Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamo hannun ta suka nufi d'akin nata.Bathroom d'in suka shiga ya nuna mata yadda zata kunna ruwan da kuma inda zatayi wankan.Nan Mr-Fauzan ya fita daga bathroom d'in tare da rufo mata k'ofa.Kai tsaye ya nufi wardrobe d'in kayan ta ya bud'e side d'aya, Sets d'in rigunan bacci ne a ciki different colours.Mr-Fauzan pink color ya ciro ya ajiye mata saman gado sannan ya fita.Bayan Safna ta fito daga bathroom d'inne taje gefen gado ta zauna ' ga sanyi na ratsa jikin ta."Ya salaam..."Abinda Safna ta furta kenan ta hango Ghana-must-go d'in da aka kawo ta dashi.Safna tashi tayi taje ta bud'e ta ciro riga da zani ' ta sanya sannan taje gaban tangamemen mirror ta tsaya tana k'arewa kanta kallo.Safna perfumes ta gani iri iri had'i dasu humra a saman mirror d'in, Hakan yasa ta d'auka ta feffesa sannan ta nufi d'akin Mr-Fauzan.Safna da k'yar ta iya gano d'akin nashi, Haka ta bud'e ta shiga.Koda ta shiga duhu ta gani don bata iya ganin komai, Safna sallama tayi Mr-Fauzan na zaune saman sofa yana kallon duk moves d'in ta.Mr-Fauzan ganin bata saka rigar baccin bane yasa shi mik'ewa tsaye yaje kusa da ita ba tare da ta sani ba."Meyasa baki sa rigan baccin ba?."Cewar Mr-Fauzan.Safna tsorata tayi ta juya a razane zata fita Mr-Fauzan yayi saurin fizgota ta had'e da faffad'an k'irjin shi, Wanda babu riga daga shi sai boxer."Ki
koma akwai rigar bacci, Ki cire na jikinki ' ki saka ki dawo..."Mr-Fauzan ya rad'a mata hakan a kunne.Safna to kawai tace, Sannan ta juya ta wuce d'akin ta.Bayan ta koma d'aki ne ta hangi sleeping gown d'in saman gado.Haka Safna ta taje ta d'auka gamida d'agawa, Ganin irin rigan yasa ta waro idano."Yanzu wannan rigan zan saka yake nufi?."Safna ta fad'i haka tare da sakin ajiyar zuciya.Cire kayan jikin ta tayi ta sanya rigar kamar yadda ya umurce ta.Rigan iyakar ta cinya, Kuma armless ce.Safna hannu tasa ta kare k'irjin ta ta juya ta nufi d'akin Mr-Fauzan.Bayan shigarta ne ' tayi sallama ya amsa, Safna ganin haske tayi fauuu ' Mr-Fauzan ya kunna globe.Hakan yasa ta sake rufe k'irjin ta da hannayen ta.Mr-Fauzan ne ya tako har inda take, Hannu yasa ya tallabo fuskarta yayi pecking d'in ta a goshi.Sannan ya kamo hannun ta suka nufi bakin gado, Mr-Fauzan zaunar da Safna yayi sannan ya d'an zuk'unna gaban ta gami da aje ledar kaza & yoghurt a side d'inta.Mr-Fauzan d'aukar naman yayi zaj bata a baki tayi saurin kauda kai."Mene ne haka? Don't even try that... Kar ki cemin baza kici ba."Cewar Mr-Fauzan."Kayi hak'uri bana jin cin komai ne."Safna ta fad'i haka jikin ta a takure."No, Ban yarda ba, You have to eat this ' kisa wani abu a cikin ki."Mr-Fauzan saida ya matsawa Safna sannan ya samu taci kad'an tasha yoghurt.Mr-Fauzan mik'ewa tsaye yayi ya juya ya nufi bathroom, Haka Safna tabi tsukakken k'ugun shi da kallo har ya shige.Safna kam a takure take da rigar jikin ta, Ga sanyin da takeji kasancewar AC a kunne yake.Bayan Mr-Fauzan ya fito ne ya k'arasa har bakin gadon ya zauna kusa da ita yana shak'ar k'amshin turaren dake jikin ta."Babyna?."Mr-Fauzan ya kira sunanta ta wani irin voice d'inda shima baisan dashi ba.Safna a tsorace ta amsa mashi da. "Na'am." Ba tare da ta kalleshi ba.Mr-Fauzan har ya kai hannun shi zai tab'a ta sai kuma ya fasa, A zuciyar shi yace."What am I doing? I can't beg for that... I have to staycalm... Kada tazo ta raina ni."Mr-Fauzan ya fad'i haka gamida ta tashi tsaye."Babyna... Ya kamata muyi bacci ko?."Cewar Mr-Fauzan.Safna kai ta gyad'a mashi, Sannan Mr-Fauzan ya zagaya ta d'ayan side ya haye ya kwanta.Safna a hankali ta kwanta ita ma tamkar wacce k'wai ya fashewa a jiki, Bayan ta kwanta ne ta runtseidanun ta don kwata kwata jin wani sabon al'amari takeyi.Mr-Fauzan kuwa kallon shapes d'in jikinta kawai yake yi yana yabawa.Mr-Fauzan lura yayi Safna na shivering kad'an, Hakan yasa shi yin saurin lullub'e ta da duvet sannan ya koma ya kwanta.A haka har bacci yayi awon gaba dasu.*** *** *** *** *** *** *** *** *** ****_Washe gari..._*Da sassafe *around 5:00am* Safna ta tashi, Saukowa tayi daga saman gadon ta nufi d'akin ta.Bayan shigar tane ta shige bathroom direct tayi wanka tare dayo alwala, Sannan ta fito.Safna gaban mirror taje ta tsaya ta gyara jikin ta, Sannan ta nufi wajen kayan ta ' har tasa hannu zata bud'e jakar kayan sai kuma ta fasa.Wajen wardrobe ta nufa tasa hannu zata bud'e tare da cewa."Bari na duba wardrobe d'innan naga..."Abinda ta fad'a kenan, Ta bud'e wardrobe d'in.Safna still tayi a wajen sakamakon irin kayan sawan da ta gani jere a ciki.English wears ne dogayen riguna high neck with different colors, Safna murmushi kawai take saki tare da nuna jin dad'in ta a fili."Duk wad'an nan... Na...wa ne???."Tayima kanta tambayar tare da ciro d'aya daga cikindogayen rigunan maroon colour.Safna sake bud'e wani side tayi ta ga duk inner wears ne, Haka ta ciri wanda zata saka ' ta sanya."Allah ka k'ara rufa mana asiri duniya da lahira."Safna ta fad'i haka cike da saka rigar a jikin ta.Safna gaban mirror taje ta tsaya tana kallon yadda rigar tayi mata kyau a jiki tamkar dama don ita akayo su.Hannu tasa ta zame d'an kwalin dake d'aure a kanta tun jiya, Nan dogon gashin ta ya bayya kasancewar babu kitso a kanta.Komawa tayi ta bud'e wardrobe d'in ta ciri gele maroon ta rufe kanta, Sannan ta koma gaban mirror ta zauna.Safna ajiyar zuciya ta saki, Nan tayi kwalliya kamar yadda ta saba, tayi sallah, Sannan ta wuce d'akin Mr-Fauzan.Safna koda ta shiga babu kowa, Hakan ya bata damar gyara gadon.Bayan ta gama ne ta kama hanya zata fita Mr-Fauzan ya fito daga bathroom daga shi sai towela k'ugunsa ' ganin ta yasa shi tsayawa yana kallon dressing d'in dake jikin ta.Hakan yasa Safna tsayawa domin ta gaishe shi."Ina kwana?."Cewar Safna."You looks like a princess Babyna ' perhaps you are..."Mr-Fauzan ya fad'i haka in a slangs way.Safna d'ago fararen idanun ta tayi ta kalleshi, Ganin sun had'a ido ne yasa tayi saurin sunne kanta k'asa.Mr-Fauzan takowa yayi zuwa inda take yayi peckingd'inta."Am so much proud of you."Ya fad'i haka tare da rik'o hannun ta.A bakin gado Mr-Fauzan ya zaunar da Safna gamida cewa."Seat here! Bari in shirya ko?."Ya fad'i haka gamida juyawa ya nufi wardrobe d'in kayan shi."Ka shirya? A gaba na??... Ya salaam."Safna ta fad'i haka a zuciya, Ganin dagaske yakeyi yasa tayi sauri ta mik'e zata fita Mr-Fauzan ya dakatar da ita."Karki je ko ina! Ki dawo ki zauna, Is a command."Cewar Mr-Fauzan.Safna ganin babu wasa a maganar shine ' yasa ta dawo ta zauna tare da sunkuyar da kanta.Mr-Fauzan saida ya gama kintsawa tsaf Cikin singlet da boxer, Sannan suka koma parlor suka zauna.Bayan sun zauna ne da 'yan mintoci Safna tace."Ya kamata kayi breakfast... Me kakeso kaci domin in had'a maka?."Tayi tambayar cikin jin kunya."No... Waye zaisa Babyna shiga kitchen yanzu? Babu!... Khairat zata kawo abinda zamuyi breakfast don't worry okay?."Mr-Fauzan ya fad'i haka.Safna kai kawai ta gyad'a mashi cike da mamakin cenjawan shi cikin 'yan k'ank'anin lokaci.Mr-Fauzan lura yayi da tunanin da takeyi, Yace."I change right? Ba Fauzan da kika sani abaya ba ko?."Safna kai ta gyad'a mashi alaman eh."Don't stress yourself... I will soon tell you the reasonwhy I changed."Ya fad'i haka tare da winking d'in ta.Suna cikin haka ne, Suka ji gateman ya bud'e gate, Nan Mr-Fauzan ya tashi ya lek'a through window ' Khairat cewa ta shigo da motar ta ' tayi parking."Here she comes..."Cewar Mr-Fauzan.Bayan Khairat tayi parking ne ta ciro basket d'auke da flask d'in abinci a back seat.Cikin gidan ta shigo ta same su a parlor, Cikin fara'a Khairat ta k'arasa ciki.Bayan ta zauna ne suka gaisa, Sannan ta tashi rik'e da basket d'in a hannu taje dinning ta aje saman dinning table.Khairat sallama tayi musu cikin hanzari ta tashi zatawuce Safna ta tsaida ita."Haba, Kamar ana tsunkulin ki? Don Allah ki tsaya mana..."Cewar Safna.Khairat dariya tayi tare da cewa."Haba Auntynmu, School zan tafi ' but insha Allah zan dawo anjima."Cikin fara'a Safna tace to, Sannan sukayi sallama Khairat ta juya zata fita sai kuma ta juyo ta kalli Mr-Fauzan tace."Mummy tace ka kira ta."Okay Mr-Fauzan yace, Sannan Khairat ta juya ta wuce.*FACEBOOK@SEEMALUV HAUSA NOVELS**....B'OYAYYEN**AL'AMARI**_UNIQUE WRITERS ASSOCIATION_*® ```Written```By*_Seemaluv_*https://www.facebook.com/groups/1649808818646464/```MASOYA NA DUK NAGA SAK'ON NIN KU KUMA NA GODE MATUK'A, GA MASU COMPLAIN AKAN PAGE 54-55 CEWAR WAYEWAR DA NA SAMA SAFNA TAYI YAWA, TO BARI DAI NA TUNA MUKU ' KAR KU MANTA SAFNA TAYI SECONDARY SCHOOL AKWAI WASU WORDS D'IN DA ZATA IYA FAD'I KUMA AKWAI ABUBUWAN DA ZATA IYA YI, SABODA HAKA BABU YADDA ZA'AYI ACE SAFNA BATASAN KOMAI BA... SABIDA HAKA KU RUK'A TUNA BAYA```*56-57*Bayan wucewar Khairat ne, Mr-Fauzan ya tashi gamida kamo hannun Safna suka nufi dinning.Mr-Fauzan kujera yaja ma Safna ta zauna, Sannan shima ya zauna a side d'in ta.Hannu yasa zai yi serving d'insu Safna tayi hanzarin tsaida shi ta hanyar rik'e mashi hannu."Bari in zuba."Ta fad'i haka tare da mik'ewa tsaye.Mr-Fauzan smiling kawai yayi, Safna tayi serving d'insu, A plate d'aya ta zuba abincin ta koma ta zauna.Mr-Fauzan spoon d'aya yayi ya fara feeding d'in ta, Tun tana kauda kai alaman k'oshi harta hak'ura Mr-Fauzan ya dunga feeding d'inta."Na k'oshi, Kai fa bakaci komai."Safna ta fad'i haka tare da ansan spoon d'in itama tafara feeding nashi.Sai da ya k'oshi sannan ya sha warm water, Ya tashitare da cewa."Ya kamata in kira Mummy, Inji."Mr-Fauzan tashi yayi ya tafi d'aki Safna ta bishi da kallo.Bayan isarshi d'aki ne ya d'auki wayar shi yayi dialing number d'in Mummy.Bayan Mummy ta d'aga wayar ne suka gaisa, Sannan Mummy tace."Son?, Meya hana ka kira na tund'azu?.""Kiyi hak'uri Mummy, Ban..."Mr-Fauzan bai kaiga k'arasa maganar ba Mummy tadakatar dashi da cewa."Come on! yi min shuru! Wato tun yanzu zaka fara zama shanyayye ko Fauzan? Har zaka iya bud'e bakikacemin baka sami lokaci ba ko?.""Mum... You' please take things easy Yanzu na gamabreakfast shiyasa."Cewar Mr-Fauzan."Fauzan... Inason ka kawo min matar ka gobe, Gobe nake son ganin ta."Mummy ta fad'i haka cikin fad'a.Mr-Fauzan shuru yayi nad'an lokaci, Sannan yace."To shikenan Mom, Allah ya kaimu."Ameen Mummy tace ta kashe wayar ta.Nan Mr-Fauzan ya koma saman kujera ya zauna yayi shuru nad'an lokaci, Sannan yayi dialing number d'in Sir-Kamal.Ringing d'aya tayi Sir-Kamal ya d'aga wayar, Bayan sun gaisa ne Mr-Fauzan yace."I hope komai na company yana tafiya yadda ya kamata.""Yes Sir, Komai lafiya lau, Amma Sir lafiya kwana biyu?.""Oh you want to tell me that ' baka san nayi aure ba ko?."Cewar Mr-Fauzan.Sir-Kamal murmushin k'arfin hali yayi gamida cewa."No Sir, Gaskiya ban sani but in any way... Ina taya ka murna.""Thank you Kamal, Insha Allah gobe zan lek'o ai induba komai."Ok Sir-Kamal yace, Sannan Mr-Fauzan ya kashe wayar.Komawa parlor yayi ya iske Safna harta kai plate d'in kitchen ta dawo ta zauna.Mr-Fauzan zuwa yayi ya zauna kusa da ita yana satar kallon ta."Tana da kyau... But ba tada wayewa! Da zata sami wayewa toda babu Wanda zai kaini morewa."Mr-Fauzan ya fad'i haka a zuciyar shi.Safna dai kanta a sunkuye yake cike da kunya.Mr-Fauzan na cikin wannan sak'e sak'en ne wayar shi tai k'ara alaman kira.Dubawa yayi yaga Hajia Salima, Nan yayi saurin d'aga wayar tare da karawa a kunne."Hajia Salima."Cewar Mr-Fauzan."Mr-Fauzan, Ashe ana jinku?
Kwana biyu babu motsin ka sam shine nace bari na gwada kiran ka thought ma ka cenja number ne.""Haba Hajia Salima! A'a ko kad'an kawai dai ayyuka ne sukai yawa."Mr-Fauzan ya fad'i haka tare da shafa hannun Safna."Naji ance kayi aure! Shine babu ko gayyata balle ka kawomin amaryar nayi mata gyara na musamman.""Oh Kinsan da yake abinne a gurguje akayi, But this isn't a big deal amarya tana gida anytime ' you're always welcome.""Alright then, Insha Allah gobe zaka ganni ' Saika turomin address d'inka."OK kawai Mr-Fauzan yace, Sannan sukayi sallama ya kashe wayar.Hajia Salima babban mace ce wacce tayi suna wajen gyara rayuwar ma'aurata, Kuma take bata gudunmawa wajen ganin ta wayar da kan ma'aurata.Hajia Salima ta ware babban fage na girke girke domin 'yan mata dama matan aure baki d'aya.Mr-Fauzan da hajia Salima friends ne sosai domin kuwa sunsan junan su tun suna k'anana.Safna hannun ta ' ta janye daga hannun Mr-Fauzan, Domin jin yadda tsigar jikinta ke tashi."Why?."Cewar Mr-Fauzan."Kawai bana so ne.""Baby na, You are not a young girl fa ' you're matured enough, Don't you think zan cutu idan biki barni ba?."Safna sunkuyar da kai tayi gaban ta na fad'uwa.Mr-Fauzan kwanciya yayi saman cinyar ta tare da winking d'in ta, Hakan yasa Safna sa hannu biyu ta rufe fuskarta tana murmushi."So let me make love to you..."Mr-Fauzan hannu yasa ya cire hannayen ta data rufe fuskar, Ya d'an d'ago kad'an yana k'ok'arin pecking d'in ta, Wayar shi tayi k'ara.Mr-Fauzan ajiyar zuciya ya saki gamida tashi zaune ya duba wanda ke kiran shi.Ganin Suhailah ce yasa shi jan tsuki tare da rejectingcall d'in.Sake ganin wani kiran yayi ya shigo hakan yasa shi d'aga wayar a fusace."What is it!."Cewar Mr-Fauzan."Oh just because kayi aure shine zaka rik'a rejecting mun call?.""Me kike buk'ata?."Jin haka yasa Safna d'ago lulu eyes d'inta ta kalle shi."Fauzan kai nake buk'ata... In fact ka fito waje ina bakin gate d'in gidan ka if not zan shigo ciki kawai.""Don't try that trashy! Gani nan fitowa."Abinda ya furta kenan ya kashe wayar tare da jan d'an k'aramin tsuki."Lafiya kuwa?."Cewar Safna."Lafiya lau Baby, Ina zuwa."Ya fad'i haka tare da tashi, Mr-Fauzan fita yayi ya lek'a waje.Hango motar Suhailah yayi tayi parking a gefe tana jiran shi.Mr-Fauzan k'arasawa yayi wajen ya bud'e motar ya shiga rai a b'ace."What is it Suhailah!, Na baki 10 minutes ki fad'i duk abinda ya kawo ki."Mr-Fauzan ya fad'i haka."Divine! Wato don kayi aure shine zakana fad'amin wad'an nan maganganun Right Fauzan? Ko ba komai akwai soyayya tsakanin mu and I still love you...""Enough of this please! Suhailah mata ta ' ta fiye min ke da komai! So is better kisan inda dare yayi miki because I love my wife so much.""K'arya ne! K'arya ne wallahi don ni kad'ai aka yo ka Fauzan, Wannan k'azamar bata isa ba wallahi.... Andam willing to do anything just to have you back."Mr-Fauzan tsaki yaja ya bud'e mota zai fita tayi saurin rik'o mashi hannu."Please Sweetheart don't leave, Ya kamata ka gane bakaimin adalci ba, But is ok akwai wata rana da zaka fahimci cewa wannan k'azamar matar taka kud'in ka kawai take so not you."Mr-Fauzan wani mugun kallo ya watso mata gami da cewa."Karki zama shaid'iya mana Suhailah, Kije kiyi aure that's just the fact because I will not marry Suhailah."Nan yasa kai zai fita ta sake rik'o hannun shi, Mr-Fauzan juyowa yayi ya kalle ta ' ta sakar mashi smiling."Don't worry... Dama gift na kawo maka tunda ka zama ango."Ta fad'i haka tare da sanya hannun ta cikin hand bagd'inta, Perfume ta d'auko ta bud'e ta fesa mashi a jiki."Ha'a are you out of your sense? Meye haka?."Mr-Fauzan ya fad'i haka cikin b'acin rai."Is that a sin? Perfume ne fa nothing else... Inaso kajiko k'amshin yayi maka ne.""Ok then, Thank you."Nan ta mik'a mashi perfume d'in ya ansa ya wuce.Suhailah binshi tayi da kallo har ya b'ille, Wata muguwar dariya ta saki cike da k'yak'yatawa."Wai wani ' ha'a are you out of your sense? Matsoraci kawai Wannan auran daka ke ik'irarin kayishi ' to saina lalata shi, Fauzan bazai yiwu ba! Ni inbanda abin na miji ' me Fauzan ya gani jikin wannan k'azamar?."Suhailah ta fad'i haka tare da jan tsuki ta tada motar ta ta wuce.Bayan shigan Mr-Fauzan gida ne ' ya iske Safna a zaune kamar yadda ya barta tana kallo.Kusa da ita yaje ya zauna gamida cusa fuskar shi jikin wuyanta yana shak'ar k'amshin turaren ta."Baby na...""Na'am.""Ina son inji kina min surutu kina bani labari mai dad'i, Kuma inaso ki fad'amin sunan da zaki ruk'a kira na da shi."Safna murmushi tayi cikin jin kunya, Sannan tace."Zan ruk'a kiran ka da my Man, Yayi?."Tayi tambayar tana janye jikin ta."Uhhh Baby na, Yayi sosai."Pecking d'inta yayi ya tashi ya nufi d'akin shi tare da cewa."Ki same ni d'aki na muyi magana."Abinda yace kenan ya wuce, Safna binshi tayi da kallo daga bisani ta sauke ajiyar zuciya sannan ta tashi ta nuf'i d'akin nashi.Bayan shigan tane d'auke da sallamar ta taji ya rufe k'ofar gamida saka key.Kasancewar d'akin akwai duhu shiyasa ta kasa ganeinda yake."My Man..."Bata kaiga k'arasawa ba taji ya rungumo ta tabaya hakan yasa taji wani tsam ya ratsa jikin ta.Mr-Fauzan juyo ta yayi suna kallon juna, Nan Safna ta lura daga shi sai boxer hakan yasa gaban ta ya fad'i."Inaso in kusanci matata yau, Baby na..."Mr-Fauzan yayi maganar in husky voice.Safna runtse ido tayi jikin ta ya fara rawa, Mr-Fauzan shafata ya farayi yana squeezing d'inta ta ko'ina."Bazan iya danne feelings d'in da nake ji ba Baby..."Yayi maganar yana sakin numfashi mai k'arfi.Mr-Fauzan rungume Safna yayi tsam a jikin shi yanasauke ajiyar zuciya, Hannu yasa ya zuge zip d'in rigar ta.Jin hakan yasa Safna tayi saurin danne rigar jikin k'irjin ta tana girgiza kai k'afafun ta na rawa."Don Allah, Kayi hak'uri...."Safna tayi maganar cikin kuka."No Baby... Please don't... Don't stop me ' in kikayi haka zaki cutar dani.... Please let me."Mr-Fauzan ya fad'i haka gamida d'aukar Safna cak tamkar wata jaririya.Bai tsaya ko ina ba sai a saman faffad'an gadon shi.*FACEBOOK@SEEMALUV HAUSA NOVELS.*57BOYAYYEN AL'AMARI
Na SEEMALUV
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On BOYAYYEN ALAMARI
avatar
shafaatu-9

1 year ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment