Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a falon yana break. Mamaki ya kamata, ta dake bata ko kalleshi bah ta qarasa dakin fulani, Zaune ta sameta tana waya. Zama tayi a kasa kan carpet har tagama Sannan ta gaidata, cikeda fara'a fulani ta amsa tana kallanta
"Ina fata komai lapia??"
Kai parveen ta gyada sannan tace
"Lapia"
Fulani ta daga kai tana cewa
"Tho Alhamdulillah haka akeso"
Shiru ne ya biyo baya, Fulani ta kalleta
"Au na manta, Yarima yace zakije ganin gida koh??"
"Eh" parveen tace kanta na qasa
"Tho yaushe neh tafiyan" cewar fulani
Dan murmushi parveen tayi
"Jibi neh"

Bude baki fulani da mamaki
"Jibi?? Shine Ja'irin sai yau da safen nan yake fadamin??"
Itadai parveen batace komai bah
Agogon Hannunta ta duba Sannan Tace
"Fulani na kusayin latti"
Tho shiknan Allah ya tsare, ina Yariman bah tare kuke zuwa bah?? Yau dan iyayi wai a nan zaiyi breakfast.
Parveen batace komai bah tai mata sallama Ta fito, Yarima tasamu a falon Ya gama break yana qoqarin tashi. Bata kalleshi bah ta wuce side din mai martaba..

Da sallama ta shiga Side din, a falo ta tarar dshi yana break, ta tsugunna ta gaidashi. Amsawa yayi da fara'a tareda tambayanta ya ta kwana itada Yarima. Ta amsa da Lapia lau. Sannan ta sanar dashi zata makaranta. Addu'a ya mata sosai tareda fatan Alheri ta fito, tana fitowa ta hango Yarima yau isa yakejin yi, driver yasa ya daukeshi zuwa Asibiti. Bin motan tayi da kallo tareda girgiza kai tana yar murmushi..

Danladi ta samu ya kaita makaranta, yana sauketa sukai arba da wani abokin wasanta, Da mamaki ta kalleshi from head to toe. Shima kallanta yake cikeda farinciki
"Parveen!" ya kira sunanta
Yar dariya tai tana kallanshi
"Al'ameen dama anan kake karatu??"
Kai ya gyada mata
"Anan nake, kinsan lokacin bikinki ina schl kuma ancemin nan garin aka kawoki, so bansan anan kike karatu bah"
Dariya tai tana cigaba da kallanshi
"Lallai Al'ameen bakada Kirki, ina Aunty zainab??"
"Tana Gida chan zaria"
Agogon Hannunta ta kalla sannan ta maida dubanta gareshi
"Inada lectures neh 8 kuma kaga har lokacin yayi, barinje. Sai mun qara haduwa"
Sallama ya mata ya wuce itama ta wuce zuwa class..

Yau yasmeen batazo school bah, suna gama lectures ta kira ta a waya, anan take shaida mata batada lapia neh shiyasa batazo bah. Sannu ta mata sannan tace ta turo mata address din gidansu zatazo ta dubata..
Suna gama wayan ta turo mata, ta karanta tareda tabe baki
"Batama tabajin sunan unguwan bah"
Shiru tai tana tunani kafin ta yanke hukuncin danladi driver na zuwa zata bashi address din dan tasan bazai rasa sanin wajanba, sai suje sharp sharp sannan su koma gida..

Bataga Abinda take bah sai k'arfe hudu da kusan rabi, a gajiye ta fito daga class tana tafiya a hankali kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, littafin dake hannunta ta bude tana dubawa, bata ankara bah taji an fusge littafin ta gefenta. A fusace ta juya ganin Al'ameen neh Yasa ta qara hade rai
"Zaka fara koh??"
Dariya yake sosai harda buga qafa
"Kinga koh yanda kika wani hade rai sai kace qullum kamu dayayi tsami"
Qara tsuke fuska tayi
"Wallahi Al'ameen ka kiyayeni, dan kaga Umma batanan koh??, Ai jibi zanje zaria kuma sai na fadama Aunty xainab da Umma"
Dariyan ya kuma Yi yana cewa
"Kin dade baki fada bah"..

Littafinta dake hannunsh take qoqarin kwacewa, yayi saurin gocewa
"Kina Tunanin kinada Qarfin da xaki iya quacewa neh"
Kugu ta rike tana kallanshi
"Pls banasan Haka Al'ameen, yanzu bah dah baneh am married, kaga duk wasan nan babu shi"
Murmushi ya saki
"Oh! Sorry hakaneh"
littafin ya mi'ka mata ta amsa tareda bugamai akai ya saki Kara "Ouch!" mefa kikace a daina
Dariya tayi sannan tace
"Tho Sorry!, bani numbernka I loose ur contact"
Wayanta ta mi'ka mai ya saka numbershi ya kira nashi sannan ya mi'ka mata. Sallama tamai ta nufi inda take tsayawa ana zuwa daukanta..
Kamar ance ta daga kai tako hango yarima jingine jikin motarshi yana kallanta, ya zura hannayenshi a aljihu fuskan nan a daure ya cika yayi fam..

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page 6⃣1⃣ to 6⃣5⃣

Kamar ance ta daga kai tako hango.yariam jingine jikin motarshi yana kallanta, ya zura hannayenshi cikin aljihu fuskan nan a daure ya cika yayi fam..Gabanta neh ya fadi anma ta dake ta qarasa inda yake tsaye batace komai bah ta shiga motan..

Yakai kusan minti goma a tsaye a wajan, sannan ya shiga motan ya figeta da qarfi yabar cikin makarantan, tuki yake bana hankali bah. Bah karamin tsorata parveen tai bah, adduoi ta shiga yi duk wanda yazo bakinta. Ikon Allah neh kawai yakaisu gida, baiyi wani kwakwaran parking ba ya fito ya zagaya ya bude inda take ya fizgota koh tsayawa rufe motan beyi bah ya bude kofan side dinsu ya shiga da ita. Qoqarin kwacewa take tana dukanshi a kirji anma kamar bashi take duka bah, dakinshi ya shiga yaja kofan ya rufe ya wurgata kan gado..

Mi'kewa tai zaune tana kallanshi da idanunta da suka ciko da kwalla
"Menene haka"
Nishi yake kamar zaki yana kallanta
"Oh bakisan menene bama koh, dama abinda kike zuwa yi knan school koh??. Wato kin Fara neman maza koh"
Saurin katseshi tai hawaye na gangara daga idonta
"Maza!?? An fada maka ni kaice?? Inajin tsoron Allah kuma kullum ina rokon Allah ya kareni daga zina. Kai kuma faaa
Bata gama rufe baki bah taji saukan mari wanda saida bakinta ya fashe, ihu ta saki ganin Jini a bakinta
"Dan Allah kai Haquri, karka dukeni. Ka tsaya na Fadama wanene" _niko Ummy Abduol dariya na saki harda yar rawata Parveen taji mari tayi biyaiya_

"Shout up your mouth, ni kike fadama irin Wannan kalaman?? Oh dan kinga ina Kyalleki??"
Belt din dake jikinshi ya soma cirewa, dsauri ta mi'ke ta cukuykuyeshi
"dan Allah karka dukeni. Wallahi bazan Kara bah, he's my cousin brother n nothing else"
Tureta yayi ta fada kan gadon ya cire belt din, runtse ido tai tana jiran Saukan duka, jin shiru yasa tadan bude ido a hankali, ganinshi tai gada shi sai boxers. Dasauri ta rufe ido tana qoqarin mi'kewa, fadawa kan gadon yayi tareda ri'kota, kuka ta Saki mai kara tana kokarin tureshi anma ta kasa, Muryanta na Rawa Ta fara bashi hakuri

"Dan Allah yarima kai hakuri, bazan kara maka rashin kunya bah"
Ganin Yana qoqarin rabata da kayan jikinta yasa ta saki kara tana Tureshi, Tura bakinshi yayi cikin nata yana Fidda numfashi dakyar. Ganin tanasan ta bashi wahala yasa yakai bakinshi daidai saitin kunnenta
"Pls coperate, I badly need uh kinji"
Bai jira meh zatace bah ya shiga shafata, kuka ta kece dashi tana bashi hakuri, anma ina baimasan tanayi bah. Abubuwa masu rikitarwa da wuyar fassarawa yarima yakema Parveen, nan da nan Jikinta ya mutu ta dauke wuta, Ganin yana kokarin Cika aiki yasa na kwashi yan matan kafafuna nabar dakin..

Ina fita na tuna nabar Ummah yahaya musa da Yar mitsila a dakin, dole na koma na Ingizo keyarsu muka fito tare. Nidai Falo na koma na zauna, Ihun Parveen nake taji lokaci xuwa lokaci. Ban koma dakin bah sai bayan magriba, a hankali na shiga dakin ina sandah, Yarima na hango kwance Yana maida numfashi. Parveen nachan gefenshi kwance tana kuka chan ciki saboda yanda muryanta ya dishe..

Dakyar ya mike ya zauna yana dafe da kanshi, kusada ita ya zauna. Haushi kanshi yakeji, sai yanzu yaga abinda yayi. Mi'kar da ita yayi ya daura kanta kan cinyarshi, janye Jikinta take kokarin yi, ya kalleta cikeda damuwa
"Am very sorry! I cnt control my self neh"
Dakyar ta tureshi, ta laluba zaninta ta daura ta mi'ke dakyar tana cije lebe, qara ta saki ta fadi a wajan ta saki kuka tana Yarfe hannu. Qarasowa yayi inda take tsugune, tausayi ta bashi sosai shi kanshi yasan bana wasa baneh ko a wajan wanda suka saba balle ita da dis is her first time..

Riketa yayi tana kokarin kwacewa tana cigaba da kuka. Sassauta murya yayi hankalinsh tashe
"Am sorry lemme help uh"
Bai jira mai zatace bah ya shiga toilet ya hada mata ruwa mai zafi da dettol ya fito. Daukanta yayi chak ya shiga toilet din da ita, Ganin yana qoqarin cire mata zani yasa saki kara a Wahalce
"Banaso! Banaso!!, kabari"
Bah Musu ya saketa, yana Kallanta cikeda tausayawa
"Am Sorry"

Toilet din ya bar mata dan ta kimtsa ya fito, Gadon yabi da kallo tareda ri'ke kugu ganin duk yanda ya Ba'ci. Cirewa yayi ya chanza wani, ya fita zuwa Guest Room toilet dinda ke ciki ya shiga yayi wanka ya fito, dakin ya koma Daidai ta fito daga toilet din tana tafiya dakyar tana cije lebe. Tausayi ta bashi ya qaraso yana mata Sannu, bata ko kalleshi bah ta hade rai tabar dakin tana tafiya dakyar. Dakinta ta shiga ta fada kan Gado ta fashe da wani sabon kukan..

Kuka take sosai a haka barci mai nauyi ya dauketa ga yunwa dake damunta. Sauya kayan jikinshi yayi zuwa jallabiya Fara kar, Sallan Margriba da isha yayi ya tashi tareda nannade Sallayan ya aje. Dakin Parveen ya shiga da Sallama, Kwance ya sameta daga ita sai towel tana barci. Karasowa bakin gadon yayi yana kallanta, idanuwanta sun kumbura sosai. Ganin yanda take Yamutse Fuska yasa Hankalinshi ya Tashi, Jikinta ya taba Yaji zafi Rauuu a rude ya fita zuwa dakinshi...

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page 7⃣1⃣ to 7⃣5⃣

Kafin ya qarashe yaji muryanta tana cewa
"Nika Kyalleni, na musa lattin school"
Da mamaki ya kalleta
"Queen xaki iya zuwa school kuwa?? Ki bari sai gobe kinga kin qarajin sauki"
Hararanshi tai
"Dama kana Surutu haka??"
Murmushi ya saki yana shafa sumar kanshi
"Keh kika koyamin ai"
Turo baki tai ta fincike jikinta daga rikon da yamata ta mi'ke tana Cije lebe ta Shige Toilet
Binta yayi da Kallo har ta Shige toilet din, Ajiyar zuciya yayi ya runtse idonshi
"Wai meh keh Faruwa dani neh??"

Tunani ya Shiga yi, ganin bazai Fishe shi bah Yasa ya mi'ke yabar dakin Zuwa nashi, Knocking din Kuyangin fulani yaji ya bude musu suka Aje suka fita. Saida yayi wanka ya shirya Sannan ya fito, Dakin Farin ya Shiga ya sameta xaune Ta shirya Cikin atamfa Yellow da bak'i, dinkin Riga da Sket. Kayan sun amsheta Sosai, Murmushi ya mata ya qarasa bakin gadon Ya zauna Yana cigaba da kallanta.
Turo baki yaga tayi ta kauda kai
"Menene Queen?? Ki fada abinda keh ranki"

Batareda ta kalleshi bah tace
"Ni banaso kana Shigowa dakina"
Zaro ido yayi yana kallanta
"Saboda meh??"
Batace komai bah kuma bata kalleshi bah. Basarwa yayi
"Ok! Ki fito kiyi Breakfast, buh Kisani bah Zuwa school yau"
bata tankashi bah dan Itama taji bazata iya zuwa bah
Mi'kewa yayi yabar dakin, tashi tayi ta fito Falon. Bata Ganshi bah, abincin ta shiga budewa ganin ba'a taba bah hakan ya tabbatar mata baiyi Break bah. Jin motsin bude qofanshi Taji, ya fito ri'ke da Jakan System dinshi. Kallanta yayi bah yabo ba Fallasa
"Sae na dawo Queen"
Har yakai bakin kofa zai fita ya Tsinkayo muryanta
"Bazakai Breakfast bah??"
Batareda ya juyobah yace
"No Thanks Am ok"
Bai jira meh zatace bah yabar falon..

Tabe baki tayi ta shiga zuba abincin. Yarima bai shigo gidan ba sai Bayan La'asar, Kwance ya sameta kan 3seater tana barci Hankalinta kwance. Inda take ya qarasa ya duqa saitin Fuskanta yana Kallanta, Murmushi Yayi yana kokarin kai hannunshi Fuskanta. Ganin tana kokan bude ido yasa ya mi'ke dasauri Yabar wajan. Daki ya shiga ya sauya zuwa Jallabiya Fara ya fito, Daidai itama ta tashi ta zauna tana mi'ka lokaci lokaci tana hanma a hankali, tsayawa yayi ya kura mata ido. Jin Kamshin Turarenshu yasa tadan juya kadan suka hada ido tai saurin kauda nata. Bah tareda ta kalleshi bah Tace
"Sannu da zuwa"
Amsawa yayi yana Yar Murmushi.
"Na Kawo maka abincin??" cewar Parveen
Dan Zaro ido yayi yana kallanta da mamaki
"Queen yanxu har kin iya yin abinci??"

Gyada kai kawai tai batace komai bah
"ok barinje dinning din"
Mi'kewa tai ta Qarasa Dinning din Ta shiga serving dinshi
Kallanta kawai yake yana Murmushi. Shinkafa neh da Miyan kaji, sai Hadadden Salad dayasha Kayan Hadi. Tana gama zubawa ta turamai Gabanshi, yadan Kalleta
"Kefa Bazaki ci bah"
"Nah koshi" tace a takaice.
"No bazai yuwu bah dole kici yanzu"
Spoon ya dauko ya Aje akan Abincin Ya matso da Kujeranshi inda take
"Tho Muci Tare"
Shagwabe Fuska Tayi
"Nifah na Qoshi"
Baice komai bah, ya dibo abincin Yakai Saitin Bakinta. kauda kai tayi tana turo baki
"Pls Queen kici kinji??"
Tadan dago ta kalleshi
"Ni bazanci bah na qoshi, in naci cikina zai Fashe neh"
Magananta daariya ya bashi sosai, Ya dade yana dariya tareda Girgiza kai.
Kallanshi kawai Parveen take, yanda yake dariya sai ya k'ara burgeta.
Tai Saurin Gintse Fuska tana Kallanshi
"I hope baka manta gobe neh Tafiya na bah"
Gabanshi neh ya bada "Dam!"
Yadan Sha Mur,
"Zuwa Ina fah?"

Kallanshi tai da mamaki, lallaima Ya raina Mata Wayo. Chan Ciki Tace
"Zuwa Gida mana"
Goshinshi ya dafe
"Oh! Na manta Mah. But ai bakida Lapia ki bari sai wani lokacin"
Nan da nan idonta ya ciko da kwalla, ta shagwabe Fuska tana niyyan kuka
"Wallahi na Warke, kaifa kace Gobe zan tafi. Kuma kaga Har mai martaba dazu ya aikomin komai na Tafiya harda Tsaraba"
Kafada Ya Daga
"Zanje na fadamai Bakida Lapia sai wani Lokacin"
Kukq ta fashe Dashi ya Mi'ke ta shige dakinta..
Da Hannu biyu ya Dafe kanshi, Sam baisan tai nisa Dashi. Sannan kuma baisan kukanta, yanzu datasan yanda kukanta ya tadamai hankali da batai bah. Yakai kusan minti goma sha biyar a haka, A hankali ya ture plate din gabanshi ya mi'ke ya nufi dakinta...

*Wannan Page na Sadaukar dashi ga yayana Aminu Abduol wanda Ya Rasu 21 february 2012. Yau shekara biyar knan Anma Har Yanzu kana Cikin ranmu. Allah ya jikanka da Rahama yasa Aljannatul firdausy ta zamo makoma a gareka yayana. Allah yasa Chan ya fiyemaka nan. Su kuma Wayyanda suka kasheka Allah ubangiji ya tona musu Asiri Ameen*

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page 6⃣6⃣ to 7⃣0⃣

*Kuyi mini afuwa jina shiru da kukai, hakan ya faru neh bisa wasu dalilai masu qarfi. Anma ynzu zan cigaba insha Allah.*

Dedicated dis page to *Matar soja* Nagode sosai da Adduar da kikemin..

Ganin yanda take yamutse fuska yasa hankalinshi ya tashi, Jikinta ya taba yaji zafi rauu a rude ya fita zuwa dakinshi. Pcm injection ya dauko da swap ya fito ya koma dakin, Kwance ya sameta kamar yanda ya barta. A hankali ya qarasa bakin gadon ya tsaya yana kallanta, Alluran ya zuqe a Syringe ya aje Sannan ya zauna bakin gadon..

Shiru yayi yana tunanin yanda zai tasheta. Chan ya dake ya shiga tashinta a hankali, dakyar ta iya bude ido tana ganinshi ta rufe dasauri. Murya chan kasa cikeda Tausayawa Yace
"Am Sorry kinji, Tashi nai miki Allura Zaki samu kiji dadi"
Dasauri ta m'ike tareda Matsawa tana yamutse Fuska.
"Ni Banasan Allura"
Dan murmushi yayi yana shafa Sumar kanshi
"PCM neh fah kawai, Ki tsaya nai miki"
Kara matsawa tai tana turo baki
"Ni ka barshi banaso"
Ganin tana Kokarin Batamai Lokaci yasa ta karasa inda take Ya matseta a jikinshi

Kokarin kwacewa take anma ta kasa, Kuka ta fara mai
"Ni karka min Allura, dan mugunta kamin waccan kuma zaka qaramin wani zafin"
Baice komai bah, yadan daga towel din dake jikinta Ya saita kan Alluran ya mata
"Kara ta saki da Karfi tareda qanqameshi tana kuka"
Mamaki sosai abin ya bashi, duk tsiwan nan darashin kunya ya mutu, Sai Shegen Tsoron tsiya. Murmushi ya saki ta zame jikinta daga nashi ta kwanta tana cigaba da kukan..

Dakinshi ya koma yadau car key ya fito ya fita, Take away ya musu tunda mai dafawan bah lafiya. Dakyar ya lallabata taci kadan ya bata magani ta kwanta, nan da nan barci ya dauketa. Saida ya gyara mata kwanciya sannan ya kashe mata wuta ya koma dakinshi. Tsintan kanshi yayi cikin farinciki da bai taba jibah, Pillown dake gefenshi ya dauka ya rungume tareda sakin lallausan murmushi. Tunda yake da yanmatanshi, bai taba tsintan kanshi cikin nishadi da farinciki kamar yau bah. Tunanin Yanayinsu dazu ya dinga yi har barci ya daukeshi..

Da Asuba ya Farka ya mi'ke dakyar ya fada toilet, Wanka yayi ya dauro Alwala ya fito. har ya nufi kofar fita dan zuwa masallaci sai kuma ya juya ya shiga dakin Parveen. Zaune ya sameta a qasa Ta hada kai da kuiwa tana kuka a hankali, Gabanshi ya fadi, Hankalinshi ya tashi. Ya qarasa Inda take a sanyaye ya xauna a Kasa Yana Facing dinta
"Queen meya Faru??"
Sam batamasan Ya shigo bah, Jin Muryanshi kawai tai a kanta. Ta dago ta dan Kalleshi ta maida kanta ta cigaba da kukan.
Jin kukan yake har ranshi, ya runtse ido ya bude yana kallanta
"Pls Queen banasan Kukan nan, yana Tayar min da hankali. Ki fadamin meya Faru??"
Batace komai bah ta kauda kai ta Mi'ke dakyar tana Taku a hankali ta shiga Toilet. Ya dade a zaune a wajan yana tunanin meya mata tho take kuka, Koh jikin neh?? Jin yana qoqarin rasa sallah yasa ya tashi ya Fita zuwa masallaci

Ya dade masallaci har saida Gari ya Fara haske Sannan Ya Tashi, Direct side din fulani ya wuce. Da sallama ya shiga daidai ta fito daga dakinta itada wata kuyangarta, yadan kalleta
"Fulani yau ai Break damu fah"
Kallanshi tai da mamaki
"Kodai Jikin parveen din neh?"
Keya Ya sosa baice komai bah. Itama Gaza Cemai komai tai, har yanzu tana mamakin Wannan Irin Ciwo na Parveen, Tunda taga Alamar bah ciki bneh.
Sallama ya mata ya wuce bangarensu, Dakin Parveen ya Wuce kai tsaye. Zaune ya sameta kan Sallaya tayi shiru, Zama yayi kusada ita ya kamo hannunta yana kallanta. Itama sai a Sannan ta kalleshi

Murmushi ya Sakar mata
"Thank uh Queen, Thank uh So very Much. Kiyi Haquri da duk abinda ya faru tsakanina dake pls, uh brought Happiness n joy into my life Yesterday"
Zame hannayenta tayi tareda kauda kai, Inda take kalla ya tashi ya koma ya zauna
"Kin Tsaneni koh Queen"
Yayi maganan neh Cikin shagwaba har yana Turo baki.
Dariya abin Yaso ya bata anma ta dake Ta qara Kauda kai, Goshin Shi ya dafe Tareda furzar da iska
"Oh Allah! Help mie, Na Tabo Rigima"
Batace komai bah Tana qoqarin mi''ke wah tabar wajan, Janyota yayi ta fado jikinshi. Dariya yayi yana Kallanta
"Say something Inbah Haka bah Zan kara"
Hararanshi tayi tana Qoqarin Mi'kewa Anma ta Kasa. Matseta yayi sosai
"Kice wani abu, if not hmm.."
Bakinshi Yake qoqarin turawa cikin nata, Tana ganin haka ta saki qara Tana kuce kuce"
Dariya ya qarayi, kice wani abu or Else...
Kafin ya Qarashe yaji muryanta tana cewa
"Ni ka Kyalleni, na kusa Lattin School"

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page 7⃣6⃣ to 8⃣0⃣

Yakai Kusan minti goma sha biyar a haka, A hankali ya ture plate din dake gabanshi ya mi'ke ya nufi dakinta. Kwance ya sameta tayi ruf da ciki tana ajiyar zuciya, qarasawa bakin gadon yayi ya zauna gefenta yayi shiru. Jin shirun yayi yawa yasa ta mi'ke ta zauna, kallanta yadanyi
"Queen!"
Turo baki tayi dan batasan sunan
"Kinga Bakida Lapia, ki bari idan kin Qara jin Sauqi sai ki je I promise"
Batace komai bah ta mi'ke ta shige Toilet
Kan gadon ya kwanta tareda Lumshe ido, kukanta yake jiyowa daga toilet din. Ganin bazai iya jumre saurareba yasa ya mi'ke yabar dakin..

Har Akai magriba baiga fitowanta daga daki bah, hankalinshi neh yak'i kwanciya yq mi'ke ya shiga dakin da sallama. Zaune ya sameta kan Sallaya Tana daddana Wayanta, Kan gado ya zauna yana kallanta
"Queen, saboda nace bazaki bah shine kikaqi fitowa?? Fushi kikayi??"
Shiru tamai kamar bada ita yake bah. Chan ya nisa ya kalleta
"Shiknan! Ki shirya gobe sai kije"
Kallanshi tai da mamaki
"Are you serious??"
Kai ya gyada yana kallanta
Murmushi ta saki har saida Fararen Haqoranta suka baiyana
"Thank uh soo much!"
Kirkiran Murmushi yayi yana cigaba da kallanta

"Dazu mai Martaba ya Aiko yace K'arfe Takwas Flight dinmu zai tashi"
Gyada kai kawai yayi ya mike tareda Tusa Hannayensh cikin Aljihu
Kallanshi tai Kasa kasa
"Pls inaso naje side din Fulani"
Nan ma kasa maganan yayi sai gyada mata kai da yayi ya fita. Dasauri ta mike tana murmushin Farinciki, Gyalle ta dauka ta yafa Ta fito bah kowa a falo bata damu bah ta Fita ta wuce Side din fulani. Dakin ta shiga kai tsaye, zaune ta sameta Tana kallo dasauri ta fada jikinta Tana Shagwaba. Fulani ta saki baki tana kallanta
"Lallai Parveen, Za'a Gida koh?? Har kin warke"
Da mamaki Parveen ta kalli Fulani, knan Yarima ya fada mata abinda ya faru??
Fulani ta Katse mata tunanin tana cewa
"Ni narasa Gane Wannan Rashin Lapia naki. Kodai duk nasan zuwa gidan neh??"
Ajiyan zuciya Parveen tai tareda lumshe ido ta bude
"Aa kawai Rashin Lapia neh, Yanzu mah Sallama Nazo nai miki duk da gobe mah zan shigo mu Qarayin Sallama"
"Tho Allah ya Tsare, Ya kaiki lapia ya kuma dawo dake lapia"
Ameen Parveen tace tana Yar Murmushi..

Sun jima suna Hira Sannan Tai Mata Sallama ta Shiga Bangaren mai Martaba, Ji tai yayi baqi dan Haka tana Qarasawa ta Shiga ta gaidasu ta mi'ke zatabar falon, mai martaba ya kirana
"Dawo ai yanzu zasu tafi"
Cikin ladabi ta koma kan Carpet ta zauna sukai sallama da bakin suka wuce.
Ya kalleta da fara'a
"Y'a tah, Anzo min Sallama neh??"
Kanta na qasa Tace
"Eh Anma gobe kafin na tafi zan shigo ai"
"Tho Allah Ya tsare Ya kaiki Lapia"
Ameen Tace sannan Ta qara Dukar dakai
"Ranka ya dade naga Tsaraba na Gode Allah ya saka da Alheri ya Qara Girma"
Ameen Yace yana murmushi. Hira Ya jata dashi, tun Tana Jin kunya har ta sake sunata hira Abinsu. Ganin ta farajin Barci yasa tamai Sallama Ta koma Side dinsu. Kamar dazu, bata ganshi a falo bah ta wuce daki Ta Shiga Shirya kayanta. Kaya ta kwasa sosai kusan trolley uku, duk abinda take buqata ta dauka saida ta gama tsaf sannan ta kwanta. Barci neh ya qauracema idonta, ta matsu gari ya wayr taje taga ummanta...

Dakyar bacci barawo ya saceta cikeda zumudin zuwa gida. Da Asusuba ta tashi ta fada toilet, wanka tai ta dauro alwala ta fito. Tana idar da Sallah ta shiga kicin Ta shirya lafiyayan break ta jera a dinning Ta koma daki. Agogon Dakin ta duba taga Bakwai saura, a gurguje ta shirya cikin shadda Orange dinkin riga da Skirt. Takalmi tasa Baqi da gyale Ta dau Jakanta ta fito falo daidai nan taji Knocking a kofar Falon, izini ta bada a shigo Atika ce ta shigo tareda sallama. Zubewa tai nan kan carpet ta gaidata cikin Fara'a parveen ta amsa
"Ranki ya dade fulani ce tace nazo na duba ko kin gama shiri"
Gyada kai Parveen tai ta zauna kan Dinning
"Shiga dakina ki kwaso akwatuna na nan"
Tho tace ta mike dasauri ta Fito tai waje dasu.
A gurguje ta gama break din ta dau jakanta ta Nufi kofar fita, har tasa Qafa zata fita ta tsaya chak. A hankali ta juyo ta kalli falon ta sauke Murmushi ta fita dasauri..

Side din Fulani taje, sun gaisa a gurguje saboda lokaci ya tafi. A nan fulani take sanar da ita tare zasu tafi da atika, bah musu Parveen ta yarda. Tare suka shiga side din mai martaba da fulani, shima a gurgujen suka gaisa tareda yin sallama suka fito. Motan dazai kaisu Airport na haraban gidan yana jiransu, cikin yan rakiyan Airport harda Fulani. Suna qoqarin fita daga gidan kamar ance parveen ta kalli window, ta hango yarima tsaye cikin Jallabiya Brown hannayenshi saye cikin Aljihu yana bin motan da Kallo. Damuwa neh Qarara a fuskanshi tabe baki tai ta kauda kai. K'arfe takwas Saura kwata suka Qarasa Airport din, sallama sukai da Fulani da sauran yan rakiya. Sai a sannan Fulani tace
"Wai Yarima fah??"
Dan duqar dakai tai Ta daburce
"Emm..Emm..da..dama Baidan jin dadine"
Shiru Fulani tai tana kallanta. Ganin lokaci na Qurewa ta mata Sallama

Please Login or Register in order to submit comment