Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

yace yau ba sai gobebe sai ta barmasa gida domin yagaji da mugayen halayenta me yarinya tamata da zata dunga azabtar da ita,dan haka yasaketa saki 1".

Ai sahura fa nan ido yasoma raina fata tako daddage tawani kurma ihu tare da wage katon bakinta,tana fad'in burin ki yacika Bakar daga kin rabani da mijina ,daman haka matan barikin suke sugan ka da mijinka ,kazo da abinka daga kauye sannan wata shegiya tace wai tafiki son mijin,Halima Allah ya isa tsakanina da ke kema kingama zaman lafiya agidan nan.

Haka dai Sahura tai ta zagin Halima wadda take ta danasanin fad'a masa gaskiya Inda tasan hukuncin da zai yanke kenan da bata fad'aba.

Kukan itama ta shiga yi.
hukuncin da Malam yayi yai tsauri sosai.

Sahura tana fita bata zame ko ina ba sai gidansu Aminin mijinta Wanda tama rashin mutumci sosai akan Halima,gashi Sam bata shiri da matar abokin nasa tayi shiru takasa shiga ,can kuma kome ta tuna saikuma naga tasa kai cikin gidan....!

Maman Khaleel
D'inkuceโœ๏ธ

Y'AN UBA NE

( True life story )

๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ

Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Daga marubuciyar:
Habiba
Kishiyar zamani
Ni ke da gaskiya
And now๐Ÿ‘‡
Y'AN UBA NE

PAGE 11&12
ุจุณู… ุงู„ุฑุญู…ุงู† ุงู„ุฑุญูŠู…
Tana shiga ta nufi dakin Innan Muttaqa tafashe da kuka,ana tamata magana ba amsa sai da tai mai isarta kamain tasoma magana "Inna Malam yasakeni".

"Saki kuma Sahura?
Kan me ,mekika masa da zafi haka?"

Cikin muryar tausayi tasoma magana kamar haka" Halima ce ta kullamin sharri ,nan dai takwashe komi tafada mata akarshe takara da fad'in kuma wallahi Inna baruwa na kan me zan sa yarinya karama arana?".

Inna wadda take ta faman salati tana tafa hannaye cike da al'ajabi a yau ta tabbatar da gaskiyar labarin da akace yaranta sunba jikokinta na kullum sai maman su tace a fito da Inna saude , har tana fadin kai kumin shiru ai rashin imanin Sahura bai kai nan ba, a she gaskene.

Tab ikon Allah to ni yanxu me zan maki da kika kwaso jiki kika zo anan Sahura a she gaskiya neabinda ke yawo agari akanki.

Nan fa Sahura ido yasoma raina fata sai kuka take tana fadin sharri akamin Inna ,Dan Allah ki tai makeni kisa Malam yamaidani dakina naji na amsa laifina natuba bazan sakeba,Halima dai to zamu zauna lafiya.

Innan Muttaqa tayi Dariya tace "a hoki Sahura ai baki gasuba,kizauna dai nagani inyazo zanjara bashi hakurin ,yarinya kisamu abokiyar zama mai hankali tana ta binki amma ke burinki kiga bayanta ,ai gashinan ke taga naki ai.

To yau dai Sahura kwanan ta 25 a gidan su Muttaqa ,ko alama bata ga Saminu ba Wanda tuni Inna tasa yamaida ta dakinta amma yace abarta ta horu kamin tadawo .

Ai ko tahoru sosai danko komi sammata ake gata da mugunci ,tarame takara yin bak'i.

Aranda tacika wata 2 ne takoma dakinta, da farko an dan samu canji kamin daga bisani ta cigaba da ga inda ta tsaya kunsan Hausawa sukace me halifa baya canzawa,hakama ga Sahura sai dai ma ince karawa tayi sai dai yanzu tasoma bin Bokaye Dan banace malamai ba,Haka Halima taciga ba da rayuwa agidan Mijinta Saminu yau dad'i gobe babu tamika ma Allah lamarinta tadukufa da rokon Allah,tare da karatun alqur'ani mai girma domin shine maganin kowace irin damuwa,kotaje ganin iyayenta batagaya masu komi Malam Yusuf mahaifin Halima indai taje gida to sai yabata addu'a susha ita da yaranta sukuma shafe jikinsu,don samun kariya daga azzalumai,dayake shi malamin zaurene yana Almajirai sosai akofar gida,kaf yaransa da jikokinsa kusan kullum sai ansauke masu Alqur'ani mai girma Dan Neman kariya daga shaidanu,Allah yakare mu daga sharrin su Ameen.

Sahura tarasa yadda zatayi da Halima domin duk inda taje maganar dayace in dai zatacigaba da bibiyar Halima to tabbas zata iya rasa ranta domin tanada wani makarai Wanda Allah ne kadai zai iya karyasa ba dai mutumba.

Wannan yasa Sahura tusawa yaranta tsanan y'an uwan su.

Aikuwa tayi nasara dankuwa kazamin Y'AN UBAN ci ake agidan.

Gashi har tasoma tara yara gasunan masha Allah ,maxa 2 Mata 3,Saudatu,Hafsa,Ahmad,Fatima,da karaminsu wato Nabeel.

Wannan kenan .

Cigaban labari.

**********

Washe gari da wuri suka shirya gabadaya suka nufi makaranta,wadda suke zuwa anan barikin Ladi,makarantar ta gimnati ce,Nabeel yadubi yayan sa Ahmad yace "Yaya ni in nagirma ko Soja zanyi sai na hukunta Baabarsu Salisu."

Ahmad yayi Dariya kamin yace "kamar kasan abinda yake raina wallahi sai munkwatoma mamanmu hakkinta,insha Allah watarana sai mamanmu tayi alfahari da mu, dawannan hirar tasu suka isa makaranta.

Kaf yaran Malam Saminu yasasu Makakaranta,Allo da na boko ,amma yaran Sahura Sam basu San zuwa saboda sunsamu daurin gindinta,wai kaji jahilici,in yaro yace bazashi ba,wai sai tace " inkaje ruwanka in bakaje ba ruwanka ai karatun ba dole bane yizaman ka ".๐Ÿค” wannan yasa yaran suka tashi Sam basuda wayewa ta ilmi na addini dana zamani,banda daukan magana babu abinda suke, hargara ma Umar yana Dan zuwa jefi jefi kuma yana ganewa ba laifi,kuma yanamatukar son y'an uwansa,wannan yasa komi Sahura tace Suyima y'an uwan su shi bayayi sai dai soma yimasu wa'azi,nan fa zata fara zaginsa munafiki Wanda bai San kishin uwarsa ba.

Shidai sai dai yayi shiru ko yafita yabasu waje, Sam bayajin dadin abinda Mahaifiyarsu take ,ita wadda take ma abin kullum kyautatamana take bata sa yaranta sumana mugun abu sai ma alkhairi,ina dadin abinda Mamanmu take?"

( To nima dai abinda nagani kenan Umar kai dai kaitama ta addu'a In Allah yaso ta da rahma zata shiryu.)

************************
Bayan shekara 5 komi yakara tabar barewa acikin gidan Malam Saminu sai dai Addu'a ,Nabeel Wanda yanxun yashiga shekara ta goma yaron akwai kwazo gashi Allah yamasa Nasibi na ban ma maki,duk abinda yasa ma hannu Allah zai sama abinnan albarka,gashi da fasaha,ta kira haka kawai yasoma fafe gwangwanin Madara yahad'a tukunya da murhu yayi matsami ,kai abin yabama mutane ma maki sai zuwa ake ana kallo,yara kuwa masu wasan y'ar tsana suka soma siyan tukwane ,tun ana masa Dariya har yasoma yin Abin kwashe shara batare da ankoya masa ba,kai har yazama abin tsokana sai akawo masa abu ace anaso yayi irin sa,cikin hukuncin Allah sai a ga yayi,wannan abunma yakara wa y'an uwansa tsanarsa domin su Sam basu yin komi sai yawo .

Kwanci tashi babu wuya awajan Allah yaugashi Halima takai Saudart dakin miji inda aka kaita can filin sukuwa ,tayi nisa da gida sosai,sai dai muce Amarya Saudat da Ango Sadeeq Allah yabada zaman Lafiya.

Bayan bikin ne Sahura ta balle tsiya akan wai Saminu bayyi ma Rukayya kayan da akama Inna ba sabida sankai,yasan komi zaice bazata yadda ba kullum korafin yau daban nagobe daban,tun Abin nadamun Gwaggwo Saude wato mahaifiyar Malam Saminu tana nan bata koma ba ,tazauna tayima Sahura nasiha akan ta dai na abinda take ga mijin Aurenta,amma sai ta mike cike da tsiwa idonta ya rufe yasoma jero mata bak'aken maganganu Wanda harsai da Gwaggwon tai danasanin yimata fad'an dan karshema cemata tayi"ai dama ke ai nagama ganoki Batun yauba yanxuhaka ma kekesawa Saminu yayi ta cusgunamin dan anga bani da y'an uwa akusa ,itakam ai nata nagarin nan ,kuma abinda kika min ki tabbata za'a ma naki har...!

Ke!ke!!!!

Sahura yanzu rashin mutumcin naki harya wuce kaina yakoma kan Gwaggwo wallahi yau nagama zaman Aure da ke ba ayi macen da zata gayama mahaifiyata magana nakalleta ba dan haka ni No Saminu nayanke igiyar Aurena da ke kije can kinemi sakaran namiji irinki ki Aura,wadda kike Haukan saboda it's Sam bakya gabanta saboda ke butuluce me manta alkhairi,Halima tamaki abinda harki bar duniya bazaki mata ba ,Mara zuciya yau bari kiji kinjawa kanki to non Asiri Halima ita ban kudinda nasiya ma y'artaki kayan daki,tunda alokacin bani da kudi tsautsayi yasameni gakuma Auren Rukayya ,Haliman dai da baki so ita tashiga tafita tare da temakon y'an uwanta suka tallafa ma Auren y'artaki akai komi a can a can ,ke ki gayan abinda kika siya Mara zuciya,ina ledar dakinki ita a ka cire aka shinfidamata ,me abin kunya shashasha.

Malam Saminu fa yau antabosa ,gashi yau ya yanke hukunci ga Sahura shin Sahura zata bar gidan ne koko zatace zatai zaman y'ay'anta?

Shin yakuma Zaman Halima zai kasance agidan ita da yaran Sahura ko kuma Sahuran zata tafi da abinta?.

Inajiran ra'ayiyinku Masoya .

Mamamn Khaleel

din kuceโœ๏ธY'AN UBA NE

din kuceโœ๏ธ

Dedicated to:
Ibraheem Aliyu Bros
Ina godiya kwarai Baba na

Daga Marubuciyar :

Habiba
Kishiyar zamani
Nike da Gaskiya
And now๐Ÿ‘‡
Y'AN UBA NE

Dasunana Allaha mai rahma mai jin kai.

Page 13&14

Nan fa idanun Sahura suka soma raina fata,suka soma zubda hawayen nadama ,Gwaggwo Saude bataji dadin sakinba,da Saminu yayi ga uwar gidansa duk da tacancanci fiye ma da haka.

Hakama Halima Dan Sam duk bakin halin mutum gara yana tare da yaransa ,Sam ita wannan Sakin bai mata dadiba sam,sai dai muce k'addarar ta ke nan .

Sahura wadda dama takira yaranta maza wadanda ke zuwa Kaduna cirani ,tasanar da su rabuwarsu amma fa ta alakanta sakin ne wai da Gwaggwo da Halima sune sukai mata kazafi shikuma Saminu yanaxuwa yayanke igiyar Aurensu.

Sunji zafin abin Sosai,Kamilu da Salisu da Halliru kam tsanan Halima takara tsamari aransu,kowa sai ai baita ta suke Sahura ta tarkata yaranta tayi Gumel da su wai bazata barma Halima yaranta ba suwulakanta gara kafarta kafar su.

Bayan shekara 3 da barin Sahura gidan Saminu, gidan yanxu yasamu wani dauwamammen zaman lafiya ,kullum cikin nunawa juna kulawa suke ,mai bansha'a wa.

Nabeel kam yadage yanata karatu ,gamida kasuwancin sa na kira ,aranan da babu makaranta,yau tunsafe Halima ta keji zazzabi,kamar wasa tasha magani ta kwanta,ko zazzabin sai kwanta,sai dai ina Sam takasa yin komi agidan Fatima ita ce yau tayi komi nagidan da yamma da Su Nabeel suka dawo suka samu mahaifiyar su a kwance nan fa hankalinsu yamatukar tashi,Nabeel yadubeta yace "Mamanmu kinsha kuwa magani?".

Tayi Murmishin yake Wanda ita kadai tasan yadda take jin jikinta,kamin tace" Nabeel nasha sai in yanxu xakaje ka siyo min na Zazzabi da ciwon kai Dan shine yafi damuna ,ai dasauri yafita yashiga gidan su abokinsa Samuel ya shiga ya ari keke sai Barikin Ladi ,alokacin jikinsa da kudi naira 200 dayake yau yaje aiki yako kashe mata su duka Dan harda ruwan leda ya hado mata da lemo na 30, yadawo yakawo mata tadubesa ahankali,tace Sannu Nabeel nagode Allah yama Albarka da kai da sauran y'an uwanka,da sauri yace "Ameen Mama sannu kinji Allah ya yaye maki".

Tayi Murmishi kawai kamin tace " Ameen".

Ko da Malam Saminu yadawo gida yaji labarin ciwon Halima yashiga tashin hankali,dan kuwa ciwon badawasa yakamata ba,a haka suka kwana dayake gidan yanxu Nabeel su biyu suka rage acikin gidan dan Hafsat ma ammata Aure shekara daya kenan Aliyu kuma yabi Gwaggwo Saude wato kakarsu can Gumel,idan nace maku Nabeel ya runtsa to nai karya yanata Sallah akan Allah yaba mahaifiyarsu lafiya ko da suka dawo masallaci da asuba nan dakinta suka nufa inda yasamu ta dan samu bacci ,zama yayi a bakin gadon yayi tagumi ya rike hannunta yana ta mata addu'a har tasoma motsi ta bud'e idonta ahankali tasauke su kan na Nabeel ,cike da tausaya masa dan tun yana yaro yafi kowa jin zafi intana ciwo ko in aka bata mata rai domin Nabeel yaro ne me tausayi ,yamike idonsa cike da hawaye yace"Sannu Mamanmu yajikin ?kinsha magani kuwa?".

Cike da tausaya masa tayi Murmishi dan kuwa ciwon kan nan har yanzu yaki sauka ,kuma Sam ita batason cin komi,amma dan ta kwantar masa da hankali tace "Nabeel naji sauki kaji".

Yayi Murmishin shima yace "to Mamana Allah yakara maki lafiya Ameen".

Wasa wasa yau kusan sati daya kenan da soma ciwon Halima harta kai da takwanta a Asibiti kaf yaranta sunzo dubata harda na gidan Aure.

Ayaune kuma ciwon Halima yatsanan ta sosai Sam Nabeel yaki yarda da yabi Babansu gida yace yau fa atafau ba in da zashi,haka nan aka hakura ,akabarsa yazauna kusa da gadon Haliman yakafeta da ido sai ga hawaye shar shar Wanda yayi matukar tayarma da Umma Asiya hankali, itama tasoma share hawayen taja sa ajiki tasoma rarrashinsa,cike karfafa masa gwiwa tasoma fad'in" Addu'a zakai mata Allah ya bata lafiya kaji Nabeel?".

Ya gyad'a kai nan fa yasoma rero mata Addu'a har bacci barawo yasace sa ,Kamar a mafarki yajiyo Salatin Umma Asiya naji tana fad'in "Innalillahi wa inna ilahir raji'un Ashe Yaya ciwon nan banatashi bane ".

Nabeel Wanda ya mike da hanzari yanufi kan gadon cikin wani kuka mai tsuma zuciya yana girgiza gadon yana fad'in Mamammu ki tashi ,karki min haka dan Allah Mama!!.

Ba Umma Asiya ba hadda wasu daga cikin Nurse din sai da suka zubda hawaye,saboda Nabeel yarikice sosai dakyar akasamu aka fita dashi daga dakin,Allahu Akbar Allah mai girma mai yadda yaso mai raya mai kuma kashewa idan yabaka kaita Murna idan yaso kuma ya amshi abinsa kamar yadda yau Halima ta amsa kiran mahaliccinta,Malam Saminu kam mutuwar Halima ta gigitashi sosai,domin kallo daya zaka masa ka gane hakan.

Bayan ankai Halima makwancinta na gaskiya Nabeel kam sai faman a jiyar zuciya yake domin yaci kuka har ya gode Allah,bayan sati daya da rasuwar Halima ,antaru adakin Malam Saminu Wanda yadawo kamar wani Mara lafiya dan kuwa ya rame shima sosai,aransa yace zaiyi wuya nasamu mai maye min gurbin ki y'ar aljanna,Allah dai yamaki rahma,yashare dan guntun hawayensa,Mahaifin Halima yadubi Malam Saminu yace" Saminu ayau Halima tacika kwana Bakwai,meye shawararka game da Fatima da Nabeel, mudai in so samune munaso kabamu su kafin Allah yabaka wata mata".

Malam Saminu yadubi mahaifin Halima Wanda shima yake ta share hawaye dan yasan bashi kad'ai yayi rashiba har da iyayenta da al'umma ga badaya.

Ya nisa kamin yace" am ni dai Baba ina kara mika maku ta'aziyya Allah yamata Rahma" .

Gabad'aya dakin aka amsa da Ameen.

Saminu yacigaba da Fad'in Haka Allah yaso,babu damuwa Allah ya rayasu.

" Aka amsa daAmeen ".
Karaf Babban yaron Malam Saminu mai Suna Sulaiman Wanda yake zaune a Kano da iyalansa,da wasu daga cikin kannansa Yace" Dan Allah inda za,aban Nabeel inaso natafi dashi Kano saboda naga yana da hazaka wajen kira da kuma karatu,in dai za'a ban to ina Neman wannan alfarman".

Maman Khaleel

d'in kuceโœ๏ธ

Y'AN UBA NE

( TRUE LIFE STORY )

๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ๐Ÿ™†โ™‚๏ธ

Na
Rabee'art Muhammad
(Maman Khaleel)

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

Daga Marubuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
Ni ke da gaskiya
And now๐Ÿ‘‡
Y'AN UBA NE

Page 15&16

Ai kamin Suleiman yagama rufe baki, Malam Saminu yace "Sam ban yarda ba ,bazan baka Nabeel ba Sam ".

Gabadaya dakin shi a ke kallo kowa yacika da mamaki,amma banda Y'an uwan Nabeel Wanda sun San dalilinsa ,nakin yarda,suma Sam basu son rabuwa da shi gwara abarsa agaban Baba sa duka zuwa dubasu ,kowannen su tunanin da yake kenan ,sabanin Malam Yusuf Wanda na hango bakinsa yasoma Motsi yayi gyaran murya ,yace" Saminu Sam ban ji dadin abinda kafadaba naga Sulaiman wataran shine ubansu Nabeel, shine Babba ,kuma naga kamar ya isa ne da abashi Nabeel d'in saboda shima yakula da shi kamar yadda zamu kula da shi, kuma amaganarsa ta karshe naji dadinta nacewa zai tafi da shi Dan yakaisa wajen kira Dan yaciga dayi a can Dan haka nima ina rokon ma Abokina Suleiman da a bashi d'an uwansa sutafi Kano Allah kuma yatashi ruko yakuma bashi ladan zukasuwanci Badan sun so ba suka amsa da Ameen ,Nabeel kam da Sam bayason bin Yayansa amma dayaji an ambaci aikinsa na kira yaji yana so ,mahimtar da kowa yamasa ne yasa sukai masu fatan Alkhairi ,Allah kuma yatsare masu shi daga sharrin Y'AN UBA Ameen.

Kano
Kano ta dabo tunbin giwa ko da me kaxo anfika ,Ilmi ,Mulki ,sarauta ,dakuma uwa uba kuma kasuwanci๐Ÿ’ช.

Suna isa nan gadar Lado aka sauke su suka d'auki tashar adai dai ta ,Naji Sulaiman nafad'in "Koguna zaka kai mu Malam".

Mai adai dai ta sahu wato keke napep naga yawage baki yanafidin to mai gida,suka zuba kayan Nabeel aciki suka suka dauki hanya,Nabeel sai faman kallon garin Kano yake lalle wannan gari da kyau yake ko ina an gyara shi tsaf ,kowa nata sabgar gabansa,har suka isa dai dai koguna dake cikin Kabara ,bayan gidan Sarki,bayan an sauke su naga Sulaiman ya yafito mai kura nan da nan aka kwashe masu kaya,naga sunbi wata hanya karama ta wajen gidan Koguna,tafe suke ina biye da su abaya har suka tsaya adai dai wani gida madai dai ci kowa dai yasan gidan kano,bayan yasallami mai kura yara dama tuni suka kaure da murnan ganin Babansu ,gakuma wani kyakkyawan yaro atare da shi ,nan

Please Login or Register in order to submit comment