Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

can't stay here any longer am living this
hell hole place tomorrow in Allah ya yarda",alwala ya
dawora,yayi nafila raka'a 6 ya kwanta tunani maganar ta
kawai yake yana tambayar kanshi "miyasa ya keh shan
wannan abun da yasan haram ne Shanta, ya sani ya take
sani O' Allah have mercy on my life and soul" "LA ILAHA
ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE KUNTU MINAZ
ZALIMEEN(A)" {addu'a da akeso ah karanta idan mutum
na cikin bakin ciki kuma yanda kyau karanta ta ah
kowani lokaci bah lallai sai cikin bakin ciki ba} abunda
yake tah ambata kenan har baci ya sace shi. Haka sukayi
tah hide and seek har na tsawon 1week basu kara sa
juna ah ido ba. Yau Monday ya Kama birthday din
zaynab,sai shirin dan simple get together da za'ayi mata.
Aisha gentle [19/09 2:23 pm] Aisha Bawa✍🏽: [19/09 11:41
am] Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 66
Nazir ne kwance ya rasa mike masa dadi nan wata
dubara ta fado mai waya ya dauka ya kira *nisha* su
hadu garden yana son mgn da ita don yayi planning yau
yake so ya fada mata yana sonta,yana zaune cikin garden
yana jiranta sai gata ta iso cikin wani purple din hijab
har kasa dah alamu bah wasu kyan kwarai ne a jikin ta
bah zama tayi bayan sun gaisa da yar gutuwar hira dasu
kayi don bata ma kawo wani zance ba ta dauka maybe
sunyi fada dah zaynab ne ko dai wani abu, *nisham* ne
ya fito daga cikin gymnasium saye da kayan gym rike da
water bottle a hannu kamar ance ya Kali garden nazir da
*nisha* ya gani zaune suna magana "damn what is he
up to this time around" nazir ya lura da fitowar shi
gitowa da yayi zai wuce nazir ya kwada mashi kira bah
don komai bah sai don ya gansu, shima yaji abunda yake
ji,zaynab ce tah kira *nisha* a waya tah zo ta shirya zasu
fita nazir tah kalla "ya nazir I have to go su zaynab na jira
na" bata bari ta ji maganar da zai yi bah tah wuce raba
gefen *nisham* tayi ta wuce yana mamakin yarinyar
nan tah daina gaida shi,one week din nan da sukayi basu
gah juna bah tamkar sunyi 1year basu ga juna bah don
yayi mata kyau sosai,itama din tah mashi kyau bana
wasa bah,Nazir ya kalla yayi smiling ya girgiza Kai "this
means you lost her for ever why did you let her go why
did't you tell her your feelings for her,that was your only
Chance" Yayi wuce wa shi. Na'eema ce tah dafa kafadar
shi "big to tell you the truth, honestly she's not your type
all through nasan kana son tah,but did you ever ask your
self ko tana sonka or not" "nasan zata soni sis" "a'a
bazata soka ba, its a good thing ma da baka fada mata
bah tun farko daka san ita kake so mi yasa baka amshi
number tah bah sai na zaynab so ya za'ayi taso Wanda ta
dauka mai son yar uwa tah, kayi mah kanka fada kuma
kayi tunani" "kin ban sha'wara mai kyau,bazan so
saboda something little zumuncin mu ya baci, nah
haqura bazan sake sata araina bah inshaa Allah nayi
maki promising wannan as my little sister thanks for the
advice" sukayi hugging Juna "big it's been long dakayi
hugging little sister inka" "yeah you hv grown up
now,zaki raka ni jewelry shop yanzun nan Bari in dauko
car keys Ina" yayi pecking inta ah cheek ya wuce. Call din
*nisha* ya shigo mata "hello sis" "hello kina ina sis we
have been looking for you tun dazu,ki zo mu tafi" "kuyi
haquri amma Ku tafi Zan raka big wani wuri ne" "are you
sure" "yes I'm sai kun dawo" "owk kuma ah dawo
lafiya". Aisha gentle [20/09 10:19 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A
DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 67
Karfe 3daidai suka iso gidah ah gajiye rike da shopping
bags ah hannu mika ma na'eema Nata,da na su fareeda
sukayi suka haura sama da nasu,alwala sukayi sannan
sukayi sallah,suka sauka kasa dinning area sukayi don
yunwa ta adda'be su ba mah kadan bah,luckily potatoes
porridge ne *nisha* bata cin shi,wai ah chabe
yake,dariya ke'ta zaynab tayi mata taja plate tah zuba ta
fara ci. Ita ko tana kyala ido sai bisa roasted cikin data
rage,don tah san zaynab bata lura da ita bah, tashi kawai
tayi tah bi hanya kamar zata wuce,sai da ta bari hankalin
zaynab ya dauku sanna ta dauki plate din sauran roast
chicken dah jug din juice, tah baza ah guje sai
garden,zaynab bata ko yi wahala binta da gudu ba,don
tah san bah bata zatayi ba tunda har tah baza ah guje,
tana isa garden *nisham* ta gani zaune shi kaidai da
sauri tayi U-turn ita da plate da jug inta, "ki dawo ki
zauna ni am leaving already" toh Ina ruwa na tah fadi
ciki2 "I heard you,so ki dawo kamin ran wani ya baci
cikin Mu" kamar tsuta take tafi har ta karasa wurin
kujera da ke kusa dashi ya nuna mata ta zauna,turo baki
tayi "kings zanyi sealing mouth dinki idan baki bah turo
min shi ba,zauna joo" zama tayi ta aza kayanta bisa table
"ya salaam duk fadin gidan bai ishe ki cin abinci ba sai
kin fito lallai,toh go on fara ci" zanci amma kah tashi"
Ashe ko zaki zauna da yunwa yau " bani ni zanci" kunya2
takaici2 har ta canye kazar tah shanye juice shima,kallon
tah yake with full of surprise kullum sai ya ganta da
sabon hali "since your a good designer zamuyi bet idan
naci kin zama puppet Ina for 1week" okay na yards idan
Niko naci sai kah fadamin dalilin kah na shan whisky"
owk no probs maybe *A DALILIN KI* sai indai na" *A
DALILI NA* 👀 fah kace you must be joking, ni bah
ruwana" bazan iya understanding bah ruwanki ba abu
cikin duhu" yayi wuce wah shi,"kaji fa kyatt to mi yake
nufi, nafi karfin inyi soyayya da wannan abun kamar
mace "Ina jinki ki cigaba" tah ji ya fadi da alama yana
labe yana jinta Aisha gentle [20/09 5:34 pm] Aisha Bawa
✍🏽: [20/09 4:47 pm] Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ BY Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 68
Granny tah aiki maid tah kira mata *nisha* , salama
tayi,granny ta amsa tah ce ta shigo,bisa 1seater tah
zauna granny ta fara kamar haka "dama wata magana
nake so muyi mai matukar amfani Gare mu gaba
daya,ina sane dah cewa kisan halin da dan uwaki ke ciki
amma baki San miye DALILIN shi bah,toh ni yau zam
fada maki amma sai idan kinyi min wani alkawari kuma
ki cika shi" "eh toh dama granny inaso zuwa wurin ki
muyi wata magana amma dah niyar idan mun gama
celebrating bdae din zaynab inzo,amma tunda gani nazo
bari in fada maki kamin muje gah maganar ki don ga
alamu zatayi tsawo" gsky ki ne to bismillaah fara ina
sauraren ki kishiya" "Ummm" sai kuma tayi shiru tana
wasa da fingers dinta. "Stop being shy now just karki
damu fada mun" "Ina so kiyi magana dasu dady ah hada
ni aure da ya *nisham* ina son in raba shi dah wannan
barasa da yake sha,duk dah bansan mi yasa yake sha
bah,amma sai Inga kamar Ina dah laifi ciki idan bai bari
bah, amma fah idan ya bari ya sakeni in auri Wanda
nake so" "Masha Allah faduwa tazo dai2 da zama shine
maganar da nake so muyi dama kai Allah yayi maki
albarka Allah yasa ki gama lafiya da imani ohh ashe har
yanzu akwai irin Ku" Nan tah kwashe komai ta fada mata
daga yanda auren ya kasance har rabuwar su,bah
karamin tausaya mashi tayi bah, Allah sarki ashe shike
dauka punishment din dah ya kamata Yayan shi nazir ya
dauka shi ke covering mashi har akayi disowning
nashi,dah kyar granny ta shawo kan Dad ya haqura suka
dawo dai2. Karfe 8:30pm suka shirya don yin bdae
celebration na zaynab Koda suka fito parlor su Mumy
sun kayata wurin dah flowers, balloons different shapes
décor din wurin yayi shegen kyau wuri ya dauki shape,
su Kansu basu dauka surprise din iyayen su both matan
da mazan ya kai haka bah cakes 5, da shape din
takalami,dah plain iced cake,da mai shape 22 wato she's
22,dah mix and match bundt cake dah Mexican
chocolate pound cake duk an rubuta zaynab is +1 wani
kuma zaynab is 22 sai candles da aka kuna mah kowani,
ga creamed cupcakes dah snacks ga drinks bah karamin
dadi zaynab tah ji bah har da tears of joy duk sai dah
tayi hugging da peck din kowa dake cikin parlor din.wani
kuma katon cake mai 2 steps dah dan karamin akwatin
ring ah sama maids suka shigo da shi,an rubuta _HBD MY
BELOVED WIFE TO BE_ baki tah sake tana tunani to waye
yace mata haka,nazir ne ya shigo rike dah red rose yana
smiling mutuwar tsaye tayi don mamaki,bata mah yarda
shine bah "aren't you going to be blushing" dariya tayi
"no am not flattered at all but am happy" ya rike mata
hannu suka isa gurin cake din tah yi making wish ta hure
candles din Aisha gentle [21/09 9:07 am] Aisha Bawa✍🏽:
[20/09 7:47 pm] Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha
Bawa✍🏽🌹🌹🌹 69 Ta yanka ya sa mata abaki,ni nan sun burge
ni,bah *nisha* kadai bah,granny ta mika mata plate din
cake tah Kai mah *nisham* dake zaune yayi shiru,tana
zuwa ajiye plate din kawai tayi ta juya,"dawo ki dauki
abunki" tah dawo ta dauka, jayo tah yayi sai kusa dashi,
"ki bani ah nan" ya nuna mata baki,wani kallo ta watsa
mai "miye lafiya wannan kallon hannu na iya ciwo idan
baza ki bani ah baki bah dauki abun ki bazan ci bah" "yi
haquri kaci" ah hankali take bashi harya cinye,ashe idon
kowa na bisa Kansu,granny tace "ashe couples din biyu
ne bah guda bah" kunya sosai ta Kama *nisham* don
mai mah iya magana duk dayasan bah gsky ne bah"
********************** Karfe 8 na safe tah sauko
don yunwa tah tadah ta,tana shiga kitchen taga
*nisham* zaune yana shan coffee bata ko kalle shi ba
tah hada nata ah coffee tah wuce kallon ta yake da
mamaki she won't even grt me toh yayi. Yana karewa ya
wuce daki ya koma bacci second round haka itama. Sai
karfe 1 ta tashi wanka tayi tah shirya cikin free gown na
atampha tayi simple makeup yanda yan uwanta
sukayi,karamin gyale ta rufe kanta dah shi,tasa side bag
da flat shoe mai belt. Tayi kyau sosai parlor suka
fita,suka gaida iyayen su,sukayi masu sallama suna fita
murad da ikram suka gamu dasu, zasu cikin gidah, har
sun kusa kai gate sai ga najeeb da sameera dariya sukayi
"lallai soyayya kowa da nashi iyyeh" *nisha* tace "yan
matan gidan gah ah in love" ni dai kungah hanya ta nan"
na'eema tace "ah mukam sai an jayo mu da igiya"
******"******** Aha kwana ah tashi har sungama
hutun su ah Dubai, sun koma Nigeria kowa ya cigaba da
rayuwar shi da harakokin su,ansa _auren yamatan uku
bayan wata daya mai zuwa_ . *nisha* ce zaune ita kadai
ah garden tana tunanin yanda wannan zaman auren
nasu zai kasance su fareeda suka katse mata tunanin "ah
yadai aunty Amarya koh har kin matasu ki isa" "banson
iskanci fah inata Kai nah bari in kira su Mumy inji sun isa
lafiya" ************* DUBAI Mummyn *nisha* da
umman zaynab ke zaune ciki wani katafaren palour mai
girman gsky inda aka raba palour kashi 4 ko wani gefe
da complete set na kujeri,center carpets, center and side
tables da sauran su,fira kawai sukeyi da Ma din
*nisham* sai firar ya bayan rabuwa sukeyi sunzo siyen
kayan daki da lafen amarye, mazajen su ne suka shigo
agajiye saye da kayan table tennis dadyn *nisha* yace
kasan yana da kyau motsa jiki every morning, gsky ne
kana rage excess fats ni dah ba likita bah ma nasan
wannan suka dara,abban zaynab yace "kun kyauta fah
dah kuka tuno dah family house in nan kunga idan
munyo family trip zuwa Dubai ga family house sai kowa
ya bama kana diyan masu tashi gidan dah ke gareshi ah
nan,"sai muyi niya ah kare irin wannan gidan ah abuja
duk muko mah ciki,"gsky ne Yaya maganar kah tayi
gaskiya", dad yace "maganar ka haka take" Aisha gentle
[22/09 12:37 pm] Aisha Bawa✍🏽: [21/09 7:37 pm] Aisha
Bawa✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ By Aisha Bawa✍🏽 70
Yau Friday,takama yau daurin auren *MUHAMMED
nisham AMEEN da AISHATU nisha ALIYU* , _zaynab da
nazir, na'eem da na'eema_ anyi auren cikin kwanciyar
hankali da farin ciki,auren dah manyan mutane daga ko
ina na fadin duniya suka halacce shi. Ankai kowacen su
gidan ta. *Nisham* ne ya shigo gidan dakin tah straight
ya wuce knocking yayi, ya ajiye ledar ah nan yayi wuce
washi karfe 11 na dare ya fito daga study room ah gajiye
saye da 3 quarter, da armless shirt yana tafiya ah gajiye
kamar wata mace,Yana gitowa rike dah whisky dinshi ah
hannu zai je daki,dah yake sai an wuce dakin tah, sannan
aje nashi, Ledodin nah nan kamar yanda ya ajiye su
bude dakin yayi ah fusace "keh wani irin walaqanci ne
wannan don an tausaya maki shine nah rashin mutumci
lallai ma' hannu tah daga mai "kai dakata ance mah
naman amarci da drinks nazo ci kowani so,ni bashi ya
kawo ni bah,amare kam an kaisu nikam banda ni, don
kaga bah digo hayawe ah fuska ta,bah zama na zo yi bah,
sbd haka Kama daina tausaya min" yau shine ake cima
mutumci yayi shiru,bai ankara bah sai da tah karbi
bottle din whisky "ke wai miye haka dan Allah,gara zama
da baren daji soh dubu, dah zama dake so daya haba ni
kin ishi ni fah daga kawo ki, bah mutum ya sallame kiba
ya jayawo wah kanshi masifa da kafar shi" "eh wlh koh
ah dai yi tah tafi bazan bayar bah" bai Kara tanka tah ba
yayi dakin shi,yana shiga wurin fridge ya bude wayam
bah bottles inshi ah ciki "kutumar uba" haushi duk ya
cika shi dakin ta ya wuce da karfi ya banka kofar "in baki
bani kayana ba, toh bake bah kwana dadi ah gidan nan
kinji na gaya maki" "ni kaina banson kwana dadi ah
gidan nan,amma harka banzan da kake sha bazan bayar
bah" haka sukayi ta masifa cikin wannan tsohon Daren
har karfe biyu na dare yayi suna Abu guda har ya gaji ya
shiga bayin dake dakin ta yayi alwala ya dora nafila dah
taga tsayin ba zai yi mata ba,itama tayo alwala tah jona
bayan shi sukayi nafila raka'a 4 koh kallon ta bai yi bah
ya wuce, dariya sosai tayi sannan tayi shirin kwanciya
Aisha gentle [23/09 4:01 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI
🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 71
*this page is dedicated to my lovely fans Allah ya bah
zumunci love you all from the bottom of my ❤* 😘😍 Karfe
5:30 na asuba yayi knocking kofar dakin ta,tah tashi tayi
sallah, ta dora alwala tayi sallah tah dauki Qur'an tana
karatu har saida haske ya fito Sannan ta kwanta,karfe 8
na safe tah tashi tah shiga kitchen 2 eggs tayi frying, tayi
toasting 2 slice of breads tah hada thick tea, bisa dinning
inda keh cikin kitchen, tayi breakfast inta ,sannan tah
mike sai dakin *nisham* bah knocking ba komai ta buds
dakin kamar wata munafuka,sallama mah ciki-ciki tayi
tah,don karya jita.tsaye tayi dataga bacci mah yake,ita
duk daukar ta idon shi biyu shiyasa ta shiga kamar wata
munafuka,dakin very neat kamar bah dakin namiji ba ga
kanshi,kofar toilet tah shiga,still taga shima clean "woow
he is always an ultimate clean freak" wata idea ta fado
mata bath tap tah bude tah dibi ruwa a karamin cup ta
koma cikin dakin,yaye bargon tayi ta watsa mashi ruwan
tare da fadin "its payback time" "HASBUNALLAHU WA
NI'IMAL WAKEEL, wanna I musiba ce" "laa laa laah mi
kake nufi, nice musiba ya *nisham*" ta kara daga cup
din zata karkare watsa mai "tsaya bada ke nake ba dah
kaina nake" "toh ka tashi mana" "Ina tashi inyi maki
mi,inje ina" "ka dai tashi kawai" "toh Bari inyi wanka zan
fito,ki fita mana" "ina nan bazan fita ba" "toh yayi sai na
gani"ya cire pajamas din jikin shi ya rage daga shi sai
boxers da vst ajikin shi, "dah gudu ta ba dakin "ha kina
wasa har yanzu baki San waye Muhammad nisham
bah,yarinyar kamar wata accident zone" locking dakin
shi yayi ya koma ya baje bisa gado bah shi ya tashi ba sai
12 na rana,wanka yayi ya fito tana gani shi ta fara ban-
bami earphones ya saka ah kunne ya ba mata gidan ta ci
kanta da masifa tah. Aisha gentle [24/09 10:01 am] Aisha
Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
www.gidannovels.blogspot.com ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 72
Koda ya dawo tana cin abincin dare,ko kallon gefen shi
batayi ba,kitchen ya wuce ya gah bah abinci ah dinning
area,babu ah kitchen da dinning din da ke cikin kitchen
din spoon ya dauka ya koma parlor, tana gani ya shiga
kitchen dariya keta ta fashe dashi tana gani fitowa shi
tayi shiru,ko a bai ce mata ya zauna gabanta ya hade
fuska yaja bowl, "miye haka i wanga walaqanci ne haka
kawai ina cin abinci zaka dauka wato kai mai cikin cin
abinci" "point of correction bah dauka nayi ba,Jah
nayi,kuma karki gayamin magana zaki dafa abinci baza ki
ajiye mun ba" a'a fah,to ina nasani ko baka cin couscous
ne " toh ina ci koma miye ki dafa zanci haba,wlh Ayshatu
baki da nasifa ko kadan" tsaye tayi tana kallon shi bata
taba jin Wanda ya iya kiran sunan ta irin shi ba, asalima
irin dadin da sunan yayi yayin da yake furta sunan "kah
dai ji da shi Muhammad" "woow sounds nice kin iya
sunan gsky I like it" oho dai" ke ashe sunan ki Ayshatu
bansani bah sai randa aka daura min keh lalura" wai
miye haka, haka kawai ka dinga kiran suna nah zako2
yayi mah kyau" "kin san Allah ina raga maki ne nah
bakunta,but Zan gyara maki zama mark my words"
mtsww" what,kika yi min toh yayi zan gyara maki zama
na kyale ki wannan but try me next time kina jina" nan
ya tashi ya ba mata empty plate dinta ya wuce takaici ya
kamata sosai wai ita zaice ma haka, tana zaune ya dauko
ironed clothes dinshi ya watsa mata "ki tafi laundry
room kiyi ironing clothes din nan, I need them before
10pm kuma idan na fito baki karasa bah sai na bata
maki rai I mean it kinji na fada maki" toh I anyi ironing
nasu already" hell no I need them to be re ironed and
don't burn my clothes" ya koma sama,taga alamun ba
sanyi ah fuskar shi tah Kama jikinta tayi laundry room
tana kuka tana ironing clothes din duk ta kone hannu ta
,yana kallon tah ta window duk tah bashi tausayi amma
ya barsa don "he have to teach her a lesson" Aisha gentle
[24/09 1:43 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha
Bawa✍🏽🌹🌹🌹 73 *this page is dedicated to the true fans of _A
DALILIN KI_ mermerh bash,miss
deejart,sa'aderh,mammy sadiq* love you so much my
apple pies.❤🌹😍😘 Mistakenly hannu ta ya taba iron din wani
mahaukacin ihu ta Saki da sauri tah ya shigo dakin "wai
lafiya miye haka kin dame mutane da ihu kamar ba
gobe" Dan Allah kayi haquri wlh ban iya ba ka bari idan
maids din sunzo suyi mah"um um baki isa ba ke zan dai
kyale ki saboda kinji ciwo sannu" yaja hannu ta suka
shiga kitchen double door fridge ya bude,ya dauko ice
block ya daure cikin towel,yana pressing mata misa inda
ta kone, wani sanyi ya ratsa ta kallon shi kawai yake "why
is he so caring and at the same time charming he's so
wonderful" "what are you thinking of are you admiring
my looks 😉" yuks this makes me want to throw
out,thanks anyway" tah zah hannuta tah wuce daki, tana
shiga daki wanka tayi,tah sah nite wears inta ta fito
parlor,koda ta shiga yana zaune yana kallon
documentary channel,karfin hali tayi tah je kusada shi ta
dauki remote tah chanza channel zuwa E!entertainment
kallon tah yayi da mamaki "hmm wannan yarinya akwai
ta da guts" ah fili tashi yayi ya jeh store room ya kashe
wutar gidan "ya salam, ya *nisham* wutar gidan ta
dauke miya faru, jin mutum tayi tsaye ah bayanta gashi
ba wuta "LA HAULA WALA QUWWATA ILLA BILLAHIL
'ALIYYIL 'AZEEM" "hmmm oh my *nisha* the guts one
wow,ashe kina da tsoro, amma sai tsiwa" ajiya zuciya
tayi ashe ma Kaine" bai tanka ta bah, ya koma ya chanza
wutar ya dawo "daga yanzu duk ina kallo kika chanza
this is what you will get" yayi kissing inta ah
baki,daskarewa tayi wuri daya yanda kika san man kitse
namasallah😂,nan take dan simple kiss din dah yayi mata
ya tafi da ita,maganar shi ce tah katse ta "look at she has
fallen already I told you am a killer in love😉"ya kashe
mata ido daya,tsaye ya bah ta kamar wata sokuwa "like
seriously I just fall for a simple kiss goshh" _ah nan na
kawo karshen part1 na wannan novel_ *sai mun hadu a
cigaban _A DALILIN KI_ wato part2 page 74* Taku ah
koda yaushe Aisha gentle [25/09 10:24 am] Aisha Bawa✍
🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com By Aisha
bawa PART 2 Page 74 *dedicated to my Swt sis
mermerh bash* Yana shiga dakin shi phone inshi yayi
ringing koda ya buda _SOFIA_ ce "ya Allah wai mi
wannan keso kuma, back stabbing ina kawai take what
should I do" haka yayi tah kallon wayar na ringing yaki
dauka,silent ya mayar da ita, yayi alwala yayi
sallah,sanna ya kwanta, bah don yana jin bacci ba. Data
gaji da tsayi bisa 2seater ta zauna tana kallo,tun tana
zaune har tah kai kwance kamar abun dole tana kallo
har tayi bacci haka nan,yakasa bacci sai ya tashi ya sha
whiskey dinshi,yana fitowa parlor da mamaki yaga TV
kune yana tunani wace irin many'a ce haka kawai sai ya
ganta kwance bisa two seater tana kwance kamar kayan
wanki😂 "just look at this tayi kwance kamar wata
innocent God bless, amma sai rashin mutum ci" ya kalli
whisky din hannu shi ya kalle ta "this is not fear at all ina
so in daina shan whiskey amma bansan mike sani ina
sha ba," ya rike hannu tah da hannayen shi biyu " _but
today ni Muhammad *nisham* Ameen na dau maki
alkawarin bazan sake shan whiskey da duk wani abun
harma bah in Allah ya yarda,i promise you bazan sake
bah I'll live a very normal life like any other *A DALILIN
KI* zan daina shan whiskey, but still i have to teach you
a lesson" ya jah hancin tah,ya dauke ta cak zuwa dakin ta
bisa gado ya aza ta ya Jah blanket ya rufe mata rabin
jiki,har ya kai bakin kofa ya dawo,gefen ta ya zauna yana
kallon pretty face inta,"look's like this pretty thing is
gonna change my life for ever inshaa Allah" addu'a yah
tofa mata yayi kissing inta ya wuce dakin shi,yayi alwala
ya kwanta sai bacci,karfe 5:30 na asuba ya tashi yayi
alwala,dakin tah ya shiga ya tada ita tayi sallah, shiko ya
fita zuwa masallaci Bashi Ya dawo ba sai karfe 6 na
safe,dakin shi ya wuce straight bacci mai nauyi yayi
awon gaba dashi. Aisha gentle [26/09 8:58 am] Aisha
Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
By Aisha Bawa Gentel Nagode 👏nagode👏harban San da
bakin😊dazan miki 😘godiya ba😉 Dalilin sadaukar waki na
wanan 😍litafi a gare reniba👍Allah kara kara miki basira ✍🏼ya
daukaka ki👍ya baki duk 🙅🏼 abinda kike so😘duniya da lahira👏
Allah kara muna zuminci ‍‍‍👧 DAGA MAMMY SADIQ😍😘 [26/09
9:03 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 75 *dedicated to mermerh bash* _Tana tashi
French fries, da Burger tah hada masu sai green tea data
hada masu, yana isa parlor kamshi green tea ya bugi
hancin shi, sai dah ya lumshe ido ya karasa parlor din
"morning sir" "bonjour Mrs *nisham*" "hhh ya
*nisham* yau Paris kaje in your dream's wannan
French haka" "yes Mrs,mmm yum it Taste's delicious"
haka sukayi breakfast suna hira jefi2,har suka gama ta
kwashe kayan,daki ta koma tayi wanka ta shirya cikin red
ad gold lace fitted gown amma ba hannu "sweetheart
neck" tah daura dankwalin kayan ture kaga bala'i tayi
kyau sosai,koda ta fito parlor yana zaune yana temple
run ah wayar shi, kamshin perfume inta yasa shi dago
wa wow she's freaking beautiful amma ah fili sai yace
"gosh baki yi kyau bah, idan yi kikayi don nayi
commenting but 10%,oh my kinga kinsa nah fadi" karba
wayar hannu shi tayi "mi zaki yi ha sai nagani you can't
do it" toh sai mun gani" kallon hannuta kawai yake
yanda take game din with full of excitement koda ya
Ankara ina har tah wuce level din dah yayi one week
yana yi,ta wuce level din da 6 levels baki ya bude yana
kallon ta thumbs up yayi mata "double tap wow,
awesome" tah mika mashi wayar tayi murmushi,wayar
ce tayi ringing Sofia ce ke kira tayi mashi wurin 3 missed
calls bai daga bah, ita ko *nisha* karan ya ishe tah,yana
distracting inta daga kallon da takeyi "aren't you going to
answer that" "no am not" "so would you at least
consider your not the only one sitting in here" "I won't"
"would you mind shutting that damn phone off or make
it silent" "oh my God would you just live me alone"
wurin tah tashi ta bah mai hijjab inta tah dauko daki tah
sa,tah fita yana kallon tah_ Aisha gentle [26/09 9:08 am]
Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 76 _dedicated to mammy Sadiq_ Nisham "Ke
where do you think your going" Nisha "it's non of your
buzz,just stay out of my way" Nisham "i won't what do
you think idan kika bata wah za'a tambaya Ina kika je?
*Nisham* za'a tambaya ko miyasa Zan baki ki fita of all
the danger dana san zaki iya shiga,why are you so dump
that you refuse to understand me" jawo tah yayi yah
kaita dakin shi ya kulle da keys,don yasan ah dakin tah
ko ya rufe ta zata iya bude dan ba zata rasa spire key da
zata bude kanta ba"

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment