Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

plate 蓷in hannunsa ya ajjiye yace "ok mai dani falt 蓷ina" ba musu Arjun ya kama Wheelchair 蓷in suka nufi flat 蓷in Sheikh, wanda yafi ko wanne flat kyau da kuma tsaruwa a cikin gidan, idan kaga abubuwan da suke flat 蓷in Sheikh saika 蓷auka shi 蓷in wani lafiyayye ne, har cikin bedroom 蓷insa ya shigar dashi komai tsaf Granny da gyara amma a yadda suke tunani, da taimakon Arjun Sheikh ya kwanta saman makeken gadon sa, har Arjun ya juya sai kuma ya dawo,da 蓷an sauri yasa hannu ya zarewa Sheikh jallabiyar jikinsa sannan ya cire masa singlet 蓷in,fresh white skin 蓷insa ya bayyana ga santala-santalan 茩afafuwansa da cinyoyinsa da suka bayyana duk a waje, Arjun na gamawa yace "bye" idanunsa Sheikh a rufe yace "Jazakallah bilkhair" yana fita waje yana fa蓷in "it's my pleasure" Shiru Sheikh Imam yayi domin duk sonsa da bacci a lokacin kasawa yay, sai a yanzu mafarkin da yay ya shiga dawowa cikin brain 蓷insa, idan ya fahimta wacce ta kai shi bathroom da asuba ba Granny bace, domin ya da蓷a fahimtar wani abu 蓷azu,hakan magen data zo kusa dashi ba asalin magensa bace Wannan AIRAH ce, kenan mafarkin da yayi gsky ne yake ganin abun a mafarki ko yaya? Maganar Airah ce dawo masa cikin ransa inda take fa蓷in "Am pregnant with your unborn child Sheikh" ta yaya? Yaushe yayi tarayya da ita da har zata samu cikinsa, yasan cewa koda wasa babu wata halitta ko a jinsin Aljanu da ta ta蓳a ganin Manhood 蓷insa, Lumshe idanunsa yayi yana jin yadda kansa ke masa ciwo ga wani nauyi da yay masa, ji yay gidan yay masa girma dama yace Arjun ya tafi dashi gidansu, ko dai waya zai sanya Abbansa ya sai masa? Idan ya ri茩e waya yayi me da ita, babu abokai family kuma iya Abba da Mami da Granny Fareeq Buhaiyya ya sani sai kuma Arjun daya zame masa komai, mirginawa yayi tare kifa cikinsa ya rungume pillow, iska ya ji tana ka蓷a gashin kansa can kuma ya ji an dafa fresh back skin 蓷insa, bai Motsa ba saboda yayi tunanin Granny ce domin ya san Mami sai 6 zata dawo Abba kuma sai dare, Murmushi Airah tayi saboda farincikin yau zata kasance da mijinta kuma abin alfahari gareta, zama tayi bakin bed 蓷in dai-dai kansa, bai tai kuskuren magana ba sai kansa data kama a hankali ta 蓷aura saman cinyarta, ajjiyar zuciya ya sauke yana 蓳ata fuska yace "Granny!!" Yatsun hannunta ta tura a cikin sumar kansa ta shiga shafa masa sumar tana 蓷an wargatsa ta, sosai Sheikh ya ji da蓷i saboda daman kan ciwo yake masa, 茩ara matsawa yayi jikinta ko zai samu yay baccin gadon da bai samu ya 蓷auke sa ba, kasa yin shiru Airah tayi tace "why kake tsoran fa蓷awa Arjun kana da mata" da sauri ya 蓷aga kansa zuwa fuskarta kasa 蓷auke kansa yay saboda wata 茩yakkyawar halitta daya gani, zai iya cewa bai ta蓳a ganin mace me kyau da kuma tsarin halitta irin ta ba, ba fara bace ba ba茩a bace za'a iya bata Chocolate tana da dugun gashi wanda ta 蓷aura masa siririn veil, duk inda kake neman mace first class Airah ta kai sai yake ganinta kamar ba mutum ba, bakinsa yana rawa "who are you?" Kansa ta mayar saman cinyarta tace "why are you worried Rayuwata?" ji yayi zuciyarta ta buga da 茩arfi amma sam bai nuna a fili ba yace "Uhm" hannunta ta cire a cikin sumarsa tace "So daga juya zuwa yau harka manta dani ko?" Girgiza mata kai yayi yace "No! Kawai am trying to remember you" kallonsa Airah tayi tace "Lemme help you to, Am Airah your wife,Nasan abin zai zo maka kamar a mafarki but is not a dream is reality , tabbas na 蓷auke ka da hannuna har zuwa dajin Sambisa an 蓷aura mana aure Tijama da Tu蓳e da kuma necklaces 蓷in daka bani sune shaida" shiru yay mata ya shiga murza zoben hanunsa wanda tun 蓷azo baya gajiya da kallonsa can kuma yace "what again now?" Tace "na kasa jurewa tun bayan na dawo dakai gida da Asuba,sai ya zamana na kasa bacci, hakan yasa nazo gare ka a suffar Granny bayan na sanya Granny bacci mai nauyi, sannan duk abinda kuka fa蓷a kai da Arjun ina jin ku, hakan yasa na zama mage domin bana son ya fahimci wani abu kamar yadda kai ma baka so, ina zuwa falt 蓷in Granny na samu ta shiga bathroom sai na koma siffar ta da Arjun yazo ban sha wata wahala ba" shiru tayi sai kuma tace "Amma mai yasa kace?" Yun茩urawa yayi, ya mi茩e zaune yana 蓷an yamutsa, 茩afarsa ta kalla da sauri tasa hannayenta ta gyara masa 茩afafuwansa, fuskarta ya kalla yace "Tun Asuba nasan ba Granny bace, duk wanda yasan aljani farin sani ya ganki yasan ke 蓷in ba mutum bace, na 茩ara tabbatar da haka ne ta cikin mirror'n dake ma茩ala a cikin bathroom 蓷ina, kuma Granny bata iya English ba" jinjina kai tayi tace "Ko mugwaye Aljanu ai basu isa su 蓳oye maka ba, bare ni da nake shirin taimaka maka" hannunta ya zame daga nasa kana ya koma ya kwanta can ya 茩ara cewa "i don't have any feelings about women, balle aljana tayaya kike tunanin zan iya rayuwa dake matsayin mata a gare ni? Ta yaya kike tunanin zan baki kulawar daya dace ko wanne namiji ya bawa matarsa? I can't bana son kowa kamar yadda babu mai sona" kamar zatai kuka Airah tace "stop saying that Rayuwata,i promise u, I'll make you happy, ka bani 1week idan har a lokacin kaji baka sona nai baka al'茩awarin zan rabu dakai", hanunsa yasa yaja sajensa yace "sure?" Kai tsaye tace "Yeah" zamewa yayi ya kwanta duk yadda yasu yay baccin daya saba kasawa yayi, har 11 tayi lokacin tashinsa a bacci kallon Airah yayi wacce har yanzu tana zauna tana shafa masa sumar kansa yace "zanyi Sallah" mi茩ewa tayi tare da jawo Wheelchair tana son ta kaisa da kanta amma bata son tai abinda zai firgita da ita, bayan yay alwala yay Sallah ya koma ya kwanta kallonsa tayi tace "Breakfast fa?" Girgiza kai yay yace "No i want to sleep" Yana fa蓷in hakan yana jan duvet ya rufe jikinsa, hawa bed 蓷in tayi tace "i want to sleep with you" bai kulata ba yaja idanunsa ya lumshe yana jin yadda ta ja duvet 蓷in ta shiga ta yadda ta ware hannayensa daya rungome a 茩irjinsa kana ta shige jikinsa tana Murmushin jin da蓷i sosai take farin cikin kasancewa da shi, tsakani da Allah take son Imam bada wata manufa ba, rungomesa tayi sosai ta shiga shafa kansa tana masa wa茩a mai da蓷i a haka har bacci ya 蓷auke sa wanda ya da蓷e bai mai da蓷insa ba, ganin yay bacci yasa Airah mi茩ewa ta cire kayanta kana ta koma wajan Sheikh da yake kwance ta rungume sa sosai tare kissing bakinsa.......
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_


_Ina ganin masu cewa ko yaya zaman Sheikh Imam hamdan Balarabe da Aljarsa Airah zai kasance??? To kada ko damu you'll be surprised Habibaties kawai a hanzarta payment free pages dai babu yawa馃槏馃憣馃従share And share and share_

Pay #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment
08119237616 ga 拼an Niger sai su nemi wannan number 84506476





馃啌P

EPISODE9锔忊儯-1锔忊儯0锔忊儯


Sheikh Imam bacci yake mai cike da nutsuwa da kwanciyar hankali, da zarar yay mutsi zai ji an 茩ara shigewa jikinsa ga wani 蓷umi dake ratsa jikinsa seriously zai ce ya da蓷e bai yi bacci mai da蓷i irinsa ba, bai tashi daga bacci ba sai da yaji muryar Granny saman kansa tana fa蓷in "Yau na ga abin da yafi 茩arfina ni Fa蓷imatu, wanne gantalallan bacci ne wannan Fisabilillahi? anayi ana nishi kamar bai zazza蓳in masharshara?" Bu蓷e idanunsa yay da 茩yar yana 蓷an dafe kansa da yaji yana masa ciwo kallo 蓷aya yay wa Granny yay saurin 蓷auke kansa tare da juyawa side 蓷insa,ganin babu kowa a gefensa yasa ya kalli Granny ya ce "Granny where is she?" Ke蓳e baki tayi ta ce "meye kuma Shaa? Kaga Imamu babu ruwana da wannan Ingilishin naka maza tashi ka shirya Ranjun yace min yana hanya,yanzu ya kira a sailolar dake palo" shiru yay kawai yana sauke tagwayen ajiyar zuciya ji yay ransa duk babu da蓷i saboda da rashin ganinta da bai ba, yana da tabbacin tafiya tayi bayan ta sashi ya yi bacci, Granny ta taimakamasa yay wanka tare da 蓷aura alwala, yana gaban dressing mirror Granny na shafawa fatara versiline "haka kurum baka san darajar fata ba kace a shafa maka wani losha,meye ma wani losha fisabilillahi" Shidai bai ce komai ba domin a karo na farko kenan yaji bai ji da蓷in yadda Granny ke shafa masa mai ba,ji yay gaba 蓷aya yana da bambanci da wanda Airah ta shafa masa da Asuba, comp ta 蓷auka ta taje masa sumar kansa ta kwanta sosai har saman goshinsa,kana tai hanyar wardrobe tana fa蓷in "Uhm kai kaji wani zance Imamu" idanunsu akan madubi yana kallon yadda jikinsa ya 茩ara bu蓷ewa sosai kamar wanda yake yin risilin, jin yay shiru bai magana ba yasa Granny ta ce "Idan bakai miskilanci ba ai sai Allah ya ka maka wlh, domin Ubanka Did...," Sai kuma tai shiru ta cikin madubin ya kalleta ya ce "Speak up Granny,meye Did...?" Girgiza kai tayi tace "A'a babu ruwana da gulma haramun ne wlh,daman wani zance nake som tsegun ta maka da naji Barista ya fa蓷a" gaba 蓷aya attention 蓷insa ya bata yana fa蓷in "Uhm" wani tissue 蓷in yadi mai masifar kyau ta 蓷auko masa mai manyan zane gashi shara shara domin komai na jikinsa ana iya gani,wajansa ta 茩arasa tare da sunkuyawa ta bashi boxer ya saka sbd daga shi sai pad,tun yana yaro haka ya tasu kakarsa ke masa komai, shiyasa ba yajin akwai abinda zai iya 蓳oye mata a jikinsa sai dai tsaraicinsa, farar singlet ta bashi ya zura a jikinsa bakinsa 蓷auke da addu'ar sanya kaya,sai kuma wandon yadin shima yasa rigar mai 蓷inkin Jamper ta bashi ya saka, sannan ta mi茩a masa babbar rigar kayan, girgiza mata kai yay ya ce "No! Granny ban so" Juyawa babbar rigar tayi tace "Wallahi baka isa ba,ba zan wahalar banza ba ka ga yadda kai kyau kamar dai 蓷an firazdat ko 蓷an sarki? Kai ma sha Allah" Murmushi yay mata yana 蓷aga hanunsa saboda parfume 蓷in da take saka masa, lokacin 蓷aya 茩amshin Arabian Ohud ya cika cikin bedroom 蓷in nasa, harami ta 蓷auko masa ya ce "bari sai Friday bani jar darata" wata hula ta bashi mai kyau tana 蓷auke da gashi,a saman sumar kansa ya 蓷ura kana ya sanya farin bluetooth da farin glass 蓷insa yay wani kyau he look like king of Saudi Arabia, ba茩in covert shoe ta saka masa a farar 茩afarsa, sai da ta gama masa komai sannan ya kalleta ya ce "Jazakillah bilkhair Granny" zama tayi ta ce "Ni dai amana zan gaya maka wlh,idan kaci kai da Allah babu ruwana da shiga hurumin Ubangiji" lumshe idanunsa yay ya ce "Uhm feel free what's is the matter?" Tagumi tai sai kuma ta ce "Barista ya kitsa abu babu shawara fa, wai Gwamna ya nemi a baka auran 拼arsa,kullum tana jin zantukan 茩aryar da kuke a redio,sai ta kamu da sonka hankalinta duk ya tashi hakan yasa Gwamna ya ce ta gaya masa tace ai Sheikh Imam hamdan take so, to ashe ma ya san Ubanka Barista shine fa ya ce da Barista yana neman sa a govmat house,to Ubanka dai ya yarda ni da waccan 蓳arauniyar kuma bamu amince ba" Kallonta kawai Sheikh yake sam bai mamaki ba domin Arjun ya fa蓷a masa cewa ana yawan kiransa ace Imam ake nema kuma macace,wani lokacin messages harta email 蓷in Arjun,to babu mamaki yarinyar ce, Granny tace "banda gantalewa ta yaran zamani yaushe mace take cewa tana son Namiji? To wlh zamanin mu sai an kaika 蓷akin mijin kake sanin wa kake aura,kaga ina da shekara 9 akai min aure hatta nono wannan a 蓷akin Mijin na samesa" wani 茩awataccen Murmushi Sheikh yay yace "Am hungry" Granny tace "Me kace?" Idanunsa ya mayar bakin 茩ofa ya ce "yanzu 12 past 23 yunwa fa" mi茩ewa tayi bayan ta gama gyara wajan kana ta tura Wheelchair 蓷in zuwa tsakiyar ha蓷a蓷蓷an parlour'n gidan, har gaban dinning ta ajjiyesa kana ta shiga zuba masa abin breakfast 蓷in, Arish ne da meat shawarma sai tea da yaji kayan 茩amshi da na'a na'a tai tashin 茩amshi yake, bisimillah yay yasa yatsun hanunsa guda hu蓷u ya fara cin meat shawarma bayan ya gama cin abincinsa Granny ta kawo karamin bowl ya wanke hanunsa ya goge da tissue kana yay hamada.


Bayan Sheikh yana mutane sallar zuhur Arjun ya koma cikin gidan su ya 蓷auko 蓷aya daga cikin sabbin motocin Sheik wata 茩arama mai ash color sabuwa dal, Arjun na mazaunin driver Sheikh na 蓷aya side 蓷in idanunsa akan littafin Zajid zaujain, sosai Arjun ke gudu da motar sbd yasan Sheikh bai son tafiya a hankali "Buddy wallahi aure nake sonyi na gaji a matse nake,Am tried pls daga nan mu huce gida ka tayani ro茩an Ummi ta barni nai auran tunda ina so" lumshe idanunsa Sheikh yay lokacin 蓷aya yaji tunanin Airah ya fa蓷o masa, Where is she? Shine tambayar da yaywa kansa, one day kenan yaya kenan idan ya kasance da ita na adadin sati guda kamar yadda ta ce? A haka suka shiga cikin gidan redio'n Arjun yay parking kana ya fita daga inda yake zaune,a back side ya 蓷auko wheelchair 蓷in Sheikh kana ya taimaka masa ya zauna, har cikin reception 蓷in gidan redio'n suka shiga,kowa ya ga Sheikh sai ya tsuguna ya gaishesa,hatta ga wanda suka girmi Sheikh babu a abin da ya siya masa mutunci face Iliminsa sa hqrinsa ha蓷i da taimako da kyautatawa talakawa, da sauri ya fara gabatar da program 蓷insa na LAFIYAR MU, Mutane da yawa sun bu茩aci ya bu蓷e masu wata 茩ungiya ko kuma gruop wanda zai iya yi masu wani bayanin idan yana free,wasu kuma sukace ya basu number wayarsa, Shi dai murmushi yay kawai domin yasan a redio kawai suke jin zazza茩ar muryarsa,amma shi gaba 蓷aya bai san yadda zai iya using da wata waya ba,ya wake dashi? Bashi da wanda zai nemasa a waya,a haka suka gama program 蓷in shida Arjun kana suka 蓷auki hanyar gidansu Arjun. Ummi ta ce "Haba Imam i don't think is nacessary,idan Arjun yay aure bazai samu lokacin kula da komai naka ba" wani abu mai 蓷aci Sheikh ya ha蓷iye idanunsa akan Ummi mahaifiyar Arjun yace "No! Ummi i trust Arjun zai iya komai nawa,yin aurensa bashi ke nuna zai 茩i kula dani ba" Murmushi kawai Ummi tayi tace "Imam ka manta da shirman Arjun fa,and think yourself mana,kalli condition 蓷inka,babu wanda ya dace da yay Aure sama dakai,yana da kyau ace kafin wani yay maka wannan mgnar kayiwa kanka" idanunsa ya lumshe kafin ya sauke numfashi yace "Try to understand us Ummi, the way mutum yace zai aure to let him do" Arjun yace "please Ummi i lover so much i need her i want marry her wlh ina sonta" harara Ummi ta watsa masa tace "kai dai Arjun anyi mara kunya,akan na hanaka shi ne ka 蓷auko bawan Allah yana cikin hutawarsa,wlh baka da kunya ka kiyaye ni Arjun" Murmushi kawai Sheikh keyi,shi ina ma yana da uwar da zata hanashi abu aida yaji da蓷i,he need mother new mother yana son yaji 蓷umin uwa mahaifiya,yana son yaji uwa ta rungomesa inda zai samu yayta kukan saman 茩afa蓷arta,baya da wannan 拼an cin bashi da uwar daza taji damuwarsa bare harta bashi shawara mai kyau,babu uwar da zata kwantar dashi zaman 茩afa蓷arta tasa yay kuka mai yawa ko yaji sau茩in zuciyarsa, tagwayen ajjiyar zuciya ya sauke kallon Ummi yay inda take fa蓷in "Shikenan yaje yay aure Allah ya sanya albarka,Amma Imam kai ka nemu matar Aure" zoben hanunsa ya kalla ya 蓷an murza ka蓷an yace "bana da interested Ummi" ganin yanayinsa ya sauya yasa ta rabu dashi, farin ciki sosai Arjun ya shiga rungome Ummi yay yana fa蓷in "thank you so much Ummi" murmushi tai tana shafa kansa tace "kuje daining ga lunch na jera maku" girgiza kai Sheikh yay idanunsa a 茩asa yace "Am full Ummi" Ummi ta ce "daman koda yaushe you're full" dariya Arjun yay ya ce "Rabu dashi Ummi,ko a gida yake baya cin abinci iyanzu sai dakakkiyar fura" mi茩ewa Ummi tayi tace "ta kwana gidan sau茩i ai,ina da fura wlh" kwa蓳e fuska Sheikh yay bai ce komai ba "Ummi ko kin dama bai zai sha ba indai ba Granny tayi ba" yana fa蓷in hakan ya nufi hanyar fita daga parlour'n yana tura Sheikh dake zaune saman kujera "To ai shikenan Allah ya baka lafiya Imam Ubangiji ya kawo 茩arshen wahalar" da Ameen ya amsa har suka fice daga parlour'n Ummi na zabga masa addu'a.


Da daddare Barrister ne zaune shida Mami da Granny wacce take yankawa Sheikh apple a plate, Sheikh na zaune yana farcing mahaifin nasa yana kallon yadda suke cin abincin su hankali kwance,idanunsa ya mayar kan Granny wacce tace "Fisabilillahi ace 拼ar 拼an itatuwa sune abinci? Gsky wannan ba halin zama ba ne Babana" Mami ce ta ajiye spoon 蓷in hannunta ta ce "Granny ai wannan sun fi sanya jiki lafiya" "au haba? To Allah ya taimaka nikam wannan sakalcin ba dani ba" shiru sukai mata harta gama surutun da jan plate 蓷in Sheikh yay tare da sanya fork ya caki apple,amma ya kasa kaiwa cikin bakinsa sai juya Apple 蓷in yake, Barrister ne yace "Yadai son?" Kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yay magana ba ya 蓷auke kansa a hankali kuma ya tura Apple 蓷in cikin bakinsa,duk son sa da Apple yau jiyaye batai masa da蓷i ba, he's lost his appetite gefe guda kuma tunanin Airah ne fal a zuciyarsa tun safe rabonsa da ita he's worried, bisa dole ya ci gaba da shan Apple 蓷in dan bai son kwana da yunwa yasha rabi ya ture plate 蓷in gefe yana hamdala, kallonsa kawai Mami take can kuma ta ce "Sorry my soul kana fushi dani ko? Kasan yanayin aikin nawa" bai ce komai ba ya danna wani abu a gefen Wheelchair 蓷in a hankali ta fara tafiya sai da yaje parlour sannan ya tsaya, BBC news yakai ya fara kallon labarai, gaba 蓷aya suma suka dawo parlour'n Barrister yace "My son" ko kallansa Sheikh bai ba idanunsa akan cenema ya ce "Uhm" Barrister ya ce "be ready you getting marry soon" ba Sheikh har Mami sai da ta kalli Barrister kasa daurewa tayi ta ce "what wrong with you Barrister? Yaya kake magana 蓷aya tun safe? Wanne irin Aure wai ana zaune lfya gaba 蓷aya Imam nawa yake ne?" Bai kulata ba yace "kana ji na ai?" Jinjina kai Sheikh yay still idanunsa na kan cenema, Barrister ya ce "Governor da kansa yake neman alfarma gareni akan ha蓷in Auren daya keso muyi,拼arsa Nana tana sonka sosai" nan ma shiru Sheikh yay sai murza zoben hanunsa yake yana jin zuciyarsa nayi masa zafi, mi茩ewa Barrister yay ya ce "ka shirya Nidai na amince" kai tsaye Sheikh ya ce "Ni kuma ban so" da sauri Barrister ya ce "meye baka so 蓷in?" Kwallon Granny Imam yay ya ce "Granny bacci zanyi" mi茩ewa tayi tana fa蓷in "to Babana yau Ubanka ina ga 茩aryarsa zai gwada a kanka" tana fa蓷in haka ta tura Wheelchair 蓷in zuwa flat 蓷in Sheikh,wani Murmushi Mami tayi ta ce "Ina raye Imam yay aure?.over my died body" tana fa蓷in hakan itama ta nufi flat 蓷inta,a tsaye ta samu Barrister ya gama shirin bacci hucesa tayi ta nufi bathroom tai wanka ta shirya cikin kayan bacci, a parlour ta samu Barrister ta ce "Gud night" da mmki ya kalleta ya ce "what the you mean by that? Kisan ke nake jira wai meke damunki ne? Rabuna dake yau wajan sati biyu kenan ko an gaya maki dutse ne ni?" Kallonsa tayi tace "kayi hqr Barrister ban jin zan 茩ara baka jikina babu abinda kake tsinana min ko 30mins da 茩yar kakeyi a jikina no test gaba 蓷aya salam kake i can't waist my time akan wanann" tana fa蓷in hakan ta nufi bedroom 蓷in ta, Juyi kawai Imam yake ya kasa runtsawa shi kasansa bai san dalili ba a karo na farko ya kejin wani a zababban fellings a tare da shi mararsa har wani kumbura tayi tana 蓷agawa, jin bai ta蓳a jin abu makamancin haka ba yasa ya tashi zaune tare da dafe kansa ya shiga fesar da numfashi,ji yay an dafa shi da sauri ya 蓷aga kansa idanunsa ne ya sauka akan Airah wacce take tsaye tana masa Murmushi, fuska ya kwa蓳e mata ganin haka yasa ta zaune kusa dashi tana fa蓷in "Am sorry my life na barka da kewata ko?" Kasa mata magana yay sai hanunsa daya sanya ya jawota jikinsa ya rungome 茩am茩am kamar wani zai kwance masa ita...
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_

_It's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn a nan 84506476_






馃啌P

EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯


Idanunsa ne suka ka蓷a tare da yin jaa,bai san ya ya ake samun farin ciki a wajan mace ba, haka nan bai san yaya ake jin son wata 蓷iya mace a duniya ba, hasali ma duk matanan duniya kallon mugwaye yake masu,ba tare daya san dalilin da yake masu wannan kallo ba.
Sai gashi yanzu a karan farko yaji yana son kasan cewa da mace,yana son jin 蓷umin jikin mace wanda ya rabonsa dashi tun sanda mahaifiyarsa ta kawosa duniya, bai san da蓷in zama da uwa ba, Uban ma bai san da蓷in zama dashi ba, Granny ya sani sai kuma Arjun 蓷insa wanda ya zame masa komai.
Yau shi Imam yake jin kewa mace na damunsa kewar ma ta ALJANA,daga jiya zuwa yau yaji komai ya sauya masa lokaci ka蓷an ne wanda zai zo ya huce wanda zaiji bai yi tunaninta,ko kuma bai murza zoben dake ma茩ale a hanunsa ba.
Kallonsa Airah tayi ta ce "Bakai bacci ba?" Kai ya 蓷aga mata kamar 茩aramin yaro kafin kuma ta ce "Ka san me?" Nan ma ya girgiza mata kasance yay alamar a'a, ta ce "I want to sleep with you, ina son yin bacci a shoulder ka, i want make you happy zan baka farin cikin duk daka rasa a rayuwarka" idanunsa a lumshe yake ya ce "sure?" Da sauri ta ce "Of cos my life" zareta yay a jikinsa yana fesar da numfashi ya ce "Tell me something Air..aah!!" Yadda yay pronouncing sunanta a 蓷an rarrabe yasa ta lumshe idanunta, ta ce "Ina jinka" kallonta yay ido cikin ido da sauri ta 蓷auke nata idanun domin bata iya jure kallonsa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace "Da gaske Uwa na barin 蓷an ta ri茩o a hannun ex-husband 蓷inta? What i mean duk Uwar da take da tausayi da kuma jin 茩ai,bai dace ace dan sun samu Matsala da mijinta ta ce zata ajjiye 蓷an da gaba 蓷aya ko 1week bai cika da haihu ba,hakan shi zai sanya mijinta ya dawo da ita ko kuma ya fahimci cewa abinda yake ba dai-dai ba ne? She leave me ta rabu dani tun ina cikin zanin goyo ban san da蓷in nonon uwa ba,ban san da蓷in jikin Uwa ba,ban san farin cikin da ake samu idan ana tare da Uwa ba,mene laifi na? Me yasa zata 蓷auki laifin mahaifina ta 蓷ura min, bata san cewa 蓷an ta na bu茩atar ta bane? Bata san cewa am nothing without her ba? Ba ta san cewa ta haifi nakashasshe wanda bashi da gata bashi da mai kula da shi ba, i want to my Mother ina bu茩atar ta, i missed her a lot".
Airah tsayawa tai tana kallonsa kafin ta ce "No at all, baka san dalilin rabuwa kai da tayi ba,baka san irin zafin da taji a lokacin da zata rabu da kai ba, sannan baka san damuwar da take shiga idan ta tuna ka ba,zata iya yiwuwa duk abinda ta

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

1 year ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment