Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aikata she's not her fault, koda tana sani babu wanda baya kuskure a rayuwarsa, nasan one day she most come back to her son definitely, so you don't have to worry about that My life".
Ajiyar zuciya ya shiga saukewa yana rungome pillow hannunsa a 茩irjinsa da gaske yana bu茩atar kulawar Uwa,yana son Uwa ta rungome sa,yana son yaji mahaiyarsa na lallashinsa, yana son ya fa蓷a mata yadda yay missed nata da kuma abinda yake damunsa, amma bashi da wannan freedom 蓷in dole ya samawa kansa salama ya amshi rayuwa a yadda tazo masa.
Zare pillow dake 茩irjinsa tayi tace "Why are you hurting your self like this? Come on! Hug your wife not pillow,hug me you'll feel better".
A karo na biyu kenan a iya kacin rayuwarsa daya rungome mace, koda yake bazai iya sanya Airah matsayin mutum ba,amma yadda take tsaye gabansa babu wanda zai ce mata ta ha蓷a jinsi da Aljanu bare kuma kayi tunanin Aljanar ce.. Rungome ta yay sosai yana sakin ajjiyar zuciya, a yadda ya rungome ta ka蓷ai zai tabbatar bai ta蓳a ri茩e hannun mace ba bare ya rungome ta,ya nayin komai a 蓷an tsorace amma tsoransa iya kan mace ya tsaya da dukkan alamu mata sunyi masa tabo a zuciya.
Kallonsa tayi taga ya rufe idanunsa kamar mai bacci, jajayen la蓳蓳ansa ta shafa tana jin wani difference feelings na ratsa jikinta tana son Sheikh fiye da sosai,domin a kansa ta karya al'adar su ta shiga jikin Bil'adam bare har su tare a inda suke,amma yaya zatai? Sonsa ya ja mata komai ba iya sonsa ba tana son kasancewa da shi ne domin bashi kariya tana son lokacin da Tijama ta 蓷auka ya cika a ranar Sheikh zai san komai game dashi.
Gashin dake 茩wance saman 茩irjinsa ta shafa tace "Ina son zame maka Uwa, ina son zame maka Aboki,茩awa Sannan ina ka amince dani matsayin matarka, ba zan ta蓳a cutarka ba, zan baka dukkan farin cikin daka rasa ka yarda dani Please"
茦ara lumshe idanunsa yay still kuma yana ri茩e da ita a jikinsa yace "Your request accepted my fairy".
Mi茩ewa tayi ta kashe all light 蓷in dake 蓷akin ta window'n baya ta le茩a taga yadda garin yay duhu ga wata iska mai da蓷i da take ka蓷awa,sai wal茩iya da ake da alama a koda yaushe ruwa na iya sauka "Uhm what are you looking for?" Kai tsaye tace "the weather,garin yay da蓷i musamman sky abin sha'awa" bai 茩ara magana ba yaja ba kinsa ya rufe,wajansa ta 茩arasu tace "ko kana son fita ne?" Ware manyan idanunsa yay yace "kai No!!" Kusa dashi ta kwanta tare da 蓷ura kanta saman damtsen hanunsa idanunta akan lips 蓷insa tace "Sheikh!" kasa amsa ta yay sbd gudun da zuciyarsa take masa bai ta蓳a very close da mace irin yau ba,hakan yasa ya kejinsa duk wani iri.
Yatsarta tasa ta fara zagaye lips 蓷insa da ita da sauri ya ri茩e hannunta sbd tsigar jikinsa data tashi muryarsa na sharking ya ce "Stop" da sauri ita ma ta ce "No i can't, don't Stop me Sheikh I'll do it just for you, i promise to make you happy,so leave hakanne ka蓷ai zai sanya ka manta da damuwar zuciyarka, bedside am your wife banga abin damuwa ba" tana fa蓷in hakan tai saurin ha蓷e bakinsu waje guda bata bashi damar fa蓷in komai ba.
Lubb yay a jikinta yana fesar da numfashi jikinsa har 蓷an rawa yake tunda uwarsa ta haifesa bai ta蓳a shiga yanayin daya shiga ba, sai yanzu yasan dalilin Arjun na son yin aure tabbas dole ya ki蓷i me ya茩i kwantar da hankali sa,shima kansa da bai san da蓷in mace ba mai san yaya ake zama da mace aji da蓷in ta ba,amma yau yana jin da蓷in zama da Aljanarsa kawai a fuska ne baya nuna mata,amma indai ya ganta ko ta ra蓳u dashi yana jin wani sanyi na ratsa jikinsa, ya yarda Airah zata iya bashi farin cikin daya rasa kuma zata iya zama gurbin mahaifiyarsa,Amma tayaya zai iya zama da Aljana?.
Lumshe idanunsa yana 茩ara tura fuskarsa tsakanin wuyanta, slowly Airah take sarrafa bakinsa dake cikin nata, bata san lokacin da yay bacci ba sai saukar numfashinsa da taji a saman wuyanta.
Murmushi jin da蓷i tayi domin daman abin da take bu茩ata kenan ta ga yay bacci,tasan bazai ta蓳a barinta tayi abin da take bu茩ata ba, a hankali ta zare boxer dake jikinsa kafin 茩ifta ido ta dawo kamanin ta na Aljana Airah, 茩afarsa ta mi茩ar sosai ta shiga shafa masa wani abu a saman laps 蓷insa zuwa tafin 茩afarsa, tana jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya yana 茩ara mi茩ar da 茩afarsa har 茩ara yake,duk da cikin bacci yake amma abun da Airah take shafa masa mai kama da magani yana jin da蓷insa sosai har cikin ransa,tana gamawa ta 茩arayin girgiza ta koma kamarta ta mutane.
Idanunta da suke cike da soyayyarsa ta zuba masa tana jin kamar tabi abinda zuciyarta take gaya mata,amma bata son sanya shi cikin damuwa amma yadda zuciyarta take cike da 茩aunarsa yasa ta kejin ba zata iya hqr da abinda take ji game dashi ba, ba tare data bari zuciyarta ta sake gaya mata wani abu ba tayi saurin sanya hannunta ta kama Sheikh 蓷insa take kwance yana bacci like yadda Imam ke yin bacci ta sanya cikin bakinta,wata zabura Sheikh Imam yay lokaci 蓷aya kuma gargasar jikinsa ta mimmi茩e ba tare daya bu蓷e ido ba ya saki wata 拼ar 茩aramar 茩ara yana fa蓷in "Auchhhhhi" ganin yana 茩o茩arin tashi zaune tai saurin ka蓷a masa hannunta da sauri ya koma ya kwanta saboda iskar data 茩ara ratsa sa yana jin wani sabon yanayi game dashi.


Washe gari da safe ya kama Monday, Sheikh na zaune saman duguwar sofa daga shi sai 3gauther idanunsa na saman plasma yana kallon Sunna t.v, wa'azin da yay na Ramadan a shekarar data huce suke 茩ara maimai tashi sbd Sheikh ya fa蓷akar da al'umma a wannan lokacin mutane da yawa sai da sukai kuka,hatta shi da yake wa'azin sai da idanunsa suka fidda hawaye.
Granny ce ta 茩arasu wajansa ta zauna tana fa蓷in "Imamu kai ka amince da auren 拼ar gidan Gumma na 蓷in?Nidai nasan babu abinda uban 拼ar zai nunawa Barrister na ku蓷i,sai dai kawai ya nuna masa 蓷aukaka,Ni mana son a dinga yi maka kallon mai son zuciya da kuma 茩wa蓷ayi, mutane da yawa suna kawo yaransu ka aura amma ka茩i, hatta sarkin kano ya baka Auren 拼arsa ka茩i,sai kuma rana tsaka aji an 蓷aura maka Aure da 拼ar gidan Gumna? A'a wlh Wannan abun kunyar ba dani ba,bazan zama sallamammiya kamar Ubanka ba" duk maganar da take yana jinta amma yay mata shiru sbd bai san abin da zai ce mata ba, shi kansa yasan tsofa ya gama cin Granny 蓷in sa, 茩o茩ari kawai take wajan ganin ta bashi farin ciki.
"Meye haka? Mutum ana magana amma yana jinka a iska ko dai kaima ka zama gantalalle bana da labari? a'a wlh wannan ba halin zama cikin Mutane ba ne" ware fararan idanunsa yay yace "Uhm, Granny I'm not interested Aure soyayya friendship duk bana da ra'ayi, i only want my mother babu wanda kemin mgnarta i missed her a lot,idan farin ciki kuke son nayi kuyi mgnar Ammi na where is she?".
Barrister dake shigowa cikin parlour'n sbd yau Friday daga shi har Mami basu da蓷ewa wajan aiki yace "Uhm Your Mother? You'll find everything soon or later" yana fa蓷in hakan ya shige flat 蓷insa, da kallo Sheikh ya bisa wai wannan shine mahaifinsa? Baya damuwa dashi damuwarsa 蓷aya shine aikinsa,tayaya kuma yake tunanin wata rana zaizo da bu茩ata a matsayinsa na mahaifinsa ya biya masa? Ajiyar zuciya Sheikh ya sauke yana 茩ara nutsewa cikin kujerar, mi茩ewa Granny tayi tace "A'a kadai kai bacci a nan,kamar dai wani mara gata?" Girgiza mata kai yay yace "No! Granny am not sleeping ina jiran Arjun lokacin Mosque ya kusa".
"Ohh to Allah ya kasuwa lafiya Ranjun yaron kirki wlh".
Misalin 12:30 Mami ta shigo cikin parlour'n hannunta ri茩e da hand bag 蓷inta 蓷ayan kuma wayarta ce, jingina jikinta tayi da jikin door maganganun da sukai da 茩awarta suna dawo mata cikin kunanta,gaba 蓷aya kanta ya 蓷aure tayaya zata iya Wannan abun,gwamma kawai ta samu wata hanyar ba wannan ba, har蓷e hannayen ta tayi tana 茩ara ware idanunta saman fuskarsa zuwa jajayen la蓳蓳ansa da suka 茩arayin jaa sunyi fresh sai Shinny suke, numfashi ta sauke tana taune bakinta, for the frist time taji ta amince da shawarar Aminiyar ta ta..
A gefen 茩afafuwansa ta zauna tana 茩ara 茩arewa babban yatsarsa kallo, imagine tayi idan har babban yatsarsa zai kasance haka,to yaya abinda take tunani girmansa zai kasance? Hannunta ta mi茩a kamar zata gyara masa 茩afafuwansa sai kuma ta nufi wajan waist 蓷insa,da sauri ya ri茩e hannunta idanunta ya sauke cikin nasa tana wani lumshewa idanunta, cikin 茩arfin hali yace "Mamii" zame hannunta tayi a nasa tana sakar masa Murmushi tare da shafa beard 蓷insa tace "My dear how are you?" Ba tare daya kalleta ba ya ce "Allahamdulillah!" Gira ta 蓷aga masa tace "Why kake kallo na haka? Am your mother kona sauya maka kama ne" Girgiza mata kai yay tace "how long kake kai 蓷aya a nan? Ya kamata yau muje shopping dakai my dear bana son ganinka cikin damuwa" da sauri ya ce "Oh really?" "Of cos my dear" tashi zaune yay yana na蓷e 茩afafuwan sa wanda bai ta蓳a tan茩washe su ba sai yau da mmki Mami tace "Oh Wow! Sweet at lest wani ci gaba ya samu yau" 蓷an taune bakinsa yay da sauri Mami tace "stop hurting your self dear why kake punishing lips 蓷insa haka?" Ta 茩arasa fa蓷in maganar tana 蓷ura hannunta saman le蓳ansa tare da murzawa, bakinta takai ta shiga hura masa masa isa sbd kula da jan da wajan yay "Kana abu like a baby? Ni zaka hukunta tunda ni na tafi na barka kai 蓷aya nasa haushin hakan yasa kake yiwa kanta hukunci,am so sorry I never ever leave you again sorry sweet".
Kasa magana yay sbd ganin yadda Mami take basa hqr with all her heart, shi kansa yasan yana jin haushinta sbd barinsa da suke a gida,hawaye ne ya kawo idanunsa muryarsa na rawa yace "Why? Me yasa Mami?".
Kansa ta shafa tace "sorry bari na duba maka bakin ba kaji ciwo ba ko?" Girgiza kai yay yace "No! at all kawai i wanted to you to come back" yana fa蓷in hakan ya shige jikinta yana sauke ajjiyar zuciya idanunsa cike da hawaye, tamkar uwa mahaifiya haka ya 蓷auki step mother 蓷in tasa, da蓷i ne ya cika zuciyar Mami, sannu a hankali zata sanya Sheikh ya sake da ita, yadda duk abinda tai masa bazai zargi wani abu a tare da ita ba, 茩ara matse sa tayi a jikinta tana jin yadda jikinsa ya fara rawa.

Misalin 1:30 Sheikh ya gama shiryawa cikin bayan kayansa mai babbar riga da Jamper sai wando,ya sanya black half covert shoe mai kyau, shaddarsa fara 茩al sai 蓷aukan ido takeyi ya sanya hirami a sama ya 蓷ura wata half 蓷in hula hula mai kyau,sai tashin 茩amshi yake,but kana kallonsa kasan babu farin ciki saman fuskarsa he look worried a sanyaye yake bin Granny da duk abinda tace,babu abin da yaja hakan sai rashin ganin Aljanarsa da bai ba, rabonsa da ita tunda ya kwanta bacci cikin dare,yana dubawa ya ga babu ita.
Har cikin mota Granny ta rakasa zai zabga masa addu'a take, hannunta ya kama tare da sumbata yace "Jazakillah bilkhair Granny Allah ya bani abinda zan saka maki dashi" hararar wasa ta cilla masa tace "蓷an nema" Arjun kam cewa yay "just pray Buddy" Sheikh yace "In sha Allah" Granny ta kalli Arjun ta ce "Ranjun ka tafi dashi a hankali" dry Arjun yay yace "Granny ai ya ce shi zai driving da kansa fa" Harara Sheikh ya watsa masa tare dayi masa wani kallo wanda yake nuni da "Munafiki" bai jira me Granny za ta ce ba yayi saurin rufe motar bakinsa 蓷auke da addu'a yaywa motar reverse kana ya jata da gudu suka nufi Mosque sbd shine liman 蓷in da zai ja dubban jama'a sallar Juma'a, suna tafiya Sheikh ya lumshe idanunsa yana jin me Arjun yake cewa da "Uhm" kawai yake binsa "I love her so much Buddy ina son Aliyah sosai, can't stop loving her wlh Please ka rakani wajanta yau nai missed nata sosai" Sheikh a cikin ransa ya ce "i also missed my Airah too i missed my wife" da sauri Arjun ya kalli Sheikh ya ce "What! Your wife? Uhm who is Airah?...
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_



_it's #500 via 0116886423_
_Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_


馃啌 P
EPISODE1锔忊儯3锔忊儯-1锔忊儯4锔忊儯


"Haaa ur wife?" Yaushe ka samu mata ba na da labari? Wait when ka fara soyayya ma?" Ha蓷e fuska Sheikh yay ba tare kuma daya tanka Arjun da yake masa magana ba, cikin damuwa Arjun ya ce "I kon Allah! Ashe nine sakarai da nake fa蓷a maka sirri na, banda haka tayaya zaka samu matar aure bana da labari" Murmushi kawai Sheikh yake yana jin yadda Arjun ke ruwan masifa kamar zai ari baki, ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "Ohh Shut up my friend" da sauri Arjun ya ce "Why should i?" Ta蓳e baki Sheikh yay yana karya kwanar da zai kai shi Mosque 蓷in,kamar ba zai magana sai kuma yaja gemunsa ya ce "You don't have any reason to talk about it, And wacce macan kake tunanin zata zauna da disabled like me Arjun, wallahi isn't necessary bedside ba na da wani feelings akan mace,ko dai kuje Allah ya taimaka" Sosai Arjun yay dry kafin ya ce "Eh babu komai zamu bauta wa mace,za kace na gaya maka wata rana sai kayi kuka dalilin mace, Uhm soyayya akwai da蓷i akwai wahala, kuma duk cikakken Namiji mai jini a jika da lafiya zai so kasancewa da mace, nasan wata rana da kanka zaka gaya min yadda kake son wacce tai nasarar samunka matsayin miji" da sauri Sheikh ya ce "God forbid! Ni na so mace har na aureta?" Murmushi Arjun yay yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa saboda soyayyar Aliyah ya ce "Of cos, 蓷an sunna ai mazai 茩i sunna ba, rashin san auren ne yasa Granny ta ce taje tashinka da asuba taji kana ta nishi tare gurnani?" Shiru Sheikh yay bai 茩ara kulasa ba har suka 茩arasa harabar masallacin, wasu manyan securities ne suka zagaye motar Sheikh Imam hamdan kafin Arjun ya fito da sauri tare da 蓷aukan Wheelchair 蓷in Sheikh, bayan Sheikh ya zauna Arjun ya fara tura Wheelchair har zuwa cikin masallacin securities na biye dasu.
Bayan an idar da sallar Sheikh ya juya tare da fuskantar Mutanan da ke cikin masallacin,cikin nutsuwa ya gyara zaman babbar rigar sa tare gyara zaman farin glass 蓷insa, Muryarsa ya saita ka蓷an Sannan ya fara Bisimillah cikin nutsuwa da kamala ya fara hu蓷u bar Juma'a,gaba 蓷aya 拼an jarida suka saita speaker nasu aka fara 蓷aukar recording gidan t.v kuma suka fara 蓷aukan vedio'n direct wanda ya kasance live


Bayan ya kammala Mutane suka shiga yi masa tambayoyi nan ya fara ba su amsa cike da 茩warewa, Wane ne ya kalli Sheikh ka na ya matsa kusa dashi da alama dai shima babban Malami ne, cikin 茩asa da Murya yace "Sheikh wata ta turo tambaya ta cikin lambobin da muke badawa, na ga kuma tambayar na da muhimmanci ya kamata a amsa mata duk da cewa lokaci ya tafi" shiru yay Sheikh yay kamar mai nazartar wani abu can kuma ya numfasa ya ce "Fa蓷i tambayar, Allah ya bani ikon fa蓷in dai-dai" mutumin ya ce "Ameen" wayarsa ya fara dubawa can kuma ya 蓷aga kai ya kalli jama'ar dake cikin masallacin, bakinsa ya saita a speaker ya fara fa蓷in;

_Assalamu alaikum,ina yiwa Sheikh Imam hamdan fatan alkairi Allah ya tsare sa ya kuma karesa daga sharrin mutum da aljan, Tambayata a nan shine (Shin zai iya yiyuwa a samu ala茩a tsakanin mutum da Aljan? Shin zai yiwu 茒an Adam ya yi ala茩a da Aljanu? Idan har zai yiwu yaya hukuncin yin hakan yake? Tambaya daga baiwar Allah zuwa bawan Allah ka sani ina tsananin sonka da 茩aunar ka,dan Allah ka amsamin tambayoyi na)_.

Fesar da numfashi yay nan take yaji wata zufa ta shiga karyo masa, lumshe idanunsa yay tunanin His Fairy kawai yake a wannan lokacin, Wannan amsar mai sau茩i ce garesa sbd ga babban misali a garesa,duk da kasancewar sa babban Malami amma hakan bai hana Aljana shiga jikinsa harta aurensa ba, fesar da iska yay kana ya gyara zamansa sosai cikin nutsuwa tare 茩arfin guiwa da kuzari ya manna idanunsa a saitin camera cikin zazza茩ar muryarsa ya ce.

"Amsa a Dunkule
Kur'ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani.
1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta sa 蓳anin mutum shi da kasa aka halicce shi.
2- Yana da ilimi da idraki da tantance Karya daga gaskiya, yana iya yin magana kuma yana kafa dalili.
3- An wajabta masa ayyuka (na ibada da dss) da kuma nauyaye nauyaye.
4- Wasu daga cikin su muminai ne salihai wasu kuma kafirai.
5- Za a tashe su ranar al茩iyama kuma za a yi musu hisabi.
6-Suna iya keta sararin samaniya su sato ji amma daga baya an hana su.
7- Suna kulla alaka da wasu daga cikin mutane kuma suna yin amfani da masaniyar da suke da ita na wasu 苼oyayyaun sirrika su halakar da mutane.
8-A cikin su akwai wa Danda suke da karfin da iko na gaske kamar yadda ake samu a cikin mutane.

Numfashi Sheikh ya fesar tare da sanya hannunsa yaja dugun sajensa wanda yake kwance luff,ya da蓷e bai mgna mai yawan ta yau ba,kula da hakan wani securities ya tsiyaya masa ruwa mai sanyi a glass cup ya mi茩a masa, amsa yay tare fa蓷in "Barakallahu fikaaa" bayan yasha ruwan ya sauke ajjiyar zuciya,cikin nutsuwa yaci gaba da fa蓷in.

9-Suna da ikon yin wasu ayyuka da mutane ke bukatuwa zuwa gare su.
10-Su aka fara halitta a doron kasa kafin a halicci mutane.
11-A cikin Kissar Annabi sulaiman (as) lokacin da Ifritu daga cikin aljanu ya yi da鈥檃war cewa zai iya kawo gadon BilKisu wajen Annabi Sulaiman (as) kafin ya tashi daga mazauninsa,Annabi Sulaiman (as) bai Karyata shi ba duk da cewa wannan maganar ba ta zo a cikin Kur'ani ba cewa ya kawo gadon ba,
Daga cikin abin da aka amabata a cikin a yoyin da muka kawo zamu fahimci cewa aljanni ba halitta ce irin ta tatsuniya da labarai ba, shi halitta ne samamme a haKiKa, mai jiki wanda za a iya yin ala茩a da shi, kuma wasu daga cikin mutane sun yi ala茩a da shi, duk da cewa a zamanin da an fadi wasu nau鈥檕鈥檌 na alaka daban daban tsakanin mutane da aljani, amma mu zamu takaitu da irin wacce muka samu a cikin Kur'ani da hadisi, da ita zamu isu don wannan kawai muka yarda da shi.
A nan za mu yi nuni zuwa ga yanayin ala茩ar da muka samu a cikin Kur'ani da ruwayoyi da kuma maganganun da aka nakalto daga wasu makiya:
A.Neman tsarin Allah daga aljanai; ya zo a Kur'ani mai girma cewa: {ha茩i茩a wasu mazaje daga mutane sun kasance suna neman tsari wajen wasu mazaje daga aljanu sai suka kara jefa su cikin bala鈥檌 da 鈥渨ahala鈥潁[13].
Al鈥檃dar larabawa ta kasance duk lokacin da suka shiga daji mai ban tsoro (misali mai duhuwa) suna neman tsari daga aljanun wannan kwazazzabon, kuma musulunci bai hana yin haka ba kuma ya yi umarni da a nemi tsari daga shai蓷anun mutane da na aljan[14].
B.Tasarrufi da aljani; yin tasarrufi da aljani da yin amfani da su wajen yin hidima duk da cewa abu ne mai yiyuwa, sai dai malamai sun yi bahasi kan cewa shi ya halatta ko kuwa? Gwargwadon abin da suka yarda da shi, shi ne lalle ne kar wannan aikin ya zama ta hanyar da shari鈥檃 ta haramta, ko kuma ya zama sanadin cutuwar aljanu,Kuma lalle ne ya zama aikin da suke yi ba wanda shari鈥檃 ta haramta ba ne. kuma lalle yin aikin da shari鈥檃 ba ta yarda da shi ba ya haramta dai-dai ne da wasida ko babu wasida.[15]
An tambayi Marja鈥橧 Mai girma Sayyid Ali (as) Khamna鈥檌 kan hukuncin zuwa wajen mutanen da ke tasarrufi da rauhanai da aljanu wajen yi wa mutane magani tare da la鈥檃kari da cewa bisa ya茩ini su aikin alkhairi kawai suke yi, sai ya bada amsa da cewa: wannan aikin ba shi da mushkila a kan kansa da shara蓷in cewa ya zama yana yin aiki ta hanyar da shari鈥檃 ta halarta.

Duba da Wannan misalan da aka samar a cikin Alkur'ani da kuma hadisai zamu iya cewa mutum na iya mu'amala da Aljanu,domin wasu Aljanun har Auren mutum suke, za'a ga mutum baya sha'awar aure ko kuma bashi da sha'awa gaba 蓷aya,abinda nake nufi da sha'awa shine; ko yaga wani shashe na jikin mace ba zai ta蓳a ji mazantakarsa ta mutsa ba, bare har yay tunanin kasancewa da mace, zamu kawo misalan yadda ake gane Aljani ya auri Mutum ko kuma yana jikin mutum a ha蓷u bar mu ta gaba.
Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke mai 茩arfin gaske,kafin yaja baya ka蓷an shi ka蓷ai ya shiga sauke tattausan Murmushi ya nayi yana jan 茩wantaccen bear 蓷insa, cikin 茩asa da Muryar kamar mai ra蓷a idanunsa akan camera yace "Baiwar Allah fatan kinji amsar tambayar ki kuma kin gamsu? Allah ya kyauta ya kuma tsare mu daga sharin kafiran Aljanu".
Gaba 蓷aya cikin Masjeed 蓷in suka amsa da Ameen. Suna cikin mota Sheikh yana driving cikin 茩warewa ba tare daya saurar abinda Arjun yake magana akai ba, ganin Sheikh ya 蓷auki hanyar zuwa gida yasa Arjun marai-raice fuska yace "Haba Buddy bana ce zaka rakani zance wajan Aliyah ba?" 苼ata fuska Sheikh yay yace "Nifa ba za'a kai ni wajan da za'a dinga zabga 茩arya ba" dry Arjun yay yace "Au 茩arya ake a zancen? Malam just wait and see za kaji yadda ake fa蓷ar kalamar soyayya" shiru Imam yay Arjun ya ce "fara kai ni gida na 蓷auko mata gift 蓷inta" kallonsa Sheikh yay kamar zai magana sai kawai ya karya gwana, a compound 蓷in gidansu Arjun yay parking Arjun ya ce "ba zaka shiga wajan Ummi ba?" Girgiza kai Sheikh yay yace "kace ina gaisheta,nasan za ta ce sai na ci abinci ni kuma am full" kafin Arjun yay magana Ummi dake bayansa ta ce "Daman always you're full,kawai kace furar Granny za kasha"
Murmushi kawai yay mata kafin ya lumshe idanunsa yace "Evening Ummi" "how are you?" Ya ce "Allahamdulillah!" Daga nan ta shige cikin gidan, Arjun yabi bayanta yana ri茩e da hannunta, da kallon sha'awa Sheikh ya biso yana ji inama mahaifiyarsa ce Ummi.
Bayan sun isa gidan su Aliyah Arjun yay mata waya daga can 蓳angaren ta sauke ajjiyar zuciya kafin ta ce "fatan mijina ya sauka lfy?" Murmushi yay mata har cikin zuciyarsa yake jin 茩aunar Aliyah yana mutuwar sonta kamar ransa "Surprised?" Ware ido tayi ta ce "What a good news?" Cikin jin da蓷i ya ce "Tare muke da Buddy" saurin fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" tayi sbd yadda taji gabanta ya fa蓷i,cikin 茩arfin hali tace "Sure?" Da sauri ya ce "I mean my words Matata" mi茩ewa tayi tsaye tana gyara zaman rigar jikinta wacce ta amshi jikinta sosai, Aliyah fara ce sosai tana da 蓷an tsayi ba sosai Mahaifinta shine senator na lokacal government 蓷in su, ita ka蓷ai ce wajansa,sun ha蓷u da Arjun taje shopping shi kuma yaje siyowa Sheikh sabbin jalabiyoyi, a nan sukai exchange na number "come in" daga can 蓳angaren Arjun ya ce "No muna sauri lokacin shan furar Buddy yayi" ok kawai tace masa kana ta kashe wayar, parfume tasa masu 茩amshi ta gyara zaman veil 蓷inta, but 茩asan zuciyarta taoroy da far gaba ne, tun daga nesa Arjun yake kallonta yana jin kamar yaje ya rungome ta sbd yadda ya kejin 茩aunarta a ransa, fuskarta 蓷auke da Murmushi tai masu sallama, Amsawa Arjun yay yace "Ma sha Allah tawan kinyi kyau fiye da ko yaushe" cikin 茩asa da Murya tace "Fatan kana lfy kamar yadda zuciyata ta sanar dani?" Kallon Sheikh yay dake cikin

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment