Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

San kinayi to yau dai karshen tika-tika-tik yau zamu bar
k'asar kila idan mun koma gida zaki daina wahala da kanki.....
That's wat u think amma inason kisani true love never end....
Amma ai baisan kinayi ba kilama son maso wani ki.....wani irin mari na sakar
mata Wanda yayi sanadin juyowar mutanin kusa damu kowa na tofa Albarka cin bakin
shi.....

Allah sarki kausar rik'e kun cin ta tayi bata tsaya BA ta wuce d'akin mu tana
xuwa ta tarar dasu Abba sunxo d'aukar mu ina ganin su nafara kuka, Abba nidai
wannan hutun anan zanyi kutafi da kausar Ku barni Dan girman Allah.....
Amina kina hauka ne kice mubar ki a makaranta harda had'amu da Allah Rayyanu
kajimin shu'umar yarinya nan ko?"
Meenat kafin na kulle idona kishiga motar da sauri na shiga Dan nasan halin Yaya
Rayyan ba mutunci sai yamin tsinen duka acikin jama'a ba ruwan shi.....
Urs
*Mrs khamal*
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *30-32*
*A'MINATU*
yana k'okarin kamani sai diran mutum mukaji, Gabriel ar u out of ur sense,kana
hauka ne zaka rapin y'ar mutani?"nooo Adam kayi hakuri inason ta ne Sosai kuma
tak'i yarda,
Kana "son ta ne zaka lalata mata rayuwa banza kawai yadaga shi sama yaba k'asa
tun da naga an bud'e k'ofa ko tsaya wa yin godiya ban ba na ruga da gudu daga
nesa na hango Abba na murna nayi INA k'ara godewa Allah da yasa basu tafi sun
barni ba,
Ina haki na k'araso inda suke Abba.... Da kata amina! meyasa bakya jin magana
why Amina kinsan aibun rashin jin maganar iyaye kuwa?"
Har sai yaushe zakiji kunni,oyah ki shiga mutafi,
"Kaina a kasa nace Abba kayi hakuri Dan Allah bazan sake ba.
Ina cikin motar Adam ya fito.yana d'agamin hannu INA d'aga masa ina kuka
anrabani da farin ciki na saida muka isa filin jirgi Abba ya juya ya kalle ni
yace a'minatu tabbas aure zan miki Ashe soyayya kikeyi a makarantar?"
Abba dama dai Dan kunk'i bin shawara ta ne da duk haka bai faru.
Ai yanxu na yarda muna komawa gida zan aurar da'ita ga Wanda naso.
Abba😳? " Matar aure fa kikace???aure fa kace

Dan Allah karka had'ani da Wanda bana naso

pls dad.

Abba gsky kabata Wanda take so SBD azauna lfy kasan Amina idan tasa Abu aranta
batasawa da wasa hanata shi kuwa zai kawo matsala..
Ita d'in banza har ta isa tacanxa min ra'ayi wlh ko bayan raina adaurawa amina
aure da Safwan..
Bana son shi Abba na...
Marin da a saukar min shi yahanani k'arasa magana daidai lokacin muka shiga
jirgi koda muka sauka Umma ta tagan mu bamai farin ciki acikin mu, hugging dina
tayi common my baby be happy ga Safwan can yazo miki oyoyo ki murnusa mana,
Wuceta nayi batare da nace komai ba na shiga d'akin
nayi wanka na fito falo...

nacire kaya toilet na nufa

Ina xuwa na tarar dasu a dining table suna jirana mufara cin abinci da sallama
ta na isa wajan cikin farin ciki na gaida kowa amma banda safwan .
Queen meenat ni bazaki gaida ni bane?"eh banyi niyya ba ko ana gaisuwar dole😏
Umma ta bugemin baki zaki gaishe shi ko saina makeki...
Aciki na gaida shi Abba najin duk abinda mukeyi idon shi yayi Ja jawur, ya juya
yana kallona cikin bacin rai yace a'minatu NASA ranar auren ki da Safwan sati

mai xuwa...ya mike cike da haushi yabar wajan dining din...Kowa ya watse aka
barmu mu biyu....
Wlh tallahi Safwan baka isaba bazan taba zama matar ba, baza ka samu abinda kake
so ba, bazan tab'a zama inuwa d'aya dakai ba...
Hhhhh hhhhh Queen meenat kenan kisani Safwan shine mijin ki ko kiso
kuma burina yana nan na mallakar ki amatsayi. Mata.

ko kik'i

Urs
Mrs kamal✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *34-36*
*A'MINATU*
Cikin firgici na tashi ina kallon mai magana Dan Allah kada ka cutar dani kada
kamin illa.
Hhhhhhhh meya kawo ki nan yanxu idan bake y'ar haka ceba kawai ki ware kizo muje
Zan biyaki kudi mai yawa karki k'i, dalla baba matsa na dauke ta kawai ka tsaya
kana lallabata mikewa nayi da gudu muka dinga gudu dasu amma ina ban kaisu
ka'arfi ba,
Suka kamani xuwa wani kata faren gidan mai dauke da Katanga mai tsayi suka
ajiyeni muryan su nakeji suna dariya d'aya daga cikin su na cewa nasamu mata
kada wani acikin Ku yayi gigin tab'a ta Dan zan iya yanka mutum a kanta kubarni
saina shayar da'ita abubuwan da muke sha idan ta koshi saina afka mata kunsan
promise d'inmu da oga zamu kawo jarirai guda biyu kunga mun samu daya saura
daya.....
SBD tsavar rikicewa kukan ma yakasa xuwa min niman hanyar fita nafara amma
banga komai na shiga dube-dube amma banga k'ofa ba,
Kamar daga sama naji anacewa y'an mata kidaina wahalar da kanki domin bazaki
tab'a samun hanyar fita ba SBD duk abinda ki keyi ina kallon ki gwanda ma ki
hakura muyi Rayuwar mu kamar ma"aurata,
Allah ya wadaran ka kana nufin zaman karuwanci zanyi Dan Allah ka taimakeni
kyakkyawa na ya nan yana jirana ,
Hhhhhhhh c'mon baby za d'aura mana aure idan haka kikeso kinga saiki sake Sosai
ko?"
Na shiga uku waiyo Adam na kazo gareni ina niman taimakon ka bazan yi Rayuwar
aure da kowa ba saikai.
Mari naji ya sauka min ya k'aramin wani ina kuka ya had'amin kaina da
bango.....
"ok meenat idan Allah yakaimu gobe ki hau mota xuwa NAsarawa state zan miki
kwatancen komai ta waya.
Why not na taho yau,
Badamuwa kizo akwai kudi acikin wannan black leader zai ishe ki.
Uncle ga Anty phatty nan xuwa....
Kashe wayar tayi, keee amina meye haka kin barni ni kadai,
Yooo to idan na tsaya mezan miki gani nayi nagama aikina ina bukatar Hutu.
Barin d'akin tayi tana girgirza kai Amina kuwa ta dauki ledan ta ta fitooo.....
*URA*
MRA KAMAL✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *32-34*
*A'MINATU*

Tabbas ka tafka Babban kuskure a Rayuwar ka, saikayi Dana sanin Sani na arayuwar
ka, kasani bazan tab'a auren kaba bazan zauna tare dakaiba Adam shi nake so
kuma shi zan aura.
Haba Amina why do u hate me?"kisani ban zo da nufin cutar dakeba, Dan Allah
kisoni zan saki murmushi farin ciki zan ciyar dake dadi Zan sha yar dake
zazzakar ruwa Dan Allah karki gujeni ina sonki.
Barin gurin nayi na shiga d'aki na kulle kofa. Waya nadauka na dialing number
Qatada na kuwa yi sa'a ya shiga na Umar CE shi yasa Momin number Adam cikin ikon
Allah a ranar yasamo.min tun da nasamu number shi cikin k'ank'anin lokaci muka
shakuwa sosai muna son juna, amma gidan mu basu saniba kowa ka ganshi .cikin
gidan mu yana cikin farin ciki banda a'minatu wacce idan kaga murmushi shin ta
to tabbas tana waya da Adam ne,
rnar jumma'a ranar da bazan t'aba manta wa dashi ba Abba yazo d'aki na da
fara'ar sa na tashi na gaishe shi,
A'minatu bawai Dan
shine gatan da zan
na gari mai addini
bazan yafe miki ba

bana sonki ne yasa zan miki auran nanb a'a sai dan hakan
nuna miki, kuma shine kwanciyar hankalin mu,k Safwan yaro ne
gashi da saukin kai sannan kunason junan Ku inason kisani
idan bakiyiwa mijin ki biyayya ba...

A'minatu darajar y'a mace dakin mijin ta Dan Allah kizama mar'atul salih nabar
ki lfy gobe idan Allah yakaimu 2:00pm daurin auren ki da Safwan.
Jinayi kamar ya buga min mashi. Akaina tabbas ayau zan d'auki ma taki waya na
dauka na kira Adam yana d'agawa nace.....
Kaji ko zasumin aure Dan Allah ka fad'a min
Yanda zanyi nabar gidan sun samin tsaro mai tsanani....
Ya kuwa fad'a min
toilet dare nayi
ba kowa, maigadin
key na bude k'ofa

yanda zanyi, kaya na shiga had'awa bayan nagama na sakasu a
nadauki jakata cikin sand'a nake tafiya nakuwa yi sa'a bakowa
gidan mu dama na had'a mishi juice da maganin barci, na dauki
na fita...

Na fara tafiya saidai me bansan inda zani ba ga dare yayi nayi tafiya mai nisa
na gaji nasamu gindin wani bishiya na shimfid'a zani na na kwanta jinayi ance
y'an mata gaki kyakkyawa ajin farko...

*Urs*
Mrs kamal✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *43-44*
*A'MINATU*
Hajiya CE ta fito haba Garba wannan wani ihu ne duk kaci mana kunni,
Yi hakuri Hajiya ai
lullubeni...

kyakkyawan labari nataho dashi shiyasa duk farin ciki ya

Kai malam sule ango na hauwa wannan wani irin labarine fara shafa min kafin
Alhajin ya fito ,
Ai Hajiya baki mukayi kuma sun tabbatar min
hannun su..

Sunga

Amina yanxu haka tana

Kai haba Alhamdulillah da sauri ta juya tana Alhaji fito kaji ina sauran yaran
kuzooo anga Amina ta....
Suna jin

haka kowa ya fito suna murna harda Abba...

Hajiya ta Dan Allah da gaske kike wannan Zan cen ko kuwa wasa kike mana,
Ai Alhaji dukkan mu muce Alhamdulillah yanxu malam sule
bak'i, kuma sun tabbatar mishi Amina na hannun su...

yazo Neman ka wai kayi

Bai iya tsaya wa ya musu magana ba ya wuce bakin gate da sallamar sa ya'isa
wajan da suke suka amsa mishi bayan sunyi magana yace malam sule ya bude musu
gate....
Babban parlour Alhaji aka sauke su suna zama masu aiki suka fara sintirin kawo
abinci da drinks kala-kala.
Alhaji yayi gyaran murya yace y'an samari aina kuka tsinci Amina fu'ad ya bashi
labari tun daga farkon had'uwar su har xuwa yanxu..
Alhamdulillah Allah na gode maka daka bayyana min inda
Ai

diyata take..

Allah shine abin godiya, Alhaji munxo niman alfarma agareka idan zamu samu..

Karki kuji komi ko fad'i ko meye idan inada shi zan Baku,
Ni sunana Adam shima wannan sunan shi Adam saidai ana kiranshi fu'ad shine yake
son abashi auren Amina idan ba'a Riga shiba,
Shiru alhaji yayi nadan lokaci sannan yace shi lamarin aure ba abune mai wasa
ba! Kuma bazaiyihu daga tsintar yarinya kace abaka auren ta ba ko ba haka ba
hajiya?
Kwarai kuwa alhaji Dan Haka Sai abar zancen anan idan matarka ce Zaka aureta!
Fu'ad NE yaje dumm na Dan lokaci Chan yace bakomai alhaji ai gaskiya kafada!

Mun gode Allah yasa ka da Alkhairi idan Allah ya kaimu gobe zamu kawo Amina....
A'a kuyi zaman Ku nida kaina zanzo daukan ta basai kun sake shan wahala ba.
Sunyi hira Sosai daga bisani sukayi sallama bayan Alhaji ya rako su da shatara
na tsaraba suka hau mota suna cikin tafiya Adam yace fu'ad ka sauke ni anan
bazan taba barin kano ba har sai naga tawa Aminatun,
Ban ganeba kana hauka ne kasan kano da girma kuwa kaida bakasan kowa a garin ba
pls Adam don't go kabari mukoma gida nakira phatty na gaya mata gamu nan
xuwa....
Urs
Mrs khamal!
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *36-40*
*A'MINATU*
Tana fitowa gari a daidai xuwa gareji tayi sa'a motar ya cika saura mutum daya
tana shiga motar ta tashi xuwa Nasarawa state....
Tana sauka fu'ad ya kirata
man nan...

yace meenat kina ina

tace gani a total wajan gidan

Juya bayan ki kiga!
Juya Wanda zatayi ta hange shi akan wata lafiyayyar mota hamdala tayi tabbas
uncle fu'ad kyakkyawa ne ajin farko ji tayi an hura mata ido lumshe su tayi

tana murmushi,
Uncle yaushe ka k'ara so? ina
canza miki ne?

zaki sani kin k'uramin ido kina kallona kona

Kunya ya ka mata tasa hannu ta rufe fuska, meye najin
tafi Umma ta na nan tana d'okin ganin ki!

kunya shiga motar mu

Kai uncle ai na tasan ni bare tayi d'okin xuwa na?
'Hmmm kin d'auka
aure na dake!!!
Wat?"
Zance

kawai kake

son da nake miki na wasa ne mun gama komai da'ita na shirin

gwanda ma ka cireni aranka Dan ba lallai umma ta yarda ba!

Nace miki Umma tana sona KUMA tana son
nake so...

farin cikina kinga kuwa zata so abinda

Tohm naji yaza kayi da matar ka kasan dai baza ta yarda ba...
Wannan mai sauk'i
Amma.... Shhhh

ne itama ya zama Mata dole ta yarda...

mun iso

gida kibari anjima saimu karasa maganar...

Zagawa yayi ya bude mata motar ta fito tsayawa
kamar ta tab'a xuwa gidannan,

cak

tayi idan bata manta ba

Meenat kizo mutafi kin tsaya, kafin tayi magana Umma ta fito da fara'ar ta.
Maraba da amina sannu da zuwa ya'ta hannun ta rike har suka isa Babban falo
suka zauna Umma ta kawo mata abinci kala-kala da drinks, fu'ad kuwa barin su
yayi awajan yaje wajan Haruna mai gadi suna hira.
Alhamdulillah Umma na k'oshi, "kai Amina bakici komai ba ai gsky ki k'ara saina
kaiki d'akin ki kiyi wanka ki huta kafin kixo mu tattauna maganar auren Ku....
Kunya ya kama ta, tasa kanta a k'asa ganin haka yasa umman tace taso mutafi suna
tafiya Meenat nabin gidan da kallo itakam kamar sun taba xuwa gidannan tunanin
ta yasake tsanan ta lokacin da Umma ta shigar da'ita wani d'aki da sunan d'akin
ta, tabbas wannan shine d'akin da aka bada itada kausar...
Amina ga d'akin idan kingama ki sameni a parlour ina jiran ki...
To Umma ngd Allah yasa ka da Alkhairi ya jikan Abba da Rahama...
Ameen Ngd Sosai.
Bayan fitar ta amina ta shiga wanka koda ta fito bata sha wahalar komai ba Dan
duk abinda take buk'ata an tanadar Mata!
Riga da skirt tasa ya mata kyau ajiki sai dai batayi kwalliya ba ko powder bata
shafa ba ta fito Dan tana so taji abinda Umma zata ce...
Aikuwa tayi sa'a dukkan su ta samu a parlour sallama tayi gamida
suka amsa cikin farin ciki.
A k'asa ta zauna fu'ad ya Umar ce

gaishe su,

ta data koma kushin amma tak'i

Tunda bataso ka kyaleta wannan yana nuna mana tasamu
su..

tarbiya

maikyau a gidan

Amina nasamu lbrnki wajan fu'ad banason kidamu kanki ki. Kafin. Na zartar da
hukunci fu'ad yace yana son nabashi lokaci zaiyi magana dake, Dan haka zan barku

idan kun gama Ku kirani.
"OK Umma ta ngd da time din da kika bani.
Bayan ta fita fu'ad ya sauko daga kan kushin ya matso kusa da *A'MINATU* yace
Meenat cigaba da bani LBR kin tsayamin inda ya mareki....
*CIGABAN LBR*
Wannan Marin saida naji shi har tsakiyar kaina d'aga ido nayi na kalle shi
tabbas wannan mugune zai iya kisan kai ina cikin tunani. Naji yace ina hauwan
take..
Tace gani oga, inason ki karantawa wannan yarinya dokokin gidannan kuma ki koya
mata yanda zata tarbeni gobe ki gaya mata abinda na tsana da kuma abinda nafiso
kuma ki kaita d'akin
*sarki k'arasuwa* angama oga karka damu zaka sameta yanda kake saita Haifa
maka KYAWAWAN jarirai maza guda biyu.
Tana magana kanta na k'asa yaji Dadin maganar ta Dan saida mata kyautar kudi
masu yawa....
daga bisani ya fita yabarmu tare kallona tayi ta d'auke

fuska tana cewa!

Y'an mata maraba da zuwa gidannan gida mai tarin abubuwan mamaki da al'ajabi
kisani oga Paris bayason gardama Dan idan kika kuskura kika mishi gardama ranar
zaki zama naman gidannan ruwan shan sarki karasuwa, ba'a sallah anan ba'a
karatun alqur'ani bayan haka koda wasa karkiye yunkurin barin gidan nan da sunan
gudu duk abinda kikeso ki fadamin....
Zan kawo miki, kar kiyiwa oga parish gardama domin gobe ne Babban rana ranar
bikin jini bikin daukan sabon jarirai...
Ya Umar ce ni Dana nuna miki gun sarki amma ganin daga Fara baki LBR har kina
fitsari shiyasa Zan barki ....
Hmmm uncle naga abubuwan mamaki a gidannan
Gsky kam to ya kika kare da ita....
Ta cigaba dacemin sunana *hauwa jimbarima*,
Yar uwa ta nasan ke musulmace irina zan taimake ki bar gidannan amma da sharadin
zamu fita tare.
Dan Allah ki taimaka keni wlh banason zaman gidannan hhhhhhhh kidaina magana
domin oga zai iya jinki tashi muje dakin sirri...
Bayan mun shiga dakin ne tabani lbrn ta da yadda akayi tazo gidan itama rashin
jin maganar iyaye shi yaja mata haka gashi tana data sani....
Mun shirya yanda zamu bar gidan kamar daga sama mukaji kira da sauri ta kamani
muka fito muna fitowa tafara marina tana watsamin bulala ajiki na oga parish na
ganin mu ya fashe da dariya yace hauwa barta haka bazan iya hakuri xuwa gobe ba
shigar min da'ita d'aki ki gyara ta yanda bazan wahala ba....
Angama

oga yana juya takara

marina tayi sauri tace...

Ina Amina dole mubar gidannan yau, idan mun fita muka fara gudu kada ki yarda
kijuya bayan ki,
in ba haka ba zasu yanki wani abu daga jikin ki kafin suyi amfani dake kuma
IDAN suka fara gaba dayan su sai sunyi tana kuka tana magana...

Tacemin zaki iya tuna wasu addu'ar abakinki nace eh Sosaima tace karantoooo
amina be past nasan sunji maganar mu GA sunan xuwa amina do it pls.....
Ina karantawa muka gan mu awaje awani kungurmin jeji muka fara gudu gudu mukeyi
Sosai har yakai ga na wuce hauwa gashi bada man najuya ina fitowa titi shine ka
kadeni wannan shine lbrna.....
*URS*
MR'S KAMAL✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *41-43*
*A'MINATU*
Tabbas k'inyi Babban kuskure a Rayuwar ki na bijirewa iyayen ki da kikayi bayan
kinsan suna da hakkin zab'a miki mijin aure?
A gsky ki k'ara godewa Allah da yakare ki, in ba haka saidai wata bake ba!
Meenat yanxu nidai ina sonki Dan Allah karki ki k'ini ki amince da bukata ta
tunda yanxu ba kisan inda zaki samu Adam ba ina....
Shiru tayi ciki da jin haushin fu'ad daga haduwa sai kalmar so tashiga tsakane?
Ai ba soyyayar ka zaka nunamin ba kauna nakeso! Kuma adam yana cikin zuciyata
ban tunanin rabuwa dashi domin son sa yadadw yana ginuwa acikin zuciyata..
Ka tseta yayi da cewaMeenat kinyi shiru Dan Allah karkice min a'a ki taimaka min
kinji..
" cikin mamaki da karfin hali takallisa sannan tace anya kasan so kuwa?
Kadaina tunanin auren mu..
Saboda me?
Saboda hakan shine daidai kanada matarka kabarne da wanda nakeso nema!!!
" fu'ad ne ya jiyo cikin idanun sa ya kalleta meena tayaya kikeso na nunamiki
irin son da nakeyi miki?
" au so na kakiye?
Kwarai kuwa!
To karka kara yimun maganar aure har sai kafara kaunata!
Kamar yaya?
Kamar yadda nagaya maka..
"To yace jikinsa duk yayi sanyi!
" chan tace ya maganar maidani gida?domij nayi nadamar abunda nayi kuma inaso
nema nagama da iyayena lafiya,tana magana tana kuka.muryan Umma sukaji tana cewa
Amina kwantar da hankalin ki idan Allah ya kaimu gobe zan maidaki gaban
iyayenki...
Nagode umma....
Wucewa tayi xuwa kitchen fu'ad kuwa ya kurawa Meenat din shi ido yace "
love me?"
Sun kuyar
ba..

do u

da kanta tayi tana murmushi wanda kana ganin shi kasan bai kai ciki

Kibani amsa "kina so na ?" Nan ma shiru ba amsa tunda kunya ta kikeji ki reply
min ta wayar ki ina jira yanxu yana magana yana tafiya...
" basai kafita ba bazan boye maka ba bana sonka kauna da son wane yariqa
yaginu azuciyata dan haka pls kayi hakuri!
Tana ganin ya tafi ta dafa kanta oh! Ni amina ya zanyi da son Adam a zuciya ta
shi kad'ai nake so, shi kad'ai nake burin ya zama uban ya'y'a na..
K'arar wayar ta yadawo da'ita daga duniyar tunani daga wa tayi duk jikin ta ba
dadi..
Assalamu Alaikum my heart me isa bazaki tausayawa zuciyar dake sonki ba?
Me isa bazaka tausayawa zuciyar dake son wane ba?
Shiru yayi ciki da tausayin kansa..
Amma Dan Allah inason kamin
abban na hakuri ....

alfaarma idan kun kaini gida Ku dagewa

Karki damu bazan bar garin kano ba har sai kin zama mata ta
address din gidan Ku yanxu ...
Me zakayi dashi kabari

wajan bawa

my Queen kibani

sai kadawo mana,

A'a yanxu nake so tana fad'a mishi yana rubutu tawa..
Tana gamawa ya kashe wayar mamakin irin maganganun datake gaya masa takeyi Amma
ba laifinta baniba na zuciyarta ne...
Ya juya ya dubi abokin sa yace Adamsy muje kawai yanxu nafara Dan gsky bazan
iya bari sai gobe ba...
Kaji ka kasan dai gaggawa aikin shaidanne kabari
nace maka inada abinyi a kanon.

xuwa goben

kawai SBD nima

Nidai mutafi... OK muje Allah ya kaimu lfy gudu suka dinga yi ahanya har suka
isa kano tadabo tumbin giwa,
Suka k'ara daukan hanyar gidan su amina basu sha wahala Sosai ba saigasu a bakin
gate.
*Cikin gidan su Amina*
Horn sukayi mai gadi ya lek'o, sannun

Ku gurin

wa kuka zo?'

Wajan Alhaji... To nace masa suwa... Ma'ana sunan ku?'
Ka gaya masa munga ya'rsa Amina yanxu haka tana hannun mu.
Da gaske laaaaaa amina aikuwa wannan Babban albishir ne...
Da gudu ya ruga yana kwalawa Alhaji kira..
.
*Urs*
Mrs kamal✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *46-48*
*A'MINATU*
Shiyasa k'uka iso da wuri,Suna shiga suk'a ci k'aro da Amina azaune tana k'allo
sallamar da ta jine yasa ta juya SBD tsabar mamaki kasa magana tayi sai k'allon

su take....
Amina ai dole k'i k'alle mu k'in k'yauta amma ace.....
Wana k'e gani k'amar Alhaju usman cabdi wannan "anya ba mafark'i nak'e ba k'uwa,
Ba mafarki bane nice Hajiya yau gani agidan aminina dafatan mun same Ku lfy??
" gsky ne harda Hajiya Aisha amma kun kyauta sanunun ku fa..
Umma kibar su

huta tukun

na saiki musu k'orafin sune

fa iyayen Amina...

Kai haba Alhamdulillah Sannun Ku da zuwa INA wunin?" Ku kunzo lfy?"
"Lfy kalau ya bayan rabuwa ya kuma mukara ji da hakurin Alhaji,...
Hakuri mun gode Allah sai kuma kukaji
uwar sane baisa niba..

wannan labari Ashe fu'ad ya taimaki

y'ar

Ki bari kawai Hajiya hankalin mu ataashe yake barin yarinyannan gida, addu'a
muke tayi duk inda take Allah ya tsare mana ita gashi kuwa munsame ta cikin
koshin lafiya saidai mukara cewa Alhamdulillah.
Ai bakomai

Hajiya Aisha idan ka taimaki

wani kaima

Allah zai taimake ka...

Yanxu ga abinci an had'a muku a dining table..
Suka tashi dukkan su xuwa dining banda Amina SBD kunyar abinda tayiwa iyayen ta
duk da har yanxu bata fasa kudirin ta na xuwa inda masoyin ta yake ba..
Fu'ad ya matso kusa da'ita yace my Queen inasonki kinga yadda kike k'ara kyau
kuwa gaki da zakin murya dazu najiki da kike karatun alqur'ani kamar karki daina
gsky nayi sa'ar mata...
"Kayi sa'ar mata?" Hmmm Adam dina yayi sa'a dakace Dan kuwa bazan tab'a zama
dakai ba idan SBD taimakon da kamin ne yasa kake ganin zan soka kafadi yawan
kud'in taimakon ka abaka,....
Amma kasani zuciya ta mutum d'aya takeso har abada..
Ta Mik'e cikin fushi tabar falon
Tun yana gane abinda take fad'a har yazo bai ganewa kanshi yake juyawa bai an
karaba yaji ya fadi..
Hajiya lek'a falonnan kamar fad'uwar wani Abu naji ak'asa...
Anya kuwa Alhaji yaran nan ne fa muka bari a falon, kije kiduba dai kigani..
Tana xuwa salati Ya kama fad'a tana Hajiya Aisha kuzooo

fu'ad dina ya mutu..

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun shine Kalmar da Alhaji Usman ke fad'a cak ya
dauke shi yasa a motar driver Hajiya tukasu xuwa *federal medical centre keffi*
emergency room aka shigar dashi nan da nan doctor's suka hau duba shi..
Amina kuwa tana gida ko gizau batayi ba tanajin duk abinda ake fad'a amma batayi
yunkurin fitowa ba,
Sai can dataga basu dawo ba sai taji tana son tasan halin da uncle fu'ad yake
ciki koba komi ya min halacci arayuwata ya taimake ni alokacin da nake niman
taimako....
Hijabi kawai ta dauka ta fitoo Audu driver ya kaita tana xuwa taga Umma da
Hajiya sai kuka suke Abban ta kuwa sai fadin innalillahi wa inna ilaihi rajiun

yake fada yana sintiriii
"Gabanta ne ke faduwa ayayin da tagansu awannan yanayi ahankali ta'isa gurin
tace Subhanallah Abba me yasamu uncle fu'ad?"...
*Urs*
Mrs kamal✍🏼
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *50-51*
*A'MINATU*
Alahaji usman naira ya mik'a hannu ya amsa yana tambayar Dr zaid menene wannan
Dr zaid yace takardan magani ne Ku siyoo yanxu kuxo Ku bashi insha Allah kafin
gobe zaiji dadin jikin shi...
Mungode Sosai Dr zaid Allah yasa ka da Alkhairi....
Amin ya Rabbi ai anzama
kesoo...

daya nidai burina yasamu lfy KUMA Ku bashi abinda ya

Karka damu da wannan komai yazo karshe da yardan Allah...
Hajiya INA driver kibaashi WANNAN yaje

Babban chemist ya siyo mana yanxu ....

Alhaji ai gani a gaban ka, au hankali shine gani ga wannan ka siyo su yanxu ga
kudin...
Hannu biyu yasa ya amshi kudin ya tafi...
Duk ABINDA sukeyi Amina na kallon su tunanin ta bai wuce yadda zata samu hanya
ta gudu ba, tana cikin tunani taji kiran abban ta?
Abba gani! Kije mun kaiwa fu'ad magani yasha yak'i kisan yadda ZAKI masa yasha
maganin sai kixo muje gida....
" Abba mai zanyi masa mana ga mumynsa tabasa yasha man!
Zaki ansa ko sai na karyaki Mara kunya? ?
Hannu biyu tasa ta amshi maganin ta daure fuska ko murmushi
bataso hakan ba...

acikin xuciyar ta

Fu'ad na hango ta yafara murmushi ita kuwa fuskannan a had'e ta ciccire drugs
din ta bashi ya karb'a yasha cikin jin dadi...
Har ta juya zata tafi ya kira sunan ta..
Tsayawa tayi cak batare da ta juya ba lafiya malam?..
"Meenat why do u hate me?'
Ban tsanika ba kaika tsane kanka ai nagaya Maka Bana sonka so please stop
entering my life?
kamar daga Sama taji ana cewa......
Gwanda ma da bakiso shin ba Dan kinsan zan iya yin komai akanshi ....
Da sauri ta juya SBD muryan da taji aikuwa idanin ta kan phatty ta tsaya cak
tana kallon ta.. amma kin bani dariya mijinki shine awahala kuma shi yake sona!
Dan haka daga ke har shi banga bin so ba!

Da taga alamun

ta nufo gun da take sai ta fice...

Direct wajan Abban ta
Ta wuce suka shiga motar xuwa gida...
Tun ahanya Alhaji usman yacewa phatty idan sun isa gida sun huta ta same shi a
Babban parlour....
Urs
*mrs khamal*
(Humaida)
[08/01 5:32 pm] +234 810 669 8241: *48-50*
*A'MINATU*
Amina abin sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun k'awai Dan har yanxu baisan
inda yake ba...
Abba me Dr din yace muku yana damun shi?
Tunda suka shiga dashi Har yanxu basu fito ba...
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ayya uncle Allah yabaka lfy..
*Amin* amma duk abinda yafaru kece sila...
"Umma ni kuma?"
Kwarai kuwa keeece

sila SBD kinga yana sonki shine zaki.kashe min shi...

Hajiya Dan Allah kibar maganan sai mun koma gida...
Ga wani Dr yafito muje muji..
"Su waye suka kawo Adam?"
Gamu nan Dr na mijin kawai nakeso ya biyoni office...
Suna shiga Dr ZAID ya umarci Alhaji usman daya zauna bayan ya zauna ya kalle shi
da kyau kafin ya fara magana...
Alhaji a gaskiya yaron ka yana cikin matsala sanidiyyar abinda ya gani ko yaji
yasa zuciyar shi bugawa ina mai Baku shawara da Ku hanzarta shawo lamarin
idan bakwa so Ku rasa shi...
Insha Allah zamuyi iya kokarin mu wajan ganin mun Sama masa mafita
farfado?
Eh ya farka Amma baxaku

yanxu ya

ganshi ba sai xuwa gobe SBD yana bukatar Hutu....

Allah yakaimu

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment