Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

time but gobe zasu shigo" "tau bah damuwa" Duk
maganar da sukeyi ah larabci sukeyi. Iyayen nasu aka kai
su dakuna su masu hade dah parlor da toilets,
sameera,fareeda da ikram suma aka kai su nasu gefen,da
yake side din aunty mum daban,na parents din mah
daban,yara Mata daban maza daban. *nisha* ce ta fito
daga toilet tah nufo single bed inta,babban daki ne sosai
dauke yake dah single beds guda uku masu rai da lafiya
da mirror, wardrobe na kowani bed,sallah tayi san nan
tah sa,¾ jeans da armless t-shirt tah sa,tah bi lafiyar
gado. 6:31pm Wani azababen ciwon Mara ya tah dah ita
daga bacci,Wanda bata taba yinshi bah,hasali mah bata
taba ciwon Mara bah sai yau,tun tana iya kiran sunan
zaynab har tah kasa iya bude baki tah kirata,zaynab tah
zo daukar wayar tah adaki,daga nan tah tadah *nisha*
daga bacci,Kara kuka tajiyo,daga ji babu wai tah San yar
uwar tah ce,toh amma miyasa mita na kuka,tambayar
da babu amsa,tana shiga kwance bisa gado ta ganta,tana
bulbula sai faman kuka takeyi,dakyar tah furta "zaynab
taimake ni dan Allah am in so much pain" "just be
strong your going to be okay" kamata tayi dah kyar tah
kaita toilet,tah cika mata warm water gah toilet bowl tah
fita,bedsheet din tah soma cirewa tah sa wani,tah gyara
wurin,laundry room ta fara zuwa tah saka bedsheet din
cikin washing machine, tah je wajen Mumy tah amso
pain reliever, koda tah shigo dakin har tah fito
wanka,dakyar tayi forcing inta taci abinci sannan ta sha
magani. Aisha gentle [15/09 8:16 am] Aisha Bawa✍🏽:
[15/09 6:57 am] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By
Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 58-59 Washagari da safe around 9:51 na
safe, tah tashi cikin wani bacin rai,wanka tah yi,tah
shirya cikin English gown purple and pink,bisa gado ta
koma earphone tah laka a kunnen tah,tayi kwanciyar
ta,na'eem ne ya shigo dakin kallo daya yayi mata yasan
she's not in a good mood, kusa da ita yah zaune ya cire
mata earphone ah kunne,zaro ido tayi ta juyo gani
na'eem cikin dakin sai ya bata mamaki yaushe ya
shigo."your just not going to get the ansa without asking
me,yama za'ayi kisan shigowa tah since your not in a
good mood,kowa na murna ke kina fushi ba kyau
fa,Menstrual pain (ciwon Mara) hauka ne I bah akanki
aka fara bah,lastly idan baki gaji da ciwon bah karki
daina shan zaki, so ki ta so muje kiyi break"hannu tah ya
rike suka sauko kasa, iyayen tah ta gaida ta neme kusada
zaynab tah zaune kanan tah suka gaida tah,sai ah sannan
*nisham* dake tah faman dana lenovo system dinshi, ya
dago kanshi don gani wace wannan data shigo da
kamshin perfume mai dadi haka,tsayawa yayi yana
kallon ta she was the pretty Ajebo I saw on TV and she
was the one I saw at the filling station and yet she's her,is
she a ghost or what,but she's freaking beautiful gsky"
ana gama setting dining table, duk suka tashi suka je don
yin breakfast, banda mutum biyu,na'eem ya jiyo ya gah
basu da alamar tashi " *nisham* inaga aiki sai ya kashe
fa,tashi kayi break" "yes boss" ya fadi yana dariya, rufe
system din yayi ya wuce. Na'eem nah fadin sunan
*nisham* tah kalle shi wannan bashi ne at the filling
station bah ko,kuma gashi nan is he a super man,anyway
masu kama Nada yawa,amma fah his so... Na'eem ya
katse mata thinking "muje kiyi breakfast Sis ni banso
gani ki cikin irin halin nan" nazir ne ya shigo yace "young
doc. Ya akayi ni", "Kai Dan iskan guy kafita kah barmu sai
dan gutun paper mu wuto mah da luggage dinka,ko
kallon su wancan bai yi bah" "dama nasan sai Kai
thanks" har zai juya ya wuce "kai baza kah ce inzo Inga
kanwar mu bah" dagowa dah zatayi sukayi 4👀👀 dashi tana
smiling "laaa nazir kai ne,mi kazo yi nan" "yoo i ke zan
tambaya,ohh sai yanzu brain Ina yayi functioning I tout
bah kece sister din na'eem bah,don duk sada muke zuwa
kuna skul keda sister inki ashe keda zaynab ne,oh duniya
small world" "you mean aunty Fatima (ma) ce mum
dinku" "yeah itace wow so your my cousin" "yeah guess
I'm" suka sata center har suka shiga dinning area, ko
kallon gefen su bai yi bah yana zaune kusa da daddy da
Abba,opposite insu suka zauna still ita ce center,veggies
na'eem ya mika mata "eat this so that zaki mayar dah
jini ki, zaynab tace kinyi losing a lot of blood" ta dibi
serving spoon daya na veggies ta fara ci ahankali,ruwa
nazir ya tsiya'ya mata cikin cup.sameera tace "patient
yau ba za kisha favorite juice dinki ba, ya Nadeen yace
"nop baza tah sha bah iyaka tah fruits and vegetables, ko
chocolates baza tah Kara sha bah" Mummy tace "Shine
dai2, Bari inje kitchen inga ya aikin nasu yake don su Ma
sun tah so" kowa ya watse ita kadai ke parlor,sai
*nisham* dah shigo ya zauna ya cigaba da aikin shi bai
mah San tana wurin bah,ciwon dah taji mara ta nayi tah
tashi don tah wuce daki tah sha magani,tana fara
tafiya,ya jiyo yaga ashe akwai mutum awurin bah
abunda yake furtawa sai "she's Rilly a ghost gsky,yaushe
ta iso wurin nan ban sani bah she's really really strange"
bai rufe baki bah ya gah tana batun faduwa,har yaso yayi
banza,amma sai ya tuna bah kyau irin haka, dah sauri ya
isa wurin ya kama hannuta,wani tari(cough) mai tsanani
yazo mata dole sai tah yi shi zata samu sukuni,hannu tah
sah tana tarin,kamar ance tah duba hannu sai taga
jini,hankalin tah ba karamin tashi yayi mah gani jini ya
fito daga bakinta, sauri tayi tah sah rigar tah, ta goge
bakinta tah boye hannu ta gah Riga,wai kar ya gani,
amma Ina ya riga ya gani bakaramin tsorata yayi
bah,"mugah hannun" da sauri ta kara boye hannun,fisgo
hannu yayi ya tah jini "I just wanted to confirm what I
saw,kuma nagani" murumshin karfin hali tayi "its
nothing am fine" "Hell no your not,don't fool me am not
a kid nor a fool so,stop denying the truth" "Bah ruwanka
Dan Allah" "Woow how good of you,good pretender,
akwai ruwana am your cousin don't you get it dole inyi
ruwa ciki,so kike inyi pretending kamar banga komai
bah well am not going to sit and watch" "Owk naji
naji,zan fadi dah kaina but karka fada ma kowa zan fada
dah kaina" "Sure" "Yeah am sure" Tana fadin haka nãn
sai ya saki hannu ta ya Nina mata tah rike abun staircase
har tah kusa hayewa ya na nan tsaye "hi stop living a life
of lies pls learn to tell them the truth no matter how bad
it will hurt you" smiling tayi "thanks Mhelper😊" wow what
a nyc name dana samu,but why am I so nice to her,
wata zuciyar tah ce "because she's sick she need some
help" thank God its nothing… Aisha gentle [16/09 2:27
pm] Aisha Bawa✍🏽: [16/09 10:21 am] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A
DALILLIN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 60 Tana isa daki tah cire
riga, tah turata Chan kasan wardrobe dinta yanda bah
Wanda zai gani,wanka tah yi tasa crazy pencil trouser da
rigar da tah kai mata knee sai scarf inta,bisa gado tah
kwanta tafara karantu fav. Novel dinta THE DOOR TO
DECEMBER by (DEAN KOONTZ bestselling author).har
kusa 5pm bata fito bah,tah dai gah wata maid tah shigo
dah trolley's tah aje ah gado na uku. Earphone inta
takara makalawa tah cigaba da karatun tah,tarin ne tah
fara yi,tissue din dah ke kusa dah ita tah,tasa tah rufe
baki ta cigaba da tarin tah tana dago tissue din jini, "ya
salam mi ke damuna kuma ko period dinma har tah baki
ne,no sai dai wani abun amma bah shi ba" haka tayi tah
tambayar kanta da batada amsa,tah gaji tah fito bakin
fusko ki tah gani,tah karasa tah gaida su cikin
fara'a,"umma Ina su zaynab" "suna garden *nisha* miya
cin maki na yawo dah tissue". "Mura nake yi" "owk
toh,na dauka yawo kawai kike dashi,Allah ya kawo sauki"
"amin umma" matar da ke zaune haj. Fatima (Ma)
maman *nisham* kenan "umma ka dai kice min
*nisha* ce haka" "itace yako zaki gane tah diya duk sun
girma" " *nisha* yi haquri zo in ganki" tah ko juyo tah
dawo tana murmushi "gani" Ma tah jayawo tah ta zauna
kusa da ita " ya skul oops sorry, na manta the last time
dah mukayi waya da Mumy tace mun aiki kukeyi
yanzu,Ina yar uwarki zaynab" "tana garden" "owk in
kinje kice mata Ma ice cream na gaida ta" "laa Ma kece
long long time ina na'eema" Ma ta nuna budurwa da ke
zaune kusada ita "gata nan" "ooo har naji kunya ban iya
gane cousin ita" taja hannu na'eema tace muje wurin su
zaynab kinji cousin" ah tare suka ce "Ma umma mun
tafi" suna fita daga parlor suka hadu da murad, na'eema
tace "murad ina zaka tafi zo muje garden su big nacan"
"bazanje bah friend inki bata yi inviting ina bah"
"rankwashi ta sakar mashi akai "wai yaushe zaka girma
to baza'ayi inviting naka bah" zata wuce *nisha* tace
"haba ya zaki yi mah xoxo😉 haka nan,kyale ta muje" tah
rike hannu shi har garden,suna isa *nisham* ya fara
kallo su yaga hannu ta rike dana murad wani harara ya
banka musu,har ah ranshi yaji takaicin gani su haka duk
da kani shi ne kuma itama cousin inshi ce bah abunda ke
btwn them amma his damn jealous, nazir na gani haka
sai yayi kamar bai gansu bah,na'eema dai yayi mah
magana,sakin hannu shi tayi "toh yanzu nayi inviting
inka" "yeah yanzu kinyi thanks" na'eem yace " *nisha*
mi yasa maki na wayo da tissue" "mura nake yi" "ohh
owk Allah ya sauwaka" "amin" suna hada ido da
*nisham* yayi mata wani irin kallon tuhuma,harara tah
banka mashi tah zauna kusa da zaynab. Zaynab tace "keh
wai tafiyar dah akayi ne baki so ko miye,tunda mukazo
kike shiru2" "nidai yanzun bah wannan ba Ma ice cream
na gaida ki" laa har sun Iso" "eh baki gah na'eema da
murad bah" "dan Allah na'eema ce haka bangane tah
bah" suka gaisa da murad da na'eema sanna tah dawo
kan *nisha*,zun gureta tayi "keh baki bani amsa ba" nan
da nan mood inta ya chanza "wlh bkm ina bleeding sosai
ne abun na daga min hankali kuma..." Bata karasa bah
sai tayi shiru "kuma mi,kinyi shiru bazaki fada bah" idon
ta ya ciko da hawaye,ta San kadan daga cikin aikin tah ne
fashewa da kuka idan kah dame ta da tambaya. "Toh yi
haquri bah sai kinyi kuka bah na bari,kuma ki daina daga
hankalin ki komai will be normal in Allah ya yarda"
"Allah ya kadara" duk maganar da suke yi yana ah kunne
*nisham* tausayi ta bashi sosai,bata so ta tadama family
inta da hankali,lallai she can sacrifice anything just to see
her family Wanda ya iya boye critical rashin lafiya haba
zurfin cikin tah is 3 much. Tarin dah tah keyi shiya kase
kowa,suka juyo suna mata sannu Kai kawai tah daga
masu,tana daga kai tah kalli tissue wani daskararen jini
tah gani zaro ido tayi cikin tashin hankali,dasauri tah
tashi kar wani yayi noticing amma ina idon shi na kan
tissue din yaga komai.har tah Kama hanya zaynab tah
kirata "ba dai har kin gaji bah" Kai kawai ta gyada mata,
dah juyawa tah dah faduwar tah lokaci guda, wani Kara
zaynab tah saki tah tashi da gudu,kamin tah isa har
*nisham* ya kai,dago tah yayi yasa fingers inshi bisa
pulse inta,yaji tana dah rai amma ta suma. Fuskar tah
kawai yake bi dah kallo "she looks so peal tana needing
alot of rest" suna karaso wa yana daukar tah zaiyi ciki
dah ita, yace musu karsu damu suma tayi she need to
rest Aisha gentle [17/09 9:27 am] Aisha Bawa✍🏽: [17/09
1:01 am] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: [17/09 12:01 am] Aisha Gentle
✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 61--62 Yana shiga
parlor duk su umma da daddies suka taso suna
tambayar lafiya,ah takaice yace masu "she just fainted
that's all" dakin su ya kaitah indah yaga komai purple
nan ya shaida nan ne gefen tah don tunda yazo kaya
purple take sawa da alamu it's her favorite color,mutane
gidan duk suka dawo dakin,kowa na jiran yaga tah bude
idanu,tissue inta ya dauka ya wuce dashi.bah ita ta farka
bah sai karfe kusan _9:30 na dare_ kodah ta farka su
umma na zaune dah sauri suka karaso inda take sai
tambayar ya jiki da mi zata ci suke,bata jin yunwa tah
amsa masu tana pretending like lafiyar tah kalau stress
ne,nan ko bata da lafiya bata son kowa ya sani.su Ma
suka fito parlor suna hamdala *nisha* tah tashi kuma
tace bata jin anyi pain, daddy ya tambaya "taci abinci
ko??" Ma tace "tace bata jin yunwa" bai jira jin maganar
su bah ya dauki tissue inta dah tun dazu yake yawo dah
ita ya wuce kitchen duk wannan abun ah idon nazir dah
ke magana da zaynab sai tunani yake " _miyasa
*nisham* is so nice to *nisha* Allah yasa bah sonta yake
bah,don this time around am not going to back up duk
abunda zai faru ya faru_ " toh fah kukun ji,anya ko big
zaka iya competition da handsome🤔🤔 gamu gani matar
Dan sanda ta haifi barawo😯. Gashin kanshi ya baje gaba
daya Wanda ya sha gyara amma yau bai raba shi biyu ya
daure sama ya ba kasa,sake gashi yayi bowl din fruit
salad da bottle water ne ya dauko cikin tire,wurin daddy
ya karaso "dady pills dinta zaka bani" "bata ci komai bah
wai bata jin yunwa" "no bah gaskiya tah fada bah
breakfast kawai tayi yau" na"'seem yace "zaka iya da irin
nacin tah ko don ikon Allah kawai zaisa tah ci komai har
ta sha magani" maganin ya karba hannu dady "kar ka
damu yau zaka gah ikon Allah don ko sai taci" suna
dariya suka ce "good luck with that" "its not funny but
anyway thanks" Knocking yayi "come in" tana gani shi da
bowl ga ruwa da remedies dasauri ta kwanta ta jah
bargo ta rufe ido gam kamar ba gobe,aje tiren yayi bisa
side drower,murmushi yayi "this girl is playing with fire"
bargon ya jaye fuskar shi ba alamar wasa kamar bashi ya
gama murmushi yanzu bah,bah karamin tsorata tayi bah
data gah mood din face inshi no nonsense "gira ya daga
mata what,why are you stirring at me like that ko kin gah
~AIDS ko EBOLA virus ah goshina ne~ " girgiza Kai kawai
tayi don bakin ta yayi mata nauyi bowl din ya mika mata
"I need to get this bowl from you within 10min and as
clean as new don't want to see any left behind in it so i
guess your time has already started" "wayyo pls am
sorry banjin yunwa am not hungry at all" kara bata
fuskar yayi amma bai hana kyaun shi fitowa bah pear
phone dinshi ya dauka daga cikin pocket dinshi scrolling
numbers kawai yake yi har ya Kai gah number na'eem
nuna mata number yayi "am going to call him and
confess the blood things"ya nuna mata tissue din,dah
sauri tah ja bowl din ko 6min batayi bah tah Maya da
bowl din as yanda yayi wishing ya ganta,bottle water ya
mika mata tasha,yayi ordering dinta dah tah bude
baki,magani yasan mata ah baki don bai yarda da ita ba.
Har ya kai kofa sai ya juyo "hi am taking you out
tomorrow by 10 nshaa Allah so don't waste my time ki
shirya before time and trousers are not allowed" "where
too" "umm I guess I'll take that as thank you *nisham*
its my pleasure *nisha*, you will find out tomorrow"
har ya bude kofa tace "thanks Mr helper you mean alot
your a life savior I appreciate" smiling kawai yayi wanda
har saida rabbit teeth inshi suka fito farare kal. "Double
wow sweet words I like them bye" Garden ya koma da
bottle of whiskey dinshi ah pocket yana tunani ya sha ko
kar ya sha, wata zuciyar tace ka kasha Kai dah ke kokarin
setting life din wata straight amma kai zaka lalata naka
da wani ido zaka kalli mahalicin kah Allah da wani ido
zaka kalli parents inka dake mugun sonka bisa gah
sauran siblings dinka idan suka gano abunda kakeyi
lastly wannan innocent girl din dake respecting inka with
all her soul, wata zuciyar tace idan baka sha bah yaza
kah daina tunani ex wife dinka Sofia yana cikin tunani2
shi yaji maganar nazir kamar daga sama "ya baby bro
what are you thinking of your ex" ah fusace ya juyo zai
yi magana amma nazir ya katse shi "now what are you
going hit me,then come on hit me av already sacrificed a
lot for you,you my little brother took my girlfrnd away
because your more looking good,handsome rich and a
designer will am an acrh am not that good looking, am
looking more like an old school is that why your making
fun of me but not this time ". "Come on shut up dude
your freaking going mad why would i make fun of my
brother,if you have forgotten this I don't you just
dumped your girlfriend almost at the alter,I just did
what is right i married her becos of what you did and i
don't want my families reputation to be ruined just
becos of stupid brat like you,its such a shame now tell
me why would i make fun of you av been living a life of
misery for the past 1year just becos of you but not any
longer so you can take back what you left almost at the
alter and their is no intimate relationship between us I
mean me and her not even toh share a bed with that
dog av been living in such a hell since when I got
married to that b***h" nan take tausan kani shi ya
Kama shi jiki sanyaye ya juya ya ba wajen bottle din
whiskey dinshi ya jayo ya afa sai dah ta kare kasan
garbage disposal bag ya tona ya kada bottle din lemon
plus ya kada ah baki yayi cikin gidah with full of
disappointment na yayan shi *********** Washagari
da safe around 8 kowa ya sauko aka hadu dining don yin
breakfast. Suna gama breakfast tah koma daki tah shirya
cikin doguwar rigah red and black tah zauna zaman jira
duk dah bata ganshi wurin yin breakfast ba,fareeda tah
shigo dakin "ya muje ya *nisham* na jiran Mu" tana
gama fadi ta fita daga dakin,flat shoe masu belt red ad
black tah sa sai side bag shima red and black. Koda tah
fito tah gansu cikin bugate jah sai kyalle take.baya tah
shiga "morning" "morning" shima yace mata ya dau
hanya basu tsaya ko ina bah sai... Sai ah sannan ta lura
da dressing inshi cikin pencil trouser baki, da fara long
sleeve shirt Wanda gaban rigar side V neck ne kuma
kasan rigar daga gaba side V end ne bayan kuma normal
sai agogo da sun glasses na dolce and gabbana yayi matu
kar kyau gyaran gashin shi na yau ya rufe gefen rabin
idon shi Aisha gentle [17/09 7:18 pm] Aisha Bawa✍🏽:
[17/09 3:14 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By
Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 63 Bai tsaya ko Ina bah sai hospital
fareeda tace "ya *nisham* mi zamuyi asibiti,Ku fito mu
tafi you guys will soon know,yana tafiya suna biye dashi
har ya kai office din wani medical doctor,bayan sun
gaisa yayi mashi bayani ciwon nata,doctor din ya bada
wani karamin roba fari tayi tarin acikin jini dah shi za'ayi
test ah gano abunda ke damunta, reception ya koma ya
yah mika mah fareeda roban ya koma office,mamaki
sosai ya kamata mi ya kawo su asibiti kuma tana cikin
wannan fareeda tah katse tah "ya *nisha* dama baki
dah lafiya kikayi shiru,haba ko baki fada mah kowa bah
kina fada mah ya na'eem" "are you going to lecture me
or what,ke bah wannan ba mah ya akayi kika san banda
lafiya um" "ya *nisham* ya fada min" "to wlh karki gaya
ma kowa in bah haka bah sai na kare miki kashin kafar
baya😏" dariya sosai fareeda tayi don sis dinta tah mugun
bata dariya "ke da baki dah lafiya kece ke masifa kuma,ni
dai ga wannan robar acikin zakiyi tari din"toilet tah shiga
tayi abunda Aka sata fareeda tah mika mah roba, ita ko
tah bama nurse din dake zaune, cikin 20min ta shigo da
paper din test din tah wuce sai office din doc. Bayan tah
fito tah basu izini shiga ciki,shiga sukayi suka gaida
doctor din,sannan ya fara kamar haka. "As i can see
here,firstly your heart is so stressed out and it needs
some rest not just rest but alot of rest. Secondly You
shouldn't be thinking its not good for your health,
luckily your heart is not damaged, So you have to cop in
order to Heel your heart. Lastly kina sah damuwa da
yawa,ko an baki remedies bazasu aiki bah if your not
willing to help kema, ko love sickness ne?” Smiling
tayi"no its not love,it just happened don't know why"
"Okay then" *************** Karfe 2 suka isa gidah
koda suka isa aunty mum(granny) har ta Dade da
isowa,bai tsaya ko ina bah sai kusada granny ya zauna
suka gaisa, gaida ita su *nisha* da fareeda sukayi,suka
hau sama. kusa da kunne shi ta matso da bakin ta "mijin
koh itace" wuru2 yayi da ido "ita wah kuma kinzo zaki
fara sa ido". "Mai red and black din kaya she's so muah
kunyi dai2" uban tsakin da nazir ya saki shiya katse tah
"gah ikon Allah kaiko lafiya miye haka mtsw" tashi kawai
yayi ya wuce fuuu kamar mai shirin flying" murmushi
kawai *nisham* yayi suka cigaba da hira su. Aisha gentle
[18/09 8:06 pm] Aisha Bawa✍🏽: [18/09 7:40 pm] Aisha
Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 64 Zaune
suke bisa dinning suna dinner, granny tace "gani dah
jikoki kamar suyi magana amma bah mai miji ko mata
cikin su" Kai wannan mata akwai tah da sabon jaye2.
Ana tah kai tana ta aure,tashi kawai yayi zai ba wurin,da
sauri granny tace "Ina zaka kuma mijin" "I just lost my
appetite" "sbd nayi maganar aure" ko ah bai ce mata
bah yayi wuce wa shi,wajen swimming pool ya zauna ya
dauko bottle din whisky yana sha, *nisha* ce ta fito jin
fresh air zaune tah ganshi dah wani karamin bottle dah
bata ma san na miye ba karasa wa tayi,bai ma san tah iso
ba maganar ta ya sah yayi saurin boye bottle din"mi ya
kawo ki nan",wani wari ya daki hancin ta "sorry bah sai
ka boye bottle din kah ba,I just come to say thank you
so much for been their when i needed help" "your
welcome zaki iya tafiya" " aw korata ka keyi don kar Inga
ko miye",inda ya boye bottle din ta sah hannu zata
dauka,Yayi saurin rike hannuta "miye wai mi zaki dauka"
idon ta sa mashi sai dah ya kauda fuska bah don yaso ba,
ya sakar mata. Dahe kirji tayi "mi nake gani haka, whisky
ya *nisham* haba wai miyasa, toh bari in fada mah in
kah manta kana aikata haramun so kake iyayen mu suyi
fushi dah kai, kowa ya fi'fita kah akan sauran yan uwa
haka kake so kayi repaying dinsu,this is not good at all"
shiru yayi don yasan gsky take fada amma Sam yayi
banza da ita,hanya tah bi zata wuce yayi saurin rike mata
hannu ah fusace tah jiyo "sake ni, wlh idan baza ka sake
ni bah toh wlh sai na fadi kowa yaji" Hannu tah ya Saki
badon yaso.ashe nazir na bisa balcony na sama wana
kallon su amma bai San maganar mi suke yi ba illar
kishin dah ke mashi zogi ah rai duk inda ranshi yake yayi
dubu ya baci.tana shiga daki tah tsiyaye whisky dah ke
cikin bottle din ah toilet tayi flushing din shi,tah kada
bottle din cikin garbage disposal bag ta fito zaynab da
na'eema ne zaune suna hiran ya na'eem, "so you ladies
ah talking about ya na'eem who's crush is he? Yours or
yours?" Ta nuna su zaynab tayi saurin kyau cewa "ni bah
ruwana gah dai sister in-law din mu nan" ta nanu
na'eema rufe fuskar ta tayi dah tafin hannu, "are you shy
karki damu zan tona asirin kar kiji komai tawan" tayi
hanyar fita da gudu na'eema ta sah gabanta "haba sis am
just joking kinji dawo ki zauna pls kyale zaynab kawai"
tah jayo hannuta suka koma Aisha gentle [19/09 9:39
am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 65
Fira sosai sukayi sanna ta fita waje around 10 na
dare,still shine zaune ah wurin da yake dazun maganar
tah ya dawo dashi daga duniya tunani "kazo ka sake shan
wani ko" "your not my mum so pls give me some space
to breathe well" "I won't" "keh dan Allah karki
takuran,kuma karki tara min jama'a haba wai man ina
ruwanki I bet this is my life not yours so get out of my
life,this is how I want to spend the rest of my life so ki
tafi nagode kinyi kokari but bazan daina ba kima jeh ki
sha magani,kar inyi asara time ina dana bata tsk" Now
look who's talking akwai ruwana am your cousin don't
you get it,bazan iya kallo kana aikata haramun bah,ko
rabuwar aure hauka ne...." Bata karasa maganar ta bah
ya yanke tah dawani zafa'fen Mari sai dah tah duka
kusan 5sec.tana duke tashi tsaye tayi rike da kunci "ni
kah mari sbd na fada ma gsky wlh sai kayi regretting
mari na in Allah ya yarda,Marin dah kayi min bashi zai sa
baki na ya mutu ba,yana nan daram sai randa ka gaji kah
daina shan wannan abun asha your so disgusting class
din naka ashe your not that expensive ko da giyar ma
ana iya siyen ka how cheap of you" tayi sauri ta juya
tana tafi sauri2 gudu2 don Marin ya shige ta karfin hali
ne kawai,ah nashi ban garin ba'a taba gaya mashi
magana irin wannan bah nan take ya daga bottle sai dah
yaji empty ya saukar wani ajiya zuciya yayi ya wuce
dakin shi yana tunani maganar da *nisha* tah fada
mashi abun ciwo mah "how can she call me a disgusting
person and a cheap person as well she's such an
accident zone I

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment