Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aikomin da takardana Gidanmu"
Ranshi ne Ya soma Baci
"Idan bah Haka bah kuma fah"
Itama ta hade rai
"Zan kaika Kotu"
Bah Qaramin Dariya magananta Ya bashi bah, Ya dade Yana Dariya. Saida Ya tsagaita Sannan Yace
"Woaw! Anma Fah kin burgeni, niko inaso ki kaini Kotu"
Dogon Tsaki taja ta Kashe kiran.
Bin Wayan yayi da Mamaki, Murmushi ya saki tareda rungume Wayar a Qirjinshi a Haka barci yadaukeshi...

Washe Gari da Sassafe Ya Shirya Cikin Kaya na Alfarma Ya nufi Side din Fulani, Saida Suka gaisa Sannan Take Sanar dashi Tare Zasu Tafi da Bilal, Bah Haka Yaso bah hakanan Ya Hakura Ya amsa, Driver Ya kaisu Airport Suka Wuce.
Wuraren Sha Daya Suka Isa Garin Zariya, Taxi Bilal Ya tare Musu Yarima Sai Tsaki Yake yana Yatsine Fuska, Dariya Sosai Bilal Yake Yana Kallanshi. Dole mu Shiga Taxi dan Yau bamuda Galihu, Yarima dai baice mai komai bah ya Shiga motan Yanata Yatsine Fuska yanabin Motar da Kallo. Drop suka dauka har Kofar Gidan Sarki, Kai Tsaye Yarima Yama Umma Waya Tasa Aka Shigo dasu.

Guest Palour aka Kaisu Aka Shiga Hidima Dasu, Duk abinda ake Parveen batasani bah Tana Dakinta Kwance Tayi Shiru ta Lulla Cikin Tunani. Ni kaina Ummy Abduol bansan Tunaninda Take bah. Kasa cin Komai Yarima Yayi tunanin Yanda zasu Kwashe Shida Parveen da Kuma iyayenta Yake, Bilal ko zagewa Yayi Yaci Yasha Yayi Nak Har Abin Yaba Yarima Mamaki. Ya Hade Rai Yana Kallanshi
"Bilal Kaifa Dan Iska Neh, Yakamata Ace Kamin Tayi anma Ka zauna Kanatacin Abinci Gidan Mutane kaida Kazo Sulhu."
Dariyan Mugunta Bilal yayi
"Ah Tho maiyafi Raina, Ai banine Mai Laifi bah. Sulhu ne kawai ya Kawoni Kuma Saima nagadama Zansa Baki"
Gallamai Harara Yarima Yayi daidai nan Mai Martaba Ya Shigo Falon da Sallama Yareda Dogaranshi..

Dasauri Yarima Da Bilal suka mik'e Cikin Girmamawa. Saida Ya zauna Sannan Yama Dogaranshi alama Akan Su Bar Wajan, Suna Fita Yamasu alama akan Su Zauna.
Bilal neh Ya soma Gaida mai martaba Ya amsa Fuska a Sake, Sannan Yarima Ya Gaidashi.
Shirune Ya Ratsa Falon Har na Kusan Minti Biyu, Mai Martaba Ya Kalli Yarima Yana Cewa
"Ina Fata Mahaifinka Ya maka Bayanin Dalilin Zuwanka Koh??"
Gyada Kai Yayi kanshi na Kasa
Girgiza Kai Mai Martaba Yayi yana Cigaba da Kallanshi
"Inaso naji daga Bakinka menene Tsakaninka da Parveen"
Shiru Yarima Yayi nadan Seconi Sannan Ya dago Yana Kallanshi
"Bah Abinda ke Tsakanina Da ita Ranka Ya dade"

Da Mamaki Mai Martaba Ya Kalleshi
"Tace Bazata koma bah, Kuma Taqi Fadamin Dalili Shine Nasa a Kiraka ka fadamin Meya Hadaku?? Laifi ta maka ko kaine kai mata laifi"
Gyara Zama Yarima Yayi Har Yanzu kanshi na Kasa
"Bah Abinda Tai min Haka nima bah Abinda nai Mata, Bansan meyasa Tace Bazata koma bah"
Maganan Yarima bah Qaramin Daurema Mai martaba Kai Yayi bah. Iskan Dake Bakinshi Ya Furzar Ya Dau Wayanshi Ya soma Neman Layin Umma, Ta dauka Tareda Sallama. Amsawa Yayi Sannan Yace
"Kicema Parveen Ta sameni a Falon Baqi"
Bai jira mai Umman zatace Bah Ya Kashe Kiran. Shiru ne Ya Ratsa Falon na Wayansu Mintuna. Chan Saiga Parveen ta Shigo Falon Da Sallama, Binta da Kallo Yarima Yayi Har Ta nemu Guri ta zauna. Dagowan da zatayi Suka Hada Ido Gabanta neh ya Fadi Dam!

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page 1⃣0⃣1⃣ to 1⃣0⃣5⃣

Chan Saiga Parveen ta Shigo Falon da Sallama, Binta da Kallo Yarima Yayi har ta nemi Guri ta zauna. Dagowan da zatayi suka hada ido gabanta neh ya Fadi Dam!
Mai Martaba ya Kalleta Sannan Yace
"Inaso Yau ki Fadamin Dalilinki Naqin Komawa Gidan Mijinki, a gaban Mijinki"
Sunkuyar Dakai Tayi tana wasa da Zoben Hannunta, Shirun da Mai martaba yajine Yasa ya daure fuska yana kallanta, ke nake saurare fah.
Dakewa tayi duk da Tsoro da Fargaban Dake Zuciyarta tadan Kalli Yarima Wanda Shima ita yake Kallo Tace
"Bah Komai Ranka ya dade, Ni...N..Nikawai Bana sanshi neh"
Juyowa Mai Martaba Yayi da Mamaki Yana Kallanta, Shima Yarima Ido ya Zaro yana Kallanta, Magananta bah Qaramin Mamaki ya Bashi bah. Ji yake kamar Ya saketa Anma bazai iya bah, sai Yanzu ya yarda Yana Santa.

Mai Martaba Ya Daka mata Tsawa rai bace
"Parveen! A gabana kike irin wannan Maganan??, Lallai Na Yarda kin Chanza Parveen. Kin sauka daga Tarbiyan da Nida mahaifiyarki Muka baki"
Fashewa da Kuka tai ta mik'e ta Dawo kusadashi ta zauna Kanta a Qasa tana cigaba da kuka
"Dan Allah Abba kai Haquri, Abinda yake raina Nafada maka"
Shiru Mai Martaba Yayi tareda Kauda kai

Hankalin Yarima Tashe Ya kalli Mai Martaba
"Dan Allah Ranka ya dade Kai Haquri, inaso mu kebe da Ita muyi Magana"
Baice Komai Bah Ya Mik'e Yabar Falon Fuuu
Juyawa Yayi ya Kalli Bilal Dake ta Muzurai Yace
"Bilal bamu Guri"
Kai Ya Gyada Ya mik'e Yabar Falon. Yana Fita Yarima Ya Mik'e ya xauna a Qasa kusada ita Yana Kallanta..

Kuka Take Sosai Kanta a Kasa, Dakyar Ya iya Cewa
"Pls Stop Crying Banasan Jin kukanki"
Qara sautin kukan Tai har yanzu kanta a qasa
Ganin taqi daina kukan Yasa Ya Rike Hannuwanta duka biyu yana Kallanta Fuskanshi Cikeda Damuwa. Saurin janye Hannunta tayi ta dago tana Kallanshi Hawaye na Cigaba Da zuba a idonta
"Karka qara Tabani Nafadama. Bazan koma gidanka bah gwara kai Gagawan Sakina"
Runtse ido Yayi Zuciyarshi na Suya, Bah abnda ya tsana Kamar Kalmar Saki da take Furtawa. Dakyar Ya Iya dago Jajayen Idanunwanshi Yana Kallanta Murya a Sanyaye
"Bazan Iya Sakinki bah Queen! Bcoz I so much love uh, Bazan Iya Rayuwa bake bah Pls karki Barni"
Dagowa tai Da Mamaki Tana Kallanshi
Gyada Mata kai Yayi tana Cigaba da Kallanta
"I mean What I said"
Tsaki Tai ta Mik'e Zata bar Wajan, Ya Rikota dasauri tafara Kokarin kwacewa. Janyota Yayi ta Fada Jikinshi ya matseta Gam a Jikinshi, Tureshi take qoqarin yi anma ta kasa..

A Hankali Ya tura Bakinshi Cikin Nata ya Shiga Kissing dinta Da zafi zafi, Kasa Hanashi Tai dan itama Tana cikin Kewarshi sosai. Sun Dade a Haka Dakyar Ta iya Turashi Ta Mik'e Zata bar Wajan, Mik'ewa Shima Yayi Ya Kamo Hannunta Ya juyoda ita Suna Fuskantan Juna.
"Karki min Haka Queen, Kar kice Bazaki Koma bah. My Life is Nothing Without Uh"
Tsaki Tai Ta Fusze Hannunta Tabar Falon..

Kan Kujeran Dake Kusadash Ya Fada tareda Tafe kanshi, Damuwane Sosai a Ranshi Mafita Ya Shiga Nema anma Ya kasa. Wayanshi neh Ya soma Ringing Dakyar ya Dauko daga Aljihunshi ya kara a kunne, daga Chan bangaren Akai Sallama. Ya Amsa Murya Kasa kasa
"Yarima Najika Shiru neh Kun kai anma baka Kirani bah. Yaya Komai dai ya tafi yanda akeso koh"
Jim Yayi nadan Mintuna Sannan Yace
"Ina nan Dawowa"
Bai jira Mai zatace bah Ya kashe Kiran.
Falon Ya fita Ya nufi Side din Umma, Xaune Ya sameta a Falo Tana Kallo. Ya rusunna ya gaidata, Amsawa Tai Fuska a Sake Tana Kallanshi
"Umma Bansan Menai mah Parveen bah, Narasa Dalilin Qin amincewanta ta koma. Yanzu ma Cemin Tai Na bata Takardan ta"
Sallati Umma Tai Tana Kallanshi da Mamak
"Yanzu Parveen din ce Tace Ka saketa??"
Kai ya Gyada kanshi a Kasa..

Shiru Umma Tai Dan Magananan Bah Qaramin Mamaki Ya bata Bah, Kallanshi Tai Cikeda Tausayawa
"Kai Haquri Fardeen! Insha Allahu Komai zai daidaita, Maganan Saki ka Barshi kawai. Alamarin Parveen naban Tsoro, Anya Bah Aljanu akanta"
Dagowa Yayi yadan Kalleta Sannan Yace
"Bah Komai a Kanta Umma, Tacene Bata Sona Nikuma Umma Wallahi Ina Santa"
Ganin Hawaye na Neman Zubowa daga Idonshi yasa ya Duqar Dakai Kasa...

Kai Haquri Yarima Komai Zai Wuce Insha Allahu. Kai Ya Gyada Batareda Yace Komai Bah...
Wuraren Karfe Biyu Guest Falo neh Yayi Tsit Bah abinda Kakeji Sai Karan Fanka Da Sanyin Ac dake Ratsa Falon, Mai Martaba Nagani Zaune Ya Hade Rai sosai Kamar bai Taba Dariya bah, Daga Gefenshi Umma Ce zaune Itama Ranta Bace. Parveen Na qasa Kan Carpet kusada Kafan Umma, Yarima Zaune Kan Kujera Nesa Dasu Haka Bilal dake Gefe.
Yarima Ya nisa Yace
"Ranka Ya Dade Kai Haquri, Babu Komai ni Yanzu zan Koma Gombe Saboda Akwai Ayuka dana Baro a Chan Anma Insha Allahu Zan Dawo"
Dan Sakin Fuska Mai Martaba Yayi Yace
"Shiknan Allah Ya kiyaye Hanya Ya Bada Sa'a"
Ameen Yarima Yace Ya Mik'e Yama Umma Sallama Shida bilal Suka Fita..

Binshi da Kallo Parveen tai, Sam Bataji dadin ganin Halinda Yarima Ya Shiga bah. Driver akasa Ya kaisu Airport, Har Suka Shiga Jirgi Bah Wanda Yacema Wani Uffan Cikinsu a Haka Har Suka Iso Garin Gombe...

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤 👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page1⃣0⃣6⃣ to 1⃣1⃣0⃣

Driver akasa ya kaisu Airport, Har Suka Shiga Jirgin Bah wanda Yacema Wani Uffan Cikinsu a Haka har Suka iso Garin Gombe. Already dama Bilal Yama Driver waya yaxo ya daukesu, Suna Sauka Suka Shiga Mota zuwa Gida.

Suna Isa Suka Samu Fulani da Maimartaba a Garden Suna Jiransu, Zama Sukai kan Carpet Tareda Gaidasu. Duka Suka amsa Suna Kallansu da Yar Fara'a, Kasa Cewa Komai Yarima Yayi. Bilal neh Ya Labartama maimartaba da Fulani duk Yanda Akai, Hankalin Fulani ya Tashi Sosai ta Kalli Yarima da kanshi na Kasa Tace
"Kai Haquri Yarima, Anma Karka Sake Ka Saketa Kaji"
Kai Kawai ya gyada dan bazai iya magana bah.
Mai martaba Koh Baice Komai Bah Har suka Gama, Saida Yaji Sunyi Shiru Sannan Ya kallesu Yace
"Ku Tashi Kuje ku Huta"
Mik'ewa Sukai Suka Bar Garden din Kamar Wayyanda Kwai ya fashewa a Ciki..

Fulani Ta kalli Mai Martaba tana cewa
"Ranka Ya dade Bakace Komai bah"
Juyowa yayi ya Kalleta Tareda Qirqiro murmushi
"Me Kikeso Nace Aisha?"
Fulani Ta matso kusadashi ta zauna Tana Kallanshi
"Dan Allah Ranka Ya dade kasa baki akan Maganan nan, Ni nasan Akwai wani Abu. Kuma bana Tunani Daga bangaren Yarima neh"
Kallanta yayi da mamaki
"Lallai Aisha, Lefi tudu ka tak'e naka ka Hango na Wani, kin manta Halin Danki"

Sunkuyar dakai Fulani Tai
"Bah Haka baneh Ranka Ya dade, Ai Hakuri Badan Halinshi Bah"
Shiru Mai Martaba Yayi nadan Mintuna Sannan Yace
"Shiknan Ki Shirya Jibi Zamuje da Kanmu Muji"
Dagowa tai da Fara'a Tana Cewa
"Allah Ya kara Girma"
Dariya Yayi yana Kallanta
"Har kin Tunanin Lokacin da Nake ango kina Amarya"
Dariya Sosai Fulani Tai suka cigaba da hira Cikeda nishadi..

A Zaria kuwa Su Yarima na fita mai martaba ya kalli Parveen Rai Bace
"Parveen!"
Ta dago jajayen Idanunta tana kallanshi
"Kin Batamin Rai hankalinki ya kwanta, Anma inaso ki sani. Kiyi gaggawan cire Wannan Kudurin a ranki na qin komawa Gidan mijinki, Sannan Nabaki Nan da Sati daya ki gama duk qunbiya qunbiyan ki saboda kinaso ko bakiso sai kinkoma gidan mijinki"
Fashewa da kuka tai tana Kallan Umma hawaye Chabe Chabe a idonta
"Dan Allah Umma ki Tayani bah Abba Haquri, Kada Yayi fushi dani. Dan Allah yayi haquri kar ya maidani gadan nan"
Kan Umma tai magana Mai martaba Ya daka Mata Tsawa
"Tashi kibar nan"
Mik'ewa tai a Tsorace Tabar Falon Tana Cigaba da kuka..

*Bayan Sati Daya*

Abubuwa Sun Taru sunma Yarima Yawa, Ga Fushi da Mahaifinshi Keyi dashi. Ga Rashin Parveen kusa dashi, Sai Yanzu Ya tabbatar da Yanasan Parveen. Har mamakin Kanshi Yake Yanda akai San Parveen Ya shiga Zuciyarshi Lokaci Guda, Soda Yawa yakan Zauna Ya lula cikin Tunani. Yakan Saki Murmushi Musamman Idan ya tuna Fadansu Da Queen dinshi dadai Sauran Moments Da Sukai Tare...
Yauma Kamar Kullum Yana Side din Fulani Zaune Yayi Crossing Kafa Yana jujuya Keyn Motanshi Dake Hannunshi. Kallo daya zakamai Kasan Yana Cikin Damuwa, Fulani ce ta Shigo Falon da Sallama takai Kusan Minti Biyar a Tsaye Tana Kallanshi Sannan Ta nemi Guri ta zauna. Tabashi tai tareda Kiran Sunanshi
"Fardeen!"
Zabura Yayi yana Kallanta da Mamaki
"Fulani Yaushe Kikazo"
Cikeda Tausayawa Take Kallanshi
"Haba Yarima Sai kace bah Namiji bah, Ka daina sa kanka Cikin damuwa evrything wil be alright kaji"
Dan Kallanta Yayi ya shagwabe Fuska
"Fulani I Miss her, kona Kirata bata daukamin Waya. Saidai taimin Text wai na Saketa, I don't knw wht to du. I cnt divorce her Coz I so much luv her"
Idanunshi Suka Ciko da Kwalla Yana Cigaba da Kallan Fulani.

Ajiyan Zuciya Fulani Tai ta Dafashi tareda Sassauta Murya
"Dnt Uh Worry kaji, Komai zai dawo daidai. Bilal ya Fadamin Bakacin Abinci, Why Yarima? Jibi Yanda ka Rame cikin kwana Kadan"
Lumshe ido Yayi baice Mata komai bah.
Mik'ewa Tai Ta Shiga Kicin Ta zubomai Abinci da Kanta ta Ajemai Tareda Tirsasashi Yaci, Qin Ci Yayi Yana Yatsine Fuska. Cikeda Damuwan Halin da Dan nata yake Ciki Tadau abincin Ta diba A spoon takai mai Baki, Kauda kai yayi tareda Girgiza kai
"Haba Yarima kaci dan Allah koh Hankalina Zai Kwanta"
Jin Yanda Tai Maganan a Raunane Yasa ya Juyo ya bude baki Tasamai Abincin. Haka ta Dinga bashi Har Ya koshi...

Kwanaki Sun ja Yau Parveen Satinta Uku a Gida, Sam Maimartaba Ya fita daga Harkanta hakama Umma. Duk tabi Ta Rame Batada aiki sai Kuka, Ganin Halinda take Ciki Yasa Umma Ta sauko akan Fushin da takeyi da Ita. Dakyar Take Lallabata Takecin Abinci Tana Lallashinta..
Duk Masarautun Biyu Bah Kwanciyan Hankali Musamman Masarautan Gombe, Tun Maimartaba Na Fushi har ya Sauko Ganin Halinda dan Nashi Guda daya Yake Ciki. Ranar Wata Sati da Safe Sarki Kabeer da Fulani Tareda Yan Rakiyarsu Suka Kai Xiyara Masarautar Zaria. Sarki Khaleed Yaji Dadi Sosai da Ganinsu. Hidima Sosai Aka Shiga Yi Dasu Saida Aka Natsa Sannan Sarki Kabeer Ya fada abnda ke Tafe Dasu. Tsaki Sarki Khaleed Yayi Yana Cewa
"Kyalle Yarinyan nan, Tunda Tazama abinda ta zama. Badai Saki bah Zan kira Fardeen din Ya Saketa Inyaso daganan Saita Nemi Wasu Iyayen"
Dasauri Sarki Kabeer Ya Katseshi Yana cewa
"Ba'ayi Haka bah, ya Zakace Ta nemi Wasu Iyayen??, Ni Nasan Akwai wani abu Tsakaninsu Badai Taso ta fadi neh Kar aga Laifinshi"
Girgixa Kai Sarki Khaleed Yayi yana Cewa
"Hmm Bakasan Parveen baneh, Itafa abinda zuciyarta takeso Shine Kawai, Na kowa Banza Neh"

Saida Sarki Kabeer Ya nisa Sannan Yace
"Nace Dai Aisha Tasameta Suyi magana na Fahimta dan Naga Bata boyemata komai, Kaga daganan Zamu Samu Mafita"
Dan Murmushin Yak'e Sarki Khaleed Yayi
"Tho Allah Yasa"
Ameen" cewar Sarki Kabeer. Hiransu Suka Cigaba Na Yaushe Rabo cikeda Farinciki...

Fulani Zaune Itada Umma Suna Hira Akan Abinda ke Faruwa, a Nan Fulani Take Sanar da Umma Halinda Yarima Yake Ciki. Saida Suka Natsa Sannan Fulani Ta shiga dakin Parveen..
Kwance Ta Sameta tayi Ruf da Ciki Anma Idaonta biyu, Mamakine Kwance kan Fuskan Fulani Ganin Yanda Parveen Ta Rame Kamar bah Itaba. Gyaran Murya Tayi Tareda Kiran Sunanta, Jin Muryan Yasa ta Mik'e Dasauri ganin Fulani ce Yasa ta Rungumeta tana Yar Fara'a
Fulani Ta janyeta daga jikinta tana Kallanta
"Parveen Haka Kika koma??"
Sunkuyar dakai Parveen tai idonta cike da Kwalla. Kan Gadon Suka Zauna Fulani Tana cigaba da Kallant
"Meyasa Zakiyi Haka Parveen?? Meh mukai Miki"
Fashewa da Kuka Tai tana Girgiza kai Dakyar ta iya cewa
"Bakumin Komai bah Fulani, Dan Allah ki tayani bah Abba haquri ya daina Fushi dani"
Ajiyan Zuciya Fulani Ta Saki tareda Kauda Kai
"A Iya zamana dake Parveen Nasanki Mace mai Hankali da tarbiya ga Ladabi da saurin Yafiya, Mace mai Saukin Kai. Koda Laifi Mukai Miki ai Ya Kyautu ki Yafemana Ki Kuma Fada Laifinda Akai Miki domin nan gaba A Gyara anma bakiyi haka bah."
Mik'ewa Parveen tai ta dawo inda Fulani Take Kallo Ta tsugunna Tace
"Dan Allah Fulani Kiyi Haquri ni Bakumin Komai bah"
Kallanta Fulanin tayi Fuskanta dauke da Damuwa
"Nayi Mamaki Sosai Kuma ban Taba Tsamanin Jin Kalmar qin Yarima Daga Bakinki Bah. Meyasa Parveen Bakyason Jinina?? Meyasa Bakyason Yarima. Qin Yarima da kikace Kinayi Kamar Qina Knan Fah"
Fashewa Da Kuka Parveen Tai Tasa Hannayenta biyu Ta rufe Fuskanta tana Kuka sosai.
"Parveen Yarima Na Sanki So na Haqiqa, So na Tsakanida Allah. Ya Shiga Mawuyacin Hali Rashinki, Bayacin Abinci Baya Zuwa aiki kullum Yana Gida Yana Tunaninki. Yanzu haka Da kika ganni Hankalina na Wajanshi Saboda mun baroshi baida Lapia an kira Likita Ya tabbatar Mana Ya Kamuda Cutar Hawan Jini sannan Zuciyarshi na Bugawa da Sauri"
Gaban Parveen Ya Fadi Ta zaro Ido Tana Kallan Fulanin
"Dan Allah Fulani da Gaske??"

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤 👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

Page1⃣1⃣6⃣ to 1⃣2⃣0⃣

D'akamai Dundu tayi a baya ya saki Kara
"Ash Fulani Zaki Qarasani"
Dariya sukai duka Cikeda Farinciki...
Kwanan Yarima Biyu aka Sallameshi Ya dawo gida. Mamaki Yake Sosai wai Parveen neh Ta kirashi a Waya. Wuraren La'asar Yana Zaune Shida Bilal a Falo Suna Hira jefi jefi, kallo daya zakamai Kasan ya Rame duk ya fad'a kamar bashi bah. Wayan Bilal aka kirah ya Mik'e Tareda Kallan yarima
"Ina Zuwa"
Gyada kai Kawai Yayi Baice komai bah. Wayanshi ya zaro a aljihu Ya qara duba Cal din Parveen datamai Sanda Yake asibiti, Murmushi ya saki ya Danna numbern ya Fara kira. Dai dai Parveen ta fito daga Toilet Yau jinta take Wani iri ga tashin Zuciya datake Fama dashi Yanzu ma Tashiga Toilet din ne ko Zatai aman Batai bah..

Wayanta dake kan Gado taji yana Ringing ta Karasa kusada wayan Ganin "Far" kamar yanda Tasa yasa tai Murmushi ta dauka da Sallama
Ajiyan zuciya Yarima ya saki tareda Lumshe ido, Amsa Sallaman Yayi cikin Muryanshi mai Sanyi
Murya Qasa Qasa Tace
"Ya Jiki ance bakada Lapia"
Dan Jim Yayi Sannan Yace
"Naji Sauqi Queen Alhamdulillah"
Turo baki tai Cikeda Shagwaba Wanda Ita kanta batasan Tayi bah
"Nidai Ka daina cemin Queen, ka Kirani da Parveen kawai"
Dan Dariya yayi qasa qasa
"I Love Uh Queen!"
Murmushi tai tareda Kashe kiran..

Bin Wayan da Kallo Yayi yana Murnushi
"He so Much miss his Queen, Anya zai iya Jiranta Har 2Weeks kuwa"
Bilal neh Ya shigo da Sallama Falon, Yarima ya kalleshi
"Kaidai Kullum Cikin waya ka daure kai aure mallan"
Dariya Sosai Bilal yayi
"Ai kai kasani banida budurwa"
Hararanshi Yayi yana cewa
"Kiranka da akeyi kana tashi Fah"
Murmushi Ya saki Yana Shafa Sajen Fuskanshi
"Abokanan Business dina neh"
Kafada Yarima ya daga Sannan Yace
"Anma kasan meh??"
Girgiza kai Bilal yayi yana cigaba da kallanshi..

"Akwai Wata Yarinaya Hadiza frnd din Parveen ce, Kaje mana"
Gyara zama Bilal yayi
"Koh itace Wacce tazo kwanaki?"
Kai Yarima Ya gyada
Mik'ewa Bilal yayi ya dawo inda Yarima yake zaune Yana Kallanshi
"Oh Boi! Yes Yarinyan fah Ta hadu, Tho Ya za'ayi??"
Hararanshi Yarima keyi yana tabe baki
"Yah kuwa za'ayi, Kaje ka kama Qafa wajan qawarta"
Mik'ewa Yariman Yayi Sannan Ya kalleshi
"Anma fah idan Wani bai Rigaka bah"
Bai jira mai Zaice bah Yabar Falon..
Murmushi Bilal ya saki Yana Tuna sanda Ya ganta itada Parveen a haraban Gidan..
"Gaskiya Yarinyan Ta hadu" cewar Bilal
Shima ya mik'e Yayi hanyar kofan Falon yana Cewa
"Tho Ya za'ayi neh ko numbern Queen din taka ma banda"...

Satin Parveen Daya saura mata Sati daya ta koma Gidanta, Kullum Yarima na kiranta Tun bata Sakin jiki har ta Saki jiki Suna hira sosai. Yakan Kirata Sau biyar zuwa shidda a Rana. Tanajin dadin Hira dashi Sosai, Sai yanzu ta fahimci Waye Yarima. Mutum ne mai Saurin sabo da kuma Raha, Mai Girmama Mutane dadai Sauransu..

Yau Tana Kwance da Safe cikin bargo sai Rawar Sanyi take, Umma ta shigo dakin da Sallama dan tun jiya da Rana bata Kara Ganinta bah, Dasauri ta karasa bakin gadon Tana kallanta hankali tashi
"Parveen meke damunki?"
Kasa magana tai Sai Rawar sanyi datake yi. Dasauri Umma Ta fita daga dakin Wayanta ta dauka ta kira Family doctor a Rude, Cikin mintina kadan Ya qaraso Gidan Shima a Rude saboda Yanda Ta kirashi. Dakin Ta kaishi Yanda Ta barta haka ta dawo ta sameta, Qarasawa likitan yayi ya soma dubata, dagota Umma tai ganin Dan Karamin Shimi neh a ajikinta yasa Likitan ya kauda kai Gefe
"Ranki Ya dad'e ki Shiryata tai Wanka zatafi jin dadi sai muyi magana"
Tho Umma tace ya mik'e Yabar Dakin. Da Taimakon Umma Tai Wanka Ta shirya cikin Bakin Dogon riga, Kafin ta fito har an gyara dakin. Kan Gadon ta kwanta tareda Runtse ido..

Kiran Likitan Umma ta karayi ya shigo da Sallama, Dubata Ya shiga yi tareda Yi mata tambayoyi tana ansawa. Saida Ya Gama sannan ya Dau Syringe ya dau jininta Yacema Umma zaije ya dawo, Tho Umma tace ya musu Sallama ya Fita..

Umma ta kalli Parveen Tana Mata Sannu
"Mai Za'a kawo miki Baki Karya bah"
Turo baki Tai tana Yatsine Fuska
"Ni banacin Komai Umma, Duk abinda naci Sai nayi amai"
Da mamaki Umma ta kalleta har tabude baki zatai magana sai kuma tai Shiru.
Mai martaba neh ya shigo dakin a Rude
"Ya jikin nata"
Umma ta tareshi tana Cewa
"Dasauri Yanzu likita ya dubata yace bari yaje ya dawo"
Duk'ar dakai Parveen tai
"Ina Kwana Abba"
Lapia lau Parveen ya jiki?"
Dasauri Tace
Bai kuma cewa komai bah Ya Fita Umma tabi bayanshi.
Dasauri ta mik'e duk da tana ganin Jiri Wayanta ta dauka ta Kunna dan Tasan Yarima nata nemanta..

Tana budewa taga Sakonninshi Na Tambayan Lapia, bata gama dubawa kiranshi ya shigo. Dasauri ta dauka tareda karawa a kunne
"Haba Queen! Meyasa zakimin haka kinsan yanda hankalina ya tashi kuwa?? Ina kika shiga"
Runtse ido tai ta bude
"Am Sorry Banida Lapia neh Sai danzu na ku.."
Saurin Katseta yayi a rude
"Queen meke damunki?? Whts wrong Wit uh??"
Jin Ya damu yasa Ta Narkar da Murya Cikeda Shagwaba
"Bafah Wani abu neh, Zazzabi ne namaji sauqi"
Baice mata komai bah Ya kashe Kiran. Bin Wayan tai da Kallo da Mamaki, meyasa tho ya kashe??
Komawa tai ta kwanta nan da nan barci mai nauyi ya dauketa dan dama batasamu barcin kirki bah da Daddare...
Bata dade da Fara barcin bah Umma ta shigo dakin dauke da Abinci...

Tashinta ta shiga yi ta bude ido dakyar umma Tace
"Parveen bakifa ci komai bah, tashi kici"
Turo baki tai Ta juya Ta rufe ido. Umma Ta hade rai
"Dake fah nake Parveen"
Mik'ewa tai ta zauna tana turi baki, Dan Allah Umma ki Tafi da Abincin ni bazanci bah Amai zai sani
Dakyar Umma ta Lallabata Taci kadan, tana gama Ci Ta amayar Dashi duka. Mamaki Sosai Rashin Lapian Parveen ke bata, Anya bah Abinda take Zargi baneh... Barcin Ta koma ta dade tana barcin kamar a Mafarki Taji ana Shafa Gashin kanta
"Queen! Queen!!"
Bude ido tai a hankali ga mamakinta Yarima ta gani zaune Yana mata Murmushin nan nashi mai Qaramai kyau.

Mik'ewa zaune tai da Mamaki Tareda Zaro ido, Kallanshi Ta Tsaya Yi Harda Mutsutsuke Ido. Dariya abin Ya bashi Yadan Dara kadan Yana cigaba da Kallanta
"Bah Mafarki kike bah, nine Fardeen ne. Tabani kiji"
Hannu takai ta shafi Gefen fuskanshi. Damamaki ta kalleshi
"What Are you doing here??"
Dan Hade Rai Yayi
"Bakiji dadin Zuwana bah knan, ai dama kin Fada bakya sona tuntuni"
Turo baki tai ta Koma ta kwanta tana kallanshi
"Niba haka nake nufi bah, Kar Umma tazo ta ganka a nan"
Murmushi Yayi
"Kunya kikeji?? Tho ai tasan na Shigo infact ita tace ma nashigo"
Bude baki tai zatai Magana amai Taji ya Taso mata ta mik'e Dasauri Ta nufi Toilet..

Kanta Karasa Ta fara Kwarara aman Kamar Zata amaye hanjin Cikinta, Dasauri Ya karasa Wajan Ya Rik'eta yana Mata Sannu. Ta dade tana Aman saida Ya tsagaita Sannan ya Dauketa Ya kaita toilet, Ruwa ya zuba mata ta kuskure baki ya fito da ita. Kan Gado ya ajeta Yana Kallanta
"Whts Wrong with uh?"
Batace komai bah kanta a Kasa
Kallanta ya shiga yi da Mamaki daga sama har Kasa. Dasauri ya dago Hannunta ya shiga duba farcenta, hannu yasa Ya dago fuskanta tai saurin Runtse ido.
"Pls Open Ur eyes"
Bude idon tai a hankali fa daurasu akan Nashi

Ummy Abduol✍🏻
🏤🏤🏤👑
*A WANI MASARAUTA*
🏤🏤🏤 👑

By *Ummy Abduol*

*Perfect Writers Forum*
*P.W.F*

*Na yanke Labarin neh Saboda Wasu Dalilai Masu Karfi. Ina Fata Zakumin Afuwa*

Page1⃣2⃣1⃣ to 1⃣2⃣5⃣

"Pls Open Ur eyes"
Bude idon tai a hankali ta daurasu akan nashi
Kallanta yayi da mamaki
"Queen are you pregnant?"
Zaro ido tai hankalinta tashe, cikinta ta shafa idonta ya ciko da kwalla. Girgiza mai kai ta soma yi tana cigaba da kallanshi. Rungumota yayi zuwa jikinshi
"Oh My God! Uh Rilly make my day Queen! I Love uh so much"
Kuka ta fashe dashi ta Qara Kankameshi
dan Murmushi Yayi
"Oh C'mon uh dnt hv 2 cry Queen, Abin

Please Login or Register in order to submit comment