Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Aisha Bawa✍🏽: [06/09 12:21 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A
DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 36-37 Suna isa gidah da
wurin 30mins suna budar kayan dah suka siyo,suka bah
su twins wato sameera da fareeda nasu,motar Sofia tayi
parking cikin harbar gidan Fareeda ta leka tah window
tace sameera zo ki taya ni gani . "Waye kuma da wanna
mota nidai bantaba ganin tah gidan nan bah. "Fareeda ta
kare lekawa hmm fashion world kenan kinga wanna
mugun outfit kamar mai zaman makoki" ya *nisha* ,ya
zaynab pls kuzo Ku gani am not joking. Suna dubawa
*nisha* tayi tsaki"wannan Sofia din ce tah cloths line.
Toh uban mi tazo yi gidan nan toh inji zaynab gata
kamar sanda. Duk suka sah dariya bell aka dana,sameera
itace yar raini wayo acikin su, tace "waye " baki ne. "To
su baki Ku shigo. Zaynab tah hararo tah tace karki
soma,tah gargada su suka wuce ciki tah ce *nisha*
banda tsiwa pls. "Yes mom. Hello *nisha* dama ke nazo
gani. "Owk have a sit. Ciki lokaci kadan aka za gaye su
dah kayan motsa baki su drinks,fruits,snacks peppered
chicken, mamaki ya cika Sofia bah tah taba zaton
*nisha* yar masu abun bace. " *nisha* dama nazo in
baki haquri about what happened back then ah wurin
interview, I was lost ranar due to some personal issues
na rayuwa kinsan how life is now a days. " ayya bakomai
indah kikayi min shi nan nah bah shi kar kidamu.
"Thanks cewa nayi idan bazaki damu bah ko zaki iya yin
aiki ah gurina. "Am sorry but gsky I can't,working there
is not part of dream any more, nayi interview banci bah
so whats the essence of kiyi min alfarma kiyi haquri but
nagode gsky am not interested. Mummy ce tah shigo
cikin gidan tah dawo daga office, *nisha* tah taso da
sauri tayi hugging mummy "sannu da dawo wah,yau
kinjima da yawa. "Wai ke yaushe zaki girma ne. "Haba
mummy daga dawowar ki,sannu dah zuwa fah nayi maki
fa. Suka karasa cikin Palour tare. "Baki mukayi. "Yes
mummy, Mrs Sofia meet my mum. "Mummy Sofia the
owner of Sofia's cloths line. Sofia tah tashi tsaye ta mika
mah mummy hannu "ina wuni Ma Its nice meeting you.
"Lafiya kalau its a pleasure having you in may humble
home. "Thank you Ma I would like toh have some words
with you. Mumy tah zauna tace "am all ears. Nan tah
kwashe yanda sukayi da *nisha* tah fada mah mummy.
Mummy tace *nisha* bah ah haka nan kina ji,gone zaki
Fara zuwa aiki ah cloths line din and not a word.Sofia
gobe zata Fara aiki gobe as a designer but ranar Saturday
zamuje family trip for one week,so she will be absent for
a week. "Nisha tah San halin mummy in tayi magana no
going back. "Nagode sosai mummy bah komai wlh as
long as zamuyi aiki a tare bakomai. Suka dan taba hira
sannan suka wuce. *nisha* kamar zata yi kuka.
"Mummy tace ke zaman duniya sai kayi haquri kowa da
halin shi ake zama dashi,miye nah da muwa your to
young to understand my words but just cheer up. Niko
nace wannan Sofia tah iya munafurci😏. Yaza ayi tsiwar tah
ta bari tah gane magana manya😅. Lady [07/09 10:34 am]
Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 38-39
Sameera tace "amma lallai matar nan ba Karamar
munafuka bace","kar ki yarda dah ita there is something
fishy about her gsky" "Gsky ne yar Uwa amma kinsan
halin ya *nisha* da saurin yarda da mutane"inji fareeda
Zaynab tace "wlh maganar twins gsky ne karki dauka
wasa ne,kuma kar ki yarda kici abun da tah baki,banda
saurin yarda pls,wlh muna sonki ne shiyasa" kuma wai
matar aure ce take irin wannan dressing komu bamu
irin shi,fashion hauka ne,tana batun jefa kanta ga
wahala. "Kunyi gsky Allah ya sauwaka dai" "Amin" duk
suka ce. *************** *Nisha's* first they at
work. Tana zaune cikin reception sai ga Sofia tah shigo
suka gaisa amma Sofia kamar bah ita bace jiya harda
bada haquri.share zancen tayi daga ranta,tayi mah PA
maganar inda zata zauna,PA tah Kai tah cikin wani ma
daidaicin office,Sofia na wuto wa don duba aikin works
inta taga PA na numa *nisha* office ah fusace tah daka
mah PA tsawa "baza ki tambaye ni bah before given her
the office, that's not here office, she's not a senior
designer, she is a junior designer, so she don't have an
office kikai tah designing room inda saura suke ki bata
side inta,what are you waiting for go go.... *nisha* na
biye da PA bata mah san miya hanata mayar mah
wannan matar da magana bah,yanzu in tace tah ajiye
aikin bara tayi bah mummy bazata mah saurare ta
bah,hmm kada Allah ya kawo ranar da zata kai ni gah
bango don baza'ayi mai kyau bah. Bata an Kara bah sai
da PA tace mata ga side inta kuma ga abokan aikin tah
tayi wuce wa tah. Daya daga cikin designers in yana
magana kamar dan daudu yace "hi beautiful wats your
name" Smiling tayi tace *Nisha Aliyu* "Wow what a nice
name you have am john and this is my friend franko"
franko ya dago yace "hello beautiful" idon shi ya sauka
bisa kan wata mayar doguwar necklace da tah siyo ah
Dubai,bude ido yayi ya karasa kusa dah ita ya taba
necklace din yace woow I saw this necklace on a fashion
show that was held in Dubai weeks back,let me check I
still have the magazine, ya bido magazine din ya dawo
gabanta ya bude page din sai yaga wada ke tsaye a wurin
still itace ah magazine, ya murza ido still itace yace "so
you are the role model at the fashion show" Dah sauri
sauran designers din suka taso suna "fadin is that true"
kun San yan fashion akwai gossip🤕 Smiling kawai tayi
suka ce"yes it's Rilly her" daga mai miko mata
chocolates, coffee, cookies sai bai bata drink godiya tayi
masu gaba daya. Sofia na bakin kofa labe tana kallon su
takaici duk ya ishe ta,daga zuwan tah har tayi mutane,ita
dake dah wurin ko sweet dinga na banza ba Wanda ya
bata. She's really jealous of that girl but without a
reason. Office tah koma tah cema mah PA *nisha* tayi
designing mata short gown dah zata sah wurin wani
occasion..... Muje zuwa akwai saura kasa👯 Lady [07/09
5:58 pm] Aisha Bawa✍🏽: [07/09 5:22 pm] Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A
DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 40-41 PA na Isar da
sakon Mrs,sai gah wayar tah takara shigowa.tana ajiye
wayar tace kuma Mrs tace yau din nan take son rigar
kuma before 8pm.smiling nisha tayi tace okay no
problem ita dah ke Riga biyu zuwa 3 ah Rana. Wani
hadaden net silk ash color ta jawo tah rike da left hand
nah ta,rufe idon tah tayi,bisa cheeks dinta ta fara
robbing din net silk din,idon tah rufe ta Fara sketch bata
tsaya bah sai dah tah kare.natural talent kega. Nan dah
nan tah fara hada rigar sai dai dinkin hannu zatayi bah
na tailor bah,cikin kwanciyar hankali take dinkin tana
enjoying field of speciality dinta,har kusan 2 tana abu
daya,tashi tayi tah dora alwala tah Ciro hijab da carpet
daga cikin motar tah,tah dawo don yin sallah. Bayan tah
kamala tah sha drink dinta,phone inta yayi ringing taga
my l.(najeeb) Murmushi tayi sosai tace dama Ina
expecting wannan call. "Hello" "Hello cute one y kike"
"Lafiya kalau" "So gist me about your first day at work"
"Boring I don't like it,yanzun haka am trying to fix a
dress and it has to be today" "Ayya sorry but I know my
*nisha* can do it" "So ya kayi shiru,ya batun maganar
mu" "Tah miye ohhhh na manta na music band KO"
"Um shi" "Zan daina waka but sai after birthday dinki"
"Ban yarda bah " "Am serious Zan daina " "Okay I'll get
back to my work and that is what I expect from you"
"Owk Ma kamar kin San ina da lots of patient, bye love
you" "Bye & same". Tana dropping wayar sai gah text
dinshi ya shigo kamar haka. " _we still have a lot to talk
about either on bbm or WhatsApp_ " reply tayi mashi "
_bbm_ will be much batter" Karfe 4 dai2 ta kamala
hada'da shork gown Wada iyaka shi knee,mai manya2
tah'tara tayi mah rigar daga wuya har zuwa kasan boost
kuma tah dauki wani tah'tara har zuwa kasan rigar da
hannayen rigar. Ta kai mah Sofia rigar,tana gani gown
din taji she love that dress dake in front of her,but ah fili
sai tace "yuks I don't like it,just keep the f**king stupid
dress and get out of my office, tun dazu westing time
Dina kike yi for this useless dress. *nisha* tah samu
kanta da cewa am sorry MRS wasu zafa'fan hayawe ya
zubo mata ta fita daga office din kayan tah ta dauka tah
wuce gida don duk designers din sun watse tana driving
tace "you will surely pay for this precious tears da kika
sah na zu ba ah Banza" Toh fah..... Aisha gentle [08/09
11:15 am] Aisha Bawa✍🏽: [08/09 10:32 am] Aisha Gentle✍
🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 42-43 Tana isa daki
tah wuce ko a bata ce masu bah,tana shiga wanka tayi
tah dora da alwala,tayi sallah tana kare sallah ta haye
bisa gado,zaynab ce tah shigo. *nisha* mi ya
sameki,how was your day at work,kamar bazata tanka
bah,tashi zaune tayi tah jingina da kan gado ta nuna mah
zaynab kusa da ita alamar ta zauna, bah musu tah zauna
tace "ina jin ki'. Sai da tah nisa da yan guntayen tears
inta tace "sis today is my first day at work but am fed up
with it",nan tah kwashe duk yanda sukayi da Sofia ta
fadama ta.ran zaynab ya matukar bacci amma sai tah
nuna mah yar uwarta kowa sai yayi going through
wannan problem sbd haka ta daina damun kanta a
banza Sai da tah sata dariya sosai sannan tace toh bari in
kawo abinci muci,bayan sun gama cin abinci *nisha*
tah kai kayan kitchen koda tah dawo zaynab na tah
kwasa waya,baki *nisha* ta tabe tace ikon Allah keko
wah kika samo haka,system inta tah dauko tah fara
game candy crush kusan 30min sai zaynab tah miko
mah *nisha* waya tace " *nisha* gashi, "waye kuma
haj. "Nazir tah fadi Chan ciki.wani shu'umin smiling tayi
tace love,dukan bayan ta tayi tace banson kaniya fah,tah
karbi wayar tace "hello "Hi sis y kk,ya mutan gida"
"Lafiya kalau Ina wuni" "Lafiya alhamdulillah,so sista
here is my our little secret between me and you,take
care of my future precious wife okay" "Hmm wow love
at first sight kenan okay I'll idan tah kama harda
punishment mah" "Ah ina no way punishment fah mun
bata kenan🤒 bye" "Hhh okay bye😂" Tah mika mata wayar
sukayi sallama tah ajiye, zaynab tace "my little twinkle
mi yace maki tell me pls" "Oh no,I won't tell you no way
it's a secret nidah bro😜" "Oh my like seriously you won't
tell me,oh wait you just called him bro🙄,your a great
pretender" any way kar ki fadi ina zaune zaki fada min
kyat😗" Dariya sosai zaynab tah bah *nisha* tace
al'munafu'fun mai dan gemu bazan fadi badai😂😂 😂su zee an
girma" "Ki daina min dariya fah kuma ki tashi kije kiyi
sallah magrib tayi😏" Karfe 8 dai2 tayi pinging najeeb ah
BBM shima yayi pinging nata back, suka fara chat kamar
haka; Aisha gentle [08/09 3:42 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A
DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 44-45 Hello dear Hello
baby how are you Am fine and you Same,dama maganar
da zamuyi tah bah what magana bace illa what am I too
you? What question is that najeeb haba why would you
say such thing Sbd ina son Sani ya nike a wurin ki
because naga alamu da yawa nace wah baki sona you
just won't tell me,and I don't want you to force your self
because of me so pls tell me No I won't say anything I
just new it baki so nah don for a single day idan nace I
love you, you always reply with same,so baki sona then
ni ina son kanwa ki sameera she's my type ni nasan zata
so ni. She was so speechless tah ya akayi najeeb yasan
bata taba sonshi bah she's just trying to tayi forcing love
inshi ga zuciyar tah."okay I'll let her know Aiit thanks
bye. Haka tah ajiye wayar she's just think why is she
behaving like that towards duk wanda yace yana sonta
ohh ni *nisha* Allah ya taimake ni.... Aisha gentle [09/09
10:58 am] Aisha Bawa✍🏽: [09/09 10:42 am] Aisha Gentle✍
🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 46-47 Haka tayi tah
yan tunanin tah, ta kare har bacci yayi gaba da ita.washa
gari da safe tah shirya cikin riga da skirt na black
material da strips din red&green abunka da fara mace
tayi shegen kyau, tah saka hand bag da shoes inta black
da manyan flowers red&green biyu ah bisa veil inta mah
same color tayi fitina nen kyau.kodah tah fito duk
mutane gidan basu fito bah breakfast tace sannan tayi
addu'a tah fita,AMEEN &SON's filling station tah shiga
wata hada'da mota Mercedes SLS 5500 tah gani Ana
sama patrol,bah mah motar ta tafi da breathe inta bah
a'a mai motar da ya fito saye cikin kaftan rigar iya knee
dinshi hannu mah haka,wandon kayan kuma shi bah
normal ba,Baku Pencil bah sai hullar dah ya kafe tah ah
gaban goshi yayi parking saman gashin shi da robah
band ya Sake saura gashin ya zubo ah wuyan shi sai
shining yake fuskar sa na dauke dah fararen sexy eyes
brown lenses zara2 eyelashes da eyebrow,hanci har
baka gah pink lips daka ganshi ka San bah jini 9ja kawai
ke running through his veins akwai surki dah na Arabs,
bah *nisha* kadai bah koni ya burge ni… sai kwasar
gaisuwa yake yi da works din,parking tati opposite inda
ake sah mashi patrol, don duk patrol taps din akwai
mutane, tunda tayi parking yake kallonta yana tunanin
ina ya taba gani face din glass inta tah saukar tace 20ltrs
take so, tah maida glass din sama. She's the pretty Ajebo
I say on Tv,Best friend inshi farooq dah shima yazo filling
station din,bayan an gama sa masu patrol in parking
sukayi daga gefe suna magana, ita koh tah zo wuce wa
farooq yayi mata hannu parking tayi tah fito surprisingly
"hello ya farooq", "hi my little *nisha* ya gida yasu
mummy", "lafiya kalau suke" sai tah kalli gayen dah ke
gefe "morning" kar ya gah tayi mai kud'daranci,smiling
yayi dake kara mah fuskar shi kyau "morning". Ya farooq
kwana biyu mun daina gani kah koh saboda ya na'eem
bah ya nan", "Ina bah haka bane kice mah mummy Ina
nan shigowa nasan taji ni shiru", " har tah gaji ta daina
tambayar kah tunda kayi aure yanzu kah gaida sis",
"okay zata ji" , "bye2 I have to get going am running late
for my work", "bye". Tah Jah motar tah sai work place
inta Lady [10/09 10:38 am] Aisha Bawa✍🏽: [10/09 10:08
am] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹
48-49 Aiki take yi amma total kanta is some where
else,tana tunanin words din najeeb "am Rilly sorry
najeeb but av been forcing myself to love you but things
are getting out of hand I just simply can't accept your
love,oh God Allah ya taimake ni but najeeb just 1 year ya
bani it just can't be possible I need some one who is
willing to take care of me but yanda yaga 1year ya bani
yake behaving kamar we are at the same age,gara
sameera since she's 18 ya bata 4years zasu fi dace wa
gsky" duk wannan maganar ita kadai take maganar tah.
Sofia tayi kiranta "keh Ina son dresses na figure 8,6,4
same fabric same color anything and I need them
tomorrow morning","OK I'll try my very best by God's
grace","you batter do that don't disappoint me luk here
I need them to be so simple yet unique flow gown's"
"Okay I'll" "then go go what are you waiting for go"
*nisha* was just thinking like oh my gosh is that the real
me reply to this lady in such ah good manner,no way
am falling sick,she makes me want to throw away yuks"
Haka tayi aiki overtime don sai 8 na dare tah kare
dresses din wata zuciya tace tah bar kayana,wata tace
idan kika bar kayan nan dah kikayi wahalar yi yau din
nan ki tabbatar dah kinyi asara su don wannan muguwar
mata can go to any extent just to humiliate you. Kawasar
kayan tayi tah saka su a boot tayi wuce war tah "Nisha ya
akayi kika dade haka phone inki mah baya shiga"
"battery Ina yayi running down,kinga riguna dah aka
Sani yi gobe da safe Zan bayar dasu,su suka tsaida ni"
"nisha kiyi haquri kinji nasan ni nah saki kiyi dole but not
any more cikin just 2/3 days dah kika fara aiki cloth line
din duk kin chanza,dariya nan mah taki yanzu Sam babu
ita,nasan tana maltreating dinki ki roki Allah ya zaba
maki mafi alheri,gobe idan kikai kayan ki rubuta
resignation letter ki dawo aikin ya isa haka,don aiki dah
ita it's like kina working on accident zone" "hmmm
mummy bakomai kar ki damu zan cigaba da aikin"
murya suka jiyo "lallai your not going to keep working
there even if it means am gonna luck you up in your,till
the day you accept the fact so just stop that" "laaa ya
na'eem kah dawo" "yap na dawo little *nisha*" Aisha
gentle [13/09 2:18 pm] Aisha Bawa✍🏽: [13/09 2:04 pm]
Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALLILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 50-51
*I would like to use this opportunity nah Baku haquri
due to kwanakin dah nayi banyi posting bah I was sick
and at the same time I lost my phone shi yasa kuka ji ni
shiru am sorry for that* _secondly Ina mai muku fatan
alheri da barka da sallah Allah ya maimaita muna in
good health,wealth and prosperity Allah yasa muna cikin
masu shiga aljanah Allah ya Kara muna imani gabaki
daya_ _*AMIN*_ Washagari da safe ya na'eem ya saka
tah gaba tah rubuta resignation letter ya karbi rigunan
ya wuce,bai tsaya koh Ina bah sai gaban office din Sofia
knocking yayi "just live am busy I won't be seeing
anyone today so live" wani murmushi da yayi ni kaina
sai dana kai zaune,bude kofar office din yayi,ya jah
kujera gaban table dinta,har zata sako magana amma
kamshin turaren shi dah ya bugi hancin tah wani
mutuwar jiki ya ziyarce tah,kallo gudah tayi mishi tah
San bah Shaka wannan bah karamin dan Hutu bane
yanda skin inshi yayi kamar wani baby infact dah ka
ganshi kaga *nisha* gyaran murya yayi "ummm hello
am na'eem aliyu, *nisha's* brother" "what makes you
come all the way here" "for a purpose here are your
dress ad this" ya mika Mata white envelope,tah kalli
envelope din dah mamaki "what's in here" "why are you
so this respectful Mrs" "ayya sorry am not Mrs am miss
Sofia ni bah matar aure bace" ya kalle tah yana dariya
yana nunata "pls kar ki gaya min wannan don't you see
Ina dah hankali I won't even take does barbarian words
of yours haba that's so not true" "are you going to
provoke me or insult me" "not any am here to give you
those things so bye" "so soon" "yaah why not since you
don't have a good side that you can offer me a cup of
coffee" ya wuce ya ba tah da mamakin wannan
mutumin sai a sannan ta tuna dah envelop din,Paper
dah ke ciki tah karanata dah mamaki "what does this
means ba'a taba resigning daga wurin nan bah but this is
the first time, sai dai tayi firing works this is getting out
of way" Yana fita daga cloth line din ya wuce *nisham*
textiles industry don nan suka aje zasu hadu dah farooq
Aisha gentle [13/09 6:55 pm] Aisha Bawa✍🏽: [13/09 3:04
pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹
52-53 Kofar office din dah aka rubuta office of the CEO
manya2,shiga cikin office din yayi da yake wurin bah
bakon zuwan shi bane,office ne babbah Ina dah akayi
4sections aciki amma duk a bude suke main office,
sitting section,coffee table, dah library. Zaune suke gefen
sitting section suna fira kowa da smoothies ah gaban
kujera shi,yana shiga nazir ya magana "Kai dan iskan guy
yanzu kah gah damar zuwa Kofar office din dah aka
rubuta office of the CEO manya2,shiga cikin office din
yayi da yake wurin bah bakon zuwan shi bane,office ne
babbah Ina dah akayi 4sections aciki amma duk a bude
suke main office, sitting section,coffee table, dah library.
Zaune suke gefen sitting section suna fira kowa da
smoothies ah gaban kujera shi,yana shiga nazir ya
magana "Kai dan iskan guy yanzu kah gah damar zuwa"
farooq ya gyara zama "bashi kawai nazir kasan babban
doc. ne shiyasa" "no banson shari fa,hospital machines
ina naje siyowa jiya na dawo kuyi haquri brothers" nazir
ya danyi taping kafadar *nisham* yace young boss kayi
shiru" "hmm bakomai big am just not in the mood"
na'eem yace " *nisham* daga office din ex. Din kah na
fito" farooq yace "Kai haba" "Dagaske fah" "Mi kaje yi"
tambayar da *nisham* ya jefo kegah, Duk suka kallo
farooq yace "are you jealous" "Why should I be jealous
of that damn witch" Na'eem yace "you guys should stop
that,mi zanje yi inba for a reason bah, *nisha* nah sah
tayi resigning" "What dama ah nan take aiki" inji nazir da
farooq Nan ya kwashe komai ya fada musu, *nisham*
nah jin su yayi kamar basan sunayi bah duk dah wani
gefe tah bashi tausai amma wata zuciyar tace wai saboda
mi kake jin tausan tah,ita bata mah ga komai bah kadan
daga cikin halin Sofia kenan dim witch ce" gah zahiri sai
yace "wannan halin nata tayi inheriting inshi daga
maman su,sister ita tama fita mugun hali its best dah ka
sah tah daina aiki awurin" So Ku tashi muje kowa yayi
shirin tafiya,kunsan 8 na dare zamu tashi. Duk suka ce
haka ne.farooq yace "ni mai mata bari in kirata tah hada
muna kayan Mu kamin idawo😀😀" lemon plus *nisham* ya
jefa masa "your such a pain in the ass muma auren nan
zamu zo muyi kar kah damu yaro..." Ya karasa maganar
yana kashe masu ido 😉 Aisha gentle [14/09 9:56 am]
Aisha Bawa✍🏽: [13/09 9:19 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹: 🌹A
DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 54-55 *nisha* dasu
zaynab ne zaune suna breakfast,zaynab tace I hope this
trip would be the best family adventure ever,Ikram
kanwar zaynab tace it will insha Allah sis,suna gama
breakfast suka fara hada kayan su ah trolley insu,suna
karewa zaynab tace "I need to take a break my back is
aching" tah kwanta lamo bisa gado, "am going to take a
hot bath" tah sige wa tah bathroom inta,Tana fitowa tah
sami su sameera na ta faman tambayar zaynab wasu
kaya suka dauka, "ke yar sarkin gasa English gowns da
English skirts and blouse" "to sai mi kuma ya zaynab"
*nisha* na goge ruwan jikinta, tsawa ta daka mata "ke
dan Allah wace iri ce,baza ki iya daukar kayan ki on your
own ne,sai kace baki taba zuwa ba,aishhh" "sorry sis I
was just anxious of what to pick, kinsan its going to be
our first time da zamu hadu da najeeb I need to look
beautiful" Zaynab na xaune tana kallon ikon Allah,
*nisha* tah kalla "sameera tafi daki gani zuwa" tayi
wucewar ta "keko zauna its high time for you to learn to
accept what you have,bah lallai ne dreams inki suyi
coming true bah,learn to accept no matter how little it
is,this is my advice as a sister" "zaynab av been trying to
accept but ni banda wani dream dah nake jira ya
cika,kuma ni najeeb bai gah raina na fada Mata tah saki
jikinta tah soh abunta amma ni banda damuwa najeeb is
my friend and also lover din sister ita" "na yarda Allah
yasa mu dace" "AMIN". ******************** Dubai
UAE Yam-matan da iyayen su ne zaune cikin wata
katuwar family bus mai matukar kyau sai fira sukeyi
ikram tace "ya *nisha* kinyi shiru lafiya dai ko" "lafiya
kedai,na matsu mu isa gidah am fade up in hear" dadyn
*nisha* yace "haba kina yar doctor's. Kanwar doc.
Sannan kice har ki gaji" duk suka sah dariya,abban
zaynab yace "toh wai ina mazan gah ne" Mumy tace
"dasu da friends insu ko ince cousin's dinsu su tare zasu
zo" daddy's "su waye kuma ko yaran alh.Ameen kike
nufi" "eh shi". Su zaynab suka ce "Mumy mi muka hada
dasu hala" "dah kakan su namiji dah kakar ku mace ta
gefen mu uwar su daya uban su daya,kakan su shine
hassan, kuko taku itace Husaina,su duk sun rasu sai
aunty mum matar shi hassan kun fahimta, "eh Mumy
mun fahimta" *nisha* na zaune "this is getting
interesting" Mumy tace yanzu mah family house din
zamu tafi" ikram"Mumy ashe dagaske Ku half cast ne
shiyasa mukayo gashi Ashe" "dady yace to yanzu Mu yan
Nigeria kuna nufin kuce bamu dah gashi ko,toh I kuma
yan Nigeria ne,ko uwayen naku mata I yan kasa ne tunda
ABBAN su dan naigeria ne" *nisha* tayi dariya bah
kadan bah yanda taga yanata kalula bayani "dady are
you jealous" "no of course am not" Aisha gentle [14/09
3:36 pm] Aisha Bawa✍🏽: [14/09 3:16 pm] Aisha Gentle✍🏽🌹🌹🌹:
🌹A DALILN KI🌹 ™ By Aisha Bawa✍🏽🌹🌹🌹 56-57 2:33pm ah
dubai Suna isa cikin wani makeken masifafen gidah mai
shegen kyau😂,tsayawa baku labari,zai chanya novel din ga
baki daya amma dai akwai babban round about ah
tsakiyar gidan Wanda ke fitar da ruwa daga sama,gah
abubuwan ruwa da akayi kayata wurin,ga strict light
dake ko ina nah gidan,grass din wurin mah abun kallo
ne,flowers Different colors, gah swimming pools,
gymnasium Kai hannu na har yayi ciwo don ko Rabin
yanda gidan yake ban rubuta ba,kunsan na kauye ya zo
birin😂. House keeper din gidan tah fito tareda maids don
yi musu sannu da zuwa, house keeper(HK) tah bah
maids order su shiga da luggage din su,cikin katon
tsakiyar gidan aka ajiye kayan,wanda roof top din
wurin,Umman zaynab (umma) tace mah HK "Ina Aunty
mum,tace yau din nan zata dawo daga US itama" "bata
dawo bah sai jibi,su haj.mah gobe zasu zo,young
masters sun kira zasu sauka ah airport hotel for the
main

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment