da hannayen ta.Yunk'urawa tayi zata d'auki hijabin ta yayi saurin take hijabin da k'afarshi tare dayin calming hands."First! What are you doing in my guess-room."Safna sunkuyar da kanta tayi ' ba tare da tace komai ba."Bakiji ba?.""Sir, please am sorry ' kayi hak'uri wallah..."Bata k'arasa maganar ba ya daka mata tsawa, Da cewa."Answer me!!!, What are you doing in my guess-room!.""No answer right? Dama matsalan ku talakawa kenan!, Sata kikazo yi dama?."Zaro ido Safna tayi ' tare da girgiza mashi kai alaman a'a."Then what? Ki fad'amun idan ba sata ya shigo dake ba to meye?."Safna k'walla ce cike a idonta k'iris ya rage hawaye su zubo."I wil expose you infront of everyone, Gobe bazaki k'ara shiga wani waje da sunan sata ba."Jin haka yasa Safna tayi saurin zubewa k'asa tana kuka."Sir!, Don Allah kayi hak'uri ka yafeni ' wallahi ba sata ya shigo dani ba, Wajen ne ya burg..."Bata kaiga k'arasawa ba ya fizgo hannunta, Tare da janta suka fito daga guess-room d'in.Safna hawaye kawai ke zuba a fuskarta ' ganin suna gab da shiga inda mutane suke ne, Yasa tayi saurin kare jikinta da hannu d'aya.Mr-Fauzan kuwa, Fizgarta kawai yakeyi.*_©Seemaluv Novels…_*[10:29PM, 8/19/2017] Hannatu: *....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*

*_Pure Moment Of Life writers_*

® ```Written```
By
*_Seemaluv_*👄

*_Assalamu Alaikum, Nasan k'ila hak'urin ku ya k'are, Ko dayake nima

1 Comments On BOYAYYEN ALAMARI
avatar
shafaatu-9

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment