Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mota ya lafe jikin kujera idanunsa a rufe sai 茩irjinsa dake 蓷agawa da sauri yace "Wow ashe haka zuciyarki take da fa蓷in gsky?" Shira suka ta蓳a kafin yace "Ga Buddy ko gaisa zamu huce" kallon cikin motar tayi a zuciyarta tana fa蓷in Tubarkallah ma sha Allah barakallahu ahhasanal kali茩in Ubangiji yay halitta a nan, da sauri Aliyah ta 蓷auke idanunta ta ce "kamar bacci yake" dry Arjun yay yace "haka yake fa, 茩ilan zaman ya damesa" cikin motar ya le茩a tare da bubbuga murfin motar yace "Buddy! Buddy!" Ware firgitattun idanunsa yay "What again?" Arjun ya ce "Ruhina ke gaidaka" kallon bayan Arjun yay kallo guda yay mata yay saurin janye idanunsa tare murza zoben hanunsa ka 蓷an yace "Ykk?" A fili tace "tab" Arjun ya kalleta ya ce "me" girgiza kai tayi tace "Ina lfy ya jiki?" Ware fararan idanunsa yay kafin yace "Lafiya" Wannan idan bai ji dakai da kuma miskilanci ba ai sai Allah ya tambaye sa da sauri Sheikh yace "me kika ce?" Rufe bakinta tayi tace "No ba dakai nake ba" a zuciyarsa yace "瞥ar ficika kawai" bayan sun gaisa Arjun ya bata tarkacan chocolate daya siyo mata, Sheikh yace ya gaji dole suka sauya waje Arjun yay driving nasu zuwa gida. Misalin 10:30 na dare Sheikh na zaune a parlour'n sa daga shi sai 3gauther fresh skin 蓷insa sai Shinny take ga yadda 6packs 蓷insa suka 茩ara bu蓷ewa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa yana ta gyalli hanunsa ri茩e da mug yana shan coffee, idanunsa ba kan cenema yana Kallon Tafsir a Sunna t.v, bayan an gama tafsir 蓷in ya sauya channel zuwa zee world, samu yay ana film 蓷in johda &Akbar bai ta蓳a tsayawa yayi kallo ba,amma ganin film 蓷in na musulmai kuma na sarauta sai abun ya birgesa, lumshe idanunsa yay lokacin da yaga Akbar yay kissed 蓷in Johda, cikin ransa yake fa蓷in ko meye abin da蓷i a nan ohhhu? Yana nan zaune yana shan coffee kamar bai so amma gaba 蓷aya tunaninsa yana kan Airah shi ka蓷ai yasan yadda yake a zabtuwa da rashinta a 蓷an wannan lokacin da yay sabo da ita, tana 蓷ebe masa kewa fiye da tunanin mutum yana samu kwanciyar hankali da ita, at least ya samu wacce za tana rarrasbinsa zata rungomesa idan yay kewar Amininsa,tana 茩o茩arin bashi farin ciki shiyasa ya yarda da ita sosai ya bata dukkan yar darsa, ta riga ta samu gurbi a zuciyarsa baya jin akwai halin da zai shiga bai tuna da Aljanarsa ba, Aljana ta fi masa sauran mutane da yawa, Aljanarsa ta fi masa Amminsa ta fiye masa Abbansa, tayaya zai iya mantawa da ita, lumshe idanunsa yay yana jin 蓷aci a ransa yaushe zai samu freedom ne kamar yadda kowa yake dashi? Yaushe zai zama cikakken Namiji mai lfy? Yaushe zaiji feelings akan mace kamar yadda Arjun yake gaya masa a kullum, cije lips 蓷insa yay tare da fesar da numfashi, hanunsa ya shiga mi茩awa wajan table yana son ajjiye cup 蓷in hannunsa cikin rashin Sa'a 茩afarsa ta zame daga jikin Wheelchair, 茩ara ya 蓷an saki saboda tsoratar da yayi kafin ya 茩arasa 茩asa Airah tayi saurin taresa ya fa蓷a jikinta.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_



_it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_



馃啌P
EPISODE1锔忊儯5锔忊儯-1锔忊儯6锔忊儯



Murmushi Airah tayi tace "Meyasa kake punishing kanka?" banza yay mata shi a dole yayi fushi da ita why zata tafi ta barsa a lokacin daya saba da ita? Ganin yadda ya marai-raice fuska yasa ta shafi fuskarsa cikin lallashi tace "Am sorry ban 茩arawa ka ji" kai ya 蓷aga mata kafin ya zame a hankali ya 蓷aura kansa saman cinyarta tare da lumshe idanunsa wanda suka sauya launi, yana jin kansa cikin farin ciki a duk sanda ya kasance da ita, amma mai yasa baya jin feelings 蓷in da Arjun ke fa蓷a masa? Ko dai da gaske bashi da lfy ne luff yayi a jikinta kamar 茩aramin yaro, duk da cewa yana da shekaru Amma Imam shagwa蓳a蓳蓳e ne na bugawa a jarida, yana da ha茩uri, juriya, da wahala kaga damuwarsa yana da 蓷aga 茩afa akan laifukan da mutum zai masa, Amma idan ha茩irinsa ya gaza sam bai iya fushi ba, kaifi 蓷aya ne idan yace Yes! babu wanda ya isa ya sauya masa ra'ayin da zai sa shi fa蓷in No!, Kaifi 蓷aya ne yana tsayawa akan Dukkan abinda ya keso baya nuna gazawar sa ko ka蓷an, yana da taurin kai idan yace yana son abu baya ta蓳a ha茩uri dashi sai ya same sa, shi kansa sometimes yana mamakin halinsa ya ci ace yadda yake Malami ba komai zai zama halinsa ba, amma idan ya duba yaga hali ba kai kake samawa kanka Allah ke yo mutum a haka, sai ya ji sau茩i a ransa."yau ka gaji da yawa ko?" Hannunta ya kama ya ri茩e cikin nasa yana 蓷an murzawa yace "Yeah! Na raka Arjun zance" kansa ta shafa tace "I knew, hope da sau茩i jikin naka" juya idanunsa yay yana kallonta yace "Wane yace bana da lafiya ?" "Au sai wani ya gayan bazan iya sani ba? Nasan cewa yau 蓷in ba da蓷inta ka ke ji ba kawai dauriya ce irinta ta jaruman maza kuma sadaukai", mi茩ewa yay zaune yace "tell me something, Arjun yace duk sanda ka kasance da mace kana jin feelings da sha'awarta, har yanayinka ya sauya Manhood 蓷inka ta fara harbawa" shiru tai sai kuma tace "Of course ,hakan na nuna cewa Mutum nada cikakkiyar lafiya ai, ko a mata haka ne bawai iya maza ba" marai-raice fuska yayi yace "kenan bani da lafiya?" Itama tace "who tell you that?" Komawa yayi saman cinyarta ita kuma ta cigaba da massaging kansa yace "na fahimta ne, saboda jikina baya bani abubuwan nan idan na kasance da mace" gemunsa taja tace "au har mata kake kasancewa dasu?" Kai tsaye yace "You're the first person and last dana ta蓳a sani har na amince da ita" Airah ta kallesa tace "Kai cikakken mai lafiya ne fiye da sauran mazan da suke da lfy, you have a beautiful and big dick, kana da lafiya kai lafiyayye ne Rayuwata I don't know how to explain saboda SIRRIN MU ne wannan but wata rana zaka ce na fa蓷a maka" kamar zai mata kuka yace "i don't have any feelings a kanki" dariya tayi tace "it's complicated ka ji fellings akai ne" bu蓷e baki yay zai mgn tai saurin rufe masa baki tace "You need to rest now" mi茩ewa yayi zaune ita ma ta mi茩e tsaye gyara masa bedroom 蓷in tayi in few seconds bama minutes ba abinka da aikin aljanu, bayan ta gama ta ha蓷a masa warm water a cikin jakuzzie, ta taimaka masa tai wajan zuwa bathroom 蓷in, Lokaci da ruwan zafin ya ratsa jikinsa lumshe idanunsa yay yana 茩ara nutsewa cikin jakuzzie, yana ta zaune kamar bazai wankan ba sai kuma ya fara yanayi yana fesar da numfashi, bayan ya kammala ya ha蓷e cinyoyinsa sosai ta yadda babu mai ganin jikinsa kana ya 蓷an fara buga gefen bango, babu jimawa ta shigo tare da mi茩a masa towel kana ta bu蓷e Wheelchair ta taimaka masa ya zauna dariya tayi masa tace "Why are you hidding your naked body for me?" Banza yay mata tare da 蓷aukan brush ya wanke bakinsa kana ya 蓷aura alwala duk akan idanunta, daya 蓷aga kai ya kalli mirror sai ya 蓷auke kansa saboda ganin Airah da yake ta cikin mirror'n rabi Mutum rabi jikin maciji, abu ne mai wahala madubi ya 蓳oye asalin halittar su ko yaya ne sai yayi showing.
Shirin kwanciya yayi bayan ya gyara jikinsa ta shafa masa mai just like Granny use to do, gaba 蓷aya jikinsa 茩amshi yake lungu da sa茩o, Imam yana mutuwar son parfume ko shopping ya je abinda yake 蓷auka kenan, sai glass, boxer ta bashi ya saka kana ya maida komai wajan sa, wasu fararan night wears ta 蓷auko masa "No! am not interested bana sa kaya idan zanyi bacci, am okey a hakan" ya fa蓷a yana karanta addu'ar bacci yana gamawa ya shafa ta ko ina.
Kwanciya yayi ya lumshe idanunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya jikinsa ta shige bai trying na hanata ba cos yana bu茩atar 蓷umin jikin mace na sawa ya 茩ara samun nutsuwa, Murmushi Airah tayi saboda yadda ya shige jikinta a hakan ma wai baya jin komai game da mace duk sanda ya fara jin da蓷in mace sai Allah a haka bacci ya 蓷auke sa yana ma茩ale jikin Airah yana jin yadda take shafa lips 蓷insa.....
Washe gari da safe Mami ce zaune da 茩awarta mai suna Fariha suna hira akan bank nasu, numfashi Mami ta sauke tace "Wlh ina cikin damuwa, i don't know how to explain , bana samun nutsuwa da mijina gaba 蓷aya" Fariha tace "kamar ya kenan?" Mami tace "rabon dana kwanta da Barrister na manta, kamar yadda bana zama shima baya zama, daga Granny sai Sweet Imam, amma end of this month Su Fareeq da Bahaiyya zasu dawo holiday", tsaki Fariha tayi tace "ke fa baki da fahimta wallahi, bari ki ji yanzu kai ya bu蓷e idan zaki fuskanci mijinki ki gaya masa bakya gamsuwa da shi to, wallahi kina kallo zaki cuci kanki, 茩ilan shi garesa zam yake jikinki amma ai ke baza kiso ki zauna haka ba tunda ba dutse ba ce ke, so go and meet your husband ya je Islamic chemist ya amshi magani 茩ilan kuma infection ne yasa haka", wani wawan tsaki Mami ta ja tace "God forbid! Ni na je wajan Barrister nace masa ya nemi magani? Sorry Am classy woman I can't do that", "kenan haka zaki zauna? Ko dai baki da lafiya ne?" Ware ido tai tace "kul ki 茩ara fa蓷a lafiya lau nake wallahi , kullum sai na gyara kaina da sabbin magunguna ina matse kaina yadda babu wanda zai raina ni, ke ni fa ko tsufa nai banga abinda zan sauya ba, domin gyara da蓷i gare sa" jinjina kai Fariha tayi tace "ikon Allah kowa da abinda ya dame sa ni Abban Taufiq kullum cikin 茩orafi yake a kaina, ban san mene yasa ba amma kamar baya gamsuwa da ni" ri茩e baki Mami tayi tace "Allah dai ya kyauta kema kina gyara, baki son gyara kanki, namiji kuma duk tsufansa da kika gani yasan da蓷i, yanzu dai goben za ki zo ko yaya?" Mi茩ewa su kai a tare Fariha tace "By the grace of God" dry Mami tai tace "kizo akwai magana"....
A zaune ta samu Sheikh shida Arjun suna hira 茩asa 茩asa da alama hirar cigaban da Company Sheikh yayi suke, shi dai Sheikh hankalinsa na ga zane da yake a jikin white paper Sheikh na son zane tun yana yaro ya iya zane, domin har zanan gida makaranta, masallatai yana fiddawa, yanzu tunda suka fara magana ya fara zane da pencil ga wasu different colors da yake using dasu "A week 蓷in nan mun samu 茩aruwar ku蓷i more than 5.1m nai mamaki sosai fa, amma ganin manager bana wasa ba ne yasan aikinsa yasa ban tsayawa wani bincike ba" shiru Sheikh yat domin idan ka tambayesa mai Arjun yake cewa shi kansa bai sani ba, kula da hakan yasa Arjun le茩a paper wata budurwa mai matukar kyau da tsari yake zanawa, ga gashi da ido farare tass, ga shape mai tsari, murmushi Arjun yayi yace "Wannan alama ce take nuna Buddy ya fa蓷a soyayya", manyan idanunsa ya 蓷aga bayan ya kammala zana Airah babu abinda ya bambanta tsakanin Airah fairy da zanen, lumshe idanunsa yayi kana ya bu蓷e a kan, taune lips 蓷insa yayi ka蓷an tare da tsotsa "you're very beautiful Airah,i never see a beautiful lady like you, you make me happy, wlh billahi am proud of you Aljanata i love You more than anything, your love and care mean a lot to me, I love you My Aljana" farin ciki ne ya cika zuciyar Arjun da sauri ya kama hannun Sheikh yace "Who is that Airah da kaketa magana a kanta time to time" ha蓷e fuska Sheikh yay yace "kamar ya? Wace wata Airah kuma?" Kallonka rainawa kanka hankali Arjun yay masa yace "kada ka mai dani wani sakarai mana, yanzu ka fara mgn kana Airah waye-waye kace wai wace ce Airah, idan ka fara son mace ni nafi kowa farin ciki saboda ko babu komai zaka samu farin cikin daka da蓷e kana nema wajan mace" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Duniya ta lalace tunda su Arjun aka fara wa'azi", "ohh da kai ka蓷ai ka iya wa'azi?" Idanun Sheikh a saman zanensa yace "A'a fa" fushi Arjun yayi yace "ok fine sai anjima" da sauri Sheikh ya ri茩e hannun Arjun yace "Sit" zama yay yace "zagina zakai yanzu kuma?" Ware idanunsa yay yace "Laaa! Bana son ka matsa kanka wajan sanin abinda ba hurumin ka ba ne Buddy, kowa yana da private life 蓷insa, nasan ka cancanci kasan komai nawa amma bana da ikon fa蓷a maka SIRRIN MU but time will tell us everything" mi茩ewa tsaye Arjun yay kafin yay mgn Granny ta 茩arasu tana fa蓷in "Haka fa! ya gaya maka meke damunsa? To dai Ranjun abun kullum lalacewa yake kamar wanda iska ta aura, jiya fa ban fa蓷a maka ba naje tashinsa da asuba na samesa yana ihu da surutai, nidai babu ruwana idan ya jawa kansa masifa ina dalili ina mafari fisabilillahi?" Girgiza kai kawai Arjun yayi yace "something is fishy" yana fa蓷in hakan ya fice abunsa daga cikin gidan... Mami dake tsaye ta saki wani sound da sauri Granny ta juya tana fa蓷in "Mahammadur Rasulullah ashe kema gantalalliya ce? Wannan 蓷aukan zunubi har ina fisabilillahi? Sai kace ana ya茩i kawai zaki fa蓷o kamar dai a sabon gari, daman kwana biyu duk a tsorace nake, gaskiya idan baki nemi yafiya ta ba sai Ubangiji ya kamaki babu ruwana wallahi, kawai dai sbd son jin zance sai ai tsaye akan mutane kamar wata 拼ar dama??" Murmushi Mami tayi tare da 茩arasa shigowa parlourn ta zauna saman kujera idanunta na kan Sheikh tace "Afuwa Granny nai sallama ba ki ji ba kina ta fa蓷a" a fusace Granny tace "yaushe na zama sallamammiya da zanyi fa蓷a, da Imamu zanyi fa蓷a ko da Arjun? Yau naga lukutar masifa" Mami tace "kiyi ha茩uri Granny", Granny tana ke蓳e baki tace "shiya kashe Jaki" zaro ido Sheikh yayi still idanunsa na kan zanen da yay "Yooo an loda masa kaya yau, gobe an loda masa babu ruwa bare abinci duk wahalar daya sha babu mai gani, ba dole ha茩urinsa ya gaza ba dan Allah?" Mami tace "haka ne fa" mi茩ewa Granny tayi tace "bari na dama masa wannan furar ta gado yaro kamar wanda yasha nonon Fulani, towa kake da shi wanda zai kula da kai? , ai sai ni daya dana zame maka dole, wannan yana wajan gilla 茩arya, waccen na wajan sata" haka tai shige cikin flat 蓷inta tana sababi, matsawa Mami tayi wajansa tana le茩a zanan fuskarta ta 蓷an sauya tace "who is she?" Da mamaki yace "ban san ta ba" "kuma ka zauna har ka zana kamarta and you don't know her Bravo!" Baya yayi tare kwanciya saman Sofa yana jan 茩wantaccen beard 蓷insa, lumshe idanunta Mami tai tana jin wani Irin da sauri ta kalli derection 蓷in Manhood 蓷insa, 茩ara runtse ido tayi kafin ta fesar da wani huci mai zafin gaske, ganin ya lumshe idanunsa yasa ta shafi pech soft lips 蓷insa tace "Sweet me kake shafawa lips 蓷inka?" Ba tare daya bu蓷e ido ba yace "Noting " 茩asa 蓷auke hannunta ta shiga 茩o茩arin zura masa yatsarta a baki da sauri ya ware idanunsa mamakin yadda idanunta ya sauya lokaci 蓷aya yay, hannunta ya ri茩e yace "Mami" da sauri ta mi茩e tsaye tare da shige flat 蓷inta tana dafe bango, mamaki kenan meya samu mahaifiyar tasa kuma yau oho...


Abu kamar wasa soyayya mai 茩arfin gaske ta shiga tsakanin Sheikh da Airah takai ta kawo koda rana sai ta zama siffar Arjun ta shigo gidan, Sheikh ya samu nutsuwa da farin ciki,komai sai yace Airah aka rasa wacece Airah, baya ta蓳a iya bacci idan bai ji sa a jikinta ba,komai nasa ya zama ita take masa, 蓳angaren Airah kam sannu a hankali ciwonta ya fara tashi kullum cikin ciwo take bata iya bacci sbd zafin da zuciyarta ke mata, tun tana yarinya Ubangiji ya 蓷ura mata ciwon zuciya, ciwon ya 茩ara zafi lokacin data fara son Sheikh, ko da wasa bata ta蓳a gaya masa ba domin wani lokacin haka za tazo wajansa very weak babu fara'a a fuskarta, hankalin Sheikh idan yayi dubu ya tashi baya samun nutsuwa sai ta sake ta dawo normal , cikin dare zata tashi tai ta kallon jikinsa wani lokacin tana jin kamar ta aiwatar da burinta a kansa amma dole ta jira kamar yadda Tijama tasha fa蓷a mata.


MAIDUGURI/BARNO

Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake arewa maso gabacin Nijeriya. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabas din Nijeriya. A'kalla birnin tana da jama'a fiye da miliyan daya. Birnin Maiduguri da sabon birni ne kuma an kafa ta ne a shekara ta alif da dari tara da bakwai (wato 1907). Maiduguri ta 'kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduguri da take ta bangaren gabas.

Kowa yasan Barno gari ne na kanuri The Kanuri people (Kanouri, Kanowri, also Yerwa, Bare Bari and several subgroup names) are an African ethnic group living largely in the lands of the former Kanem and Borno Empires in Niger, Nigeria, Sudan, Libya and Cameroon.. KANURI ako ina suna girmama al'adunsu basu yadda da wula茩anci ba sam-sam, kowa ya sansu da tsayawa akan ra'ayinsu musamman akan abinda suke so, bari mu le茩a Unguwar *Shehuri North area*.
Wata yarinya ce wacce a 茩alla ba zata haura 17yrs ba amma girman jikinta shi zai sanya ka 蓷auka wata babbar macace, tana sanye da wata black 蓷in Lafaya wuyanta yasha murjani ga wata sa茩ar azurfa data sanya a 茩afarta ta sosai ta sanya bangles wanda a yaran kanuri ana Kiransa da (Mukarram) hannunta yasha red henna na salatif kasancewar 茩afar da hannun farare yasa suka 茩ara fito da zanan lallan, duk yadda ta yane a bayar hakan bai hana sumar kanta wacce take kwance luff bayyana ba, cikin nutsuwa take tafiya ga faffa蓷an waist 蓷inta dake juya ta cikin lafayar shafaffan cikinta shine ya 茩ara taimakawa wajan bayyanar tsayayyun brest 蓷in da kuma manyan bombom 蓷inta, she's sexy girl ko a kallonta sai ta firgita mutum sam magana baya daga cikin tsarin halittar ta, kunanta ma茩ale da airpies wanda ya zame mata jiki ba komai take saurara ba sai amso shin tambayar da tayiwa Sheik Imam hamdan, lumshe idanunta tayi a hankali ta rasa mai yasa Baba Baa'na baya son ajjiye masu t.v a gida, da ko babu komai sau 蓷aya dai ta kalli wannan shararran malamin bayan baiwar ilimin da Ubangiji ya ba shi, kuma taga baiwar kyansa bata ta蓳a ganinsa ba sai dai ta ji muryarsa tai messages sau nawa babu reply amma yau ta samu an bata amsar tambayarta.
Horn taji daga bayanta hakan yasa ta 蓷an tsaya ka蓷an tana son ta ga waye domin ta kusa kaiwa gida, wani magidancin mutumi ta gani zaune cikin mota wanda a 茩alla zai haifeta sau biyu sbd yawan shekarunsa, juyawa tayi taci gaba da tafiya a hankali shima fitowa daga cikin motar tare da biyo bayanta, jerawa yayi da ita da sauri ta tsaya tana 蓷an ha蓷e rai ganin ya tsaya yasa taci gaba da tafiya shima yabi bayanta cikin zafin nama tace "Are you mad? And who are you?" Calmly Mutumin yayi yana 茩ara bin surar jikinta da kallo Tabbas ya samu auranta zai mure da 茩uruciyarta bai damu da shakarunta ba indai za'a 蓷aura masa aure da ita tabbas zai ji da蓷i wannan shi ake kira da uban wasu yayi wuff da wata murmushi yay yace "Am Barrister Hamdan Balarabe......


An kusa kammala free pages Habibaties馃槏馃

Kuyi share 蓷insa please fisabilillahi whatsapp 蓷ina yay min left daga cikin grps 蓷in da nake.
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_


Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel 蓷ina mai suna *Nimcyluv T.V*

https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA






Last 馃啌P
EPISODE 1锔忊儯9锔忊儯-2锔忊儯0锔忊儯

"Ni ne mijin ba ke ba,so ina da right 蓷in da zan kar蓳i hak茩i na a duk sanda naga dama,and you know what? Wlh kinyi ka蓷an kice za kiyiwa Hamdan Balarabe fariya da jikinki, lemme repeat myself aure zan 茩ara zan aure sabuwar harka mai jini a jika wacce ta fiki komai, zan auri farin cikin rai na zan zauna da macen da zuciyar Barrister Hamdan Balarabe ta aminta da ita, abun farin cikin kuma Kanuri ce inda zaki tabbatar tai maki zarrah, ta fiki komai ko zama kayi inda take sai ka tafi da dad蓷an 茩amshin ta, zan nuna maki bani da kirki tunda haka kike bu茩ata daga gareni,ina 蓷aga maki 茩afa nai maki zuro na sanya maki idanuwa na amma ke baki gani zuro ko??? Weldon Saudat..."
Ya 茩are mgnar yana cilli da ita saman gado tare da pouting 蓷inta da yatsarsa ya ce "Badai akan ha茩茩i na kike wannan shirmen ba? To kije ba'a so akai kasuwa,kuma na gaya maki muna nan dake za kizo inda Barrister Hamdan Balarabe yake a lokacin zan nuna maki true color 蓷ina"
Yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin 蓷akin yana dafe kansa tare da fesar da iska, mi茩ewa Mami tayi tana wani kalan murmushi mai nuni da dani kake zan can, hannunta gaba 蓷aya ta tura saman waist 蓷inta ta shiga girgiza wa wai kamar ita za'a ce wata mace ta fita komai? Lallai Barrister zai sha Mamaki, wacce kalar lukutar masifa yake son jawowa kansa? Murmushi tai tana shafa tsayayyun brest 蓷in ta Mami macece 拼ar gayun gaske bata yarda da raini da wula茩anci ba, tana daji da kanta irin matan nanne da kallo mutum bai ishesu ba, ga kallon raini daya zama 蓷abi'arta tana son ado da gayu sam bata yarda da 茩azanta ba tana jin kanta kamar 拼ar shekara sha biyar, kallon kanta tayi ta cikin mirror cikin sexcy voice ta ce "Weldon da sweetheart kayi aiki mai kyau,zan baka mamaki tabbas zaka gane ni ba irin matan da kake tunani bace,ina matar ba shike nuni daka isa dani ba, zan maka illa a zuciya Yes! Iove you so much darling but ba na da feelings a kanka since i was have my on children, ban san mene yasa ba amma dole zan nemawa kai na mafita kamar yadda kaima ka za蓳i yin aure, let's see my time talk us everything tana fa蓷in hakan ta 蓷auki wayarta tare da kunna data ta hau network, best group 蓷inta ta shiga wanda take samu zafaffan littafai masu shegen da蓷i, ganin writer 蓷in MOON tai mgn a grp yasa Mami fa蓷in "Hi my best writer" cikin few minutes Marubuciya Nimcyluv ta bata feedback,har mamakin writer 蓷in take sam bata da jin kai na sauran writers 蓷in Musamman yadda take zama cikin members 蓷inta suna hira.
"Mrs Hamdan how are you?"
Nimcyluv tai bata reply da haka, Mami na Murmushi tace "Allhamdulillah,ya hqr da jama'a? Naga kinyi mgn a grp akan sabon littafinki wanda zaki cikin dabuwar shekara how much? I want to pay the money"
Wata marubuciya ce mai suna Real Smasher ta ce "A'a kaga manyan tun kafin time weldone 拼an ajin tubarkallah!"
Dry sosai Mami tayi domin tana son taga tafi kowa, jin shiru yay yawa yasa "Anty Nimcyluv am waiting wlh idan ina karanta books 蓷inki ji nake kamar realty abin ke faruwa can You imagine halin dana shiga da akace Deen ya mutu,Wow! ga littafin UNCLE NE ba'a magana thank you so much my best writer"
Nimcyluv ce ta fara typing cikin 茩aramin lokacin tai reply da "Oh! Yeah that's what i want, Ina magana akan book 蓷in WASIYYA ne but ba yanzu zai fita ba"
Da sauri Mami ta ce
"Anytime your welcome dear, ai ba jira cos i like your story and you too nasan akwai lukutar masifa a book 蓷in WASIYYA" daga nan sukai sallama Mami tai mata transfer na 50k tana 茩ara mata gdy... washe gari da safe

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment