Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Farinciki neh ai"

Kofan dakin Aka taba Tai saurin janye jikinta daga nashi tareda Goge Hawayen Fuskanta, Ummace ta Shigo da sallama Tana dan Murmushi
"Kuyi Haquri Likita neh ya dawo. Koda Yake Tunda gaka ai Sai kai ka dubata"
Mik'ewa Yayi da Sauri
"Aa Umma, Yazo ya dubata"
Fita tai sai gasu sun Shigo tareda Likitan. Saida Suka Gaisa Sannan Likitan Ya soma Bayani
"Anmm.. Ranki ya Dad'e munyiyi Gwaje Gwaje Mun Gano tana Dauke da Cikin Sati Hudu"
Murmushi Umma ta saki
"Tho Alhamdulillah, Allah ya Raba Lapia"
Duk'ar dakai Parveen tai shiko gogan sai muzurai Yake kamar wanda yayi k'arya...

Umma ta fita daga Dakin Cikeda Farinciki, Hannu Yarima Yasa a aljihu ya ciro Bandir din Yan dari biya ya Mik'a mai
"Gashi bah yawa"
Washe baki likitan yayi ya mik'a hannu biyu ya amsa tareda Godiya. Cikin mintina kadan Labarin Cikin Parveen ya Karade masarautan Zaria da Gombe. Bah Qaramin Farinciki Sarki Khaleed yayi bah dajin Wannan Labarin, Shima Yayima Likita Alheri sosai..

Mai Martaba ya bada umarnin Parveen tabi mijinta, Dole Hakanan ta shirya sai Kuka take. Tsokana Sosai Parveen Tasha Wajan Deexa
"Oh Su Parveen ace ba'asan Miji gashi har an Qunso Ciki"
Duka Parveen ta D'aka mata tana Turo baki. Kwana Biyu Yarima Yayi Suka Kama hanyan Gombe da masu Rakiyanta Ciki har da Deeza..

Fulani da Mai martaba sunyi Farinciki sosai da Dawowanta, Mamaki tai sosai Ganin duk an Chanza Funitures din Gidan zuwa Wasu Kala Sababbi Masu Tsada. Murmushi take tanabin Gidan da Kallo
"Umm! Not bad"
Ranar da Tadawo.washe gari Bilal ya gabatar da kanshi Wajan Deeza, bata Tsaya Jan Ajiba ta Amsa mai dan Itama Yayi mata. A Ranar yan Rakiya Suka koma Cikeda Alheri daga mai Martaba da Fulani...

Soyaiyace Sabuwa Fil Yarima ke nunama Parveen, Sai yanzu ta yarda Dah Sunyi Wawuta. Fulani da Mai Martaba Na qoqari Wajan Kula da ita bama Kamar Fulani, Kula sosai Take Bata Na Musamman. Yarima dakanshi yake kaita school Ya Maidata Gida. A nan Yasmeen ke Fadamata Tasamu mijin aure kuma har an kusa. Murna tai mata sosai Tareda Fatan Alheri..

A kwana a Tashi bah Wuya Wajan Allah, Parveen Cikinta yakai Wata Tara. Tana Zaune a Falo tana Kallo Yarima Ya shigo da Sallama, Dagowa tai ta kalleshi tana Murmushi
"Uh Welcum King"
Dariya ya kyalkyale dashi
"Oh Queen yanzu bama Dan hug din nan"
Turo baki Tai ta kauda kai
"Wani Hug ka hadani da Wahala. Ai ina Haihuwa zan Gudu gidanmu Kai ka raineshi"
Zaro ido yayi ya Qarasa inda take zaune shima Ya Zauna
"Kinaso na Haukace knan koh Queen. I Cnt Lyv wit out uh kema kin Sani, I So Much Love Uh"
Hancinshi Ta Shafa tana Murnushi
"I Love uh Too My King"
Dariya Ya saki harda girgiza kai
"Kinsan maina Tuna??"
Kai ta Girgiza
"Yeeyee Fadanmu Nidake mana"
Itama dariya tai tana kallanshi
"Umm wani an Kwana a Magarqama"..

Murmushi Yayi tareda Hararanta
"Umm naji Bakomai Duk Cikin So neh. Yanzu Gashi Saida kika aureni"
Remote din Hannunta ta bugamai
"Ka Aureni dai"
Pillown kusada ita ta wurgamai Shima ya wurga mata na kusada Shi. Wasa Suka dinga Yi Cikeda Nishadi..

A Daren Ranan ta tashi da nak'uda, dah Kamar bazata fadamai bah. Jin Ciwon na Qaruwa Yasa Ta tasheshi ta Mik'e a Rude
"Ya akai Queen!"
Sunan Allah kawai take Kira tana nunamai Bayanta da maranta
Sungumanta yayi dan Dama Yana Expecting Babyn Gobe ko Jibi. Saida Ya sakata a Mota Sannan Yama Fulani Waya ya sanar da Ita, a rude ta fito ta shiga motan Sukai Asibiti..

Da Taimakon Allah da Taimakon Wasu Likitoci da Yarima Ta haifo Yarta kyakyawa mai kamada Yarima Sak. Cikin mintina kadan Aka Gyarata Itada Baby, Kana Kallan Yarima Zakasan Yana cikin Farinciki Sosai dan Bakinshi Yak'i Rufuwa...

Tho a Nan zance Allah Ya raya baby..

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤 👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page1⃣2⃣6⃣ to 1⃣3⃣0⃣

Cikin Mintina Kadan aka gyarata itada baby, Kana Kallan Yariam Zakasan Yana Cikin Farinciki Sosai dan Bakinshi Yak'i Rufuwa..
Sarki Kabeer Bah Karamin Farinciki Yayiba dajin Labarin Haihuwan Parveen.
Atamfah Super Yasa aka fito dasu Masu Yawa anata Rabama Bayi da Ma'aikatan Gidan Harma da Talakawan Garin. Kwananta daya aka Sallamesu Suka Dawo Gida, Barka Aketa zuwa don taya Masarautar Gombe Murnar Samun K'aruwa da Akai. Ciki Har dasu Yasmeen wanda Itama take dauke da Ciki da Deexa Itama An kusa bikinsu Da Bilal..

Ranar Suna Yarinya Taci Sunan Fulani "Aisha"
anci ansha Anyi Nak, kyaututuka kala kala Aka Raba Ranar Sunan, Yarima ba Karamin Bari da kudi yayi bah. Duk wanda yazo Sunan Ya tafi Cikin Farinciki da kyautar da Aka bashi..

Saida komai Ya natsa Suna Zaune Itada Yarima a Dakinshi Yana dauke da Baby Wacce ake kiranta da ummeeta. Ya kalli Parveen da Narkakun idonshi
"Yarinyan nan dawa take kama neh??"
Hararanshi tai
"Habadai Kalleta fah da Nakaken Hanci kai kasan Dakai Kake Kama"
Ajeta yayi Gefe Ya janyota Ya Matseta, Kara ta Saki Tana Turo baki
"Pls ka bari da zafi fah"
Janyota Yayi Sosai yana Kallan Kwayan Idonta
"I Miss uh Fah Queen, kisan Yanda Zakiyi Dani"
Dukanshi tayi a Kirji tana Shagwaba
"Kasan Dai Bazan iyama komai bah Yanzu"
Bakinshi Ya tura cikin nata Yana Kallan kwayan idonta...

*Bayan Shekara hudu*

Parveen na Hango Cikin Kayan NYSC Tana Kara Kallan Kanta a Madubi, Murmushi Ta saki
"Oh Waya Ganni Yau A Kayan NYSC"
Fardeen neh Ya shigo dakin Yana Murmushi, Rungumeta yayi ta baya
"Uh Look Cool Queen"
Murmushi Tai tana Kallan Mirrown
"Yaushe Zamu Fara zuwa Camp din?"
Suman Kanshi ta shafa
"Ran Monday, Ina Umeeta??"
Dan Sakinta Yayi Yaja da Baya
"Nakaita Wajan Fulani dan Banaso Tau ta takura min a Matse Nake"
Kayan Jikinta ta soma Cirewa Don Chanza Wani
"Lallai bazan Yarda bah"
Rungumota yayi Suka fada kan Gadon
"Wallahi baki isa bah, Yau I will make sure Nasa Twins a mahaifan nan"
Bai jira mai zatace bah Ya soma shafata...

A Nan Zance Allah Yabaku Zaman Lapia mai dorewa...

ALHAMDULILLAH

A Nan na kawo karshen Littafina mai Suna A Wani Masarauta...Sai kunjini a Sabon Littafina mai Suna *LABEEB*
Nagode....

*SADAUKARWA*
Na Sadaukar da Wannan Littafi ga yayana Aminu da Yayata Sadiya da Zainab. Allah ya jikansu Ya musu Rahama Ameen...

*KYAUTARWA GA*
Mahaifiyata Haj. Aisha (Hajiya) Allah yaja Kwana..

*BAZAN MANTA DAKU BAH*

Umma yahaya Musa
Ummyn Yusra
Faty Azland
Ahmad Abduolazeez Jumare
Khaleed Abduolazeez Jumare
Al'ameen Nura Abduolkadeer
Raliya Mukhtar
Abduolkadeer Nura Abduolkadeer
Hadeeza Jumare
Dadai Sauransu...

*GAISUWA NA MUSAMMAN*
Gareku Perfect Writer's Forum Member's Allah Ya barmu Tare....Gareki Raliyah Mukhtar Amaryan March..Allah baku Zaman Lapia Ya baku zuri'a na gari Ameen..

*JINJINA GA*
Online Hausa Writers
Perfect Writers Forum
Talented Writer's Group
Hausa Novels
House of Novels
Ummu Farheen Novels
Aisha Gana's Novels
Dandalin Autar Hajiya 1 & 2
Mmn teemah novels
Pharty B~B Novels
Sisin mama fans
Musan Juna O.H.W
BeelyBadaru Novels
Aunty Mamie's Novels
Tafeesu Novels
Jameelah K/mashi Novels
Feedoh Online Novels
Dandalin Queen Meemi
Dadai Sauransu...
Ina Godiya Sosai Allah Yabar Kauna..

Taku Har Kullum

*Ummy Abduol✍🏻*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment