Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya amaryar tasa.,wadda tacika tayi fam ,tasan yanzu komi ya riga da yafaru a tsakanin su wani zazzafan hawayene suka cika mata kuncinta ga wani kishin Aisha da ya cika mata zuciya anya zata iya rayuwa da ita anya kodai taje ta hanasu bacci ne,kawai bata ankareba sai jitayi hawaye suna zuba a kuncinta,Daren ranan yayi mata tsaho sosai, bata San sanda barawon nan wato bacci yayi a won gaba da ita, akan kunneta aka kira assalatu tashi tayi ta nufi banda ki tayi alwala tazo tasoma gabatar da sallah nafila bata San iya adadin da tayi ba ,har aka kira sallah shiga masallaci bayan ta idar ne ta soma addu'oi akkala dai ta samu saukin radadin da zuciyarta ta ke ma ta ,bayan ta shafane ta mike ta koma kan gadonta ta kwanta wani nan nauyan bacci yayi a won gaba da ita .

Nabeel da kansa ya shiga kicin ya hadamusu break fast ya shirya dining tsaf kamin ya koma dakin Aisha yayi wanka yana cikin goge jikinsa ne Aisha tayi juyi taji babu kowa a kusa da ita ta ware idonta a hanka suka sauka akan na sahibinta ,Murmishi suka sakan ma junan su,Nabeel yace My Baby ta shi kiyi wanka muje falo mu karya Dan tuni nagama hada mana komi.

Dan zaro ido Aisha tayi cikin Muryarta mai kama da rada tace "kai Yayana shine baka ta sheniba nazo na hadama na break fast din ,tafada cikin shagwaba ."

Nabeel ya karaso bakin gadon ya zauna ya kama hannunta ya kaimasu Sumba ,kamin ya cigaba da murzasu a hankali ,Aisha kam sai faman lumshe ido take a hankali yace "yau aiki na ne nakula da ke saboda kishayar da ni wata kalar Zuma mai dadi gamida wani sanyi a cikin zuciyata Wanda ba zai wuceba har a bada bazan manta ba da daren mu na jiya Aisha Allah yasaka maki da gidan aljanna Aisha kin zamemun abin alfahari.

Aisha ta murmusa kamin ta Dan cije labbanta kamin ta ce nima ina alfahari da kai ina sonka mijina addu'a ta kullum itace Allah yabar mu tare Allah yasa kar watarana ka gujeni ko ka juyamin baya ,hakika wannan rana ina bakin cikin zuwanta tafada tare da wasu hawaye masu zafi,harshensa yasa yana lasan hawayenta cikin tattausan murya yace kamin zuwan wannan ranan Aisha Allah ya dauki raina, Aisha bana fatan najuya maki baya duk tsanani, ni dai abinda na ke so da ke shine ki rike girmanki kizama Babba mai yimin uziri idan na kauce hanyar dai dai ki dawo dani saiti,sannan ina rokon alfarmarki kija Asma'u Ku zauna lafiya da juna hakan zai sani alfahari da ke kuma inason kicigaba da zama shugaban matana har tashin kiyama."

Aisha cike da kulawa tace "nayi maka alkawari zaka sameni mai son abin da kake so insha Allah ,kuma nima bazan juyama baya ba duk tsanani Allah ya ba mu ikon faranta ran junan mu Ameen.

"Ameen ya Allah Uwar gida na sarauniyar Matana ko a gidan aljanna".

Bayan tayi wanka ta shirya tsaf cikun wata atamfar cudivua mai ruwa Zuma da ratsin milk a jiki ,dinkin riga da zani ne kayan sun amsheta sosai bayan taga sassanyar kwalliyarta tayi daurinta Wanda ya dace da ita tayi kyau sosai tafito d'ad'as masha Allah abin da angon ta yake ta fadi kenan ,tare suka nufo falo ya ja ma ta kujera ya zaunar da ita ya durkuso yace bari na kira kanwarki in bata karya ba tazo muyi break din gaba daya."

Murmishi tayi kai tare da fadin ba damuwa ,

Da sallama ya shiga dakin Asma'u in da ya sameta ta gama kintsa dakinta tsaf ta fesa turare dakin ya dauki kamshi mai dadi gashi itama tayi kyau cikin riga da skert na atamfa Wanda ya dinka ma ta na akwati ita da Aisha ,da murmishi a fuskarsa ya karasa in da ta ke ,I ta ma Murmishi ne a bakinta Wanda batasan sanda ya subuce ma ta ba ,da taso ko ya shigo dakinta bazata kallesaba ,sai dai ina bazata iya ba kaunar Nabeel halittane a cikin zuciyarta bazata iya fushi da shi ba ,ta zamo kasa tace Ango kasha gara anta shi lafiya ya Aunty na ta kwana,Murmishi yayi yagane in da zancenta ya dosa sarai a ransa yace tab mata a kwai kishi kema ai kin kusan karbar naki sakonnin ,amma a fili yace "lafiya lau muka kwana, kamar yadda kema muke fata kintashi lafiya, shine ya daga ta daga tsugunon da tayi ya hada ta da kirjinsa yayi mata wata Sumba mai aika sako kowani sa shi na jikinta da kowace gabar da jini yake yawo a cikin jikin Asma'u,yace" mu je dakin Auntynki muyi break ko?"

Asma'u tayi Murmishin yake aranta tace tab rai nin wayo au da bata karya ba da sai yanzu zata karya, sai na zauna sai sanda ku ka gama soyewarku kamin na karya to ba haka b nake ba ,amma a fili sai tace ayya nawan na karya ai tun dazu sai dai kuma anji ma wato da rana take magana .

Murmishi yayi kamin yace"OK ba da muwa, bari na koma mu karya, ki kula mun da kanki kinji kanwar Yayanta?".

Asma'u tayi Dariya Wanda yakara fito mata da kyawunta,hakika Nabeel Dan gatane kowacce fa in ya kalleta sai yaji wani nishadi Mara misaltuwa,haka Nabeel yakara sa kwana viyun sa a dakin Aisha sun jiyarda junansu dadi ba kadan ba,aranan da zasu rabu Nabeel da kyar ya rarrashi Aisha sai da yaga tayi bacci kamin ya tashi ya rufe mata kofa ya nufi daya dakin amaryartasa ,nan ma ya samu Asma'u yadda ya ke so sai dai duk da haka bai ji kamar yadda yaji lokacin saduwarsu da Aisha ba amma ya barwa ransa komi amma tabbas budurwa ce ita ma shine na farkon da yasoma bareta ,ba laifi ya tarairayeta itama,Aisha ita ce ta ciyar da su a kwana 2 da Nabeel yayi a dakin Asma'u.

Rayuwa mai dadi ake gudanarwa a cikin gidan Nabeel Wanda da tai makon Allah da kuma son zaman lafiyan Aisha gidan ya tsaya tsam da kafarsa ,ganin Matar gidan ba ta ita take ba ,shiyasa Asma'u ta watsar da Duk wani makaman yakinta ta zubar da su ,ta rungumi zaman lafiya da abokiyar zamanta tunda Wanda ya ajiye su yana kokarin faranta masu rai, baya nuna banbanci a tsakaninsu, ko wacce in yana dakinta babu yake baya kwasan sirrin waccen ya kai ma waccen ,sabanin wasu mazan idan suna da mata biyu sunfi so kullim gidansu yazama sansanin yaki kullum yana hanya wajen hadda sa rikici a cikin matansa,zakaji wani namijin in yana dakin dayar yace wallahi in har ina dakinki na kan shiga cikin wani farin ciki kasan cewarki kin iya girki gashi ki kware wajen iya kwanciya da miji, ke kuma kinji ankwadaki gari na wayewa sai ki hau hura hanci ke ga matar so sai a tsiri habaici ga y'ar uwarki,haka I ta ma idan yakoma dakinta kalan kalaminda zai yimata daban ,wannan shi ke haddasa gaba da rikici da iyalinsa ya kuma kawo rarrabuwan kai a tsakanin yaran su,Wanda wasu mazan ko a jikinsu shi burinsa ya cika yana free wai bashida matsala saboda basu hada masa kai ba suna cutarsa ,kai Allah ya kyauta Allah yasa maza ku gane Ku gyara muma Matan Allah ya gyara mana zukatanmu Ameen.

Kwanci tashi babu wuya a wajen Allah ,Aisha da Asma'u na hango maku su kowacce dauke da tirtsetsen ciki sun rako Nabeel zai shiga Mota Yana rike da hannun matansa abin gwanin ban sha'awa Aisha ta bude masa kofa ya shiga da addu'a a bakinsa Asma'u ta bude baya ta aje masa jakar lafton dinsa kamin ta zagayo itama ta karbi nata sakon da yazamar musu jiki kullum tare suke rakashi mota sai yayi ma kowaccen su kiss a goshin kamin yayi ma babynsa shima wai ai harda shi aka rako sa bayan yama kowacce ya ja Motar sa kirar 4matic baka ce wuluk sai da yabar harabar gidan sannan kowacce ta nufi sa shinta,babu abin da suke yanzu Nabeel ya daukar ma kowacce y'ar aiki masu hankali su ma Harira,itace ta Asma'u Karimatu kuma ta Aisha .

Yau Aisha ta tashi jikinta babu in da vai mata ciwo gashi mararta ta daure ga shi Nabeel ya fita office Aisha ta duvi karima tace ta kira mata Aisha nan da nan sai ga Asma'u nan Aisha ta fada ma ta yadda ta ke ji ,layin mijinsu ta kira bugun farko ya daga nan ta shaida masa halin da Aisha ta ke ciki ya kira Aunty Mariya ya shaida mata kusan tare suka zo gidan ,suka dauki Aisha suka nufi Asibitin da suke awo bata jima ba Aisha ta haifo Santa lelendanta namiji ,sai kuma wata sabuwar nakuda ta tashi aiko takara sankadedan saurayi ji sukayi tana wani nishi da sauri nurse din suka dawo kanta in da ta haifo diya mace kai abin dai tubarakallah masha Allah, haka Nurse din nan suke fada ,dama ita Aishan angaya mata biyu ne a cikin ta a lokacin da tayi scanning amma daga baya likitar tace anya Aisha ba Uku bane saboda kumburin yayi yawa ,ita dai babu abin da take cewa sai dai Allah ya rabata da su lafiya da cikin ya shiga wata Tara ne ta ka ra zuwa scanning a nan ne a ka tabbatar musu da y'an uku Zara Haifa ,ko da tadawo gida ta sanar da oga yayi Murna sosai ,siyayyar su ma komi uku ya dauka nan ma Asma'u ta gane cewa Aisha uku Zata Haifa ,aiko ana fada musu ta sauka a kasoma fito masu da yaran bakin Nabeel fa yaki rufuwa fadi yake Alhamdulillah ya ma manta da wata Mariya da Asma'u a wajen ,nan da nan sai kuma wani kishi mai zafi ya taso ma Asma'u ganin ko ta ina Aisha ta mata nisa gashi uban gayyar sai rawar kai yake an Haifa masa y'an uku,Nabeel fa sai kira ye kirayen waya yake yi nan da nan sai ga iyalin gidan Wambai nan sun hallara Wanda yayi dai dai da fitowar Aisha a ka nufi dakin hutu da ita Wanda a ka bata daga ita sai yaranta wadanda suka sh shaul farare tas kala daya sai faman bacci suke yi Sumba Nabeel yama Aisha Wanda ya ma manta da mutanan da ke dakin sai da Asma'u tayi tari mai karfi Wanda yayi saurin dawo da shi daga duniyar da ya afka yace sannu Aisha da kokari ,Murmishi kawai tayi aranta tace kai ma Yakama ta a jin jina maka wannan irin namijin kokarin da kayi wajen dagewa har Allah yabada ikon cin wannan raga wadda kajefa kwallaye har uku acikinta,

Ya juya ga yaransa masu kama da juna farare tas gasu kyawawa kamarsu daya da shi yabar ma ransa maganar da yake sonyi ma matarsa sai sun kebe tukun na ,Aisha sai faman amsa sannu take in am ma ta barka sai tace Asma'u za ai ma barka ba ita ba ,a kai dariya har da Asma'u wadda da alama iyakarta labbanta,tace "ai kuwa "

Da yamma a ka sallamesu tunda mejego da yaran ta suna cikin koshin lafiya ,Dr.Ibrahim yabasu magun guna Wanda Aisha Zata sha gamida rubutamasu madarar da zata tai makama yaran Dan ruwan nono bazai daukesuba su duka.

Ai tuni Nabeel yanufi kasuwa ya lodo ma yaransa madara katan 5 ya siyo ma Aisha magun gunanta ya dawo ya kawo mata ,y'an Jos suma sunji haihuwa sunmata barka kamin su zo ,ana gobe suna gida ya cika da Dan Adam anata shagali kai kace ranan ce suna ,a cikin daren ne kuma Asma'u itama nakuda ta kamata itama aka nufi asibiti da ita ba ita ta haihuba sai misalin karfe bakwai na safe in da tahaifi katuwar y'arta mai kama da ma manta kamar tayi kaki ,dayake itama tahaihu lafiya sai dai anmata kari shiyasa aka mata dinki ,akace tai ta shiga ruwan dumi,kamin suka dawo gida ,inda taga gida yacika yayi makil da Dan Adam anata harkar arziki ,y'an uku ,sunci sunan Wambai ,da mahaifin Nabeel da Mahaifiyar Nabeel wato Halimatus sadiyya , in da akai masu alkunya da Hanif ,Hamdan da Hamdana anti suna lafiya wambai akwatuna hudu shidda yayi ,Uku na su takwaransa daya na Aisha da daya kuma na angon karni wato Nabeel daya kuma Na Asma'u da babynta ,kowa na yabama iyayen Aisha da karamcinsu dole Asma'u ta kara kwantar da kai itama taci arziki,itama yarinyarta taci sunan Ummanta in da suke mata lakabi da Khairat.

Rayuwar gidan Nabeel abin koyice ga kowani magidan ci dankuwa rayuwa ce mai tsaf ta ,Nabeel Wanda kallo daya zaka masa Kasan naira ta zauna ,gashi sai samun muka mai yake ,shi Kansas ya bude kamfanin kera wayar ai kin keji na gidan Gona, kuma alhamdulillahi kamfanin ya karbu sosai ,gashi ya Gina katuwar gidan Gina in da yake kiwon kaji masu kwai da zabbi ,da sauran kananun dabbobi a fitar da kifin ruwa duk a Nabeel Farm,Nabeel yayi kiba sosai yaje Haji sau biyu nafarko yaje shi daya koma was ta 2 yatafi da iyalinsa suka bar yara gidan wamvai har da Khairat diyar wajen Asma'u,Nabeel fa ya zama in garma kuma sadauki, kamar ba shine Nabeel dinda a kaso rayuwarsa ta tagayyaraba .

Sulaiman yayi nadaman abin da ya aikata masa dankuwa Nabeel ya zamemasa garkuwa shi da iyalinsa dankuwa komi yaransa suka rakito to wajensa zasu sauke shikuma bai taba gajiyawa ba ,gashi Sulaiman yasamu ciwon Barin jiki sakamakon rusau din da akai a cikin kwari ,dankuwa da su su a tunani karya gomnati take da tace za a mayar da kasuwar ta zamani ,nan fa sukaki kwashe kayansu su koma inda gomnati ta basu ,wasu sunkoma sabuwar kasuwar da aka ba su kamin a gama sabuwar kasuwa sudawo,rashin jin maganar wasunsu masu hali irin na Sulaiman shiga wani yanayi dankuwa gaba daya aka rushe kayan shagonsu,wannan shine sanadin da yana zuwa yafadi , in da Nabeel din dai shine ya tsaya masa akan rashin lafiyar sa ,y'an uwan NASA da ya dunga fifitasu kowa cewa yayi baida naira da zai tai maka ma sa ,Dan muwa Salisu cewa ma yayi ai maganin mai taurin kai kenan Dan haka babu in da zashi bai he asibitinba sai da Sulaiman yayi sati 2 a Asibitin Aminu Kano ,komi da a ke bukata Nabeel ne yamasa ,bayan yaji dauki wata rana Nabeel tazo bubasa da safe ya dubesa yace "Nabeel ina neman ya fiyar ka kan abin da namaka ,kayafemun Sulaiman yafada tare da fashewa da wani kuka mai cin rai tuno irin cuzguna masa da yayi tayi a baya gashi yanzu Nabeel din shine ya zaman masa bango majingina,Nabeel yayi Murmishi yace " Yaya komi ya huce Allah ya yafemana baki daya".

Amin ! amin!!ya Allah.Inji Suleiman.

Aisha zaune take tana yima su Hamdana home work a tamfatsetsen falonsu Wanda yagaji da tsaruwa satin su 2 da komawa sabon gidanta ita kadai da yaranta inda suka barma Asma'u tsohon gida ita anmata gyara sosai ,bataji motsinsaba sai da ya zo dab da ita ya kulle mata ido kamshin turarensa Wanda yake matukar sata nishadi run tana budurwa har kawo yau ,ta turo bakin cike da shagwaba tace "kai Honey Abban Hamdana ,baka ga aiki nake nuna masu ba ".

Shima murmishi yayi kamin ya kwaikwayi muryarta shima yace bana ga yanzu kin manta da no ba kin koma kula da yaran ki ba ,alhalin ni ma ina da nawa darasin yau mai zafi da wuyar fado".

Gaba daya suka kyalkyale da Dariya sudukansu Hanif yace Mimi to kije Abi ya koya maki tunda mungane kuma mun kammala dama .

Aisha tadubi yaranta masu shekara 6 amma in ka gansu ka rantse sunkai 9 years tace to ku muje dakin ku nai maku addu'a bayan tayi masu addu'a ta jawo masu kofa sukace Ummi Allah ya bamu alkhairi ,murmishi tayi kamin tace " Allah ya bamu Alkhairi diyan kirki.

Kwance ta samesa yama kallon silin ta fada kansa, tace ,"Habibina wani karatun yau kuma kazo min da shi?"

Ya mirgino ta suka kafe junansu da wani mayatattan kallo na in ba ke ba,ta hura masa iska a idonta tace ya da kallon kurilla Abban Hamdana,ya sauke ajiyar zuciya yace Aisha ina sonki sosai wallahi in natuno baya na kan zauna nayita ma kanmu dariya,Aisha kenan kintuna randa nakamaki kina Satan kallona ?"

Ta kai masa dukan wasa cikin shagwaba tace kai Dan Allah to kai da wani idon kasan ina kallonka ,ya lakuci hacinta yace da Idonki,Aisha kinsan wani abu atun lokacinda nasoma ganinki a BUK zuciyata ta darsu da son ki kasance a gefena,ashe dama Allah ya rubuto min a allon kaddarata kece mahadin rayuwata Aisha a kullum ina godiya ga Allah da yabani ke a matsayin matar Aurena.

Aisha takara fari da manyan idonta tace "Wallahi nawan tun randa na fara ganinka nara bu da kowa gashi alokacin sai wani dauke kai kake ,ban sake ankarewa ba da diyar ambassador tazo gare ka ta nuna tana sonka ,wallahi da banji amsar da kabata ba wallahi da bansan ya zanyi da rayuwataba ,to sai naji abinda kafada dai dai lokacinda muka taho da kawata amma fa a ranan da kyar na iya cin abinci ,Aisha tayi shiru tana ta Murmishi tuno Ummanta wadda tundaga ranan ta soma yimata addu'a aknsa In mijina ne shi Allah ya tusa masa sonki Auta, zanso naji abinda kike sakawa Autar Umma?inji Nabeel .

Aisha ta yi Murmishi tace Ina sonka farin Masoyi,shima yace ina sonki Aisha na .

To nima inasonku masoya na .

ALHAMDULILLAH

anan nakawo karshen wannan littafi godiya ga Allah subhanahu wata ala Wanda yabani ikon fara rubuta maku wannan littafin tunda ga farkonsa har zuwa yau da na kammalasa a wannan rana ta 13 / watan 7 /2021Alkahirin da ke cikin wannan littafin Allah yaba mu lada akasin haka kuma Allah ya yafe mana ,muhadu a littafina mai zuwa mai suna BADAWEEYA masoya na ina maku fatan alkhairi.

07064341892
Maman Khaleel din kuce ✍️
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment