Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uba kwarjini wanda kallo 蓷aya Mutum zai masa ya cika masa idanu.
Shiru ne ya biyo baya, Arjun da Anut Amina suka nemi wajan zama, Mama kolo da Yagana suka zauna suma, Al'茩ali ya buga guduma Court tayi shiru, jin shiru yay yawa yasa Moon ta mi茩e kamar yadda Al'茩alin ya bata dama, gyaran murya tayi irin tasu ta matan manya da kuma sarauta tace.
"Sunana Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen, nice lawyern wanda ake a 茩ara Ngd"
Rubuce虏 Al'茩ali yay kafin ya 蓷ago kai yace "Shin Lawyern wanda ake 茩ara tana da hujjar da zata kare wanda Court take tuhuma akan yima matar mahaifinsa ciki?"
Mi茩ewa Moon tayi tana gyara zaman rigar jikinta kanta a 茩asa tana duba wasu takardu kafin tace "Ya mai girma mai Shari'a kamar yadda kace tun farko tuhumarsa ake ba'a tabbatar ba, kuma wanda ake tuhuma ya amsa laifinsa da dukkan gskyar zcyarsa, to anawa 蓳angaren haka abin yake Tabbas cikin jikin Fannah Baba Baa'na cikin Sheikh Imam hamdan Balarabe ne..," ihun Court ta 蓷auka aka shiga surutai, Barrister kallon Moon kawai yake hakama Alhj Kamal suna jiran suji ta inda zata kare Sheikh daga wannan abun, guduma Al'茩alin ya buga akai shiru da idanunsa ya kalli Moon yace "Muna jinki" gyara tsaiwa tayi tace "Uhm! Hujja ta farko tabbatar da cewa cikin jikinta na Sheikh ne" wata paper ta 蓷auko wani ya kar蓳a kana wani ya amsa ya mi茩awa Al'茩ali, dubawa ya fara yaga gwajin halitta ne, kuma ya tabbatar da jinin Sheikh dana babyn cikin Fannah abu guda ne, ajjiyewa yay kana tace "Sai abu na biyu, wanda ake tuhuma bashi da laifin komai hasali ma ya samar da cikinne ta hanyar da ake so,hanyar da Addinin Musulunci ya shara蓷anta" nan ma shiru tayi kafin ta juyawa sukai ido hu蓷u da Barrister sai kawai ta 蓷auke ganin yadda zufa ke wanke masa jiki, hakama Mami da Alhj Kamal, juyawa tayi idanunta ya sauka akan Deen ya kashe mata idanu, tare da jinjina mata hannunsa, murmushi tayi tace "Bisa dugun binciken dana fara tun jiya zuwa yau, to Allahamdulillah duk wani binciken da nayi ya tabbatar min da cewa Fannah Baba Baa'na halaliyar Sheikh Imam hamdan Balarabe ce, Ma'ana Matarsa ce ta sunna" a hankali ya shiga ware idanunsa yana sauke numfashi ka蓷an虏 bakinsa na mutsawa yana fa蓷in _"Astagafirullah wa'atubu ilaik!! Astagafirullah wa'atubu ilaik!! Astagafirullah wa'atubu ilaik!!"_
Jajayen idanunsa ya sauke akan Fannah wacce itama shi take kallo zuciyoyinsu suka shiga bugawa a lokaci 蓷aya, yayinda numfashinsu ya fara daidaituwa dana juna, idannunsu a manne, suna jin mgnar kamar dirar mikiya, Sheikh taune le蓳ansa yay yana son ya tabbatar da abinda kunnuwansa suke fa蓷a masa amma ya kasa, wani 茩yak茩yawan shock ya kama Sheikh, ya kasa koda mutsi ya zama kamar wani statue.
Moon da take kallonsu tace "You have a right to that, kana da ikon kallanta as much as you can, Fannah is your wife" da sauri Barrister ya mi茩e tsaye yace "茦arya ne, wlh matata ce, 茩arya ne, nina na bada sadakin ta, Ni nace ina sonta ba shi ba, matatace dani aka 蓷aura mata Aure bada Sheikh ba" Barrister ya fa蓷a cike da tashin hankali jikinsa gaba 蓷aya gumi ya wanke sa, Al'茩ali ya buga guduma nan take Court tai shiru cikin bada umarni yace "Is an order Kada wanda ya sake mana magna idan ba haka ba yanzu hukunci ya hau kansa"
Gyara tsaiwa Moon tayi Idanunta na kan Sheikh tace "Ina son Court ta bani damar tambayar Sheikh Imam hamdan Balarabe wasu tambayoyi" kai tsaye Al'茩ali yace "Court ta baki dama" cike da 茩warin qwiwwa Moon tace "Sheikh da gske cikin dake jikin Fannah naka ne?" Jajayen idanunsa ya bu蓷e yana kallon ta kafin ya janye idanunsa ya mayar kan Fannah wacce tai lamo jikin Ya Falta tana sakin ajjiyar zcy sbd kukan da taci ta 茩oshi, ganin da gske bashi da niyyar mgn yasa a hankali Moon tace "Amsar ita zata tabbatar da abinda nake son fa蓷a a gaban jama'a" fesar da numfashi a hankali yasa tattausan hannunsa ya shafa fuskarsa zuwa gemunsa wanda yake ta 茩yalli, kamar bazai mgn ba sai kuma ya janye idanunsa yana fa蓷in _"Ya Allah"_ a zcyarsa, a fili kuma ya fidda wani emotional sound kafin a hankali yace "Da cikin da mai cikin duk Mallakin Sheikh ne" jinjina kai Moon kana ta bu茩aci ganin Fannah, a hankali ta tashi cike da tsoro sbd sam bata sama tsaiwa gaban mutane irin haka ba, bayan ta tsaya kanta a 茩asa tana wasa da yatsun hannunta jikinta duk rawa yake, Moon tace "Shin akwai wata hala茩a ta auratayya data ta蓳a shiga tsakaninki da Barrister Hamdan Balarabe?" Kasa mgn Fannah tayi sbd tambayar tayi mata girma, tsora mata shanyayyun idanunsa yay shima yana so yaji me za tace, domin shi gaba 蓷aya ya manta da wannan tunanin ya manta da cewa wani abu zai iya shiga tsakaninta da Abbansa, a karo na farko tsoro da fargabar abinda zata fa蓷a ya kamasa, addu'a yake idan wani abun ya fara kada Allah ya nufeta da fa蓷a, dan sam zcyarsa ba zata 蓷auka ba, a hankali Fannah ta girgiza kanta cikin sanyin murya wacce ta kama dishewa sbd kuka tace "Babu komai, tun zuwana gidan kawo yanzu" wata 苼oyayyiyar ajjiyar zcy Sheikh ya sauke yana rufe idanunsa wani sanyi ya fara ratsa masa zcy, jinjina kai Moon tayi tace "Idan Court ta amince zan fara gabatar da shaidun da zasu tabbatar da cewa Fannah matar Sheikh ce" Al'茩ali ya bada dama Moon ta bu茩aci ganin Arjun, cike da 茩arfin quiwwa Arjun ya tsaya kana ya gabatar da kansa a gaban Court matsayin mai bada shaida, wayarsa wacce ta samu matsala ya 蓷auko yace "A ranar da Allah yaywa Uncle Sham Kawon Sheikh rasuwa wayata ta samu matsala, kafin rasuwarsa ta riskemu ina tare da matata a kitchen naji shigowar sa茩o wayata, ban samu damar dubawa sbd wayar ta fa蓷a cikin hug 蓷in tea, tun daga rana na cire sim 蓷in na ajjiye ta, na duba ko zanga wanne sa茩o ne ya rage a cikin sim 蓷in amma ba komai duk sun zauna a wayar, to cikin ikon Allah yau na 蓷auko hanyata ta zuwa Court na fara biyawa police station kamar yadda Queen Maimunatou ta bu茩ata, bayan muntattauna da ita, zamu tawo Court 蓷in na samu kira daga matata, tace nai sauri nazo akwai hujja mai 茩arfi dazai kare Sheikh,jin hakan yasa na tafi Queen Maimunatou kuma ta shiga mota ta nufi Court, ina zuwa na samu wayata ta dawo dai-dai kai tsaye kuma ta nuna min sa茩on dake jiki" jinjina kai Moon tayi tace "Ko Arjun zai iya karanta mana sa茩on yadda kowa zai fahimta?" .
Wayar ya bu蓷e yace "ga sa茩on kamar haka;"

_Assalamu Alaikum, Mohd na turo maka wannan sa茩on ne a lokacin da nake jin kamar bazan iya samu damar fa蓷ar wani Sirrin da baki na ba, da farko ka kula da Imam bashi da wanda ya fika, sai Granny ita kuma wannan a Kullum 茩arfinta 茩ara jaa yake, Sheikh yana cikin magauta da ma茩iya, na san halinsa mai 蓷aukan 茩addara da rashi Yadda da mutum, amma kai tsaye bazai fahimci wanda suke son kaisa 茩asa ba, abu mai muhimmanci shi ne FANNAH ba Matar BARRISTER bace, matar SHEIKH, na bu茩aci abun ya zama sirri sbd na fahimci ita zata zama silar samun 茩afafuwansa Kuma Thank God ya samu lfy, haka kuma ya tabbatar min da Sheikh yayi tarayya da mace ne, ka gaggauta sanarwa da Imam wannan mgnar domin akwai gobarar da take shirin tunkaro sa, bayanin Auran sa da FANNAH da kuma bayanin cikakken Tarihin rayuwar Sheikh yana cikin Dairy na kasa Anut Amina ta 蓷auko maka, ka bata hqr sosai ta kula da Huda, ta 蓷auki 茩addarar rashi na, abu na 茩arshe kuma kamar yadda jama'a da kuma ko kuke tunani Sheikh ba 蓷an Barrister ba ne, na barku lfy realy miss you so much Arjun ka kula da Sheikh na baka amanarsa!_

Shiru Court tayi, Barrister ya susuci ga samu ga rashi, tayaya? Yaya akai Uncle Sham ya san da wannan Mgnar? Meyasa bai tunanin 蓷aukan mataki akan Uncle Sham tun tuni ba? Yanzu duk shekarun daya 蓳ata ya tashi a banza kenan ko mene? Da 茩arfi ya furta "Ina it can be possible" kallonsa akai a wannan karan hadda Sheikh a kallonsa, tunanin Sheikh da yawa amma ya rasa wanne zai fara, idan ba Barrister bane mahaifinsa to wanene mahaifinsa, mai yasa Fannah ta zama matarsa bayan bai ta蓳a ganinta ba bare yace yana sonta? Ko kuma 茩addarar ha蓷uwa da Airah ita ta ha蓷asa da Fannah, ada no one replace Airah in his heart, amma yanzu Fannah ta maye gurbin Airah ta samu matsayin da Airah bata samu, wannan da burin samu Allah ya 蓷auki ranta.
Al'茩ali ya bu茩aci ganin Anut Amina tare da Dairy, gabatar da kanta tayi kana ta fara bu蓷e shafin Farko na Dairy inda aka rubuta. _鈥淭USHE鈥漘

Deedat da Hamdan yaya da 茩ani ne, amma sun ha蓷u ne ta hanyar Uba uwa kowa da tashi, Hamdan 蓷an stepmom 蓷in Deedat ne, tun suna yara Allah ya bawa Deedat baya ta tsara art ga kuma son mulki, dan haka tun a secondary school aka fara bawa Deedat mu茩ami, hakan ya fara damun Hamdan sbd shi mutum ne mai hassada da kuma 茩yashi, amma baya ta蓳a nuna tsanar Deedat yana barin komai cikinsa ya iya takunsa, mahaifiyar Deedat ta mallaki Property da yawa wajan iyayenta da suka rasu ya rage daga ita sai ni Shamsudeen da nake rubuta wannan bayanin, ni 茩anin mahaifiyar Deedat nan wato Khadijertou, a haka rayuwa ta fara tsayi Deedat ya manyanta, a haka iyayen sukai tafiya babu wanda ya dawo da rasa sosai Deedat ya shiga tashin hankali bashi da kowa saini, daman familyn ba yawa garemu ba, yawanci ba'a 茩asar suke ba, haka dukkan 茩adarorin Khadijertou ya dawo mallakin Deedat Balarabe, ya fara juya ku蓷i a lokacin ni kuma ina da aure matata ta fari amma ban ta蓳a haihuwa ba, ganin Deedat ya mallaki hankalinsa yasa nabar 茩asar, kwanci tashi Deedat ya zama shararran mai ku蓷i, hakan yasa ya nemi wata matashiya dangin Kanuri ya aura, watan ta biyu ciff da Aure, akaiwa Deedat 茩uruciya yabar garin baki 蓷aya, a hankali kuma aka sanya mota ta takashi, amma sam Deedat bai mutu ina ji a jikina yana raye, ya tafi yabar matarsa da ciki wanda bai san dashi ba, a lokacin ne kuma na dawo Nigeria da zama tare da sabuwar matata Amina sbd Allah yayiwa 蓷aya matar tasa rasuwa, ba tare da binciken komai ba aka sanarwa Hamdan cewa Deedat yay hatsari ya mutu motar da 茩one tare dashi, hakan yasa ya 蓷auki ragamar komai na Deedat ya barni ka蓷an daga ciki nake juyawa, kulawar matar Deedat ya dawo 茩ar茩ashin Hamdan ba wanda ya san tana da ciki, sai ita da Hamdan 蓷in, domin koni basu yarda na sani ba, kullum yana nuna mata sai ta haifesa lfy za'a sanar, lokacin da cikinta ya cika watan haihuwa a lokacin ta fara tsanar cikin sbd asirin da Hamdan yasa akai mata, dan haka tana haifar Imam ta tsallake ta barsa aka ransa inda tayi, sai Hamdan yay farin ciki ya bawa Saudat ri茩on Imam, daman tunda ya aureta ya shaida mata cewa Mahaifiyar Imam matarsa ce, daga nan kuma yaje ya 蓷auko Granny mahaifiyar Balarabe wato kaka wajan Deedat kenan, kana ya 蓷aure mata baki, bokan Hamdan ya tabbatar da cewa idan har bai 蓷auki mataki akan Sheikh ba to Tabbas shi ne zai kawo 茩arshen sa, sai 茩wace komai na dukiyar mahaifinsa Deedat, dalilin haka idanun Hamdan ya rufe yasa aka mayar da Imam gurgu tun yana zanin goyo, Saudat Granny sukaci gaba da kula da Imam cikin Aminci"

Shiru Court tayi kowa ya fara surutu, Granny kam kasa mutsawa tayi, kanta ya fara sarawa ta shiga tunanin abubuwa da yawa, Sheikh kam kansa motsi yayi, ya sunkuyar 茩asa tare da sulalewa a wajan ya shiga fidda numfashi idanunsa na janyewa tari na son kawo masa ziyara, da 茩yar yake fisgar numfashinsa sbd nauyin da zcyarsa yake masa, tabbatas an zalunci kamaninsa da mahaifansa.
Share hawaye Anut Amina tayi kana tace
_鈥淢AFARI鈥漘 lokacin da Saudat ta fahimci kaf Dukiyar Barrister ba tasa bace itama ta shiga 茩o茩arin ganin yadda zatai ta samu kasu fiye da rabi na Dukiyar, har kawo lokacin kuma bata son cewa Shaikh ba 蓷an Barrister bane.
Rashin, Barrister yayi abu baya tuna baya Deedat lfyarsa 茩alau, Yayinda kuma matarsa ta koma daginmu dake Niger da zama, wata rana naje Dubai yin oder sabbin kaya na company Sheikh kamar daga samu naga Deedat nai mmki sosai domin har lokacin bai tagayyara ba, ku蓷i da hutu sun zauna masa, daga nan kuma na fahimci yana da babban matsayi sai dai ban san matsayin mene ba,muna ha蓷uwa matarsa ya fara tambaya ko da nace muje ya koma Nigeria sai ransa ya 蓳aci hakan ya tabbatar da kurciyar da akai masa ta nan, ya amshi number na daga ya huce, kwana biyu tsakani ya dira a Niger sunyi farin cikin ganin juna sosai, babu wanda ya tambayi Imam, Deedat bai san da Sheikh matarsa kuma an saya mata mantuwa, daga nan suka sauyawa sabuwar Rayuwa haka kuma ban sake ganinsu ba har kawo yanzu dana rubuta wannan abun"

Nan ma shiru Anut y tana share shawaye, Deen kam jin abun yake wani iri ace 蓷an uwanka na jini shine bai 茩aunarka, mai yasa ku蓷i keson hallaka jama'a ne, murmushi kawai yay sbd tunawa da Oga Damus da yay, Muhammad Jalal Kabeer bobo yay 茩asa da murya dai-dai kunan Deen yace "kana tunawa da tashin bom ne?" Harara Deen ya watsa masa yace "Yeah! Of course, kamar yadda kake tunawa da Governor Mubarak Yahya cibo, Jafar, right?" Taune baki Jalal Kabeer bobo yay yana Rungome Jalilerh yace "Forget the past amma serious sun cutar min da my Jalery?" Ya fa蓷a yana matse Jalilerh, Anut Amina ta 蓷ura da fa蓷in
_鈥淩EVENGE鈥漘
A lokacin da Barrister ya gane cewa a koda yaushe abubuwa na iya juya masa, kuma ya fahimci halin Saudat da abinda take niyya, kuma ya gane cewa 蓷a 蓷aya shi ne nasa a cikin yaran da Saudat ta haifa, sai ya 蓷auki niyyar 蓷aukan fansa ta hanyar 茩arin Aure ya samu wacce zata haifa masa yara masu yawa, cikin Sa'a kuma ya ha蓷u da Fannah, a lokacin da Barrister ya bu茩aci naje wajan Kawo Madu domin mu tattauna dashi nayi mmki sosai, 蓷an uwan wajan mijin 茩anwar mahaifiyar matarw Deedat ne, hkne nima 茩anwar mahaifiyar Mamana ta ce, Shira mukai sosai, kafin Kawo Madu ya gayamin cewa Fannah bata son Auren hakan yasa na gaya masa ra'ayi na ina son a juyar da auran kan Sheikh, daga nan nai masa bayanin komai, haka Kawo Madu ya Sanarwa da Baba Baa'na ranar 蓷aurin auren aka shaida 蓷aurin auren Sheikh Deedat Balarabe, da Fannah Baba Baa'na, domin nace kada a bayyanar da sunan wanda aka 蓷aura auran dasu, babban farin ciki na kuma babu abokan Barrister suna can waje shi kuma ya gidan Kawo Madu, aka 蓷aura aura na bada ku蓷in sadaki a aljihu na, ku蓷in Barrister kuma sunan a ajjiyewa kamar yadda ya bani, Abu guda ya ragewa Sheikh a yanzu shine sanin inda iyayensa suke, sannan kaf Dukiyar da Barrister ya tara ba ku蓷in sa bane ha茩茩in mallakar Sheikh ne, a nan na kawo 茩arshen Rubutu na Allah ya yafe min bisa 蓳oye wannan abun da nayi na barshi matsayin SIRRIN MU nida Kawo Madu da Baba Baa'na"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai mutane suke fa蓷a, Barrister kam tuni ya fara zaucewa, murmushi Moon tace Anut Amina tace ta zauna, Alhj Kamal ya mi茩e tsaye yace "Ina da mgn yamai girma mai Shari'a" Al'茩ali yace "an baka dama" Alhj Kamal ya kalli Fannah yace "Shin daman dai kina da ra'ayin tarayya da Sheikh, kuma mgnar baki ta蓳a ha蓷a shimfi蓷a da Barrister ba 茩arya ne, Sannan..," shiru yay sbd salatin da yaji Granny ta tafka, zumbur Granny ta mi茩e ta nufi inda Alhj Kamal yake ta shiga tafa hannu tana fa蓷in "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) wlh kai dai babu kai a ganin Annabi, ba kaji Imamu yace da cikin da mai cikin duk nasa bane? Kai dai anyi a sarar haihuwa ka zauna kaita giggilla 茩arya, to babu gantalalle irinka a nan" tana fa蓷in hakan ta juya ta kalli Al'茩ali tace "Don Muhammadur Rasulullah maza a nan ka yanke masu hukuncin kisa, a fille kan salllamammu" Da sauri Saudat ta kalli Granny Alhj Kamal yace "Wa muka kashe da za'a kashe mu kuma? Ni meye nawa a ciki?" Moon tai Murmushi tace "Ka shirya kare kanka bawai kare wani abuba" guduma Al'茩alin ya buga kowa yay shiru kana yay rubuce虏 zuwa wani lokaci kafin ya 蓷ago kai yace "Bisa 茩wararan hujjojin da wannan Court mai adalci ta samu ta wanke Sheikh Imam hamdan Balarabe bisa zargin sa da akai, sannan Court ta bu茩aci Barrister ya bawa Sheikh ku蓷i bisa 蓳ata masa suna da akai" Kuka Fannah tasa tana rungome Yakura farin ciki fal ranta sai shafa cikinta take, da zata iya da babu shakka wajansa za taje ta rungomesa.
Gyaran murya Moon tayi tace "Bayan nan Matar Uncle Sham na 茩arar Barrister bisa zarginsa da kashe mata miji da yay" da wani irin sabon tashin y Barrister yace "What? Wlh bani bane ban kashe kowa nayi niyya amma bani bane" gaba 蓷aya aka kallesa Al'茩ali yace "Kace bakai bane, kuma kace kayi niyya mekenan?" Sunkuyar dakai kansa yay kafin yace "Tabbas nayi niyyar kashe Uncle Sham, lokacin da zargina ya tabbata a kansa, na shirya yadda za'ai a kashe sa cikin ruwan sanyi a ranar da ya tafi Barno, amma wanda nasa yay kisan ya dawo yace ai sunyi Accident amma wlh bani bane" gyara tsaiwa Moon tayi tace "Idan akai bane kenan Matar kace Saudat tayi kisan kamar yadda ta fa蓷a jiya" Mami ji tayi cikinta ya juya da 茩arfi zcyrta ta buga bata son lokacin da tace "Kai Ni kuma yaushe na fa蓷a kuma?" Ka fa蓷a Moon ta watsa tace "Ai ko abin naku wasa ne, kun iya ha蓷a abu amma baku san Yadda zaku kare kanku ba, tun jiya na fara shiri na, jiya kinje Police station wajan Sheikh kin fa蓷a masa maganganu da yawa" daga nan Moon ta ciro wata na'ura ta bawa wani shi kuma ya bawa Al'茩ali, ana kunnawa Muryar Mami ta bayyana duk abinda ta fa蓷a jiya sai da kaji, Moon tace "茒an sandan daya rakaki wajanki ba 蓷an sanda bane, shiri na ne, ni Barrister/Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" wani fito Deen yay tare jinjina mata, dole Mami ta fito gaban jama'a tace "Zahiri ina son Mallakar Dukiyar da Barrister yake 茩wa蓷ayi, fahimtar ku蓷in bana kowa bane sai na Sheikh yasa na fara tunanin yadda zan mallaki komai nasa, shiyasa na fara shirin 茩ulla tarayya dashi amma duk yadda nasu ya茩i, sai na rabo dashi na fara binciken yadda zan samu komai cikin sau茩i, wata rana naje gidan Uncle Sham yana Tsaka da rubutu sai ya tashi yabar rubutun da yake ban tsaya tunanin komai ba na fara karantawa, a nan nagane cewa Fannah matar Sheikh ce, sai na shirya yadda zan lalata 茩usanci dake tsakaninsu bayan nayi haka kuma, na fahimci ina da ciki sai na shirya 蓷orawa SHEIKH cikin, ganin Fannah nada ciki sai hankali ya tashi naga kuma a koda yaushe asiri na shirin tunuwa sai na shirya yadda za'a kashe Uncle Sham, amma kafin hakan wani ya rigani domin Barrister yasa an sace motar Company Sheikh, bayan ya bada file ga wanda zai kisan ya sanya hannu, amma wlh Allah bani na kashe su, wlh bani bace Allah ko yarda dani" Barrister ba ya shiga rantsuwa, daga nan Moon ta kalli Alhj Kamal tace "Idan ba Saudat bace, ba kuma Barrister Hamdan bane, kenan Barrister Kamal ne ya kashe su kamar yadda ya da蓷e yana cin amanar abokin nasa, harta kaisu ka samun yarinya shi ne yanzu kaci Amanar Abokiyar hur蓷ar taka kuma kaci Amanar Abokin naka?" Rarraba idanu Alhj Kamal ya fara ya shiga rantsuwa dafe kai Moon tace "Ok Securities za kuga wani a outside ku shigo dashi" ba ta蓳a lokaci aka fita aka shigo da wani matashi saurayi Barrister! Mami! Alhj Kamal suna ganinsa suka mi茩e tsaye aka shiga kallon kallo...




Finally dai na warware dukkan wani 茩ulli da yake a littafi馃槰 let's see who is the killer.



SIRRIN MU isn't free contact to subscribe
08119237616



NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Released From Jail
85-86

Gabatar da kansa saurayin yayi, kana yay Shiru yana sauraran tambayoyin da Za'ai masa, Al'茩ali yace "Malam Adam, ka shirya fa蓷in gsky ba tare da tsoro ko fargaba ba? Ka shirya zaka fa蓷i gsky tsakaninka da Allah?"
Wanda ake kira da Adam ya 蓷aga hakan yasa Moon tace "Adam a tura ka ka saci motar Company Sheikh haka ne?" Kai tsaye ya amsa mata da "Eh" sai ta kuma cewa "A cikin wannan mutanan wanene ya saka wannan aikin?" Adam ya kalli Mami ya dawo ya kalli Barrister kana ya kalli Alhj Kamal, 蓷auke ido yay yace "Duk cikinsu ba wanda banwa aiki ba, sai dai duk nai masu aiki ba tare da sanin cewa inawa wani daga cikinsu ba, Hjy Saudat tasa na sace motar bayan haka, Barrister yasa na 蓷auko masa motar bisa dararjar ku蓷i masu yawa, dalilin hakan kuma na amince nace na 蓷auko masa motar, Amma shi ya amshi motar ne yana son a 蓷auko masa drugs a ciki (Muyagun 茩wayoyi) daga nan ban san komai ba sai da Alhj Kamal ya rikani ya bani motar ya gaya min abinda ya keso, wato naje na kashe masa wasu mutane, nayi shiru sbd ban san me zance masa, daga nan nace yaban lokaci ina ta tunani sai kawai nace masa bazan iya ba, dan haka na bar masa office 蓷insa" kallo ya dawo kan Alhj Kamal nan Court ta bu茩aci ganinsa, tsayawa yay yana sunkuyar da kai kafin yace "Barrister aboki na ne, wanda bani da kamarsa, tunda na fahimci munufarsa na gane irin manyan kadarorin da yake hari na sauya tunani na, Nima na fara farautar abinda yake so, hakan sa muka ha蓷a 茩arfi guda Shida matarsa Saudat,ita ta fara zuwa waje na a fa蓷ar ta, tasan nasan komai naka, na Aminci mata sai na kawo mata bu茩atata, muka fara zumunci har aka samar da Bahaiyya, wacce ita 蓷in jinina ce kuma 拼arta ce, lokaci guda na fahimci Saudat bata da imani tun sanda ta gaya min nufinta akan Sheikh, dan haka Nima na janye daga gare ta na fara aikina ni 蓷aya, bayan an kawowa Barrister mota naje nace ya bani aro za'a shigo min da kaya, ba musu ya aramin,har yake bani file 蓷in drugs 蓷in da za'a kawo masa, kuma burinsa a yanzu ya amshi wani file dake wajan Uncle Sham, daga nan na nemi wani bayan Adam ya茩i na bashi ku蓷i wajan 5.6m haka yaje da motar yabi ta kansu Uncle Sham, daga nan ya 蓷auko min file 蓷in, ni kuma na bawa Barrister file 蓷in ya samin hannu, domin na shirya 蓷ura masa laifin kisan, tun daga ranar makashin da yay kisan ya fita hayyacinsa ya zama kamar mahaukaci, yana ta fa蓷in ya shiga uku, Tabbas ni na sanya a kashe Uncle Sham da sauran Mutanan domin idona ya rufe kunne na ya toshe ku蓷i kawai nake gani da jin da蓷in rayuwa" nan aka shiga Allah wadai da Alhj Kamal Al'茩ali yay rubuce虏 kafin yay gyaran murya yace "Bisa dugun nazari da kuma hujjojin da Court suka samu akan wanda yay kisan dan haka bisa adalci a yadda hukunci yake a Muslunci Al nafs bin nafs, a hukuncin Shari'a kenan, In kuma a kotun turanci ne, Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, dan haka wannan Court ta yankewa Alhj Kamal da Barrister Hamdan Balarabe hukumcin kisa ta hanyar rataya, Barrister hukuncinsa akan Iyayensa daya kashe Alhj Kamal kuma akan kisan so Uncle

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment