Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Asma'u take ta rusa kuka anata bata baki duk a tunaninsu kukan rabuwa da iyayene amma ita Sam ba shine a rantaba ,lokacinda kanwar Ummansu tace "Asma'u hakuri zakiyi kowa da haka yasaba fatan mushine Allah yabaku zaman lafiya Ameen.

A hankali tayi shiru kamin kowa ya watse inda kabarta da kawayenta wadanda zasu tayata hira kamin dare kowa yakama gabansa .

******
A bangaren Aisha kam lokacin da suka dunfaro Unguwar su take ta faman Addu'a Allah ya hada Kansu ita da Abokiyar zamanta ita tuni ta sallama ma Asma'u i ta ce uwargida,ga kamshin mijinta Wanda yagama cika Motar ,ai ba shiri Aisha ta ja bakinta ta kulle ta cigaba da sauke wata ajiyar zuciya ahankali,Motar babu abinda yake tashi sai 'kira'ar Malam Abba Zaria cikin suratul Rahman har suka isa cikin gidan su Wanda horn daya Maigadi ya wangale gate din gida aka soma shiga da motoci gidan wasu kuma akayi parking dinsu awaje atunanin Nabeel Asma'u zata ruga Aisha sai kuma yaga akasin hakan ,duk kiran wayarda Aunty Mariya take min na akawo masu mota da wuri gashi basu zoba, sai wadda ita Sam ko alama basu kirasaba sai Dan kansa yatura yace ma Ibrahim "abokina Kuma Yayana atemaka akaimin Amaryata dakinta, kaga ga motocinan a temaka bana so Dare yayi ne nafiso akaita ido na ganin Ido kaji Yayanmu.Nabeel yafada cikin Murya mai sanyi kai kace Maraya .

Dariya duk takama abokansa Ibrahim yace " anki zuwa mara kunyar ango kawai duk nagane take takenka Allah yasa ariga kai Asma'u zanga yadda zakai 🀣 Dariya suka sake sakawa har da Nabeel din aransa yace "wai da kuwa nayi Kwanan kunci duk da itama din Amarya amma ba kamar Aisha ba wadda kullum jiyake kamar yajawo wannan rana to gashi tazo anya in Aisha batazo masa a uwar gidaba zai iya yin wani katabus a dakin Asma'u Ku wa?

Zuciyarsa wasai lokacinda ya shiga cikin gidan sa, burinsa ya cika ya dauko Uwar gidansa ya kawota gidan sa da kansa.

Yana Mota da abokansa acan gefe suna ta hira sai ga Motocin su Asma'u suka zo suma suka shiga gidan ,Adam ya dubi Nabeel yace " Ango zaka sha gara wallahi wai yau akwai hidima ,Dariya suka sa Nabeel yakaima Adam Naushin wasa ,Adam ya kauce Nabeel yace kai shiyasa ma nace nahutar da kowa abarni ni kadai zan kai kaina ga Matana bana son rakiyar kowa dan na lura kaf din nan kunsamin ido wallahi ,ba masu matan ba ba gwaurayenba ,kowa nagode da kulawar da yayi min."

"La ! haka zakace to baka isa ba Dan haka daman kake kin zuwa kai ango ?to munganoka tab ai sai munkaika har dakin Uwargidan,. Inji Saifullahi"

Haka dai sukaita barkwancinsu har Motocin kawo Amaren suka gama tafiya da mutane kamin Nabeel ya kira layin Aisha ,Aisha wadda take zaune a kan Babban gadonta Wanda yaji zanin gado mai kyau da tsada gamida wani taushi ita kadai ce adaki babu kowa dan kuwa ba a barmata kawa ko daya ba babu yadda batayi ba akan abarmata Kawayenta amma akaki akace wannan umarnin Ummanta ne babu yadda ta iya dole tanaji tana gani kowa yatafi aka varta ita kadai kamar mayya tanajin ringing din wayarta ta janyo Jakarta ta zuge a hankali ta dauko wayar Murmishi tayi ganin me kiran wayar gab da zata tsinke ta sai saita nutsuwarta cikin tattausan murya mai sanyi gamida dadin sauraro ga Wanda yasan ainiyin zallar so ,tace" Assalamu alaikum warahmatullah ".

Nabeel ya lumshe idonsa ya bude a hankali wani sanyi ne yake ratsa zuciyar Nabeel gamida wani farin ciki Mara misaltuwa shima cikin kwantar da Murya yace " Amin wa alaikumussalam ya Uwargidan Nabeel yakike ya bakunta?".

Aisha taji wani sanyi har cikin ranta ta amsa masa da cewa"lafiya lau nake dafatan kai Jagoran namu shima yana cikin koshin lafiya cike kuma da annushuwa ".

Nabeel yace " nima kalau nake ,ke da suwaye a dakin yanzu ?".

Tawaiwaya tadubi dakinda babu kowa sai ita kadai tace "babu kowa ni kad'aice kowa yatafi yabarni ". tafada a hankali.

Murmishi yayi kamin yace " ayya am sorry bari muyi sallah gani nan zuwa ,haka sukai ta hira mai dadi kamin daga bisani sukai sallama.

Yana sauke wayan yakoma yakira number Asma'u ita ma sunyi hira kamin daga bisani ya aje waya.

Da misalin karfe Tara dai dai Nabeel suka nufi gidan sa dauke da manyan ledoji a hannunsu dakin Aisha suka nufa dayake itace flat din farko masha Allah tsarki ya tabbata ga Allah abinda bakina ni Maman Khaleel yake iya furtawa kenan.

Maman Khaleel din kuce ...✍️Y'AN UBA NE
(True life story)

πŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈ
Na
Rabee'ar Muhammad
(Maman Khaleel)

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

Dasunan Allah mai rahma mai jinkai.

Page 89&90

Kai masha Allah komi na falon gwanin ban sha'awa fentin dakin kansa ma abin kallone bare kuma aje ga manyan labulaye da kujerun dakin Aisha masu kyau da tsari kalan milk da brown ne komi kai tamsayawa ma lissafo maku tsaruwar da dakin Aisha yayi abin kauyancine sai dai muce Allah yasa albarka acikin wannan Auren.

Da sallama su Nabeel suka shiga cikin dakin wani ni'imtaccen kamshine ya dokin hancinsu mai dadin shaka turaren wutar Hajiya Rabee'atu Kamshi Wanda itace tayi ma Amarya gyaran jiki dawasu turaruka masu kyau da kamshi mai sanyaya zuciya ,ba Nabeel ba hatta abokanansa kamshin turaren ya masu kamshi Dan har suna aiyanawa aransu inda zasu samu wannan daddan turaren wutar da ko sun sayawa matansu.

(ni ko nace kwarai da gaske zaku samu turaren wutar Ku mai kyau kala kala ,kama daga Sandal,Halud da dai sauran manyan turaren wuta ,ga Humra mai taken maida tsohuwa yariya kullum ki kasance tauraruwa a gun mijinki yakasance in har ba dakin yake ba yajiki kusa dake yana shakan daddadan kamshin Humranki mai sanya nishadi ba to yakan jishi atakure a daya adakin Dan haka kuma kuna da dama wajen samun naku turarukan gamida gyaran jiki da kuma ciki yanda mai gida zaijiki ko ta ina kedin ta daban ceπŸ’ƒπŸ’ƒzaku iya tuntubar Hajiya Rabi'atu Kamshi ta wannan number kamar haka 07064341892. )

Falon shiru ba kowa sai tarin sanyin ac mai dadi ,kowa yasamu guri ya zauna Nabeel yace "to kujirani na fito maku da Amaryar tawa,yafada yana Murmishi ".

Aisha wadda take ta jiyo Muryar su ta kara gyara gyalenta aranta tanajin wani shauki Mara misaltuwa yau ita ce agidan wannan Dan gayun mai jini ajika Wanda y'an mata kema wasoso a makaranta ,tayi Murmishi ,sallamar Nabeel ce ta dawo da ita cikin Dan ta kaitaccen tunanin da take sai da yasake fadin " Assalamu alaikum ya ma'a bociyar kyau da Murmishi ,uwar gida acikin gidan Nabeel".

Aisha ta gyara zamanta a tsakiyar gado gamida gayara mayafinta tace "Amin wa alaikumussalm ya Annuril qalbina kuma mijina mai sharen hawayena."

Ai Nabeel bai San sanda ya karasa bakin gadonba ya zauna fuskarsa cike da Murmishi ya ja Amaryarsa garesa ya rungume wani ni imtaccen kamshine ya ziyarci hancinsa ,ya kai mata wani zazzafan kiss Wanda ya rikita Aisha mai tsada da wuyar fado lumshe ido kawai take tana Murmishi shikam yana ta faman yima ko ina na jikinta Sumba mai tsadar gaske shi Sam ya ma manta da wasu abokansa da ke falon ,wayarsace tayi saurin farfadoda shi daga ni'imtacciyar kogin da ya soma nin kaya a ciki,a kasalance ya jawo wayarsa yaga Sunan abokinsa Nasir da yabarsu a falo, Murmishi yayi yace ai nafadamuku kubar rakiyar nan ai ga irinta nan ya fada acikin zuciyar mike wa yayi yasoma gyara rigarsa wadda tasoma cukurkudewa ya dubi Aisha yace "gyara muje falo kinji Wargida na muje mu sallami wadan cen magulmatan Dan yunwa nake ji."

Aisha wadda wata kasala tasoma ziyartar ta gamida wani kunya wadda takama ta ta angon nata aranta tace tab dama haka sahibul qalbina yake dama haka ya iya Soyayya tabbas tasoma jin dadin abinda yayimata tayi Murmishi tace "to " tafada a sanyaye ta soma gyara rigarta da mayafinta tare suka futo hannunsu sarke da na juna ,gaskiya sun yi matukar dacewa da Juna haka kowa yake fadi a cikin zuciyarsa ,har suka karaso acikin falon suka zauna manne da juna kai kace wani zai kwacemasa ita.

Nasir ya dubi Nabeel yace "haba ango ai da kayi hakurima mu yanzu zamu wuce mu barmaka amarenka ,yakamata musiyi bakin Amaren naka gaba daya muhuta ,Nasir yafada cike da barkwanci,gabadaya suka sa Dariya."

Nabeel ya mike yace to bari nafara gabatar maku da Uwargida ko kamin muje na ita Amaryar ko ,shima yafada cike da Murmishi a fuskar sa.

Bayan sun gaisa da Aisha sukai masu nasiha sosai kamin daga bisani suka aje mata nata leddojin suka dauki na Asma 'u suka nufi dakinta .

Asma'u wadanda suke zaune ita da kawayenta guda 2 wadanda suke ta mata fanfo akan wai tunyanzu ansoma nuna San kai Nafi tace" tab badole ba ko kunmanta diyar da yake Aure ne, diyar fa bas️arake ga kudi ga Mulki ga kuma kyau ai dole Asma'u kiyi hakuri,dankuwa zaki ga abubuwa na ta kaici.

Maman khaleel
din kuce.....✍️.


Y'AN UBA NE
(True life story)

πŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈ
Na
Rabee'ar Muhammad
(Maman Khaleel)

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

Dasunan Allah mai rahma mai jinkai.

Page 91&92

Ran Asma'u fa ya sosu,kamin tayi magana su Nabeel sukai Sallama suka shigo suka samesu suna falo su duka, masha Allah dakin itama ba laifi yayi kyau dai dai karfinsu itama dakin yana kamshi,amma fa bai kai na Aisha ba ,basu jimaba sukai masu sallama tare da fadin to kutaso musauke ku a gida ko inji Saifullahi .

Suna fita suma suka mike suka tafi gida akan gobe suna nan dawowa .

Asma'u cikin sanyin jiki ta amsa masu da Allah shi kaimu .

Cike da barkwanci Nabeel suka rabu da abokansa ya na kan ya dawo cikin gidan yayin da megadi ya kulle gida ,dab da zai shiga dakin Aisha wayarsa tayi kara ya Ciro ya duba Ibrahim ne yayi Murmishi ya daga wayar tare da sallama yace " Allah ya taimaki Yayanmu dafatan kana lafiya ".

Ibrahim yayi Murmishi yace " lafiya lau nake Ango mai mata biyu to ina Auta tana daki yanzu zan shiga inda take ".

Ibrahim yayi Murmishi yace " o Auta Amarya yafada yana Dariya ".

Nabeel yace " Kai Yaya !".

Ibrahim yace"au na fa manta ,Nabeel ya karasa kusa da Aisha wadda tunda ya shigo takara gyara mayafinta ,ta amsa masa sallama ya zauna kusa da ita yace" Yayanmu ga Auta."

Aisha ta naji an ambaci Yayanmu tasan da Yaya Ibrahim yake waya tayi Murmishi wani shock sukaji lokaci daya wajen karbar wayar tayi saurin janye hannunta ta kai wayar vakinta cike da nutsuwa gamida sauke wata ajiyar zuciya tace "Yayana ina yini ina Ummana ?".

Ibrahim yayi Murmishi yace" lafiya lau muke Auta ya mai gidan naki?".

Ta saci kallon Nabeel Wanda ya tsurawa Dan karamin bakinta ido tunda tasoma magana wani magana disun sonta gamida wata mahaukaciyar sha'awarta na d'ibarsa ,Murmishi suka sakarma juna trace" yana lafiya".

Ta mika ma Nabeel wayar bayan sungama gaisawa Nabeel yace "to Mungode da kulawarka Gwauro mukwana lafiya kasan yanzu lokacin iyaline ."

Ibrahim yayi Dariya yace "Allah nawa tun yanzu a dai bimin kanwa a hankali da bakuwace a harkar ".

Nabeel shima Dariyar yayi kamin yace " kamar yadda na ke bako ba ".

Suka sake yin Dariya suduka bayan sun aje waya Nabeel ya k'ara matsawa jikin Amaryarsa cikin dubara ya lalubi hannunta ya soma murzashi cikin Murya mai kama da rada yace " Uwargida yakamata na hada ku muci abinci ko keda kanwarki ko?".

Aisha fa wani kishi ya taso mata ya tokare mata makoshi amma ta danne tace "to Muje tare mukirata ko Yaya".

Nabeel yaji dadin kalaman Aisha duk da yasan daga b'arayinta yasan bazai samu matsala ba cak ya mikar da ita suka soma tafiya ,da ya ga tafiyar bata masa sauri cak ya dauke ta suka nufi n'angaren Asma wadda tunda suka fito idonta ke kansu ta window har suka karaso wani gawayen bakin cikine suka soma zuba daga idonta aranta tace " haka yanzu zan zauna nazama bora a cikin gidan nan to me yakawo su dakinta muna furci ko me ?"ganin bata da amsar tambayarta yasa tacigaba da hawayenta masu zafi gawani a zababben kishin Nabeel na taso ma ta ,suka soma lock din kofar ta amma tana ji tayi biris da su abin yaba Aisha mamaki ita dai tasan ba bacci Asma'u take ba duba da yanzu ba dadewa kawayenta suka fita,ta dubi Nabeel tace" My Ashnab kirata a waya muji kasan akwai gajiyar biki fa ko bacci ne ya soma fizgarsa ya shafa aljihunsa ransa bai soba yace "wayar tana dakin ki bari naje ta window na mata magana ".

Aisha ta kara danne kishinta tace" to"

Sai da yaje yakira sunanta kusan sau uku kamin ta amsa ,fuskarta babu ya bo ba fallasa ta bude masu kofa ,gabanta ne ya fadi ganin Aisha a gefen sa tabbas dole Nabeel ya rikice lalle Aisha karshe wajen kyau da tsaruwa ga iya kwalliya gashi leshin ya amshi jikinta sosai ,wani kishi ya taso mata ,na tsanar Aishan da ta daukewa Nabeel hankali,Aisha ta dubi Asma tace "Y'ar uwa barkanmu da dare ya bakunta duk da ni dinma bakuwa ce a gidan ,Aisha tafada lokacinda suka zube a falon inda Nabeel yaga flet da wuka alamar ta ci abinci ga Cup nan a gefe .

Asma'u ta dubi Aisha a ya mutse tace " hmm lafiya ".

Yanayin da Asma tayima Aisha Nabeel bai ji dadi ba amma ya dake yabarma ransa yace " Asma'u ina son muje dakin Aisha zanyi magana da ku,kuma muci Abinci maza ki dauko matafinki muje kinji ."

Nabeel yafada cikin Mazantaka irin ta mazan kwarai wadanda basu San raini.

Ba ta ga alamar wasaba atattare da shi ba ta mike ta dauko mayafi suka nufi dakin Aisha.

Tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai abinda Asma take fada kenan lokacinda suka shiga falon Aisha gurin zama suka samu su dukan su dayake hannunsu yana sarke da na shi yana murzashi a hankali kowacce yana aikamata da wani sako na Mu san man ,kowacce yana ta lumshe ido har suka karasa suka zauna suka sa shi a tsakiya yace "wash kai Alhamdulillah amma nagaji ".

Aisha tayi Murmishi cikin hikima ta zare hannunta da ga na sa, tace " Ayya sannu kaji mai gidan mu. "

Yayi Murmishi yace "yauwa yajawo Leda daya,ya dubi Aisha yace Madam cikina yana Neman agajinki yanzu ya fada tare da shafa cikinsa ya na Murmishi".

Mikewa Aisha tayi cikin wani rangaji mai tafiya da hankalin d'a namiji da jawo hankalin sa gare ta komi na Aisha rawa yake cikin takun ta mai kama da wahainiya ta isa kicin ta daurayo flet da suka da kofuna guda uku tajerosu a wani Dan ma dai daicin faranti mai kyau da tsari ta dibi ruwa a bowl na wanke hannu ta nufi falon Nabeel Sam shi ya manta ma Asma'u na dakin mikewa yayi ya tarbeta tare da fadin sannu kinji my Ashnab ya karba sai da ya juyo su kai Ido hudu da Nabeel aransa yaji ba dadi ya karaso ya ajiye farantin yana Murmishi yace my Asma taho ku te maka min tave baki tayi tace " ai ni nakoshi kuma bayan haka ina jin bacci ,ni Dan Allah ma in zakai min uziri da na koma dakina jibi ko gobe ba mayi maganar Dan Allah."

Ta karasa maganar muryarta na rawa Lamar zatayi kuka.

Nabeel Wanda baiso hakan yafito da ga vakin Asma'u,duk da fitan nata zai bashi damar sakewa da Aisha suci abincinsu su sha cikin kwanciyar hankali,yace "Asma'u shine kawai abinda kike so?".

Ta d'aga masa kai alamar "eh"

Ya mike ra kata dakinta sai da ta kwanta kamin ya fito yajamata kofa kamin ya dawo dakin Aisha wadda kishi duk ya dameta har sai da tayi kuka ganin yamike sunjera tare tabbas yakamata ta sa ma ranta hakuri saboda su biyu ne a wajensa abinda takasa ganewa shine kowaccen su yana nuna mata kauna iyakar iyawarsa shin tsakanin su wayafi so?.

Batada mai bata amsa sai dai kawai hawaye suna ta mata zarya a kuncinta ,ji tayi ansoma lasan hawayen cikin wani salo ,suna hada Ido yasakarmata wani yalwatattar Murmishi, ta sunkuyar da manta ,ya sa zaratan yatsunsa ya dago Fuskarta suka kurawa juna ido na Dan dakiku kafin yace "My Ashnab Baby bana son ganin kukan ki kinji banason nasake ganinsu sun zubo bare ai min a sarar su ,ya fada tare da kai ma bakinta cafka sun dad'e a haka irin yadda taji dazu haka ma yanzu taji,Dan kansa ya sakeni jin cikina yana ruri da sauri yace kai Babyn Yaya fa na manta tana jin yinwa ,shine ya yanka masu kazar ya soma ciyar da su Aisha kam tsoro duk yabi ya cikamata zuciya aranta tace " ai bazanci da yawaba ,ko nasamu sassauci ,zai fi kyau ki gayamin abinda kike sakawa kanwata,yafada yana Murmishi ".itama Murmishin tayi yace to kici abincinki kinji banaso ki zauna da yinwa ya fada daidai lokacin da ya kai min madara bakina mai sanyi na karba nasha sosai kamin na ajiye kofin cikin lallami bansan naci kazar nan dayawa ,sai da naji nayi dam kamin na dauke kaina gefe lokacinda ya kawo wata bakina nace na koshi Yaya na fada ahankali,shima yaci sosai kamin ya dubeni yace Aisha nima nakoshi nayi Murmishi nace " haka a keso na tattara komi naje kicin na adana sa kamin muka nufi dakina hannayenmu sarke da na juna abinda na lura da da Yayana yana son wasa da hanu,ya zaunar da ni a abakin gadona yace" my Eshnab bari nayi wanka ko zaki tayani?"

Na rufe idona ina Murmishi ya dauki kayan da aka ajemana a bakin gado shima ya na Murmishi ya nufi bandakin ganin sa danayi daga shi sai towel ya daure k'ugunsa ga karami kuma a hannunsa ya na share gashin kansa kara kulle idonta tayi Dan ita Sam bata taba ganin da namiji ba a haka shikam nufota yayi sai jinta tai.....!

Maman khaleel
din kuce.....✍️.
Y'AN UBA NE

(True life story)
πŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈ

Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel )

Da sunan Allah mai rahma mai jin kai.

πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š

Page 93 & 100

Cak ya daga ta sama bai zameta ko ina ba sai ban daki ya direta yadubeta cikin wani mayatattar sha'awarta da ta addabesa ,Murmishi yayi yace" Baby ko nai maki wankan ne?" ,Aisha wadda har lokacin takasa yadda su hada ido da gwarzon angonta kunya duk ta gama cika mata zuciya gamida wani maya tattar son mijinta ta juyar da kanta gefe a hankali tace "nago de zanyi ma da kaina ".

Murmishi yayi kamin yace " OK badamuwa Amarya duk yadda kikace haka za a yi yafada tare da kai ma kugunta cafka ,Dan kara tayi kamin ya saketa yafita yana Dariya tare da fadin matsoraciya.

Jin ya fita a bayin ahankali ta cire kayanta tasoma wanka a hankali take sa sosan a jikinta ,jinta take yau itama Mace ce mai lafiya wadda take jin yau Sam bata iya hana mijinta kanta ba ta shirya tsaf yau ta shayar da angwanta zumarta wadda ta dade tana masa tanadin sa zuwa wannan rana tayi Murmishi dai dai lokacin da ta kammala alolar da ta dauro harta kama murfin bayin zata fito sai kuma taji Sam bazata iya fitowa haka ba ta koma da baya ta kalli kanta a madubi taga nashanunta sundaga mata towel din da ta daura a hankali ta soma murda kofar kamar wadda tayi karya ta leko ganin baya dakin yabata daman fitowa da sauri ta nufi madubi ta zauna ta soma shafa mai mai matukar kamshi bayan ta gama ne ta dauki hoda ta shafa ta goga man baki ta jawo kayan baccin ta sa doguwace wadda bata da marava da tsirara juyi take tayi a jikin madubi tana Murmishi aranta tana ayyana irin kyau din da rigar tayimata Sam bataji shigawarsa ba kara juyin da zatayi Idanunsu suka sarke da na juna ya sakarmata wani Murmishi mai cike da sakwanni ta lumshe idonta kamin ta budesu a hankali gamida daura hannuwanta a kan kirjinta, tayi saurin jawo hijab dinta ta zura kamin tace sannu da zuwa Yaya."

Murmishi yayi gamida karasowa inda take yace yauwa ya ma'abociyar kyau da Murmishi Aisha bansan iya adadin yadda nake jinkiba a cikin zuciyata ya mikarda ita suka dubi juna suka sakarma junanasu Murmishi yace ga dadduma cen muje nugabatar da sallah raka'a 2 Dan nuna godiyarmu ga mahaliccinmu da ya nuna mana wannan rana ,bayan sun idar Nabeel yayima amaryarsa tambaya dangane da abubuwa na addini ta bashi amsa cikakka akan abinda ya tambayeta kamin ya kama kanta yayi mata addu'a kamin daga bisani wasan fa yasoma canza salo dankuwa daga shafa kai su malam Nabeel dinkafa yasoma shiga wani yanayin da bai taba tsintar kansaba a ciki,Murza na shanunta ya somayi a hankali cikin wani salo a hankali ya zamemata hijab dinta cak ya dauki abarsa ya a za bisa gado ya balle botur din rigar ya kai bakin sa kan na shanunta yana murza dayan a hankali jikin Aisha fa yasoma taushi gasu baki ne dukansu a harkar cikin dubara Nabeel yasoma lulawa can wata duniya mai dadi anan fa Bakin Nabeel yasoma karanto addu'ar saduwa ga iyali dukansa take amma Sam bayaji kuma baya gani harsaida suka cika sunnan Manzon Allah(s.a.w) bayan sun natsa Nabeel yayi ta sama Amaryar ta sa albarka yasameta yadda yake so dakansa da asuba ya hada mata ruwan wanka mai zafi yadda zai gasata dakyau kankamesa tayi sosai tare da sama sa kukan shagwaba lashe hawayen ya shiga yi cikin wani salo yasoma fadin yi shiru kinji Zuma na sannukinji Allah dai ya maki albarka Allah dai ya sakamaki da gidan Aljanna hakika Aisha kinza ma tauraruwa a cikin taurari .

Wani sanyin dadi yasoma ziyarta Aisha taji zafin da takejima kamar andauke mata shi tayi shiru ,yadubeta Aisha bude idonki nine nan mijinki Yayanki Nabeel dinki,a hankali ta ware manyan idonta suka sauka a kan nasa ya kai ma Sumba mai tsada a goshinta.jin ansoma kiraye kirayen sallah asuba yasashi fita daga bayin yace vari naje masallaci nasamu jam'i,kai kawai ta daga masa shikuma ya fita zuciyarsa fes.

Kamar dama jira take ya fita, ta fito da kyar takara hada ruwan ta zauna acikin ruwa kamin daga bisani tayi wanka gamida dauro alwala ,tafito da kyar tazo ta dauki kayanda ta ware Dan yin ibada tazo ta zauna ta gabatar da sallah bayan ta Idarne ta jawo alqur'ani mai girma yasoma karanta kamin tasoma jero addu'ointa akan Allah yakara mata soyayyarta a idon mijinta abin alfaharinta,ahaka ya zo ya sameta bai katseta ba har ta gama tare suka shafa ta juyo cikin jin kunyarsa dankuwa haryanzu kunyarsa takeji sosai tace "Ina kwana Yayana?".

Murmishi yayi kamin ya amsa da lafiya lau Babyn Yayanta mai sa Yayanta cikin farin ciki Mara iyaka ya sa hannuya dagota sai yanzu Aisha ta lura da aikin da Nabeel yayi ya canza zanin gadon da ta batashi yasa wani sabo fil, Murmishi tayi aranta tace " tabbas aure na da dadi indai kasamu gwanin iya soyayyar domin nata gwanin ya kware a wajen tattalin mace ,ya kai bakinsa sai tin kunnensa zanso jin abinda kike sakawa a zuciyarki My Eshnab,yafada tare da mikar da ita ya dorata a kan faffadan kirjinsa ,Aisha tayi lamo tanason yadda yake mata ,bata San sanda bacci yayi a won gaba da suba basu suka farka ba sai misalin shadaya na safe Sam ya manta ma da

Please Login or Register in order to submit comment